Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

hajara tasaki bakinta mai kama da gugar tsunma tana zuba Alhaji Abdullah matawalle yake la6e yana sauraro duk abunda suke fad'a da sauri yafito daga ma6oyarsa, yanufi waje da sauri har yana tuntube yana fita yaciro waya ya yi magana ta tsawon mintuna biyar daga bisani yanufi _part_ d'in Alhaji Muhammad matawalle bayan shigarsa da kamar mintuna uku sai gashi sun fito tare, sukayi tsaye cirk'o-cirk'o suna kallon _main gate_ tsawon mintuna shidda zuwa takwas suka d'auka a tsaye, daga bisani 'yan sanda{police} guda biyar uku maza biyu mata suka baiyana a k'ofar gidan maigadi yabud'e masu k'ofa suka shigo.......

Jeeddah Aliyu🌹
[13/08 9:23 pm] Jeeddah Aliyu🌹: [13/08 8:04 pm] Jeeddah Aliyu🌹: 🍆🍆🍆🍆MIJIN 'YAR UWA TAA 🍆🍆

💕love story 2016💕

{Part 2}

Na Hauwa Shehu Aliyu🌹

1⃣0⃣7⃣

Da hanzari Daddy da Abba suka nufi wurin su yayin da Abba yak'ara yi wa _inspector salis_ bayani irin ta'addaci da kunne sa suka jiyo masa ke umma na k'ulawa kaitsaye Abba yajagoranci _police_ d'in zuwa d'akin umma hajara har yanzu suna nan zaune inda suke zaune tun farko, motsin bud'e k'ofa yasa sukayi shiru domin jiran mai shigowa Abba yace _inspector_ bissimallah ga sunan kutafi da su Ku tuhume su da tuhama da laifin kisan kai a razane umma hajara da aunty asabe suka mik'e tsaye kowane su da yanayi tashin hankalinsa cikin sark'ewa murya umma hajara tace lafiya Abdullah su waye za'a tuhuma da laifi kisan kai"?
In kinje _police station_ su za su amsa miki tambayoyo ki nan take inspector salis yaciro ankwa{handcuffs} yabugawa umma hajara da aunty asabe gani haka yasa suka fara ihu da gurnani kuka mai matukar k'aran gaske har _neighbour's_ ana jin sautin ihu da kururuwa su sanadi da yasa aunty amarya tafito domin gani abunda ke faruwa, aka iza k'eyarsu gaba mami na d'akin kwance taji ihu yakarad'e gidansu da gudu tafito, tana fitowa taci karo da umma hajara da aunty asabe cikin ankwa{handcuffs}
tasoma tasalima da tambayar, meke faruwa, kafin tasami amsar tambayarta kaka tak'araso tana fad'ar yau kuma wace masifa ce hajara kika d'auko har da su jami'ai tsaro a ciki"?
Yayin da _police_ ba su tsaya sauraro amsa da umma hajara za ta bayar ba suka jefa su mota had'e da yin awon gaba da su
gaba d'aya mutane unguwar suka fito suna kallonsu.
Sai lokacin Daddy da Abba suka k'orawa mutane gidan bayani ae kuwa kaka ta hau bakinta,inda take Shiga ba nan take fita ba{su kaka an tsallake rijiya da baya}.

```Abuja```

Raheela tana gani Amar yatafi yabarta, ta mik'e da kyar tashiga, d'akinta ta zube bisa gado tana kukan rashin mafita had'e da danasani daga bisani tashiga _bathroom_ ta tsalla wanka tafito batare da tayi _make up_ ba tasaka 'yar k'arama riga iya guiwata ta tsaya kanta ba d'an kwali tanufi _parlour_ Amar yana zaune hannushi, rik'e da _remote control_ yana chanza _channels_ cikin 'yar siririya murya tayi sallama, kallon d'aya Amar ya yi mata ya kauda fuska, ya amsa mata sallama adaki'le duk da haka raheela batayi k'asa da guiwa ba tanufi wajenshi ta durk'usa gabanshi, tafara magana cikin rauni murya duk d'an Adam baya wuce kuskure a rayuwa sa nasan nayi kuskure a baya a yanzu ina da muradin na gyara miyasa yaa Amar ba za ka bani dama gyarawa"? musanmman yanzu da ka fahimce cewa na kai k'ololuwa a sonka ka tausaya wa zuciyata _hero_ wallahi ina tsanani sonka a shirye na da na zauna da kai yaa Amar kuma nadaina kallonka a matsayin```mijin 'yar uwa taa```
Kallon banza ya watsa mata ya yatsine fuska daga bisani ya kauda fuska cikin sanyi jikin raheela ta mik'e tanufi k'ofar fita zuciyrata na tafarfasa kamar daga sama taji sautin murya sa yana rera wak'ar _2face_ mai take _if love is a crime_ da sauri raheela tajuyo cikin zuciyata tace lallai hero yashirya rama duk wulaqanci da nayi masa idanu ta suka ciko da hawaye tafita da gudu, yayin da Amar ya ji tausayinta yamashi da sauri ya mik'e ya Mara mata baya har yarik'e _handle_ ya bud'e k'ofar d'akinta sai kuma yafasa ko me yatuna !oho.

