Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Cikin hikima tayi ta tambayata a hankali na warware mata salati tasaka kaman zata fito ta cikin wayar faɗa take min idan take shiga ba nan take fita ba sai da tayi min tass sannan tace.
"Idan kin gadama kije kice masa kin shirya idan baki gadama ki zauna wata takwace shi tayi gaba abinta, wawuya kawai idan kanwace abar taki ki jika kisha, kuma wllahi idan ya sakoki toh karki fara niman kowa dan zan faɗa musu, kinsan halin Zubaida wallahi abu me saukine tazo har yobe taci ubanki tun wuri ki buɗe idanunki ki nemi mijinki, kisan abinda ke faruwa kuwa da mace da take bijirewa mijinta taɓ kin kaɗe har buzunki." Kashe wayar tayi bayan ta dannomin tsaki.



Zama nayi ina tunanin maganarta jikina duk ya mutu ga shi tace zata faɗawa iyayenmu cikina ne ya ɗuri ruwa, har ina jin rugiginsa,

Satinsu ɗaya da dawowa na daina ganinsu sai da nashiga cikin gida Umma ke faɗa min ai yayi tafiya,ya kai Hauwa maiduguri sannan zai wucce katsina, gaisuwar ramla.

Naji ba daɗi haka da yayi min sai nayi fuska nacewa Umma ai yaso muje nice nace a'a sabida karsu Innaji su min faɗa,

Kwanarshi uku sai gashi ya dawo, daman kaman nasan yana hanyan nagyara mishi ɗakunarshi har da falonshi, kananun kayanshi duk na wanke ko ina na bishi da turaren wuta, falonshi naje na kwanta bacci yayi gaba dani akan 3seater, tuni nayi tuwon semo miyar kuɓewa, sai farfesun kayan ciki,


Tunda ya shigo ya ganni ina bacci ya kalleni sau ɗaya ya haɗiye yawu, a ranshi yace.
*Ga mace har mace kana taɓata ta cikawa mutane kune da kuka da tsoron karya*

Wuccewa yayi yana lissafin kwanakin da nayi bana sallah yaga har na kara da kusan kwana uku zuwa huɗu nufinshi na gama da yan kwanqki kenan,


Wanka yayi ya sauya kayanshi cikin kananun kayan da nasaya masa lokacin muna london ya fito zama yayi a gabana tare da bubuga, kujeran ina farkawa na mike zubur ina kallonshi, skirt da shimine a jikina sai gashina dana yi fakin ɗinshi mikewa nayi nace.
"Kayi hakuri ka dawo lfy."

Muryana na rawa nake tambayarshi amadadin ya bani amsa sai ya buga min harara sannan yace.
"Da ixinin wa kika shigo min wajena, wato kinzo ki ɗaga min hankaline dan kinji matata bata nan ko, inda ake rufa min asiri bata nan shine bari ki bankaɗe min asiri kowa yasan ina tsoronki ko, wai shin in tambayaki ni sa'ankine da zaki shigo min wajena sannan ki duba store an bani aika nakawo miki fita min kafin nayi miki rashin kirki.,"



A guje nafita ina kuka, narasa yanda zanyi da shi amma haka zan cigaba da kaskantar da kaina, ai kuwa tunda ya lura da yanda nake shige masa, sai ya tsiro min wulakanci kala kala, dan binshi nake ɗakinshi amma haka zai kule kofarshi ya koroni,nayita bugawa ina bashi hakuri, amma ko kallo ban isheshi ba, xan zauna nayita kuka ko a jikinshi asalima fita yake ya sauya ɗaki ko ya koma wajen Hauwa, dukda bata nan,


Ranar yana wanka na shiga ɗakinshi na zauna yans fitowa na mike zan taimaka masa ya ɗaga min hannu zuɓewa nayi akan kafafuna na fashe da kuka cikin kuka nace masa.
"Ni kam nagaji da abinda kake min indan hakkin kane wallahi na shirya maka don Allah ka daina fushi dani."



Shiru yayi kafin ya cigaba da goge jikinshi. Can yace.
"Ok jeki zanyi tunani akanki."


