Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yabata lafiya.
Lamtana tasaka hannu biyu takar6a tace na gode likita Allah yasaka da alkhairi Allah yabiyaka yak'ara bud'i na alkhairi.{```Ameen```}
Raheela ta rik'o hannuta tace ki gaida inna da jiki sai mu yi waya suna kallo lamtana tashiga mota.
Daga bisani suka shiga mota suna bisa hanya, cikin sigar shagwab'a raheela ta kira sunan sa ta hanyar cewa _Hero_
Ya akayi ne _Miss hot_ ?
Ji suna da ya kira ta da shi yasa tasaki murmushi mai sauti tace yau kuma wani sabon suna nasamu"?
_umhh_ ko baiyi miki dad'i bane"?
Ya yi min mana baga har da murmushi yasubuce min sakamako dad'i sa da ya ratsa ni.
Amar ya yi mata kallon ke 'yar duniya na fa gano ki akwai abunda kike nema a wurina a baiyane kuma yace yi maganarki inajinki
Tayi k'asa da murya cikin tausasa halshe tace me zai hana mu zaryace wajen k'oyon mota ka koya min tun da yau _weekend_ ne baka aiki komai
ya tabe baki yace yau kuma rigima da kika tsiro da shi kenan"?
_please yaa Amar Dan Allah za kayi ba don ni ba.
Ae dama don Allah nake zaune da ke don banga abunda nake k'aruwa da shi a tare da ke
!Haba _Hero_ bakinka bai kamata yafad'i haka ba, tafad'a had'e da langwabe wuya
_mtss_ yaja dogo tsoki mai cike da jin haushi yace uban me kike tsinana min sai faman wahalar da zuciyata kike yi kin hanani abunda yake halak-malak d'ina wallahi ina tausaya miki raheela duk ranar da kika shiga hannuna sai nafashe duk wata wahala da kika dinga bani.
Don kawai nace ka koya min mota shine za ka dinga furta zafafa maganganu to Allah yabaka hank'uri ni banaso fitina.
Batare da Amar yace komai ba yanufi filin koyo mota tun daga ranar yadinga koya mata _driving_ cikin sati d'aya hannuta ya kware da _driving_
Raheela na tsaye a _kitchen_ tana had'a musu _breakfast_ zuciyarta cike da tunani yadda cikin d'an k'ank'ani lokacin ta kamu da zazzafar soyayya yaa Amar saidai ta k'udiri aniya boyewa yaa Amar saboda bataso ya yi sauri gano ta zurma a tarkonsa amma zahiri gaskiya son Amar yana matuk'ar wahalarda ita sai kawai ta tsince kanta cikin nishad'i dama haka takeji a duk lokacin da takasance cikin tunani sa, gani tunani ba zai zame mata mafita sai kawai takama rera wak'a ciki murya ta mai dad'in sauraro _sirrina zuciya in zaka tona ganinan ma'anar soyayya ta kabi tsarinaa_ a hankali yake sand'a yana karasowa daf da ita ya rungumeta, ta baya yasaka kanshi a tsakiyar wuyanta yana shinshina ta raheela tasaki ajiyar zuciya...
[11/08 6:52 pm] Jeeddah Aliyu🌹: 🍆🍆🍆MIJIN 'YAR UWA TAA 🍆🍆

