Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ruwa to in bai kawo kayan lefe ba me za ta saka a lokacin biki"?
Ta fita tsirarai abba yafada ciki'n baci rai, akan wannan mugun hali'n naki yasa hajja tace bata amince da aure zumunci ba in har kina so zama lafiya karki kara yi min zance lefe, abba yana karasa zance'sa yafice ciki'n fushi raheela tace abba wayar'ka batare da yajuya ba yace ki kai min mota mama naa!" raheela ta mike tsaye ta kalli umma hajara da na'eema gani yanda umma take huci yaba raheela dariya batasan lokacin da ta kyalkyale da dariya, ae kuwa umma ta zabura tafara zagin raheela ciki'n mummuna furuci ba dai ni ki ke yiwa dariya ba wallahi sai ta zame miki kuka shegiya bakar tabataciya sai na wulakanta rayuwarki, da sauri aunty amarya ta yo kan raheela da suna ta yi mata wawa'n duka da gudu raheela tafita amma don tsabar daukar magana irin na raheela saida ta juya ta yiwa umma gwalo hade da cewa umma mai kayan lefe, ta falla da gudu ta yi tafiyar'ta, aunty amarya na gani haka tafice daga falon yayida umma da na'eema su ka cigaba da aibanta raheela.....

Jeeddah Aliyu🌹🌹
[18/06 8:37 am] Jeeddah Aliyu🌹: [11:00PM, 5/21/2016] Jeeddah Aliyu🌹: 🍆🍆🍆🍆MIJIN
'YAR UWA TAA🍆🍆

