Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kyau tayi duk da ba kwalliya tayi ba, zama tayi a bakin gado cike da tunanin yadda za ta kai kanta garesa dan sam bata da ƙarfin gwiwa n hakan amma kuma ya sama dole yau ta isa gareka dan ta ɗaura aniyar gyara zamanta da mijinta su shimfiɗa rayuwa me cike da farin ciki ganin tunanin bazai kaita bane yasa ta zira takalmi a ƙarfa ta fito a hankali ta nufi bedroom ɗinsa cike da tsoro da kuma fargaba.
A hankali ta kama handle ɗin ta murɗa tare da sallama bataji ya amsa mata ba hakan yasa ta kutsa kanta ciki.
A kwance ta hangosa kansa na kallan sama idanunsa a lumshe sai zufa ne ke tsatstsafowa a jikinsa sai taunan lips ɗinsa yake.
Da sauri ta ƙarasa tare da haurawa gadon a hankali tace
"Abwaan lafiya me ya sameka?
Yana jinta amma azabar da yake ji bazai bari ya iya amsa mata ba da sauri ta sa hannu ta tallafo kansa tare da ɗaura kansan a cinyarta cike da tashin hankali tace
"Abwaan pls ka tashi gani wlh na mallaka maka kaina kayi duk abun da kaga dama dashi, wlh na yarda da son da kake min Abwaan dan Allah ka tashiii…
Ta ƙarasa maganin tare da fashewa da wani irin kuka mais ban tausayi ganin da tayi sam babu alamun zai amsa mata maganan hannu tasa ta tallafo kansa tare da haɗe bakinsu guri ɗaya.
A tare suka sauƙe wani ajiyar zuciya a hankali take sarrafa harshenta a cikin hakinsa tare da zira hannunta a ƙirjinsa tana shafa lallausan gashin dake faffaɗan ƙirjinsa wani irin sanyi yaji tare da wani irin daɗin dake ziyartar sa a hankali ya fara jin nutsuwa na sauƙar masa.
A hankali ya ɗago hannunsa tare da zirasa cikin rigarta kasancewar rigar nata mai faɗine yasa bai sha wahalar sauƙar da hannunsa akan breast ɗinta ba wani irin ajiyar zuciya ya sauƙar a hankali ya fara muzawa daɗin da taji ne yasa ta ƙara banƙaro masa ƙrjin  nimple ɗinta ya kama cikin wani irin salo da baisan yana da ita ba ya fara sarrafata kwantar da ita yayi shi kuma ya mata rumfa da faffaɗan ƙirjinsa tare da fesar mata da numfashin bakinsa lumshe idi tayi duk wani hudi na jikinta na ƙara karɓan saƙon da yake aikamata hannuna ya cigaba da yawo dashi a jikinta wanda yasa tsikar jikinsa take daɗa mimmiƙewa Nabeeha kuwa da ta kwanta lamo a jikinsa idanu kawai take rintsewa cike da fargaba da kuma enjoying ɗin abun da yake mata musamman ji da tayi hannunsa ya kai ziyara HQ wani irin miƙa tayi tare da fidda sautin
"Hhyyyyeeeeeh Abwaannn!
A hankali ya fara ƙoƙarin ziyartarta wani irin ƙara ya saki
"Hhhhhhhhh hummmm!
zafafan hawaye ne suka fara sintiri akan fuskarsa jinsa a wata duniya ta daban wacce babu irinta wani irin shauƙi daɗi, bege, so, ƙauna ne ke ziyartar zuciyarsa wani kunya da ƙaunan mahaifin nasa ne ke ƙara shiga zuciyarsa domin sai yanzu yake ƙara tabbatar da irin gatan da mahaifin nasa yayi masa.
Da wani irin murya yake faɗin
"You’re all l never dream of all want, all I need, not even a billion dreams could not describe what you are to me only these words can."
"Baby kin gama min komai a duniya kin shayar dani sahirtaccen ni'imarki damai zan iya biyanki wlh nasan bani da abun da zan iya biyanki."
"Wayyyooooo.. Babyyyyyyy daɗinki zai kasheni."
Ya ƙarisa maganar cikin ficewar hayyaci san gaba ɗaya ya gama rasa nutsuwarsa sambatu kawai yake zuba mata wanda shi kansa bai san abun da yake faɗa ba.
Nabeeha kuwa tun tana iya daurewa har ta fara kukan azaba ganin abun kasa babu sauƙi haƙarta yake bil haƙƙi da gaskiya hakan yasa.
da taimakonta ya samu ya biya buƙatarsa duk da ta sha wahala amma ba kamar lokacin da suke Mumbai ba a hankali ya ɗan mirgina ya koma gefenta tare da rungumeta tsam a jikinsa wani irin numfashi yake fesarwa tare da faɗin



