Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Adnan yake ba bare har ki yarda ya daukeki "inna lillahi karuwa?  ta furta kalmar a matukar firgice .

cikin tsananin faduwar gaba jaguwa ya lumshe sexy  eye's dinsa na second  biyu sannan  ya bude su fess   yana mai jin  bakinciki mara misaltuwa sam bai ji dadin Kalmar  data fadawa tanweer ba   murya qasa qasa yace " ke  wacce  irin mahaukaciya  ce  daga zuwanki kin  fara wa mutane  hauka saboda ke din mara mutunci ce ki saketa  kafin na tashi na  targadaki  yanzu  yayi maganar  yana  janye idanunshi  akanta tsayuwa zahra ta gyara sannan ta maida dubanta ga jaguwa tana  kira sunansa kusan minti biyar tana Kiran sunansa batare da ta saki wuyan tanweer ba  ranta ya Kai koluluwar baci wato cin mutuncinsa gareta yayi yawan  da  zai  mata a gaban  sabuwar karuwarsa yana jinta yaki amsa mata  yayi  kamar bai san da tsayuwarta ba "Adana !!!! ta qara Kiran sunansa a fusace wannan karon  idanuwansa  a  lumshe ya  mike ya ɗauketa da wasu maruka har biyu ajire   da sauri  ta saki  wuyan  tanweer  zuciyarta na bugu  da  karfi "ka mareni adnan ?na mareki idan kika sake wata magana ko kiran yarinyar nan  da karuwa sai na  ballaki  sannan   minti biyu  kawai  na  baki ki 'bacewa  idanuna banason ganinki .

tai shiru ta  kasa aiwatar da hakan  "haba wannan naci na menene haka ki bar rayuwata ko dole sai munyi  rayuwa tare ? ya fad'a yana kafe tanweer  da sexy  eye's dinsa wayanda kallonsu  kadai ke haddasa mata shiga wani hali  zahra ta girgiza masa Kai alamun bazata iya rabuwa dashi  ba "bazan iya ba Adnan  ta furta qirjinta na dokawa da matsanacin karfi" kiyi  kokarin ki iya dan nafi bukatar haka Ina son ki bar rayuwata ki manta kin taba haduwa da Adnan arayuwarki yana gama fad'ar haka ya riko hannun tanweer ya soma tafiya daita a hankali ."

halin data shiga kafin ta dawo haiyacinta ta bud'e idanunta sai wayam ta gani bashi ba tanweer agurin  wani bakinciki ne ya tokare mata kahon zuciya Wanda yasa hawaye sake zubowa daga idanunta ,
tunda take a rayuwa ba'a taba  tozartata irin na yau ba ranta yayi matukar baci da kyar ta soma d'aga ka'fafunta  tamkar kazar  da kwai ya fashewa aciki    da baya da baya ta soma tafiya duk Kiran da anas yake  mata  bata sauraresa  ba ta  Isa Inda su helen suke  zaune tana gama qarasowa suka kwashe mata  da dariya  "daidai kenan wallahi  yayi min daidai wallahi naji   dadin   mari biyu  din daya waska miki inji cewar Saira    Helen tai  tsigil  tace "maganinki kenan  ba yadda banyi dake ba akan ki rabu dashi  ke da  kina zaune cikin AC babu wahalar komai  manya mutane  ke  zuwa ana binki  ana lallabaki ana  kashe miki kudi  gashi   duk wata da albashi mai tsoka kinki kin nacewa wannan banza ko kyansa ke rud 'arki oho  yanzu ai ga irinta nan ya wulakantaki sbd  yayi sabuwar  karuwa ". Saira  ta sake  dariyar mugunta  tana  jujjuyawa a saman kujera dan dadi abun yayi mata  daman ita  tana bakincikin tarayyar zahra da jaguwa  .

