Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya sauya ruwan sau uku sannan ya saɓeta da soso ya wanke ta tas ya ɗauketa ya sata a towel kamar ƴar baby ya fito da ita sai turo baki gaba take, a kan gado ya ajiyeta ya ɗauko mata doguwar riga marar nauyi ta karɓa ta sanya tana ƙara turo baki tana so ta zuba shagwaɓa amma ba hali, sallaya ya shimfida mata ya zira mata hijabi, ya ɗagata ya ɗaurata kan sallaya ya fita falo wayarsa ya ɗauka yayi musu order abinci ba jimawa aka kawo, ɗakin ya shigo ya taddata ta idar tana riskar kuka
Ajiye mata yayi yace
"Nasan kukan yunwa kike ga abinci ki ɗauka kici kisha magani acici"
Kuka ta kuma fashewa da shi tana faɗin
"Ni ba yunwa nake ji ba kawai ina jin zafin abin da kai min ne, ko tausayi babu!
Maganarta ma haushi ta basa yace "kinga malama bana son iskanci kefa kika kawo kanki ni ba ƙiranki nayi ba, zaki dameni da nayi miki mugunta abun da kike so ne kuma na miki dan haka karki dameni da shashanci ki barni da haushin kusantar ƙazama kamar ki da nayi.
Cikin kuka tace "in da ban zoba ai mutuwa za kayi.
"Na mutum mana so what?
Ya faɗa cike da masifa
Kuka ta fashe dashi tana faɗin "wlh ni kam bazan zauna a nan na mutu a banza ba ka maida ni wajen Sweetie kar gabana ya ruɓe wlh bana iya tafiya.
Tsaki yaja ya tashi ya fice a ɗakin sai da tayi kuka me isarta sannan ta jawo ledar duk da sam bata jin wani yunwa amma sanin bata sa komai a cikinta ba yasa ta fara cakalar abinci bata wani ciba ta ajiye, so take ta koma gado ta kwanta amma ta kasa, ana haka ya shigo ya miƙa mata magani karɓa tayi yana tsaye ta sha sannan ya ɗagata ya kwantar da ita a gado ya rufe mata jiki ya miƙa mata wayarta yana faɗin
"In da wata matsala ki ƙirani ki faɗamin"
Daga haka tasa kai ya fice, da wani irin banzan kallo ta bisa ji take kamar taje ta kwaɗa masa tafi
Rintse idanunta tayi dan sosai wajen yana mata wani irin azaban zafi, ana haka taji wayanta na ringing kallata tayi Sweetie ta gani akan screen ɗin karon farko da taji kunyan Sweetie ya rufeta, har ya kusa katsewa sannan ta ɗaga da sallama, amsawa Sweetie tayi da sauri tace "Sweetie ina wuni"
Murmushi Sweetie tayi dan daga jin muryar Nabeeha tasan mai afukuwa ta afku, amsawa tayi tana tambayar ta ya mai jiki?
Kwaɓe fuska tayi kamar za tayi kuka tace
"Ai yaji sauƙi fa Sweetie nice dai…
Sai kuma tayi shiru tana rufe fuskanta da hannunta wasu hawaye na zubo mata.
Kamar Sweetie ta gane me take tace
"Nabeeha haƙuri za kiyi ko wace mace da kika ganta a gidan miji da haka ta saba sai kinyi haƙuri kuma kin jajirce sannan kina shiga ruwan zafi sosai a koda yaushe ya zamana shine na tsarkin ki.
Ƙit! Nabeeha ta kashe wayar dan baza ta iya saurara ba, wani kuka sabo ta fara sai da tayi mai isarta bacci ya ɗauketa.
Bayan anyi sallar la'asar ne ya dawo ya ganta kwance tana bacci duk fuskarta shatin hawaye dama Sweetie ta faɗa masa itace ma ta turosa akan yazo ya lallasheta suna cikin tattaunawa hakan yasa sai da suka kammala ya zo.
Ƙarasowa yayi yace
"Ke ki tashi keje kiyi sallah"
Miƙewa tayi ta zauna yanzu wajen ya ɗan lafa mata, miƙewa tayi da ƙyar ta ɗaga ƙafarta ɗaya tayi saurin komawa tana fashewa da kuka tace
"Bazan iya ba"
Harara ya galla mata yace
"Wlh kin shiga uku ke dai kullum kuka sai kace wata ƴar yaye duk anbi an wani sakaltaki ba dole kina iskancin ki son rai ba, to ni dai bana son wannan iskancin kinji na gaya miki da abun da ya kawoni zanji ko kuma da kula da ke.
Mamaki take a zuciyarta tace "tun da kai kaji min ciwon ai dole ka kula da lafiyata a fili kuma tace
"Ni dai kayi haƙuri ka kaini nayi salla lokaci yana tafiya, ta faɗa tana galla masa harara ta gefen ido.
Ɗaukanta yayi ya shige bathroom da ita kamar yadda ya mata ɗazu yanzu ma haka ya mata, yanzu bata ji zafi kamar na ɗazu ba, rigarta ya maida mata sannan ya zaunar da ita tayi sallah, ledar kaza ya ajiye mata da drinks, duk ƙaunarta da kaza bata iya ci ba sai kaɗan taci ta ajiye, yayi matuƙar mamaki sosai ganin bata ci da yawa ba haka abincin ɗazu ma,karo na farko kenan da yaji tausayinta ya kamasa kallonta yayi yace
"Me kike so wanda za ki iya ci?
Kamar za tayi kuka tace "ba komai bakina baya min daɗi"
Zama yayi ya yagi naman ya kai mata baki, girgiza kai tayi tare da juya fuskarta
Haɗe fuska yayi yace "ko kici ko kuma na sake abun da nayi jiya zaro ido tayi cike da tsoro tace
"Dan Allah Hamma ka bari wallahi mutuwa zanyi in ka sake"
Sake murtuƙe fuska yayi yace "wannan ma bana haiyyaci nane nayi amma mai zai sa na sake kusantar gariya kamarki!
Hawayen fuskarta ta goge bata ji wani zafin maganarsa ba ita kam ma daɗi taji saboda yace bazai sake kusantar ta ba.
Karba ta farayi a hankali sai da taci sosai sannan ya barta ya miƙe ya shiga bathroom ya wanke hannunsa ya dawo yace
"Zaki koma gadon ne ko na barki a nan"
A hankali tace barni in nayi sallah isha'i sai ka mai da ni na gode"
Taɓe baki yayi yayi waje ta bishi da kallo tana faɗin
"Oh! shi ko wani kalan mutum ne oho yanzu zai maka wulaƙanci anjima kuma ya taimaka maka.
A wajen tayi magriba da i'sha ya maida ta gadon ta kwanta, shikuma bargo ya ɗauka ya dawo falo a kan kujera ya kwanta dan bazai iya kwana a kusanta ba kar a kara kuma abun kunya haka suka cigaba da rayuwa kullum shi yake taimaka mata tayi wanka tayi sallah har na tsawon sati biyu bai taɓa nuna gajiyawar sa ba, sai dai ya dinge gaya mata baƙar magana kenam, ranar da ƴan rashin kunyarta suna kusa ta rama, yanzu tana iya zuwa ko ina babu wani ciwo, sai dai kuma shi tun da yayi wannan abun a kullum jijiyarsa cikin damunsa take domin tana so ta koma duniyar da ta ziyarta tsawon sati biyu, gaba ɗaya bashi da wani sukuni baya ma so ya ganta dan duk lokacin da yaga Nabeeha sai jijiyarsa ta motsa tana neman ɗauki, shi Allah Allah yake ya gama abun da ya kawo sa su bar ƙasan ko zai huta, ita ko Nabeeha tsawon wannan sati biyun taji daɗin kulawarsa sosai, saboda ya bata kulawar da ta dace, bata tsammaci hakan daga garesa ba, duk muguntarsa ashe yana da tausayi.
Yau ta kamar asabar zaune yake a falo tun safe ya gaza gane kansa yatsa tea da lemon tsami yafi a ƙirga amma kuma ba sauƙi, zufa kawai yake tayi kamar wanda yayi tsere...
_Sanarwa! Sanarwa! Sanarwa!!_