💕love story 2016💕

Na Hauwa Shehu Aliyu🌹

~4⃣1⃣~

BIKI'N BIDIRI******

Yau ta kasance ranar daurin aure amar da na'eema kofar gidan alhaji muh'd matawalle da dan uwan'sa alhaji Abdullah matawalle yacika babu masaka tsinke da misali karfe 2:30 na rana aka daura aure amar da na'eema a bisa sadaki naira dubu hamsi wanda alhaji Abdullah yabiya a matsayin shi na uban ango kuma waliyan sa yayida alhaji muh'd yakasance waliyin amarya, bayan kamalla dauri aure da misali karfe 3:00 akayi cin abinci liyyafa kowane ango ka kalli fuskar'sa na dauke da tsantsan farin ciki na gani wannan rana mai albarka sabani amar matawalle da fuskar'sa take murtuke sai kace maigadin makabarta, yanayi sa tamkar na wanda aka aikowa da sakon mutuwa kallo daya za ka yi masa kagano akwai boyayye al'amari a tare da shi saleem ya kalli su abdulhaleem da ke ta fama, washe hakora da ke nuna yau ranar farin ciki'n su ce, yace "bros wai me ke damu yaa Amar ne naga kowa yana annashuwa banda shi miye matsalar shi"?
Abdulhakeem yayi ajiyar zuciya hade da cewa nima na fahimci akwai abunda yake damu shi yanayi sa sam baiyi kama da na ango ba, sadeeq ya dan murmusa yace kodai su abba ne suka hada shi da na'eema"? domin wannan yanayi da yake ciki yanayi na wanda aka yiwa auren dole, nazeer ya kyalkyale da dariya yace lalle bakasan waye yaa Amar ba wannan shu'umin ne zai amince da auren dole"?
Abdulhakeem yace "uhhm.. shi dai akwai abunda yake damu shi, kuma na tabbata koda ace za mu tambaye shi ba lallai bane ya fada mana damuwar sa kawai mu tayi shi da addu'a "Allah yaye masa abunda yake damu sa, nazeer yace wannan shine taimako da za mu iya masa a matsayin mu na 'yan uwan sa.
da wannan sharhi suka rufe zance yayida kowane su yacigaba da sabgar gabansa.
Da misali karfe 5:30 na yamma amar yana zaune a "parking space" da sigari a hannu shi, yana zuka a hankali idanu shi sun kada sun yi jajir zuciyar'shi na tafasa tsantsan bacin rai baiyane akan fuskar'sa wanda shi, kan'shi yarasa ko na menene ga kuma 'yar banza yunwa da yakeji hanji'n Ciki' shi sai faman qugi yakeyi, ya yi wa sigarin wawa zuka ya jefar'da "filter" yakara ciro wata daga cikin kwalinta ya cina mata wuta da "lighter" da ke rike a hannu shi na dama wayarsa tayi "ringing" yaja dan karami'n tsoki sakamako gani "number" Dr kabeer a kasalance yayi "receiving" kb ya akayi"?
a bangare daya aka amsa masa da cewa bansaniba wai dan Allah ina ka shiga ne amar"?
Ina gida akwai matsala ne"?
Uban me ka keyi gida ciki'n mata ga "friends" dinka suna neman ka ko kana nufi ni zan kula maka da su"?
Amar yayi murmushi hade da cewa ka fiye korafi kb, ka basu "juice" mai sanyi su sha saboda nasanka da iya "entertainment" din baqi yakarasa magana yana dariya zolaya
Mtwww....kabeer yaja tsoki yace nabaka "15 minutes" in baka dawo ba nima zan ware na bar su Dr Michael su cigaba da yiwa daddy gadin, "guest's house" din'shi yana karasa zance'sa ya katsi waya'r.
Amar ya tabe baki hade da cewa ka ji da Shi masifafe kawai yacigaba da zukar sigari shi.