Cikin muryar kuka Zahra tace "Yanzu abinda zaku taru  ku  dinga fada min kenan ?" Ta tambayesu cikin tsananin fushi Saira tace  trying to switch the topic zahra  ki san abunyi rabuwa dashi ko cigaba da wahalar da ranki akan mutumin da bai damu dake ba "Wlh ba  kawai ta rabu dashi ta zauna mu cigaba da hutawarmu  har sanda ya'yan manya zasu  qaraso ki cika jakarki da shegun dan sune  labarin da mutanen duniya suka fi ganewa wato kudi mahad'in jinin jikin  dan Adam  ta fada tana yar dariya.
helen ta janyo zahra ta zaunar daita akan kujera ta mika mata  kwalin sigari "ki sha  ki manta da wannan gayen  idan ma jijiyarsa ke rud'arki zaki samu wacce tafi nashi, Kinga  wannan soyayyar da kike masa tsakani da Allah da kyautata masa da kikeyi  Zahra kowa yasan kinyiwa soyayya biyayya wallahi Allah bazai ta'ba barinki haka ,na dai san jijiyarsa ke makale a ranki to   bari in sheida miki wani abu sai kiga Allah ya had'aki da wanda yafi Adananki komai sai Allah ya had'aki da me yi sau  goma  ba takwas ba idan ya saka miki bazai cire ba sai yayi kyakkyawan biyar sannan idan ya Maida sai yayi biyar ko ba haka ba kawayena gbdy suka kwashe da dariya saira ta daki kafadar Helen "wannan ai sai ya kasheta goma fa kawata Kai yayi mata yawa  ?"eh mana tunda ita mayar joystick ce  baya isarta Helen ta cigaba magana "sai kinci  kinyi hanian ba dai shi Adnan idan yana having sex dake ba kina jin numfashinki na daukewa ba akwai Wanda zaki samu sai numfashin ya d'auke ya dawo da kanshi  Wanda dadi ne zai dawo dashi Kuma kiji yafi Adnan dadi da gardi hajiya nah kiji shi yafi shi iya sarrafa mace "enough ..."Helen  ki daina fada min haka Ina mazan suke ?"mazan da duk basir ya cinyesu  maza fa irinsu Adnan basu dayawa yanzu ke akwai nmj da zai iya yin  sau  goma ?"tunda aka samu takwas ai za'a samu goma ko ba haka ba hafcy no-no ta k'arasa maganar tana kallon kawayenta daya bayan daya "ku  natsu  kuji wani abu gbdy suka   fuskanceta "irin su Adnan basu dayawa ke common kiss ma ba kowani nmj ya iyaba, kinsan shi kiss ma kadai sai wanda ya iya, a rike miki baki kiji ajikinki sai cikakken nmj irin Adnan  ,Kinga adnan idan ya rike miki ba sai kinji kmr ki mutu Ina ga Azo ga brest da me gbdy lahaula walakuwata most especially  kiyi dog stly cin da bakya so    ke gayen nan ya iya juya mace fiyye da tunaniku wallahi tallahi bazan iya barin Adnan ba  ina matukar qaunar Adnan a zuciyarta  bazan iya hakura ba, bazan iya rabuwa dashi  na barwa wata banza  ba dan dole nasan abun yi hakika wannan yarinyar tayiwa rayuwarta shishigi amman ta jira mai zaije ya dawo tana gama fad'ar haka ta mike ta   juya a matukar fusace ta bar gurin adaidai lokacin da tanweer ta soma tafiya tana d'aga ka'fafunta da kyar  "ke ...."ta tsaya cak batare data juyo ba ya mike tsam ya fuskanceta taki dagowa ta kallesa  sai dai taji wani yanayi me wuyar misaltuwa a zuciyarta dama gangar jikinta .
shi kuwa a bangaren jaguwa ya rasa meke dawainiyya dashi akan yarinyar sai dai yana jin abun ya zarta komai dake da mahimmanci a rayuwarsa "Ina zaki wannan karon a tsawace yayi maganar Idanunsa na kanta girgiza masa Kai tayi alamar babu Inda zata wuce ki koma ki zauna Inda na  zaunar dake har sanda zamu bar nan  ,tayi shiru taki motsa jikinta sai ma dagowa da tayi ta tsura masa Ido qirjinta na bada wani sauti na tashin hankali Shima ita yake kallo "tanweer!  ya  kirata  in a serious thought wanda yasa qirjinta bugawa batare data amsa ba sai ma kallon kwayar idanunshi datayi  "kema karki dauka Ina sonki ne yasa nayiwa Zahra abinda nayi kema bana sonki kuma ba kya cikin zuciyata da rayuwata lokaci kawai nake jira na Kai ki ga iyayenki muyi rabuwa ta har abada dan bazaki sake ganin Koda me kama dani ba ya fad'a da wata irin murya da bata ta'ba jin yayi magana daita ba nan da nan zuciyar tanweer ya qara bugawa kasa magana tayi illa binsa da idanunta ganin bata da niyyar bin umarninsa ya juya ya nufi wani lungu Inda su jubi ke zaune dan duk sanda zasu fito shakatawa basa shiga mota daya haka basa zama aguri d'aya sai dai  idanun kowannensu na kan dan'uwansa.

