Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kuwa Jikin hajja yayi matukar sanyi da halin da Yarta take ciki dan Imamu bai ɓoye musu ciwon dake damunta ba, tayi kuka har ta godewa Allah gashi kuma kowa ya juya mata baya dan dole suke kyautatta mata,

Sai Kuma Umma da yanzun take fama da ciwo sosai Sugarta ya sakota a gaba toh abinka da Uwar masu kuɗi suna kanta kowa na kokarin ganin yayi mata, mai kyau dama Rayuwar knn.

****
Na gama shan zuma da madara ina lashe cokalin ya shigo ya zauna kusadani, kallo ɗaya nayi masa na cigaba da abinda nake matsowa kusadani yayi na basar da shi ina harkan gabana, ji nayi ya cusa hannunshi cikin gashin kaina yana wasa da shi, kana ya karkatoni jikinshi yana sauke a jiyar zuciya cikin sanyi murya tace.
"Horon yayi yawa Nanah Aishstu idan kika barni da wanda kika min a baya ai ya wadatu ko? Amma ace mutum baya hakuri kinga har Yaran nan sun fahimci bama shiri ya kamata ki gane, kome na duniya ɗan hakurine!"

"Eh mana dole kafaɗi haka kai idan katashi yanke hukuncinka kana sauraron mutane ne baka ji baka gani kake yanke hukunci dake ni ba mutum bace babu zuciya a kirjina shine bari kazo da sweet word ɗinka ka kalallayeni ga sakarya shashasha, mara hankali mazin...."

Ban kai iya ba naji ya burkitoni fuskarshi tare da cilla min harshensa a bakina tureshi na shiga yi, tare da kai masa duka da ya kushi amma ina asalima hsrshena dake ɗauke da zakin zuma da Madara yasaka a gaba yana tsotsewa yayinda hannuwanshi suke cikin yar yalolowar rigar baccina, kirjina kan sunansu Sorry😢 dan sun murzu bashin shekara huɗu tare da gyare gyaren da aka min a wanca lokacin sai da ya amshesu tass, ni ina kukan ɓacin rai da bakin cikim Fyaɗen da Yayi min(😒 Eh mana fyaɗe yayi min in ba wulakanci ba kayi laifi sannan kaxo kana make love da mace ba tare da yardan taba Me sunar Wannan abun toh banda sonkai dai kufaɗi gaskiya😂)

Shi kuwa kukanshi na jin daɗi da samun nutsuwa da gamsuwa yake, tun ina kuka tare da tureshi har takai nayi laushi, sabida babu hauka ko gaggawa a abin nashi asalima a nutse yake kome abiɓda ya sake giggita masa lissafi kenn da yazo iyaka sai sumbatu yake, ni kuwa tsabar nayi kewarshi ina maƙele gam idanuna na zubda kwalla sai a jiyar zuciya nake saukewa sabida yanda zuciyata take bugawa, shima nashi bugawar take, haɗe kanmu yayi yana goga min goshinsa a goshina, a wata irin muryan da bansan da ita ba yace.
"Ubangiji yayi miki sakayya da gidan Aljannah ya baki abinda yafi kome tsada a gurinshi rahmarsa ya kara miki hakuri da juriya akaina, Allah ya shirya zuri'ar dake tsakaninmu, Aisha ke ba mazinaciya bace ke kamila ce, nutsirtsiyar, kuma nagartaciya mai ɗauke da abubuwan bam mamaki, Aisha da zan iya baki wani abu a duniya toh zuciyata ce na mallaka miki don Allah kiyi hakuri rashin maganarki yana kona min ruhina zan iya jiran saukowarki har izuwa karshen rayuwata. Aisha kibani damar karshe nagyara laifuffuka, kinji."

Da wannan kalamar Imamu ya sake nasaran zullume yardani.......Shin na Bashi wannar daman na karshe ko Ya kuke gani dan ni nafison rabuwa da shi?😍😘 Barka da Sallah

🌹🌹👳
*MATAR MALAM*
🌺🌺👳

*Bismillahi Rahamanin Raheem*

Barka da sallah Allah ya maimaita mana.....