```WASHE GARI```

Raheela ta tashi da zazzafa ciwon kai amma haka nan ta shirya zuwa school saboda tanaso gani Ayshat tabata shawara yadda za ta shawo kan matsala da ke tsakaninta da Amar.
Wani mugun kallo Ayshat ta watsawa raheela daga bisani, tace duk laifi ki ne raheela ta yaya kina son mutum sannan ki kasa bashi kanki wannan ba so bane ina tsanmani har yanzu da sauran tsanar Dr Amar a zuciyarki, da sauri raheela ta girgiza kanta had'e da cewa wallahi _besty_ ina matuk'ar son yaa Amar kuma a shirye nake da na bashi kaina ni dai muradina yadaina kula wannan 'yar iska.
Ayshat tasuke ajiyar Zuciya daga bisani tace za ki amince da duk abunda nace kiyi za kiyi komai wuyarsa"?
A yadda nakeso Hero Ayshat duk abunda kikace nayi zanyi muddin bai sa6awa addina ba.
Tsawon lokacin Ayshat tad'auka tana d'orawa raheela lacca nan take raheela ta hadace ta kuma k'udiri aniya, yiwa Hero d'inta da wannan shawara raheela tanufi gida cike da zumudi yau za ta shayarda Hero _lipstick_ har sai yace yagaji.....
[13/08 9:20 pm] Jeeddah Aliyu🌹: 🍆🍆🍆🍆MIJIN 'YAR UWA TAA 🍆🍆

💕love story 2016💕

{Part 2}

Na Hauwa Shehu Aliyu🌹

1⃣0⃣8⃣

Tana isa gida _handbag_ d'inta had'e da tarin _handouts_ ta ajiye d'akin tanufi _kitchen_ Kusan abinci kala uku ta girkawa _Hero_ kuma duka _favourite_ d'insa tasan dole ya yaba, tana kamalla girki ta jera a _darning table_ ta nufi _parlour_ tasake gyara shi ta jona _burner_ a socket ta zuba turare wuta d'an Maiduguri gida yad'auki k'amshi yau kam raheela tafito amarya sak daga bisani tanufi _bathroom_ ta cika _bathtub_ da ruwa masu d'an d'umi-d'umi ta zuba _bubbles bath_ mai 'kamshi gaske ta cire _towel_ d'in jikinta tafad'a ciki tana wanka tana hango kanta ita da yaa Amar suna tafka soyayya ta fitar hankali, tana gama wanka tafito daga _bathroom_ tanufi _dressing mirror_ ta cha6a _make up_ ta kece raini wani _boos short_ tasaka _red colour_ da wata 'yar k'arama _armless top_ _yellow colour_ ayi mata Zane zuciya da red colour" iya k'irjinta kadai tarufe ta tufke gashinta da red colour d'in _ribbon_ _lips_ d'inta yasha _lipstick_ tak'arewa kanta kallo a _mirror_ tayi murmushi had'e da godewa Allah da wannan kyakyawa sura da yayi mat tad'auki turare _natural beauty_ tafesa tak'ara d'aukar _eternity woman_ tafesa saida ta fesa turare kusan kala biyar sannan ta, bude _bedside drawer_ tadauko _lollipop_ ta b'are had'e da jefawa baki a hankali ta jaye _curtain_ d'in window tana kallon bakin gate ko Allah zai sa ta hango, haske da ke haskaka zuciyarta, tsawon _ten minutes_ ta d'auka a tsaye daga bisani ta ji _horn_ d'insa tasauke ajiyar zuciya har ya yi _parking_ idanuta na bisa kanshi tsanani sonshi ya ratsa zuciyarta ta lumshe idanu tana gani yashigo cikin gida tasaki _curtain_ ta zauna a gefen gado tana tunani daga ina za tafara saida ta share tsawon _12 minutes_ tana neman mafita daga bisani ta yanke shawara fita. kaitsaye _down stairs parlour_ tanufa yana zaune bisa _darning table_ yana cin abinci cikin yanga take tafiya, Amar ya shak'i k'amshi turareta ya lumshe _sexy eye's_ d'insa a yangace ta je kujera ta zauna tace sannu da zuwa Hero"
Wani irin _shock_ ya ja Amar sakamako hango cinyoyi raheela a fili da yayi da kyar ya hadiye loma bakinsa cikin zuciyarshi yace wannan yarinya so take ta kashe ni ne"?
Ya ajiye _spoon_ da k'arfi ya mik'e yanufi _parlour_ ya zauna raheela ta yi murmushi had'e da furta yau sai na k'ure maka maleji ta mik'e tanufi inda yake zaune ta zauna kusa da shi ya mik'a hannu yad'auki _remote control_ da sauri tad'auke _remote_ d'in tayi k'asa da murya tace _are you still angry with me_ ?
Mtss ya ja tsoki had'e da kauda fuska tasaka hannuta tajuyo da _face d'inshi suna facing in juna tace I'm so sorry hero please forgive me_
Shiru ya yi tamkar mai nazari raheela tak'ara cewa _please hero I say I'm sorry_ ta ciro lollipop d'in bakinta tasaka masa a baki cikin zafi rai ya buge mata hannu, yace.......

