Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ko? wlh zaki fito ki same ni ne sai na lahira ya fiki jin daɗi. Sanyi taji a ranta saboda ta ji ba Yaya Sadiq ba ne, duk da tasan yau kuma kwananta ya ƙare amma hakan bai dameta ba, akan na Yaya Sadiq, wanka tayi da ruwa me zafi sannan ta ɗaura alwala, fitowa tayi kamar ɓarauniya tana leƙe, sa sauri ta nufi ƙofar ɗakin tasa key sannan ta dawo ta shirya cikin atamfar ta ne kyau ɗinkin riga sa siket tayi kyau abunta duk da ba kwalliya tayi ba, salla tayi sannam tayi hanzarin fita dan tun tana salla taji sai ƙara buga ƙofar ake, a falo ta samu duka ƴan gidan fuskar nam a ɗaure suna kallon ƙofar ɗakinta...
Ji tayi kamar ta koma ɗakinta da gudu saboda kallon da suke ma ta ya tsorata ta, babu yadda ta iya dole ta daure ta nufo cikin falon, risinawa tayi tace "ina kwananku" wani kallo suka wurga ma ta Mama Marka ne ta taso ta tsinke ta da wani mari tace "dan ubanki me kika mayar damu da zaki zo ki ma na gaisuwar jam'i, "Bama wannam ba miye dalilin ki na ƙin yi mana abun kari cewar  Mama Talatu tana jifanta da wani banzan kallo, Mama Baraka tace "yanzun tun da ta fito ai sai taje ta samar mana abun da  za muci da wannam tsayiwar da take maza wuce ki mana abu me sauki.
  Ajiyar zuciya ta sauƙe a ɓoye dan yau Mama Baraka ta ceceta, kichin ta shiga tayi musu abu me sauƙi dan itama tana jin yunwa sosai.
Ta ɗauki na ta zata shiga dashi Mama Talatu ta tare ta tace "ma za miƙomin abincin nam bake ba cin abinci yau a gidan nam kamar yadda kika bar mu da yunwa ke ma haka za ki zauna da yunwa wlh, ta faɗa tana fisge kulan hannunta, kai Amatullah ta girgiza ta juya ta nufi ɗakinta, kwanciya tayi tana tunanin rayuwarta ta baya a lokacin mahaifanta suna da rai, basa taɓa barin ta ta zauna da yunwa, da roƙo da magiya za suyi ta ma ta kafin su samu taci abinci, sai gashi yau ta rasa masu ma ta, sai a sannam wasu hawaye masu zafi suka fata rige² a fuskarta.
  Haka ta wuni ranar bata ci komai ba, duk da ita ta girka musu amma suna tsaye akanta har sai ta gama sannam su ɗauka, gaba ɗaya wunin ranar ta sake ramewa, da daddare tana kwance Anty Zee ta shigo tana yatsina ta tsaya a kanta tace "wai kizo inji Abba yana babban falo yana jiranki yanzu, saura ki tsaya feleƙe. "Tom" tace ma ta ta miƙe tana jin jiri ta sanya hijabinta tana bin bango ta fita.
   Gaba ɗaya manyan gidan suna falon, risinawa tayi tana gaida su da ɗaiɗai sannam ta kalli Baffa Jiboo tace "Baffa gani Anty Zee ta ce kana ƙirana". murmushi yayi yace "eh ina ƙiranki ki tsaya ki saurare ni kamar yadda zaki saurari ubanki Jamilu, yo ubanki Jamilu mana dan yanda za kibi umurnin sa haka za kibi nawa, saɓawa umurni na tamkar kin saɓawa umurnin ubanki Jamilu, ah to! dama maganar aurenki sa Sadiq ne mun yanke nan da sati uku za a ɗaura muku aure, gaban ta ne yayi wani irin bugawa 'ya bada sautin dam!!!

