Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ajiye mata breakfast ba, wayanta ta ɗauko ta shiga number sa, dannawa tayi har ta gama ringing bai ɗaga ba ta ƙira yafi sau goma a na sha biyar ne ya ɗauka dan dama yana kallo ɗaukan ne bashi da niya cikin ɓarin rai yace
"Who's that crazy color?"
But banyi mamaki ba dama mahaukaciyar ce ta gaske, in ba hauka ba taya ƙin ƙira fiye da goma kinga bab ɗaga ba ba sai ki sarara mun ba tunda baki san me nake yi ba, duk lokacin da na gama ai zan ƙiraki, amma tsabar gida danci kin kasa haka nonsense.
Taji zafin maganarsa sosai amma tsabar yunwan da take ji bai sa ta nuna masa ba, cikin sanyin murya ta ce
"Dama yunwa nake ji babu abun da naci kuma naje zan buɗe ƙofan na samu a rufe shi ne na ƙiraka.
Tsaki yaja yace
"Sai ki jira time ɗin da san dawo ya faɗa tare da kan dogon tsaki ya kashe wayar.
Murmushi kawai tayi tare da bin wayar da kallo har haskenta ya ɗauke, tana nan zaune bai wani ɗauki lokaci ba ya shigo tare da mai tsaron sa Mutum ɗaya, hannunsa riƙe da leda, yana zuwa ya ajiye tare da risinawa yayi waje shiko Taufeeƙ sau ɗaya ya kalleta ta kauda kao ya shige bedroom dan tuni yaji tsikar jikinsa ya zuba daga kallonta.
Itako ledar ta jawo taci iya cinta ta bar sauran.
Ko da dare yayi kamar kullum falo ya koma amma yadda yaga dare haka yaga safiya bai iya rintsawa ba yayi mamaki sosai ganin a da ba haka yake ji ba sa ya ɗan fara motsi yana dainawa amma yanzu abun ya zarce tunanin sa dole ya nemi mafita hakan yasa ya yanke shawarar zai na har mata duk wani abun buƙata bazai na dawo wa gidan ba har sai ya tabbatar tayi bacci dan in ba haka ba baza ta barshi ya zauna lafiya.
Hakan ko a kayi dan tun daga ranar ya daina zama ko sun gama abun da za suyi baya dawowa sai ya tabbatar tayi bacci duk da matarsa bata wani daina ciwo ba, ita ko ko a jikinta sai sai zuwa yanzu tana matuƙar ganin ƙima da darajarsa, duk abun da yake tana gani kuma tana sane dan ko tayi bacci yana shigowa turarensa ke sanar da ita zuwansa.



Yau ma kamar kullum sai ƙarfe 12 ya shigo gidan sai da yayi wanka ya shirya ya nufi falo ya kwanta, tana jin ya fita ta tashi dan dama yau batayi bacci ba, toilet ta faɗa tayi wanka ta fito ta shafe jikinta da lotion me ƙamshi ta ɗauko wata qar figigiyar riga da marabarta da babu duk ɗaya dan duk wani lungu da saƙo na jikinta an'a kallo, ta feshe jikinta da turare, ta nufi falon duk da tana jin kunya amma ta kudira a ranta sai ta nuna masa ita ba ƙwaila bace, kwance ta sameshi idanunsa a lumshi da gudu ta taho ta faɗa jikinsa tana faɗin Yaa Taufeeq motsi nake ji kamar akwai mutum a ɗakin.
Cikin masifa ya ɗago sai dai ganin rigar jikinta yasa ya wani haɗiye miyau ji kake ya bada sautin muƙut! ya kasa yin abun da yayi niya illa bin jikinta yake da wani irin kallo gaba ɗaya ta wata hargitsa shi, cikin cool voice yace 
"Wayyo Allah na!
Da sauri ta riƙe ta tare da faɗin



"Abwaaaan! mai ya faru"
Ta ƙirasa tare da jan sunan da ta laƙaba masa.
Jin wani irin sanyi yayi da yaji sunan da ta ƙirasa dashi cikin wani irin salo birkito ta yayi ya miƙe ya zauna tare da ɗaurata a cinyarsa yace
"Wai ke dan Allah wacce iriyar fitinanniyar yarinya ce nace miki ki daina zuwa in da nake amma kinƙi wai so kike ki kashe ni ne dan Allah?