Jeeddah Aliyu🌹
[14/08 9:42 pm] Jeeddah Aliyu🌹: [14/08 6:37 pm] Jeeddah Aliyu🌹: 🍆🍆🍆🍆MIJIN 'YAR UWA TAA 🍆🍆

💕love story 2016💕

{Part 2}

Na Hauwa Shehu Aliyu🌹

1⃣0⃣9⃣

_look_ raheela banaso damuwa ki kyaleni kinji koh"?
Raheela ta marairaice murya tace, ina sonka hero duk abunda kayi burgeni kakeyi sai, naji kamar na goyoka na zagaye garinan da kai ina cewa yeee ko zo Ku ga mijina kyakyawa mai kama da ni saidai nafishi kyau tak'arasa magana had'e da yi masa gwalo.
Amar yak'ara tsuke fuska{shi a dole class yake ja nace kaji da shi Tsoho d'an duniya ana so ana yanga}
Yace ke wa kika fi kyau"?
Kai mana ko kana shakka ne a gwada"?
Me za'a gwada"?
Kyau mana"
Na fahimce cewa yau wani sabon iskanci kike ji, kin kuma sani sarai, zan yi miki abunda nasaba yi miki.
Wani mahaukaci ihu raheela tasaka had'e da tsalle, tace yau burina ya cika na zo wa hero da sabon iskanci, da gudu tashiga _kitchen_ yayin da Amar yabita da kallon tsoro cikin zuciyarsa yace na Shiga uku me ke damu yarinya nan"?
Allah yasa ba bini ki lalace tasha{tutolin} raheela ta bud'e _fridge_ ta d'auko gwagwani _Amstel Malta_ domin tasan shine _favourite drinks_ d'in Amar ta d'aukowa kanta _fanta_ tafito da d'an ihunta ta balle gwagwani ta mik'a masa had'e da cewa _let's celebrate_ mtss Amar ya ja tsoki cike da jin haushi raheela yarinya nan tanaso ta rainani amma zan yi magani ki gani yak'i k'arba yasa ta ajiye drinks d'in bisa _stool_ cikin shagwaba tace tun da ba za ka sha ba nima bazan sha ba kai ne kace kullum da Tsoho iskanci na ke zuwa maka yau na zo maka da sabo amma ka yi min wulaqanci.
Amar ya cije _lips_ d'insa yana mata kallon k'asan ido daga bisani kuma ya galla mata, yace _to hell with you ke da Sabon iskanci naki_ in kika nemi ki kaini bango kinsan abunda zai biyo baya.
Turo baki tayi tace kai komai akayi ba'a burgeka don ka ga ina sonka shine kake mini wulaqanci Allah sai in daina son naka.
Cikin zafin rai Amar yaficiko ta tafad'o kanshi ya yi mata bak'ar matsa saida tasaki k'ara, yalala6o bakinta yahad'e da na shi ya had'e halshenta da _lollipop_ d'in bakinta yana tsotsa tamkar mayuwaci zaki, su raheela ido yaraina fata tsawon lokacin Amar yad'auko yana ya motsata saida ya tabbata yarikata mata kwakwalwa sannan yasaketa, yayin da raheela ta sulale k'asa ta zauna, tana sauke numfashi Amar ya yi murmushi mugunta, ya shafi kumatu ta yace ya akayi ne baby"?
Raheela ta yi banza da shi sai faman jinya zuciya da ganga jikinta takeyi, daga bisani tayi nassara dawowa da natsuwarta tace _Hero_
_umhh_
Ina fatar yanzu ka huce?
Dungure mata kai ya yi yace ban huce ba, saboda ba ki bani abunda nake mafalki mallaka ko kin fara sallah ne"?
Zaro ido tayi tamkar ta ga abun tsoro umhh Hero gaskiya shishigi ka ya yi yawa ina ruwanka da sallah ta"?
Murmushi ya yi yace saboda ke matata ce kinga kuwa ni nakeda ruwa da duk wani abu da yashafe ki.
Sai nan da kwana goma zan fara sallah sai kafara lissafi tun daga yau.
_okay_ bari nayi _checking_ da kaina zan gano ko saura kwanaki nawa na zama cikakke ango Amar yak'arasa magana had'e da saukowa k'asa yajayota ya zura hannu shi cikin _boo short_ d'inta tana gani abunda yake k'ok'ari yi yasa tasoma ihu miye haka Hero"?
