Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

nisa har suka karasowa   gurin shakatawa wanda ke had'e da cinima  cike da farinciki tace ",dan Allah ka bari mu shiga gurin shakatawar nan".
"Muyi me ?"ya fad'a a taikace "Na dade banje gurin shakatawa ba Sau d'aya Kawai ka bari muje tare da kai bai ce uffan ba Kai tsaye Wani gurin shakarawa ya nufa daita suna zuwa mai gurin ya karaso ya taresa yana cewa "yallabai daman kayi aure ne baka sanar damu ba, Ai ya Kamata ka sanar damu  muzo tayaka murna amman dai matarka tana da kyau sosai , "shiiii ...dan Allah kayi shiru haka mana,".
" ranki ya dade gsky kin shiga uku da dade jaguwa  yayi saurin zaro masa Ido cikin tsanani tashin hankali yana d'aga masa yatsa ya sake bud'e baki zai mgn yace" haba duk waya tambayeka wannan surutun ?"
  ita kuwa tanwer banda murmushin farinciki babu abinda take" yauwa ke bazaki gane ba kinyi saar miji ba, wallahi mutumin kirki ne muje na sammarmuku guri na musamman ,mutumin yayi gaba suka biyosa Abaya ta sakalo hannunta acikin na jaguwa shi kuma mutumin  yana cewa "bazaki taba samun miji mai kirki kamrsa ba ,yauwa ga guri ku zauna atare suka zauna mutumin yaje ya Kawo musu abun sha ya tsiyaya mata a glass cup ya bata ta amsa  tana masa godiya " na gode  sosai .
gbdy ta kasa boye murnanta,dan  taji dadin yadda mutumin ya yabesa ya tsura mata Ido Kawai yana kallonta batare daya ce uffan ba ,jikinta ya Bata ita yake kallo ta waigo inda yake  zaune suka had'a Ido nan take ta hadiye rai tana jijiga kafarta d'aya "Ina ganin fa soyayyata ta fara fasa ruhinka ya bud'e baki zai mgn  domin bata amsa  kiran Anas ya shigo ya d'auka"kana ina ne ?
"Ina gurin shakarawa.
ita yarinyar fa a ina ka barta?  "dan matsala muna tare daita " okay to shikenan "ba dai kaki samawar zuciyarka abinda take so  ba wallahi zaka aikata kuskure akan kuskure.
Shiru jaguwa yayi yana ciza lips dinsa na kasa "Ko yaakayi yasan tanwer tazo gurinsa kai Anas akwai saka Ido "a ina ma kasan tazo "?"A camera naje bincika wasu abubuwane naga shigowarta ."

"Wai ya za'a da mutumin nan ne ya kamata ka ga gansa fa ?"okay gani nan zuwa yanzu ya mike yana katse wayar "Ke Tashi mu tafi na saukeki "haba mana ka bari zuwa anjima, lokaci na tafiya kinsan side dinku akwai nisa gashi banason na janyo miki damuwa agurin iyayenki ".
ya soma tafiya dole ta biyosa ,a daf da gidansu  ya sauketa ya juya da mugun gudu .
ta wuce gida da sanda tana daf da shigewa d'akinta mumy tace "Ke dawo nan tsuru tsuru ta juyo cike da tsoro  Kamar wata mummuna tayi kasa da Kanta "yanzu rayuwar da kika daukarwa kanki Kenan tanwer "?
"Babu kunya ba tsoron Allah kifita har kije gurin aiki sannan kisa kafa ki kama gabanki saboda kin rika  daga gurin aikin Ina kika wuce ?
Naunayyen ajiyar zuciya ta sauke muryarta can kasa tace "gurin adnan ".
Ran mumy yay matukar baci dan ubanki ni zaki fadawa gurin adnan kikaje?"
" akanki aka fara sanin da nmj ?gaban tanwer yayi mummunar faduwa "Allah mumy ba abinda Kike tunani bane Babu komai a tsakaninmu Kawai muna yin hi ..."
Kiyi min shiru kafin na tsinka miki mari  wallahi wannan shine karonki na farko Kuma na karshe da Zaki sake fita daga gidan nan kinji Ko bakiji ba ?
"Naji ta fad'a ataikace ta shige d'akinta mumy ta  Samu guri ta zauna tana zama Kiran uncle bashir ya shigo ta d'auka suka gaisa ya tambayata labarin tanwer "tana nan a yadda kuka tafi kuka Barta abun yafi nada dan binsa take yanzu "dan Allah aunty ki kwantar da hankalinki kiyi addua zamu san abunyi Karki saka bakinciki aranki "Ai ya Zama dole bakinciki Kam ,kiyi Imani aunty bakinciki baya taba zama tarihi sai da Imani Allah dai ya  banu Ikon cinye jarabawarmu .
ta numfasa hawaye na zubo mata tace "ameen Bashir  "
"Kinsan Wani abu aunty ?
Tace a'a bashir Sai ka fad'a "ni da minister zai yarda da an aura masa ita sai mu zauna dashi yaron Muga ta inda zamu iya canza masa rayuwa ".
"Wani zunubi na aikata a rayuwata hka  da zan ga wannan mugun Abu ?
"Bashir baki maganarka ba amman bazan Iya ba, rayuwarta zata qare cikin wahala ...."
ta k'arasa maganar tana zubar da hawaye cike da tashin hankali yace "kiyi hakuri mu cigaba da addua amman ina tabbatar miki yadda take ji a yanzu tafi qaunarsa akanmu Allah dai ya kyauta ta amsa da ameen suka cigaba da hira ."