*Ina ƙara sanar da ku cewa zamu fara class na matsalolin ma'aurata tare da hanyar magance su, da kuma gyaran jiki da sirruka da dama sai dai fa gidan ba kunya za ayi bayani yadda kowa zai fahimta ina tabbatar miki ƴar uwa baza kiyi asarar kuɗin ki ba za mu fara ne da zaran mun shiga sabuwar shekara wato 1st January 2022… zaku iya fara biya tun daga wannan rana cikin farashi me sauƙi domin na tsunduma ki cikin grp ɗin 300 ne kachal 0134205910 Hafsat Ayuba Union bank sai dai kuma zaki amfana fiye da na kudin da kika biya  domin ƙarin bayani ku tuntuɓi wannan number* 08132761212

_Kaɗan daga ciki_👇🏻

1. Rashin jin daɗin saduwa.
2. Miji ƙazami.
3. Miji me fushi.
4. Duk sanda mijina zai kusanceni sai naji zafi.
5. Miji me duka.
6. Miji mai neman mata.
7. Mijina bai iya hira ba.
8. Miji ɗan shaye-shaye.
9. Miji marar riƙe sirrin matarsa.
10. Mijina bai iya hirar soyayya ba.
11. Girke-Girke.
12. Kissa kala-kala.
_Matsalolin suna da yawa in sha Allah duk wata matsala da kike da ita dangane da zaman aure za ki samu maganinta matuƙar kika shigo wannan gida me suna *DOMIN UWAR GIDA*_
hajiyata kar ki bari ayi babu ke a wannan tafiya😁 akwai ƙaruwa sosai a ciki.
08132761212