💕love story 2016💕

{Part 2}

Na Hauwa Shehu Aliyu🌹

1⃣0⃣2⃣

Amar yak'ara matsita cikin k'irjinshi tasaki 'yar k'ara washhh sanadi da yak'ara rura wuta sha'awa Amar motsawa, cikin rikitaciya murya yace _baby menene tsari naki? a shirye nake da na bisa matuk'ar za ki yarje ki amince na toni wannan zuciya taki ni dai burina na mallaki soyayyarki_
Raheela tayi murmushi tace _Hero_ kenan kai dai baka rabuwa da rigima kadaina gani ina kiranka da _Hero_ kayi tsanmani, jarumta ka takai matsayin da za ka tona zuciyata tayi wani girgiza kai.
Amar ya yi murmushi yajuyo da ita suna _facing_ d'in juna yace k'arya kike yi raheela tuni nagano cewa na tone zuciyarki har na kafa sansanina a ciki kawai yarinya ki bada kai had'in kai na shayar da ke zuma soyayya wance har abada dad'i da zaki had'e da d'and'ano ta ba zai ta6a gushewa a bakinki yak'arasa magana had'e da shafar _lips_ d'inta da d'an yatsa.
Ture shi tayi tace dallah sakeni banaso irin wannan d'abi,a taka Amar ya yi k'asa da murya yace _please raheela ki taimake ni wallahi na kai k'ololuwa a sha'awarki karki jefa ni cikin wani hali_
Raheela ta yi shiru tana nazari magaganu sa Amar nagani tayi shiru sai ya yi tunani ko ta amince ne nan take ya kashe _gas cooker_ yayinda raheela ta bishi da kallo, tana mamaki me Amar yake yunk'uri aiwatarwa akanta.
Kafin tadawo daga duniyar tunani ya d'auketa chak kamar 'yar tsana, yanufi _downstairs bedroom_ saboda a yadda yakeji ba zai iya hawa _upstairs_ ba bai ta6a jin sha'awa raheela irin yau.
Raheela sai shushure takeyi da k'afafu ta, had'e da rok'o sa Dan Allah yaa Amar ka kyaleni kai fa kace ba za ka tilassa ni ko kayi min da k'arfi shine yanzu za ka sab'a alk'awali.
Amar bai saurare ta ba sai da yaga yasada ta da gado ya balle _buttons_ d'in rigarsa yasoma _romance_ d'inta ta ko ina aika mata da dafin _kiss_ yakeyi da sauri ya cire mata riga ya jefarda ita k'asa take abunda yafiso da kauna ya kuma jima yana nema irin wannan damar suka baiyana a gigice ya chafke su, yana sarafa su ta yadda yakeso, yayinda raheela wani abu yafara yawo a kwakwalwa raheela ta tuna da waye Amar ta tuno cewa shi fa ```mijin 'yar uwa taa``` ne matuk'ar tayi sake Amar yasami biyan buk'atarshi shi kenan ta k'arya alqawali da ta yiwa yaya na'eema tafashe da wani mashahuri kuka ta d'ad'age iya k'afinta ta ture shi, da yake yariga ya yi nisa ba wani k'arfi ne da shi tace bana sonka, bana sonka yaa Amar na tsane ka matuk'ar karabani da budurcina ba zan ta6a yafe maka mugu kawai.
Amar ya tsaya chak yana sauke numfashi, haushi da takaici raheela suka lullube shi cikin sark'ewa halshe yace raheela ni fa mijinki ne ta yaya za ki zab'i hanyar 'kuntata min ki hanani hake na da yarataya a wuyanki"?
Zuciyata tabani cewa kina sona raheela saidai akwai abunda yake dawainiya da ke yake tasiri akanki ni kuma daga yau na hak'ura da ke
Ras-ras gaban raheela yafad'i sakamako batasan me wannan magana ta Amar take nufi ba tasoma nadama abunda ta aikata ta sada kai k'asa tana kuka
Amar yad'ago fuskarta yace _I'm so sorry raheela bazan k'araba tun da bakyaso kidaina kuka kinji_
Tsanani son had'e sonshi suka chakuikuiye mata zuciya har ta bud'e baki tabashi hank'uri yarigata ta hanyar d'ora yatsaya shi a _lips_ d'inta yace shhh _wipe your tears please I will never repeated again okay_
Yana gama fad'ar haka yafice daga d'akin yana rufe _buttons_ d'in rigarsa raheela tabishi da kallon tausayi mai cike da tsatsan son tana gani yafita ta kifa kanta a _pillow_ tana kuka mai tsunma zuciya.
Amar yana fita yanufi _bedroom_ d'insa ya yi zaune a gefen gado yana zance zuci tabbas sai na nunawa raheela cewa ni cikakke namiji ne bana cikin mazan da mata suke gara Kansu zan yi k'ok'ari na danne duk wani abu da nakeji akanta tun da na fahimce a yanzu tana sona zan jira har sai kin kawo kanki gareni yayi wani mushiriki murmushi yashige _bathroom_ ......