"Allah ubangiji ya miki albarka yadda kika faranta min Allah ya faranta miki fiye da haka Baby ke ɗin ta musammance wanda nake da yaƙinin babu wata mace da ta kaiki balle kuma ta fiki keɗin ta musamman ce My wife, my life, my happiness, my mar'atussaliha, my word,
My my my my everythingggggggg…
Ya ƙarashe maganar ciki cike da wani irin farin ciki ji yake marasta tayi sakayau jinsa yake a wata duniya ta musamman rungumeta yayi tsam tare da manna mata kiss a saman lips ɗinta da sukayi matuƙar ja tsabar kuka a hankali ya miƙe bathroom ya shiga ya sakarwa kansa ruwa wanka yayi tare da wankan tsarki kana ya haɗa ruwa mata ruwa me ɗan zafi ya fito.
Nabeeha kuwa da baccin wahala ya fara ɗaukarta taji an ɗagata chak turo baki tayi cike da shagwaɓa tace
"Ni kam Abwaan ka barni bacci zanyi."
"Sorry My Beeha kiyi wankan za kiji daɗi sai kizo ki kwanta kinji?"
Bai jira cewarta ba ya tsomata cikin ruwan wanka yayi mata sannan yasa tayi wankan tsarki ya naɗota a tawul suka fito kwantarta yayi tare da kwantawa a bayanta tare da rungumeta ya rufesu da blanket a tare suka sauƙe ajiyar zuciya wanda tuni bacci ya ɗauki Nabeeha shi kuwa da gaba ɗaya jinsa yake cikin wani irin farin ciki marasmisaltuwa ji yake ina ma za samu ya haɗiyeta ko zai samu nutsuwa gaba ɗaya ƙara rungumeta yayi yana sanya mata albarka haɗi da shafa lafeffen cikinta.
Lokaci ɗaya ya kwaɓe fuska kamar zaiyi kuka sakamakon tunowa da umurnin Sweetie da yayi na cewar a gobe ya maida Nabeeha wajenta gaba ɗaya sai yaji farin cikin da yake ciki ya ɗan raguwa tunawa da yayi kuma an samu farar yasa ya yanke hukunci da safe zai ƙirata ya,shaida mata an samu abun da Nabeehan take so wataƙila ta bar masa matarsa, da wannan tunanin bacci ɓarawo ya ɗaukeshi yana rungume da abarsa.



5:00am dai dai a hankali ya janyeta daga jikinsa toilet ya shiya yayi wanka tare da ɗauro alwala boxer yasa tare da sa singlet jallabiya sabuwa ya ɗauko ya zira tare da feshe jikinsa da sassanyan tura kana ya kalleta cike da shauƙi baccinta take cikin kwanciyar hankali fita yayi tare da rufe mata ƙofar a hankali gudun kar ƙarar ya tadata.
Ko da yayi sallah bai fito daga masallacin ba sai shida har da rabi sakamakon karatun da ya tsaya yi da sallamasa ya shigo falon bayan ya gama gaisawa da ƴan gidan.
Wani ƙamshi ya shaƙa a lokacin da ya shigo falon gaba ɗaya falon ya gauraye da ƙamshi ga ko ina fess.
"Allah sarki ta tashi kenan?"
Ya faɗa a fili ganin bashi da mai amsa masa ne yasa ya ƙaraso cikin falon har zai shige bedroom kuwa jin motsin ta da yaji a kitchin ne yasa ya nufi chan a hankali ya shiga hangota da yayi cikin wani irin shigane yasa yace
"Ya Allah"
"Baby zaki zautar da Abwaan ɗinki"
Sanye take da wata ƴar yaloluwar riga wacce bata huce gwiwarta ba gata shara shara wanda marabarta da babu kaɗan ne ta fidda duk wani shape na jikinta kanta ba ɗankwali sai dai ta tubke gashinta duk da ba wani kwalliya tayi ba amma tayi matuƙar kyau kamar ƴar tsana haka tayi tana aikin tana cin fararta bakinta sai motsi yake wanda yasha lipstick sai motsi yake.



