Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

lagos, yaso yaja ni a jiki amma naki na ɗauke masa wuta, har muka iso yobe,

               Tunda muka shigo gidan na tare a shashin Umma, na zauna abuna akacigaba da zaman makoki dani, hankalinshi bai tashi ba sai da mukayi kwana uku bai sani a ido ba dan ko naji muryanshi zan silale na gudu, wancan kan tunda miji yazo take rawan kai, shima da dare a wajenta ya kwana, ina jin Umma khadi tana mita da hausa kafin ya juya harshe, raina kara ɓacci. Satinmu guda bayan anyi addu'ar bakwai suka shiga, shiri da ita nan kuwa kanta ya fara rawa, shima yagaji da wasan ɓoyar da muke ya nime na koma ɗakina banki ba na koma, anan yazo min da sunan miji nayi masa fitsara son raina nace.
"Kaje gurin mace ni kam kasan bani da lafiyar ɗauka namiji, kuma zanje ganin gida, cikin ruwan sanyi kabarni na tafi inba haka ba zan haɗaka da Umma."

           Zuwa yayi inda nake ya tureni na faɗi a bakin gado, raina ya kara ɓaci mikewa nayi zan ratsa gefenshi na wucce, ya fincikoni, ya shiga kallon cikin idanuna, yace.
"Allah ya dawo dake lafiya,"

    Daga haka yafita koda zasu tafi ban leko ba kwanciya nayi abuna nayi baccina, dan na kudiri a niyyar sai Imamu yaji a jikinshi, cikin bacci naji ana lasar bakina ɓuɗe idanu nayi mukayi ido huɗu a raina nace.*Jarababbe kaida kake da wata matar zakuje ku cinye kanku shine yazo yana lasar bakina kai kasani magulmaci.* Zuba min ido yayi cikin mamaki yace.
"A'Isha nine jarababbe kuma magulmaci ko wallahi badan ina sauri ba dana nuna miki jarabata murarin, amma Allah ya hadamu kuma na hanaki zuwa kt, naga abinda zakiyi."

  Juya masa baya nayi sabida bana son kallonshi, haka ya karaci surutunshi yayi tafiyarshi nace.
"Kar naje katsina ɗin ai ba mutuwa zanyi ba kuma nace ɗin jarababben"

      Wallahi nazata ya tafine ashe yana bakin kofar ɗakin ranshine ya ɓaci ya dawo a zafaffe, janyoni yayi da karfin tsiya ya yaga min rigar jikina, yashiga min abunda baxan iyace ga ma'anarshi ba kuka na fashe masa dashi tabbas yau ran yan maza ya ɓaci dan, sai da yazo kamala, aikinshi sai yaganin like da pad😂 tsaki yayi yace.
"Zamu haɗu sai nacire miki tsiwar nan naki in Allah ya yarda tunda baki iya da harshenki ba."

    Yana gama faɗin haka yafita abunshi idanunshi sun kaɗa jajjur, dukda ranshi a ɓace yake amma yaji daɗin wannan karan batta har yafita yana murmushi gefe guda kuwa yana mamakin yanda akayi na rainashi haka amma zaiyi maganin abin, falon Umma yaje sukayi sallama sannan yace.
"Umma nan da sati me zuwa ki tura A'isha katsina, tayi iya adadin watanin da zatayi amma karta wucce biyu dan a wata na uku zan dawo da Hauwa."


           "Allah yakiyayye hanya Ubangiji ya kaiku lafiya."shine adɗu'ar da tayi masa cikin farin ciki yafita Hauwa tana bakin kofa, a choge taki shigowa aka khalil yayiwa Babanshi sallama.

             Sun tafi maiduguri acan suka wucce lagos, sai aka samu akasi jirgin da zasu tafi ya tashi karshe kwana sukayi, washi gari suka tashi.


                    «»
      Ina kitchen nagama abin karyawa kenan na ɗauka a basket na nufi cikin gida dashi, abin mamaki ganin mutane nayi cirko cirko, suna tsaye cike da jimami kuma sunki kallona ina shiga falon Umma ta mike tabar falon sai nashiga raba idanu, duk mutanen falon kowa fita yake, duba a goge nayi naga tara saura.....