Dariya ce taso ƙwace mata amma ta riketa cike da shagwaɓa tace



"Na shiga uku kisa kuma Abwan? me ka min da san kashe ka ni sa ko sauro bana iya kashewa balle mutum sukutum kawai dan nace kazo ka duba min ina jin motso a ɗaki shine za kace san kashe ka. 
Ta faɗa tana bubbuga ƙafa alamar shagwaɓa ko ina na jikinta na motsawa.



Ai tuni hankalin Taufeeq ya ƙara tashi ganin na fulaninta yadda suke sama da ƙasa, gaba ɗaya ya gama birkicewa kawai ya haɗe bakinsu wuri guda suka fara musayar yawun bakinsu da gayya take masa wani irin tsotsa gaba ɗaya ta gama birkita masa lissafi, shiko wani rin hot kiss yake mata tare da damƙo na fulaninta yana murzawa, sun jima a haka sai da ta tabbatar yazo har wuya sannan tasa iya ƙarfinta ta hanƙesa ta rugo a kuje ta shige bedroom tare da saka key.
A fusace ya biyota amma yaji ƙofar gam a rufe wani irin zufa ne yake keto masa, cikin dauriya ya fata buga ƙofar yana faɗin
"Nabeeha ki buɗe min kofar nam!



Dariya tayi me isarta ta ce
"Wlh bazan buɗe ba, ba nice kake ƙira ƙwaila ba kaje ka nemi babbar mata ta biya maka buƙata amma ba Nabeeha Ƙwaila ba wlh Yaa Taufeeq kana matuƙar bani mamaki na kasa gane kai ɗin wani kala ne sai da ka gama zagina sannan ka lallaɓa zaka cuceni dama na gaya maka in na tashi ramawa sai nayi maka abun da kai baka min ba.
Daga haka tayi shigewarta ta haye gado tare da janyo blanket ta rufe jikinta da shi.



Cikin matsananciyar buƙata yace
"Dan Allah Nabeeha kizo ki buɗe min ko iya na yau ɗaya in yaso sai na nemi mafita dan Allah ki taimaka mun.
Ya faɗa kamar zai yi kuka dan a matuƙar buƙace yake.



Tana jinsa amma ko gezau barayi ba
Babu irin roƙon da bai mata ba amma taƙi, dole yasa yana da ƙyar ya koma kan kujera ya kwanta yana jin mararsa kamar za ta fashe dan azaba, a haka ya kwana cikin matsanancin hali, dan ya kama kawowa har wuya, wani irin haushin kansa yake ji kamar shi wai ace yana roƙon yarinya ƙarama akan ya sadu da ita kamarshi!
Abun ya matuƙar bashi haushi da kuma kunya yasan da gasken gaske yana sha'awarta amma ko kaɗan bai jin iɗgon so a zuciyarsa.
Ɗakin ya nufo domin yin sallah a zaton sa bata buɗe ba amma ga mamakinsa yana murɗa kofan ta buɗe, dan tun lokacin da ta tashi tayi salla ta buɗe dan tasan babu inda zai je yayi salla gudun kar lefin yayi mata biyu yasa ta buɗe masa.
Bai ko kalli gadon ba ya shige bathroom yayi wanka tare da wankan tsarki  ya ɗauro alwala, yafito ɗaure da towel yana goge jikinsa da ɗayan dake hannunsa, shiryawa yayi cikin ƙananan kaya yayi sallah.
Nabeeha da duk abun da yake tana kallonsa dai dai zai fita cikin wani irin muryar kissa tace
"Abwaaan ina kwana!
Wani irin banzan kallo ya mata tare da ficewa a ɗakin yana jin wani irin haushinta dan ji yake kamar ya naɗa mata ɗan banzan duka.
Sai da ya tabbatar duk wani abun buƙata yasa an ajiye mata sannan yanar gidan, direct hospital ya nufa domin ya samu maganin matsalar sa, sai da aka gama masa gwaje-gwaje sannan doctor ya sanar dashi cewar yana matuƙar bukatar mace a kusa dashi in ba haka ba kuma zai haɗu da gagarumar matsala dan yakai matsayin da babu maganin da zai magance matsalar sa face mace.
Cike da mutuwar jiki yabar hospital d'in ya sanya a ransa shi dai bazai ƙara zuwa gareta ba domin tun ba aje ko ina ba ta fara renasa inaga ga an shiga wani mataki, gwara duk abun da zai faru da shima ya faru da wannan tunanin ya isa wajen meeting ɗinsu.
Ko da ya dawo zaune ya taddata a falon cikin wani irin shiga kamar dai jiya cikin wani irin salon tafiya mais sumar da ruhi da gangar jiki ta nufesa tana faɗin 