Mikewa nayi nabar masa ɗakin so haɗe da tausayina suka cika masa zuciya amma yasan idan ba haka yayi ba yasan bazai samu haɗin kaina cikin ruwan sanyi ba, abinda yasa yayi min gori da yar uwatakenan dan nima nayi zuciya nazama kamar kowacce mace.



Shiru-shiru har muka kwashe kwana huɗu, bayi nemi ni ba ni kuma ina tsoron zuwa kar ya gisgani, haka nayi ta zuba idanu ina jiranshi,..




«»
Hauwa tunda ta isa maiduguri tasami hajjarta ba lafiya sanadin hatsarinda akace sunyi ranar da suka je ba karamin faɗa tayi mata ba, daga nan suka kule ɗaki suna sakawa da warwarewa, yanda zasu raba tsakanina da Imamu daga nan suka, bazama niman malamai...



«»
Jan ajin da imamu kemin ko wata mace sai haka da zaran ya ganni duk fara'arsa ya kare sai ya shiga tsimewa, kai har yakai nafara hakura dashiga cikin gida, ga wani tsirfa da ya tsiro min na waya da hauwa, a falona, yanayi yana kallon fuskana, idan naga haka, sai nabasu guri na shiga ɗaki nayita kuka,

Nagaji da wulakancin da yake min narasa yanda zanyi da shi, asalima tsoronshi nake, yau ma haka yayita wayarshi cikin nishaɗi ina zaune naki tashi yana gamawa nayi raurau da idanuna, nace..
"Har ynz baka gama nazarin bane."

"Name fa?" ya tambayeni idanunshi nakan wayarshi alamun sako hauwa ta turo masa,

Tsura masa ido nayi ina mamakin yanda ya manta da abinda yace

Cikin jin haushi da tsiwa na fauce wayar ina girgiza kuguna da kirjina ɗaga hannuna nayi alamun zan maka wayar da kasa, kallona yayi sosai sai lokacin ya lura da crazy jins ɗin dake jikina, kauda kai yayi a kafakaice ya kalli rigar jikina, mikewa yayi yazo har gabana yasaka hannunshi ɗaya ya ruko kuguna idona cikin nashi hura min iskar bakinshi yayi sannan ya ɗaga min gira ɗaya, yasa hannunshi ya amshi wayar, sannan yace.
"Kin shirya kika ce fa, karkuma kisa raina ya ɓaci."

Gyaɗa masa kai nayi cike da tsoro. Sama yayi dani ya,sake cewa.
"Are you ready"

Gyaɗa masa kai nayi kaman kadangariya, yau kam nasan babu abinda zai hana Malamina baje kolinshi. Sonshi yau kam ga akuya a hannun kura....


Dakina yayi dani, nan ya direni ya umarceni da nayi alola a hankali nake tafiya kamar wacce kwai ya fashewa a ciki, ina shiga sai da na ɓata lokaci sannan nafito shima shiga yayi ya fito, sallah ya jamu, inda ya gabarta da duk abinda Manxon Allah ya koyar sannan yafita yabarni ɓan ɗakin nakoma nayi wanka, na zo nashirya cikin riga da wando na bacci na kwanta ko minti ɗaya banyi ba sai gashi, sanye da fararen kaya, rufe idanuna nayi tare da sauke ajiyar zuciya, dan murɗawa cikina naji yanayi sakamakon kwanciya da yayi a kusadani, mikewa nayi zubur nace masa.
"Don Allah ina zuwa." ban ɗaki na shiga koda naje inda zanyi pupu banji kome ba sai fitsarin tsoro.

Haka na gama kewayena na dawo na kwanta can gefe dashi, ware idanunshi yayi cike da mamaki cikin faɗa yace.
"Daman kin amincene dan ki wulakantani" mikewa yayi sai sauka nayi maza na karasa gurinshi jikina na rawa, rungumeshi nayi kaman zanyi kuka nace.
"Kayi hakuri."