kai fa bakada kunya, Dan Allah ka kyaleni.
Zan kyaleki amma sai kin fad'a mini saura kwana nawa na zama ango saboda nagaji raheela wallahi nagaji _I really need you in my bed_ banta6a kusantar zina ba banaso na jefa kaina mahalaka ki tausayi min raheela ki bani kanki ni kuma nayi miki alqawali zan nuna miki zalla soyayya wance ba ki ta6a mafalki samu daga gareni.
raheela tayi murmushi jin dad'i ta sada Kai k'asa Amar yad'ago fuskarta, yace wallahi ina sonki raheela banta6a son wata 'ya mace sai akanki kece farin cikina burina da ace narasaki raheela da tabbas nayi ban kwana da kwanciya hankalina ki tausayawa masoyinki mai tsanani so da kaunarki.
Raheela batasan lokacin da tafad'a k'irjin Amar ta k'ank'ame shi tafashe da kuka cikin murya mai cike da sautin kuka tace daina rok'o abunda yake mallaki ka Hero saboda raheela da duk wani abunda ta mallaka naka ne, na kuma yarje maka kayi yadda kaga dama da ni domin kuwa ni ta kace Hero ina tsanani sonka shiyasa nake masifar kishinka _please_ banaso ka'ra kula wannan karuwa komai kake so zanyi maka _I'll do any thing just to make you happy_
Tsan-tsan dad'i ya baibaye zuciyar Amar yad'ago fuskar raheela yasaka halshe ya lashe hawaye fuskarta tass, daga bisani yabata labari Ramlat, tsanani mamaki ne yarufeta tace yaushe Ramlat ta zama 'yar iska"?
Amar ya yi murmushi had'e da cewa dama chan 'yar iska ce.
to Allah ya isa ban yafe mata ba tun da ta runguma mini miji raheela tak'arasa magana har da su murgud'a baki
Kyalkyalewa da dariya Yak'ara mannata a k'irjinsa, yana wani shafa gashin kanta _Raheela troublemaker_ wannan Allah, ya isa d'in har da ni ciki saboda nima na rungume ta.
Ta narka masa duka a k'irji tace ni bada kai nake ba saboda kafad'a mini dalilinka na rungumarta na kuma yafe maka amma ita kan ban yafe mata ba.
Amar kan sai faman kyalkyale dariya yakeyi duniya tayi masa dad'i, sai misali k'arfe _11:20_ na dare kowane su yanufi _bedroom_ d'insa bayan shigar Amar d'akinsa da kamar _5minutes_ sai gashi yafito cikin _pajamas_ sai faman zabga k'amshin yakeyi yanufi d'akin raheela da 'yar gajeriya sallama yashiga, raheela na tsaye gaban _wardrobe_ taciro rigar baccinta sai ga Hero yashigo ta baya ya rungume ta, ya yi k'asa da murya baby yaushe wannan abin zai tafi"?
Ta sunkuyarda kai 'k'asa takasa cewa komai kunya tarufe ta.
Cikin kunnenta yarad'a mata _just tell me Baby_
Yadda ya yi mata magana a kunne yasa tsigar jikinta tashi ita ma ,kamar mai rad'a tace _remains 2 day's_
Chak Amar ya sunkuce ta yadinga juyi da ita sai kyalkyale dariya sukeyi daga bisani ya zube bisa gado ita kuma tana bisa k'irjinshi gashin ta yarufe mata fuska hannu yasa yatattara shi ya mayar da shi baya.
tsawon lokacin, suka d'auka suna shayarda junansu soyayya mai dad'i gaske ta hanyar _Romance_ daga bisani Amar ya rungume abarsa cikin shagwa6a raheela tayi magana ta hanyar cewa hero bansaka _sleeping dress ba_
Amar yak'ara k'ank'anme ta yace nafisonki a haka baby kema za ki fi jin dad'i bacci...