****
Satin biyu kenan babu shiga ba fita gbdy ta fita haiyacinta saboda zuciyarta na cike da soyayyar jaguwa da kewarsa dan haka da yammaci ranar talata byn sallar laasar kafin karfe biyar gbdy ta manta da fadan da mumy da dady suke mata babu abinda take so face ganin jaguwa kewarsa ta gigita kwakwa
luwarta ta birkitata  adduar istaharar da take ma ji take kmr ta barshi dan babu abinda take ji yana raguwa daga cikin son da take masa.
kamar wacce aka tsurawa allura ta zabura ta mike ta d'auki mayafi tayi rolling din kanta daman can jallabiya ce sanye ajikinta ta  suri mukulin motarta ta sanya takalmi ta fito .
kanta tsaye ta fice zuwa haraban gidan ta shiga mota ta  fice daga gidan kai tsaye bata tsaya a koina sai a kofar  gidan jaguwa tai hon mai gadi ya leko ta karamin huji ta bud'e motar ta fito yana ganinta ya ganeta ya koma ya bud'e mata ta shigo .

D'akin baccinsa ta shiga tana shigowa yana fitowa daga wani  d'akin Wanda shi kad'ai ke shifgarsa hannunsa rike da wani karamin tukunya ya tsura mata Ido yana kallonta cike da mamaki murmushi tayi tana cewa ka tsaya kana kallona kamar bakaji dadin ganina ba sannu da zuwa ma ya kamata ka fara min yace "baza'a miki sannu da zuwa ba ya fada yana ajiye tukunyar hannunsa a karkashin gadonsa .
sannan ya mike   ta kamo hannuwansa ta zaunar dashi sannan ta zauna gefensa tana murmushi ",saboda me zaka ce haka ya watsa rikitattun Idanunshi cikin nata "haka mukayi dake "?
Ta rungumishi ajikinta tana murmushi ",wallahi kana raina bazan iya daina zuwa ganinka ba ,bama kasan yadda nayi kundibala ba yanzu ma satar hanya nayi  na fito surutu kawai suke kamar akaina aka fara soyayya, mumy  ta sa min Ido in fact ma ta hanani fita koina  ".
sai ki hakura ai tunda basa son kiyi  soyayya  "  wallahi ina sonka kana cikin raina bazan iya  ba kai kasani bani da wani buri da wuce inkasance da Kai  shiyasa ma yanzu nazo na ganka .
"Na gode ya fad'a a takaice yana shafa kanshi ta tsura masa Ido shima ita din yake kallo tana bashi tausayi , anya bazai zubar da komai ya rungumi rayuwarta ba Muryarsa a sanyaye yace  kina sona tanweer ?
"sosai soyayyar da zan rayuwa da kai muddin rai mikewa yayi ya janyo jallabiya blue ya sanya yace" tashi muje ya mikar daita  tsaye ya  sumbaceta yana cewa  "ina alfahari da wannan soyayyar ".
ta rausayar masa da kwayar  idanunta tare suka fito yana rike da hannunta har gaban motarsa ya bud'e mata ta shige ya dawo mazaunin direba yaja Suka fita  kai tsaye unguwar idiara ba ya nufa daita basu tsaya koina ba sai a kofar gidan daya kai hasera .
ya fito itama ta fito suka shiga gidan suka tsaya a tsakar gidan makale da juna ya dubeta yace "kinga gidan nan"?
Tace "na gani gidan waye "?