   *Page 56 karshe*
  Kallonshi nake kamar mai cutar makanta tsabar ina tararradin amsar damar da yake na rasa yanda zanyi ga shi ya kara min nauyinshi cikin sakaltaciyar murya nace.
"Abu Khalil nauyinka ya dame ni,"
           Janyewa yayi daga kaina bansan ya akayi ba na sake rungume shi,  cak ya ɗauke ni sai banɗaki wallahi ji nake ban gaji da Imamu ba bansan ya akayi ba muna wanka kuka nasaka masa kallon cikin idanuna yayi dan ga baki ɗaya shigewa jikinshi nake agurguje yasani muka gama wanka ya dawo dani,hmm a wannan daren na faɗi gaskiyana dan na murxu son ranshi ban san ya akayi na manta fushi nake dashi koda kome ya lafa tsura min ido yayi yana kallona, bakinshi yasaka a daidai kunnena yace.
"Sannu sugar gal! basan wani irin daɗi kika jiyar dani ba, Good gal kin koshi dani ko mukara komawa ruwane."

           Hmm baccin gajiya yasa ns girgiza masa kai nayi can kasar makoshina nace.
"Honeywell bacci nake ji"

     Ganin zan ɓata masa lokaci kawai sai ya sunkuce ni zuwa ban ɗaki wanka mukayi muna gamawa abin mamaki baccine mai mugun nauyi ya rufe ni fa, dan bansan inda nake jefa kafana ba ganin ina shirin faɗuwa yayi maza ya dauke ni sai gado ban sake sanin kome ba, sai Asuba shima dakyar na tashi dan jikina yayi nauyi.

              Wasa wasa jikina ya fara gaya min Imamu bugu ɗaya yayi min kuma ya sake nasaran ajiye min wani tsakokin, a hankali muka daidaita kanmu cikin kwanciyar hankali, kibar da na fara tasamu da kasa, ga cikar da nayi ta nonuwana, ga karatu baccin da yasani a gaba na alamun shigar ciki.

      Idan yaga ina gyangyaɗi sai yayita dariya yana cewa.
"Da alamun wannan karon tsakokina da karfi suke,"

      Murmushi nake kawai sai na gyara kwanciyar hankali Allah sarki wannan karon Imamu babu abinda baya min cikin na zamaa jikna na fara laulayi  mai zafi karshe niman min excuse nai fama da laulayina gashi hankalinshi ya rabu gida biyu, sakamakon ciwon Umma da ya tashi sosai dole muka tattaro zuwa gida inda ya nima min transfer zuwa Abuja yace zaman can ya isa dan shima ya dawo gida a nan abuja itama Umma tana nan, ganin halin da umms ke ciki yasa na ware,na shiga hidimar kai abinci Yaranka gidan Aunty Abida muka mika musu gurin Naninsu.

          Muna jela asibiti idan naje can amai nake sosai, amma a haka, umma tace nazo gurinta dan ko magana batayi wajenta na isa ɗaura hannunta tayi akan hannuna muryanta can kasa tace.
"Ga Amanar Usman na baki kayi hakuri da shi, Aisha ga Usman nan nabar miki shi Aisha duk cikin Yarana shine ɗa mafi soyuwa a zuciyata! Aisha Mijinki Yaron kirki ne, Usman yana sonki sosai kiyi rike shi da amana iya abinda zan bar miki kenn Aisha nagode naji kina fama da laluran ciki Aisha Allah yayi miki albarka ya raya zuri'arki nagode Aisha Allah ya shirya bayanki aisha bani ruwa nasha."
Hawaye ke bin fuskana sabida abinda take faɗa min ya shiga jikina, ina kai mata ma ɗagata tace min.
"Zauna a nan kibani nashi, ina jin kamshin turaren Malam ne"
        Zama nayi na bata ina mata kallon tambaya tana shan ruwan takwanta akan cinyata dan gadon ta umarce ni da na zauna, ina shafa mata kai hawayena na kara zuba, tari tashiga yi  kamar ta kware tanayi tana gyaran muryanta muna cikin haka sai ga Imamu da Abba lawan, Ya mansur da Hassan Ya abubakar, da Ya Ali duk sun zo ina rike da ita ganin yanda take fitar da nunfashi Imamu ya karaso yana biya mata kalamar shahada, tun tana tari har Allah yabata ikon amsawa sai da tayi can muryanta yayi kasa can kuma sai yakara shiru tayi ta rufe idanunta kamar mai bacci(😭😭😭 Allah yajikanmu Mamanmu mutuwar Umma ya dawo min dana mamanrmu Ya Allah kajikan Iyayenmu da sauran Alummar musulmi Amin Ya Allah)

