Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

d'age gira yace "about our first night" wani kallo ta bishi da shi ba tace komai ba yayi murmushi yace "If u really forget,let me remind u of what it was like" sai ya lumshe idanunsa a hankali yana blushing yace "lokacin ya kasance wani irin yanayin da ba zan tab'a mantawa da shi ba,and time d'in ya kasance da dare cikin ranakun da suke da matuk'ar muhimmanci a rayuwa na.. I was sitting in the parlor together with Hajiya,Mom da su Kalthom suna hira,kwatsam sai ga kiran waya ya shigo min na kalla ina tunani,though na d'an ji mamaki da na duba naga ke ne kike kira,but na daure nayi answering call d'in,a nan kawai sai naji kina kuka and shouted "ka zo ka duba ni ba ni da lafiya" duk muryar ki baki ji yadda yake ba time d'in,na tab'e baki like u were near nace "alright" and then na taho with intention of na duba halin da kike ciki,ina shigowa here i just found u laying on the floor,na zaro ido looking up at u and asked what was happening,kawai sai kika wani d'ago idanunki da suka k'ank'ance kika fad'a jikina kina wani irin kuka mai tab'a zuciya" yayi furucin yana dafe saitin zuciyarsa,ba tare da ya damu ya bud'e idanunsa ba ya ci gaba da fad'in "na rik'o ki a hankali ina rarrashi,sai kika fizge kina sake kwanciya a jikina,i don't know what is going on but i can understand akwai abunda kike buk'ata,and at that right time na gama finding u are in an emotional state of despair,all because of yadda nake k'ok'arin d'ago ki daga jikina kina komawa,na jinjina kai ina rik'e da ke a jikina har lokacin nace "What wrong with u?" Duk da na sani fa,but sai naga kin kasa magana,na daure saboda ina so ki fad'a da bakinki nace "sake ni tunda babu abunda yake damunki" kina kuka kika ce "Ai ka san abunda yake damuna" ni kam na zaro ido nace "ta ina zan sani?" Kina kuka da wani shagwab'ar ki nan kika ce "Well,ain't u a doctor?" Yadda ya siranta murya yana kwaikwayonta bata san lokacin da ta fashe da dariya ba,yayi murmushi shima yace "when i realized what u were insisting sai kawai na dage nace likitan mahaukata ba!" Da kika ji na ce haka u just squinted in misery kina cewa "please do something" nace "what should i do?" Sai kika ce "do everything u want" nayi dariya saboda ranar na san tarko na ya kama tsuntsu nace "Banda komai baby" kika sake b'are baki za kiyi min kuka sai nace "Well,fad'i naji what do u want me to do?" Once again u breathed heavily but couldn't say anything sai wani lalubena da kike yi,nayi saurin rik'e hannunki ina zaro ido nace "What are u doing?" Sai kawai kika fashe da kuka kina dukana,da kyar na lallab'aki because i already knew what u meant tun farkon da na shigo ina son gasgata al'amarin ne kawai,looking at ur crying face nace "u want it.. Right?" Kika wani gyad'a min kai,nayi murmushi a raina nace "well anzo wajen" a fili sai nace "Tunda Allah ya kamaki yau ke ne kike so,na amince zan baki kada ubangiji ya kama ni da laifin na cutar da ke but sai dai muyi deal saboda kada wani ya cutar da wani" kai tsaye sai kika amsa,nace "No quarrel?" Kika gyad'a kai,na sake cewa "whenever u cry or said na kyale k'i zan kyaleki,agreed?" Kika ce "Ehhh" here nace "Oyah! Let's get up" daga jin na ce haka kawai sai kika ci gaba da kuka with ur own words of shagwab'a "Bazan iya ba ni",na dafe kai ina had'e rai kada ki gane nace "za ki iya yi min shiru ko sai na tafi na barki?" Da sauri sai kika had'iye kukan saboda tsoron kada na tafi na barki,na gyara tsayuwa na d'auke ki,looking to ur crying face dariya sai so yake ya kufce min but nayi k'ok'ari na danne na kwantar da ke saman bed,daga ajiye ki sai kika wani narke a kan gadon,na kalleki ina had'e rai nace "Get up Hajiya ai yau ba ni nake nema ba ko kin manta? Tunda ke kike so sai ki tashi kiyi aikin ki,ni babu abunda zan yi miki" kika d'aga idanunki da kyar kina kallona,kika wani had'e hannaye guri d'aya,kin ga yadda kika yi time d'in? Sai da naji tausayinki sosai fa,kika ce "Pleaseee..!" Ni kuma i was very pleased lokacin ina kallonki kawai sai nace "alright! C'mon.!" Na fad'a ina zaunawa next to u and uncovers my hands,quickly sai ga ki kin matso jikina with ur eyes closed duk kin fita kamannin ki,ina kallonki tausayin yadda naga kinyi yana tab'a min heart here nasa lips d'ina against ur's na yi sucking,cikin azama sai kika rik'e ni numfashinki yana canja salon fita,supporting ur facial expression against na fara sending miki hot and warmth messages,sai ga ki kin yi luf kina sauke ajiyar zuciya,not knowing where u are again sai da na fara struggle to get