Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

fad'o mana _parlour_ Allah yaso ki da kinga abunda yafi k'arfinki tak'arasa magana tana murgud'a baki.
Na yi murmushi nace maida wuk'a matar likita saboda tun lokacin da aka fara wannan chakwakiyar nake tare da ku kuma yanzu nan zan yi muku sallama na k'ara gaba raheela tayi murmushi tace to sai da safe"?
Har na juya Dr Amar matawalle ya kwada min kira ta hanyar cewa aunty jeeddah nayi tsaye chak, yak'araso wurina hannushi rik'e da _check book_ ya yi rubutu akai ya mik'a mini yace ga wannan ki siyawa
Baby Minal _chocolate_ hannuna na rawa na k'arbe _check_ d'in zaro idanu nayi, yawun bakina suka kafe sakamako gani abunda ke rubuce a cikin _check d'in_ _2 million naira_ nasaki ihu dad'i na dinga zubawa Hero godiya had'e da addu'ar fatan alkahairi daga bisani na juya na fice daga _parlour_ na sauke ajiyar zuciya nace. ```ALHAMDULILLAH```

_Anan na kawo k'arshen wannan littafi nawa mai suna_ ```mijin 'yar uwa taa part 2```
_ina rok'on Allah {s,w,t} kuskure da ke cikinsa Allah yagafarta min abunda yake da amfani a cikinsa Allah yasa ya amfani al'umma musulmi_

_sarhi akan littafin:- wannan littafi nayi shi ne ba don cin zarafi wani ko wata wannan labari k'iki'ra ne in ya yi kama da labari ki/ka ayi hank'uri akasi aka samu_

Manufar littafin:- ```mijin 'yar uwa taa ```
_Wannan littafi yana fad'akarwa akan masu mumuna d'abi'a bin bokaye da mallaman tsinbo, kuma a wannan zamani wannan mumuna d'abi'ar ta zama ruwan dare, yake 'yar uwa kiji tsoron Allah in kinsan kina aikata wannan d'abi'a Ki tubawa Allah kidaina domin kinga yadda rayuwar umma hajara ta koma tayi k'arko kifi daga ruwa zuwa wuta sai kuma wannan littafi yana fad'akarwa dangane da rashin hankuri da takwali kunga abunda yajanyowa na'eema da a lokacin da ta fahimce cewa, Amar ba ita yakeso ba raheela ce za6i zuciyarshi, tayi hankuri da takwali sai Allah kawo mata Wanda yafi Amar amma sai tasaka son zuciya kunga k'arshen inda son zuciya yakaita gashi ta aure Amar amma takasa mallakar zuciyarshi har ta koma ga ubangiji batada matsayi a zuciyar Amar. Wannan littafi yana fad'akarwa dangane da goyon kaka kasancewa raheela goyon kaka ce ta tashi, batada ingantaciyar tarbiya saboda a wasu lokuta ita take fara tsokanar umma hajara wannan yana d'aya daga cikin dalilin da yak'ara rura wutar kiyayyarta a zuciyar umma hajara Allah yasa mu amfana da fad'akarwa da ke cikin wannan d'an littafi_

```GODIYA```
_ga wad'anan groups na writer's masu albarka_

_Nagarta writer's association_{Allah ubangiji yak'ara d'aukaka wannan kungiya mai albarka}
_Excellent writer's_
_wisdom_
_Extreme_
_online hausa writer's_
_world writer's association_
Ina godiya Allah yabar zumunci

```Ina Godiya ga member's na wadannan groups ```
_ledies novel's world_
_jeeddah Aliyu fans_
_Mrs umar novel's_
_dandali Autar Hajiya_
_zango labarai_
_Matan kwarai_
Jeddah Aliyu na godiya da k'aunar da kuka nunawa wannan littafi.

``` SADAUKARWA```
na sadaukarwa da wannan littafi a gareki besty naa _Fulani Cerdiya_

```KUN FI KOWA SON WANNAN LITTAFI ```
_Haneefa Usman_
_Autar Hajiya_
_Husna Amir_
_Ammin Jawad_
_kdeey_
_sadiya bala lawal_
Don haka ina gaiyatarku Ku rakani shopping mall mu siyowa baby minal chocolate da _2,Millon's_ da Hero yabani

```GODIYA TA MUSANMMAN```

Ina mik'a godiya ta musanman a gareki _Firdausi Sodangi_ domin kwarin guiwa da kuma yabawa da kike yi a gareni na gode Allah yabar kauna.

```KE D'AYA CE ```
Aminiya ta hak'ik'a _Fatima umar_{Mrs umar}

``` KUNA RAINA ```

Baby amrah
Princess amrah
Munay
Khadija candy
Nafisa Anker
Shafa'at umar
Rabee'at SK
Rash Kardam
Humairah
S A Azeed
Stylish
Qurattul ayn
Zarah bb
Ash'nur
Atee
Ayshat Mazoji
Aunty Zarah s gohe
Aunty hafsat umar
Zainab Hamza
Rukayya Dakaratu
Zuwaira Dakaratu
Billy special
Maman afnan
Mamanhaneep
Maman adnan
Maman haneef

_ina godiya gare Ku my fans I love you oll_
Sai mu had'u a cikin sabon littafi na mai suna ```Ni da yaya habeeb ```

_urs Jeeddah Aliyu_🌹

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment