Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yadda kowa zai fahimta ina tabbatar miki ƴar uwa baza kiyi asarar kuɗin ki ba za mu fara ne da zaran mun shiga sabuwar shekara wato 1st January 2022… zaku iya fara biya tun daga wannan rana cikin farashi me sauƙi domin na tsunduma ki cikin grp ɗin 300 ne kachal 0134205910 Hafsat Ayuba Union bank sai dai kuma zaki amfana fiye da na kudin da kika biya  domin ƙarin bayani ku tuntuɓi wannan number* 08132761212

_Kaɗan daga ciki_👇🏻

1. Rashin jin daɗin saduwa.
2. Miji ƙazami.
3. Miji me fushi.
4. Duk sanda mijina zai kusanceni sai naji zafi.
5. Miji me duka.
6. Miji mai neman mata.
7. Mijina bai iya hira ba.
8. Miji ɗan shaye-shaye.
9. Miji marar riƙe sirrin matarsa.
10. Mijina bai iya hirar soyayya ba.
_Matsalolin suna da yawa in sha Allah duk wata matsala da kike da ita dangane da zaman aure za ki samu maganinta matuƙar kika shigo wannan gida me suna *DOMIN UWAR GIDA*_
hajiyata kar ki bari ayi babu ke a wannan tafiya😁 akwai ƙaruwa sosai a ciki.