into ur surroundings ina addu'ah na cimma muradina,sai kawai kika wani rik'e ni kina kuka and to exclaimed "Please.." Ni kuma haushin abun yasa kafin ki gama fad'a because time d'in nayi ta binki kink'i amincewa kina cewa "tsoro nake ji" tried to get down daga jikinki,sai kika rik'e waistband d'ina kina sakin kuka,na fesar da zazzafan numfashi ina jin damuwa da ciwo yana zuwa raina,duk da yadda nake son abun a raina nace "didn't i tell u whenever u said no i will allow u to go?" Kika kad'a kai a hankali,nace "ok then?" Sai naga kin yi shiru kin kasa magana,tsoron kada na hanaki ne ko mene ne dai sai yasa baki sake k'ok'arin hanani ba" yana fad'an haka ya bud'e lumsassun idanunsa yana kallon yadda ta tsareshi da kallo,Maysam a kafad'arta tana shafa bayanta,ya saki wani munafukin smirk yace "it was there nayi finding way into ur juicy treasury,a wannan daren i just tried to calm my self down not to fuck u because duka ba mu san kan abun ba,na yi tunanin idan na samu kad'an zan iya hak'uri na barki,but da nayi niyyar hakan sai na ji kamar idan na bari i'm going to die all because of dad'in abun da nake ji yana zagayawa cikin jiki na,i eff u and i damn fuck u har sai da naji kamar ba zan sake nema ba,dad'in da kika shayar da ni sam ma ba zai misaltu ba,beyond ur imagination i found the satisfaction irin wanda ban tab'a tunanin ana samu ba a duniya,kin shayar da ni zumar ki and kina kan shayar da ni,to me har yanzun i have nothing to compare u baby,but kin san wani abu?" Ita dai ta yi shiru saurarensa kad'ai take iya yi,yace "When i found myself,na kwanta ina sauke numfashi ina jina cikin wani nishad'i sai kawai na dunga jin kukanki yana ratsa ni,a nan na fahimci irin b'arnar da nayi,na d'agaki kamar wata baby na kwantar a jikina ina rarrashinki because ba ki da wani nauyi ko d'is,and kasancewar i just lost my self-control because of the joy that i find myself in a lokacin sai na dunga jin wani gefe na zuciya na yana zafi yana tuhumata why nayi having sex dake alhalin bakya so? While other side kuma ina jin kamar ma na cire zuciyana na mallaka miki. After i had rested myself da kyar kika bari nayi miki wanka na shiryaki muryarki duk ya dashe muka kwanta,that night i just found myself dived in a kind of dad'in da i never imagined i would find anywhere near here,daga nan na k'ank'ame ki a jikina because abunda ya faru yasa na fara jin tsoron kada wani abu yazo ya raba mu,a hakan bacci mai dad'in gaske ya zo ya d'auke mu" sakin baki tayi tana kallonsa,yadda yake bada labarin yana gwadawa from the point of view ma u must understand the emotional feelings of the moment har sannan bai gama sakinsa ba,jin ta yi shiru ta zuba masa ido bata ce komai ba yasa shi d'aga mata gira yace "kin san wani abu kuma?" Ta kad'a masa kai saboda ita dai yau ya mayar da ita wata speechless yace "wayo fa nayi miki" ta zuba masa ido tana ci gaba da kallonsa,kamar wanda aka matsi bakinsa yace "I only used my right time kawai na samawa kaina mafita" ta zaro ido da sauri tace "Ohhhoooo! Then what did u do?" Ya d'aga idanu yana kallonta yana mata murmushi yace "babu abunda nayi" murmushi tayi tace "na fad'i abunda kayi?" Yadda yaga tana kallonsa yasa shi yin dariya even though ya sani ba lallai ta canko dai² ba but sai yace ta fad'a,to his surprised tana kad'a kai ya jiyo tana cewa "abu ka bani na sha a drink ai" wani zaro ido yayi yana rufe bakinsa da hannu da murmushi a fuskarsa na rashin gaskiya yace "ni kuma?" Ta zuba masa idanunta tana kallo tace "ai duk na gane abunda kayi min,bcus before then i was fine muna ta hira ma time d'in da su kalthom ka shigo,nayi maka sannu da zuwa kak'i kula ni har a bedroom,but abu kamar iska lokaci d'aya daga yin dinner sai ciwo ya taso min,kai ma kasan ai i had to blame that" yana yi mata murmushi yace "No,i'm not doing anything" dariya tayi tace "Uhmn! Ai bashi ne dama jira nake ka fad'a da kanka" ya sake zaro ido yace "ni fa i didn't do anything" yana shagwab'ewa,ta kad'a kai tana murmusawa bata ce komai ba then she slide down of bed and comforts Maysam in her cradle,daga can sai tayi hanyar closet,tana juya baya ya bita da kallo yana sakin murmushi,yadda take tafiya her ass was turning a bit like a roller coaster,yayi saurin lumshe idanunsa yana danne pillow ta wajen gabansa because he alone yake feeling how his dick yake vibrating,da wani irin shak'urarren voice yana matse k'afafu ya furta "Huhhhh! Oooo! Nooo!" Makirin murmushi ta saki ta karkata kanta kad'an ta kalloshi ta gefen idanu had'e da cije lips tace "za kayi bayani ba yanzun ba."

