Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yasaka halshe sa yana lasar hawaye ta gaba d'aya Amar ya dagulawa raheela lissafi takasa gano wace duniya take ciki, jin tayi ya mik'arda ita tsaye mu je ki ci abinci kinji baby naa?
Raheela kan tadawo kamar ragumi da akala sai yadda Amar yaga dama ita ya ja hannuta suka fice daga _kitchen_ kaitsaye _darning area_ yanufa da ita ya ja kujera ya zaunarda ita ya bude _Warmer's_ ya yi mata _serving_ din _chips_ had'e da _source_ d'in kwai da anta yaji _carrot_ da _cabbage_ sai 'kamshin _spices_ ke tashi ya tura mata _plate_ gabanta ya zuba kunu gyad'a a cup ya ajiye mata, yace _bissimillah_ da yake raheela naji shegiyar yunwa bata 'ki tayi da Amar yayi mata ba....
[07/08 2:44 pm] Jeeddah Aliyu🌹: 🍆🍆🍆🍆MIJIN 'YAR UWA TAA 🍆🍆

💕love story 2016💕

{Part 2}

Na Hauwa Shehu Aliyu🌹

9⃣0⃣

A hankali take cin _chips_ d'inta tana 'korawa da kunu gyad'a goga naku ya tsura mata ido, duk lokacin da tad'ago sai sun had'a ido yasa ke mata lallausan murmushi a zuciyarta tace _crazy man_ batasan cewa magana da tayi yafito fili ba sai jin tayi yace _yes baby I'm crazy about you_
Raheela ta zaro idanu had'e da cewa Yakamata ka yiwa kanka fad'a _Co's me I don't have time to do dis useless things_
Amar ya yi murmushi yace _baby you make a mistake_love is not a useless love is most precious gift from God life without love is brutality_
Mtss.. Raheela taja tsoki da k'arfi ta dire _fork_ d'in hannuta cikin _plate_ ta mik'e cikin zafin rai da sauri Amar ya rik'o hannuta yace _I love you raheela your love make me crazy your love is the most precious gift I have never had You are highly treasured so give me a chance to show how much I love you_
Ka sake mini hannu ina rok'o ka da kadaina Shiga sabga ta _Co's I don't love you any more & I will never let's my heart to love you_
A sanyaye yasaki hannuta da gudu ta haura sama tashiga d'akinta ta fad'a kan gado tafashe da kuka tace _I'm sorry yaa Amar I don't means to hurt your feelings_ duk abunda nakeyi ina shi ne saboda kai ```Mijin 'yar uwa taa``` ne banaso na k'arya alqawali da na d'aukawa yaya na'eema jin ana _knock_ d'in kofa yasa ta tashi da sauri ta nufi _dressing mirror_ ta goga _powder_ ta zizzara kwali a idanu ta har ta d'auko Jan baki za ta Shafa taji an 'kara yi _knocking_ ta ajiye Jan baki tanufi 'kofa ta bude zainab da Ayshat ta gani tsaye suna dariya tabe baki tace miye haka da za Ku dinga yi mini _knocking_ sai kace gidan bak'o Ku ne"?
Suka 'kara kyakyalewa da dariya har suna tafawa abunda ya harzuk'a raheela kenan tace _okay_ na fahimce abin naku iskanci ne sai Ku yi Ayshat tace Allah ya huci zuciyarki matar likita kinada _guest_ a parlour raheela ta yatsine fuska ta ra6a gefen su ta wuce da sauri zainab tace haba raheela wannan wace irin kwaliya ce"?
Ras gaban raheela yafad'i cikin sark'ewa halshe tace me...kika..gani ne"?
Zainab tayi murmushi tace kawai gani nayi kin Shafa kwali kinyi jagira amma baki Shafa Jan baki ba raheela ta galla mata harara had'e da cewa banyi ra'ayi shafawa ba ko za ki sani dole ne"?
Karaf Ayshat ta k'arbe zance ta hanyar cewa banda abinki raheela ya za'ayi kiyi kwaliya ba Jan baki
Tsanani bacin rai yak'ara lullube raheela domin ta tsani kalma Jan baki ga kuma wadanan 'yan jarida suna so su k'ure mata maleji a hassale tace na Shafa yaa Amar ne ya tsotsi shi yanzu Sai hankali Ku ya kwanta tun da nafad'a mu Ku tana 'karasa magana tanufi _parlour_ k'asa zainab da Ayshat su ka kalli juna had'e da tintsirewa da dariya, raheela na shiga _parlour_ ta gaisa da 'yan uwa su na Kaduna Wanda suka kwana a gidan yaya hafsat daga nan sukayi mata sallama za su juya Kaduna yaya hafsat taraba masu katuwa jakka mai d'auke da photo Amar da raheela jakka cike take da kaya raheela ta rungume zainab tace shikenan zee za ki tafi ki barni koh"?
Zainab tace aure kenan raheela dama yagaji haka Allah yabaku zaman lafiya yabaku zuri'a tagari raheela tana kallo zainab tashiga mota _driver_ yaja suka tafi ita da Ayshat da kuma Yaya hafsat suka juya cikin gida......