Horn din akayi shi yajanyo hankali amar ya kalli "gate" da sauri yaciro sigari daga bakinsa ya jefar da ita bala driver ne yashigo yayi "parking" raheela da kawata Zainab suka fito daga ciki'n motar ciki'n yanayi na wanda suka kwaso gajiya su ka nufi cikin gida, amar da ke zaune yana kallon su kawai yatsince kan'shi da kwallawa raheela kira "kee raheela zo nan"!
Raheela ta ya mutsa fuska tamkar za ta fashe da kuka, ta kalli zainab tace aiki'n me zan yiwa "guy nan yake mini wannan kira na 'yan farauta"?
Zainab tace "oho"! Ki je mana ko menene za ki ji, amma ga dukan alamu, yau rashin mutuncin "hero ya motsa, raheela ta zaro idanu hade da cewa yau fa ranar auren shi ce miye gamin sa da rashin mutunci"?, zainab tayi murmushi tace in banda rashin mutuncin shi ne ya motsa me yakeyi a gidanan"?
na shiga uku ka dai duka na za yi, Zainab"? raheela tafada ciki'n yanayi da ke baiyanar da ta tsorata a fili. Keee!" ba magana nake yi da ke ba ko sai kin gama shawara"?
Da sauri zainab ta nufi ciki'n gida yayida raheela ta bita da kallo daga bisani dole ta nufi wuri'n amar, daga nesa da shi taja tayi tsaya tace yaa amar gani yayi banza da ita yacigaba da "operating" din wayarsa saida tadauki tsawon 5 minutes" a tsaye batare da ya kalle ta ba a zuciya raheela tace amma "guy" nan cikkake dan wulakanci ne ya za'ayi ka kira ni na zo kuma ka yi banza da ni nima bari na gwada masa nawa kalar' iskanci, ciki'n daga murya tace yaaaaa amar, ganiiii...a tsorace amar ya dago saura kiris wayar a hannu shi, tafadi.
Ya waro ido cikin tsananin masifa yace wannan wane irin iskanci ne"?
Raheela ta taro baki hade da cewa to ina magana ka kyale ni shine nayi tunani ko "earpiece" ne makale a kunne ka tun da dai nasan kai ba kurma bane
Shiru amar yayi yana kallota daga bisani yace arziki ki daya wayar nan bata fadi ba don da tafadi taci "screen" da sai na yi miki duka akawo wuka" raheela takara waro ido tace cabdijam!" akan wannan "china phone" a fusace amar yace uban wa yafada miki "china ce"?
A yatsine raheela tace kawata sa'adatu tana da irinta ita tace da ni china" ce kuma tace a jikin'ta a rubuta "made in China" cikin zafin rai amar yace zo ki nuna mini inda aka rubuta "made in China" tabe baki tayi tace da ace sa'adatu tana kusa da na kirata ta nuna maka saboda ni bansaniba amma fa babu shakka wannan waya mai kama da "tray" china ce takarasa magana'rta tana murguda baki.
Amar yakara harzuka ya mikawa raheela wayar yace karbi ki kaiwa sa'adatu ta nuna miki inda aka rubuta "made in China" sai ki zo ki nuna min" raheela ta make kafada tace inda gaske ka ke yi ka ajiye wayar bisa mota kayi nesa da ita sannan na zo na dauka yanda wannan fatar tawa, tasha gyara ba zan yarda ka tabata ba.
Mtssww...amar ya ja tsoki yace miye abin gyara a wannan fatar taki mai kama da fatar kunkuru, raheela ta murguda baki hade da cewa !"oho" dai, amar ya ajiye wayar bisa mota yace zo kidauka, raheela tace to Kara matsawa mana amar ya galla mata harara yace in za ki zo ki dauka gatanan in kuma za ki tsaya iskanci ki ne "bismillah!" raheela tayi wuf ta dauki wayar saida tayi nisa kadan da shi tace wai dama yaa Amar don ka nuna min wannan "china phone" din yasa ka kira ni"?
Ciki'n zafin nama Amar ya je chafko ta ae kuwa ta falla da gudu....
[11:36AM, 5/23/2016] Jeeddah Aliyu🌹: 🍆🍆MIJIN 'YAR UWA TAA🍆🍆🍆