      Suna fitowa daga wanka bayan sun gama shiryawa,yaga tana shirin binsa su fita yayi sauri ya rik'ota,ta marairaice tace "please Hayat" ya kafeta da kallo yace "what?" Ta marairaice tace "Let me go with u please,ina son zuwa can" kai ya kad'a mata yace "muje ki yi bacci na fasa fita" ta had'e rai za tayi masa musu ya d'auke ta ya kwantar saman bed then ya kwanta kusa da ita yace "Ahaan! Ayi bacci lafiya" kamar za tayi kuka haka ta kwanta tana kallonsa,ya kwantar da kanta a jikinsa yana shafa kwantaccen gashinta har bacci ya fara fizgarta,lokacin da ya tabbatar baccinta ya fara nisa da wayo ya zare jikinsa ya dawo da Maysam kusa da ita then ya fito daga bedroom d'in,yana ratsowa parlor ya tarar shiru sai maidservant kad'ai suke hidimomin su,yana fitowa cikin apartment d'in sun nan d'in ma dai he saw no one sai security dake patrol cikin mansion d'in,yayi murmushi ya wuce apartment d'in iyayensa,yana tafiya zuciyarsa fes wani irin nutsuwa yake ji da farin ciki suna sake huda jikinsa,sai dai me entrance d'in shiga flat d'in yana gama bud'ewa bayan ya gama welcoming nasa,ya d'aga kai yana sakin murmushinsa mai kyau kwatsam idanunsa suka sauka kan Aatif who was sitting there suna magana da Daddy'nsa,yayi still a wajen yana kallonsu his thought kuwa a lokacin shi ne ya koma inda ya fito without ya shiga yayi uzurin da ya kawosa,because to his entire life he didn't want anything da zai had'a sa alak'a da Aatif,a duk lokacin da ya gansa yana tuna abunda ya faru tsakaninsu wancan lokacin and he still felt the pain,his words affected him every time he saw something that would remind him of his presence in the world,shi yasa har yanzun ya kasa sake masa fuska,Daddy'nsa da tun tsayuwarsa a gurin ya gansa yayi masa murmushi yace "Beta!" Numfashi Nuraz ya d'an fesar yana sake had'e rai da yaga duk hankalinsu ya dawo kansa kawai sai ya juya da niyyar barin wajen,duk yadda Rafeek yaso yaji abunda yake faruwa bai iya tsayawa ba yace "Daddy we will talk idan na dawo,i'm just going out" yana fad'an haka ya bar musu wajen cikin sauri,jikin Aatif yayi sanyi because he could see how Nuraz was actually hating him,bayan tafiyar Nuraz bai jima ba shima sosai yace da Rafeek "Abbah zan koma,Allah ya raya" Rafeek ya amsa yana yi masa godiya because ya ji dad'i sosai and shi duka ma kuma bai san da wani matsala dake tsakaninsu ba.