Yarrrrr-yarrrr-yarrrr yaji tsikar jikinsa tana zubawa tun daga kan babbar yatsar ƙarfa har izuwa tsakiyan kansa.



Ita ko da ta ganshi sarai amma tayi kamar bata ganshi ba taci gaba da aikinta har ta kammala ta juya komai a muhallinsa ta nufo dining haɗa ido sukayi tare da sanarwa juna murmushi 
"Barka da safiya My life"
"Abwaaan.!
Ta ƙirasa sunansa a shagwaɓe.
"Na'am baby"
"Ni wlh ka daina gaisheni ka bari ni in fara ɗagama gaisuwa ba wai kai ka fara ba.
Ta ƙarashe maganar tare da turo ɗan ƙaramin bakinta.
Murmushi yayi tare da amsar kulan da ta fito da ita suka nufo dinning ɗin yana faɗin.
"Baby nasan kinji zuwana 'fa amma kika bawa banza ajiya ba dole na miƙo gaisawa."



"Laaaa banza kuma?"
Ta tambayesa cike da mamaki kalamansa duk da tasan tasan yana wajen kawai sharesa tayi.



"Yesss banza mana kika bawa ajiyata"
Dariya tayi tare da sunkuyar da kanta saving ɗinsu tayi sannan suka faraci a tare kana kallonsu za kaga tsantsar soyayya, bege, kulawa da suke bawa junansu suna cikin karyawan ne wayarsa ta fara haske alamun ƙira na shigo masa a hankali ya ɗauka ganin sunan Sweetie da sauri ya ɗaga dan dama ko bata ƙirasa ba zai ƙirata sallama tayi tare da amsa mata ya ƙara da cewa
"Ina kwana My Sweetie"
Ya faɗa cike da son samun ƙarɓuwar ƙudirinsa.
"Lafiya ƙalau ya jikin Nabeehan?
Ta tambaya cike da tsare gida 
"Ai ta ware Sweetie gata ma tana breakfast.
Ya faɗa yana kallon Nabeeha wanda take cin abincinta cike da nutsuwa.
"Masha Allah haka ake so yauwa dama dalilin ƙiran naka naji da yaushe za ta taho ne domin na fara shirin tarbarta.



Ji yayi kamar ya kurma ihu jin abinda Sweetie ta faɗa kwaɓe fuska yayi tare da langwaɓar da kai kamar Sweetien tana gabanshi cikin sanyi yace



"Ayya Sweetie a bar zancen tafiyartan nan kinga jiya mun samu mun sayo farar gata nan lodi guda sai ci take  dan Allah abarmin ita wlh zan fa iya kulawa da itaa…



Ya faɗa da alamar roƙo Sweetie ko tun da ya fara ta zubawa Papa ido dake zaune a gefenta cike da mamakin kafiya da tsaurin idon da Taufeeq ɗin yake so yayi mata ta dake haɗe fuska tare da faɗin



"Wlh Taufeeq ka kiyayeni ka kiyayeni 'fa na sanar maka a yau in ma kai baza ka kawota ba kasa akawo min ita daga nan zuwa faɗuwar ranar kaji na faɗa maka in kuma ban isa da kai ba zan gani.
Ƙit! ta kashe wayan tare da ƙwafa dariya Papa ya mata yana faɗin 



"Wlh kema da rigima kike Mu Queen duk da ina goyon bayanki akan dawo da ita gidan saboda ko ba komai za ta fi samun kulawa duk da Son ɗin ma zai kulawa da ita tunda na fahimci soyayya me ƙarfi ta fara wanzuwa a tsakaninsu amma kuma zamanta anan ɗin zai fi har suwa lokacin da cikin tana sai yi ƙarfi, but kuma tunda ya nace zai kula da ita da kin bar masa matarsa.



Haɗe fuska tayi tare da faɗin
"Allah ina tausayin yarinyar nan ne nasan irin laulayi me wahala irin na mahaifiyarta takeyi in har ban nesanta su ba wlh Taufeeq bashi da haƙuri zai ta tumurmusata ne har aje cikin ya samu matsala mu shiga uku ba fata ake ba dan Taufeeq irin jarabbun mazan nan ne.