Jeeddah Aliyu🌹
[07/08 7:47 pm] Jeeddah Aliyu🌹: [07/08 5:45 pm] Jeeddah Aliyu🌹: 🍆🍆🍆🍆MIJIN 'YAR UWA TAA 🍆🍆

💕love story 2016💕

{Part 2}

Na Hauwa Shehu Aliyu🌹

9⃣1⃣

Nasiha yaya hafsat da Ayshat suka cigaba da yi mata sai misali 'karfe _8:00pm_ na dare suka wuce, raheela batayi wani damuwa ba saboda tana tare da lamtana bayan tadawo daga rakiya su ta wuce _bathroom_ tayi wanka ta bude _wardrobe_ gefen da _sleeping dress_ d'inta suke ta d'auko wata 'ya yaloluwa rigar bacci _light pink colour_ tasaka tashafe jikinta da humra had'e da turare _explore_ ta d'auki _lollipop_ ta 6are ta jefa baki tana tsotsa tad'auki phone d'inta saboda kusan _3 day's_ kenan batada caji tafice daga d'akin ta nufi _parlour_ 'kasa lamtana na zaune ta 'kurawa akwati talabiji ido ya gani yadda tasha gala yasa raheela ta lab'a6o ta bayanta tace kee!
A tsorace lamtana tace _wayyo Allah_
Raheela ta kyakyale da dariya tace yaushe za ki daina wannan tsoro naki lamtana"?
Lamtana tace babu rana saboda matukar ina tare da ke ba za ki daina tsorata ni ba
Raheela ta zauna bisa _two star_ tana murmushi tace lamtana d'an saka mini phone ina a caji suna kallo lamtana na bata labari Amar ya yi sallama yashigo _parlour_ lamtana ce ta amsa masa sallama tace barka da zuwa likita"
Amar ya zauna kusa da raheela yace yauwa lamtana ya juya wurin raheela ya ga ta murtuk'e fuska ya dungure mata kai yace ke wannan shan Omo fa"?
Lamtana ta mik'e tanufi d'akin da aka ware mata, raheela ta galla masa harara ya yi murmushi yace laifi me nayi kuma ake harara na"?
Mtss.. Ta ja tsoki a rayuwa ta bantaba gani _heartless_ irin ka ba yakamata ace zuwa yanzu ka fahimce alk'ila ta
Kafin ya bata amsa wayarta tayi _ringing_ ya mik'e ya d'auko mata zauna inda ya tashi tsurawa sunanta da ke akan _screen_ ido a baiyane yace _suleiman_ Ras gaban raheela yafad'i saboda tun ranar da suka tafi Kaduna yake kiranta tana kin d'auka saboda batasan abunda za ta ce da shi, Amar ya mitsine ta a cinya a tsorace ta juya tana kallon sa ya d'aga mata gira yace _baby you have d call but I will never let's to received because it's your ex boyfriend_
Raheela ta sunkuyarda kai 'kasa yayin da wayar tacigaba _ringing_ Amar yayi _received_ yasaka wayar a _hand's free_ ta yadda raheela za ta ji abunda zai fad'a tun kafi yayi magana Suleiman yace haba _my heartbeat_ wane irin mumuna laifi na aikata da na chanchanci kiyi mini irin wannan hukunci mai tsauri gaske"?
Kin kuwa San irin hali da nashiga a dalili rashin samu ki a waya"?
Amar ya yatsine fuska yace _look_ malam Suleiman ka bude kunne ka da kyau ka saurare ni kana magana da mijinta ne a yanzu Raheela matar aure ce kuma a matsayin ka na musulmi kasan haramci ne magana da matar wani sai ka 'kiyayye domin kariya mutuncinka
Cikin rawar murya Suleiman yace dallah malam kabata wayarta yaushe raheela ta zama matar aure wannan k'arya ne'
Amar ya yi murmushi yasace kallon raheela ya ga tayi tsuru-tsuru da idanu yacigaba da cewa malam suleiman kenan ka ga shirgigi k'ato amma kwakwalwa ka ta yara ce, ni fa ba shawara ko umurni nake ba ka ba abunda yafaru ne nake baka labari kuma ni ba zanyi maka gargad'i akan raheela ba _Co's she is belongs to me_saidai ina maka albishir da cewa ko ka kira wayarta baza ka 'kara samu ba.
Batare da yajira jin abunda Suleiman zai fad'a ba ya kashe waya ya tsare raheela da idanu ya ga tana sharar hawaye rai ya yi matukar baci ya balle murfi wayarta yaciro _sim card_ ya jefa cikin baki ya yi mata taunar _Chin gum_ ya tofar yayin da raheela ta rushe da kuka tsanani kishi ya turnuk'e Amar cikin zafin rai ya shak'e wuya 'yar banza......
[07/08 7:47 pm] Jeeddah Aliyu🌹: 🍆🍆🍆🍆MIJIN 'YAR UWA TAA 🍆🍆

