Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yake kamar _Romeo_ Raheela batasan lokacin da murmushi ya kunbuce mata ba yayida Nazee da matarsa bahijja suka kyakyale da dariya, bahijja tace ko ke fa matar likita wannan murmushi da ki kayi baki ga yadda yayi masifar yi miki kyau, raheela ta galla mata harara tace ke ma kina goyon bayan mijinki koh"?
Nazee yace a wannan tafiya raheela babu mai goyon bayanki, ina zuwa bari na d'auko miki _special gift_ d'in da na kawo miki ya bude mota yafito da wani abu yana lullube da _raping paper_ ya mik'awa raheela cikin sanyi jiki raheela ta karb'a tace na gode yaya Nazee.
Bahijja tace to kawo na tayaki d'auka wannan abi daga sa sai yayi nauyi kinsan ba'aso amarya tana wahala.
Da dare za'a gabatarda _Dinner party_ Raheela da 'kawaye ta zaune a _bedroom_ d'in da aka ware musu a gidan yaya hafsat kowace su tasha _makeover_ raheela sai bin su da kallo takeyi daga bisani tace in tambaye Ku mana"?
Zainab ta ajiye turare da ke riK'e a hannuta bisa _dressing mirror_ ta zauna kusa da raheela tace miye tambayanki matar likita"?
Mtss...raheela taja tsoki tace na tsani wannan sabon sunan da ku ka lak'a min ya akayi naga kusan kaya iri d'aya da alama anko ne"?
Kwarai kuwa anko ne yaya hafsat ce ta raba mana shi a kyauta.
Raheela ta yatsine fuska tace hmm wahala ce bata 'kare mata ba shiyasa har take raba anko kyauta zainab ta tabe baki had'e da cewa amarya bakya laifi ko kin kashe d'a masu gida raheela tak'ara harzu'ka sai cika take tana batsawa zainab tajuya tacigaba da sabga gabanta, raheela ta mik'e tanufi _gift_ d'in da yaya Nazee yabata ta yaye _raping paper_ tangameme photo su da yaa Amar ya baiyana raheela ta zaro ido sakamako gani ta tsaye a gaban yaa Amar shi kuma yadaura yatsa sa akan _lips_ d'inta tsawon rayuwa ta bata tab'a sani tayi photo da yaa Amar ba gari yaya Nazee yasame wannan _photo_?
Ciki zumudi Ayshat tak'aso wurin raheela tace _wow perfect couple_ wallahi raheela kunyi masifar kyau yaushe ku kayi wannan _pic_ d'in"?
Bansaniba raheela tafad'a kaitsaye had'e da ture Ayshat tanufi 'kofar fita taci karo da yaya hafsat cikin bacin rai yaya hafsat tace wannan wane irin iskanci ne raheela ya za'ayi ki bar aunty zaitun zaune tana jira ki"?
Raheela tayi rau- rau da idanu tace kiyi ha'kuri yaya hafsat, fitowa nan da nayi chan na nufa.
Aunty zaitun ta baje kwarewa had'e da bajinta ta hanyar tsantsarawa amarya raheela _make-up_ yaya hafsat tashigo hannuta d'auke da k'aton kwali tafito da _wedding gown_ blue & golden colour ta mik'awa raheela cikin sanyi jiki raheela ta karb'i _gown_ d'in tasaka yayida aunty zaitun ta nad'a mata _Golden head_ tubarakallah masha Allah raheela tayi matukar kyau tafito amarya sak Yaya hafsat ta rik'o hannu raheela suka nufi farfajiya gidan tuni an kwashe 'kawaye raheela zuwa _hotel_ d'in da za'ayi _Dinner_ wata ba'kar mota kirar _Hummer Jeep_ tasha _Decoration_ da _Balloons_ yaya hafsat tanufa da raheela ta bude 'kofar ta umurce raheela da tashiga babu musu balle gardama raheela ta kutsa kai tashiga motar saboda zuwa yanzu ta sadakat domin bakin al'kalami yabushe ta zama, mallakin yaa Amar tana dusana duwawu ta bisa kujera k'amshi turare sa na _Pure blue_ yad'aki hanci ta, da sauri tajuya kusa da ita yana zaune yasha dakakiya shadda _blue colour_ sai faman danna wayarsa yakeyi raheela tasaki ajiyar zuciya yayida _driver_ yaja mota suka d'auki hanya tafiya kurame sukayi ba Wanda yatankawa d'an uwansa....
[04/08 7:18 pm] Jeeddah Aliyu🌹: 🍆🍆🍆🍆MIJIN 'YAR UWA TAA