Zaki iya rayuwa dani acikinsa murmushi tayi tana  fuskantarshi ta sanya hannunta duka ta zagaye wuyansa  zuciyarta na harbawa da sauri sauri "me zai hana Adnan wallahi ya fiye min kowani gida muddin da Kai zan rayu acikinsu ,karka wani damu. a hankali ya gyada mata Kai tare da   zuba mata Ido cikin tsananin shaukinta lallai tanweer tana mutuwar sonshi ",
"Ta cigaba da kallonsa sannan ta furza masa numfashinta wanda yayi sanadiyyar bugar masa da zuciya "zan zauna da kai ka yanke shawarar barin aikinka kenan muyi aure ?"
"Nup dashi zan aureki ya fad'a atakaice yana sanya kwayar idanunshi cikin nata had'e da janyota jikinsa suna shakar numfashin juna.
A hankali yaga ta zare jikinta  tana cewa " a'a Adnan me zamuyi da wannan saanar  na sha fada maka wannan rayuwar ba rayuwa bace ka daina Tsaki yaja ya juya ya soma tafiya cikin fushi ta biyosa da sauri kafin ta fito har ya shiga mota itama ta shiga suka koma gida da kyar ta bashi hakuri ya sauko har da kukanta suka makale juna kowannensu na nunawa danuwansa yadda yake da mahimmanci agurinsa a hankali har bacci ya d'auketa anas ya shigo yace "Kai bazaka maida yar mutane ba dare fa yayi sosai "bazan iya tashinta ba tana bacci duk sanda ta tashi zan maidaita idan sai da safe ta tashi shikenan ."


Karku manta one day off ne one day on ayi hakuri da yadda ya samu fatan alkhairi.

Mmn sudais💗💗💗💗💗💗
KUSKUREN BAYA
     💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗

PAID BOOK

WRITING BY
AYSHA .A BAGUDO


WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim

Wannan  littafin na kudi ne  mai bukata karanta shi  ya tura 500 ta wannan  account number din  1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number+234 703 534 8686alert  domin tabbatar da an tura ko wadan nan number's din 09136918331 or 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi  sai a tura ta wannan number 09136918331 domin sauraran littafaina a tuntubi Channel dina ta Hausa bakwai.

🅿️29

Cikin  rawar  jiki  anas ya dafa  kafad'an  jaguwa  yana cewa "karka  yi  haka abokina ,  kar  idanunka   su rufe ka bar  yarinyar mutane ta kwana  anan"  sosai  jaguwa  ya maida  hankalinsa  gurin  anas yana kallonsa  a tsanake "eh  mana  kallon me kake  min  gsky ce dole  a fad'a maka  duk  da  yanzu ka daina   son gsky ".
jaguwa  ya  cire hannun  anas  dake kafad'ansa  ya  juya masa  baya batare da yace  masa uffan ba
ya runtse  idanunshi tare  da   matso tanweer   sosai   ya shige  jikinta  ya  kwanta    yana fuskantarta   yana  shakar    kamshin turaren   jikinta  mai bugar   masa da zuciya."
  kusan  minti  goma yana  kwance  suna fuskarta   juna  tare da exchanging  din numfashi     har   lokacin  bacci tanweer   take yi hankali  kwance .
katuwar  harara anas ya maka  masa   har  ya  juya  zai  fita daga d'akin  sai  kuma ya ja ya  tsaya  yana  kallon yadda  jaguwa ya narke  yana  duban tanweer  kamar  zai mata  numfashi,kallonsa  ya  shiga yi yana   girgiza  kai kafin  daga  baya  ya dawo  kusa dashi yasa  kafarsa ya zunguresa.