_asuba tagari lovebirds_

Jeeddah Aliyu🌹
[14/08 7:53 pm] Jeeddah Aliyu🌹: 🍆🍆🍆🍆MIJIN 'YAR UWA TAA 🍆🍆

💕love story 2016💕

{Part 2}

Na Hauwa Shehu Aliyu🌹

1⃣1⃣0⃣

```washe gari ```

Raheela na _kitchen_ tana had'a _breakfast_ ta duk'ufa da aikin da takeyi Amar yashigo _kitchen_ d'in raheela tajuya tana murmushi tace _Good morning Hero_"
Ya mayar mata da matarni murmushinta had'e da cewa _Morning baby" kintashi lafiya?_
Lafiya qalau _suit_ d'inan sunyi matuk'ar dacewa da kai kayi kyau'
Na gode babynaa tsaye ya yi yana kallo raheela har tagama abunda takeyi ya tayata ta jera abinci bisa _dining table_ daga bisani tace _10 minutes_ zan saka kayana nadawo mu yi _breakfast_
Amar ya girgiza kai yace mu je na rakaki raheela ta yi murmushi, ta wuce gaba yana biye da ita _simple make up_ tasaka atamfar _Holland_ ta kwashe tarkace takardu ta tajuya wurin Amar da ke ta aikin kallonta kamar zai cinyeta, tasaki masa sanyaye murmushi, tace sorry my hero na barka kana jira.
Amar yasaki ajiyar zuciya ya mik'e tsaye yace, _never mind dear_ mu je ko raheela tajuya suka five daga d'akin taja masa kujera ya zauna tayi _sarvin_ d'inshi.
Amar yace kinyi min kyau raheela har naji kishi yakama ni saboda banaso mazan da ke waje su kalla mini ke.
murmushi ta yi tace Hero kenan ko sun kalleni sunyi a banza saboda ni taka ce,
Dad'i Yakama Amar sai wani rausaya kai yakeyi suna kamalla _break_ suka jera a tare kaitsaye _parking space_ suka nufa, kowane yanufi motarsa raheela ta kasa shiga mota tayi tsaye tana kallon Amar shima ita yake kallo sai kace yau suka fara gani juna yayin da kowane da abunda yake sak'awa Amar yakasa jurewa yanufi wurinta da sauri yabata _hot hug_ yace ina sonki raheela har banaso abunda zai sa na nisanta da ke'
Nima haka Hero dai-dai da _second_ d'aya
Banaji dad'i in bana tare da kai sai naji kamar ruhina baya tare da ni Kaine bugun zuciyata hero Dan Allah ka kula min da kanka.
Amar yasaketa had'e da bata _hot kisses_ yace _you too baby take care of you self_
Da kyar suka rabu kowane zuciyarsa cike da kewar d'an uwa shi.