Jeeddah Aliyu🌹
[11/08 9:42 pm] Jeeddah Aliyu🌹: [11/08 8:14 pm] Jeeddah Aliyu🌹: 🍆🍆🍆🍆MIJIN 'YAR UWA TAA 🍆🍆

💕love story 2016💕

{Part 2}

Na Hauwa Shehu Aliyu🌹

1⃣0⃣3⃣

Tun daga ranar Amar yadaina kula raheela duk lokacin da tayi girki yana zama ya narki abinsa, in kuma yafita _office_ da yadawo zai sake wanka yafita ba zai dawo gida ba sai tsakiyar dare a lokacin zai zauna yacika cikinsa, da gari Allah ya waye zai sake fita sai kuma yamma zai dawo gaba d'aya yakauracewa zaman gida tsawon sati d'aya cur kenan raheela tarasa gane alk'ila da Amar yadosa, tuni tayi nadama had'e danasani ga tsanani son Amar da yake dawainiya da ita tarasa hanya da za tabi domin tabashi hank'uri.
Raheela na zaune a falon ta zabga, d'an uban tagumi duk ta rame tayi 'kashin wuya abin duniya yataro ya yi mata yawa ta kuma rasa tudun dafawa ta mik'e tana tangad'i kamar 'yar maye tsabar yunwa ce kuwa ke cinta tanufi _bedroom_d'inta har tacire kayanta tayi wanka ta tuna _pad_{auduga} d'inta tak'are da yake tana _period_{fashin sallah}
Ta ja tsoki mtss tasaka dogon hijab d'inta tafita kaitsaye ta nufi, _main gate_ tun kafi tak'arasa tafara kwadawa _Joseph_ kira da gudu yak'araso wurinta, ta mik'a masa _N1000_ ta kuma fad'a masa abunda zai siyo mata tajuya cikin gida yayinda _Joseph_ yanufi inda ta aike sa.
Tayi zaune a _parlour_ tana jiran _Joseph_ yadawo daga aike da tayi masa.
Dr Amar matawalle ke ta danna _horn_ a gate d'in gidansa amma shiru _Joseph_ bai fito ya bud'e masa gate ba Amar ya harzuk'a matuk'a cike da bacin rai yafito ya bud'ewa kanshi daga bisani yashiga da mota yana gama _parking_ yafito daga cikin mota yana rataye da _briefcase_ a kafad'arsa hannu sa d'aya na rik'e da _coat_ yanufi cikin gida kafin yak'arasa shiga ya hango _Joseph_ yashigo hannu shi rik'e da Leda Amar yaja yayi tsaye yana aika masa, da sak'on harara tambaya ta farko da Amar yafara aika masa daga ina kifito"?
_Joseph yafara magana cikin gurbataciya hausa shi da ta zame masa kamar dole Madam ne ya aike mu siye wannan_ ya nunawa Amar Leda Amar yakar6i ledar yace _okay Go back to your work_
_yes sir Joseph yafad'a had'e da juyawa_
Amar bud'e Leda idanu shi sauka bisa _ultra_{pad} take yaji wani irin bacin rai had'e da kishi ya lullube shi cikin zafi rai yak'arasa shiga gida tana zaune a _parlour_ tana fama da tunani sa da ke neman yakasara mata zuciya, cikin hargowa yace _how dare you raheela I think you are insane_
A tsorace ta mik'e tsaye domin kamar saukar aradu taji saukar muryar sa a kunnenta, cikin rawar murya tace laifi me nayi yaa Amar"?
Ke wace irin sakarai ce"?shine don tsabar iskanci za ki aike _Joseph_ siye _ultra_ don ki nuna masa kina _period_ koh"?
Raheela ta girgiza kai Amar ya ja tsoki had'e da jefa mata ledan akan fuska, ya haura _upstairs_ har yana had'awa da gudu raheela tabishi da kallo daga bisani tad'auki Ledarta da kuma chanji ta da yafad'o daga cikin leda tanufi d'akinta tana wanka wani tunani yafad'o mata da sauri tagama wanka tafito batare da tasaka kaya ba daga ita sai _towel_ tasaka hijab d'in da tacire tanufi d'akin Amar gabanta na fad'uwa saboda batasan yadda zai k'ar6i al'amari ba....
[11/08 9:06 pm] Jeeddah Aliyu🌹: 🍆🍆🍆🍆MIJIN 'YAR UWA TAA 🍆🍆