💕love story 2016💕

Na Hauwa Shehu Aliyu🌹

~4⃣2⃣~

Tashiga gida a "corridor" da ke sada ka da babban falon taci karo da yaya Hafsat tace lah"! Yaya hafsat ina za ki je"?
Hafsat ta galla mata harara hade da cewa kina nan yanda nasanki raheela har yanzu ba ki chanza ba, raheela ta kyalkyale da dariya tace hmm..yaya Hafsat wannan gudu da kin ka ga ina yi na ceto rai ne, takarasa zanceta tana yarfe hannaye karaf idanu hafsat su Ka sauka bisa kunshi hannuta, ta riko hannu nata hade da cewa '!iyeee 'yan mata kaka irin wannan kunshi haka sai kace ke ce amarya, raheela ta washe hakora tace na hadu ko yaya hafsat"?
Sosai ma kuwa mu ga dayan hannu, raheela ta mayar'da waya a hannuta na dama ta mikawa hafsat hannu'ta na hagu a hankali idanu hafsat ya suka hasko mata dan yatsa raheela tace umhh....'yan mata kaka ina kuma ki ka sami "diamond ring'?
Raheela takara kyalkyalewa da dariya tace wane irin "diamond aunty hafsat"? Wannan zobe karfe ne ko don kin ga yana kyalli"?
Hafsat ta yi murmushi tace ba karfe bane raheela, zobe ne mai daraja gaske da za ki ji kudi'nsa sai kin girgiza, raheela ta zaro ido hade da cewa kutt..ashe abun kwarai ne yaa Amar yabani
Hafsat tace amar kuma amar ne yabaki wannan zobe"?
"eh shine har wani cewa ya yi wai zuciyar shi ne, mamaki ne ya lullube hafsat tacigaba da kallon dan yatsa raheela daga bisani tadago tace ae naga alama saboda ga zane zuciya'r ta sa a jikin zobe, har raheela ta yi yunkuri kara tofa albarkaci bakinta ta ji murya zainab tana kwalla mata kira da sauri ta ce yaya hafsat sai kindawo bara nashiga ciki Zainab na jira na, takarasa shigewa falo tabar hafsat da dinbi mamaki.
********************
Da misali karfe 10:00 na dare aka fara gabatar'da "dinner party" angwaye da amare sun sha kyau kowane su makale da amaryar sa bisa "high table" su na'eema an yi wani lafewa jikin Amar yayida fuskar Amar ba yabo ba fallasa, raheela da Zainab suka ratso tsakiyar fili su ka nufa "high table" duk wanda ya kalle raheela sau daya sai kara kallon'ta sakamako tsanani kyau da ta yi sai kace ita ce amarya, tafito da waya'r amar da ke hannuta tafara daukar angwaye da amare "pics har ta eso kan Amar da na'eema don tsabar tsokana irin na raheela, sai tace "wow! Beautiful what's a matching couple's kun yi masifar kyau dole na haskaku da "camera" sabuwar waya'r nan tawa, kallon mamaki Amar yasoma aika mata na'eema kuma tasoma watsa mata harara amma raheela ko a jikin'ta sai ma kara cewa ta yi yaa Amar "smile" kawai tadauke su photo ta kuma mikawa Zainab waya'r ta koma bayan su ta dafa kafadu su tace Zainab haska ni da su kuma ki tabbata ya yi kyau saboda ina so na daura akan "instagram" 'yan uwa da abokan arziki su sa musu albarka, saukar hannuta bisa kafada'r Amar ya hadasa masa shiga ciki'n wani yanayi jin yakeyi wani irin "shocking yana jan sa ya lumshe "sexy eye's" dinsa Zainab ta dauke su raheela ta matsa daf da kunne Amar ta rada masa "thanks 4 d phone" duk lokacin da ka bukaci "sim card" dinka, ka yi min magana har ta juya takara dawowa tace karka ka manta ka aiko min chaja tana karasa zanceta ta juya Amar ya bi ta, da "eye's" wani kololo bakin ciki mai cike da tsantsan kishi ya turnuke na'eema ta nemi yawu bakin'ta tarasa bata kara shiga tashin hankali ba saida ta ga gaba daya hankali Amar yafita daga jikinsa, zuciyar'ta tace tabbas tsugunne bata qare ba akwai sauran rina akaba wannan shi ake kira an kashe maciji ba'a sare kai ba, ta bangare Amar kuma sauke gwaron numfashi yayi sakamako, gani raheela ta bace wa gani sa a zuciya'rsa yace kin zama mahadin rayuwata raheela a duk lokacin da na ganki sai nashiga rudani narasa natsuwa, da kwanciyar hankali'na inda kuma na kusance ki sai naji tsanar ki, jin ya yi a zungure shi a kafa da sauri yadawo da natsuwa'r sa ya kalli na'eema da ta hade rai sai cika take tana batsiwa, ya tabe baki ya kawar'da fuskar'sa da barin kallon'ta abunda yakara harzuka ta kenan a fusace tace kadaina biyewa shaddan yana maka sakar da bata saquwa, domin raheela ta haramta a gareka ko a jahiliya period" ba'a taba hada ya da kanwa ba don haka ka fitarda ita salu-alun daga zuciyar'ka shine kwanciyar hankali'nka tana karasa zanceta ita ma kawar'da fuskarta.
Mtwww....Amar ya ja tsoki batare da ya tamka mata ba yacigaba da zance zuci sa, umhh..kenan raheela wayo ta yi mun ta karbe min waya, lallai yarinya nan ba karamar throne" bace yasaki murmushi hade da cewa raheelaaah"sai kuma ya wani lumshe ido.