Kwalin sigari ya d'auka tun kafin ya zauna jubi ya kur'bi giya sannan ya dubesa " kana ganin bai kamata ka rike zahra ba koda bazaka aureta ba ka bar soyayyar  diyar minister  ?" babu wacce nake jinta a raina   bare akai ga batu na aure dan irinsu ko ka auresu zargi ne zai shiga ciki  "idan Bata sonka ba muddin akwai soyayya Komai me sauki"  ni anawa ya auri zahra dan har taimaka mana zatayi a hallaqallarmu ko  me kuka ce ?inji cewar Kamil "wannan Kuma haka ne "ni tsarina ba haka bane bazan taba auren matar da zan dinga zarginta itama idan na fita ta dinga zargina ba ko tuhunmata akan Inda naje kunga mu ajiye wannan maganar dan bashi ne agabana  ba na rigada na faiyacewa kowacce  matsayinta ya karasa maganar Idanunsa ya sauka akan alqali dake tsaye gaban tanweer mikewa yayi tsaye Idanunsa akansu yayinda ita Kuma ke faman waige waigen Inda ya shiga a natse ya janye kujerar da yake zaune ya  fara tafiya  ya biyo ta bayan alqali ya tsaya can nesa kadan dasu   Inda ya soma jiyo sautin muryarsa qasa qasa "wannan fuskar kamar nasanta ? tayi shiru tana waigen bayanta a matukar tsorace ta juya ta fara tafiya cikin sauri ya biyota   yana  cigaba da magana Shima jaguwa ya qara matsowa ya tsaya daga cikin lungu   "ki tsaya mana  dan Allah"bazan tsaya saboda  ban sanka ba kaima Kuma bana tunanin kasanni yayi saurin shan gabanta dan dole  ta tsaya gabanta na faduwa "ke ba diyar minster of health bace  ?tayi shiru tana kallonsa cike da mamaki" Kinga karkiji tsoro  Komai nasan kece kenan kice kika turo yan fashi suka  saceki dan ki samu damar cin duniya ko ba haka ba ?nan ma shiru tayi tana girgiza masa Kai   shi kuwa jaguwa zuciyarsa ke rawa sannan cike da mamaki daman tun dazu jikinsa ke bashi ana binsa ."idan ba haka bane ki bini muje yanzu zan maidake ga iyayenki da masoyinki Ib  wanda ya kasance abokin aikina duk maganar da yake yana shiga kunnen jaguwa "na gode na gode tabbas nice ka taimakeni ka fitar  dani daga gurin  nan wallahi babu had'in bakina ciki nima gida nake son zuwa ta k'arasa maganar hawaye na zubo mata . "alqali ya dan juya bayansa bai ga kowa ba ya sake juyowa ya fuskanceta "yanzu abinda za'a yi zan yi gaba sai  ki biyoni abaya  tayi saurin lumshe masa Ido, alqali yayi gaba har tayi taku biyu taji an fixgota zuwa wani lungu ta bud'e baki zata kurma ihu taji an rufe mata baki idanunta  a runtse  amman ta fahimci waye rungume daita     hancinsu na gugan juna  duk da yadda take Jin numfashinsa na saukar mata bai sa ta bud'e idanunta ba tautausan tafin hannunsa yasa ya Kai saitin wuyanta zuwa cikin kunnenta  wanda yasa  taji wani abu ya tsalga mata tun daga tsakiyar kanta ."