💕love story 2016💕

{Part 2}

Na Hauwa Shehu Aliyu🌹

8⃣6⃣

Raheela ta sada kanta k'asa tana wasa da zobe yatsa ta kamar daga sama taji sautin murya sa _you look so beautiful & gorgeous my lovely wife_
A tsoroce raheela tadago ga mamaki ta saida taga kamar bashi bane yayi magana domin yadu'kufa wurin danna wayarsa kuma babu wata alama da ke nuna mata shi d'in ne yayi magana don haka tak'ara sunkuyarda kanta, har suka isa _hotel_ d'in kanta na 'kasa jin karar bude k'ofa yasa tadago _driver_ ne ya bude mata k'ofa yace ranki shidad'e mu iso a hankali ta sauke 'kafafu ta waje tasoma tafiya Amar yak'arasa kusa da ita batare da yace da ita komai ba ya rik'o hannuta, a sanyaye ta juya ta kalle shi yayida shi kuma gabanta sa kawai yake kallo suna k'arasa 'kofar da zata sada su da _Hall_ 'kawaye raheela tare da _friend's_ d'in Amar suka Mara musu baya abin gwanin ban sha'awa suna shiga _Hall_ d'in gaba d'aya mutane da ke ciki suka mik'e tsaye domin girmamawa ga ango da amarya yayida _Dj bad boy_ yasaki _slow music_ mai ratsa zuciya a hankali ango da amarya suke tafiya akan lausashe _blue carpet_ tamkar masu tausayi taka 'kasa saida suka zauna a _high table_ sannan mutane suka zauna tsawon dak'i'ka biyar zuwa shidda _Dj bad boy_ yad'auka yana kawata _Hall_ d'in da _cool music_ daga bisani ```MC``` ya d'auki _microphone_yakira Dr kabeer yabada tarihi ango don tsabar iya yi na Dr kabeer har da fad'ar yadda Dr Amar yake tsanani so raheela yana dasa aya! Gaba d'aya _Hall_ d'in aka d'auki tafi raf-raf ```MC``` baiyi 'kasa da guiwa ba yak'ara za'kula babbar 'kawar amarya zainab tabada tarihi raheela ashe ba Dr kabeer kadai ya iya wuce wuri ba ko zainab kwarariya ce domin yadda ta tsaro tarihi soyayya Amar da raheela sai ka rantsi da Allah hakan yafaru da gaske tana mik'awa ```MC``` _microphone_ aka d'auki tafi da sowa. Raheela taja d'an k'aramin tsoki
Amar ya kalle ta ya galla mata harara da sauri ta d'auke fuskarta, yayida shaharare mawaki nan da duniya ke yayi sa wato ```Nura m Inuwa ``` yasoma wak'e ango da amarya cikin zazzak'a muryar sa tuni fili yakachame sai watsi ake masa da Naira daga bisani ```MC``` ya gaiyato ango da amarya domin suma su fito su chashe Amar yarik'o hannu raheela suka fito a tsakiya fili sai lik'i ake musu sai misali k'arfe _12:30_ na dare aka watsi, Amar yana rik'e da hannu raheela suka nufi mota raheela ji take kamar ta kurma ihu suna isa gida _driver_ yayi parking suka fito gidan yayi tsit kamar babu mutane a ciki har raheela ta juya tanufi _part_ d'in kaka chan 'kasan ma'koshi Amar ya Kira ta raheelaah ya ja sunanta kafin ta amsa sai ya juyo da sauri ya zo gabanta ya 'kura mata idanu 'kasa juri kallo da akeyi mata ta sada kai 'kasa ba zato balle tsanmani yafisgo ta da k'arfi tafad'o k'arji sa ya rungume ta tsam-tsam a jikinshi, gaba raheela sai faman duka tara-tara yakeyi jikinta na kyarma amma ta kasa Kwacewa, jin tayi yana shafar ta sai tafara 'ko'kari zamewa _head_ d'in kanta ya fad'i jela gashi kanta ya sauka bisa kafad'unta jin takeyi tamkar an jona ta a lantarki haka take ji"
Cikin sanyi murya yake magana "Raheelaaah miyasa akoda yaushe ki ke so ki musgunawa zuciyata"?