*★ ★ ★ ★ ★ ★ ★*

Tun da suka dawo Nabeeha suke kurin ɓoye da Yaa Taufeeq sam ba ta son zama in da yake yana zuwa zata bar wajen, shi ko bai sam ma tana yi ba sabgogin sa yake, yau ma kamar kullum zaune suke a falo ita da su Huda kamar yadda ta saba shigarta yau ma haka tayi na ƙananan kaya, wandon bai je gwiwa ba, kayinta ba ɗankwali tayi kyau, musu suke akan wani littafi da suka karanta me suna NA YARDA IN MUTU na marubuciya Hafsat Garkuwa musu suke akan Huda tace Nauwarat bata mutuwa Nabeeha tace tana mutuwa Samha dai dariya kawai take dan ita ta riga da ta kammala karanta sa.
"What is happening?"
Kamar daga sama suka ji muryar sa, tsit sukayi suna kallonsa, da sauri Nabeeha ta miƙe za ta bar wajen, kallonta yayi da mamaki a hankali yace "wait" chak! ta tsaya ta kasa motsawa, falon ya ƙaraso "are you stupid"
  Kayin ta ta sun kuyar tana turo baki "me yasa ke sam ba ki da hankali ne? ko an gaya miki nam gidan marassa kallon gabas ne? wlh wannam shine last maganar da zan miki akan irin wannam shigar, ke har wani sura ne da ke da za kina mana yawo haka a gida? ko an gaya miki kyau ne da ke? but in gaya miki ni bari na faɗa miki gaskiya, baki da kyau ko na sisin kwabo stupid Girl"
   Wa ni kuka ne ya ƙwace mata ta nufi ɗakinta da gudu, dan har zuciyarta bata ji dadin abin da ya ma ta ba. Yaa Sayyid da ke tsaye tun lokacin da ya fara ma ta matana ne ya ƙaraso yana faɗi "wlh M.A ka kiyayeni ya daga dawowarka ka sauƙa kan My Queen ɗita ga iyayen laifi su Huda amma duk basa gaban ka sai Queen? wai ma wa ya gaya maka Queen ba kyakykyawa ba ce? wlh duk wanda ya faɗa maka ƙarya yake ma dan kaf faɗin duniyar nan ban ga me kyaun My Queen ba ah! to wlh a kiyayi cin zarafin iyali na!
  Su Huda ne suka sa dariya dan maganarsa ya basu dariya, wani kallo Yaa Taufeeq ya musu tuni suka bar wajen ƙara haɗe rai yayi yana kallon Yaa Sayyid yace "wai ni ban fahimta ba waye ce Queen ɗin? ba dai wacchar figigiyar yarinya ba? amma ko in haka ne maza ka raƙo duniya tabbas.
   Daga haka yayi part ɗin sa, Yaa Sayyid ya fisa a baya yana dariya.'''(Kar dai ku manta akwai zazzafa mai zazzafan salo wanda zai zo muki nam bada jima wa ba akan fara shi me sauƙi'''
*AMRISH AL'IMASH*
'''A rayuwa ko wani bawa da irin ƙaddarar da take zuwa mishi, walau me kyau ko maras kyau, kamar nima hakan ce ta kasance da ni, sai dai ni kash! bana iya babbancewa ta yadda duk wani abu a me kyau nake nake sama masa matsuguni, rayuwa nake kamar ba mutum ba, hakan yasa nake samun kyara da tsangwa ta ko wani fanni hakan yasa mutane suke min kallon anya ni MUTUM ce?)'''
_daga ji kunsan akwai ƙura akwai tirka² ku dai kuyi hanzar motsa aljihunki domin nuna min haƙiƙanin ƙaunar ku a gareni domin ƙarin bayani ku tuntuɓeni ta wannam number 08132761212_

*Comment ɗin ku shi zai bani ƙwarin gwiwan yi muku typing.*🥰

*ONE LOVE*💞🤞🏻

*TAUFEEƘ*

NA

*HAFSAT A GARKUWA*

_On_
'''Wattpad='''
*MUM SEEYAMA*

*AL'UMMA WRITER'S ASSO…*✍🏻

'''AM BACK AGAIN'''🚴🏻‍♀️

'''Bismillahir rahmanir rahim'''

*DEDICATED TO*
'''My Soul Musa💋 Sa'eed'''