"Oyoyo My Abwaaan!



Kasake yayi yana kwallonta kamar hoto wata zuciyarsa tace "wannan yarinyar 'fa so take ta kashe ka tun kwanan ka bai ƙareba"
Wata zuciyar kuma tace "kawai malam ka amsheta kawai kasha romonta shine kawai mafita"



Da sauri ya fara girgiza kai alamar a'a wani banzan kallo ya bita da shi yabi ta gefenta ya wuce.
Ko a jikinta dan dama sata akayi tasan dai ko ba komai yaji wani abun a jikinsa ko iya hakan ma taci riba dariya tayi ta koma kan kujera ta zauna.
Shiko tunda ya shiga hotonta kawai yake gani a idanunsa musamman tudun na fulaninta da suke wani tsini kamar zasu fito waje, ƙoƙari yake ya goge hoton a idonsa amma ya kasa, a haka yayi wanka ya fito, shirye kanshi yana mamakin yadda ya saut haka ido a bude wai shine yau yake buƙatar mace a kusa dashi gaba ɗaya ya rasa gane kansa wani irin tunani ne yazo masa a fili kawai ya saki wani irin murmushi wanda bai taɓa yi ba domin ya gama samun nasara.
Yana zaune ta shigo ɗakin ganin yayi shirin kwanciya kuma gashi a kan bed yasa ta sha jinin jikinta ta rakuɓa chan gefe ta kwanta, bai kulata ba ya miƙe yayi waje gaba ɗaya, ajiyar zuciya ta sauke sannam ta rufe jikinta da blanket ta kwanta.
Cikin bacci taji yana tashinta yana faɗin 
"Nabeeha tashi maza kici masoyiyarki"
Bata kawo komai ba ta miƙe ta zauna tana faɗin
"Yaa Taufeeq meye kuma masoyiyata?
Murmushi yayi yace 
"Kaza mana me zafi!



Sauƙowa tayi da mamaki wai yau shine ya sayo mata abu har yake mata murmushi ta sauƙo ta buɗe kazaje da Vanilla yoghurt me matuƙar sanyi.
Gyara zama tayi ta faraci tana faɗin
"Wlh Yaa Taufeeq kamar kasan yunwa nake ji na gode sosai Allah ya ƙara girma rabbi ya ƙara buɗi Allah ya tsole idon maƙiya akanka.
Karo na farko da yaji ta burgesa tare da jin daɗin addu'arta cikin sanyin murya yace 
"Amin ya rabbil izzati"
Daga haka ya fice falo yana jiran time ya cika…






