Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

"Yaya kike ji ?"
Lumshe idanunta tayi tana ciza lips dinta tana kai hannuta qirjinsa ,ai Kamar jira yake yaji saukar hannunta ya tura hannunsa cikin pant dinta yana shafa gurin a hankali a hankali.
Wani abu taji ya caki ilahirin jikinta Kamar anjonata da wutar lantarki  runtse idanunta ta sake   yi gam take Kuma jikinta ya d'auki rawa .
a hankali ya zame pant  dinta yana cigaba da shafa gurin sosai ta tafi wata duniya bata ankara ba taji yana k'okarin tura mata jijiyarsa ,kin Shiga tayi saboda jikinta a matse yake sosai kamar ba'a taba Shiga ba .
hannunwanta ta kai ta dafe kafadunsa tana dawowa cikin hankalinta ta yunkura zata tashi ya sakar mata karfinsa ya danna mata jijiyarsa da karfi sai gata ta shige..."
ta saki wani qara tana sake rike damtsensa da iyakacin karfinta yana gama shiga ya rungumeta tsam ajikinsa yana lumshe idanunshi da suka gama canza , sai daya ci sosai sannan ya d'an dagata ya kalleta akwaita da dadi ,ga ni'ima maimakon  ya bita a hankali ya kasa jikinsa na tsuma ya dinga shigarta lungu lungu yana tabo mata Inda zata ji Dadi idan tabo mahaifarta ta qara ta kamkameshi tana kuka duk da tana jin dadin da bata ta'ba jin irinsa ba   , amman tuno wannan jijiyar kan iya jefa mutun cikin gararin rayuwa da shiga balai yasa a hankali ta dinga turesa alamun ya barta sai dai ta kasa dan bazata iya da karfinsa ba , shi kuwa sai fama zuba mata jijiya yake dan tuni ya fita haiyacinsa har da kwallan Dadi ya dinga fitarwa  yana shigarta."

Wani irin yanayi ta Shiga jin salonsa na zahiri koina ajikinta ya sake mutuwa ta fara sakar masa jikinta a hankali ya bud'e idanunshi akanta jin yanayinta ya sauya ba kamar dazu ba sai dai Idanunta a runtse suke tana jin wani sanyi dadi na ratsa ilahirin jikinta ,yadda yake juya jijiyarsa dole ya haukata mutun, numfashi Kawai take fitarwa sama sama wasa wasa sai da jaguwa yayi  awa biyu akanta  yana sarrafata kafin ya cire jijiyarsa yayi release akan tissue.

    ta sauke wani naunayen numfashi ta dawo Kamar matacciya a kwance ta runtse idanunta gam dan bazata iya kallonsa ba , ya goge saman joystick dinsa ya warware wani tissue ya dawo gabanta ya ware kafafunta ya soma goge gabanta,d'auke numfashi tayi dan ji tayi kamar yana tsotsa mata gurin ne ta sake runtse idanunta har gama bata bud'e Ido ba ,ya janyo boxes dinsa ya zira ya koma kusa daita ya Kwanta ya janyota jikinsa ta shige jikinsa sosai tana  sakin numfashi tana shafa gashin dake kwnace a qirjinsa .
nadama ne fal acikin ransa Allah ya gani wannan Karon ma dole ce tasa ya kusanceta kuma yayiwa kanshi alkwarin hakan bazata sake faruwa ba sun jima makale da juna har bacci ya dauketa ya tashi ya d'auki tissue daya goge spam dinta ya shiga special room dinsa ."

Shi kuwa dady haka nan zuciyarsa ta kasa samun natsuwa ya shiga zariya mumy na kallonsa taki ce masa komai , kasa hakuri yayi ya kira direbansa suka nufi hospital babu ita babu alamunta ya ciro wayarsa ya kira layinta  kira d'aya biyu baa d'auka ba ana uku jaguwa ya d'auki wayar yana dubawa sunan my dad ya gani dan haka ya soma tashinta "tan !!!!
Ta bud'e idanunta da kyar tana dubansa "dad dinki na Kira wayarki Ai da sauri ta sake bud'e idanunta sosai ta amshi wayar tana mannata a kunneta jikinta na rawa , shi kuma ya zauna kusa daita yana shafa fuskarta  "hello dady." kina Ina tanweer ?
" Ina hospital yanzu zan dawo gida "kina hospital kika ce ? "muryarta cike da fargaba tace "eh "!
"Gani a hospital din babu Inda ban bincika ba bakya nan a karshe aka ce kinzo kin kama gabanki "
Inna lillahi wa inna ilaihi rajiun ta furta tana durowa daga saman gadon batare data kashe wayar ba ta janyo zanin dake Kan katifa ta rufe jikinta tana cewa "wayyo Allah na shiga uku shikenan zan mutu yau ta soma kuka  ."