da sauri ta bud'e idanunta tsareta yayi da sexy eye's dinsa masu firgitarwa Hakan yasa ta kawar da idanunta gefe hawaye na tsiyayowa dan ita gsky gida take son zuwa hawaye na zubo mata tace "ka barni na samu Wanda zai Kai ni gida ta fad'a tana shesheka "zaki tafi ki barni tan ?ta gyada masa alamun "eh " bakya son ki cigaba da zama dani ?ya fad'a yana matseta gam  ajikinsa fuskarsa a tsakankanin qirjinta "eh ta bashi amsa atakaice dan bata ga amfanin zama dashi ba batasan kowaye shi ba batasan a matsayin da zata ajiyesa ba me taimakonta ko dan fashin daya d'aukota  dan zuwa yanzu zuciyarta ta fara wasiwasi  akanshi ,ya Kai bakinsa cikin kunnenta Inda taji wani zirrrrrrrrr a gbdy ilahirin jikinta "Kinga ni Kuma Ina son mu kasance tare duk da bana sonki yayi maganar a lokacin daya d'auke bakinsa  a cikin kunnenta  ya cusa a tsakiyar kirijinta "Nima yanzu  bana sonka  shiyasa ma zanbi wacan mutumin, Dan Allah ka sakar min jiki na bisa ya maidani ga iyayena da maso....."
Tun kafin ta k'arasa ya hade bakinsu guri d'aya ya fara mata wani irin tsotsa  sai daya tsotsa bakinta sosai sannan ya cire bakinsa ya riko hannunta bai tsaya a koina ba sai a reception  ma'aikatan gurin na ganinsa suka hau rawar jikin ya tambayesu dakin dake available  suka masa bayani keyn  vip  ya amsa   "ka sakeni bazan zauna ba ta fada tana fashewa da kuka Bai tsaya koina ba sai d'akin daya kama.
ya Bude d'akin ya shigar daita sannan ya kulle kofar ya tsura mata Ido  yana mamaki maganarta  " tanweer baby ya fad'a yana kafeta da Idanunsa "bana son   kukan mace  a rayuwata  yana touching dina  sosai  bare naki "ina ruwanka da kukana  ka barni nayi kukana tunda bazaka maidani ba ? "ni gara ma ka maidani gurin yan fashin Nan idan kasheni zasuyi su kasheni Amman na gaji na gaji Ina son ganin iyayena  idanunta ya rufe sai fad'ar  maganganu take bata San sanda ya k'araso ya tsugunna gabanta ya Kai hannunsa kan lips dinta ya buge  da sauri ta Kai hannunta duka  ta rike bakinta hawaye na zubo mata " Ashe dai da gaske baki mutunci ai kuwa zanyi maganinki ya fad'a yana mikewa tsaye ya soma tafiya Yana "cewa daman sanadin rashin kunya kika fada hannun yan fashi idan kika cigaba bazan maidake gidanku ba sai dai na Mikaki garesu  suyi yadda zasuyi dake tunda daman kinfi bukatar haka  Kinga kema sai kiyi join dinsu  ya   fita ya kulle kofar wani irin ihu tasa ta taso da gudu  ta shiga buga  kofar da karfi "dan Allah karka maidani gurinsu wallahi wasa nake yi bazan sake rashin kunyar ba ka taimakeni ka  budeni "sautin muryarsa taji  a sikwane "dama kin shiga hankalinki dan ko kwana zakiyi kina ihu anan babu Wanda zai taimaka miki dauka ma za'a yi ko  tayi miki karo  ne  giya ko wancan abun tsit tayi tare hadeye kukanta ta zauna agurin tana nazarin maganarsa shi kuwa ya kama gabansa yana huci ."