💕love story 2016💕

{part 2}

Na Hauwa Shehu Aliyu🌹

9⃣2⃣

Cikin hargowa yace _are you in love with him raheela_ ??
Gogaiya taku sai girgiza kai takeyi saboda babu bakin, magana Amar ya danne mak'oshi yasake wuyanta ya matsi bakinta, yace _answer my question do you love him_ ?
Raheela tak'ara shiga firgici hawaye na tsiyaya daga idanu ta
Amar yadaka mata mahaukaciyar tsawa yace kifad'a mini raheela kina sonshi ko"?
Da kyar tace bana sonshi yaa Amar wallahi bana sonshi ka yarda da ni bantaba son wani d'a namiji a rayuwa ta
Da k'arfi ya tureta ya koma ya zauna yana huci yayin da raheela ta dafe bakinta daga bisani ya mik'e ya haura sama yabar raheela dafe da baki na shiga, uku ashe yaa Amar mahaukaci ne"?
Kalli yadda ya shak'e ni tamkar zai rabani da raina cab amma gaskiya _guy_ nan mugu ne dole nayi taka tsan-tsan da shi kada wata rana ya illata ni ta zabga tagumi tacigaba da tunani wannan al'amari na Amar.
Yana shiga d'akinsa ya kwa6e kayansa daga shi sai _boxer_ ya shiga _bathroom_ ya yi wanka yana kamalla wanka yaduba babu _towel_ ko d'aya a _bathroom_ d'in cikin rashin damuwa yafito _nicked_ yasaka kayan bacci yafesa turare yafice har yanzu ta nan inda yabarta ko kallonta bai yi ba yanufi _darning table_ ya cika cikin sa ya 6are _lemon sweet_ ya jefa baki ya zauna bisa ga kujera da ke _facing_ d'inta a tsorace take kallonshi saboda yadawo mata _Hero_ sak ya watsa mata harara yace ke zo nan muryar ta na rawa tace Dan Allah _Hero_ kayi hank'uri, za ki zo ko za ki tsaya bani hak'uri ne"?
A sanyaye ta isa gabansa tayi tsaye ya yi mata kallo sama da 'kasa sakamako rigar da take sanye da ita ya lumshe idanu, a fakace raheela take harara sa ya bude idanu yafinciko ta da 'k'arfi tafad'o kansa yace raheela kina so ki kashe ni koh"?
Ta girgiza kai yace to miyasa kika yi kuka lokacin da na k'arya _sim card_ d'inki"?
Ni fa bashi bane dalili kuka na
To menene dalilin kukanki"?
Kaine dalilin kuka na yaa Amar ka zamewa rayuwa ta karan tsaye
Yad'ago fuskarta yace yanzu nan zan k'ara zamewa rayuwarki k'aran tsaye, yad'auke ta chak yanufi _bedroom_ d'insa da ita meye haka yaa Amar wallahi zanyi maka ihu barawo me ka ke nufi za kayi min"?
Ya jefa ta bisa gado tasaki razanane ihu kaifa mugu ne yaa Amar ya yi murmushi yace yanzu nan zan gwada mugunta 'yar asali da k'arfi tsiya yafara _romance_ d'inta tun tana ture shi har k'arfinta yak'are sai sheshak'ar kuka takeyi ya rungume ta yana Shafa sumanta a hankali ya kira sunanta raheela tayi banza da shi yak'ara kiranta raheela ta murgud'a masa baki tace miye"?
Ina sonki raheela ina tsanani sonki"
Mtss....wai kai bakada wata sabuwa kalma ne sai wannan"?
Ke fa shashasha ce raheela wayagaya miki kalma so tana tsofa"?
_please_ yaa Amar ka kyaleni na tafi _room_ d'ina bacci nakeji
Ba inda za ki je anan za ki kwana
Karka tilassa ni ko kanuna mini k'arfi ka kar6i abunda bana farin ciki mallaka maka shi.
Amar yayi murmushi yace ni ma banida ra'ayi tilassa ki ko nuna miki 'karfi zan jira ki ne har izuwa lokacin da, za ki kawo kan'ki gareni Raheela ta zare ido cike da mamaki tace ni Raheela Abdullahi matawalle na kawo maka kaina"?
Amar ya tureta yace dallah d'agani kin wani baje bisa k'arjina sai kace kinsami katifa ,a kunya ce raheela ta mik'e zaune tana wani kakkare k'rjinta da hannaye ta, Amar yaja tsoki had'e da juya mata baya a sanyaye tafita daga d'akin ta nufi nata.....