Ihu najiyo tana cewa.
"Allah ya isa min Batula kinyi sanadin da yatafi min da Y'a ashe ba zamu sake ganawa ba Innalillahi....."

      Lekawa nayi naji Ya mansur yana cewa.
"A'A hajja babu tabbacin suna cikin jirgin da Yayi haɗari fa daɓ ace jirgin da ya tafi lond...."

    Karan fashewar abu suka ji a falo koda suka shigo nice na fadi jikin kayan abincin da na kawowa Umma flask ɗin Kunun da nayi ya faɗi shine yayi kara tushhh.......

         *_Ya naga baku ɗaga min darajata fa anya xancigaba babu alamar vote_*🙆
  
      *Rest In Peace Imamu da Hauwa*😭
[5/4, 06:19] Me Dambu: 🌹🌹👳
       *MATAR MALAM*
                             🌺🌺👳

          *Na:Mai_Dambu*
      *Wattpad:Mai_Dambu*

     
          *Jazakallahu Alkhairi My Wattpad Fans nagode da Comments & Votings kuyi hkr da rashin maganata abun sai a hankaline amma zan dubaku Insha Allah Nagode sosai*


    Wannan pagen na kune
      Fatima Magaji
       Yusrah M Sadan
        Maman Iman
            Feenert
          Maman Fatima
           Yan grp ɗin A'isha sadan Michika nagode da comments ɗinki......

           ```Wata Rigimar mai armashi sai ka leka zauren Mai_Dambu Ina muku fatan alkhairi baki ɗayanku```   

              _Kuma sauran grps ɗin nagode da bibiyar matar malam_



*:~•37*


Tsaki Innaji tayi cikin jin haushin ta,zabga min harara sannan ta rufe idanunta ta hau bala'i inda take shiga ba nan take fita ba, tace.
"Mara kunya ke amaidake ɗakinki ke daɗi miji."


Kaman zan fasa ihu nace.
"Innaji nikan wallahi guduwa zanyi tunda nasan hanya, gwara kawai kibarni natafi."

Murmushi Baba yayi yana kallon dramanmu can yace.
"Ki shirya jibi a maidake."

Murmushi nasake wanda yayi dai dai da zubowar kwalla daga idanuna nace.
"Babana nagode Allah yaja kwananku."

Ina gama faɗin haka na koma ɗaki nashiga haɗa kayana da duk wani abuna sai da natattara tsaf jibi nake jira kawai.


«»
Aikuwa kaman yanda Baba yace haka ta faru shake min mota akayi da kayan tsaraba, Ya Ishaq ya maidani, ni kuwa dalilina na dawowa ba kome bane sai dan Wayata dana barta a gurin Umma, kuma ina da yakinen akwai nomber Maman husna da Aunty Halima, sonake na bincika ko sun ganshi a Uk, dan har ynx zuciyata bata cire tsamanin ganinshi ba,


Mun isa bayan sallar magrib kwashe min kayana akayi zuwa cikin gida Naso Ya Ishaq ya kwana yace a'a sallah kawai zai gabatar ya juya, yana idar da sallah yayi min sallama ya juya,

A falon Umma na sauka kallonta nayi naga kamar ta kara tsufa, cikin karfin hali muka gaisa na tambayeta yana ganta haka murmushin yake tayi sannan tace min.
"Ai bayan tafiyarki nima nayi fama da jinya ban jima da dawowa ba amma ke jikinki da sauki ko."

Murmushi nayi tare da ɓoye damuwata nace mata.
"Alhamdulillah naji sauki sosai."


Hira muka tsinke dayi a nan nake tambayarta ban manta wayata.
"Yana nan kullum sai an saka miki ita a caji " ta faɗa ɗauko min khalil yayi na kunnanta kome nata na nan layina na london ne yana yi amma Mtn ɗina na nan normal yake, duba cikin account ɗin nayi naga akwai kuɗi kusan dubu biyu da wani abu, ajiyar zuciya nayi sannan na shiga ma'ajiyar wayar na fara bin sunayen sai ga Aunty Halima jikina na rawa nakirata, abin haushi wai Switchoff, cigaba nayi da dubawa har na isa kaman nomber Maman husna cike da tararadi na kira, abin mamaki sai gashi yana ringing ɗauka tayi tare da sallama,

Sauke numfashi nayi cikin farin ciki na amsa tare da cewa.
"Maman Husna kin manta dani ne! A'isha ce fa."