Jaguwa bai ce mata komai ba ya d'auki wayar ya Kase ya janyota  ya zaunar daita akan cinyarsa dan yasan shine silar faruwar komai "am sorry duk ni ne na janyo miki Ko ?"yadda yayi mgnr yana tabo wasu wuraren a sansar jikinta yasa ta girgiza masa kai da sauri .
"kiyi hakuri but a soyayya ba'a kuka jarumta ake share hawayenki ki je  kiyi wanka na mayar dake hospital  ya k'arasa  maganar tare da mikewa daita . zanin gado ya biyosa ya soma k'okarin cirewa ta rike gam ta kamkameshi   cikin tsananin jin kunya, dole haka ya nufi bayi daita  ya zaunar daita ya fito ya d'auki wani Sabon zanin gado ya shimfid'a  ya janyo system dinsa ya kunna ."

Bayan Kamar minti biyar ta fito daure da towel tun daga masa ya d'auki kallonta har zuwa qirjinta sannan ya dauke kanshi tana mugun bashi tausayi yarinyar ce sosai shafiqa kanwarsa ma ta girmeta Kawai jikin girma gareta tana saka kayanta tana hawaye yana lura daita yana ganin ta gama ya mike dan shi tuni yayi wanka ya sauya Kaya "muje !
ya fad'a tare da yin gaba jiki a sanyaye tace "bazan iya komawa gida ba dan ban san me zancewa mahaifina ba, nayi wa mahaifina alkwarin na rabu da Kai gashi na saba alkwarin da nayi masa ta qarasa maganar tana shesheka..


Ayi min afuwa dan Allah na rashin jina jiya .


Mmn sudais💗💗💗💗💗💗
KUSKUREN BAYA
     💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗

PAID BOOK

 WRITING BY
AYSHA .A BAGUDO
          

WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim

Wannan  littafin na kudi ne  mai bukata karanta shi  ya tura 500 ta wannan  account number din  1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan a tura sai an turawa wannan number+234 703 534 8686 alert  domin tabbatar da an tura ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi  sai a tura ta wannan number 08059623096 kada ayi vtu  a number MTN ,domin sauraran littafaina a tuntubi Channel dina ta Hausa bakwai.