*Episode 09*

*…*  Washegari da yamma Nabeeha tana compound a zaune yau ƴan rigimar ne suke kanta, kawai sha'awar ta fito waje ta zauna take ji, tana zaune ta ɗaura ƙafa ɗaya kan ɗaya sai danne-danne take tana jiyo muryar su Ali dake bakin gate suna ta hira, taɓa gate da akayi ne yasa ta kalli gate ɗin motar Yaa Sayyid ne ta shigo gidan murmushi tayi taci gaba da abun da take yi a wayarta, shiko tun da ya shigo yayi tozali da ita da mamaki ya iso wajen "Assalamu alaiki My Queen" murmushi ta yi tace "wa'alaikas salam Yaa Sayyid"  "wato har yanzu dai ba a karɓi soyayyata ba ko an barni ina ta wangaririya a gari, kanta ta sunkuyar ba tare da tace masa ƙala ba, kallonta yake cike da ƙauna yace "hmm a dai tausayamin wlh a jiƙan maraya!
  Dariya ya bata sosai tace "kai Yaa Sayyid wlh kana da abun dariya. "ba wani dariya zance ne na gaskiya akeyinta.
   "Tom shikenam Yaa Sayyid Allah yasa hakan shine mafi alheri na amince, ta faɗa tana rufe fuskarta ta nufi cikin gida da gudu, wani farin ciki Sayyid yaji maras misaltuwa ji yayi kamar an masa albishir da aljanna kabas ya kalla yayi sujjada ga Allah tare da gode masa bai shiga gidan ba ya koma cikin motarsa ya bar gidam.
  Tana shiga taji tayi karo da mutum ƙara shigewa jikinsa tayi dan duk a tunaninta Ya Nazmar ne ko Jawaad rungumesa tayi tana tsalle da ƴar ƙaramar dariya "Are you stupid Nabeeha. da sauri ta ja da baya gabanta na faɗuwa ta zaro ido tace "Sorry ban ɗauka kai ba ne wlh, ta faɗa tana turo baki, kallonta yake kamar bazai yi magana ba yace "da wa kika ɗauka? ke ga ƴar iska ko? haka kawai ki ruƙunƙume mutum baki san waye ba ke ga kuliya ko? tu ni idanunta suka cike da hawaye cike da shagwaɓa tace "wlh ni ba iskanci nake ba kawai na ɗauka su Yaa Nazmar ne shiyasa da nasan kai ne me ma zai sa na biyo hanyar da na san za mu haɗu, ta faɗa tana murguɗa baki. kallonta yake cike da ɓacin rai yace "dan ubanki ni kike maidawa amsa har kina muguɗa min baki, wato kin mance waye ni! sannan kin mance marin da na miki, fashewa tayi da kuka tana ƙwalawa Sweetie da Papa ƙira tace "dan Allah kayi haƙuri bazan sake ba, bai ce mata komai ba ya fita, Sweetie ta fito da hanzari tace "lafiya me aka miki? goge hawayen fuskarta tayi tace "to ba Yaa Taufeeq bane zai dukeni dan na bugesa ban sani ba, ta faɗa tana turo baki, Sweetie tace "oh! ni dai naga abun da yafi ƙarfi na, wlh kema bakyaji na gaya miki ki dai na bin hanyar da za kuke haɗuwa amma kin ƙi ji, "Sweetie fa ban sani ba ne na bugesa, "to ai shikenam tun da bai dukeki ba, sai ki kiyaye gaba, daga haka ta bar parlon ita ma ta nufi ɗakinsu,ta samesu kowa waya a hannu.
Bayan ya fita gidan Oum ya nufa ba tare da zuwan ƴan rakiyar sa ba shi kaɗai ya tafi dan a dole yake fita da jiniyar nam, horn tayi me gadi ya buɗe masa, a parlor ya tadda Oum da Sayyid sai bata labari yake cike da farin ciki, sallama yayi Aunty Sa'a ta amsa tana "lale! lale!! ɗan gida nam, ƙarasowa yayi ya zauna sannam ya gaidata ta amsa cike da ƙauna tana faɗin "ya mutanan gidan, "suna lafiya lau. gaisawa tayi da Sayyid, Sayyid yace "ai yanzu na baro gidan sai dai ban shiga ba, da na samu wacce naje dan ita a waje kawai nayi juyowa na, "amma baka da mutunci kaje har gidan amma ka kasa ƙarasawa kamar a kunnen Sweetie.