Da kinsan yadda nake sonki da kin tausaya mini kinbani masauki komai 'kan'kanta shi a zuciyarki Dan Allah raheela ki tausaya min ki so ni, raheela ta girgiza kai hawaye na zuba daga idanu ta tace ba laifi na bane yaa Amar laifi zuciya ta ne da takasa amincewa da kai a matsayin masoyi, Amar yadago fuskata ta runtsi idanu ta Amar tsura ma _pink lips_ d'inta idanu a hankali ya had'e baki shi da nata yasoma tsotsan saida yagaji don kanshi yasaketa, raheela tafara ja da baya daga bisani ta ruga da gudu tashiga _part_ d'in kaka Amar ya bita da kallo yayida shauk'i sonta yake ratsa sassa jikinsa yaduk'a yad'auki _head_ d'inta yashige tsoho d'aki sa.

```WASHE GARI ```

A kayi walima bayan an kamalla walima aka soma shirye-shirye tafiya kai amarya _Abuja_ raheela na zaune a falon kaka iyayye ta suka saka ta gaba suna mata nasiha, tsawon lokacin suka d'auka suna mata nasiha raheela sai faman kuka takeyi gani yadda raheela take kuka tayi matukar ba kaka tausayi, kaka takasa juri jin kuka ta ta tashi tashige d'aki daddy yad'auko _key_ d'in tsadadiya mota ya ba raheela Abba ya mik'e yad'ago ta ya rik'o hannu ta yanufi waje da ita yasakata cikin sabuwar mota ta wata tsohuwa 'yar uwa su daddy ta zauna kusa da raheela zainab ta zauna a _seat_ d'in gaba _driver_ yaja mota yayida saura mutane 'yan rakiya amarya suka shiga motoci aka d'auki hanyar _Abuja_ ........

Jeeddah Aliyu🌹
[07/08 8:28 am] Jeeddah Aliyu🌹: [06/08 8:58 am] Jeeddah Aliyu🌹: 🍆🍆🍆🍆MIJIN 'YAR UWA TAA🍆🍆

💕love story 2016💕

{Part 2}

Na Hauwa Shehu Aliyu🌹

8⃣7⃣

Tun lokacin da suka d'auki hanyar _Abuja_ raheela take ta faman kuka tun 'yar Tsohuwa da zainab suna bata hak'uri har suka gaji suka zuba mata ido, tsanani kuka da takeyi ya haddasa mata ciwo kai had'e da zazzabi mai zafin gaske koda suka shiga garin _Abuja_ raheela batasan Inda kanta yake ba saboda har jiri takeji kaitsaye gidan Amar aka dosa da ita raheela nagani sun shiga _gate_ d'in gidan tasake rushewa da kuka _driver_ yayi parking tsohuwa ta rik'o hannu raheela suka shiga cikin gida, da sauri raheela ta runtsi idanu ta har aka shigarda ita cikin _bedroom_ d'in ta idanu ta na rufe a wannan karo zainab ce ta zaunarda ita a gefen gado, duk da haka idanu ta na nan rufe Ayshat ce tashigo d'aki tace jama'a lokacin sallah magarib yayi don haka duk Wanda yasa yana sallah yatashi yasauke farali tuni mutane da ke cikin d'akin sun fice d'akin yayi saura daga Ayshat sai zainab suka saka raheela a tsakiya suka soma yi mata nasiha had'e da lallashi Ayshat tace Dan Allah _besty_ ki danne zuciyarki kiyi 'ko'kari ki kyautatawa mijinki a yanzu zance kina sonshi ko bakyaso yak'are zama ne zakuyi na har abada karki bari shedan ya yi tasiri akanki yahana miki Neman aljana ki domin gidan Amar anan ne za ki sami aljana zainab ta karb'e zance ta hanyar cewa wallahi raheela kinyi dace nasamu mijin irin yaa Amar wani abin sha'awa yadda yake tsanani sonki don haka ina baki shawara da kiyi watsi da duk wani fitsara da rashin kunya da ki ke yi masa saboda a yanzu yana matsayi mijinki na sunnah Kisani duk wani mumuna abu da ki ka furta akan sa zunubi za'a rubuta miki in har ada kina masa kallo na yayanki ko kuma ```MIJIN 'YAR UWA KI ``` a yanzu ya tashi