*****

       On Aatif's side kam since ya bar mansion,driven kawai yake but inside him abun da Nuraz da Nusrah suke yi masa yanzun seemed as if they didn't know him yana cinsa a rai,after that kuma kasancewar Nusrah jininsa duk ya sashi jin kunyar abunda ya aikata a bayan not a little,ya ji haushin kansa and regretted about it all because of what the evil heart and the devil made him do,but what would he do? Mene ne zai yi su yafe masa? Though ya so Nusrah a bayan,abunda yayi mata wancan ranar dai² da second d'aya bai tab'a jin haushin kansa ba sai yanzun da ya tabbatar ta yi masa nisan da kafin ya tarar da ita zai d'auke shi tsayin zamanai,nisan su yanzun tamkar ma sama ne da k'asa,abun ba zai misaltu ba ma,here ya gano masu iya magana da suke cewa  "bar raina allura,domin kuwa itama k'arfe ce" and idan har ka san farkon ka u certainly do not know ur end,yau baka yi wulak'anci bama ya ka k'are bare ka yi? Shi dai yau ga shi ya wulak'anta y'ar uwarsa ta jini,ya fad'a mata maganar da ko wani bare ba zai so a gayama ba,and kuma ya dawo yana jin haushin kansa,shin ma duk me ya kaishi ne? Sanadiyyar bin ra'ayin zuciya kawai ta kaishi ta baro,yana zamansa lafiya ya je ya janyo ma kansa b'acin suna,duk suna yi masa kallon wani mutumin banza,and halinsa detriment of all his dignity and worth.

     Har ya shigo compound d'in gidansun yayi parking tunani kad'ai yake yi da maganganun zuci,ya d'auke shi tsayin lokaci zaune cikin motarsa without knowing of what to do,Mommy da suke fitowa za su fita unguwa tare da su Afaf,ta kalli motarsa da ta fahimci a kunne yake,tana kallon Hannah fuskarta da mamaki tace "ke! Who's in the car there?" Hannah ta kalli motar ta tab'e baki tace "Mommy Yaah Aatif mana,who will get in if not him?" Mommy ta sake bin motar da kallo kafin ta fara tafiya,tana zuwa tayi knocking,a hankali cike da mutuwar jiki bayan ya dawo tunaninsa ya sauke glasses d'in,ganin Mummy'nsa ce ya lumshe his red eyes with signs of distress,Mommy ta bisa da kallon tsanaki kafin ta yi magana ya fara k'ok'arin bud'e motar ya fito,ta matsa a little bit ya sakko,tana ci gaba da kallonsa har sannan tace "lafiyarka k'alau kuwa Aatif?" Yayi shiru kamar ba zai ce komai ba,sai can ya d'an k'irk'iro murmushi yace "I'm fine mom" ta girgiza kai tace "u know i won't agree,say something different than that" saurin kallonta yayi yana lumshe ido ya rik'o hannunta a little and adjusted his stance,Mommy duk ta zuba masa ido tana kallonsa jira take taji me zai fad'a,yayi shiru yana tunanin yadda zai iya fad'a mata,a hankali Mommy ta shafa kansa fuskarta d'auke da wani expression wanda a fuskar mahaifiya kad'ai ake ganinsa idan taga yaranta a damuwa tace "ko dai muje ciki muyi maganar ko kuma idan mun dawo?" Ajiyar zuciya ya sauke ya kad'a kai a hankali da fad'in "Idan kun dawo d'in" Mommy tace "alright! Maza je ka kwanta ka huta" d'an murmushin yak'e ya k'irk'ira and gave her a side hug then ya fara tafiya,Mommy ta bishi da kallon tausayi har ya shige cikin gidan ya barsu tsaye a compound,bata iya motsawa a gurin ba sai da Hannah ta matso ta rik'o hannunta,da sauri ta sauke ajiyar zuciya tace "muje kou" Hannah ta kalli Mommy tace "but Mommy kamar Yah Aatif yana cikin damuwa fa,ko za ki fasa zuwa sai mu tafi mu?" Murmushi tayi tace "No! Let's just go,he said we'll talk when we get back" a hankali Hannah ta kad'a kai tace "tou mu tafi."