#Vote
#Comment
#Share
#Taufeeƙ

*ONE LOVE💞🤞🏻*
08132761212
*TAUFEEK*

NA

*Hafsat A Garkuwa*

_On_
'''Wattpad='''
*MUM SEEYAMA*

*Episode 29&30*

*...* Da sauri ta miƙe tare da fashewa da wani sabon kuka kamar ranta zai fice daga gangar jikinta dan yunwa take ji bil haƙƙi ga kuma ƙarin baƙin cikin marin da Taufeeƙ ya mata, cikin kuka tace
"Me nayi maka Yaa Taufeeƙ? akan ina kukan azabar yunwan da nake ji shine zaka mareni? dan Allah mai nayi maka kake mun irin wannan tsanar? horon yunwan da kamin bai wadatar da kai ba sai ka haɗamin da duka, kar ka mance yau ko ruwa ban sanya a baki na ba,nam kuma ba gida ba ne balle naje na dafa, yadda fa baka son auren nan nima baso nake ba akan me zaka dinga gallazamin? dan Allah ni kam ka sauwaƙamin wlh bazan iya zama da kai ba! ta ƙarisa faɗa tana ƙara fashewa da kuka mai ban tausayi.
Taufeeƙ da yayi mutuwar tsaye yana kallonta tare da saurarenta gaba ɗaya ya ma mance da anyi halittar ta a garin tun da ya fita sabgogin gabansa kawai yake, gaba ɗaya sai yaji bai ji daɗin hakan da yayi mata ba ai ko ba komai ko dan Papa ya kula da amanar da ya dan ƙa masa, da sauri ya fita ba tare da yace mata komai ba
Bai jima ba sai gashi nan da wani a bayansa da leda niƙi-niƙi ya amsa ya masa godiya ya shiga bedroom ɗin yadda ya barta haka ya taddata, a hankali ya haura gadon ya kamota ba musu ta miƙe ta biyo sa, a ƙasa ya zaunar da ita shima ya zauna sannam ya buɗe leda ɗaya kaza ce kashashshiya sai ƙamshi take, a hankali ya fara yaga ya miƙa mata bakinta ba musu ta buɗe bakin tana taunawa da sauri-sauri ganin tana ci da gaggawa ne cikin cool voice yace
"Kiji a hankali mn ba wani ne gudu da shi ba!
Murmushi kawai tayi dan gani take ma baya saurin miƙo mata, sai da ta cinye kaza guda ɗaya tas sannan tasha drinks da ruwa tayi gyatsa tare da faɗin
"Alhamdulillah! a hankali ta ɗago ta kallesa sai taga kallonta yake cike da mamakin ɗurin da tayi, kwaɓe fuska tayi dan kamar tasan abun da yake tunani tace
"To ba yau kwata-kwata banci abinci ba na gode.
Girgiza kai kawai yayi ya miƙe ya nufi toilet wanka yayi sannan ya fito ya ganta kwance har tayi bacci, shiryawa yayi cikin kayan bacci, kallon gadon yayi dan s bazai iya kwana a ƙasa ba dan bai saba ba, dole yasa ya koma chan gefen gadon ya kwanta, amma sam bacci yaƙi ɗaukar sa abun da ya faru a jirgi kawai yake tunani sam ya kasa mancewa tsaki kawai yake zubawa yana faɗin "ai ga irinta nam nifa shiyasa na tsani yarinyar nan wlh tazo ta sanya min warin baki gashi na kasa mance ƙazantar ta, yanzu kuma gani mun haɗa gado da ita, ni dai nasan har'abada bazan so wannan shashashar ba sai dai kawai nabi umurnin su Papa ko dan na faranta musu, sam banyi miyar zuwa da ita garin nan ba, naso nazo ni kaɗai ɗina mu gama taro na koma, amma Papa ya dage sai na taho da ita gashi a banza za ta jawo wa mutum masifa, yanzu da a chan na kwana fa haka zata kwana ta wuni da yunwa ƙarshe sai dai ta mutu dan na fahimci wannan mayyar bata wasa da cikinta.
Duk wannan zance shi da zuciyarsa yake, tsaki yayi a fili yana faɗin
"Haba Taufiq ya zaka zauna kayi ta zancen yarinya ko dai ka fara sonta ne!
Da ƙarfi yace "Never!