     Ni dake bansan mutuwa ba dan haka na gyara mata kwanciya amma zuciyata na bugawa kamar a tsorace nake, daddindadawa jin yanda ta kara nauyi, karasowa yayi ganin ina kiciniyar kwantar da Ita, a hankali jin Yana faɗin Innalillahi.
Bashi kaɗai ba har sauran yan uwanshi yasa na ɗago kaina na kalleshi idanunshi sunyi ja, hassan kan da Ya Ali kuka suke ji nayi jikina na rawa ina sauka a kan gadon naji na tafi luuuuu zan faɗi tare ni yayi a kirjinshi yanda zuciyata ke bugawa ba kakkautawa yasa na rufe idanuna, yayinda marana ya murɗa min kafin nayi wani yunkuri sai ji nayi zuban ruwa mai ɗumi a tsakiyar kafana tare da ciwon ciki wanda sai da ya sumar dani..

          ***Kwana na uku sannan na farka dan karin ruwa da jini aka min, ina buɗe idanu da Innaji nayi arba kwalla ce mai zafi ya sauko min, shigowanshi ɗakin tare da nurse yasa Innaji ta bar ɗqkin ya iso gare ni, kallonshi nake duk ya lalace a cikin kwana uku, cire min ruwan tayi yazo ya zauna kusadani dan ya nuna min babu kome sai ɗagoni yayi tare da jan hancina yace.
" Yanzun haka zaki min, kinsan yanda kika zuke ni daren da na ajiye miki tsakokina kuwa, sai da kuguna ya amsa fa ranar amma kin tashi kin firgita bayan mutuwar nan tana kan kowa, Aisha duk mai rai mamacine, ki nutsu kiyiwa Iyayenmu addu'a kinga kece kika samu ganawa da ita, mu kuwa Allah bai nufa ba sai daf zata rasu muka zo."

     Lumshe idanuna nayi sannan nace.
"Abu khalil kana cin abinci kuwa?"
Murmushi yayi tare da jan hancina yace.
"Ina na isa cin wani abu narasa Uwata ga Matata a cikin rai kwaikwai mutu kwaikwai kice naci wani abu tashi kiyi wanka"

    Leka bakin kofar nayi  ko ina ji tana nan, murmusa min yayi yace.
" kwantar da hankalin ta tafi gida sai an jima,zata dawo."

     Shi ya taimaka min nayi wanka kusan shi ya gasa min jikina sosai sannan muka fito kallona yake a nutse ina shan tea ina gamawa na haɗa masa shima, girgiza min kai yayi alamun a'a nima kwaɓe masa fuska nayi dole yasha tare da farfesun da yake cikin warnma,

               Mun daɗe muna hira jifa jifa, kwanciya nayi sabida jirin da nake ji.
          **** Kwna biyu tsakani aka sallame ni zuwa gida naga hidima a gurin Innaji dan ba karamin gyara ni tayi ba, sosai har sai da na fara feeling mijina satinta biyu ta koma, ni kuwa na cigaba da jinya.
    Ohh Imamu babu kunya ashe Innaji ce ta hanashi rawan gaban hatsi tana barin garin yazo ya murkushe ni, dan ma har lokacin yoyo nake😉 nima na huta da jarabarshi eh mana.

               Satin Umma huɗu rnar na amshi mijina hannun bibiyu tunda akayi rasuwar mutumin nan bai zubda kwalla ba, sai a wnnan dare, da yake sake bani amanar kanshi, a gaskiya mutuwar Umma ya taɓamu ainun, dan haka na rungume rayuwar mijina da yarana.