Share ni yayi muka kwanta wasa wasa sai da nazaga ban ɗaki yafi sau biyar kafin. Yaren da Malamina yashiga koya min wasu suna da fassara wasu kuwa basu da fassara, kuka nake da ihu da niman ɗauki amma babu wanda yasan ina, dana ga abin nashi haka ne sai nashiga niman.kwatar kaina, amma ina malamina yayi nisan kiwo dan ya min kwaf ɗaya, inda bai duba tulin yarintata ba bao duba kankantata ba, ko kallon shekaruna bayi ba, sai da ya lura da bana motsi tukun ya sarara min wajen.karfe goma sha biyu saura na dare, dukda haka ba wai ya rabudani bane yana nanike dani, gani yake kaman idan ya rabu dani wani zai ɗauke masani, wani irin kukane ya kwace masa wanda shi kansa baisan ma'anar kukan ba kuma bai san dalilin.kukan ba amma baya raba ɗaya biyun mahaukacin kaunatace tayi masa wani irindiran mikiya wanda da bai min yanxun ninkin baninkin yake min ji yake duk wani lungu da sako najikimshi kaunata ke ratsawa, yana bin jininshi a kowani dakika jina yake ina maye masa wasu guraben da suke buɗe, wanda suke cike da miki yau sona da kaunata sun fitardasu sun maye gurbin a hankali zuciyarshi ke ce masa,* Kaɗaga Noor tana cikin wani hali na niman taimako*


Zauren Mai_dambu......
Momi,Maman Minal, Yusra M Sadan,Maman Zainab, Asma'u, Phatima, Sadiya, Aunty A'i, Mutanr ghana,Ummu ilham, Aunty Maryam, Maman haidar, Ummu Rahama, Ummu Aman,

Wayyo Na Manta da Mutane Watpad, da fatan zaku yobe jinya😎😜

Follow#Mai_Dambu karku manta da Vote, shine zai bani kwarin gwiwar 41:

[5/4, 06:19] Me Dambu: 🌹🌹👳
       *MATAR MALAM*
                             🌺🌺👳

          *Na:Mai_Dambu*
      *Wattpad:Mai_Dambu*



Gsky banyi editing ba Yar koyo ce har ynx

*:~•41* alakoro😎


D'ago ni yayi tare da girgizani yana faɗin.
"Noor Tashi bazan sake miki ba kinji."

Amma ko gizau banyi ba saima ganin yanda nasake tafiya luuu,

Hankalinshi ba karamin tashi yayi ba, dafe goshinsa yayi cike da tashin hankali, duk ya ruɗe kayanshi ya nima ya saka, sannan yafita zuwa kitchen frig ya buɗe ya ɗauko ruwan sanyi yazo dashi, ya ajiye a gefen gado sannan, ya ɗagoni ya shiga yayafa min ruwan sanyi, wani wahalalle ajiyar zuciya na sauke, haɗi kuka me firgitarwa, rungumeni yayi cikin sanyi murya yace.
"Ya isa Noor kanki xai miki ciwo,"

"Oo ni dai kakaini wurin Umma bana son aure, ma fasa wayyo Allah ciwona wayyo zan mutu."

Lokaci guda na birkita masa lissafi, da rigima ya rasa yanda zai dani ai kawai sai ya ɓanɓareni daga jikinshi yana murmushin karfin hali yace.
"Bari nasake ko sau ɗayane in yaso sai na fasa auren."

Yana ɗaga bargon haɗi da gyara min kwanciya, ai bansan lokacin da nasake masa wani gigitacciyar ba tare da cewa.
"Wallahi na daina karka kuma babu daɗi mutuwa xanyi."

Ga abin dariya da tausayi, dakyar ya lallabani yaje yayi wanka sannan yafito kallona yake yanda nake shasshekar kuka, janye bargon yayi, sannan ya janyoni ya saɓani a kafaɗarshi naki xama a kafaɗarshi sai zillo, yana shiga dani bai direni a ko ina ba, sai a cikin, ruwan zafi aikuwa nayi zubur na mike, tare da wani marayar kuka dan dannani yayi a cikin ruwan tun ina kukan zafi har naji ruwan yayi min daɗi, gyangyaɗi na fara a cikin ruwan, zuba min ido yayi cike da sha'awa dan baiki asake ba, saka hannunshi yayi a cikin ruwan yaji ya hucce mikewa yayi ya ɗagoni yasake, zuba min wani nan na shiga ɓata rai yana kai hannu xai taɓani xan kauce tsabar masifa da tsiwa dake cina amma dake nasan ina ɗaga masa murya zaice za'a kuma shine na tsiro da haka bai kulani ba ya maidani cikin ruwan kuka nasaka, (Dama ya lafiyar kura) sai da yayi min canji sau uku sannan ya fito yabarni bayan na bi bayanshi da harara, wanka tsarki nayi na fito, ina ɗingisawa, tsabar raki sai na yarfe hannuna, ina fitowa naga ya gyara min ɗakin har da gadon fessss, ɗaure da towel ɗin nabi lafiyar gado sabida zazzaɓi da ciwon jiki haɗi da kaina dake bala'in min ciwo.