daga wadannan matsayin ya haura a babban matsayi na kasance wa abokin rayuwarki da kyar raheela d'ago idanu ta da sukayi masifar yi mata nauyi sakamako ciwon kai da yake barazana tsaga kanta gida biyu, tasoma kallo Ayshat da zainab daga bisani ta sada kai kasa tana sharar hawaye da gefen mayafinta tarasa wance kalma za tayi amfani da ita domin su fahimce ta Ayshat tayi 'kasa da murya tace _please besty_ karki wargazawa Dr Amar _budget_ ki bashi had'i kai Ku raya _first night_ d'inku cikin so da 'kauna ina tabbatar miki gari na wayewa za ki ji ki tsunda a cikin soyayya mai zafin gaske.
Mtsss raheela taja dogon tsoki had'e da mik'ewa tashiga _bathroom_ Ayshat da Zainab suka kyakyale da dariya har suna tafawa, k'arfe _9:30pm_ aka debi mutane zuwa gidan yaya hafsat achan za su kwana washe gari su koma _Kaduna_ yayida Ayshat ta tafi da Zainab gidanta aka bar raheela ita kadai a _bedroom_ tana Sana'a ta, ta kuka musanman yanzu zazzabi ya'kara tasiri a jikinta saboda yadda take rawa sanyi har ha'kora ta ke had'ewa, da misali 'karfe _10:9pm_ Dr Amar yadanno hanci motarsa a farfajiya gidansa yayi _parking_ yafito yasha shadda _marrow colour_ tayi matukar yi masa kyau cikin natsuwa yake tafiya yana Shiga falon yaji tsit kamar babu mai rai a cikin gidan yanufi _bedroom_ d'inshi da ke _upstairs_ ya kalle d'akin raheela yasaki ajiyar zuciya, yawuce yashiga nasa wanka yayi yasaka _pajamas_ yafeshe jikinsa da turare har yayi niya ya kwanta sai kuma yafasa
Ya bude 'kofa yafita d'akin raheela yanufa duk da bashida tabbaci d'aki yana bude ya murd'a _handle_ ga mamaki sa sai yaga 'kofa ta bude kaitsaye yanna kai ciki had'e da yi sallama, shashekar kukanta ne ya amsa masa sallama, tana kwance a tukure wuri d'aya sai faman rawa sanyi takeyi had'e da rera kuka da sauri Amar yanufi wurinta _subhanalillah_ wai har yanzu raheela baki daina wannan kuka ba"?
Yad'ago ta yaji jikinta yayi zafi rau yak'ara rudewa ya manna ta a jikinshi ta aza kai a k'irjinshi tana ta zurarar da hawaye. Ya sunkuyo setin kunnenta yayin da ya fitarda wani huci Mai d'umi a kunnenta ya lumshe ido ya shak'i 'kamshin turare jikinta, yayi magana cikin wata lallausar murya mai laushi da gard'i gaske.
Raheela, kukan me kike yi ne"?
Me nayi miki da ki ka tsane ni"?
Me nake yi miki wanda yake baki haushi har yake haddasa miki 'kiyayya ta in daina"?
Me kike so a duniya raheela in ba ki ko zuciyarki za ta so ni"?
Me kike 'ki a duniya in daina yi miki ni dai fatana ki so ni raheela"?
Idan hawaye ki yana zuba ji nake kamar an zuba min dalmar wuta a cikin zuciyata.
Hankalina yana fin naki tashi muddin kika tayarda hankalinki raheela ke rayuwata ce bugun zuciyata, farin ciki na dole nayi tattalinki had'e da yak'i Neman za6e kujera zuciyarki ke amana ce a gareni tamkar an bani ajiyar kwai cikin cokali haka nake ji a hannuna. Farin ciki na naganki cikin walwala da nishad'i kifada min raheela me kike so a duniya duk wuya duk runtsi zan nemo miki shi ko da kuwa zan rasa raina muradina ki amince ki bani masauki a zuciyarki.