*★ ★ ★ ★ ★ ★ ★ ★ ★ ★ ★ ★ ★*



"Lalle ansha jar miya an goge har ana zuba iskanci, yanzu ke tsabar iskancin ki ya kai intaha ɗa a wajen Alhaji Ahmad ne kike faɗin bai gama kwanta miki ba to a hir ɗinki da ya kwanta miki da bai kwanta miki ba wannan ba sa'anki bane, wannan sai ƴaƴan da akasan asalinsu ba tsintacciya ba ke dashi har'abada bari na faɗa miki dan Raudah san haɗa dashi dan haka tun wuri ki daina maganarsa ki nemi almajiri kamarki ke almajirin ma sai naga dama ki aureshi ke sai dai a haɗaki da mahaukaci me bin bola ku taru kubi bolar tare kuma…
Cikin tsawa Abba dake tsaya tun ɗazu yana jin maganarta yace
"Ke Balkisu meye haka? dama irin abun da kike yiwa Amatullah kenan duk da nasan za kiyi fin haka ma amma ba n ɗauka har da irin wannan tozarcin ba yanzu ke in akayi wa yaranki haka za kiji daɗi ne?
"Ita ɗin kin san wacece ita dan kawai kin ganta a ƙarƙashin ki ko ita ba ƴar kowa bace ai halittace kamarki, kuma duk ɗaya kuke a wajen Allah sai wanda yafi tsoronsa, wlh na ƙara jin makamanciyar wannnam a gidan nan zan baki mamaki.
Daga haka ya kalli Ammi da zuwanta kenan cikin fushi yace
"Yanzu Fatima kina gidan nan ake wannan abun amma dai-dai da rana ɗaya baki taɓa sanar da ni ba me yasa haka? lema wannan shine riƙon amanar ko?
Jikin Amma a sanyaye ganin yanayin mijin nata duk sai taji babu ɗadi cikin sanyin murya tace 



"Ba haka ba ne Abbansu kasan halin matarka lamarinta sai addu'a in har nace duk abun da tayi zan sanar maka ti 'fa kullum cikin sanar maka san kasance dan babu ranar da za tazo ta wuce barayi wani abun ba, amma dan Allah kayi haƙuri hakan bazai sake faruwa ba.
Cikin masifa Momy tace 
"To yar iya me dogon baki ba sai ki zo ki dake ni ba munafuka kawai daga haka tayi wuce warta ta barsu tsaye a wajen.
Da sauri Ammi ta juya ta kalli inda su Zarah suke amma wayam ba sa nan dan tun lokacin da Abba ya fara faɗa suka har wajen bisa tarbiyar Ammi.
A hankali ta kawo hannun mijin nata cikin sanyin murya tace
"Dan Allah Abbansu kayi hakuri kana binta da addu'a har Allah ya shiryeta domin addu'a take nema dan wani faɗa da tashin hankali duk bazai gyara komai ba kaji.
Murmushi yayi yace 
"Naji matar aljanna Allah ya miki albarka"
Cikin ɗaga murya sukaji Momy dake laɓe tace 
"Mu kuma Allah ya tsine mana ko?



Girgiza kaji kawai sukayi suka haura sama nan taci gaba da bombomi kamar taci kai.



Tun da su Zarah suka shiga take bawa Amatullah haƙuri 
Cikin sanyi tace 
"Zarah kenan karki damu naga abun da yafi haka wlh kuma yazo ya wuce dan haka wannam ma kamar yau zai wuce kar ki damu kanki, yanzu ni wlh Lamir ne da ya gama ɗauren kai dan ban san me zan ce masa ba.
Ta faɗa domin ta kawar da wancen zancen dan taga yadda Zarah ta damu kanta.
Murmushi Zarah tayi tace "wlh kawai amsa masa za kiyi dan kinyi matuƙar dace kinga kawai sai a haɗa auren mu muna kammala school dan wlh bana so na jima a gida nan shige blanket da ogana ba.
Zungurinta Amatu tayi tana faɗin
"Wlh sam baki da kunya Zarah har wani cewa kike kin gaji da gida? ta faɗa tare da riƙe baki alamar mamaki.
Dariya Zarah tayi tace
"Wlh da gaske na gaji da gida nima kawai so nake na ganni a ɗakina shirye kansa Nabil d'in fa cemin yake ya gaji da zaman gauranci.



"Eh ai gaba ɗayanku daga ke har shi kunya bai gama isarku ba shiyasa kuke faɗar haka ni dai aure ba yanzu ba gaskiya"
"Ycn ƙarya kike nema kina don auren so kike da kinzo gidan mu muna haurawa san mu barki a ƙasa kisa shan sanyi, ta faɗa tana dariya tare da mata gwalo.
Dariya Amatu ma tayi tace
"Yanzu na tabbatar baki da kunya Zarah wlh Allah dai ya nuna min aurenki dan in ba ayi auren nan ba akwai matsala.
"Akwai matsala kam kamar kin sani ta faɗa cike da tsokana gaba ɗaya suka sa dariya.
Washegari kuwa tun safiya taga message da wata number da ba ta sani ba kamar baza ta buɗe ba sai kuma ta buɗe taga rubutu kamar haka