"Kamar ubansa ko"
Papa ya faɗa cike da tsokana dariya Sweetie tayi tace
"Yo ai wannan yama fi Babansa jaraba duk da babannasa ma ba baya ba wajen jaraba."



Ta faɗa tana shafa sumar dake kafin mijinnata cike da farin ciki.



Aɓangaren Taufeeq kuwa ƙwaɓe fuska yayi kamar zaiyi kuka a fili yace



"Shikenan baza a bar mutum ya zauna da matarsa ba ni wlh bazan yarda tana kaduna ina Abuja ba sai dai mu tare a waje ɗaya.



A hankali Nabeeha ta ɗago ta kallesa cike da mamakin furucinsa 
"Abwaan"
Ta ƙira sunansa a hankali ɗagowa yayi ya kalleta cike da yanayin tausayi da kuma shagwaɓa yace



"Ni ki barni ba duk ke kika jawo komai ba haka kawai dare na Allah ki saki kuka wai ki FARA kikeso gashi kinsa za kiyi nesa dani.



Ya ƙarisa maganar like ƙaramin yaro ba Minister Taufeeq Nasir Adam Salwa ba.
Ita dariya ma ya bata dan yadda yayi maganar dole ya baka dariya har da ɗan turo baki sai dai kuma yadda yayi ba ƙaramin kyau ta ƙara masa ba cike da rasin sanin abun da yake nufi yasa cikin nutsuwa tace



"Abwaan ban fa gane abun da kake nufi ba pls ka ganar dani.



Taɓe baki yayi tare da tauna lips ɗinsa iska me zafi ya fesar tare da lumshe ido jin kaɗan kuma ya buɗe su akanta yace



"Sweetie ne take so wai na maidake Kaduna saboda wai anan bakya samun kulawa ni kuma nace mata ina kulawa dake to ban sani ba kuma ko kece kika kai ƙarata akan bana kula dake.
Ya faɗa cike da ɗacin zuciya dan har ga Allah bai so haka ba.



Taji daɗi sosai jin wai za taje gida domin tun da ta baro Kaduna har yau bata koma ba tasan tayi missing qin su Sweetie da Ka'aaf sosai dan ko Sweetie bata faɗi haka ba ita kanta tana da burin yimasa magana sai dai kuma jin zargin da yake mata ne yasa tayi rau-rau da ido tare da faɗin
"Wlh ni ba muyi wata magana da su ba ai kana babi kulawar da duk ta dace amma mai yasa baka so na kuma chan ɗin?
Wanii harara ya zabga mata menuni da cewar baki da hankali yace



"Ai dama nasan ke ba sona kike ba shiyasa zaki faɗi haka inda kina so na ai zaki fahimci dalilin da bana so kiyi nesa sani."



Ya faɗa cike da son sanin abunda ke zuciyarta a game dashi.
Ƙwaɓe fuska tayi dan har ga Allah tana son zamansu tare dan yanzu ta ƙudiri aniyar gyara zamansu amma kuma tana matuƙar so da ɗokin ganin su Sweetie cikin tausasawa tace



"Abwaan ina sonka son da ban san yadda na fara maka ba kamar yadda kai ma hakan ne amma kuma bai kamata mu nuna tsaurin ido ba tunda Sweetie ta buƙaci hakan sai muyi abun da takeso ina nan ina kaduna duka duka tafiyar awa nawa ce bare kai da yawanci tafiyarka cikin jirgina sai kawai mu koma tare sai kana tahowa aikin ka, amma bai dace mu tirjewa iyayen mu ba…