Cike da tashin hankali jaguwa yake daga kafafunsa kacibis da anas   sukayi wanda yaga lokacin da suka shiga cikin riception da tanweer ya lura kamar ba Lafiya ba Hakan ma yasa ya biyo sahunsu cikin rudewa ya shiga tambayarsa domin yana son sani abinda ke faruwa jaguwa bai wani tsaya yi masa bayani ba ya cigaba da tafiya cikin izza Shima binsa yayi da gaggawa har suka fito a wani bangare dabam Shiru yayi na wani lokaci hannunwansa duka rungume a qirjinsa kallo d'aya zaka masa kasan yana cikin damuwa mai tsanani tsaki yaja a karo na sau babu adadi shu kuwa alqali sai safa da marwa yake a bayan shuke shuken dake zagaye da  haraban gurin na rashin ganin tanweer  a tunaninsa babu me ganinsa  yayinda hankalinsa ke matukar tashe  hannunwansa goye a bayansa yana furzar da iska"kenan ya tabbata dai da had'in bakinta yan fashi suka ɗauketa ta bar iyayenta da masoyinta cikin tsananin damuwa. tabbas ma haka ne babu tantama Kai duniya Ina zaki damu ya fad'a cikin zuciyarsa ? "ya  sauke hannunwansa dake goye ya Ciro wayarsa yana sake neman layin ib still the same thing wannan karon ma a kashe ,nan ya shiga neman layin wasu abokan aikinsa da bai yi tunanin nemansu ba sai yanzu wani abun mamaki Suma babu dauka , Nan fa hankalinsa ya sake tashi ya fara kokarin barin gurin domin tsira da rayuwarsa dan a yadda yake ji ajikinsa yana kewaye cikin matsala ne .

A hankali anas  ya matso kusa jaguwa ya dafa kafadarsa "wai lafiyarka Dan Allah ka fada min meke faruwa ne duk kayi wani iri haka ?""gbdy fa yanayinka ya canza ka fada min idan akwai damuwa ne mu San abun yi tsaki yaja sannan yace"Kalli can kagani ,anas ya Kalli Inda ya nuna masa inuwar mutun yagani cikin hasken da bai gama haskake gurin ba "wannan mutumin maaikaci ne Kuma tresing dinmu yake tun a traffic din onipan yake biye damu Yana waya na dauka lamarin gabansa yake a she mu yake bi, anas ya zaro Idanu waje "Kai Dan Allah ya fad'a yana riko hannun jaguwa zo mu bar gurin nan dan da gani maakacin sirri ne "impossible wallahi ya fad'a cikin qaraji har alqali na jiyo sautinsa ya tsaya cak qirjinsa na bugawa da shiga damuwa "har ni za'a dinga bi bazai yiwu ba dole nasan yadda zanyi dashi ya karasa maganar yana fizge hannunsa cikin na anas , wayarsa ya Ciro ya shiga neman layin yaronsa har zufa yake dan balai cikin second biyar eku ya d'auka yana cewa " hello boss "eku kuna Ina ?"muna bangaren baya ta gurin shigowa Rita Lori"yauwa  kasa Ido gurin  kanana biyoyi nan dake kallon gidan rawa zakuga wani mutun sanye da kaya army green ku daukeshi ku Adana min shi  ya fad'a yana kokarin katse Kiran eku yace "an gama boss .
juyawa yayi ya nufi cikin hotel Inda tanweer take , banda ajiyar zuciya babu abinda yake aikin saukewa.
cikin sa'a  su eku sukayi gaba da alqali  alokacin da yake kokarin shiga motarsa suka toshe masa baki da wani farin kyalle sai lokacin anas ya samu kwanciyar hankali Jaguwa  na shiga d'akin ya maida kofar ya kulle ya  cire rigarsa ya karasa ya zauna a kusa daita ya fixgota ta fado jikinsa tare da cire mata mayafin datayi rolling din kanta sannan yace"tsarki tsiwa da rashin kunya ki cigaba kiga yadda zanyi dake yanzu ...."

Mmn sudais💗💗💗💗💗💗
KUSKUREN BAYA
     💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗

PAID BOOK

 WRITING BY
AYSHA .A BAGUDO
          

WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim

Wannan  littafin na kudi ne  mai bukata karanta shi  ya tura 500 ta wannan  account number din  1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan a tura sai a turawa wannan number+234 703 534 8686
alert  domin tabbatar da an tura ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi  sai a tura ta wannan number 08059623096 kada ayi vtu  a number MTN ,domin sauraran littafaina a tuntubi Channel dina ta Hausa bakwai.