*TAUFEEK*

NA
*Hafsat A Garkuwa*

_On_
'''Wattpad='''
*MUM SEEYAMA*

*Episode 35&36*

*…* Murmushi Sumy tayi tace "wlh Aunty Kausar Raudah babbar munafukace cewa tayi wai wasu ƴan iska ne suka zo da babbar mota suka ɗauke ku, da tayi muku magana sai ɗaya daga cikin su ya mareta, Amatullah kuma tace wai ku yau baza ku kwana a gida ba kuna da shagali, ta inda take shiga dai ba tanam take fita ba, tun Yaya Saif bai yarda ba har dai ya yarda Ammi kam dama sam bata yarda ba, Momy ne kawai take zuga Yaya Saif akan kuna zuwa ya rufe ku da duka sai ya fasa muku jiki kafin ya tambayeku in da kuka je.
 Ajiyar zuciya suka sauƙe a tare, Zarah tace
"Ba komai Allah ya fisu dama a kullum neman hanyar da zasu ƙulla mana sharri suke kuma ta Allah ba tasu ba.
Haka suka ɗan taɓa hira suka ci abinci, sannan suka raka Kausar har gida kasan cewar basu da wani nisa a tsakani driver ne ya kaisu, basu wani jima ba suka dawo, Ammi ne ta samesu har ɗaki zama tayi tare da faɗin "Zarah ina so ku saurareni da kyau kada ku sake na ƙara jin kun fita daka makaranta ba tare da ƴan uwanku ba kun dai jini ko?
Murmushi Zarah tayi tace
"Insha Allah Ammi baza mu dake ba"
"To Allah yasa Allah ya muku albarka ke kuma Aamatu kiyi haƙuri da abun da Momynku ta faɗa kin ji kar kisa damuwa a ranki kinji ɗiyata?
Ta faɗa tana murmushi, jiki a sanyaye Amatullah tace
"In sha Allah Ammi na gode sosai da kulawarki a gareni.
"Haba Amatullah meye kuma abun godiya kin mance ke ɗiyata ce? kar in sake ji kinyi min godiya.
Daga haka ta fice
Washegari kamar kullum bayan don fito daga school za su shiga mota Lamir yazo kasancewar kullum kafin su tafi gida yake zuwa yayi ta zaman har sai sun fito, tunda Amatu ta kallesa ta kauda kai ta shige mota, Zarah ce ta isa wajensa ta gaishesa, sannan tace
"Kaga Yaya Lamir in har son Nabeeha kake gwara ka samu Yaya Saif da maganar amma dan Allah ka dai na zuwa school ɗinnam jiya mun shiga matsala ta dalilin ka wlh.
Murmushi yayi yace "Saif ya faɗamin komai nafi so ta faɗamin tana so na kafin na ziyarci gida kar naje kuma batayi na.
Dariya Zarah tayi tace "kai dai kawai ka gwada zuwa in sha Allah za tayi ka.
Daga haka ta wuce driver yaja suka tafi gida, bayan sun koma da magriba Sumy ta shigo ta samesu zaune a ɗaki ta kalli Amatu dake kwance hannunta riƙe da book tace 
"Aunty Amaa wai kije inji Yaya Saif kinyi baƙo"
Gabanta ne ya faɗi jin abun da sumy tace, Zarah ne ta kalleta tana ƙunshe dariya dan dama bata faɗa kata yadda sukayi akan Lamir ba tace dai sai dai kawai ta gansa.
Tashi tayi jiki ba ƙwari ta yafa mayafinta ta kalli Zarah tace
"Sis dan Allah tashi ki rakani mana"
Ɓata fuska Zarah tayi tace 
"Taɓ wlh babu inda za ni ai ke kaɗai ya ƙira kalan naje ya sake mun marin da yamin jiya wlh babu ruwana kije sai nin dawo.
Turo baki Amaa tayi tace "ayya kinsan dai ko ina tare muke zuwa dake dan Allah ki taimaka min wlh kunyar Yaya Saif nake kuma nan san me nayi masa yake ƙirana ba.
"Wai bakiji cewa yayi kinyi baƙo ba ƙilan wani saurayi kikayi ya biyo ta hannunsa ni dai bazanje ba kinga ma ina da abunyi.
Tana faɗan haka ta wuce bathroom ta banki ƙofar.