                 ****
     *Bayan shekara uku*
  Fitowa na knn daga ɗakinsu Amatul ganin yanda  Amah ta hautsina ɗakin takaicine ya rufe ni yana zaune a falon yana bata yankakken apple bansan lokacin da na zuba mata rankwashi ba, sabida abinda tayi, kallona yayi ya gintse dariyan shi ai kuws kuka masaka masa, tare da barin falon har ɗaki ya biyoni, kuma ba kome ke sani wannan fushin ba sai tsohuwar cikin jikina wanda yayi tirtsetse dan har na wucce wata tara zama nayi ina kuka, yana zuwa ya rungume bayana yana shafawa kallona yayi yace
"Ko zamu je ayi miki aikine dan naga cikin nan ya hanaki sukuni."

     Kwanciya nayi a jikinshi dan cikin ba karamin abu yasani ba, da zaran yajini a jikin Imamu wani muguwar kewarsa zai ɗibe ni, ashiga filin daga aikuwa hakance ta faru sosai na shige masa shi yana tausayina ni kuwa shi nake biɗa🙊 karshe dai sai gashi mun nutsa juna, ana gamawa wani ciwon baya na tasowa, ai wanka nayi muka tafi asibiti dake ya ɗauko Ummayo daga Maiduguri, da ita kuma tafi yaran muka ajiyesu gidan Aunty Abida hmmm haihuwar bazata cikin ikon Allah sai gashi na haifi zankaɗɗen yarona na miji, kato tabarkallah ana gama kitsa min yarona nurse ɗin tace.
"Hajiya amma wannan haihuwar ta,dole ne ko dan."
   D'aga mata hannu nayi fuskana a tsuke dole tayi shiru, sai da mukayi awa shida sannan muka dawo gida kafin kace me Imamu ya gama faɗawa duniya an haifa masa na miji, ranar da yaron yake da kwana huɗu ranar aka naɗa Imamu a matsayin shugaban alkalan alkali, babbar mai shara'a ta kasar nan,

     Ana can ana rantsar dashi muna nan gida muna shagali, abin sai san barka, kuma gaskiya da Amanarshi ya kai shi gurin,  haɗi da jajjircewarsa.

        Ranar suna Yarona yaci sunan Babana muna kiranshi da Ayyan, kulawa sosai nake samu daga mijina, yayinda na maida hankali gurin tarbiyan Yarana da kuma sa mijina yana kyautattawa danginshi bana yarda yafito ta hannuna zasu zo da bukatarsu zan faɗa masa shi kuma zaiyi iya kokarinsa, Alhamdulillah ta wannan fuskar mijina na kokari.


                    Allah ya rufa masa asiri cikin amince Allah ya kare shi dan har barazana an taɓa masa sabida aikinshi kuma Allah ya tsare min shi,   .

       *Bayan shekaru goma*

   Ya ajiye aikin gwanati inda ya tsunduma malantashi dan shima ya buɗe karanta ta nazarin kimiya da fasaha, kuma alhamdulillah cigaba nan ana samu, ga hidimar kiwo kasuwanci, baji ba gani...
     A wannan lokacin Yarona Khalil ya hango Yar gidan Asad Aisha takwata yace yana so kasancewa Ubanta gwanan katsina, sai uwar yar tayi tsalle taki, abin mamaki muna zaune sai ga Asad ya taso yarsa a gaba har Yobe ya kawo mana ita,an ɗaura auren anyi kome, inda kowa yayi mamakin haka yace A'a shi sabida soyayyar da yayi min kuma da bai same ni ba ynx da Yarona yake son yarshi ai Wani alfarma yasamu a rayuwarshi...

           Haka makayi godiya nan aka shiga shagalin bikin baji ba gani, abinka da ustaz dan shima khalil ɗin Ubansa ya gado, amma shi a saudiya yake aiki acan suka haɗu taje Umrah,  kwana biyu da yaga biki yaki kare wa ya ɗauke matarsa da haɗin bakin Ubanshi ai abin nasu gadone😕 jarababbu kawai.....