Jeeddah Aliyu🌹
[08/08 6:09 pm] Jeeddah Aliyu🌹: [08/08 11:27 am] Jeeddah Aliyu🌹: 🍆🍆🍆🍆MIJIN 'YAR UWA TAA 🍆🍆

💕love story 2016💕

{Part 2}

Na Hauwa Shehu Aliyu🌹

9⃣3⃣

Tana shiga d'akinta ta haye gado tayi kwanciya ta take magana yaa Amar tafad'o mata a rai _banida ra'ayi tilassa ki ko na nuna miki k'arfi zan jira ki ne har izuwa lokacin da za ki, kawo kan'ki gareni_
Ta kyakyale da dariya kamar mahaukaciya lallai yaa Amar bashida hankali in banda hauka ta yaya za'ayi na kai masa kaina ni da bana sonshi ta ja tsoki had'e da lumshe idanu.

```WASHE GARI```

Raheela na zauna a _parlour_ yayin da lamtana ke ciki _kitchen_ tana had'a _breakfast_ Amar yafito daga d'akin shi yana waya 'kamshi turare shi yadaki hanci ta tayi wani lumshe idanu, a zuciyarta tace ina masifar son 'kamshi turare _Hero_ ta juya ta kalli shi yana sanye da _black Jean's_ da _body hook red colour_ rigar ta d'an matsi shi shiyasa fad'ad'e k'irjinshi ya baiyana sai kace d'an _restyling_ raheela ta shak'i iska ta furza, yak'araso cikin _parlour_ ya dungure mata kai yanemi kusa da ita ya zauna yacigaba da magana da yakeyi a waya gaskiya kb kana shiga hakina haka kawai za ka dameni, da sanyi safiyar nan da zance, soyayya miye a cikin soyayya baya zafi da k'ona ga kuma d'an banza rad'ad'i ni fa kyautar zuciya ta na bayar sukuntu amma har yanzu, bansami k'ar6uwa ba shikenan zan turo maka _number_ ta amma _next time_ in kahad'u da mace ka ji kana sonta karka bari ta tafi batare da ka kar6i _number_ ta ba yana k'arasa magana ya kashe waya.
Ya juya wurinta ya ga yadda ta had'e fuska ya tabe baki yace ke! Baki iya gaisuwa bane"?
Ta murgud'a baki had'e da cewa ina kwana"?
Harara ya galla mata, yace yana bisa gado raheela ta yi murmushi ta wani mak'e kafad'a alamar ni ko a jikina, yace ya akayi yau baki saka Jan baki ba"?
Bansaniba ta fad'a kaitsaye, ke fa bakida kirki ni ke cewa bakisaniba"?
To ina ruwanka da ni
Ina tausayi ki raheela ranar da za ki fad'a tarko na, a yatsine tace
hakan ba za ta ta6a kasance wa ba.
Ni kuma nayi alqawali sai na cusa miki zazzafa soyayya ta ko ta k'arfin tsiya ce ta kyakyale da dariya had'e da mik'ewa tsaye ta wani kad'a idanu tace in kana da ra'ayi yin _breakfast_ bissmillah domin ni wannan karatu naka ba tasiri yakeyi akaina ba.