Sai misali karfe 12:30 na dare aka tashi daga "dinner"
******************
WASHE GARI
Da misali karfe 4:00 na yamma aka gabatar'da walima, ance ansha sai misali karfe 6:12 aka tashi daga walima, raheela da Zainab sun rako wasu kawaye su a bakin "gate" ya yi dai-dai da lokacin da Amar yadanno hanci motar'sa da sauri raheela tace da kawaye ta sai anjima ku na gode sosai ku gaida gida nufi'nta ta arci na kare bataso Amar ya ganta saboda tun jiya rabo ta da tasaka shi a ido, sakamako tana jin tsoro haduwa da shi domin tasan masifar da haduwar tasu za ta janyo mata tattara siket din'ta tayi ta kwasa da gudu ta shige part din kaka.
Amar yafito daga ciki'n mota ya bita da kallo domin yasan saboda shi take wannan gudu, a falo Zainab tarar'da ita tana haki zainab ta kyalkyale da dariya tace ni ina ganin 'yan fashi da makami bantaba gani irinki ba raheela haka kawai ki yiwa bawan Allah fashi waya, raheela tasauke ajiyar zuciya hade da cewa laifi sa ne duk lokaci da ya kyalla ido ya ganni da waya sai karbe yace wai sai na kamalla "secondary school" zan rika waya ko ina ruwa'nshi da ni !oho.
Zainab tace Allah sarki my real hero" yana ji da ke raheela, tamkar tsoka daya a miya, raheela ta yatsine fuska tace kyaji da shi.
Da daddare misali karfe 8:30 aka kai amare gidanje angwaye su, kowane su ka shiga gida'nsa bakaso fitowa saboda tsananin haduwa da gidanje su ka yi anci mutuncin naira, kamar baza'a mutu ba.
Na'eema da kawaye ta zaune suna jira zuwan ango da abokanai sa har 10:30 ta buga, ba Amar ba abokai sa, dole kawaye na'eema su ka yi ta kansu ran na'eema ya yi matukar baci ta kifa kai bisa "pillow" tana shashekar kuka me Amar yake nufi da wannan wulakanci da ya tafka mata'?
Abunda na'eema bansaniba tun misali karfe 9:00 Amar yake ciki'n gidan ta kofar baya ya bi yashige "part" din'shi, ya yi wanka yasaka "pajamas" blue colour" jikinsa na fitar'da kamshi turare "designer" sumar kanshi na kyalli ya nufi falon ya kunna tv yana kallon ga kwali'n sigari sa bisa "stool" sai faman zuka yakeyi da takare yakara kunna wata, duk lokacin da rufe idanu sa raheela yake gani, ya cilla "filter" cikin ash tray" yakara zaro wata yacina mata wuta, da sauri yajuya bakin kofa sakamako kamshi turare "violet rose" da yadaki hanci sa na'eema yagani tsaye cikin wata shu'umar night gown" ita da babu duk daya ya tsura mata idanu yana kare mata, kallo ya tsayarda idanu sa bisa kirjinta da ke baiyane, ya hadiye yawu, dama ga Amar da tsananin sha'awa nan take idanu gogan naku su ka, kada su ka yi jajir, sai kawai ya kawarda idanu shi da barin kallon'ta, ciki'n tako na yanga na'eema takaraso kusa da shi ta zaune, jikin'ta na gogar nasa hannu shi, tariko cikin kissa da kisisina ta yi kasa da murya tace yaa Amar yaushe kafara shan sigari"?
Amar ya yi shiru sakamako yanda take shafar hannu shi tuni yafada tarko ta, janyo ta ya yi tafado bisa jikinsa yasoma sunbatar'ta yayida na'eema take mayar mishi da martani yadauke ta chak ya nufi "bedroom da ita da kyar su ka iya yin nafila raka'a biyu sai kace wasu mayu su ka fara "romance" din juna
Amar ya kashe wuta bakaji komai sai sauti kukan na'eema yayida Amar bai fasa abunda yake yi ba sai ma yafara zazzaga mata surutu mai cike da rudani surutu da ya yi sanadi rushe duk wani farin ciki jin dadi ta, "I love you raheela you are so Swéet you are d star dat makes me shine, your love is d most precious gift I have ever had I really love's you raheela.
Na'eema batasan lokacin ta kurma ihu da ya yi sanadi da Amar yadawo haiyyaci shi ciki'n shashekar kuka tace "first night" dinmu na kawo maka budurci na yaa Amar amma kadinga kira na da suna raheela wannan wane irin wulakanci ne"? Sai lokacin "brain" dinshi yafara yi masa "backwards din abunda yafada sai kawai ya yi tsuru-tsuru alamu rashin gaskiya su ka baiyana akan fuskar'sa gani yanda na'eema take kuka tamkar ranta zai fita yasa Kara matsi ta a jikinsa yace I'm sorry na'eema please forget & forgive me" dazu da yamma raheela ta bata min rai abun ya tsaya min a zuciya sosai wannan baci ran ne, na tuna da shi datz why na kira ki da sunanta amma wallahi babu abunda ke tsakanina da ita ke kan'ki sheda ce akan irin tsanarda na yi mata.
A fusace na'eema tadago jajaye idanuta tace.......