     Da daren ranar bayan sun dawo suna zaune Mommy ta kalli Aatif who's lying on the rug ya tada kansa da hannu yana kallon ceiling,tayi shiru tana kallon how deep he was cikin duniyar tunani tayi calling sunansa out "Aatif!" A hankali yayi blinking madaidaitan idanunsa and letting out a sigh of relief,Mommy dake kallonsa tace "wai ba da Aatif nake magana ba,kayi min shiru?" Kansa ya d'an juya yana tsuke baki yace "I'm sorry Mom" siririn tsaki tayi tace "za ka tashi ka min bayanin abunda yake saka damuwa kwanakin nan ko kuwa?" Fad'uwa yaji gabansa yayi a hankali ya mayar da idanunsa ya lumshe yana sauke numfashi,yadda yayi shiru ya rufe idanu angrily Mommy tayi k'wafa da fad'in "u are very stupid,ina magana ka kulle min ido,ni sa'ar kace ko meye ne wannan sabon iskancin kuma?" Saurin tashi yayi ya zauna zai yi magana Mommy taci gaba da fad'a "irin wannan abubuwan da kake yi su suke sawa Daddy yake ganin kamar ni nake cewa kayi,kana d'aukan alhakina da yawa fa Aatif,but ban sani ba ko soyayyar da nake nuna maka yasa kake min haka ko kuma abokiyar wasanka ka mayar da ni,ka shiga hankalinka da ni ina fad'a maka,otherwise kuma za'a ji kanmu da kai a gidan nan" tunda ta fara fad'a ya sunkuyar da kai,bai yarda ya d'ago ba sai da yaji ta yi shiru sannan ya d'ago a hankali cikin cool voice yace "I'm sorry Mom,ni ba wani abu yake damuna ba,i'm just trying naga cousin sis da Noor sun daina fushin da suke yi,i know i didn't give a damn about what had happened,wannan shi ne kawai damuwa na,after that babu komai and i'm not hiding anything from u" wani kallo Mommy tayi masa mai cike da tsantsar tausayi,kafin tayi magana aka bud'e entrance aka shigo,duka suka waiwaya suka kalli Daddy dake shigowa fuskarsa d'auke da wani irin murmushi suka yi masa barka da dawowa,ya amsa yana zaunawa next to Mommy dake saman armchair,no one expected yaji maganar da suke yi sai da yayi murmushi ya kira Aatif "Aatif" da sauri Aatif ya sauke kansa k'asa yace "Na'am Daddy" Daddy yace "sure yanzun na yarda hankali ya shiga cikin kanka,tunda har kake realizing u have made a mistake,but abunda zan fad'a maka shi ne ka samu time kaje ku zauna da su sai ka basu hak'uri,ina tunanin idan ka yi haka za su fi d'aukan lamarin da muhimmanci" nasiha sosai Daddy yayi masa and gave him more explanation of how to apologize,yayi wa Daddy godiya then ya tashi ya wuce bedroom d'insa,da ya shigo zama ya fara yi bakin bed yayi shiru remembering of their relationship with Nusrah har yadda suka rabu,lokaci d'aya wasu irin hawaye suka kawo idanunsa because he never thought that after their separation zai shiga damuwa,sai daga bayan lokacin yana Amsterdam wani irin soyayyarta yayi ta d'awainiya da ruhinsa by then lokacin da ya shirya yiwa Mummy'nsa bayanin komai har ya gama tsara yadda zai nemi Nusrah su dai²ta kwatsam sai ya samu labarin aurensu da Nuraz,a hankali ya koma ya kwantar da bayansa saman bed d'in while k'afafunsa suna k'asa,ya d'auki tsayin lokaci a hakan kafin da kyar cikin wani irin muryar damuwa ya furta "Yah rabbi kasa zab'in da kayi min a yanzun shi ne mafi alkhairi a tare da ni,ya Allah ka basu zaman lafiya su kuma,ka raya abunda ka azurta su da samunsa" yana kwance almost an hour shiru yana tunani,da yaga damuwa yana neman yayi affecting kwakwalwarsa da wuri ya tashi ya d'auka phone d'insa dake gefensa ya fara kiran line Deeja,suka yi hira sama² but basu wani jima ba suka ajiye because he's not in a good mood,but duk da hakan ya ji dad'i and ko babu komai damuwar dake mak'ale a ransa ta ragu.