💕love story 2016💕

{Part 2}

Na Hauwa Shehu Aliyu🌹

1⃣0⃣4⃣

Batare da tayi _knocking _ ba ta murd'a _handle_ tashiga d'akin dai-dai lokacin da Amar yafito _nicked_ daga _bedroom_{ dama yasaba da shegantaka sa fitowa daga wanka tsirara lol}
Raheela ta tsinkayi k'ato tsaye zigidir idanu ta suka firfito kamar za su fad'o kasa ta kwatsama ihu had'e da cewa _wayyo Allah na shiga uku jama'a ku kawo mini d'auki nayi bak'in gani_
Da sauri Amar yajayo _curtain_{la6ule} yakare jikinsa, ya zaro idanu yace don gidanku kifita min daga d'aki, _I say get out of my room be for I deal with you stupid girl_
Da gudu raheela ta bud'e k'ofa tana shiga d'akinta ta Murza _key_ tafad'a kan gado tace cab Amma wallahi Hero ba k'aramin tantiri bane Allah ya taimake ni da yau na makace, haka raheela ta dinga zance zuci.

```WASHE GARI```

Da misali k'arfe 10:11am na safe raheela ta shirya zuwa _school_ da yake yau _lecture_ d'in safe takeda a tsatsaye tasha _tea_ tafice tana fita ta tsinkaye Amar a _parking space_ yana waya yana sanye da _black colour suit_ yasaka _sky blue shirt_ had'e da _necktie_ shima _sky blue colour_ idanu sa na manne da farin gilashi cikin zuciya raheela tace kutt amma _guy_ nan ya yi kyau kamar na bashi _lipstick_ ya tsotsa, har tak'araso yana waya don tsabar kwarewa da iya d'aukar magana irin na raheela sai tafara tsokanarsa ta hanyar rare wak'a _Ku gayama iyalin mai malfa a dare jiya mu k'are musu kallo a zigidir_ da sauri Amar yajuya yana kallonta domin ya tanbata da shi take tana k'arasa wak'arta tashige mota tafisge ta da k'arfi tanufi _gate_ Joseph ya bud'e mata gate Amar ya yi murmushi daga bisani yashiga mota yanufi _hospital_

Bayan sun fito daga _lecture_ suna tsaye a jikin mota Ayshat ta dube raheela tace _besty_ akwai abunda yake damuki da ki ke 6oyewa, raheela tasaki ajiyar zuciya cikin rauni zuciya tace _I'm in love besty I'm badly in love with him_
Ayshat ta zaro ido tsawon dak'k'a uku ta d'auka tana kallon raheela daga bisani ta kyakyale da dariyar, shak'iyaci har da su fad'uwa k'asa
Raheela tayi shiru tana kallon Ayshat sai da Ayshat tayi dariya mai isasarta ta mik'e tsaye tana, kad'e jikinta tace raheela ke kuwa gari yaya kika yi sake har son Dr Amar yasami muhalli a zuciyarki"?
Hmm..besty nima bansaniba _on expect_ na ji ni tsundun a cikin zazzafar soyayya yaa Amar nan take ta zaiyano mata abunda yake faruwa a tsakani su, kafin Ayshat ta furta abunda take so furtawa _phone d'in raheela ya yi ringing dama yana rik'e da hannuta gani sunan Wanda yakirata yasa ta kurma ihun farin ciki had'e da cewa shine, wallahi shine_
Ayshat tace waye"?
Yaa Amar ne yakirani
To kiyi _picking_ mana kin tsaya kina shirme da sauri raheela tayi _received_ cikin rawar murya tace _he..llo_ ta bangare Amar da ke zaune a _office_ d'insa yace raheela nasan kin gama lecture in baki wuce gida ba ki biyo _hospital_ kiyi _picking_ d'ina
Tsanani farin ciki ya baiyana akan fuskar raheela tace me yasami motar ka ne"?
Kaitsaye yabata amsa ta hanyar cewa kb yafita da ita.
Okay ganina zuwa batare da yace komai ba ya yi _disconnect_ raheela yes had'e da tsalle a tsatsaye tafad'awa Ayshat dalilin kiran Amar, tafisge mota da k'arfi ta dagawa Ayshat hannu had'e da cewa sai besty za mu k'arasa magana Ayshat ta yi murmushi.