a hankali  jaguwa ya juyo  yana  mai  kallonsa  a d'age   cike da 'bacin  rai  "dan matsala  ya  fad'a acikin  zuciyarsa ,  "Ka  tashi yarinyar nan  karka  yarda ta kwana  acikin gidan nan fa "  ya fad'a  yana had'e  rai kamar shine oga  ba  jaguwa ba.
kallonsa  jaguwa yayi sosai  yana mamakinsa  dan kamar   bashi  yayi maganar ba "umarni kake  bani  ko me ?"
"Shawara ce "
"To  baza'a  d'auka ba ,ka  fita  ka kama  gabanka please " ya  fad'a yana  sake  fuskantar tanweer  yana  busa mata  iskar bakinsa da numfashinsa .
Girgiza  Kai  Kawai  anas  yayi yana cewa  "yau  dai  anyi  walkiya na  ganka  ,idan ka  gama   shaukin  soyayya  da shakar numfashinta  ka sameni  a falo  mu  k'arasa   maganar tafiyarmu  abuja gobe  shine ma abinda  ya  shigo dani".ya  qarasa maganar yana  dariya  "wallahi  gbdy  ka  rufta ,yanzu dai  ka  yarda  da maganata son yarinyar  nan yayi kanai kanai acikin zuciyarka  ? "
"nata  son  kake gani amman kai ma  da  zaka samu dama sai ka fita haukacewa . "wa  zai  samu kamar tanweer  tana son shi yace  bai sonta  wannan karya ne  wallahi  abokina ka  kamu ! ka kamu !! ka  rufta  ba hanyar fita  dariya sosai anas ya shiga yiwa jaguwa .
tuni  jaguwa ya  kule , kallon  anas  kawai   yake  ransa a matukar bace "kaji  d'an  iska ni na  fad'a maka haka da  zaka wani ta sani gaba da dry ?"
"Sorry  jaguwa nawa abokina  kuma ubangidana  ai wannan  ruftawar dole tasa  mutun dariya "Kai na  farko ka kanannaye   yarinya ka tasata  gaba, ka hanata  zuwa  gida sai shan  ra'barta  kake yanzu  dai  ka daina yaudarar  kanka  please  ka dawo haiyacinka  kasan abunyi   ."
   Wata  katuwar harara jaguwa  ya bugawa anas  yana jan tsaki, anas ya numfasa kana ya cigaba da mgn "bazan daina fad'a maka  kana son yarinyar nan ba har sai  ka furta da  bakinka     yana  gama fad'ar  haka ya  fice  yana  murmushin Jin dadi  dan  yana  qaunar  jaguwa da tanweer   a wannan  zamani kafi ka samu mace  irinta mai soyayya tsakani da Allah  sai antona ."

Cike da  sanyin jiki jaguwa  ya kai hannu yana  shafa  fuskarta zuwa  wuyanta "wannan  itace matar data  dace  dani  bata da tsoro a arayuwarta, ga  tsiwa  uwa uba tausayi da soyayya , tana  son  shi  tana tausaya masa sannan tana  kyamar sana'arsa  duk cikin masu sonshi itace the best  wacce take son shi dan Allah tunda tace zata iya zama dashi a wancan rubabben  gidan sannan a wnnan unguwar ,gbdy ta sake mamayesa  ta  qara samun   wani matsayin  na dabam  acikin  zuciyarsa . matsalar dai  kin sana'arsa  da take uwa uba iyayenta bazasu bashi aurenta ba, barin wannan sana'ar daidai da yake da rasashi ne rasashi na har abada  wanda hakan zai bawa jami'an tsaro damar kawo wa rayuwarsa barazana .


Hakika bai shirya barin aikinsa a yanzu ba idan ta amince zai yi kundibala ya nemi aurenta  kafin a hankali yasan yadda zai rabu da aikin ,but for now bazai iya cewa zai bari ba  domin  akwai abubuwa da yawa agabansa  ta kowane bangaren  hagu da dama akwai  mutane bila'adadin dake karkashin  kulawarsa  da wannan sana'ar ,idan yace zai 
bar wannan sana'ar da me zai cigaba  da  daukar nauyinsu   ."?
"To  ai tace  zata samar  maka aikin yi ?"saurin girgiza kanshi yayin a hankali  alamun ba zai yi aiki a karkashinta ba "zan dai san abin yi "yayi mgnr a kasan ransa ,tunanin  rayuwar da zai cigaba  da yi byn ya rabu da sana'ar fashi yake ."