Oum tace "kai ma dai ka faɗa wlh son washi gashi ɗan soyayya, da ya samu Nabeeha ta amince shikenam ni dai dama cewa nayi dama dai saboda ita yake zuwa, Taufeeq ne ya ɓata rai ya kalli Sayyid dake ta dariya yace "wai kai yanzu auren haɗi za kayi lalle baka nema ma kanka lafiya ba, ba laifi ayi auren zumunci idan yayi kyau zumunci yayi kyau, idan kuma ya ɓaci tofa zumunci ya ɓaci kenam, akwai misalin auran zumunci da auren kusanci,  da yawa a musulunci, amma yana daga cikin abubuwan dake kawo matsala a rayuwar aure, shine hanyar da ake auren tun farko, auren haɗi da sunan haɗa zumunci tsakanin dangi ko abokai ko wani dalili kamar aurar da yaro ko yarinya ga gidan malamai ko gidan wadata, domin samun iri ba tare da lura da soyayya ba na daga cikin auren da ya shahara a ƙasar hausa, duk da cewa a lokutan baya matsaloli irin waɗannam auruka basu fiye fitowa fili ba, sakamakon tarbiya yanayin wayewa da kuma haƙuri, da zamantakewa irin na wancan lokacin, amma a wannam zamani da yanayin da tarbiyya suka sauya, irin wannan auren na haɗi bai fiye haifar da ɗa mai ido ba, na kashe irin matsalolin nam sunfi a ƙirga irin wannam auren haɗin ya saɓa da koyarwar musulunci da manufofinsa na rayuwar aure da zamantakewa, kuma yana haifar da matsaloli da babu me kwan da saninsu sai Allah, ni dai wlh ban bada goyon baya ba dan nasan ƙarshe abun da zai faru, ajiyar zuciya ya sauke tare da shan ruwa sosai saboda yayi magana da yawa, dariya Sayyid yayi yace "to wa ya gaya maka auren haɗi ne? ni na ganta nace ina so kuma zancen da nake maza yanxu a yau d'in nam ta amince ta karɓi soyayyata saura a sha biki. taɓe baki Taufeeq yayi yace "to ai shikenam Allah ya tabbatar da alheri, amma sam bakayi dacen mata ba wlh. Oum ne tayi murmushi dan tasan sam basa jituwa da Nabeeha shiyasa yake faɗar haka, ya ɗan jima a gidan suna hira sannam ya musu sallama ya tafi.
Washegari da yamma Oum ta ƙira ƙanin nata ta shaida masa su Sayyid sun haɗa kansu da Nabeeha ta ƙara da cewa "kaga shikenam zumunci zai ƙara ƙarko, tunda Oum ta fara magana Papa tuni ya fara haɗa zufa yana karanto duk addu'ar da tazo bakinsa har ta kai aya. Papa ne ya kalleta a nitse yace "Yaya hakan fa bazai yiwu ba fa, cike da mamaki take kallonsa tace "kamar ya bazai yiwu ba wani abun ne ya samu Nabeeha? "Babu abun da ya sameta Yaya amma akwai matsala, "to wai meye matsalar ka faɗamin mana Nasiru sai wani jan zance kake, ta faɗa cike da faɗa, murmushin ƙarfin hali yayi yace "Yaya da ni da Ahmad munyi alƙawari kan za mu haɗa yaran mu aure, ko lokacin da zai cika ma sai da yasa na masa wannan alƙawarin, "innalillahi wa'inna ilaihi raji'oun"
Taɓ! yanzu me zai faru kenam Nasiru? ta faɗi cike da alhini, Papa goge zufa yayi yace "Yaya haƙuri za a bawa son in da ba dan da akwai alƙawari a tsakani ba da ba wata matsala, amma sai da yasa nayi masa rantsuwa akan haka, kuma shi kansa ya zaɓi wanda za a haɗasu da ita M.T  zaro ido Oum tayi tace "M.T fa kace? taɓ akwai ƙura, jiya-jiyan nam yazo ya gama yiwa Sayyid tsiya akan zaiyi auren zumunci.'''(Kar dai ku manta akwai zazzafa mai zazzafan salo wanda zai zo muku nam bada jima wa ba akan fara shi me sauƙi'''
*AMRISH AL'IMASH*
'''A rayuwa ko wani bawa da irin ƙaddarar da take zuwa mishi, walau me kyau ko maras kyau, kamar nima hakan ce ta kasance da ni, sai dai ni kash! bana iya babbancewa ta yadda duk wani abu a me kyau nake nake sama masa matsuguni, rayuwa nake kamar ba mutum ba, hakan yasa nake samun kyara da tsangwa ta ko wani fanni hakan yasa mutane suke min kallon anya ni MUTUM ce?)'''
_daga ji kunsan akwai ƙura akwai tirka² ku dai kuyi hanzar motsa aljihunki domin nuna min haƙiƙanin ƙaunar ku a gareni domin ƙarin bayani ku tuntuɓeni ta wannam number 08132761212_