🅿️13

...noke   kanta  tayi  cikin qirjinsa  sannan  ta  fara   magana  cikin shagwa'bata   wacce  take  qara  burgeshi  ,cikin  in .. Ina .. tace  ni ..ni  babu  ruwana  da  Kai   ka sakar min  jikina   bana so  "  yadda  ta sarrafa   harshenta   yasa  shi  qara rikicewa.  matseta   yayi  tsam  ajikinsa yana fidda  numfashi da kyar   "idan  naki fa  ?" aikuwa  zan  fad'awa  Ib   idan  na  koma  gida "da  sauranki  yarinya dan  kuwa  kina  fad'a  masa  abinda  ya   faru   take  zaki  raba zuciyarsa  da  soyayarki  intakaice miki sai  dai  wata  bake  ba ". ya k'arasa  maganar  yana  kissing din  saman qirjinta  dake cike  bam  da  dukiyar fulanin  sannan ya kalleta   da  sexy eye's  dinsa  ,
itama  shi  din  take  kallo  cike da tsananin fad'uwar   gaba "duk yanayin  da  zan kasance Ib  bazai   kyamaceni  ba bazai daina sona  ba  saboda   girman son  da yake  min  "wani  kallo yayi mata mai  yamutsa  kayan ciki   muryarsa  a kasalance yace "okay tunda  zai  iya  zama  dake a kowani  yanayi  bari  nayi son  raina  dake  " .
nan  take  ya  juyata ya kwantar  daita  sannan  ya  fara  kiciniyar  rabata da  doguwar   rigar  jikinta ganin  da  gaske  yake  km  yanayinsa  ya  nuna mata  zai  iya  aikata  komai  daita    yasa ta fara  kukan shagwa'ba  tana  bashi   hakuri "dan  Allah  Ad karka min  komai  kaga ni yarinyar ce qarama  please   na tuba  bazan  sake  ba  "  duk yadda take rokonsa bai   saurarata  mata ba sai daya  rabata  da kayan  jikinta  sannan ya  canza  fitilar    d'akin  zuwa mara haske   kmr  wani  mayunwanci   zaki yay mata  runfa    yana   kallon  fuskarta idanunshi  tuni sun canza launi  zuwa Kore  yana shafa fuskarta cike da  shauki  ,ganin  yananyinsa  yasa ta juya  masa  baya  da sauri cikin  yanayina  na  bukatuwa  ya Kai  hannunsa  tsakiyar bayanta  yana shafawa  yana   mata tafiyar tsutsa wani  irin yanayi ta tsinci kanta ciki da  bata  ta'ba ji ba  ."

gbdy  ilahirin  jikinta ya d'auki  kyarma , a hankali ya  sauke  bakinsa yana  lasar  tsakiyar  bayanta da wani irin sauri ta juyo  qirjinta na dokawa da  matsànancin  karfi , numfashi take saukewa  suna  fuskantar  juna har dukiyar fulani na gugan fuskarsa  yayi  saurin  sauke   numfashi  tare da kwakumeta   gam  ajikjnata ya fara romancing  dinta yana  murzata da duka hannuwansa ."dukiyar  fulaninta ya  fara murzawa  yana  murzasu yana  tsotsa kan nipples dinta   yayinda hannunwansa  ke  zariya a  sansar  jikinta suna shafa  dukkanin  gangar jikinta  ,a hankali ya saka bakinsa a cibiyarta ya Saka  harshensa yana lasa  tare  da  shafa cikinta  cikin  wani irin salo  mai  wahalar misaltuwa ,dawowa yayi kasanta  ya  Kai bakinsa tsakankani  cinyoyinta ya fara  kissing  tare da shafa  gabanta zuwa mararta  ."
shiru  tayi  alokacin da sakoninsa  suka isar mata   pant  dinta  ya cire ya  Kai  bakinsa kasanta ya fara  lasa cike   da  kwarewa , nan ta fara fidda  wani nishi  mai  zafi  tana   kuka wanda da  ji na shagwa'ba ne   tana son ta hanashi  abinda yake mata amman Ina bazata iya ba dan gbdy ta kasa aikata  komai  saboda duk gabobin  jikinta ya rigada ya  kashe  mata su." yatsan  hannunsa  ya  Kai cikin jikinta ya fara fingering  dinta  .
shiru yayi qirjinsa na bugawa  sakamakon jin kofarta a rufe  gam   sam babu alamun  an ta'ba Koda amfanin da finger ne  agurin  wani naunayen  ajiyar zuciya ya sauke yana furzar da iska   kana ya  cigaba da fingering dinta ahankali  ."