🅿️28

Cikin tsananin firgici da tashin hankali ya juyo yana dubanta a tsanake kmr rana ya fara ganinta arayuwarsa , a hankali zuciyarsa ta dinga tsinkewa akanta tausayinta ya mamayesa sai dole ta koma gidansu domin bazai sake kuskuren barinta a karkashisa ba yayi maganar a kasan ransa zuciyarsa na dokawa da karfi .
ita kanta dubansa take cike da matsanacin shaukinsa ,a hankali ta sunkuyar da kanta kasa tana wasa da yatsun hannunta hawaye na zuba a yatsun hannunta , Jikinsa a matukar sanyaye ya tako ya dawo Inda take tsaye ya tsaya a gabanta yana kallonta .
ta d'ago kanta suka had'a Ido atare zuciyoyinsu ya buga da karfin gaske ,ta lumshe masa idanunta sai ga wasu hawaye sharrrrr ....sun biyo kuncinta.
"Ya bi hawayen da take zubarwa da Kallo wani irin ya dinga ji a gbdy ilahirin jikinsa adalilin tashin hankali data shiga wanda shine sanadi ,bata ji ba bata gani ba yayi sanadin jefa rayuwarta cikin kunci .
ta bud'e idanunta fesss akanshi har lokacin hawayenta sunki tsayawa ,ya kai hannu ya daga habarta ya sanya kwayar idanunshi cikin nata ruwan hawaye ne kwance acikinsu suna turereniyar zubawa , hannunsa ya Kai kuncinta ya dangwali hawayen yana kallo cike da shaukinta da tausayinta yana sake daya sanin daukota da yayi "ai kuma idan baka d'aukota ba komai zai iya faruwa da Kai zuciyarsa ta aikawa kwakwaluwarsa tambaya a natse ya dinga shafa fuskarta zuwa soft lip's dinta zuciyarsa na tsalle da dokawa .
muryarsa a kasalance yace "muje na Kaiki hospital ki d'auki motarki kije gida tanweer babu abinda iyayenki zasu miki "ke din zuciyarsu ce ..."
cikin muryar kuka tace "ah'ah!" ada nasan bazasu iya min komai ba amman a yanzu da suka san ina tare da kai zasu iya min komai ... ".
Cikin yanayi na tashin hankali yace "yanzu ma dan sun san wanda kike so bai dace dake bane ," shi yasa a kullum nake fad'a miki ki cire soyayyata a ranki dan burinki ba cika zai yi ba ya fada yana fesa mata iskar bakinsa mai zafi a fuskarta kana ya zagayo bayanta ya
kwantar da Kansa a daidai saitin wuyanta tare da lumshe Ido na second biyu ,shi kad'ai yasan halin da zuciyarsa take ciki a yanzu , bakinsa ya Kai daidai saitin wuyanta yana shinshin wuyanta yana goga mata kasumbarsa dake kwance luf a fuskarsa yana fad'a mata kalaman rarrashi masu sanyaya zuciya sai dai ina kwakwa luwarta ta toshe ta kasa amincewa da maganarsa, hakan nan take jin tsoron zuwa gida ,
gefe guda kuma yadda yake mata yana sake narkar da zuciya da gangar jikinta .
idanuta ta sake lumshewa "a haka yake bata shawarar ta rabu dashi byn ya gama da zuciyarta da komai nata .."?
"Ki yarda dani tanweer wallahi ina son ganinki ciki walwala da farinciki tamkar yadda nake son ganin sister's dina halima da shafiqa ,wallahi komai zanyi, sannan komai zan zama bazan iya mantaki arayuwata ba mussaman a wannan lokacin da nake jin kamar mun zama abu daya matsalar dai ni din dan fashi ne ban dace dake ba a matsayinki .
Ya numfasa ya cigaba da mgn a kasalance " ki tausaya min ki tausayawa kanki ki hakura dani bana son adalilina ki samu matsala da iyayenki " yana mgn yana shafata gbdy hannunwasa sunki tsayawa guri daya sai faman ruda mata jikinta yake da salonsa mai rikita lissafi .
gbdy ta soma d'auke wuta yanayinta ya canza jikinta ya d'auki kyarma ".
"Iyayenki naki ne na har abada amman Adnan fa na wani lokaci ne ,dan za'a yi lokacin da zaki mantashi arayuwarki kamar baki ta'ba son shi ba?
sai daya ga tsayuwa na neman gagararta sannan ya tsaida hannunsa guri daya ya zira harshensa cikin kunnenta yana sucking ,numfashi ta sauke da karfi tare da juyowa ta shige jikinsa tana sakin wani irin kuka mai ban tausayi .
bai tsaya wata wata ba ya rungumeta tsam ajikinsa yana lumshe rikitattun idanunshi yana shafa gadon bayanta "is okay tanweer " .
Itama runguneshi tayi tsam tsam a hankali ya sausauta rungumar da yayi mata ya maida hannuwanta duka zuwa west dinta yayinda still bakinsa ke saitin kunnenta yana mata mgn cikin rada iskar bakinsa nashigarta a hankali , ji tayi kmr yana zarar ranta ne yana maidawa jikinta ,ajiyar zuciya kawai take saukewa tana jin wani irin yanayi gbdy tsigar jikinta sun tashi ,ji take kmr ta kasance dashi a haka muddin rai
"Ki cire tsoro duk tsanani ba'a gudun iyaye dan wani dalili domin duk duniya baki da tamkarsu ,kiyiwa iyayenki biyayya duk d'a na gari yana son ya rabu da iyayensa lafiya dan haka ki sawa ranki a gidanku zaki kwana,Kuma Ina baki hakuri saboda nasan ni ne nasadin da dad dinki ya d'auki zafi akanki Kuma duk abinda zasu ce karki kuskura kiyi wata magana wacce zata sake fusatasu."
d'ago idanunta da suke zubar da hawaye ta kallesa gani tayi kamr bashi yake mata wanda nan maganganun ba ,shiyasa a kullum take ganin shin din mutumin kirki ne qaddara ce ke yawo da rayuwarsa .
ya sauke mata numfashi a kunnenta sannan ya zare jikinsa a nata ya riko tsintsiyar hannunta ya nufi hanyar waje daita har inda motarsa take ya bud'e gidan gaba ta shiga mota suka bar  gidan .
shiru motar babu wanda yayi magana Kowa da abinda yake sakawa Aransa har ya Kawo hospital ya sauketa ya kara gaba.
taje tabi hanyar daya bi kallo har sai data daina ganin motarsa sannan ta shiga motarta ta nufi gida Aikuwa ranar taga balain da bata ta'ba gani ba agurin iyayenta ,mumy Kam har da duka ta rufeta dashi byn ta sauke mata maruka biyu ajire , Shi kuwa dady sai faman cewa yake "yanzu haka zaki min tanweer ?
"ina alkwarin da kika min kafin ki bar gidan nan ? shikenan tanweer na gode ! na gode !!tunda da abinda zaki saka min Kenan  yana gama fadar haka ya shige d'akinsa zuciyarsa kamar zata kama da wuta mumy ta bishi ,yayinda tanweer ta kwashi tsimar rayuwar tayi d'aki zuciyarta cike da gardin soyayyar da jaguwa .
Soyayyar daya d'and'ana mata shi ya hanata jin zafin duka da fadan da mumy tai mata ta zube akan katifa tana shafa kuncinta Inda momy ta sauke mata mari tana tuno abubuwan da jaguwa yayi mata a awannin da suka wuce m".
Tun dagan ranar tanwer bata  sake haduwa da jaguwa  ba  haka zalika kota Kira  baya d'aukar kiranta amman dai  tana makale a ransa".
Tanweer tayi addua,tayi sadaka amman kullum ji take kmr qara mata maseefar qaunarsa ake hakan nan sai ta zauna tai ta kuka tana magana a fili "wa zai yaye min wannan damuwa ?"
" wa ye zai min wannna aikin da Adnan zai soni ya damu dani ?
A hankali zuciyarta ta bata amsa da "sai Allah ,Allah ne kawai zai miki ,ki sake dagewa da addua "Allah ka yaye min wannan damuwar Allah idan Adnan alkhairi ne a rayuwata Allah ka ta'ba zuciyarsa akaina , idan ba alkhairi bane allah ka cire min sonshi araina ,Allah ka mantar dani waye Adnan a rayuwata .."