"Au A'ishan Malam Usman ko? Amma aini zance kin manta damu tunda kika tafi ko yar flashin nan babu, gashi tunda ya dawo da abokiyar zamanki taki hulɗa damu, sai su Anita dasu Robbica."

Dummmm naji kirjina ya buga har numfashina ya ɗauke, can tasake cewa.
"Kina jina kuwa, ko ba ita bace."

Muryata na rawa nace.
"Kina nufin yana nan, lafiya don Allah? K...." sai kuma nayi shiru natuna wannan matsalar gidane bata waje ba, gyara murya nayi nace.
"Tun wata biyu da suka wucce nake niman layinshi ban samu ba, baya shiga shine nakira ki ko zan samu ta gurin Baban Husna idan bazan takuraki ba."

"Ayya kwanaki nima kusan sati uku kenan na tamvayeshi nomber yace wai wayarshi ta faɗi amma ynx yayi welcome back, kuma i think that yayi ai, ki gwada kira idan bai shiga ba sai na turo miki ynx," tace min.


"A'a kibani baya shiga kuma ina zargin ko nayi mistake ne,"

Ba musu ta karantu min daga wayar mijinta ni kuma na ɗauka a jikin wayar Umma, godiya nayi mata sannan mukayi sallama, gwada kiran layin nayi ya shiga yana ɗauka na rasa mi zance masa sai kawai na kashe sannan na tura masa sako kamar haka..

*_Assalamun Alaikumun_*

_Idan kamanta da hakkin Matar daka ajiye yana da kyau katuna da hakkin Uwa dan A duniya babu mace me darajarta a gareka sannan abu naga shine kayi gaggawan turo min da sakina dan nagaji da zama da igiyar aurenka akaina, idan kuma! Kaki toh tabbas zan makaka kotu a raba auren acan nagaji da zama da aurenka...._
Sako
Daga A'isha Daura....


Ina gamawa na tura masa sakon ba tare da jin ko ɗar ba.

Gyara kwanciyata nayi cike da farin ciki jin yana raye amma abin haushi ko ya nime mu.

Zan iya cewa rabona da nayi bacci haka har na manta,



«»
A can london kuwa abubuwa suka sha kanshi musaman da ya haɗu da wani bayahude ya kunna masa wuta, ya tasoshi a gaba da fitina shiga kai sukarshi wajen manyan malamar makarntar da kuma zan gurin aikinshi, inda yayita cewa ai imamu ɗan alka'idane na pakistan da Afganistan, take aka shiga kawowa Imamu ziyaran baxata cikin gidanshi tare da masa bincike kwafkwafa, hankalin Imamu yayi matukar tashi dole aka dakatar dashi a mkrnt da wajen aiki kuma aka hanashi fita daga kasar, Ynx haka halin da yake ciki kenan babu wanda ya faɗawa dan ana binshine cikin sirri tunda ya gane haka sai yayi kokarin datse alakarshi da kowa, har itama hauwar ya rabata da kawayen turawan da tayi, dan ko makwabtarsa basu sani ba, a halin da yake cikine ni kuma na tura masa sako yana gani ya shiga niman layina bai samu ba.


Washi gari bayan sallar asuba yakirani lokacin ina azkar idanuna a rufe, naji kiran dan na kunna wayar, ɗauka nayi na kara a kunnena tare da sallama nace.
"Yawwa saki nawa kai min dama bani da iddarka."

Runtsa idanunshi yayi kaman yana gabana kafin yace.
"Pls ki saurareni, kiyi yafe min abinda nayi miki amma zanso Ummana ta yafe min, A'isha ina cikin bala'i da masifa."

Gabana ne ya faɗi amma sai nayi fiska nace.
"Toh ni ina ruwana kuma just sake ni kawai malam kai nake jira."