      Sai an matana wani abun mamaki Amah akwai fitina amma kome nata a bayane yake yayinda Amatul takasance mai fuska biyu, haɗuwarta da yara a makaranta ya fara buɗa min idon ya ynx suna aji biyu na sankadiri,

              Bata kome amma idan suka je makaranta bata zama a class fita suke ita da wasu kawayenta a haka har suka kai aji huɗu dan Ita Amah tana science class, amatul, Art class dan haka ajisu daban daban ne.

Ni bansan ya akayi uban yasami labarin ba sai gashi yaje makarantar yana zaune a class ɗinsu har aka tashi dan shi yaje ya ɗaukosu, tare da Amah suka fita Uban knn ita kuma Amatul an sauketa kenan a wani parado. Tana ganin uban jikinta ya dauki rawa, buɗe mata kofa yayi tashiga bai ce kome ba, amma daga ranar ta daina zuwa makarantar koni bai faɗawa ba dan yasan zan iya shiga damuwa, ranar juma'a ya ɗaura aurenta da Khalid, ɗan Ya Ali Amatul.kuma da Muhsin ɗan Ya Mansur, Y'ata Ummi yar goma ya bawa Khalifa, ba'a ɗaura auren ba, ita.

        Khalid a Lagos yake aiki sojan ruwa ne, Muhsin yana aiki a banki amma a bauchi yake da zama yana CBN quarts bayan sati guda shi ya kai musu matansu kuma kannensu.

          Ranar da suka cika kwana biyu a gidansu tun da asuba naga wayar Khalid, zuciyata ta tsinke ɗauka nayi muka gaisa sannan ya mika mata wayar muryanta a dishe ta gaishe ni, nasan halin.Yarana banda haɗuwa da shaɗanun kawaye ai zan iya cewa nasan kome akansu har hailarsu da kwananki da suke,.

     Kuka take min tana cewa Moh kiyi hakuri da abubuwan da nayi aboye, moh kice ya daina min haka bana so wajen ciwo yake min, yana hurting ɗina."

   "Shiii " nace matasa sannan na shiga mata nasiha da sirranta sirrinta karta damu zai daina na wni lokacine,

           Na faɗa mata yanda zata kula da kanta dake Allah ya gani ni Uwa ce bana hidimar kunyar kowani siriki, nace ta mika masa nan shima na masa hannunka mai sanda da ya kula min da Y'a banda mahaukacin jima'i kuma yayi ta min godiya..

      Ta ɓangaren Yar daru itakan sai san barka itama ranar da misalin sha biyu takirani tana kuka ta fasa auren ita tagaji rarrashinta nayi da nasiha, bayan kwana biyu Amatul take faɗa min ya maida ta schl itama Amah haka.

       Suna cika shekara guda a ɗaki suka dire min mazaje .nima nayi jika dan dama Khalil har takwara yayi min.

                      Bayan dogon lokaci yarana sun gama karatunsu ga Ubansu da yake kara narka min gudarin soyayyarsa, tare da goge duk wani abinda yayi min Alhamdulillah.......


      *Karshen Matar Malam kenan Inda nayi.kuskure Allah ya yafe min inda nayi dai dai Allah yasa muyi tarayya A aikin alkhairin guri nagode da bibiyar lbrn wanda na cire wasu guraren na kara nawa a ciki nagode sai dai Bansan da wani harshe zan iya muku bayani ba, Amma zan baku hakuri a kan buk ɗina na Kaddaranmu ce Tazo a haka na kuɗine ku fahimce ni kome na rayuwa yana da dalili da Hujja duk mai son karin bayani ya tuntuɓe ni ta wannan nombr only whatsp don Allah banda kira da fatan zaku fahimce ni.. nagode08130269641 don Allah whatsp amma zan sake 1/4 Insha Allah sauran zan muku bayani idan akwai masu so fatan alkhairi nagode*
Dambu Ce👌



An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


3 Comments On MATAR MALAM
avatar
rahma-2-7

1 year ago

Reply

Thanks

avatar
rahma-2-7

1 year ago

Reply

Thanks

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Replying to rahma-2-7

Goods thanks keep with us for more interested novels

Please Login or Register in order to submit comment