*****
Kwance tashi ba wuya agurin Allah kullum bikin shafiq da gali na Kara matsowa har yau sauran kwana bakwai Sadiq ne yayi rabon IV duk Inda ya dace ya Kai jaguwa kuwa tun satin Biki ya ajiye komai da za'a ci a Sha , yanuwa da abokan arziki na nesa dana kusa duk sun hallara Kowa ka gani farinciki  yake har  jaguwa sai dai Idan ya tuna shima ana daf da saka nashi ranar   da hasera hankalinsa sai ya   tashi shrye shirye yayi nisa har yau friday akayi kamu amarya anan unguwarsu bakaramin kudi jaguwa ya kashe ba, anyi biki na yar gata domin a hall akayi , mata kuwa Kamar zasu cinyesa duk inda yayi idanunsa na kanshi .
bayan an gama biki hakan nan zuciyarsa ta umarcesa ya sake gwada haseera dan haka ya aika karamar kanwarsa halima ta kira masa ita hasera na tare dasu baraka da suka zo biki suna hira hally  ta shigo tace "aunty hasera yaya Adnan na kiranki yana d'akin ya Sadiq ta fice abunta, haseera ta dubi baraka tace "Ina zuwa oga yayi kira ta figi mayafinta ta nufi dakin ta sameshi zaune da fuskarsa a d'aure sai da gabanta ya fadi muryarta a raunane tace "Ina wuni?" bai amsa ba illa idanunshi daya tsura mata yana qare mata kallo tsab "wai kana kirana gani ? ya mike yana cewa biyoni , jiki a sanyaye ta biyosa har gidin  motarsa ya bud'e ya shiga yayi kasa da glass din motar  shiru bai yi mgn ba Kuma bai wuce ba,dan hk ta fahimci shigowa yake son tayi .
ta bud'e ta shiga ta zauna yaja basu tsaya a koina Sai adiaraba daidai wani rubabben gida ginin kasa gbdy ginin babu cement da zallar kasa akayi , ya fito itama ta fito tana biye dashi suka shiga gidan suka tsaya a tsakar gidan , ya dubeta yace "kinga gidan nan "? Tace "na gani gidan waye"?
"Gidan da zakiyi rayuwar aure  dani Kenan ."