*IN SHA ALLAHU ZANYI ƘOƘARI A SATI INA BAKU SAU BIYAR BAN DA KWANA BIYU ASABAR DA LAHADI IN HAR KUMA COMMENT YADDA YA KAMATA AMMAFA.*

*ONE LOVE*💞🤞🏻
.
*TAUFEEƘ*

NA

*HAFSAT A GARKUWA*

_On_
'''Wattpad='''
*MUM SEEYAMA*

*AL'UMMA WRITER'S ASSO…*✍🏻

'''AM BACK AGAIN'''🚴🏻‍♀️

'''Bismillahir rahmanir rahim'''

*DEDICATED TO*
'''My Soul'''💋

_Wannan shafin naku ne sai yadda kuka yi dashi in kunso zaku hana kowa karantawa irin su oo ba ruwana_😜

*MUMMY JIDDA*
*MOM ABULKHAIRI*
*MINERH*

*Episode 11&12*

*...* Dariya yayi sosai sai da yayi me isarsa sannam yayi shiru yace "wlh kin bani dariya sosai ke a tunaninki zan iya haƙura da aurenki? inko haka kike tunani kin tafka babban kuskure, but ayi abu ɗaya yanzu za ki sallama min kanki nayi yadda nake so dashi sai in fasa auren ko kuma ki amince kawai musha biki ƴan mata wanne kike zaɓa?"

     Tun da ya fara magana ta kafe shi da ido ko ƙyaftawa bata yi, mamaki ne fal zuciyar ta da faɗuwar gaba, miƙewa tayi tace "don Allah Yaya kayi haƙuri ka ficemin daga ɗaki na roƙeka in sha Allah, Allah zai saka min akan wannam abun Allah bazai bar ni haka ba, daga haka ta nufi toilet a guje ganin kallon da yake mata.

Baiyyi yinƙurin binta ba kansa kawai ya kaɗa yayi murmushi yace "za ki shigo hannu yarinya za kiyi bayani daga haya yayi waje abunsa, haka rayuwarta tayi ta tafiya kullum cikin kuka take sannam da zazzaɓi take kwana yanzu sun rage sata aiki me wuya, a cewarsu in akayi auren sa ɗaura daga inda suka tsaya, shiko kullum sai yazo yayi mata tijara kafin ya tafi, yanzu bikinsu saura sati guda, har ƴan uwa na nesa an fara sauƙa domin cin umfafa Lol.