Yaja numfashi  da karfi ya fesar  kana  a hankali ya  kamo  yatsun  hannunta  guda biyu ya  tura  cikin  bakinsa ya fara  tsotsa yana  lumshe rikitattun idanunshi  ,nan take  yanayinsa ya sauya haka idanunshi suka canja kala hatta  wondonsa  ya fara  jikewa, jijiyarsa na harbawa da karfi, sosai ya shige jikinta yana shafata  itama shige masa tayi tana sauke ajiyar zuciya ,ya d'aura bakinsa akan lip's  dinta ya fara tsotsan bakinta had'e da  zira hannunsa cikin rigarta yayi sa'ar  kamo kan nipples  dinta , yana tsotsar bakinta yana murza kan nipples dinta, wata irin mika tayi ta bud'e idanunta dake cike da bacci  suka fad'a cikin nashi ta lumshe  ta sake bud'esu fesss akan fuskarshi ,ya kashe mata Idonsa d'aya  batare daya cire bakinsa cikin  nata ba sai ma  kwanciya  yayi sosai yana cigaba da shan bakinta."

duk da yadda take tsananin  jin dadin abinda yake mata amman hankalinta baya jikinta yayi gida gurin  iyayenta, cikin tsananin tashin hankali ta soma k'okarin zare bakinta , kafin ta zare tuni ya fara cire mata kayan jiki dan ya d'an rage zafi , dan  jijiyarsa banda bugawa babu abinda take bazai kusanceta ba dan yayi wa Kansa  wannan alkwarin  .
A hankali ya dinga bin tsakiyar  brest dinta yana lasa  yana shafawa, wani zirrrrr na dadi ya dinga shigarta take brain dinta ya shiga shawagi cikin gaji mare. can taji ya kai bakinsa kan nipples dinta yana zagaye kan yana tsotsa nan fa ta sake fita haiyacinta ta kara sakar masa jiki bata san lokacin da ta kai hannunta cikin sumar kanshi  ta shiga cakudawa tana lumshe idanunta ba.
Wani irin shu'umin kallo ya dinga binta dashi sosai , kan nipples dinta suka mike jikinta ya soma zubar da ruwa saboda sha'awarsa shi Kuwa ganin ta fita haiyacinta ya fara k'okarin mikewa zai tashi da sauri ta kamo hannuwansa duka "please Adnan  karka  barni haka zan shiga wani hali ka cigaba please.."
ta fizgoshi ya rankwafo jikinta yana busa mata iskar bakinsa.
Cike da shaukinsa ta Kai bakin nipples dinta  daidai bakinsa yana jinsu abakinsa ya cafka tare da kai hannuwansa ya kamo duka brest dinta yana shafawa yana tsotsan kan  nipples dinta take gbdy tsigar jikinsu ya mike tana hawaye muryarta a tsarke ta kira sunansa "Adnan !
Ya cire bakinsa ya bar hannuwansa akan brest dinta yana cigaba da sarrafasu, ya tsura mata rikitattun idanunshi batare daya amsa ba , gbdy idanunta sun juye sun canza kala tamkar wacce ke shaye shaye nan kuwa ba ko d'aya  giyar soyayya  da sha'awa ce suka maidaita haka, ta kai hannunta ta zuge zip din wandonsa  ta ciro joystick  dinsa ta fara murzawa batare da tace masa komai ba .."
Wanda adaidai wannan lokacin da karfe  shabiyu ta buga iyayenta na can cikin tsananin damuwa da tashin hankali, dady wanda ya fito daga d'aki  zuwa falo ya Kalli hjy zainab da har lokacin ta kasa zama yace "har yanzu  bata  shigo ba ko"?
"Bata shigo ba  may be yau acan zata kwana tai mgnr muryarta na rawa sannan ta  samu guri ta zauna a hannun kujera cike da kunci ,bakinciki  kamar ya kasheta , take ta fara Jin ciwon zuciya , wani abu taji ya shiga idanunta taji wani dum acikin kanta kamar ta daina gani tasbihi ta shiga jerawa ko ta samu sausauci ciwon dake neman kamata .