Sai da yayi ta addu'a sannan bacci ya ɗaukesa cikin bacci yaji wani abu mai matuƙar laushi ya kanainaye masa jiki a hankali ya fara buɗe idonsa Nabeeha ya gani kwance a kan kafaɗunsa, mamaki yayi jin jikinta kamar auduwa bai tsammaci haka daga jikinta ba.
Hannu ya sanya ya ɗurawa bayanta dundu da sauri ta miƙe tana mitsitstsika idanu cikin masifa yace
"Ke dan ubanki duk filin gadon nan bai isheki ba sai kin zo har cikin jiki na?
Da sauri ta matsa tana faɗin "kayi haƙuri Yaa Taufiq ban san nazo ba, ta faɗa tana tashi daga wajen.
Agogo ta kalla taga an shiga sallah toilet ta faɗa tayi wanka ta ɗauro alwala, tana fitowa ya shiga hakan ya bata dama ta shirya cikin doguwar riga sallah tayi sannan ta ɗauki alƙur'anin da tazo dashi ta fara bitar karatun ta cikin zazzaƙar muryarta.
Ko da ya fito ya ganta a haka taɓe baki yayi bayan yayi sallah ne ya fice a ɗakin, wayanta ta gani a saman jakarsa hakan yasa ta miƙe bayan ta kammala karatun a hankali ta ɗauko wayar ta soke a jikinta, ta haye gado ta kwanta.
cikin bacci taji yana fadin "ke ke!
Da sauri ta mike leda ya ajiye mata yana fadin "gashi acici daga haka yayi waje.
Kamar ko yasan yunwar take ji toilet ta shiga ta wanke bakinta ta fito, chips ne da egg da tea mai kauri, zama tayi ta cinye tas sannan ta wanko bakinta, wayarta ta ciro ta kunna number Sweetie ta ƙira Sweetie na ɗagawa ta fashe da kuka, Sweetie bata hanata ba sai da tayi mai isarta sannan Sweetie tace
"Nabeeha meye haka kin ƙirani dan ki ɗaga min hankali ne ko wani abu Taufiq ɗin yake miki?
Cikin kuka tace "Sweetie fa baya so na wlh ya tsaneni kullum kyara da tsangwama ni kam ki sashi ya sake ni na dawo abuna.
Dariya Sweetie tayi sannan tace
"Wlh Nabeeha har yanzu yarinya na damunki in banda abunki ai ke da Son kuma ai mutuwa ce zata rabaku insha Allah, ki saurare ni da kyau kada ki ƙara fadin wai a raba aurenku yanzun kunta tare ne ko ya fita ina so za muyi magana!
"A'a Sweetie ya fita ni ban san inda yaje ba san ba magana muke ba, dan tun a abuja ya hanani kulasa yace in bai min magana ba kar na kuskura na masa ko da gaisuwa ce"
Murmushi Sweetie tayi tace "to ki saurare ni da kyau kiji me zan faɗa miki kina jina dai ko?
Kamar tana kallonta ta ɗaga kai tare da turo baki.
Nabeeha kin san dai Taufiq ɗana ne ni na haifeshi,babu abun da ban sani ba dangane da shi, to ina so zan baki sirrin da zaki jawo hankalin sa da kyau, shi namiji tamkar ƙaramin yaro ne duk abun da kika ɗaura shi a kai tofa a kai zai tafi
Dole ne ki nutsu ki fuskanci halin mijinki, kin san mijin ki na matukar son a bashi girmanshi sai ki dinga girmamashi akan komai, domin shine sama da ke, kuma zai ji dadin hakan.
Yana daga cikin babban kissar da ke sanyawa mace ta mallake mijinta har ayi zaton asiri tayi masa, bashi girma da nuna cewa ya isa akan komai na gidan sa, misali akan in kika shirya zaki anguwa yace baza ki ba kar ki ɗauki gaba ko fushi da shi, ki nuna ya isa da hakan ki ɗauki abun a ba komai ba, za kiga alfanun hakan, sannan Taufiq kin san baya son ƙazanta ki zama a kullum cikin ƙamshi duk da nasan ke ba baya ba, maganar da yace kar ki na masa kuma daga yanzu ki fara ta cikin kissa… kissosi kala-kala ba wacce Sweetie bata gayawa Nabeeha ba mai matuƙar jan hankali (duk me son sanin kissosi na bam mamaki yayi maza ya garzayo *DOMIN UWAR GIDA CLASS* wacce Hafsat A Garkuwa zata fara a ranar 1/1/2022 kar dai ku bari ayi babu ku).