Muryanshine ta fara rawa cikin inda inda yace.
"A'isha Yau jami'an tsaron USA zasu zo su tafi dani a min sharri wai ni ɗan ta'addne don Allah ki saurarreni."

Ban tsaya jin maganarshi ba nafita da gudu cikin tashin hankali na fito tsakar gida ina kwalawa Ya Abba lawan kira, cikin ɗimauta suka fito dan suma yanzun suka dawo daga masjid mikawa Ya Ali wayar nayi , ciki wani irin fitar numfashi da rashin sanin inda nake nace.
"Wallahi mijina ba ɗan ta'adda bane"

Dim na zuɓe musu a gurin, duba wayar YaAli yayi yaga My World, karawa yayi a kunne yaji yana cewa.
"A'isha!!! Ki nutsu karki faɗawa kowa Allah yana tare da mai gaskiya kiyi musu bayani a nutsi karki ɗagawa Ummana hankali, sannan kiyi hakuri kiyi min takaba dan nasan kashe ni zasuyi."

"Ya Mam ka kyauta wani hali kake ciki ynx ɗin" A fusace ya Ali ya tambaye shi, nan ya labarta masa, abinda ke faruwa murmushi umma tayi sannan ta kalle Ya Abba lawan tace.
" Ku taimaka min kar yar mutane ta mutu, Ali kace ya cika gaba da karanta Allahugahlibun A'la'amrhi. Sannan ku buɗe gurin kiwon dabobina kucire bijimin nan ku yanka sadaka, ayi kokarin yin saukar Al'qur'ani, araba namar saniyar gida gida sannan kuyi abincin sadaka katse kira kabarshi hakkin Yar mutane ke bibiyarshi dan ni ban rike shi ba kullun addu'a nake masa ita kuma akaita asibiti."


Tana faɗar haka ta koma ciki, har ɗakinta tashiga ya buɗe wani durowa kuɗine a gurin ta kwaso tace.
"Ku kai masalatai ayi mana addu'a Allah Ya shiga tsakaninmu da mugu,"


Kafin karfe bakwai almajiran da suke zama agidan da wanda suke unguwar sun cikakofar gida anata sauke alqur'ani, rabawa sukayi idan mutane ashirin suka ɗauki, izu sitti sai a raba izu uku uku, kafin karfe goma sha biyu wanda yayi dai dai da gama abinci ana fita dashi a take away, sadaka,....


A can kuwa har jami'an sun iso anzo an tafi da shi ofishin bincike na kasar London duk inda ake tsamanin samun wata hujja babu sai muhawara ake tsakanin layoyin kare hakkin ɗan Adam....


.....

Allah sarki Umma ko abinci bata saka abaki ba dan take ta mike da azumi, ce dai sai ruwa aketa ɗaura min bansan wanda yake kaina ba, sabida dogon sumar da nayi.


Duk Yan uwanshi sun zo yan Abuja da yan fataskun duk sun iso, sai addu'a ake babu kama hannun yaro, Allah sarki ɗan uwa medaɗi, bayan saniyar Umma Ya Abubakar yasa an an sake yanka wani da raguna huɗu, abin daisai addu'a an sake nimar wayar shi ba'a samu ba nan hankali yasake tashi fiye da nada.

A can kuwa zanga zanga ɗalibai da ma'aikatar da sukayi aiki dashi sunce basu yarda ba Justice for Dr Usman S Usman..........




Nima nace Justice 4 Imamun ku.......

_Kuyi hakuri ina wani uzurine gobe zan rufe idanuna na kafta muku Raide mou huɗu😎_

*Daga Yau ku fara kirga dan ina isa page 40 Toh zan rufe typing sai Bayan sallah Insha Allah kuyi min uziri abisa laluran da nake da ita ba dan ni kaina ba da ace ni babu wani abu da na kokart wallahi bazan iya bane Allah ya bamu lafiya*
[5/4, 06:19] Me Dambu: 🌹🌹👳
       *MATAR MALAM*
                             🌺🌺👳