Amar da ke zaune yana jiran zuwa raheela yaji an bud'e k'ofa yad'ago _sexy eye's_ d'insa ya dube k'ofa Ramlat ya gani sanye cikin matsatsu _English wear's_ sunyi masifar baiyana tsiranci ta{in mai karatu bai manta ba ramlat 'yar k'anwa umma hajara ce kuma tare suka zo office d'in Amar da marigayiya na'eema a lokacin da tayi amfani da asirtace turare da boka duguzuu yabata}
Amar ya murtuk'e fuska matuk'a ya mik'e tsaye yadaka mata tsawa, yace uban me kika zo yi a _office_ d'ina"? bana yi miki gargadi akan kidaina zuwa _office_ d'ina.
Ramlat ta yi wani mushiriki murmushi cikin tsabar kwarewa da sani bariki tace kayi hankuri _Dr_ zuciyata takasa amincewa da gargadi ka, ina sonka Dr Amar kamar yadda nasha fad'a maka ashirye nake da mallaka maka duk abunda kakeso daga ciki har da jikina.
Mtss.. Ya ja tsoki ya d'auki _briefcase_ d'insa ya rataye ya yi mata kallon wulak'anci da tsana yace in kinga dama kifito _messenger_ yarufe mini office in kuma baki gaji da zama ba ga wurinan ki zauna, da sauri ramlat tasha gabansa tayi masa mahaukaciya runguma dai-dai lokacin da raheela ta bud'e k'ofa.......

Jeeddah Aliyu🌹
[13/08 9:22 pm] Jeeddah Aliyu🌹: [13/08 12:31 pm] Jeeddah Aliyu🌹: 🍆🍆🍆🍆MIJIN 'YAR UWA TAA 🍆🍆

💕love story 2016💕

{Part 2}

Na Hauwa Shehu Aliyu🌹

1⃣0⃣5⃣

Saura kiris tayi bakwana da numfashinta da kyar tasamu ta tattaro jarumta ta, ta kuma had'a da k'arfi hali ta dai-daita natsuwarta karaf ta had'a ido da Amar da yake Amar shima kwarare d'an duniya ne yana gani raheela sai ya rungume Ramlat tsamn yana wani sauke numfashi, yayinda Ramlat take k'ok'ari ta had'e bakinta da nashi Amar yak'i bata wannan dama gani haka yasa ta Zura halshenta a kunnenshi tafara tsotsa, kamar mayya raheela ta runtsi ido hawaye suka tsatsafo mata tasaki k'ofar ta falla da gudu duk wannnan waina da ake toyawa Ramlat batasaniba, raheela na fita Amar yaficike Ramlat daga jikinsa ya ware yatsu sa guda biyar da Allah {s w t} ya albarkace shi da su ya sauke su akan kumatu Ramlat saida ji da gani ta ya d'auke na wancan gadin, kafin tadawo da natsuwarta yakara kwasheta da wani mari, tsanani zafin mari ya ratsa kwakwalwa ta batasan lokacin da tayi zaman 'yan bori ba duwawuta suka dak'i _tiles_ Amar ya durk'usa gabanta ya nanuta da yatsa yasoma karanta mata gargadi mai cike da kaukausar murya wannan shine kashid'i na karshe da zanyi miki karki kuskure ki sake tak'o wannan k'afa naki mai kama da k'afar sauro _office_ d'ina sai na k'arya ki kuma na k'arya banza _Co's_ ke karuwa ce bakida daraja da martaba sai ki kiyaye, yana k'arasa magana yafice daga _office_ cikin zafin rai yace wa _messenger_ kai kafito da 'yar iska da ke ciki karufe min _office_
Raheela na k'arasawa wurin mota takifa kanta a jikin mota tafashe da kuka nan take, tasoma danasani zuwa _office_ d'in Amar dama abunda yakeso yanuna min shiyasa ya kirani wani irin zazzafa kishi ya turnuk'e zuciyata miyasa yaa Amar za ka yi min haka"?
Da kasan yadda nake shauk'i da haukan sonka da ba ka baiwa karuwa damar shiga rayuwarka ba.