      Yau Lahadi ya kama saura 6Days asha biki zaune take a ɗakin ta dare yayi amma sam babu bacci a idanunta gabanta sai faɗuwa yake, ga kuka da yanzu ya zabo babban abokinta dan ba ranar da baza tayisa ba, ta haɗe kai da gwiwa tana riskar kukanta da muryarta gaba ɗaya ya dishe saboda kuka, buɗe ƙofar ɗakin akayi aka shigo ko sallama babu tasan shine domin turarensa ya sanar ma ta, ko ɗago kanta batayi ba ƙaraso yayi ya xaune gefenta yace "amaryata wai dama har yanzu baki bar sana'ar kukan da kika fara ba? baza fa ki samu riba a cikinta ba, dan Allah kiyi shiru kizo muyi abun da ya dace dan ni sam haƙuri na ya gaza bazan iya barinki har nam da kwana shida ba oya zo gareni. Ya faɗa yana nuna mata ƙirjinsa,
      Tsoro da fargaba ne suka ziyarce ta da sauri ta miƙe ta nufi hanyar toilet ko rabi batayi ba ya riƙota ya haɗata da jikinsa yana shinshinar wuyanta, ƙoƙarin ƙwacewa take amma sam ta kasa saboda ba ƙaramin riƙo yayi mata ba, kuka ta fashe dashi tace

"dan girman Allah Yaya kayi haƙuri kajiƙaina karka rabani da budurci na wlh na amince zan aureka don Allah kayi haƙur"

    Ta faɗa tana ƙara fashewa da kuka, bai kulata ba ya haɗe bakin su guri guda zafi² yake kamar zai cire mata fatar baki, breast ɗinta ya kama yana lugwigwitasu san ransa, ganin tsayuwar bazai musu bane yasa ya kwantar ta gado ya haye kanta ya kama breast ɗinta ɗaya yasa a bakinsa, wani ƙara ta saki jin wata azaba da ta ziyarce ta kuka take sosai tana yakushinsa amma ko a jikinta abun da ke gabansa kawai yake, sun fi 40mnt yana murzata son ransa tuni ya raba ta da kayan jikinta, wanda kafin ya iya cirewa sai da yasha cizo yafi a ƙirga, murzata yake tamkar wanda ya samu matarsa ta sunna, shigarta yake ƙoƙarin yi, har zai shiga🤭 Allah ya bata wani ƙarfi ta hankaɗa shi ji kake guf! ya gwaru da jikin gini, lufayarta ta iya sura tayi waje a 100 gate ta nufa ta buɗe ta fice daga gidan, gudu take iya ƙarfinta cike da wahala tana yi tana juyawa bayanta ko yana biyota, sai idanunta ya mata gizo kamar yana biyota wani gudun take ƙara rugawa, sai da ta tabbatar ta fita daga anguwarsu gaba ɗaya ta kuma tabbatar ba mai binta sannam ta sarara da gudun duk da haka bata dai na tafiya ba, gani tayi kamar ya sake biyota ta sake runtuma a guje ta shiga titi ba tare da ta duba ba ji kake ƙiyyy! 
     Tu ni motar ta ɗaga ta sama ta buga ji kake dim! da sauri driver ya fito cike da kaɗuwa wani Dattijo da zai iya kawai shekara 70 a duniya amma hutu da jin daɗi ya ɓoye hakan shi ya fito daga back seat yana faɗin "innalillahi wa'inna ilaihi raji'oun Kabiru me muka bige haka? 

"wlh Yallaɓai kamar Mutum nake gani"

"Hasbunallahu wani'imal wakin yi maza ka ɗagota muyi hospital da ita kamar bata motsi, da sauri "Kabiru ya iso wajenta ganin ba kaya a jikinta sannam hijin ya ɗage ne yasa ya rintse idonsa, da sauri ya gyara mata hijabin ya ɗagota duk jikinta jini, back seat ya sata ya buɗewa Yallaɓai front seat yaja motar da sauri, a wani private hospital yayi parking da hanzari aka kawo gado aka shige da ita emergency su kuma suka zauna a bakin ɗakin, sun fi awa guda a ɗakin, sai chan wata nurse ta fito tace "muna buƙatar kayanta guda ɗaya domin ba kaya a jikinta  amma in gidan ku da nisa muna sayar da abaya sai ku saya a saka mata, Dattijon cike da mamakin wai ba kaya a jikinta yace "okay a saka mata to ya jikin nata?