  Sosai Sweetie tayi mata bayani ta yadda zata fahimta, tun da suke Nabeeha bata taɓa jin kunyar Sweetie ba sai a wannan karon saboda zancen ya girmi ƙwakwalanta tayi mata alƙawari kuma zata kwatanta hakan dan ita ma bata son zaman da sukeyi dan ba haka ta tsarawa rayuwar aurenta ba, sun shafe awanni kafin suyi sallama
Bayan tayi sallar azahar ne ta fesa wanka duk wani lungu da sauƙo sai da ta wanke duk yana cikin koyarwar Sweetie lotion ta shafe mai ƙamshi ta zauna tayi kwalliya na bam mamaki, wata ɗanyar shadda baƙa ta ɗauko ɗinkin doguwar riga wanda yasa aiki an zuba masa siton zama tayi ɗas a jikinta ta ko ina yaji duk wani abun da yake da tudu a jikinta ya baiyana, ta feshe jikinta da wasu jahilan turare ɗauri me step ta zauna ta tsarawa kanta ke kya ɗauka shagon kwalliya taje tuni ta fara sheƙi sai yanzu ta fito a sak amarya, babu inda bata gyara ba ta feshe ɗakin da sanyayyan turaren ɗaki, gaba ɗaya kayansa ta jere su a muhallin su, fallo ta dawo ta zauna ta kunna kallo, bata jima da zama ba taji ana zura key a ƙofar gabanta ne ya ɗan faɗi sai kuma ta dake… (Ku taɓa ku lashe in naji daɗin comment naku za ku ga readmore da yawa gobe).

_Sanarwa! Sanarwa! Sanarwa!!_

*Ina ƙara sanar da ku cewa zamu fara class na matsalolin ma'aurata tare da hanyar magance su, da kuma gyaran jiki da sirruka da dama sai dai fa gidan ba kunya za ayi bayani yadda kowa zai fahimta ina tabbatar miki ƴar uwa baza kiyi asarar kuɗin ki ba za mu fara ne da zaran mun shiga sabuwar shekara wato 1st January 2022… zaku iya fara biya tun daga wannan rana cikin farashi me sauƙi domin na tsunduma ki cikin grp ɗin 300 ne kachal 0134205910 Hafsat Ayuba Union bank sai dai kuma zaki amfana fiye da na kudin da kika biya  domin ƙarin bayani ku tuntuɓi wannan number* 08132761212