Haka tayi ta masa kalamai masu kwantar da hankali tare da tunatar,dashi abunda ya manta dangane da bin umurnin iyaye.
Ajiyar zuciya ya sauke dan sam da ya rasa tunaninsa amma yanxu kalaman da tayi masa ya bashi ƙwarin gwiwa duk da har yanzu bawai ya saduda ba ne.
A haka suka tafiyar da rayuwarsu a yau ɗin cike da kulawa da mutunta juna har 3:30pm bataji ya mata zancen tafiya ba hakan yasa ta zuba masa ido kawai sai da akayi sallar la'asar 5 saura sannan ya shigo cikin gidan a hankali yake tafiya amma kana kallonsa za ka gane babu nutsuwa a tattare dashi ganin bata falon ne ya nufi ɗakinta bakinsa ɗauke da sallama.
Nabeeha da fitowar ta daga wanka kenan tana gaban dreesing mirror taji sallamarsa a hankali ta ɗago idanunsu ya sarƙe da na juna numfashi ya fesar me zaki saboda ganinta da yayi daga ita sai tawul duk wani sura ta jikinta a bayyane yake sai sheƙi fatar jikinta yake lumshe ido yayi a zuciyarsa yace



"Uhumm! a haka akeso wai muyi nesa da juna ina zan iya rabuwa da jin daɗi na."
A hankali ya ƙaraso cikin ɗakin a gabanta ya tsaya tare da kamo hannunta ya zaunar da ita a bakin gado, a hankali ya sa hannu ya zare tawul ɗin da sauri ta shige jikinsa ganin babu komai a jikinta tare da kwaɓe fuska



"Abwaan me ye haka?"



Ta faɗa a raunace dan har ga Allah bata son wannan abun kawai ta daure ne amma zafinsa ya wuce inda take zato.
Idanu ya zuba mata cikin marairace wa yace



"Babyn ki ne take so ta gaisa da ke."



"Baby na kuma?"
Ta faɗa da alamar tambaya
Kai ya gyaɗa mata alamar "eh.



"Abwaan wai dan Allah baza muje Kdn nan ba?"
Ta tambayesa cikin kauchar da wancen zancen da yake mata.
Murmushi yayi dan ya gama gane nufinta cikin yanayin tausayi yace
"Pls baby ki bani in muka gama sai mu tafi dan bazan iya barinki ki tafi ki barni a nan ba."
Ya faɗa da iya gaskiyarsa.
Cike da jin daɗi ta kallesa tace
"Da gaske tare za mu tafi Abwaan?.
Kai ya jinjina mata alamar "eh.
Rungumesa tayi cike da farin ciki tace 
"Na gode sosai My Abwaan."
Taɓe baki yayi kana yace 
"Baki sallameni ba fa."
Cike da shagwaɓa yayi maganar.
Da sauri ta haɗe bakinsu guri ɗaya dan ta matsu ta ganta a jikin Sweetien ta sosai suka fara birgita juna gaba ɗaya suna maidawa junansu martani sai dai har kawo yanzu bata daina jin zafin nan ba kawai tana ɗaure ne dan faranta wa Abwaan ɗin nata bayan sun samu nutsuwa ne suka shirya ƙarfe 5:40pm jirgin su ya ɗaga zuwa Kaduna…!
20mnt ya kawo su garin na Kaduna suna sauka motocinsa suka iso ba ɓata lokaci suka ɗunguma sai gida sun ɗanyi tafiya kafin su iso, farin cikin Nabeeha ya kasa ɓoyiwa kana kallonta kasan yan cikin tsananin farin ciki maras misaltuwa saɓanin Oga Taufeeƙ da ya haɗe girar sama da ta ƙasa fuskar nan nasa babu alamun fara'a fuskar nan ta koma irin ta asalin Taufeeƙ miskili.
Suna isa Nabeeha tayi saurin buɗe motar za ta fita yayi saurin riƙo hannunta tare da,zuba mata cat eye ɗinsa wanda ko ƙiftasu bayayi sun ɗauki seconds a haka ba tare da yayi magana ba bai kuma saketa ba turo baki tayi cike da shagwaɓa tace

"Abwaan ka sake ni man ni so nake naga ahalina."
Still bai sake taba kuma bai mata magana ba.
Kwaɓe fuska tayi kana tace
"Dan Allah Abwaan ka sake niiii…
Rintse ido yayi jin ƙarshen maganarta ji yayi zuciyarsa tayi wani irin tsalle…!