"Jikin da sauƙi ta bugu ne sosai sannam taji ƴan ciwuka but Alhmdllh yanzu saura ta farfaɗo muga ko bai taɓa ƙwaƙwalwarta ba, daga haka ta koma ciki basu ɗau dogon lokaci ba suka turota a gaɗo suka nufi wani ɗaki da ita ward ɗin ba kowa a ciki
      Hasalima gado guda ɗaya ne a ciki sai kujeru da tv ward ɗin yayi kyau sosai sai baza ƙamshi yake, bayan sun kwantar ta sun gyara drip ɗin da aka sa mata, sannam suka fito ɗaya daga cikinsu ta sanar da su Kabiru za su iya shiga, godiya Dattijon ya musu sannam suka shiga, kwance suka sameta kamar gawa, Dattijon tun da ya ɗaura idanunsa a kanta ya kasa tsauƙe su, sai da Kabiru yace "Yallaɓai ga kujera ka zauna mana" sai a sannam Dattijon ya zauna yana ƙare mata kallo, Kabiru ne yace "Yallaɓai yau kam ba zancen tafiya dan nasan yanzu haka saura ƴan mintina jirgi ya tashi sama, murmushi yayi yace
      "Ya ya muka iya Kabiru ko wani bawa baya iya tsalleke ƙaddarar sa wannam yana daga cikin ƙadarorin mu, sai dai mu karɓa hannu bibbiyu"

   "Yanzu sai zuwa gobe kenam? ya kuma jefo masa wata tambayar
     "Haba Kabiru ni da barin ƙasar nam ai sai kuma wani ikon Allah domin sai Yarinyar nam ta samu lafiya na miƙata hannun iyayenta na tabbatar bata da wata matsala kafin na iya barin ƙasar nam Allah dai ya bata lafiya"
        "Amin ya Allah" Kabiru ya amsa a taƙaice

    Har kusan ƙarfe ɗaya suna zaune wai ko zata farka amma shiru, Dattijon ne yace "Kabiru kaga har yanzu bata farka ba ka kai ni gida na dake G.R.A mu kwana a chan da safe sai mu dawo, ya faɗa yana miƙewa domin dama suna da me kula da marar lafiya hospital ɗin duk da kai zaka biya me jingar ko mace ko namiji za a yi maka bill.
    "Tom Yallaɓai nima nayi nauyin baki ne amma da haka nake shirin ce maka.
  "Ai ni yanzu na faɗa Kabiru Dattijon ya faɗa yana murmushi yayi waje, shima Kabiru dariya yayi suka tafi.
    Tafiyar 30mnt ne ya kawo su wani babban gida na alfarma, horn yayi me gadi ya laiƙo jikin motar ya kalla ya gane ma mallakin motar da sauri ya wangale gate ɗin gaisawa sukayi da me gadin sannam suka nufi cikin gidan, shi dai me gaɗi mamaki ne ya cika sa ganinsu da wannam dare haka, gida ne wanda ya amsa sunan sa gida Kabiru part ɗin ƴan aiki ya nufa shi kuma Dattijon ya nufi upstair in da ɗakin sa yake.
Washegari da misalin ƙarfe 7 suka isa hospital ɗin har yanzu bata farka ba, zama suka suna zama ta fara motsi alamun zata farka da sauri me jinyartan ta tafi ƙiran Doctor domin yace in ta farka a sanar masa, saboda yasan da me zata fara farkawa, a hankali ta buɗo idonta tana ƙarewa ward ɗin kallo motsi ta farayi da bakinta tana faɗin...

✨✨✨✨✨✨✨✨

Ka'aaf dai ko a jikinsa yaci gaba da cewa "Yaa Taufeeq baka ce komai ba, kallon ƙanin nasa yayi yace "eh zan baka in dai gift ne amma babu zancen party a gidan nam tun da dai mu musulmai ne, daga haka yayi wucewarsa part ɗinsa suka bisa da kallo, Nabeeha tace "wlh babu abun da zai hana ni yin party na sai dai in baza ka bar gidan nam, murmushi Papa yayi ya haura masa yana faɗin "Queen ki kawo min abinci na parlor na.
    Da sauri Sweetie ta miƙe tana faɗin "an gama ranka shi daɗe, daga haka ta nufi kitchen ta haɗa masa komai ta nufi

Please Login or Register in order to submit comment