Jeeddah Aliyu🌹🌹
[18/06 8:37 am] Jeeddah Aliyu🌹: [11:05AM, 5/26/2016] Jeeddah Aliyu🌹: 🍆🍆🍆🍆MIJIN
'YAR UWA TAA🍆🍆

💕love story 2016💕

Na Hauwa Shehu Aliyu🌹

~4⃣3⃣~

A fusace na'eema tadago jajaye idanuta tace ba wani tsana'rta da ka yi kadai har yanzu sonta yana nan makale a zuciya'rka, to kasani raheela tariga ta haramta agare ka, mafi al'khairi a tare da kai shine fitarda ita daga zuciyar'ka domin har abada bazaka taba samu ta b...da sauri amar ya katsita, ta hanyar hade bakin'sa da nata yacigaba da tsotsi "lips din'ta yayida na'eema ta yi wani lafewa gani yana kokarin tsalka "border" yasa tafashe da kuka cikin murya shagwaba tace yaa Amar nagaji dan Allah ka kyale ni haka bakaji yanda jikina yake min tsami ba, Amar ya shafi fuskar'ta hade da cewa kedai raguwa ce, turo baki ta yi tace "Eh na ji din ni ruguwa tun da na kawo maka kaina har "bedroom" dinka za ka iya kira na da kowane irin suna takarasa magana'rta tana kokari mikewa tsaye, da karfi yajanyo ta tafada bisa jikinsa ya matsi ta sosai yace yaushe ki ka koyi korafi na'eema"?
Ta galla masa harara hade da cewa "oho nima bansaniba, karan hancin'ta yaja yace bara naje na hada miki ruwan wanka, batare da yajira jin ta bakinta ba ya mike yanufi "bathroom" bayan sun yi wanka tana kwance bisa kirjin'shi yana shafar gashi'n kan'ta kamar, daga sama ta ji sautin zazzaqa muryar sa yana fadar ya akayi "my na'eema, raheela tafi ki gashi"?
A harzuke na'eema tace gashi kadai za ta nuna mini badai kyankyawan asali ba sannan kuma kowa yasan raheela sadaka yalla ce batada cikkake asali, takarasa zanceta tana huci.
Amar ya waro idanu yace maida wuka 'yar uwa daga magana, sai ki haye kamar farashi man fetur, kuma da ki ke zance raheela batada asali kenan nima banida asali domin abunda ya yi raheela Shi ya yi ni karki manta da mahaifiya ta da mahaifiyar raheela ciki daya su ka fito.
Dakata yaa Amar don girman Allah ka kyale zuciyata ta huta da zance, raheela wai me raheela ta mallaka maka da ni ba zan iya mallaka maka shi"?
Amar yace "Allah ya huce zuciyar'ki my na'eema ban yi nufi na bata miki rai ba amma ki yi hankuri ba zan kara kiran sunan raheela.
Na'eema ta narke bisa kirjinshi tana sharar hawaye, yayida shi kuma yacigaba da rarrashinta hade da kalamai masu dadi gaske a haka bacci ya yi awo gaba da su.