Tun daga nesa Amar ya hango ta tsaye jikin mota tana kuka, yasaki murmushi jin dad'i yana karasawa daf da ita yadaka mata razananiya tsawa !ke dallah wuce mu tafi kin wani tsaya kina kuka duk Wanda yabiyo yana kallon ki iya _Romance_ idanu ki suka gani da wuce hakan watakila hauka za kiyi mtss ya ja tsoki raheela ta d'ago kod'ad'i idanu ta ta tsorawa Amar ido a lokacin d'aya sonshi da haushinsa suka baibaye ta Cikin zafin rai ta jefa masa _keys_ cikin rashin damuwa ya duk'a 'kasa yad'auka dole raheela ta bud'e mota tashiga, ya ja mota sai wani tauna _chewing gum_ yakeyi yana kad'a kai da alama duniya tayi masa dad'i, raheela na ta fama sheshshek'ar kuka cikin rawar murya tace miyasa yaa Amar ka zab'i wannan hanya don ka hutani"?
Nasan na k'untata maka amma ban cancanci irin wannan mumuna hukunci, daga gareka ba,ka yi hak'uri yaa Amar kayafe mini zuciyata ba zata iya juri ganika kana tarayya da wata 'ya mace karka manta yaa Amar kai da bakinka kace ka mallaka mini zuciyarka kyauta to miyasa a yanzu za ka shigo, da wata kuchaka karuwa a cikinta"?
Wani mugun kallo ya watsa mata yace Karki sake ki k'ara kira Ramlat da kalma karuwa domin itace take de6e min kewa take bani abunda nakeso mai sanyini cikin nishad'i a duk lokacin ke kika munana min, yana k'arasa magana dai-dai lokacin da suka iso gida da k'arfi ya balle k'ofar mota yafita yayinda raheela ta Mara masa baya tana rusa kuka.
Amar yana shiga _parlour_ ya kishingid'e yad'aura k'afa d'aya bisa d'aya a rikice raheela tashigo _parlour_ ta zube gabansa tace hak'ik'a na tafka kuskure a rayuwata, amma a yanzu nagane gaskiya yaa Amar Dan Allah karka juyan bayan a lokacin da zuciya had'e da gangar jikina suke tsanani buk'atarka , ko kallonta Amar bai yi ba sai faman tauna _chewing gum_ d'insa yakeyi.
Raheela ta shak'i dogon numfashi tamkar ranta zai fita saboda tsanani kukan da takeyi gaba d'aya duniya tayi mata k'unci ga wani masifafe son Amar da ya yi nasara dabaibaye zuciyata tace Yaa Amar Dan Allah kayi magana wannan shiru naka yana cutarda ni d'agowa ya yi cikin kwanciya hankali babu wata alama da ke nuna yadamu da kukanta yace....
[13/08 2:16 pm] Jeeddah Aliyu🌹: 🍆🍆🍆🍆MIJIN 'YAR UWA TAA 🍆🍆

💕love story 2016💕

{Part 2}

Na Hauwa Shehu Aliyu🌹

1⃣0⃣6⃣

Yaushe kika fara son ```mijin 'yar uwa ki``` ??
Ko kin manta da farucin da kika sha furta mini, na tsane ka bana sonka banta6a tsanar wata halitta irin ka yaa Amar kuma har abada ba zan ta6a sonka ko ba haka kike, furta min ba"?
Shine yanzu don tsabar samu wuri za ki zo kina wani rera kukan munafuci ki ce wai, kina sona dayake kin d'auke ni shashasha bansan abunda nakeyi ba.
in za ki daina wannan kuka kidaina domin a yadda nakeji dad'i soyayya da ramlat take bani abunda ke bakya bani banga dalili da zai sauya mini ra'ayina akanta.
A da nace na tsane ka amma a yanzu ina tsanani so da kaunar ka yaa Amar wallahi nayi nadama nagane kuskure na, a shirye nake da na gyara duk wani kuskure da na tafka.
Mtss..Amar ya ja tsoki yace kidaina yaudara kanki raheela, domin har yanzu ban amince, kina sona don haka ki d'age ki jajirce ki nuna mini da gaske d'in kina sona yana k'arasa zance sa ya yi tafiyarsa yabar raheela tana kukan nadama.