_Kaɗan daga ciki_👇🏻

1. Rashin jin daɗin saduwa.
2. Miji ƙazami.
3. Miji me fushi.
4. Duk sanda mijina zai kusanceni sai naji zafi.
5. Miji me duka.
6. Miji mai neman mata.
7. Mijina bai iya hira ba.
8. Miji ɗan shaye-shaye.
9. Miji marar riƙe sirrin matarsa.
10. Mijina bai iya hirar soyayya ba.
_Matsalolin suna da yawa in sha Allah duk wata matsala da kike da ita dangane da zaman aure za ki samu maganinta matuƙar kika shigo wannan gida me suna *DOMIN UWAR GIDA*_
hajiyata kar ki bari ayi babu ke.

*TAUFEEK*

NA

*Hafsat A Garkuwa*

_On_
'''Wattpad='''
*MUM SEEYAMA*

*Episode 31&32*

*...* Da sallama ya shigo duk da bai tsammaci ganinta a falon ba,wani sanyayyan ƙamshi ne ya ziyarci hancin sa, shaƙa yayi tare da lumshe idanunsa dan yaji daɗin ƙamshin sosai wanda ya gauraya da iskar A.C a hankali ya shigo ɗakin idanunsa ya sauƙa a kan kyakkyawar fuskarta, duk hassadar mutum in dai ya kalli Nabeeha a wannan lokacin sai ka yaba, amma tsabar miskilancin sa bai ga hakan ba, cikin sanyayyar muryarta me daɗin sauraro tace
"Sannu da dawowa Yaa Taufeeq!
Mamaki ne ya kamashi dan bai tsammaci hakan daga gareta ba, bai nuna mata hakan ba sai ma murtuke fuska da ya sake yi cikin faɗa yace
"Ban gaya miki kar ki kuskura kimin magana ba matuƙar ba nine na buƙaci hakan ba?
"Kayi haƙuri Yaa Taufeeq amma ya zama wajibi a gareni a matsayina na matarka na maka hakan, ta faɗa tana isowa gabanshi tasa hannu ta karɓi jakar dake hannunsa, wanda bai san lokacin da ya sake mata ba tsabar mamakin da yake ciki.
Ɗakin ta shiga cikin wani irin taku wanda yasa duk wani sassa na jikinta yake motsawa da sauri Taufeeq da ya ƙura mata idanu ya ɗauke idanunsa tare da furta
"Hasbunallahu wani'imal wakim"
Kansa ya kama tare da jan dogon tsaki ya zauna akan ɗaya daga cikin kujerun ɗakin tare da rintse idanunsa, mazaunanta ya sake gani jikin idanunsa wanda suke wani irin motsi mai matuƙar ban sha'awa da sauri ya buɗe idanunsa tare da jan wani dogon tsakin, dai dai lokacin da ta fito ta iso gabansa, tare da risinawa ta kamo ƙafansa, da sauri suka janye a tare jin wani shokin da ya ziyarce su a lokaci guda, da sauri ya miƙe yana faɗin
"Ke bana son shashanci wannan wani irin abu ne ki tsaya iya matsayin ki ban so ki wuce gona da iri"
Daga haka ya wuce ɗakin yana zuwa ya zage ya faɗa toilet turus yayi ganin ta haɗa masa ruwa da duk wani abu da zai buƙata, taɓe baki yayi tare da shiga, bayan ya fito ne ya goge jikinsa tare da shafa lotion, wajen kayansa ya buɗe ga mamakinsa ta jere masa komai, karo na farko da murmushi ya ƙwace daga zuciyarsa izuwa kan fuskar sa, jallabiya ya ciro da gajeran wando da vest ya sanya tare da feshe jikinsa da turare, falo ya nufa ya sameta tana waya, tsayawa yayi yana kallonta da mamaki dan shi dai yasan bai bata wayarta ba, sai da ta kammala sannan yace
"Wa ya baki waya?
Cike da tsoro ta fara magana "da…dama…dama na… na ganta ne a ɗaki kuma ina…son…na…na ƙira su…su Sweetie shine na ɗauka in na gama sai na maida in da na ɗauketa.
"Saboda ni sa'anki ne da har zan ajiye abu ki ɗauka ba tare da na baki izini ba ko?
"A'a kayi haƙuri Yaa Taufeeq bazan sake ba pls"
Ta faɗa kamar za tayi kuka
Cikin ko in kula yace "kisa a ranki yau baza ki ci komai ba, wannan shine hukuncin da zan miki.
Ai tuni ta fashi da kuka tare da faɗawa jikinsa tana faɗin "dan girman Allah Yaa Taufeeq kar ka hukunta ni da abinci gwara kamin ko wani irin hukunci akan kamin na abinci wlh bazan iya jurar yunwa ba, gwara koma meye ka mun, ta faɗa tana ƙara fashewa da kuka tare da sake shigewa jikinsa fatar jikinsu na haɗuwa.
Taufeeq da tunda ta faɗo jikinta komai nasa ya ɗauke wuta dan raunin sa ɗaya shine mace ta shafi jikinsa to shifa a nan raunin sa yake, bi ma'ana Macece rauninsa
Nabeeha da bata san dawar garin ba sai ƙara cakumarsa take jin bata ji yace ƙala ba, shiko tuni network ɗinsa ya fara ɗauketa dan kuma sandar girmansa sai cika take tana neman ƴar uwarta duk da har yau bata san ina ne gidan ƴar uwartata ba,balle taji daɗin komawa, idanunsa tuni suka sauya kala, a hankali ya kamo lips ɗinsa ya fara tsotsa ganin tana neman haukatar dashi yasa da sauri ya tureta daga jikinsa ya komai bedroom da sauri
A gado ya faɗa jikinsa na wani irin karkarwa dan ta gama tsokano masa buƙatar sa dan ya jima hakan bai faru da shi ba blanket yaja ya rufu har kayinsa rawar sanyi kawai yake yi
Gaba ɗaya ya rasa nutsuwar sa wani irin nishi yake fitarwa har in da take tana jiyo nishin nasa, da sauri ta shiga bedroom ɗin rufe ta ganshi sai fidda wani irin nishi yake, da sauri ta ƙaraso wajen tare da hayewa gadon ta janyo bargon jikinsa ta taɓa taji wani irin zafi da sauri ta ɗauke hannunta cike da tausayi ta fara magana
"Yaa Taufeeq dama baka da lafiya ne? Me yasa meka? naje na ƙira maka masu gadin ka su kai ka asibiti? haka tayi ta jefo masa tambayoyi amma ya kasa amsa masa hasalima wani haushinta yake ji hannunta na rawa ta ɗaura a goshinsa, da sauri ya janye hannunta tare da wurgasa gefe cikin tsawa yace
"Fice min daga ɗaki dan ubanki"
Jikinta na rawa ta fice tana kuka da sauri ta ɗauki wayanta ta dannawa Sweetie ƙira bai jima yana ringing ba Sweetie ta ɗaga tana ji ta ɗaga ta fashe mata da kuka cikin kuka tace
"Sweetie zai mutuwa! wlh Yaa Taufeeq zai mutuwa"
Gaban Sweetie ne ya faɗi jin abun da Nabeeha take faɗi cikin kulawa tace
"Ya isa kukan ko nutsu ki gayamin me ya faru? nan ta kwashe komai ta nasar da ita ta ƙara da cewa
"Kuma naje ina tambayansa ya koroni har da zagina" ta faɗa tare da fashewa da wani kukan, ajiyar zuciya Sweetie tayi dan tasan matsalar ciwonsa dan ba yau ya fara ba, sai ta masa jiƙe-jiƙe da gaske kafin yake lafawa cikin dabara ta faɗa mata duk abun da zata masa da zai samu lafiya, daga farko taƙi wai ita baza ta iya ba sai da Sweetie tayi mata da gaske ta haɗa mata da ƙaryar cewar in har bata masa ba tofa zai mutu hakan ne yasa mata ƙwarin gwiwa a haka sukayi sallama.
Jikinta a sanyaye ta nufo ɗakin a yadda ta barshi yanzu ya zarce haka zufa ne kawai ke zuba a jikinsa gaba ɗaya ya fice a haiyacin sa sai wani irin gurnani yake da sauri ta haye gadon tare da…
_Sanarwa! Sanarwa! Sanarwa!!_