Amincin Allah ya tabbata a gare ki ya ke wacce ta fi tauraro da duk wani haske, Haske a idanuwa na ke ce hasken ranar da ke haska min dare na san safiya ta yi a duniyata, ke ce iskar da nake shaka domin na rayu, ke tamkar igiyar ruwa ce a cikin kogin da nake ninƙaya, ke ce bugun zuciyata da yake bambance rayuwa da mutuwata, ina fatan kin tashi lafiya tare da fatan za a amshi soyayyata daga naki me ƙaunarki.

Lamir💘


Ta karanta ya fi a ƙirga murmushi kawai take zubawa zama tayi tare da tsintar kanta da fara rubutu kamar haka



Ina cikin ƙoshin lafiya kamar yadda kai ma nake fatan hakan, me zai hana bazan so wanda yake so na ba ko da ko shiɗin kurma ne kuma makaho ne,balle kuma duk basu ba ne dan haka na amince da tayin soyayyarka Allah ya sanya albarka a cikin tarayyan mu.




Ta turasa masa tare da ajiye wayar ta rungume Zarah da take tsaye a kanta dan duk taga abun da ya faru dariya Zarah tayi tace

Munafuka ashe kina so kike kaiwa kasuwa da baki amince ba da wata tayi miki wuf! da shi wlh ni da da kaina dan bashi ƙawata.

Haɗe fuska Amatu tayi tace

"Ai duk wacce tayi min wuf! da abuna babu abun da zai hana banyi shari'a da shi 'fa.

Dariya Zarah tayi tace "kin dai ci sa'a kin amince da nasa anyi wuf! da shi.

Kafin Amatu tayi magana taji wayanta na ringing yan ɗagawa taga number sa ne da sauri ta ɗaga suna hawa ido da Zarah ta galla kata harara tana ɗagawa taji shirye cikin kakkausar murya yace

"Wai ke an gayamiki sonki nake da gaske? kamar ni an faɗamiki zaiyi soyayya da irin ki...