Tanweer  kuwa tana can ta  matsu bataji  jijiyar jaguwa acikin jikinta ba, shi kansa yana tsananin  bukatarta  kuma a yanzu ya qara sani idan babu ita acikin rayuwarsa zai shiga damuwa da tashin hankali. "tabbas na fara sonki tanweer ?"
ya furta a kasan ransa duk tausayinta ya lullubesa dan gbdy ta d'auke wuta shi  kanshi tsuma yake adalilin jijiyarsa da take hannunta tana wasa dashi.
a hankali tayi kasa da joystick dinsa zuwa cikin jikinta da sauri ya zame," duk runtse  bazai saba wannan alkwarin ba, kwanciya yayi flat ajikinta ya rungumeta sosai kamar zai rabata gida biyu ya  kai  bakinsa daidai saitin kunnenta yana sauke numfashi "am so  sorry  tanweer nayi miki mugun sabo ko ?"
Ta sauke numfashi da kyar tana runtse  idanunta  saboda wani irin  kunya daya kamata "numfashi ya janyo ya sauke da kyar  "kiyi  hakuri bazan so na cigaba da kusantarki  ba " yayi mgnr tare da sake  kamkameta ajikinsa yana bata hot kiss ta koina ajikinta sannan a karshe    bai barta ba sai daya tabbatar da ta  dawo haiyacinta ya maida mata kayanta shi Kuma ya sanya jallabiya  mai  gajeren hannu  "muje  na rakaki "ta juya masa baya  ta soma d'aga kafafunta  ba tare data Kalli inda yake  ba saboda  tsananin  kunyarsa " wai  yau  ita da  kanta ta riko jijiyarsa har da  wani kai wa jikinta ",na shiga uku nah,  tabbas na aikata babban abun kunya bata tsaya ba sai a bakin motarsa .
"kin manta da motarki kika zo ?" ta numfasa tace "eh !
Still she no look at him sai wani guri  tayi  da  idanunta "ya matsota "meye  haka  ki kalleni mana  ina miki mgn kina kallon wani guri " kin kallonsa tayi kmr yadda ya bukata   ta rungume hannuwanta  duka a qirji"ya dawo gabanta ya tsaya  tayi saurin runtse idanunta."

ya tsura mata Ido acikin hasken daya haskaka gida "wai meye haka ne  ?"ya sake tmbyrta yana janyota  jikinsa kawai yaji ta  fashe  masa  da kuka .
Shiru yayi yana sauke numfashi "kayi  hakuri  please".
"Da'akayi me tanweer ?"ai ni baki min laifin komai ba  "cikin murya kuka tace "na nemi kayi having sex dani Allah ba halina bane haka nan na dinga jin ..."
"is okay tanweer "ba ke kadai ba nima ina jin abinda kike ji koma nace  fiyye  da yadda kike  ji kawai  daurewa nayi na kasa having sex dake  wallahi da zan biyewa zuciyata bazaki koma gidanku a daren nan batare danayi wani abu dake ba  but bazan iya  biye mata ba .
Tanweer  bakin san komai ba sai dana koyar dake  karki sake daurawa  kanki laifi ni ne me laifi, nine silar janyo komai am really  sorry ."
ta girgiza masa Kai "no ni ce.."
",Shiiiiiii karki sake daurawa kanki  laifi  "a tsayen da suke ma  secuzing din junansu  suke da hannuwansu, da kyar ya sakata
a motarta.

jikin tanweer a sanyaye ta shiga motar inda zuciyarta ke bugawa da karfi fiyye da kaida  har ya  juya zai shiga motarsa  ya dawo  "idan kinje gida duk abinda za'a ce hakuri ne naki ,hakuri zaki basu dan kinyi  laifi  sosai " yana gama fad'ar hk   ya sake  juyawa ya  shiga nashi  motar itace ta fara fita sannan shi ,yana biye daita  a baya har bakin estate dinsu sai daya ga securities sun bud'e mata  get  din farko sannan ya juya zuwa gida zuciyarsa na wani  irin bugawa da karfi akanta .."
Hon din motarta ya janyo hankalin iyayenta mumy tayo waje da sauri  ta tsaya cikin tsananin tashin hankali har sanda  mai gadi ya bud'e mata
ta shigo da hancin motarta ta Isa gurin da'aka tanada domin ajiye motoci tayi parking ta fito  ganin itace ta juya ta koma ciki bakinciki na sake mamaye zuciyarta  .Tanweer na tafe tana sakar zuci kome zata tarar yau agurin iyayenta?" dan yanayin data hango  fuskar mumy babu sausauci "Ina zan Saka kaina yau ?". tayiwa kanta tmbyr ."