Babu yadda ta iya ta sanya takalminta ta wuce part ɗin Yaya Saif tana isa corridor sa gabanta ya faɗi jiyo wata murya kamar ta Aku Lamir, sai da ta ƙara saurara ta tabbatar shike ba wani ba 
a hankali ta buɗe door ɗin cikin sansanyar muryarta tayi sallama gaba ɗaya suka amsa mata, Lamir tun da ta shigo ya zuba mata idanu ko ƙiftawa babu, hararansa Saif yayi haka kawai yaji zuciyarsa tana wani irin suya, san ya rasha dalilin hakan chan gefe wajen da Aunty Nana take zaune ta zauna tana wasa da yatsun hannunta kanta a ƙasa tace
"Yaya Saif ina wuninku"
Amsa wa yayi cikin fata'a banca Lamir da yace
"Ni dai bana cin miƙe"
Wani ƙololon baƙin ciki ne ya tsayawa Saif wanda shi kansa bai san dalilin haka ba kawai ya tsinci kansa da hakan ne.
Nana ganin yadda fuskar mijin nata ya sauya ne ya bata mamaki dan ita bata ga abun da akayi da zai sa fuskarsa ta koma haka ba, bata kawo komai ba ta share abun daga zuciyarta.
A hankali Amatu tace 
"Ina wuni Yaya Lamir"
Dariya yayi yace 
"Lafiya ƙalau ko kafa yanzu naji batu.
Da sauri Yaya Saif ya miƙe ya har falon, gaba ɗaya suka bisa da kallon mamaki, a hankali Nana ta miƙe tabi bayan mijin nata dan tasan ruwa baya tsami banza.
Lamir ne ya taso ya zauna a ɗaya daga cikin kujerun da yake kusa da wanda Amatu take zaune, ita dai san bata ji safin watsiyar dilan da su Yaya Saif sukayi ba suka barta da wannan abun, tunanin ta ne ya katse jin hannunsa akan nata hannun, da sauri ta janye hannunsa tana masa kallon tuhuma.
Kanne mata ido ɗaya yayi yace "kwantar da hankali Madam ba komai zanyi ba, ya fada tare da murmushi.
"Amatullah kawo yanzu dai nasan kin fahimci dalilin bibiyarki da nake yi kawai kan ajin nan naku na mata zaki nunamin so kike sai na fito miki a mutum in ba haka ba haka zan yi ta binki ba tare da jin san me nake yi ba.
"To ni dai sunana Lamir Ahmad Bara mahaifina Alhaji Ahmad baban ɗan kasuwa ne duk wani kasuwanci tare suke yi da mahaifin Saif ma'ana abokai ne su na ƙut da ƙut, ni abokin Saif ne tare muka kammala makaranta amma ni na jima bana ƙasar nam ina london ina tafiyar da kasuwancin mahaifina da ke chan kasancewar economic na karanta ban jima da dawowa ba a ranar da na dawo ne na ganki a makarantar ku naje ɗauko ƙanwata, wai kinsan ma wace ƙanwata?
Girgiza kai tayi alamun bata sani ba.
Murmushi yayi yace "Kausar ƙawarku"
Zaro ido Amatu tayi cike da mamaki tace 
"Kausar fa kace?
"Yeah ita, ni nasa ta ƙulla ƙawance da ku duk da daga farko kin nuna baki son ƙawance hakan ne ya ƙaramin sonki domin na fahimci sam baki son tarkace da kuma hayaniya, ta so ta sanar muku ko ita waye ce amma na hanata, duk wani labari ita take ban har lokacin da zaki tafi gida.
Murmushi kawai ta sake cike da mamaki ji take kamar ta zaman tsuntsuwa tace ta sanarwa Zarah wannan labari.
Cigaba yayi da cewa ni dai Allah ya ɗauramin sonki da ƙaunarki Allah yasa zan samu ƙarɓuwa a zuciyarki?
Sannan in ba komai ina so a taimaka nin da number waya dan zan baki kwana ɗaya kachal domin naji amsa ta a waya zaki faɗamin dan kar ma nazo abun da yake zuciyarki ba shi kika faɗamin ba.
Murmushi tayi dan ita ma hakan ya mata daɗi wayan da yake miƙo mata ta karaɓa ta sanya masa number ta ta tashi da sauri ta fice a part ɗin, dariya yayi ganin tuni har ta fice a falon.