#Vote
#Comment
#Share
#Taufeeƙ

*ONE LOVE💞🤞🏻*
08132761212

*TAUFEEK*
NA
*Hafsat A Garkuwa*
_On_
'''Wattpad='''
*MUM SEEYAMA*
*Episode 39&40*
… Sai da taci tayi haniƙan ta kora yoghurt a kai, bathroom ta faɗa ta wanke bakinta ta fito ta haye gado tayi kwanciyarta tana sanyawa Abwaan ɗinta albarka, wani irin murɗa mararta tayi kamar jira ciwon yake ta hau gado, nan fa labari ya sauya tashi zaune tayi tare da riƙe mararta dake barazanar ɓallewa, wani sha'awa ne yake bijiro mata, tuni taji ƙasanta ya jiƙe, kuka ta fara tana faɗin "Yaa Taufeeq san mutu kazo ka ceceni wayyo Allah na!
Ta faɗa a lokacin da cikinta ya sake ƙullewa ji take kamar za tabar duniya dan azaba.
Shiko yana jinta wani murmushi yayi ya gyara kwanciyarsa dan yasan abun bai ma jiƙu ba sai nan da anjima.
Murƙususu take tayi gaba ɗaya izuwa yanzu ta gama galabaita ga bakin breast ɗinta da ke wani banzan ƙaiƙayi a guje ta fito falon tana zuwa ta faɗa jikinsa ta saki kuka tana faɗin 
"Yaa Taufeeq dan Allah ka taimake ni zan mutu marata ciwo take min.
Wani banzan kallo ya mata yace
"Ni kuma me zan miki kinga kiyi gaggawan tashi a nan tun kan na saɓa miki.
Ya faɗa fuskar nan nashi babu alamun fara'a tana nan yadda take kamar kullum.
Cike da tashin hankali ta sake tunkararsa da sauri ya hangaɗe ta ta faɗa kan kujera shikuma ya miƙe ya nufi bedroom yana shiga ya murza key yana wani shu'umin murmushi ya haye kan gado.
A hankali ta tashi ta iso bakin ƙofar tana bugawa tana faɗin
"Yaa Taufeeq dan Allah ka taimaka min kaji ƙaina wlh zan mutu, ta faɗa cikin muryar da ke nuna tsananin azabar da takeji.
Bugawa take iya ƙarfinta amma yana jinta ko gezau baiyi ba ganin ma tana cika masa kunne da hayaniya ne ya sanya auduga a kunnensa, tun tuna bugawa har abun ya gagareta idanunta ya fara kakkafewa tana shirin sumewa domin maganin yana da matuƙar ƙarfin tada sha'awa.
Kamar an tsikareshi ya miƙe yana tuna abun da dr. Da ya sayi maganin a wajensa ya faɗa masa.
"Oga duk fa wanda yasha maganin nan matuƙar ba a sadu da ita ba za ta iya kamuwa da matsalan hauka domin maganin yana da matuƙar ƙarfi.
Cikin harshen nasara ya sanar da shi, audugan kunnensa ya cire, ya jiyo yadda take fusgar number da sauri ya buɗe ƙofan kwance ya ganta bakin ƙofar tana jan wani irin numfashi wani tsoro ne ya shigesa amma miskilancin sa ba zai bari ka gane hakan ba, da sauri yayi kanta ya ɗago kanta yana faɗin
"Ke Nabeeha! kina jina?
Cikin muryar maras lafiya ta furta
"Ka taimake ni dan mutuwa marana zai fashe dan…
Kasa ƙarasawa tayi idanunta ya fara lumshewa alamar zata suma da sauri ya ɗagata ya shiga da ita bedroom d'in a hankali ya fara murya tafin hannunta yana gogawa da nashi, kansa ya tusa a gefen wuyanta yana shinshina wuyan ta nannauyan ajiyar zuciya ta sauƙe tare da buɗe idanunta da suka mata nauyi ta sauke su a kansa tace
"Yaa Taufeeq!
A hankali ya ɗago idanunsu suka sarƙe da juna wani irin sauƙo suke jifawa junansu ba tare da sun sani ba, sun juma a haka sai da Nabeeha tayi wani irin miƙa sannan ya dawo daga wata duniyar ya fara sarrafata ita ma tana taimaka masa dan a matuƙar buƙace take sai da ta kai ga cimma muradinta ya miƙe tare da haɗe fuska yana faɗin
"Kinga sake ni naje na kwanta dan bazan zo sai an gama kina min iskanci ba alhalin ke kika kawo kanki, ya faɗa sai ka rantse ba daga bakinsa maganar tq fito ba dan babu alamun motsin magana a bakinsa.
Kuka ta sanya tana sake rungumarsa tana faɗin
"Dan girman Allah Abwaan kayi haƙuri wlh bazan ce komai ba duk lokacin da kake da buƙatata zan biya ma dan Allah kayi haƙuri kaji?