*Ina ƙara sanar da ku cewa zamu fara class na matsalolin ma'aurata tare da hanyar magance su, da kuma gyaran jiki da sirruka da dama sai dai fa gidan ba kunya za ayi bayani yadda kowa zai fahimta ina tabbatar miki ƴar uwa baza kiyi asarar kuɗin ki ba za mu fara ne da zaran mun shiga sabuwar shekara wato 1st January 2022… zaku iya fara biya tun daga wannan rana cikin farashi me sauƙi domin na tsunduma ki cikin grp ɗin 300 ne kachal 0134205910 Hafsat Ayuba Union bank sai dai kuma zaki amfana fiye da na kudin da kika biya  domin ƙarin bayani ku tuntuɓi wannan number* 08132761212

_Kaɗan daga ciki_👇🏻

1. Rashin jin daɗin saduwa.
2. Miji ƙazami.
3. Miji me fushi.
4. Duk sanda mijina zai kusanceni sai naji zafi.
5. Miji me duka.
6. Miji mai neman mata.
7. Mijina bai iya hira ba.
8. Miji ɗan shaye-shaye.
9. Miji marar riƙe sirrin matarsa.
10. Mijina bai iya hirar soyayya ba.
11. Girke-girke.
12. Kissosi kala-kala.
_Matsalolin suna da yawa in sha Allah duk wata matsala da kike da ita dangane da zaman aure za ki samu maganinta matuƙar kika shigo wannan gida me suna *DOMIN UWAR GIDA*_
hajiyata kar ki bari ayi babu ke a wannan tafiya😁 akwai ƙaruwa sosai a ciki.

#Vote
#Comment
#Share
#Taufeeƙ

*ONE LOVE💞🤞🏻*
08132761212


*TAUFEEK*

NA

*Hafsat A Garkuwa*

_On_
'''Wattpad='''
*MUM SEEYAMA*

*Episode 33&34*

*...* A hankali jikinta na rawa ta isa gareshi, hannu ta sanya ta yaye bargon tare da ɗage hannunsa da yake kan mararsa ta maye gurbin hannun cikin ɗari-ɗari ta rungumeshi kamar an tsikareshi ya figofa jikinsa, tare da rungumeta da kyau ya sauƙe wata doguwar ajiyar zuciya, cikin zafi-zafi ya haɗe bakinsu guri guda, ita dai tayi lamo a jikinsa gaba ɗaya gabɓan jikinta a sanyaye suke, abun da Sweetie ta sanar mata take ƙara tunowa, a hankali ta fara taimaka masa, gaba ɗaya ya fice a hayyacinsa, hancin sa ya sanya yana shinshinar wuyanta wani irin shokin taji amma sam ta kasa ƙwace jikinta saboda ba ƙaramin runguma ya mata, ganin bashi da niyar bari yasa tasa hannayenta biyu ta tallafo kansa ta haɗe bakin su guri guda, wani irin kiss take masa, wanda ita kanta bata tsammaci hakan ba, ta sanya hannunta tana yamutsa gashin kansa me matuƙar laushi idanunsa ta kalle da suke a lumshe sai ƙyalli suke, wani irin nishi yake, cikin ƙarfi ya cire mata duk wani kaya na jikinta bata hanashi ba dan ita kanta a lokacin jikinta ya mutu murus, nan ya fara yamutsa ta baji ba gani sun ɗauki dogon lokaci a haka kawai naji cikin ƙinƙina yana faɗin