```kaduna```

Umma hajara da aunty asabe zaune a _bedroom_ d'in umma sai fama tubka da warwara sukeyi, aunty asabe ce take magana wai miye dalilin ki nafasa zuwa _Enugu_ bayan nafad'a miki bokanan aikinsa kamar yanka wuka ne, karki yi wasa da damarki hajara yanzu ne kike da damar d'aukar famsa wulaqanci da akayi miki a gidanan.
Saida umma hajara ta shak'i ta fuzar cikin tafarfasa zuciya tace kamar yadda nafad'a miki aunty asabe nafasa wannan tafiya domin, batada amfani agareni na nemowa kaina mafita wance tafi zuwa wurin boka mafitar kuwa ita ce nayi magana da shamsu ya debo 'yan fashi su shigo gidanan su yashe duk wata dukiya da ke gidanan tass daga karshe su kashe kowa hatta da maigadin gidanan kar su barshi da numfashi duk abunda suka d'ebo dangin dukiya mu yi muraba wato {50-50} wannan shi, kadai zai sa na huce duk wani bak'in ciki da mutane gidanan suka d'auki tsawon lokacin suna gumami.
Aunty asabe ta sauke gwaron numfashi tace cab wani kaya sai amale, jaki ba za iya ba umma hajara tayi murmushi had'e da cewa waye shi don ubanshi aunty asabe tace amma kuwa hajara ke bala'e ce karo da ke ba dad'i kin zo da shawara mai kyau mai cike da zalla amfani to amma kuma wani hanzari ba gudu ba ya za kiyi da Amar da raheela"?
Wani kafiri murmushi umma hajara tasaki tace wad'anan ae k'anana kwari ne tafiya ta musanmman zanyi musu zuwa Enugu so nake boka ya haddasa fitina a tsani su wance zai sanya Amar yadankarawa raheela saki har uku domin na huce takaici sanadi igiya aure na d'aya da ta tsinka, daga bisani na had'a ta da shamsu ya yi mata yanka rago kinga shikenan na share babi wannan zuri'a daga doron k'asa.
Aunty asabe ta kyalkyale da dariya had'e da cewa hajara bakida imani kece kika biyo halin lami sak na rashin imani da tausayi amma kuma kina nufi su shamsu su shigo gidanan su kashe kowa ban da ke wannan ae b'atata dabara ce dole a zargi da sa hannu ki a kisansu in ke mahaukaciya jahila ce 'yan sanda{police} ba jahilai bane dukan bala'i za suyi miki har sai kin fad'a da bakinki ke ki kayi sanadiya mutuwar su.
Umma hajara ta kyalkyale da dariya tace tun farko yakamata ki yi min wannan tambaya amma duk da haka zan baki amsa, a yadda na tsara a yau d'inan zan fad'awa alhaji gobe zan tafi katsina biki bayan na tafi katsina sai su shamsu su aiwatarda aiki dama fad'uwa ta zo dai-dai da zama ana bikin aure Yusuf d'an gwaggo mairo, ko da bincike yafad'o kaina abin a bayaine yake kowa yasan ina katsina wurin biki tana k'arasa magana suka kyalkyale da dariyar mugunta.

```waye shamsu ``` ??

Shamsu k'ane umma hajara ne wanda ake yiwa lak'abi da killer tantiri d'an iska ne a dangin kayan maye ba abunda baya sha kuma ba Wanda baya siyarwa{drugs duller} rik'ak'e D'an fashi ne kisa a wurinshi ba komai bace tun yana aji uku a _secondary school_ aka koreshi sobda yanda gagari _teacher's_ daga lokacin yace lokaci yayi da zai fara cin gashin kanshi yafad'a wata hatsabibiya kungiya ta 'yan daba daga nan yayi fice had'e da k'auri suna har zarginshi mutane keyi akan shine ya b'anbakawa iyayye shi wuta suka mutu domin a dare rana yayi fad'a da mahaifisa har yana kirari cewa giwa tayi kusan fad'uwa su sha gara.

```A Bedroom d'in umma hajara ```

A bedroom d'in umma hajara kuwa sai faman zuba sukeyi, duk wani sharri da take yunk'uri k'ulawa sai da ta baiyanawa asabe tun lokacin da umma

Please Login or Register in order to submit comment