Baccine yayi gaba dani, ashe yaje kitchen da ɗakinshine ya ɗauko min body pain bayan ya haɗa min tea, yana shigowa ya samu har na fara bacci ɗagani yayi aikuwa na ɓare baki zan masa kuka shafa fuskarshi yayi tare da mika min tea da magani kuka nasake nace.
"Bazansha ba,"

Kallon yanda towel ɗin yazame yayi tare da jinjina kanshi, ajiye kofin yayi ya shiga cire riga, ya ajiye gefe fincikoni yayi yace.
"Dama ban koshi ba, musake na biyu dan naga kaman ke ɗin jaruma ce, irinki najima ina nima, kuma Allah ya bani."

Tsabar tsoro ji nayi kaman fitsari nafita a jikina da gudu na koma ban ɗaki, nayi ina rufe idanuna, bayan na gama ruwan zafin nasake am fani dashi sannan na buɗe kofa a bakin kofar nasameshi kuka nasake ina cewa.
"Wallahi zansha don Allah karka kuma kabarni haka, kaga yanzun ma dakyar nayi fitsari."


Ko saurarona bayi ba ya direni a gado, wanda yayi dai dai da ɗaukewar numfashina lokaci ɗaya, kallona yayi yana mamakin tsoro da rashin kunyanta ruwa ya watsa min sannan ya kamani da karfin tsiya ya ɗura min magani da tea dan gulma yana gama bani na sake gatsa tare da shigewa jikinshi ina rawan sanyi, kwantar dani yayi ya kashe wutar ɗakin yazo ya kwanta a jefena tare da janyoni jikinshi sabida rawan sanyi danake,

Haka muka,kwana babu wanda ya runtsa sabida zazzaɓi da uban rakin danake, saida muka makara sallar asuba, buga mana kofa akayi sannan muka tashi, a ɗakina mukayi sallah shima bashin baccine a idanunshi, ga ciwon kai,


Komawa mukayi muka kwanta, nikam amai nayita kakarowa sabida mugun zazzaɓi kuma dama haka nake ciwona balle kuma ya haɗu da 😂 shi ya taimaka min, dan har ynx bana iya taku, abin gwanin tausayi da dariya, sallar ma a xaune nayi ta, aikuma abin nima ya samu matar ɗan direba ta haifi mota, koda yaga yanda nake yaso ya duba min amma nayi fir naki, gashi ina jin ciwo ga zazzaɓi ashe wani kukan rahama ce, dan yanzun na daina sai ido,

Har zai kwanta sai yafita ya leka tsakar gida ganin babu kowa yaxo ya ɗaukeni sai shashin Umma, har ɗakinta, jin sallamarshi ta tashafa addu'arta ganin yanda ya kwantar dani jagwab, ta juya ta kalleshi niman karin bayani take amma fir yaki kallonta sai ma fita da yayi daga ɗakin har yakai bakin kofa, sai ya juya mata barbanci, naji ya kira Noor amma bansan mi yace ba,


Shiru tayi bayan yafita ta mike zuwa gurina, kallona take ni kuma kunya ya hanani buɗe idanu, sai numfashi nake fitarwa, sama sama, dafa goshina tayi taji zafi lalubar wayarta tayi ta kira, Hussaina suka gaisa, sannan tace mata tazo mata da Kawarta nan sharifa, dake kawar nurse ce, karfe bakwai sai ga Hussaina da Sharifa har cikin ɗakin lokacin zazzaɓin ya sake ta somin sai mika nake, da salati, tana isowa kaina ta dafani, sannan ta shiga tambayar meke damuna tsaki Umma tayi kafin ta hau faɗa,

"Ina zan sani ɗazun ya kawo min ita sai mika tare da rawan ɗari nidai ya rufa min asiri kar ya kashe musu yar mutane," Tana gama faɗarta ta fita, daga ɗakin Hussaina ce ta hauro gadon tare da zuba min ido kallon fuskana tayi, ganin yanda ya kumbura gashi yayi ja murmushi tayi ya juyawa Sharifa barbanci, inda take ce mata.
"Rifa brodana ya angonce ne jiya fa dan naga fuskar matar yayi ja."