*"Bismillahi Allahumma janni bashaidana wa jannibish-shaidana ma razaqtana!*
   Da sauri ni da na tafi ɗebo muku rahoto nayi hanzarin fitowa domin gulmar nawa bai kai nan ba, sai dai kafin na gama fita kunnena yajiyo mun ihun Nabeeha tana faɗin
"Wayyo Allah Sweetie wlh da nasan abun da zanji kenan da ban ɗauki shawarar ki ba wayyo Papana kazo ka cecen zai kasheni"
Iya abun da na iya jiyo kenan na ƙarawa rigata iska nayi waje.
Washe gari
11:30
Zaune yake a falo riƙe da kansa wani irin haushin kansa yake ji, sannan ta wani bangaren yana farin ciki ko na miye oho!
gaba ɗaya haushin kansa yake wai yarinyar da yafi tsana a duniya itace ta magance masa matsalar sa na tsawon shekara da shekaru, ni ban san me ya kaini da aikata haka ba wlh, sai dai kuma yayi matuƙar mamakin susucewa da yayi akanta, duk da bai taɓa kusantar mace ba yasan dai ita wannan ta dabance, dan yaji sa a duniyar da tun da Sweetie ta haifesa bai taɓa tsintar kansa a ciki ba a yau jin mararsa yake wasai kamar bai taɓa ciwo ba, shi dai har ga Allah baya sonta sai dai tayi masa maganin da babu wani mahaluƙin da yayi masa dan sam ma ya kasa haɗa ido da ita tun lokacin da ya dawo haiyyacin sa har zuwa yanzu sam miskilancin sa ya hanasa nuna farin cikinsa akan haka.
A ɓangaren Nabeeha kuwa tasha azabar ta bata taɓa shan kwatankwacin irinta ba tayi danasanin ɗaukar shawarar da Sweetie ta bata yafi a ƙirga tayi kukan har ta godewa Allah, dan yaji mata ciwo ba ɗan kaɗan ba saboda shigar da yayi mata, sai da yaƙira likita tayi mata ɗinki sannan tasha magani ta kwanta bacci ya ɗauketa har yanzu bata tashi ba tana rama baccin da batayi ba na tun jiya mamaki yake sosai ganin har yanzu ko motsi batayi ba balle asa ran zata tashi,
Agogo ya duba yaga har anyi salla miƙewa yayi a hankali ya nufi ɗakin karon farko da ya zuba mata ido bacci take na wahala rana ɗaya tak! tayi  wani irin fayau da ita ta rame, sai dai ramar tayi mata kyau, ya jima yana kallonta kafin ya shiga bathroom ya ɗauro alwala ya gabatar da sallah, tunani ya fara ta inda zai tasheta domin tayi salla taci abinci karon farko yaji bai so ya tasheta amma kuma dole sai ya tasheta a hankali ya haura gadon cikin cool voice yace
"Ke! ganin bata motsa ba ne ya sake faɗin
"Ke tashi baccin a isa haka"
Buɗe idanunta wanda suka kumbura suntum saboda kuka,ta farayi a hankali ta sauƙe su a kansa, motsawa tayi zata tashi ai da sauri ta koma tsare da sakin wani ƙara dan sam ta mance ciwon dake ƙasanta.
Cikin haɗe fuska yace
"Ihun me kike yiwa mutane ne?
Kuka ta fashe dashi tare da faɗin
"Ba kai ba ne kaji min ciwo sai da nace maka karkayi-karkayi amma sai da kayi duk roƙon da nayi maka"
Ƙara haɗe fuska yayi tare da faɗin "uban wa yace kizo inda nake dama abun da kike so kenan kuma na miki ba shikenan ba, maza ki tashi kije kiyi wanka kiyi salla kinsan dai abun da dr. Ta faɗamiki na kina shiga ruwan zafi.
Ziro ƙafarta tayi ƙasa tana cije baki saboda azababben zafin da takeji, hannunta tasa ta danne gadon zata miƙe amma cikin sauri ta koma ta zauna tare da faɗin
"Wash! wlh bazan iya tafiya ba sai kuma ta fashe da wani irin marayan kukan azaba
Ko kallonta baiyi ba ya juya zai fita har yakai bakin ƙofa ya tsaya ko me ya tuna oho juyowa yayi ya nufi bathroom bai jima sosai ba ya fito yazo ya ɗagata ciɗak ihu ta fara tana faɗin
"Ni kam ka sauke ni bana so zan iya da kaina"
Ko ta kanta bai bi ba ya shiga da ita, bai tsaya cire mata rigar baccin da ke jikinta ba ya zirata a ruwan zafin da ya haɗa mata, wani irin miƙa tayi zata fice saboda wani zafi da ya ziyarci ƙasanta, da sauri ya maidata, kuka take tana faɗi
"Wlh kai muguni taya zaka haɗa wannan ruwan zafin kasan ina da ciwo a nan amma ka sakani ciki,ta faɗa tana nuna ƙasanta tare da fashewa da sabon kuka.
Kallonta yake amma ko ci kanki bai ce mata ba sai da

Please Login or Register in order to submit comment