  A ɓangaren Saif kuwa tunda ya shiga bedroom yake jin wani irin ɓacin rai tashi ɗaya, ko dai Nana tazo yan tambayarsa ce mata yayi kawai babu, bata takurasa sai ya faɗa mata ba ta kwanta a jikinsa tana shafar jikinsa tana masa zantuka masu daɗi duk da ta damu tasan damuwarsan, suna a haka Lamir ya ƙirasa yana faɗin
"Malam mun kammala kazo muyi sallama zan wuce"
Cikin fusata Saif yace
"Kawai kaje zamu haɗu gobe"
Lamir ba kawo komai ba dan ya masa uzuri saboda mutum me iyali dole akwai uzuri, haka ya miƙe ya fita ya shige motarsa ya tafi cike sa farin ciki.
Tana shiga ta samu Zarah a falo ta zube tana faɗin 
"Zarah jin san kuwa Kasar ƙanwar Lamir ne!
Harara Zarah ta galla mata tana faɗin
Taya Zarah za ta zaman ƙanwar Lamir Kausar fa ɗiyar Abokin Abban mu ne, in da shima ɗansa ne ai zamu ganshi a gidan wataran amma bamu taɓa ganinshi ba kuma ita ma Kausar ɗin bata taɓa faɗa mana ba.
Tsaki Amatu tayi tace
"Tsiyata dake ana baki kina iɓncino na aljihu, ki tsaya na gama faɗa miki kan kafin kiyi musu.
"Taba bazan ɓinci no na aljihu ba kinga zanga min ƙarya, to naji ina sauraren ki duk da ba yarda zanyi ba.
Nan Amatu ta faɗa mata duk yadda sukayi da Lamir ta ƙara da cewa "to yanzu kuma me za kice ko ƙaryatanin zaki sake?
"Eh wlh na ƙaryata ki kam daga shi har ke a abin mutum ɗaya zan iya yarda itace Kausar bari kiga na ƙirata, ta faɗa tare da ƙiran number Kausar bugu biyu ta ɗaya tana ɗagawa Zarah tace
"Kausar wai tsakanin ki da Allah Lamir Yayanki ne, dariya Kausar ta fara har da riƙe ciki sai da tayi mais isarta tace
"Bom ya fashe kenan?
Cikin haushi Zarah tace 
"Kinga bana son iskanci in zaki faɗamin gaskiya ki faɗamin in baza ki faɗa ba kuma na kashe wayata tun da bake kika samin katin ba.
Gimtse dariyarta Kausar tayi tace 
"Wlh ni ƙanwace ta huɗu a wajen Yaya Lamir uwar mu ɗaya uban mu ɗaya.
Ƙit! Zarah ta kashe wayan tana mitsi-mitsi da idanu tana kallon Amatu da ta tsareta da ido tana dariya tace
"Yanzu kin gaskata maganata ko? ni dai nasan Lamir bazai min ƙarya ba tunda ba magana muke balle muyi sabon da zai min ƙarya ni kaina abun ya ɗauremin kao wlh, ko 'fa da wasa Kausar bata taɓa faɗa mana ba yanzu kusan shekara muna tare da ita amma ko da wasa bata tasa faɗa mana ba.
Murmushi Zarah tayi tace
"Wlh na ƙagu gobe tayi naci uban Kausar dan wlh tafi kowa ƙulla tsiya to kuma mai yace miki? ta faɗa tana kallon Amatu
"Kema ai kinsan kwanan zancen tunda kin dai ki saboda ni yasa Kausar ta ƙulla ƙawance da mu, wai ya bani kwana ɗaya daga yau zuwa gobe zai ƙirani yaji amsar sa.
Dariya Zarah tayi tace "yi shima da taya ɓera ɓari meye na baki wani kwana ɗaya kawai da ya takura miki a yau ki bashi amsa a shiga giwa flower bayi, ta faɗa tana rufe baki.
Duka Amatu ta kai mata ta goce tace
"To ai gaskiya na faɗa dan nasan dai amsar da zaki bayar bata wuce eh!
Daɗe fuska tayi tace "ni kam wlh har raina banji Lamir ya gama kwanta mun ba sai dai…
"Lalle ansha jar miya an goge har ana zuba iskanci, yanzu ke tsabar iskancin ki ya kai intaha ɗa a wajen Alhaji Ahmad ne kike faɗin bai gama kwanta miki ba to a hir ɗinki da ya kwanta miki da bai kwanta miki ba wannan ba sa'anki bane, wannan sai ƴaƴan da akasan asalinsu ba tsintacciya ba ke dashi har…