Tana shiga falon ta iske iyayenta zaune har ma da rukayya da damuwar  dady  da mumy ta hanata runtsawa, jiki a sanyaye ta durkusa bisa gwiwowinta a gabansu  ta rushe musu da kuka mai ban tausayi  "kuyi hakuri dan  girman  Allah ku yafe min "
"yanzu  saboda Allah  me kike so damu tanweer ?"
"Tun yamma  tanweer sai yanzu kin ma kuwa  duba lokaci kuwa?" bakya Jin tsoron abinda zai  faru dake ba kya gudun ki had'u da wata maseefar a hanya kina fita  anyhow without security " .
shi kuwa dady zaune yake ya rasa abinda zaice mata gbdy ma ya rasa inda zaisa ransa yaji dadi  bai san yadda zaiyi da tanweer ba .
Dafe qirji mumy tayi saboda ciwon da take jin gurin yana mata   rukayya  ta dafa mumy  tana bata hakuri tana mata sannu ,a hankali hawaye ke fita a idanunta cikin muryar kuka take cewa "bakinciki ki zai kasheni tanweer..."
rukayya cikin tsananin tashin hankali ta d'aga murya tace "kin shiga uku tanweer zaki yi sanadin kashe mahaifiyarki wallahi tun wuri  ki dawo haiyacinki ,so fa ba hauka bane idan so cuta ne ai hakuri magani ne  kina son ki maida kanki yar iska da karfi da yaji wallahi kibi a hankali muddin kika bari bakincikinki  ya kashe mumy zaki  buga babbar hasara .Rukayya kuka mumy kuka tanweer kuka shi kansa minister alhji abubakar  hawaye  yake zubarwa  mai  zafi .

Tanweer ta rarrafo tazo gurin mahaifinta  "dady please kayi hakuri  wallahi bazan sake  ba " sai lokacin yay mgn cikin karfin  hali "karki sake fada min haka, sau nawa kina min irin wannan alkwarin kina sabawa?"
ta sake bude baki zatai mgn
yace " enough  tanweer banason jin komai  daga bakinki tashi ki bani guri " ta yunkura da kyar ta tashi ta shige d'akinta tana yiwa kanta  fad'a "tanweer ya dace ki canza kodan samarwa iyayenki da  kanki kwanciyar  hankali ,ki daina zuwa gurin Adnan  , shi me yasa bazai zo gurinki  ba  sai ke?"
Ta zauna a bakin gadonta  cike da Jin nadama aranta.

tana zaune tana goge hawaye rukayya ta shigo tana cewa"haba tanweer ,dan Allah ki canza wannan rayuwar bata dace dake ba dan ma Allah yasa gidan nan ku kadai ne , ya kike tunanin halin da iyayenki zasu shiga ace akwai  mutane atare daku ?".
Hawaye masu zafi suka zubo mata .
rukayya ta zauna gefenta "Ki daure ki cigaba da addua ".
"Ina yi rukayya wallahi har na gaji da yin  addua "ta fad'a tana kuka "ba'a gajiya da addua sai dai  kina yi kina avoiding din wasu abubuwa ne, ki d'aure ki  koyi hakurin rashin zuwa gurinsa wallahi a hankali kina addua kina rarrashi zuciyarki zaki  rage soyayyarsa.
girgiza kai kawai tanwer tayi a ranta tace "rukayya bazaki gane ba, rukayya soyayyar nan nada wuyar bari ,ita wallahi bancin iyayenta ma da tarewa zatai agurinsa sai dai yasan yadda zai yi daita.
"tanweer!"
Rukayya takira sunanta bata amsa ba sai dai ta d'ago ta zuba mata Ido  tana sauraronta "ki dinga karanta ya hayyu ya

Please Login or Register in order to submit comment