Ya yi murmushi had'e da cewa wata rana zayi tasiri akanki, ta galla masa harara ta juya ta nufi _darning table_ shima ya mik'e ya Mara mata bayan sun kamalla _breakfast_ suna zaune a _parlour_ Amar ya kira sunanta _raheela_ tace _uhmm_ kinji wata sabuwa rigima da kb ya tsiro da ita wai Zainab yakeso za Ku bashi kuwa"?
Raheela ta washe baki me zai hana in har ta amince da shi
Amar ya tabe baki yace _okay_ zan bashi number wayarta sunyi magana, daga nan in yasami kar6uwa sai yaje yanga iyayyeta yana k'arasa magana ya mik'e tsaye yanufi k'ofar fita da sauri raheela dakatar da shi ta hanyar fad'ar yaa Amar ba dai fita za kayi ba"?
Cikin zafin rai yace in na zauna gida uban me zai yi miki"?
Raheela ta zaro ido maida wuk'a bawa Allah daga tambaya sai cibi ya zama k'aro
Ya yi mata kallo k'asa ido dad'i na da ke raheela zurfi ciki kawai kifito fili ki ce yaa Amar jiya ka d'aura mini karatu yau kuma shine za ka fita batare da ka tunarda ni ba
Raheela ta yatsine fuska tace kutt ni tun da nake da kai ko farillan alwala baka ta6a fad'a mini ba'
Amar ya yi murmushi yace har musstahabai zan k'oya miki gani yadda yadunfaro ta yasa tafara ja da baya karka ta6ani yaa Amar, Dan Allah ka yi tafiyarka Allah ba ki isa ba wayace ki tsokanoni"?
To kayi han'kuri ba zan k'ara tsokana ka ba ta mik'a hannu tad'auki _pillow_ kujera ta jefa masa ya tare da hannu shi ta falla da gudu ta haura sama saida ta kai _last stairs_ tayi masa gwalo Ya yi murmushi had'e da shafa sumar kanshi, a maimako tashiga d'akinta sai kawai tanufi falonshi da ke sama tafad'a kan kujera washhh ta fad'a had'e da dafe goshi, yaa Amar yana so yahad'asa mini _hypertension_ ta k'ofar baya ya shigo _parlour_ ya lallab'a ya d'ank'i hannuta yace wa na kama"?
Raheela tayi narai-narai da ido tace raheela yace _Good_ ga ra da ki ka gano cewa raheela na kama to amma ae banyi maka laifi ba da za ka kamani'
Kinyi laifi miye ruwa ki da ni da za ki tambaye ni fita zanyi
Kana matsayi mijina kace ba zan tambaye ka ba tak'arasa magana had'e da murgud'a masa baki Amar ya zaro idanu yace yaushe na tashi daga mijin 'yar uwa ki na dawo mijinki"?
[08/08 5:58 pm] Jeeddah Aliyu🌹: 🍆🍆🍆🍆MIJIN 'YAR UWA TAA 🍆🍆

💕love story 2016💕

{Part 2}

Na Hauwa Shehu Aliyu🌹

9⃣4⃣

Har abada kana nan a matsayin ```MIJIN 'YAR UWA TAA ``` domin ni a hakan nake kallonka ba kuma zan chanza maka matsayi ba
Amar ya yi ajiyar zuciya yace banta6a gani shashasha irin ki raheela ada nake mijin 'yar uwarki kafin mutuwa ta rabamu a yanzu kuma ina matsayi mijinki.