Taɓe baki iya ya kwanta yana faɗin sai kizo kiyi ai jarababbiya.
Babu yadda ta iya dole ta kwanta a samanshi ta fara duk abun da taga yayi mata wanchan karon…
A ranar kowa jikinsa ya baya masa domin ta bashi haɗin kai yadda ya kamata, y gurjeta son ransa, sai da gari ya waye ne kuma ta kasa haɗa ido da shi bata san shi kanshi ma kunyarta yake ji ba kawai ya dake ne.
Tun daga wannnan ranar Taufeeq ya gano sanyawa Nabeeha maganin ta da sha'awa a yoghurt, sai tazo kuma yayi ta hantararta sai ya gwaltata sannan ya amince, ita kanta abun yana matuƙar bata mamaki ta yadda take jin sha'awa sosai saɓanin da babi ruwanta da wani abu wai shi sha'awa.
Yau ma kamar kullum har ta fara bacci taji yana faɗin 
"Ke sarkin ƙwadayi!
A hankali ta buɗe idonta da suke mata nauyi dan yau da wani irin zazzaɓi ta wuni duk da tasha magani amma a banza a hankali ta miƙe dan jikin ta san babu ƙarfi, kallo ta yayi yaga sai yatsina take cikin cool voice yace
"Ga abinki sauƙo ki ci!
Sauƙowa tayi a hankali ta miƙa masa hannu akan ya kamata dan yanzu suna ɗan shiri duk da babu zancen soyayya amma yana kula da ita yadda ya dace ajiye yayi gaban kazar ƙamshin ne ya bugu hancinta taji cikinta yayi wani irin juyawa nan da nan amai ya taso mata ta miƙe da sauri za tayi hanyar bathroom Taufeeeq dake gefenta a zaune ya miƙe zai riƙota ganin ta gigice ba ɓata lokaci ta fara kela amai a jikinsa babu ƙaƙƙautawa tuni ta fice a hayyacin ta sai da ta amayar da komai na cikinta ta fara mai da numfashin wahala.
Taufeeq a maimakon ya rufeta da faɗan da yayi niya sai ya ɓige da faɗin
"Sannu me ya sameki haka kike wannan aman!
Kamar za tayi kuka tace
"Kawai ƙanshin kazar nan da naji ne ya sa cikina ya murɗa na fara jin amai.
Ta ƙarasa tana shagwaɓe fuska.
Ƙuri! yayi yana kallonta ko tunanin me yake oho ya jima yana kallonta sannan ya ɗagata a hankali suka shiga bathroom ya cire mata kaya ya mata wanka tas! sannan ya naɗota a tawul ya ɗaurata kan bed ya ɗauko riga marar nauyi ya samata ya gyara mata kwanciya ya ja kata blanket sannan ya gyara wajen da tayi aman yayi fes sannan ya shige bathroom yayi wanka ya fito ya sanya kayan bacci karon farko yaji tausayinta kenan dan yadda take aman dole ta baka tausayi hanyar fita ya nufa har ya kai ƙofa yaji muryar ta a hankali tace
"Abwaan!
Chak! ya tsaya ba tare da ya juyo ba
Cikin sanyi t sake faɗin
"Abwaan na gode sosai!
Kai ya ɗaga mata ya ƙarasa fita, a kujera ya kwanta karo na farko da yaji kewarta dan tun da ya fara sa mata magani kullum a manne suke da juna na tsawon dararen sun shaƙu bacci yake sonyi amma tunaninta ya hanasa sukuni tunani yake 
"Ko a wani hali take yanzu? Ta samu bacci ne ko idanunta biyu? Ko ita ma tunani na take kamar yadda nake ganz…
Yana cikin wannan tunanin ne yaji ƙaƙarin amanta da sauri ya miƙe ya nufi ɗakin, hangota yayi bakin bathroom yan tsugunne sai kwarara amai take kamar ba gobe, a hankali ya ƙaraso ya tadata tare da shigar da ita bathroom ɗin ya ɗauraye mata baki ya fito da ita sannan ya koma ya gyara bathroom ɗin ya ma mance da wani matsayinsa na minister gyara yake bil haƙƙi da gaskiya, fitowa yayi yazo ya ganta zaune a kan gado yan kuka maras sauti.
Zama yayi a bakin gadon yace
"Kukan me kike kuma?
Ya faɗa muryar nan ba yabo ba fallasa
Cike da shagwaɓa tace
"Yaa Taufeeq har na fara bacci fa naji ina jin yunwa shine na sauƙo na fara cin naman nan ina kaiwa bakina aman nan yazo ni kuma yunwa nake ji kamar bacci komai ba.
Ta faɗa yan turo baki alamar shagwaɓa.
Tunda ta fara maganar yake kallonta dan ya gama gano me yake damunta wani irin farin ciki maras misaltuwa ne ke ziyartar zuciya da gangar jikinsa, ji yake ina ma yana sonta a yau ɗin nan ya nun mata tsantsar son da yake mata! Ina ma ina sonta ta yadda san bata kulawar da duk wata macen duniya da bata taɓa samun irin kulawar ba ga mijinta a lokacin da take da ciki ina ma ina ma…
Haka yayi ta saƙe-saƙe a zuciyarsa ya ƙara da cewa "duk da bana sonta dole a yanzu na bata kulawa ko dan gudan jini na dake cikinta duk da

Please Login or Register in order to submit comment