*★ ★ ★ ★ ★ ★ ★ ★ ★ ★ ★ ★*



Ji yake kamar bazai kai gobe ba gaba ɗaya ya jiƙe sharƙaf a kamar an tsikaresa ya miƙe ya nufi bedroom yana haɗa hanya a a kwance ya sameta ta rufe jikinta ruf, hayewa gadon yayi tare da janyota jikinsa ya rungumeta tsam a jikinsa, na fulaninta yana gogan ƙirjinsa ya ja wani irin azababben numfashi tare da furzar da iska, jinta a jikin mutum ne yasa da sauri ta buɗe idanunta charaf idanta ya sarƙe a cikin lumsassun idanunsa masu ɗaukar hankali, shima kallonta yake wani irin sha'awarta na taso masa, ƙugunta ya kama ya haɗe sa da nasa, yana wani irin gogawa,so take ta raba jikinta da nasa amma sam bai bata damar hakan ba, hannunsa na ɓari, ya ɗago haɓarta tare da zira bakinsa cikin nata,wani irin tsotsa yake yiwa bakinta, duk wani lungu da saƙo na bakinta farmaki yake kao masa, tuni ta fara ficewa a haiyyacin ta dan yadda yake tsotsar bakinta shirye kansa yana mamakin yadda ya iya hakan, ɗayan hannunsa ya zira a cikin ƴar yaloluwar rigar baccinta ya damƙo breast ɗinta masu matuƙar laushi da taushi wani irin lumshe ido yayi tare da hura mata iska a cikin bakinta, wani irin miƙa tayi, duk da cikin mugun tsoronsa take, a hankali ya ke shafa breast ɗinta yana lumshe ido dan wani irin daɗi yake ji a karon farko, tuni hawaye ya wanke mata idanu nema n hanyar da zata kuɓuta kawai take amma ta kasa samu, gaba ɗaya wani irin taushi jikinta ya masa ko na second ɗaya baya son cire hannunsa, murzata yake son ransa ganin yana ƙoƙarin maimaita abun da ya mata ne yasa da ƙarfi tace

"Ashe dai baka da kunya, duk wannan wulaƙancin da kake min ashe na banza ne zaka iya shigewa jikina? ashe dai ina da amfani a gareka? ashe har na kai macen da za ka iya susucewa har haka a kanta, lalle maza kun…
_Sanarwa! Sanarwa! Sanarwa!!_