WASHE GARI********

Tun da asuba da Amar ya falka ya je masallaci bai bi ta kan amarya na'eema ba ya koma bacci, abin shi na'eem nagani haka ta ja sanyayu kafafu'ta ta fice daga daki'n, har karfe 10:30am ta buga Amar yana sharar bacci, na'eema ta ke zaune falo tana jira fitowar Amar ta ja dan karami'n tsoki hade da Mikewa tsaye a zuciyata tace wannan wane irin bacci ne"? Ni fa yunwa nakeji wannan bawa Allah ko ya manta cewa ni amarya ce ina bukatar tattali da kulawa na musanman daga gare shi, kaitsaye ta danna kai ciki'n "bedroom" din'shi yana kwance bisa makeke gadon shi kirar "royal bed" ga wani bedsheets mai tsananin laushi gaske rabi jikin shi, na rufe da "blanket" sanyi "air conditional" yana ratsa shi, chak na'eema ta ja tayi tsaye ta kuma zaro idanu ta, sakamako sautin murya Amar da ke ji yana kiran sunan raheela wanda hakan ya tabbatar mata da mafalki ne ya keyi raheela" raheela ina tsanani son'ki bana tunani zan rayu batare da ke ba ki amince da ni na nuna miki tsantsan son da na ke miki zan iya sadaukar da komai nawa domin na same ki, ki tausayi, Mini raheela ki mallaka min kan'ki ni kuma nayi miki alqawali zan zama tamkar bawa agare ki.
Na'eema kan mutuwar tsaye tayi hawaye su ka wanke mata fuska nan take tafara nadama abunda ta aikata bata ga amfani wannan asiri da ta yiwa Amar domin bai raba shi, da son raheela ba yayida Amar yacigaba da tsoki burutsu shi gani abun yafara wuce minsali yasa takarasa wurin shi ta tattaro karfin'ta waje daya ta narka masa wawa duka a ciki, a razane Amar ya mike zaune, na'eema na tsaye tana aika masa mugun kallo, ciki'n tsanani mamaki ya bude baki yace keee! Kan'ki daya wannan wane irin iskanci ne haka aka koya miki tayarda miji daga bacci"?
Mtwww...na'eema ta ja tsoki ciki'n tsantsan takaici'n tace wai me ka ke nufi da ni yaa Amar"?karka manta raheela kanwa tace aure ya haramta a tsakani ku, ka taimake ni kafitarda da ita daga ranka, ko zan sami kwanciyar hankali nima na more rayuwar aure, batare da Amar ya furta uffan ba ya sauko daga bisa gado ya nufi "bathroom yabar na'eema tsaye tana kuka, gani kuka ba zai zame mata mafita yasa ta kwasa da gudu nufi, dakin'ta.
Amar yana wanka yana tuna mafalki da ya yi nan take wata shaharariya kunya ta lullube shi, yasoma tunani da wance kalma zai yi amfani da ita waje ba na'eema hankuri tabbas yasan yana tsanani son na'eema, amma yarasa dalilin da yasa yakasa cire raheela daga ranshi duk lokacin da ya ganta sai ya ji wata sabuwar tsanar'ta tana kwarara a zuciya'rsa inda kuma yakadai ta sai ya ji wata sabuwar soyayya'r ta tana linkaya a cikin kashi da jijiyo jikinsa, a wasu lukuta ya kanji tamkar ba zai iya cigaba da numfashi batare da ita, wannan wace irin masifa ce Amar yafada a baiyane yakasha "shower yafito daga "bathroom" ciki'n sauri yasaka kayan shi yafito yana sanda kamar barawo, na'eema da ke tsaye a bakin kofar dakin'ta tace kai da gidan ka miye na sanda"? Amar ya tsaya chak, sai faman muzurai ya ke yi na rashin gaskiya, har na'eema takaraso waje shi yana nan tsaye kamar bishiyar kwakwa ta riko hannu shi ciki'n sanyi murya tace mu je ka yi "breakfast" har Amar ya yi yunkuri bata hankuri ta dakatar da shi, ta hanyar cewa banaso jin komai daga bakin'ka yaa Amar domin hakan zai iya kara jefa zuciyata cikin 'kunci da takaici don haka ka adana kalaman ka saboda a halin yanzu ba za su iya sanyaya mini

Please Login or Register in order to submit comment