Aure mu babu haramci ko aibu a cikinsa, kafin mu mutum dubu sunyi da aure na da ke yanada matsala raheela da iyayye mu ba za su had'a mu ba saboda su ba jahilai bane karki manta raheela na aure na'eema ne ba'a haiyyaci na ba ki amince da ni raheela ni kuma na d'auki alk'awali zan ririta ki zan shayar da ke d'and'ano da gard'in _
_soyayya_
Raheela ta kyabe baki tace ni fa bance aure mu yanada illah ba, kawai abunda nakeso ka fahimta yaa Amar Kaine zuciyata bata muradi'
Amar yasaki hannuta ya zauna a kusa da ita yadafe goshi, a zuciyarsa yace ya zanyi da wannan dakariyya yarinya Sam babu tausayi a zuciyarta.
_Raheela_ ya ki ke so nayi da rayuwa ta"? sani kanki ne a yadda nakesonki ba zan ta6a rabuwa da ke _I can't live without you even a moment you are my life my soul, my everything please raheela give me a chance I will teacher you how to love me_
Raheela ta turo baki tace wai _Hero_ ya ka ke so nayi ne"?
Ita zuciya fa ba ae mata dole, so daina tak'urani ban shirya k'ar6a tayi soyayyarka ba sai ka jira har izuwa lokacin da zuciya ta zata amince da kai.
Mtss....Amar ya ja tsoki had'e da cewa anyya kuwa raheela ke mace ce"?
Harara ta galla masa daga bisani tace zo ka Shafa kajiya watakila za ka gano a wane jinsi nake
Da sauri ya rik'e hannaye ta da hannu sa d'aya, yasaka d'ayan hannu cikin rigarta raheela na ji saukar hannu shi inda batayi zato ba ta kurma ihu wayyo yaa Amar miye haka"?
Ni fa ba 'yar iska bace da za ka dinga koya mini iskanci, ga ni yana k'ok'ari tsalaka _border_ yasa tafashe da kuka mai k'arfi gaske hakan yasa Amar yadaina abunda yakeyi, yasake mata rankwshi aka yace _next time_ in ki ka k'ara cewa na Shafa to gaba d'aya zan shafe ki
Raheela ta zame daga kujera ta zauna 'kasa tana sauke numfashi zuciyarta cike da haushi Amar
Ya mik'e ya tsaye yana mata dariya yace, ni zan fita ina fatar za ki haddace wannan karatu saboda akwai Sabon _topic_ da dare kuma zafin wannan zafi, ya yi mata gwalo yafice.
Yayin da raheela tak'ara harzuk'a a baiyane tace ashe in ranka yana 6ace akayi maka gwalo zafi ne da shi dama haka umma hajara ta keji duk lokacin da nayi mata gwalo"?
shiyasa takeji kamar ta yanka ni ta rufe idanu ta kamar mai jin bacci tasoma tunani abunda yawakana, tsakanita da yaa Amar nan take taji wani abu yana safa da marwa a jinita ta dafe k'irjinta had'e da furta na shiga uku shin me wannan sabon sauyi da nakeji yana shigata yake nufi"?