Raheela ta d'ago a hankali ta dube shi yayi da ta ga hawaye ya cika masa ido ta mayar da kanta bisa k'arjinsa cikin shashekar kuka kamar za ta shed'e saboda kukan yaci k'arfinta ga kuma zafin zazzabi tace kayi han'kuri yaa Amar ba laifi na bane laifi zuciyata ne da tak'asa amincewa ta so ```MIJIN 'YAR UWA TAA ``` Amar yayi shiru yayin da zuciyarsa take tafarfasa da zafin son raheela a hankali ya zareta daga jikinsa ya shiga _bathroom_ yafito da d'an k'aramin _bucket had'e da _towel_
Ya tashe ta zaune ya ye mayafin jikinta ajiye a gefen gado ya zuge _zip_ d'in rigarta da sauri ta rik'e masa hannu tayi rau- rau da idanu tadawo kallar tausayi Amar ya yi murmushi kumatu sa suka lotsa{dimple} yace jikinki ya yi zafi sosai kina da bu'katar taimako na ya ture hannuta yak'arasa zuge _zip_ d'in da sauri ta runtsi idanu ta sakamako balle _bra_ d'inta da ya yi.....
[07/08 8:27 am] Jeeddah Aliyu🌹: 🍆🍆🍆🍆MIJIN 'YAR UWA TAA🍆🍆

💕love story 2016💕

{Part 2}

Na Hauwa Shehu Aliyu🌹

8⃣8⃣

Ya tsoma _towel_ d'in cikin ruwa masu d'an d'umi-d'umi yasoma goge mata jiki har yagangaro kan 'kirjinta anan kan Amar kasa _control_ d'in kansa Ya yi, _yajefar da towel_ yafara ya motsa ta sai wani masifafe numfashi yake sauke wa ya lala6o bakinta ya had'e da nasa yana tsotsa yayin da raheela ta ke kuka 'kasa-'kasa ya rad'a mata ba abunda zan yi miki raheela kidaina kuka, sai da yarage zafi sannan ya d'aura ta a k'irjinshi ya rungume ta yana jin yadda zuciyar ta take bugawa da sauri da sauri ya shinfid'e ta yafita tana gani yafita ta tashi da sauri ta mayar da rigarta yashigo hannu shi rik'e da _tea cup_ ya mik'a mata babu musu ta k'ar6a tasoma kurba a hankali Amar yayi tsaye yana kallonta saida ta shanye _tea_ d'in tass sannan ta mik'a masa _cup_ ya had'e hannuta da cup yarik'e ta sunkuyarda kai 'kasa, _raheelaah_ ya kira sunanta shiru bata amsa ba yashafi goshinta yaji tafara zufa yace sauki yasamu tun da har kinfara zufa za kiyi wanka na had'a miki ruwa"?
Cikin sanyi murya tace _Na gode_ kayi tafiyarka kawai tana k'arasa fadar haka tayi kwaciyar ta har da su rufa da _blanket_ ya yi tsaye sororo yana kallonta ya kad'a kai ya kunna mata Ac {Air condition's} yafice daga d'aki tana gani yafita tasauko ta datsi 'kofarta da _key_ ta haye gado zuciyarta cike da alhini irin zaman da za tayi da yaa Amar take tafara sak'e-sak'e yaa Amar yana matukar sona in na kwantarda hankalina wata rana zan waye garin cikin sonshi
Amma kuma in hakan ta kasance na tafka abin kunya domin na son ```MIJIN 'YAR UWA TAA ``` kuma na k'arya alk'awali da na d'aukawa yaya _na'eema_ har abada ba zan yi sake da _so_ yaa Amar zai Shiga zuciyata, to miyasa duk lokacin da yaa Amar yarab'eni nakeji sabon al'amari yana ziyarta ta me hakan yake nufi"?
Mtss bai kamata na dinga wahalar da kwakwalwa ta wurin neman amsa tambayar da batada amfani a wurina da wannan gurguwa shawara bacci ya yi nasara kwashe raheela.
Amar yana shiga _bedroom_ yafad'a kan gado sa yasauke gwaron numfashi yasoma tunani lallausar fatar raheela da 'kirjinta masu tsanani laushi da tsantsi uwa uba sanyaye 'kamshi turare ta da ya yi nasara k'ara tayar masa da sha'awa ya lumshe _sexy eye's_ d'insa masu cike da tsanani bukatar Raheela, da kyar ya mik'e yanufi _bathroom_ yasake wanka had'e da alwala yasanya farar jallabiya ya shinfid'a _pray mat_ yafara zuba nafilla.