Buɗe idanuna nayi cike da jin haushi nace..
"Zagina kike ɗazun shima ya zageni kemq zagina zakiyi ko"


Dariya sharifa tayi sannan ta faɗa min abinda hussaina tace tun bata kai karshe ba nafashe musu da kuka nace.
"Shi kenan na shiga uku na lalace ynx haka kowa ke min kallon yar iska, shi knn ya gama dani, " wiwi nake kuka, dama ga zazzaɓi take kome ya sake jagule min, dakyar suka rarrasheni dan sunso min bayani naki fahimta,


Fita hussaina tayi dan naki yarda Sharifa ta duba ni, sabida hussaina tana fita ta sani na buɗe jikina, ta duba ɗago kanta tayi cikin ɓacin rai tace.
"Taurin kai kika masa, ko ai gashi nan yayi miki ɗanyen aiki kebada haihuwa ba gashi zakisha ɗinki."

Kuka nake mara sauti, biro da takarda ta ɗauko ta rubuta abinda zata bukata, sannan ta fita zuwa falo ta mikawa Hussaina wacce umma ke kwaɓarta da karta faɗawa kowa bani da lfy, karɓa tayi ta fita yana kofar gida, ta mika masa, can sai gashi da kayan yabawa Muhsin yakawo, dan Ya Mansur, ana kawowa ta tasa allura ta, miki a gurin ciwon wanda sai da na zubda kwalla,

Sannan ta sami drip, yana sauka a hqnkali zama tayi tana min magana, cikin hikima tace.
"Ni banga a bin kuka a wannan ciwon naki ba, dan nasan ba,zafi."

Cikin magagin bacci sabida alluran baccin da tayi min, nace.
"Da ciwo mana, shi yake min gori kuma gashi ynx....A.....s..a..na..d..i.n" tuni na ɓingere sai bacci, zama tayi cikin nutsuwa ta min ɗinki sannan ta sake zuba min alluran maleria,

Magugguna ta rubuta, ta mikawa hussaina, tare da Allah ya bani lfy, 5k Umma tabata taki karɓa, koda suka fito kanta a sunkuye taje inda yake tsaye tace.
"Ya Malam ina kwana, ya mai jikin"

"Lfy lau, jiki Alhamdulillah." yace mata, cike da jin kunyarta.


"Hmm dama zance mara lafiyar nan tana bukatar hutu wata guda, ko sama da haka don Allah abi da ita a sannu wallahi yarinya ce idan kace zaka takura mata toh za'a sami matsala kota tsorata dakai ko kuma ya zamans bata son ganinka, kaga kuma kiyayya zata shigo kabida ita yanda ita da kanta zataso kasancewa dakai, kayi hakuri aikina ne haka." Tana gama faɗin tayi gaba dan ta lura da kunyarta yake ji.


Motarshi ya shiga yabar garin baki ɗaya,....


«»
Bani na tashi ba sai karfe biyu na tashi tare da mika, ji nayi jikina sayau, mikewa nayi dakyar na shiga ban ɗaki, ina rufe kokar naji ana buga min buɗewa nayi Umma ta mika min, butar karfe tace.
"Idan kinyi amfani da ruwan zafi fari kiyi amfani da wannan zai taimaka miki kinji."


Karɓa nayi kaina a sunkuye ina gyaɗa kaina,

Wanka nayi sosai sannan na,zauna a cikin ruwan da tabani....


Ina fitowa nayi sallar azahar kamar bani ba, kamshin farfesun da aka shigo dashi yasani jin wani munafikin yunwa, tare da kunnun kanwa da tuw0n dawa miyar kuka, waccw taji daddawa da kayan kamshi dakyar na idar da addu'a na juya kan abincin ina raba ido, tura min kunnun kanwar tayi nashiga sha a hankali har na kusan rabi, mika min farfesun tayi, shima naci kaɗan, sabida wannan ba irin kowani farfesu bane namaganine, abincin naci wanda aka zuba masa man shanuwa, ina ci yana bin hannuna, Allah sarki Ummana, sosai naci tuwon ta mika min farfesun tace na shanye romon tass na shanye har da gyatsa,.....