```WAIWAYE ADON TAFIYA```

_A GARI KADUNA_

Tun safe umma hajara ta shirya tana jiran aunty asabe, ta zo su d'auki hanyar _Enugu_ domin ta kagara ta ganta gaban sabon bokan saboda yadda ta ji aunty asabe take zuzuta shi tabbas shi kadai zai iya tarwatsa mata rayuwa raheela, ta kad'a kai had'e da kyaci ta sha ji labari boka Edulo a baki aunty asabe tsohon iyamurai ne ko hausa bayaji saidai buroki matsifi ne na gaske wayarta tayi _ringing_ shine ya yi sanadiya dawowar ta daga duniya saka mugun nufi da sauri tad'aga tace haba aunty asabe tun dazu na shirya ke kadai nake jira, sai kuma naga umma hajara tayi shiru daga bisani ta kurma ihu ta jefar da waya tacigaba da kururuwa had'e da gunji kuka Abba da Aunty amarya suka shigo d'akin nata agigice aunty amarya ta dafa ta tace me ke faruwa ne hajara"?
Cikin gunji kuka umma hajara tace na shiga uku na lalace Sadeeya......


Jeeddah Aliyu🌹
[09/08 8:52 pm] Jeeddah Aliyu🌹: [09/08 12:44 pm] Jeeddah Aliyu🌹: 🍆🍆🍆🍆MIJIN 'YAR UWA TAA 🍆🍆

💕love story 2016💕

{Part 2}

Na Hauwa Shehu Aliyu🌹

9⃣5⃣

Abba yadaka mata tsawa yace wai ba za ki fad'a mana abunda ke faruwa ba"?
Umma hajara tak'ara kwatsama ihu had'e da zubewa k'asa Abba yarik'o ta yace dad'i na da ke hajara rashin takwali ko ma menene yafaru ya kamata ki saka hank'uri da dangana a zuciyarki da kyar ta bud'e bakinta tace shikenan narasa iyayye na lami da alhajimu gobara ta cinye su a tsorace Abba da aunty amarya suka d'auki kalma shahada, daga bisani Abba yadawo lallashinta ya juya wurin aunty amarya yace ki je ki fad'awa saura mutane gida su fito mu tafi.
Allah sarki duniya umma hajara na yunk'uri kassara rayuwa raheela, sai kuma ga wani babban al'amari ya cika da ita gobara ce ta tashi a tsikiyar dare d'an Tsoho da tsohuwa suna ciki sharar bacci suka ji hayaki ya turnuk'e gida kafin akawo musu d'auki har wuta tagama aikinta sai, gawawaki su aka fito da su umma hajara tarasa 'yarta na'eema ga shi kuma tak'ara rasa iyayyeta a lokacin guda shin ko hakan zai sa tayi nadama ta tuba ta komawa Allah tun kafin ta, ta mutuwa ta riske ta"??


```ABUJA```

Tun lokacin da Amar yafita yabar raheela cikin halin tilawa darasi da ya koya mata, _mtsss_ ta ja tsoki tasoma zance zuci gaskiya _Hero_ yana so yajefa ni cikin wani hali kalli tun lokacin da ya mammatsi ni yafita narasa sukuni sai wani d'an banza _electric shock_ nakeji yana yawon a jinina, lallai in haka tacigaba da wanzuwa a tsakani mu tofah babu makawa zan fad'a a tarko da _Hero_ yakafa min.
_Na shiga uku ni raheela zan tafka abin kunya ```SON MIJIN 'YAR UWA TAA``` zai kamani ina zan kai alqawali da na d'aukawa yaya na'eema_ ??
Wasu zazafa hawaye Suka tsatsafo daga idanu ta, kai ina wallahi ba za ta sabu ba wai bindiga a ruwa tabbas ba zan bari makamai _Hero_ suyi tasiri akaina ya Zame mini dole na tanadi makamai Kare hari domin na kare kaina daga duk wani hari da yaa Amar zai kawo min matukar nayi sake yagano nafara zurmawa sunana _margaaya_ {Ta bakin indiyawa lol}
Kamar daga sama taji sautin lallausar murya sa saitin kunnenta, yace _raheelaaah_ a tsorace tad'ago had'e da furta _oh my God you scared me_ Amar yasaki murmushi ta galla masa harara yaushe ka shigo _parlour_ nan kuma me kadawo yi"?
Tun lokacin da kika Lula duniyar sama kina tunani _Hero_ tun a lokacin na shigo sannan kuma zuciyata ce tafad'a mini kina tsanani buk'atuwa da son

Please Login or Register in order to submit comment