a hankali ta dinga masa kuka  tana fad'in "wayyohhhly  Allah please  please ka bari dan Allah zafi  nake ji zan mutu "  murumshin gefen baki yayi wanda ke qara masa kyau sannan ya ware Idanunsa akanta yana kare mata kallon tsab duk da d'akin babu wadataccen   haske hakan Bai  hanashi ganin  kyakkyawar fuskarta  ba , tanweer kenan ba'a saba ba , yanayinta kadai ya tabbatar masa bata  saba  shiga cikin irin wannan yanayin  ba  ,kasa  cigaba yayi da fingering dinta ya tattarota gbdy  ya rungumeta tsam ajikinsa yana sauke numfashi Sam bai ta'ba expecting vargin  bace.   ita Kuwa kukan  zafi  ta dinga  masa   bayan  wasu awanni ya ɗauketa cak ya shiga bayi daita, da ruwan zafi ya gasa mata jiki sosai dan yasan muddin ya barta hk gurin zai yita   mata  zafi , tare  suka  fito ya  kwantar daita   ta  lumshe idanunta saboda baccin da  take ji ,wayarsa ya d'auka ya kira  riception yayi  masu  bayani abinda yake  bukata ." cikin kankanin  yaji ana kwonking  ya mike ya bude  kofar ma'akaciyar hotel din ce sanye da kaya wando da riga farare an rubuta Rita Lori hotel  hannunta  rike  da tire dake d'auke da plet din abinci da cup na ruwan tea ta ajiye ta kama  gabanta."

ya sake kulle kofar ya k'araso Inda take kwance alokacin baccinta ya d'anyi  nesa ya fara shafa mata  jiki ta buge masa hannu tana shagwabe fuska  "I dont    like  What  You're  doing    bai  saurareta  ba ya  tattarota  gbdy  zuwa  jikinsa yana kissing din wuyanta  zuwa qirjinta ta ture  masa baki  tana cewa " I  said  I don't like it ".  muryarsa can qasa  yace "ki tashi kici  abinci "bana  ji yunwa bacci nake ji ta bashi amsa idanunta a lumshe , duk yadda taki  yaki barinta ya tasheta ya bata abinci har ta koshi Sannan ya kwnatar daita nan take bacci ya ɗauketa ya matso ya shige jikinta yana Jin wani  iri ajikinsa  gbdy ya manta  lisafin wata zahra a rayuwarsa  bare maganar wata aba soyayyar da take masa, kira dabam dabam ne ke shigowa wayarsa sai dai bai yi  yunkurin tashi ya d'auka ba sai wajen karfe biyu na dare ya tashi a daidai lokacin da wani Kiran ya  sake shigowa ya d'auki wayarshi yaga jerin missed  calls dayawa  daga  bangare mutane dabam dabam ciki har da alhj Tahir  tsaki  yaja  yana takaicin d'abi'a irin ta alhj Tahir sam babu digon  Imani a zuciyarsa, a duk sanda yayi k'okarin  maida tanweer ga iyayenta  mugun nufinsa ke dakusar da kuzarinsa har yaji gara kawai ya cigaba da riketa".

Saukowa  yayi  daga kan bed din  ya kunna  wutan  d'akin  tare da tsurawa kyakkyawar fuskarta Ido bacci take hankali kwance   tare da takure jikinta guri d'aya tmkr  wata baby
ya matso sosai kusa daita har lokacin Idanunsa na kanta ya Kai hannunsa ya  gyara mata gashin kanta daya sauko  gefen fuskarta  ya janyo bargo ya  lullu'beta  sannan ya qarasa Inda kayansa yake ya saka wando da singlet  bai tsaya Saka riga ba ya kwashi wayoyinsa ya zuba aljihunsa ya  bude kofar d'akin ya fito ya kulle kofar ta baya ."Yana  gama  kulle  kofar  wani Kiran na sake  shigowa ya d'auka  hade da soke hannunsa daya cikin aljihun wandonsa ya d'auki kiran  yana k'arasawa  wani guri da babu hayaniyar mutane sosai  ya jingina bayansa da  bango "ya d'auki  kusan minti  ashirin yana waya  da mutane dabam   dabam sannan ya katse 

Please Login or Register in order to submit comment