```WASHE GARI ```

Sai misali k'arfe _8:00am_ raheela ta falka a gurguje tafad'a _bathroom_ tayi wanka da alwala bayan ta gabatar da sallah sai lokacin tasamu tak'are wa _bedroom_ d'inta kallo a tunani ta kayan d'aki na'eema ne sai yanzu ta fahimce duk abunda ke d'akin sabon ne tasauke ajiyar zuciya, ta zauna gaban _dressing mirror_ tayi _simple make-up_ duk da tayi matukar rama hakan bai hanawa kyau ta baiyana ba wani dakakke _lace_ orange colour tasaka ya yi matukar kar6a fata ta wuyanta da kunneta sun sha _whites gold_ sai faman zabga 'Kamshi takeyi ta nufi _parlour_ .......


Jeeddah Aliyu🌹
[07/08 2:48 pm] Jeeddah Aliyu🌹: [07/08 11:33 am] Jeeddah Aliyu🌹: 🍆🍆🍆🍆MIJIN 'YAR UWA TAA 🍆🍆

💕love story 2016💕

Na Hauwa Shehu Aliyu🌹

8⃣9⃣

Tayi tsaye tsakiyar _parlour_ tana kallo yadda aka chanza masa tsari sai kace ba _parlour_ yaya na'eema ba wasu zafafa hawaye suka zubo mata tasaka bayan hannuta ta goge tacigaba da zagaya gidan duk wani abu da na'eema ta yi rayuwa da shi an sauya shi ko tsinke babu na yaya na'eema a gidan _Allah sarki duniya shikenan an shafe babi yaya na'eema a duniya_ daga karshe tashiga _kitchen_ tana kallon tsari da akayi mata hatta cokali {spoons} d'in da ke cikin _kitchen_ d'in _lemon green_ ne motsi taji a bayanta juyawar da za tayi ta had'a ido da lamtana{idan mai karatu bai mata ba lamtana itace mai aikin mami} ta zaro idanu had'e da kurma ihu lamtana daga sama kika fad'o ne"?
Lamtana ta kyakyale da dariya tace ae tun jiya nake gidanan likita bai fad'a miki tare muka zo ba"?
Raheela ta tabe baki tace watakila ya manta ne, lamtana tace da kyar mami ta amince na dawo nan da zama cikin tsanani jin dad'i raheela ta rungume lamtana tace kai amma kuwa naji dad'i ko ba komai nasami abokiyar fira, lamtana ta washe hak'ora tace nafiki farin ciki uwar d'akina shiyasa na tashi tun asuba na had'a mu Ku _breakfast_ raheela ta kyakyale da dariya tace bakida dama lamtana
Hmm uward'akina irin wannan gida da likita ya k'era miki ni bantaba gani irin sa ba wannan shi ake Kira da ```Aljanna Duniya``` dank'ari masu abu da abin su 'yar garuwa ta ga hadari tace bari mu zubarda namu ae kuwa raheela tak'ara kyakyalewa da dariya kamar daga sama taji murya sa yana fad'ar duniya tayi miki dad'i raheela irin wannan dariya wane irin labari ne lamtana take ba ki da ya sanya ki nishadi"?
Tuni nishadi da ke fuskar raheela yabace fat tayi wani murtuk'e fuska kamar ba ita bace take dariya, Amar ya yi tsaye hannu sa na dama yana cikin aljihu wando material _black colour_ material d'in irin mai tsanani taushi nan ne ga shi kuma raga- raga har ana hango _White vest_ d'insa kayan sunyi masifar kar6a jikinsa abu ga farar fata cikin bak'i kaya karo na farko da raheela ta tsurawa Amar ido nan take tagano tsan-tsan kama da sukeyi sai yau ta yarda da ake cewa tana kama da Amar kasa d'auke idanu ta tayi akan shi saboda ba k'aramin kyau ya yi mata ba yayin da shima Amar yakafe ta da nasa idanu gani yanayi kallon da suke yiwa junan su yasa lamtana taji kunya yakamata da sauri tafice daga _kitchen_ d'in cikin tafiyar 'kasaita ya tunk'aro ta a hankali take ja da baya bata ankara ba taji tayi karo da _kitchen cabinet_ dole taja tayi tsaye ta kuma sada kai k'asa ya k'araso daf da ita ya zura hannu shi ta bayanta yadafa _cabinet_ ya yi mata rumfa da k'irjinsa ta yadda ba za ta iya tsarewa ba yasaka hannu sa d'aya yad'ago fuskarta da sauri ta runtsi idanu ta ya busa mata iska bakinsa akan fuskarta tasaki ajiyar zuciya mai k'arfi Amar yak'ara matsita k'irjinsa yana gugar nata, chan 'kasan mak'oshi yakira sunanta _raheelaah_ wani irin masifafe _shock_ ya ja ta ji takeyi kamar ana jaye jini jikinta tak'ara lumshe idanu ta yacigaba da kiran sunanta _raheelaah_ cikin rawar murya ta amsa _Na..'am_
Ina neman wani d'an k'aramin taimako a wurin ki ina fatar za ki taimaka min"?
Raheela da tuni tafara tsorata da lamari yaa Amar tace Allah yasa zan iya
Da sauri yace za ki iya raheela za ki iya
Shikenan menene taimako naka"?
_please_ raheela kada kice a'a domin rashin taimaka min zai iya jefa ni cikin wani mayuwaci hali.
Ni fa nafara gajiya da tsayuwa kafad'i buk'atar ka in zan iya na taimaka maka in kuma ba zan iya ba sai ka nema a wani wuri
_No raheelaah stop saying dat_ iya taimako ki nakeso _please baby I need your help_
Na ji zan taimaka maka d'in"
Amar ya yi murmushi yace _promise_??
Cikin yanayi na gajiya raheela tace
_Yes yaa Amar I promise you I Will help you_
_Raheelaah_
Yaa Amar kafad'i magana ka saboda nagaji da wannan kiran sunan nawa da ka ke yi
_Raheelaah so nake ki taimake ni ki ceto numfashi na ki amince na tsotsi Jan baki ki_
Raheela batasan lokacin da tafara kalma shahada ba tace akan Jan baki ne tun d'azu ka ke bata min lokacin"?
Amar ya girgiza kai yadawo kala tausayi ya yi 'kasa da murya yace shine raheela ina tsanani son Jan baki nan in har ban tsotsi shi ba komai zai iya faru da ni kuma kinyi min alk'awali za ki bani
Raheela tasaki ajiyar zuciya daga bisani tace kai kuwa yaa Amar me za ka ji a cikin _Jan baki_ ??
Sinadari da yake cikin sa nakeda buk'ata kin amince na tsotsi raheela"?
Raheela ta bata fuska ji takeyi kamar tafashe da kuka sai dai batada yadda za tayi dole ta amince da buk'atar yaa Amar ta huta da jarraba sa
Ta yatsine fuska tace _okay_ ka tsotsi amma ina so kasani wannan shine na farko kuma na k'arshe ko za ka mutu bazan 'kara amincewa ka tsotsa mini _lips_
Cikin tsanani jin dad'i Amar yace haba Baby naa ni da ke mutu karaba ne ko kin tab'a gani inda aka raba anta da jini"?
Ka ga malam ni wannan bai shafeni ba kayi abunda yake gaban ka saboda ni yunwa nakeji
Amar yace to ki bani mana, cikin bacin rai raheela ta turo masa bakinta, yasaki murmushi jin dad'i yasaka halshe sa yana lasar _lips_ d'inta daga bisani ya had'e bakin sa da nata yadinga tsotsa jikin raheela yafara rawa tasoma k'ok'ari kwantar kanta ta tattaro dukan k'arfinta ta ture shi saidai kamar ta ture giwa saboda ko motsi Amar bai yi ba gani haka yasa ta sulala 'kasa shima bita ya yi ya zauna a gabanta yayin da hawaye suka wanke mata fuska

Please Login or Register in order to submit comment