```Kaduna```
Kwana su umma hajara d'aya a hannu jami'an tsaro{police} duk sun fita haiyaci su, a washe gari 'yan sanda{police} sukayi nasara chafko shamsu killer a lokacin da Daddy da Abba suka iso police station su umma hajara an sha jinga 'yan sanda duk sun farfasa mata baki yanayi kamanu da halitta ta sun sauya saboda tsanani dukan da tasha, aka fito da su tana gani su Abba tafara kuka had'e da rok'on gafara Abba ya watsa mata kallon, tsana daga bisani yaciro farar takarda ya cilla mata yace wannan takarda dana cilla miki bata buk'atar dogon bayani domin kin fahimce abunda take nufi dama saura igiya biyu a yanzu kuma na tsintsinka su gaba d'aya, umma hajara ta kurma ihu kamar sabon kamu hauka ta rik'o k'afar Abba tana gunji kuka Abba ya han6areta yayin da mijin aunty asabe yana gefe yana jiran Abba ya gama nasa aiki shima ya aiwatar da nashi, aunty asabe nagani mijinta tace wallahi sharri sukayi min babu hannuna cikin wannan chakwakiyar, cikin zafi rai alhaji bukar yace ki je nima nasake ki saki uku kuma ko lahira bana fatar Allah ya had'ani da ke daga haka yajuya yafice yayin da kukan hajara da asabe yakarad'e _police station_ Daddy da Abba suma sukayi tafiyarsu dama hausawa sunce k'arshen alawa k'asa.

```ABUJA```
yau raheela ta tashi da matsananci fad'uwa gaba saboda yau ne tafaara sallah, ta kuma San hero ba d'aga mata k'afa zai yi ba dole yau ya k'arbi abunda ya jima yana mafalki mallaka ga shi raheela ta ca6a ado cikin wata rikitaciya rigar bacci _pink colour_ bakinta yasha _lipstick_ saboda tasan abunda Hero yafiso kenan, lungu da sak'o na jikinta yana fitarda fitinane k'amshi saidai kash zullumi had'e da tsoro sun hanawa raheela cika alqawali da tad'aukawa Hero na kai masa kanta, har _bedroom d'insa_ cikin zuciyata tace naga takaina ni raheela ya zanyi da Hero"?
[14/08 9:45 pm] Jeeddah Aliyu🌹: [14/08 8:44 pm] Jeeddah Aliyu🌹: 🍆🍆🍆🍆MIJIN 'YAR UWA TAA🍆🍆

💕love story 2016💕

{Part 2}

Na Hauwa Shehu Aliyu🌹

1⃣1⃣1⃣

Tsawon lokacin raheela ta share a zaune tana, nenan fita _ringing_ d'in wayarta yadawo da ita daga natsuwarta, ras gabanta yafad'i sakamako gani suna Hero na yawo akan screen d'in wayarta jikinta na rawa tayi picking a tsorace tace, _Hello_ Amar da ke kwance bisa k'aton gadonsa yana jira tsanmani, ya wani lumshe ido yace _Hi baby kina kallon agogo kuwa?_
Wata katuwar ajiyar zuciya raheela tasaki had'e da kallon agogon bango d'akin _11:2 na dare_
_Baby karki sa6a alqawali kinji_
Da kyar raheela ta bud'e baki hawaye na zuba daga idanu ta tace tsoro nakeji bazan iya ba Hero.
Haba baby Ashe duk son da kike kirari kina min k'arya ne har yanzu da ragowa kiyayyata a zuciyarki.
_No Hero wallahi ina sonka kawai dai ina jin tsoro ne_
Shikenan ki zo ki tayani kwana ba abunda zanyi miki kinji"?
Da sauri raheela tace da gaske Hero ba ka za yi min komai ba"?
Kwarai kuwa babynaa ba abunda zanyi miki
_okay_
Raheela tafad'a had'e da mik'ewa ta d'aura zani bisa rigar baccinta ta suri _slippers_ d'inta tanufi _room_ d'in Amar cikin 'yar siririyar murya tayi sallama Amar ya amsa mata ya mik'e daga kwance yanufi wurinta yace baby kinada alwala"?
Raheela taga kai hijab Amar ya mik'a mata cikin sanyi jikin tasaka yajagorance su sallah raka'a biyu yadinga kwararo addu'a raheela na amsawa da _Ameen_ daga bisani suka shafa addu'ar Amar ya mik'e had'e da mik'arda ita tsaye yacira mata hijab da zani jikinta, ya wani zaro ido had'e da cewa _wow amazing you look so sexy baby_