          *Na:Mai_Dambu*
      *Wattpad:Mai_Dambu*

*Wannan shafin na kune Aunty Maryam Isma'il da Najidaa haɗi da Hausa novel tare da Surrayarm novel Fans, Maman khairat, Fateema Harun, Fatima zahra na zauren mai_Dambu kai har danima na bawa kaina wanga shafi eh mana sosone amma sonkai yafi...*😜😎

_Not editing toh ya muka, manya da kananu da yan koyo irina mun ɓaci da lalaci da rashin son edting😎 Ayi hakuri ni Yar koyo ce har ynx bansan kan rubutu ba karku ji ba daɗin wasu guraren rashin kwarewa ce kucigaba da mana fatan alkhairi har mu iya burutu_🙊😹
*:~39*

Aikuwa cikin zafin nama na tattara karfina na tureshi, sannan naja bargo da sauri na shige banɗaki, a hasale yajuya gareta ganin yanda take muzurai kafin ta ɗaura hannunta akai ta fasa ihu, da Allah ya isa, shi kam tsabar jaraba tayi masa karo idanunshine sukayi jajjur cike da ɓacin rai yace.
"Waye ya baki izinin shigo mana ɗaki babu sallama,"

"Munafiki kai wata uwar kazoyi a ɗakin matar da baka ɗauketa da daraja ba, inda ka ɗauketa da kima ai bazaka zauna kana kallonta ba kuma Allah sai yabi min hakkina dan an ci amanata, yanda kake lasheta ai ba haka kake min ba bakin annamimi..." a fusace yayi kanta tafita da mugun gudu, ni kuwa wankana nayi nafito cikin nutsuwa har lokacin yana tsaye dafe da goshunsa,


Goge kaina nake sanan na buɗe wardrob na ɗauko doguwar riga nasaka, ina shirin saka hijab ɗins naji kaman abu nafita a jikina dole na koma ban ɗaki, na duba, murmushi nayi na buɗe karamar durowa dake cikin banɗaki na ciro Always da pant ɗina nasaka, nafito gaban mirro na koma nacigaba da gyara fuskana cikin nutsuwa, abin sallar na naɗe, na sannan na gyara gadona ko inda yake ban kalla ba, asalima rigima nake ji dashi.


Juyowa yayi ya zauna a bakin gadon sake tsuke fuskana nayi irin karka ga ɗazun nasake maka kace zaka raina ni.

"Bazaki yi sallar bane" yace min,

Cikin tsiwa nace.
"Miye naka a ciki, ko kai zanwa ni bana son shishigi da niman gindin zama"

Kallon bakina yayi, cikin jin ba daɗi da abinda na faɗa, a hankali nace.
"Mutum sai fitinar tsiya sai kace injin kaje gurin guzumar..."
Bansan yanda akayi ba amma ji nayi anyi sama dani an cillani a samar gadon,.
"Wato nine fitinanne, ko A'isha wai yaushe raini ya shiga tsakaninmune haka da kimayi masifar rainani,"

Ciza lips ɗinshi yayi cikin jin haushi, ni kuwa tsoronshi ya hanani mgn, dan gabaki ɗaya nauyinshi ya ɗaura min, dakar nake jan numfashi gashi na tsuke bakina tare da rufe idanuna, jikina sai rawa yake,


Zuba min ido yayi, sannan yasa yatsar hannunshi yana shafa girana zuwa kan hancina buɗe idona nayi sai cikin nashi, a hankali nace.
"Nagaji fa,kuma yunwa nake ji"

Bakina ya kalla cikin nutsuwa yakai nashi sai na kauda kaina gefe, ina murguɗa bakin tare da cewa.
"Ni nagaji da tsotse min baki da kake idan aka kwana biyu inaga cirewa zakayi kacinye min na ɗazun ma bai daina min zafi ba"

"Hmm bakin rashin kunya kyanshi a cinyeshi murus dama Umma bata baki labarin duk mace me rashin kunya cinye bakinta mijinta yake ba,Allah sarki yau ni kuma zan tabbatar miji da haka dan zai na cinye tass" yace min tare da ɗaga min gira,

Zaro idanu nayi cike da tsoro karara, kwaɓa fuskar nayi irinta yara kananu tare da turo masa bakin gaba nace.
"Wallahi kana cinye min bakina ba yarda Innaji zatayi ba kuma ma, nifa nadaina rashin kunya kayi hakuri bazan kara ba."