*Ina ƙara sanar da ku cewa zamu fara class na matsalolin ma'aurata tare da hanyar magance su, da kuma gyaran jiki da sirruka da dama sai dai fa gidan ba kunya za ayi bayani yadda kowa zai fahimta ina tabbatar miki ƴar uwa baza kiyi asarar kuɗin ki ba za mu fara ne da zaran mun shiga sabuwar shekara wato 1st January 2022… zaku iya fara biya tun daga wannan rana cikin farashi me sauƙi domin na tsunduma ki cikin grp ɗin 300 ne kachal 0134205910 Hafsat Ayuba Union bank sai dai kuma zaki amfana fiye da na kudin da kika biya  domin ƙarin bayani ku tuntuɓi wannan number* 08132761212

_Kaɗan daga ciki_👇🏻

1. Rashin jin daɗin saduwa.
2. Miji ƙazami.
3. Miji me fushi.
4. Duk sanda mijina zai kusanceni sai naji zafi.
5. Miji me duka.
6. Miji mai neman mata.
7. Mijina bai iya hira ba.
8. Miji ɗan shaye-shaye.
9. Miji marar riƙe sirrin matarsa.
10. Mijina bai iya hirar soyayya ba.
_Matsalolin suna da yawa in sha Allah duk wata matsala da kike da ita dangane da zaman aure za ki samu maganinta matuƙar kika shigo wannan gida me suna *DOMIN UWAR GIDA*_
hajiyata kar ki bari ayi babu ke a wannan tafiya😁 akwai ƙaruwa sosai a ciki.

#Vote
#Comment
#Share
#Taufeeƙ

*ONE LOVE💞🤞🏻*
08132761212


TAUFEEK



NA
Hafsat A Garkuwa



_On_
'''Wattpad='''
MUM SEEYAMA



Episode 37&38



… Wani irin kallo ya mata da idanunsa wanda suka sauya launi daga fari zuwa ja, hakan yasa dole ta maida sauran maganar da ke don fitowa, da sauri ya miƙe bai iya ce mata uffan ba sai yanzu yake matuƙar danasanin abun sa ya aikata, dan gashi nan yaja ƙiri ƙiri yarinya ta rainasa sa dole ya kama kansa, in ba haka ba za a haifi ɗa maras ido dan zai iya mata dukan tsiya, a daddafe ya shige bathroom dan kansa ne yake wani irin mugun sarawa wankan tsarki yayi ya fito ya zira jallabiya ya shin fiɗa darduma ya tada salla.
Nabeeha tun da taga haka tasan yaji zafin maganar murmushi tayi dan taji daɗi yau ɗaya ta faɗa masa maganar sa ta ɓata masa rai, tasan yanzu bazai ƙara kallon inda take ba balle yace zai kasance ta, gyara kwanciyarta tayi ta fata baccinta cikin kwanciyar hankali.
Shiko ya jima yana sallah, sai da yayi sallar asuba yasha magani ya tafi falo ya kwanta, sai a sannan ya ɗan ji dama ba jimawa bacci ɓarawo ya ɗauke sa.
Washe gari
Da wuri ya shirya ya tafi wajen meeting domin so yake suyi su kammala su koma gida su raba ɗaki, ta yadda bazai na ma ganinta ba balle yaji wani abu.
Ko da ta tashi bata taddashi a wakin ba wanka tayi ta shirya cikin ƙananan kaya, dan ta ɗauki aniyar sai ta rama duk wani cin mutunci da yayi mata, ko ina na ɗakin ta gyara,duk da akwai me gyara amma ta hanasu zuwa, ta buɗe ɗakin da ƙamshi haka kawai taji tana sha'awar fita wajen dan tun da suka zo ko nan da chan bata taɓa zuwa ba tun da suka shigo ɗakinsu, hijabi ta ɗauka madaidaicin ta ɗauki wayanta ta nufi ƙofa murɗawa tayi ta jita a rufe, tsaki tayi ta dawo ta zauna san bata so haka ba taso ta ware ƙafarta.
Cikinta ne ya ɗan murɗa alamun yunwa, mamaki ne ya kamata ganin yau bai

Please Login or Register in order to submit comment