Raheela ta sunkuyar da kai k'asa jikinta na Mazari kamar maijin sanyi, cikin rashin damuwa da halin da take ciki Amar yarik'o hannuta yanufi wata 'yar k'arama _center carpet_ mai _shape_ d'in _heart_ a tsakiyar ta an rubuta _l LOVE YOU RAHEELA_ da manya harufa ya zaunar da ita yace _just a minutes_ yafice da sauri bai jima da fita ba yadawo da wani k'aton _tray_ mai tsanani kyalli da d'aukar ido anyi rafi d'insh da Leda mai kyalli ya ajiye gabanta yanufi d'an k'arami _fridge_ yadinga jido _drink's_ masu sanyi yana ajiye wa gabanta ya kashe wutar d'akin duhu ya mate d'akin daga bisani ya zauna kusa da ita ya d'auki wani d'an k'arami remote yaddana sai ga haske yana fitar da _different lights colour red, blue, yellow, pink whites & black_ sai ga wani tangameme photo su ya baiyana a jikin bango yanayi sa kamar _plasma tv_suna manne da juna sunyi masifar kyau Amar ya kira sunanta a k'asan mak'oshi _raheelaaah_ masifafe sanyi nan da takeji duk lokacin da Amar ya yi mata irin wannan kira ya lullube ta da kyar d'ago idanuta Amar yanuna mata jikin bagon d'akin inda photo su ke shawagi yana fitar da kaloli haske daban-daban......
[14/08 9:42 pm] Jeeddah Aliyu🌹: 🍆🍆🍆🍆MIJIN 'YAR UWA TAA 🍆🍆

💕love story 2016💕

{Part 2}

Na Hauwa Shehu Aliyu🌹

1⃣1⃣2⃣

Idanu raheela suka sauka bisa photo su ko wane colour yafito sai photo ya kuma irin colour sai kuma rubutu ya baiyana da wani colour daban an rubuta _HAPPY OUR FIRST NIGHT RAHEELA_ da manya harufa da sauri raheela ta sada kanta k'asa gabanta na cigaba da fad'uwa yayin da Amar yaye Leda da akayi rafin d'in _tray_ gasasu kaji suka baiyana akai sai k'amshi suke zuba _{ni kan 'yar gidan Shehu Aliyu na hadiye wasu masifafin yawu nace wallahi ko ta yaya sai na yagi rabona kuma har na yiwa Autar Hajiya guziri da cinya lol_}
Amar yad'auki 'yar k'arama _knife_ ya yanko katuwar cinya yasakawa raheela a baki yace ci kaza baby dama nayi miki alqawali a first night d'inmu za ki ci kaza sai kin ture cike da tsoro raheela ta tasgi kazar yayin da Amar yacigaba da d'ura mata kaza sai da tace na k'oshi hero yabarta haka nan yace mu je na rakaki _bathroom_ kiyi _brush_ da kanshi ya d'auko brush had'e da _toothpaste_ mai k'amshi _strawberries_ ya matsa akan brush d'in ya mik'a mata hannu raheela na rawa ta k'ar6a duk abunda takeyi yana, tsaye ya rungume hannu a k'irji yana kallonta, tana kamalla brush ta d'auki _mouth spray_ shima mai k'amshi _strawberry_ tafesa a bakinta a sanyaya tajuya yayin da Amar ya Mara mata baya, har Amar ya wuce ta tanan tsaye a bakin k'ofar _bathroom_
Raheelaaah"
Amar ya kira sunanta
Raheela ta runtsi ido jin takeyi kamar ta kurma ihu
_Zo nan raheela ba abunda zan yi miki kinji_
Girgiza kai tayi idanu ta na tsiyaya hawaye saboda yanzu kam ta fahimce yau Mai rabata da yaa Amar sai Allah
Tsanm ya mik'e yanufe ta da sauri raheela tashige cikin _curtain_ tana kuka, yaye _curtain_ d'in yayi yad'auke ta chak yajefa ta bisa gado yayin da raheela ke ta faman girgiza kai tana ja da baya karaf idanu ta suka sauka bisa _bedsheets_ shima da Zane zuciya an rubuta _I LOVE YOU RAHEELA_
A hankali Amar ya hayo

Please Login or Register in order to submit comment