Ta d'ago ta sake dubansa tace "me zamuyi da wannan gidan da matsayinka da komai ka zabi rayuwa a irin wannan muhali gsky ni dai bazan iya zama anan area ba ma bare wannan gidan ka canza tunani ya numfasa yace "haka ne diyar professor kmrki tafi karfi zama anan amman karki manta kece kike bukatar aurena bani ba dan haka muddin zaki rayu dani to anan zaki zauna, Idan kin amince a saka rana a karshen watan kmr yadda kuka bukata idan baki amince ba kije ki sanar da iyayenki a fasa ."
  "Wallahi bazan zauna ba aure Kuma dole a daurashi babu fashi zan fad'awa mahaifina ya Siya mana gida a duk area da kake so amman nan wallahi bazan iya zama ba ai sai na mutu gbdy unguwar ma wari yake taya ma zan fara rayuwa anan  idanunta sun  rufe sai zuba maganganun take ya wuce ta ya shiga mota ta fito tana cika tana batsewa ta bud'e dayan bangaren ta shiga bata gama zama ba ya fige motar kamar sanda zasuzo babu Wanda yacewa danuwansa komai har suka karaso bakin kofar gidan ya tsaya batare daya fito ba sannan bai kashe motar ba tana fita ya ja motarsa da gudu ."

****
Da sassafe  Ko abinci ɓata tsaya ci ba karfe bakwai daidai ta fice daga gidan babu wanda ya sani ta nufi gurin  aiki  ,dan zaman gidan ya isheita  sai data gama ayyukanta karfe biyu ta soma Kiran layin jaguwa kmr koda yaushe bai d'auka ba, dan haka ta yanke shawarar zuwa gidansa  yana kwnace yana sharar bacci daga shi sai boxes , ta tashesa ta hanyar shafa qirjinsa ya d'ago ya kalleta sannan ya sake maida  kansa ya dan juyo ya kalleta "me Kuma kikazo  nema ya fad'a kmr bai ji dadin zuwanta ba ,nan kuwa jin zuciyarsa yayi fesss "kai me yasa idan na Kira wayarka baka d'auka ?" idan muna tare ka dinga  nuna kmr duk duniya kafi sona akan kowa amman da zarar mun rabu shikenan baka da lokacina .
"me yasa  zan d'auki wayarki?
"idan na d'auka  nace miki me saboda Allah ?ta tsura masa Ido kamar zatayi kuka dan idanunta sun cika da kwalla muryarta na rawa tace "haba adnan laifi ne dan na kiraka Ko muryarka naji banganka ba zanji sanyi araina ,
yanzu dana zo naga lafiyarka shima haushi Kaji, me kake son dani ?"  ni kaina banajin dadin wannan rayuwar da nake ,baka sona haka iyayena basa sona da kai zaku taru Ku kasheni ...."ta k'arasa maganar idanunta na cikowa da kwalla .
ya sauke numfashi yana kallonta ta goge kwallan shima ya tsura mata Ido"meye Kuma abun kuka ba wai ban damu dake bane duk abinda bazai yiwu agareni ba Kuma na Lura zai  janyo min matsala arayuwata gudunsa nake tarayyarmu bazata Yiwu ba yanzu da bakinki kince iyanyenki basa sona amman ni ban damu su soni ba tunda bani da abinda zaa so  agurina ki hakura Kawai ."
tanweer ta sake Shiga tashin hankali"To ni dai ina sonka kuma ka dinga d'aukar wayata dan shine dalilin zuwa na  " yanzu Kawai dan ban d'auki wayarki ba Kawai kikazo ?"
"ba Kawai bane Adnan daidai da second daya idan ban ji muryarka ba  zuciyata babu zaman lafiya yayi murmushi daga zuciyarsa yana tausaya mata sosai . "Allah Ko to shikenan zan tattara na dawo gidanku dan gara na dawo gbdy ki daina  wahalar da kanki ta
kwanto jikinsa tana sakar masa tsadadden murmu shinta "kasan Allah  da ka kyauta min shikenan kullum sai na dinga ganinka. "uhmm lalle kuruciya yana janki dayawa  tanwer ,ya mike tsaye ya fita ya barta kan katifarsa kusan minti talatin  sannan ya dawo  hannunsa rike da farar Leda dake dauke da soyayyar kaza da Kwai had'e doya ya sata ta hada masa shayi suka ci tare taci sosai dan yunwa take ji.
ranar ma anan ta k'arasa yinta suna makale da juna Sai dai bai yi  kuskuren yin romancing dinta ba bare ta kai su ga having sex , ita kuwa taso yayi mata  abubuwan daya saba mata koda kuwa bazai kusanceta ba ."