"Zanyi a hakuri abisa sharaɗi guɗa ɗaya tal," ya faɗa tare da mikewa daga jikina dan ya fahimci ba samuna zaiyi ba, nima tashi nayi na zauna ina tattara gashina da na wanke dan ɗabi'a tace wanke kaina duk wanka da zanyi, ....


"Bari minsu ina son ganinsu a jike, mi yasa baki ki kitso?."

Ya jefa min tambaya
"Ni zaman kitsone yake damuna, ina son shiga gurin umma kuma kace kana da sharaɗinka na kin cinye min bakina "

"Ai baki manta ba kenan, hmm bazaki iya ba A'isha zon nan."

Kusada shi nakoma na zauna numfashi ya sauke a hankali ya rike hannuna yace.
"Ina matukar kewarki, A'isha na fahimci kina hutun salla ko" gyaɗa masa kai nayi sannan yace.
"Manzon Allah yayi hanani da a kusanceku ta wannan hanyar, ni kuma ina taimakonki by dis tyme around zaki iya,"


Sunkuyar da kaina nayi sabida wani munafikin kunyarshice ta kamani,
Ina wasa da hannuna, tsinkayo muryanshi nayi yace.
"Zoki cinye min bakina mana."

A hankali nabi jikinshi na lafe, sannu sannu nake masa yanda ya koyar dani, dan shi yake ce min yi kaza bar kaza, haka zakiyi a hankali na fahimci abinda Malamina yake bukata ban cika tsoron mu'amalata dashi ba, sabida ina masa kallon nawane shi ɗinkuma akan me zanji tsoronshi. Nayi nisa a bashi kulawa,sosai yake ɗaura min hadda ni kuwa haddacewa nake kowani aya da shafi,

"Kambu bala'i wallahi bazan iya ba ni wallahi bana so karka nuna min wayyo Allah Ummana wayyo Innajina wallahi ban taɓa ganin na manya ba nikam na fasa sai dai kacinye min bakina kawai" jikina ne ya ɗauki mugun rawa cike da tsoro kuka nake cikin tashin hankali idanuna rufe ruf, na hantsila can kuryan gado, kifawa yayi amma ina baiji yanda yake ba mikewa yayi ya koma inda nake, yasan irin wannan yanayin hauwa ce zata magance masa amma indan tanice toh bazan iya masa ba, janyoni yayi da karfin tsiya ya jefani gadon rumfa yayi min ya kwanta tare da sauke min nauyinshi amma haka bai samu yanda yake soba rigarshi ya janyo yasaka sannan yabar ɗakin cike da matsanacin bukatar mace, dan ji yake matukae baiyi tarayya da mace ba zai iya mutuwa,


Tana ɗakinta tunda tafito kuka take sam abinda tagani ya tsaya mata a idanunta, ji tayi ya banko kofar sannan cikin sauri ya rufa mata, tirjiya ta fara masa da rashin kunya haɗi da munanan maganganu, baisa ya fasa ba, sai da yaji shi sosai a jikinta sannan yafara mata, wulakanci irin na goggagun maza, da suka san yanda zasu ladab da mace cikin ruwan sanyi, tun tana kuka har tayi shiru kaman ruwa yacinyeta bai fasa ba, sai da ya lura bata ko iya buɗe idanuna kafin rabu da ita sannan yace.
"Gobe wani ya aikeki ki leka min ɗaki, nikuma ta wannan hanya na ishe mace ko itama da kika ce bata da daraja, tasanni sarai ɗaga mata kafa nake dan bata kaiki kwari ba, matukar nace zan biye mata toh sai tagane bata da wayo ki fita idanuna kafin nan gaba a

3 Comments On MATAR MALAM
avatar
rahma-2-7

1 year ago

Reply

Thanks

avatar
rahma-2-7

1 year ago

Reply

Thanks

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Replying to rahma-2-7

Goods thanks keep with us for more interested novels

Please Login or Register in order to submit comment