*****

      Cikin haka kwanaki suka yi ta zuwa suna wucewa,yayin da tun ana saura kwanaki biyu suna aka fara shirya k'ayataccen dinner na taron suna,ai kam nan cikin Oxford city da wajenta ya amsa aka san za'ayi gagarumin hidima,ranar event d'in kuwa duk inda ba'a san da batun bama sai da aka san da shi,da daren ranar kamar yadda aka shirya da misalin 8pm bakin hall da za'ayi shagalin ya cika da manyan mutane,masu zuwa Allah sanya alkhairi da y'an ganin k'wak'waf duk sun hallara,ni dai na kalli yawan mutane nace "ji mutane da shishshigi ba'a gayyato su bama sai da suka zo" to y'an mata kuwa dama ina ganinsu na san me ya kawo su,kun san dai karatun ba sai na ce komai ba,ba ruwa na... (Lol) daga cikin hall d'in na fara zuba ido wanda ya cika,ai kam nan na hango tawagar d'an mace fan's,su kad'ai da na gani sun cika gurin i was so surprised,ina kallon su baki bud'e nace "O'ohhh su kuma ta ina suka zo k'asar ban samu labari ba?" Ni dai ina tsaye rik'e da baki naji an dafa shoulder na,na waiwaya da sauri naga waye here my eyes fell on lil habibtiiys real Hafsy,Mamah Zee together with Teemah abdulmajid,dukansu suna kallona da wani irin murna and giving me a beautiful smile sun ci ado kamar ka sace su ka gudu,na sake baki ina kallonsu da mamakin ganinsu a gurin,ihun su ya dawo da ni daga duniyar tunanin da na tafi,a guje suka rungume ni suna fad'in "habibtiiy wollahi we miss u,daga zuwa d'aukan rahoto sai ki mak'ale a Oxford kuma? Ko dai jira kike sai Mr Noor ya aurar da Maysam sannan za ki dawo?" Nayi dariyar yak'e ina kallonsu nace "ku rufamin asiri,ina ni ina zama kuma? Nawa *HABIBIIYN* na kai shi ina?" Muka yi dariya duka ina kallonsu har lokacin cike da so,da sauri kuma sai nace "Wait a minute,ta ina kuka zo k'asar nan?" Dariya suka kwashe min da shi suka had'a baki a tare da fad'in "O'ohhh! Haba sis muna da ke zuwa UK ai won't be difficult for us and ko ba haka ba Mr Noor jirgi guda yasa aka ajiye saboda masoyansa na *'DAN MACE FAN'S"* na yi murmushi ina sake ware idanuna nace "kunji masu shi wad'anda basa tsoron talauci,yo ta ina ma za suji kyashin kud'in tunda an tara su ana kuma kan tarawa? Allah dai ya k'arawa Annabi daraja,ya kuma azurta mu,arziki mai amfani."

    Alhamdulillah anyi taron suna lafiya together with ceremony na bud'e new ship owned by Mr Rafeek,an ci an sha kowa yayi farin ciki,duk da yake ba wasu jama'a ne na daban ba a gurin,family ne sai abokan aiki da kasuwanci,after the ceremony na bud'e ship followed by a dinner da aka shirya na taron suna,sosai dinner da akayi ya k'ayatar komai anyi shi cikin ilimi da wayewa,irin kyaututtuka da baby da parents d'inta suka samu kasancewar family'nta babba da ake ji da shi,labarin bai tsaya iya Oxford kad'ai ba because her grandfather and mahaifinta da suka kasance famous,wanda shaharar su tasa aka san da zamansu ba a iya single line ba duniya ma tana ji da su,fad'ar irin shagalin da aka yi a wannan daren zai kasance kamar b'ata baki,bayan an gama dinner bak'i da duka wad'anda suka samu damar halartar zuwa gurin sun koma gudajensu,gidan sai ya sake dawowa kamar da can daga su sai family,securities da maidservant da suke zaune tare,yanayin kulawar da Nusrah take samu a yanzun a gurin Hajiya da su Annie herself sai da ta san yes ta karb'i gyaran da a duk ranar da Nuraz ya bud'e treasury d'in zai kwashi ganimar da sai ya kusa haukace mata.

*FEW YEARS LATER...*

      Rayuwa ya mik'a yayin da a gefen Hajiya Karima da Gwaggonta Hajiya mariya at this time da al'amura suke sauyawa ake

Please Login or Register in order to submit comment