Kayyyasa ai tun daga ranar Umma take girkani ciki da waje,, ga Ummayo wata yar uwansu Imamu da take maiduguri umma takira, tana zuwa tace.
"Saura kwanaki goma su koma can london ki girka min ita yanda ko haihuwa uku tayi da girkinta a jikinta....."

Murmushi matar tayi inda tashiga gyaarani baji ga bani, ko falon umma bana fita iyakata ɗaki, kafin sati nayi wani mugun kiba ga fatata tayi kyau, duk rigar da nasaka kamshin take,.....

Ranar lahadi ya dawo shi da kanshi ya haɗa min kayana, ina cikin ɗakin Umma ya kawo min wani katon trolly ya gani cike da kayan amfani dangin. Yajin barkono, yajin daddawa, kuka, garin kuɓaiwa, garin citta, bushashen zogale , tsaki, garin dalayisai irinsu kantu, alewar madara, madarar kuka, calbin malam tsami gaye, toh tambya na tayi mi nakeso ni kuwa na lissafo mata, abinka da manya aikuwa tasa aka min har da eloka,😂 Ai Umma ta iya taya ɓera ɓarna, lekowa nayi nace.
"Umma zoɓo da lemon grass sai Na'ana'a, duk anayin zoɓo dasu"

"Toh aikuwa da na manta," suma aka kawo aka jibga, satae kallona yayi ganin yanda nakoma, a raina nace.
*J..F...Abin ya motse Allah ya rufa min asiri a sake ɓarkani* murguɗa masa baki nayi na shige ɗaki ajiyar zuciya yayi yana nazarin yanda zai damkeni jifa saikace wani mugun abu nayi,


"Babana don Allah ayita hakuri da Aisha yarinya ce karama a wannan zamani wacce mace ce zaka sameta haka amma haka ta jure damuwarka don Allah kabi da yar mutane a nutsu basai da karfi ba ita mace kai kake karkatata, idan kabida ita a hankali kaima zakafi kowa fahimtarta ba,sai da karfin cintuwo ba."


Kanshi a sunkuye yace.
"Ayi hkr haka baxai sake faruwa ba....Sai da safe"

Mikewa yayi yafita tabishi da addu'a nagari....

Yana tafiya a ranshi yace.
*Ummana kenan Aini zan bada labarin Noor, nasanta nasan kome akanta, kuma zancigaba da sonta da kaunarta ita ɗin wata mahaɗace ta rayuwata ba iya rayuwata ba ita kome nace.....*




Kuyi hakuri abubuwan sai a hankali..........Allah Yasa mu dace👏

#Follow#Mai_Dambu.......ba lallai ku sami updater nan gaba ba🙏
[5/4, 06:19] Me Dambu: 🌹🌹👳
       *MATAR MALAM*
                             🌺🌺👳

          *Na:Mai_Dambu*
      *Wattpad:Mai_Dambu*


    ```Gsky banyi editing ba Yar koyo ce har ynx

😹 Abin dariya kawai.....```
*:~•42*

Bansan tafiyar tamu har da khalil, ba sai dana ga Umma,tana haɗa masa kayanshi amma,shi za a barshi asaudiya gurin abokin Babanshi zai xauna yayi karatunshi a gurin,

Sai umma tabani tausayi dan naga kokarinta na rikon yaron tunda ballagazar uwarsu tayi gaba har ynx bata waiwayo gida ba Allah ya kyauta.....


Shiri sosai Umma tayi mana karfe biyar aka buga mata kofa, an kawo garin ɗan waqen a take ta tasoni dake nayi alola, ta mika min tace.
"Akwai fulawa a kitchen ki haɗa daman jiya Ummayo ta tankaɗeshi sai ki zuba

3 Comments On MATAR MALAM
avatar
rahma-2-7

1 year ago

Reply

Thanks

avatar
rahma-2-7

1 year ago

Reply

Thanks

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Replying to rahma-2-7

Goods thanks keep with us for more interested novels

Please Login or Register in order to submit comment