_Wayyo typing wahala!_😟

*Babu editing walle!*🤤

_Kuyi haƙuri da rashin jina kwana biyu walle kuna raina da ku nake kwana nake tashi MY FAN'S  i love u so much._💋

#Vote
#Comment
#Share
#Taufeeƙ

*ONE LOVE💞🤞🏻*
08132761212

*TAUFEEK*
NA
*Hafsat A Garkuwa*



*Episode 51&52*
… Mamy zuciyarta ƙal! wani irin farin ciki take ji ganin an ɗauke kayan Amatullah dan bata da wani buri a duniya illa taga Amatullah ta wulaƙanta ta tozarta dan san bata ƙaunar taga wani chan ya raɓesu yana cin albarka cin su sam bata ƙaunar hakan gaba ɗaya rasa nutsuwarta take ko da almajiri ne in yazo bara bata ƙaunar ko da ruwa ne ya samu daga wajensu, gaba ɗaya hassada, ƙyashi, mugunta, zamba cikin aminci su suka yi wa zuciyarta ƙawanya tare da tunzurata take yin duk abun da take ji take ita tafi kowa duk da Abba yana taka mata birki amma abun ya wuce tunanin sa da addu'a kawai yake binta dan da mai shiryiwa ne tun lokacin da suka shiga wani irin ƙunci wanda ɗiyarsu ta saka su da ta gyara halinta wanda itace silar komai duk kuma akan wannan son zuciyar nata da hassada bayan sun tafi da kayanne ta shigo tana wani karairaya ita a dole an ɗauki shawararta wani irin guɗa tayi tare da sa dariya tana faɗin
"Hmmm wlh da ni kuke zancen ai duk wanda yaci tuwo dani to ya kwana da sanin ba tuwo yaci ba miya yasha."
Ta faɗa tare da gallawa Ammy dake tsaye cike da alhini harara.
Girgiza kai Ammy tayi cike da takaicin hali irin na Mamy sam bata abu na masu hankali a komai nata sai hassada da ƙyashi ya,shigo bata wani abu da za a sa mata albarka sai dai na Allah wadai ɗaki ta shiga cike da tausayin Amatullah dan bata san yadda za ta ɗauki abun ba in taji an fasa aurenta dan duk wacce hakan ta faru da ita tofa bata da nutsuwa bare kwanciyar hankali.
Zarah da mamaki ta shiga ɗakinsu a kwance ta samu Amatullah riƙe da wayarta tana chat da ƙawayensu na school wani irin tausayinta ne ya dirar mata zuciya a zuciyarta tace
"Allah sarki baiwar Allah duk bata san wainar da ake toyawa ba.
Duk da itama Zarahn ba wai ta san abun da ke faruwa bane amma tayi hasashen wani abu kuma ba makawa hakan ne saboda yadda taga damuwa ƙarara a fuskar Ammynsu ta ɓangaren Mamy kuma taga tana wani irin farin ciki har ya kasa ɓoyuwa sai da ya fito fili.
Amatullah ne ta miƙe ta zauna cike da damuwa ta kalli Zahra tace
"Zarah wlh na shiga damuwa tun jiya 'fa nake ƙiran Lamir tana shiga amma baya ɗagawa daga karshe ma sai ya koma danna min line busy wallahi ina cikin matuƙar damuwa domin bai taɓa min haka ba a kullum muna manne da juna a waya."
Ta ƙarishe maganar cike da matsanancin damuwar dake nuƙurƙusan zuciyarta.
Ajiyar zuciya mai ƙarfi Zahra ta sauƙe cike da tausayin Amatullah ɗin kana cikin kwantar mata da hankali tace
"Karki damu ƙila dai wani uzuri mai ƙarfi yake shiyasa ya gaza ɗaukar wayanki shi kansa nasan ba a son ransa hakan ta faru ba dan haka ki bashi lokaci ki gani zuwa dare."
"Hummmmm!
Amatullah ta sauƙe wani irin gauran numfashi dan haka kawai take jin faɗuwar gaba zuciyarta na mata wani rin zafi cike da damu tace
"Anja kuwa Zarah ba wani abu bane yake faruwa ni dai nan yarda da wani uzurin da zai hanasa ɗaga wayana ya kuma kasa ƙirana ba."
"Kin ƙira Kausar ne?"
Zarah ta jefo wa Amatullah tambayar.