A gida kuwa tunda suka Lura bata gidan hankalinsu yayi kololuwar tashi bakinciki Kamar ya kashesu har karfe goma na safe  basu Karya ba ,dady ya shirya ya tafi hospital da kanshi da doctor muyis yaci Karo yake tambayarsa yace " tazo hospital amman bata  jima ba ta wuce  yayi jim yana tunaninta dan yasan tana gurin dan fashi , zuciyarsa sai rawa take ya fad'a yayansa zai sanar da hukuma amman yace ya dakata ,duk yadda doctor muyis Ke masa bayanin akan yana son tanwer da aure  idan ya bashi dama zai turo ayi magana, Bata Shiga jikinsa i bai  cigaba da sauraronsa ba yasa kai ya wuce inda motarsa take ya fad'a direbansa yaja suka d'auki hanyar komawa gida ."

Bangaren tanwer kuwa a hankali take  jan jaguwa  da hira da yadda take so shi "dan girman Allah ki kwantar da hankalinki
ki cireni aranki wannan aure namu ba mai yiwu bane Ko na amince iyanyenki bai Zama lallia su amince ba "me yasa kake min kora da hali ne da wannan hujjar ni Kawai ka canza sana'an zanyi confused dinsu ".
"ki daina fad'a min wannan maganar banza iya ba idan na canza wani sanar zanyi ?
" Zan nemomaka Sana'a "ki min shiru wannan ne Karo na karshe da zaki kwaso jiki kizo ta narke ajikinsa tana masa kukan shagwaba muryarta na rawa tace " dan Allah karka min haka mana  ina tabbatar maka muddin baka bar wannan sanar ka aureni ba zan kashe kaina ya cire hannunta ajikinsa "ni ban aikeki ba ya dai kamata ki gane ba dole Sai na aureki ba kinga dan Allah daga yau Karki kara zuwa inda nake da fari  na  d'aukoki ne sabod wulakantani da kikayi,na biyu Kuma domin tabbatar da ciki  da kikace  kina da, kinga ina da kanne Mata bazanso suyi irin wannan rayuwar ba ,dole idan mun hadu sai na tabaki kinga haka ba daidai bane .
ta marairaice masa Kamar ranta xai fita "ni dai ina sonka  Kuma zan cigaba da zuwa tunda kai baxaka zo ba ,ya had'e rai sosai Kamar wanda aka aikowa da sakon mutuwa "dan girman Allah ki kyaleni bana son surutu tashi muje na saukeki Karki manta Kar na sake ganin kafafunki ta cigaba da share hawaye ,wallahi Shi kansa yana son kasancewarsu tare amman bazai biyewa zuciyarsa ba Idan an ciza a dinga hutawa .
ya d'ago ya dubeta tana zubar da hawaye cike da tashin hankali yake kallonta yana jin zafin digarsu ",kayi hakuri dan Allah karka rabani da kai "yana jinta yayi mata banza ", please kayi hakuri dan Allah ta fad'a tare da rike tafin hannunsa wani irin zirrrrrr yaji a gbdy ilahirin jikinsa bai san lokacin daya ce "nayi hakuri amman ki Tashi muje na rakaki ki koma gida inshaallahu zanyi tunani akanki "zakazo gidanmu yace "eh zanzo  ki share hawayenki ya fada dan ya raba kansa da matsalarta ."

da sauri ta hau share hawaye ta fad'a jikinsa gbdy ta rungumeshi very tayt "Na gode Sosai masoyi  ajiyar zuciya ya sauke ya cire hannunwanta ajikinsa dan bazai juri jinta ajikinsa ba komai zai iya faruwa  "muje Ko kafin ta sake cewa Wani abu ya fice daga d'akin dole ta biyosa .
ya bud'e mata gaban Mota ta Shige ya zagaya ya Shiga suka bar gidan sun yi tafiya me dan

Please Login or Register in order to submit comment