Cike da damuwa tace "Abun da ya sa.ke ɗauremin kai kenan saboda na ƙira Kausar ɗin ma bayan tana danna min busy ƙarshe ma kashe wayar tayi gaba ɗaya shiyasa nace miki akwai matsalar da take shirin tunkaroni."
Ta faɗa tare da jin wasu hawaye masu zafi suna sauƙowa kan fuskarta.
Zarah ma haka kawai ta tsinci kanta da hawaye rungumar Amatullah tayi a tare suka sake wani irin marayan kuka kowa da abunda zuciyarsa take saƙa mata, suna a haka Ammy ta shigo cike da tashin hankali dan kuka suke ba na wasa.
"Subhanallahi! Zarah me yake faruwa kuka haɗa kai da gwiwa kuke riskar kuka haka?"
Ta faɗa cike da fargaba da tsoro fata take a zuciyarta Allah dai basu ji komai ba.
Cikin kuka Zarah ta goge hawayen ta tace
"Ammy Lamir ne tun jiya Amaa take ƙiransa amma yaƙi ya ɗaga ƙarshe ma sai yake danna mata busy ta ƙira Kausar ma ita kan daga ƙarshe ma kashe wayar tayi shine gaba ɗaya hankali mu ya tashi.
Ta faɗa tana goge hawayen da suka sake zubo mata.
Ajiyar zuciya me ƙarfi Ammy taci jiki da tausayin Amatullah tace
"Kiyi haƙuri Amatullah insha Allahu babu abun da zai faru sai alheri ki daina kuka kinji ko?"
Ta faɗa cikin tausasawa tare da kallon Zarah tace
"Ke kuma a maimakon ki lallasheta sai ki biyeta kuyi ta rafsa kuka kamar an muku mutu."
Ta faɗa tana wurga Zarah harara
Murmushi Zarah tayi tace "To ai nima Ammy tana tayani kuka shiyasa.
Ta faɗa cike da fara'a gaba ɗaya dariya sukayi har Amatullah da ta goge hawayen ta sai da ta dara.
Cike da danne ɓacin ranta tace
"Ai sai kuyi tayi tunda kun maida kuka sana'arku."
Daga haka bata jira cewarsu ba ta fita itama ji take kamar ta zubarwa da Amatullah ƙwalla take ji dan tun kan a sanarwa Amatun ma ta karaya da lamarin.
Sai 9:30pm Abba ya dawo cike da damuwa ko da ya dawo ya ƙira Abban Lamir ma ce masa kawai yayi "Kayi hakuri mu haƙura da wannan Lamari dan anzo har gida an sanar mata kan cewa Amatullah ba ɗiyarka ba ita kuma Hajiya ta hau ta zauna tace afatau ɗanta bazai auri wacce ba a san asalinta ba, duk da Hajiya tana da tawakkali da kuma imani da yadda da ƙaddara amma na rasa gane wannan karon wani irin abu taji da ta mance da komai ta rufe idonta akan raba auren ni kuma na nuna mata sai anyi a karon farko tun auren mu Hajiya bata taɓa kai ƙarata gida ba sai a wannan karon hakan yasa dole na amince da ƙudirinta."
Numfashi mai ƙarfi Abba ya fesar a hankali yace
"Ba komai Alhaji Allah yasa hakan shine mafi alheri amma kowaye wanda yamin wannan abun bai kyauta min ba kuma muddin na ganosa zai sha mamaki na."
"Wlh ni kaina banji daɗi ba nayi nayi kuma ta sanar min amma fir taƙi kaya min."
Haka suka ta tattaunawa akan lamarin hab ɗaya rai babu ɗaɗi gashi kuma bai san ta yadda zai ɓullowa Amatullah ba dan ya fahimci tana matuƙar son yaron musamman da,Ammy ta sanar masa abun da ya faru ɗazu babu daɗi ace auren ka saura ƴan satittika kuma azo ace amfasa sam wannan lamiri babu daɗin ji haka suka kwana cike fargaban sanarwa Amatullah.
Amatullah ko gaba ɗaya ta kasa yarda da babu wata matsala dan har kawo yanzu bata daina ƙiran wayar Lamir ba shi kuma bai daina danna mata busy ba ƙarshe ma taji ya kashe wayar hakan yasa ta saduda ta daina ƙiran hawaye tuni ya gama wanke mata fuska tunani ta fara "Ko dai wani abu akaje aka sanar masa a kai na."
Girgiza kai tayi kana tace "To me nake aikatawa wanda har za a faɗa masa mai zafi haka?"
Ta tambayi kanta

Please Login or Register in order to submit comment