Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tana fad'in "Find me in the parlor",lolly tayi shiru tana tunani kafin tayi saurin biyo bayanta tana fad'in "Adda please help and tell me,i can't understand what u mean" Annie dake zaune cikin parlor ta kalleta tana dariya dai² lokacin da Nuraz ya fito cikin shirin fita,Annie ta kalleshi tace "Yallab'ai come here" ya d'ago a hankali yana k'arasa buttoning waistcoat dake saman long sleeve dake jikinsa,a hankali ya tako inda take ya zauna,Annie tana kallon Lolly tace "Zauna magana za muyi" ta nemi guri ta zauna da tunanin abunda Annie za ta fad'a,inda yake Annie ta kalla tace "Idan na tambaye ka za ka fad'a min gaskiya habibiiy.!?" yayi saurin kallonta bcos bai san me zata tambaye shi ba,ya daure yace "In sha Allah zan fad'a miki gaskiya" ta girgiza kai tace "Mene ne tsakanin ku da baby.!?" Yayi saurin d'ago kansa ya kalleta yace "Annie!" Ta d'aga masa hannu tace "Amsa kawai nake son ji daga bakin ka" ya juya ya kalli mahaifiyarsa da shi itama take kallo,ya juya ya kalli Annie yace "Babu komai" tace "Kuma so kake na yarda.!?" Ya sunkuyar da kai yana murmusawa bcos ko babu komai ya gama tabbatarwa kansa ta gano shi,ya d'ago kansa yana sakin murmushi yace "Annie tunda kin gane ai ba sai na fad'a ba ko.!?" Ta girgiza kai tace "A'a sai ka fad'a" ya juya a hankali yace "Ina sonta ne" lolly ta zuba masa ido tana kallonsa ta juya ta kalli Annie suna had'a ido a tare suka kwashe da dariya,yayi saurin kallonsu bcos bai san mene ne yasa su yin dariya ba ya daure yayi murmushi shima.....


   *#Afuwan fan's wollahi these days i don't know what's going on,no matter how i explain u don't really understand what i mean,but i need ur prayers.*

   
#Share pls.
#Real Smasher.
💠💠💠💠💠
*©®2020.*


*'DAN MACE..*
(Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥



*WATTPAD:REAL-SMASHER898.*
https://my.w.tt/29u2S26SG2


Pᴀɢᴇ 29.
#Uɴᴘʟᴀɴɴᴇᴅ ᴍᴇᴇᴛɪɴɢ

   Juya diary d'in tayi ta faman yi before she found out what was written fuskarta d'auke da tsananin mamaki ta furta *"NUSRAH!"* sai kuma tayi shiru tana tuno abunda ya fad'a mata yanzun babu jimawa,continuously tana turning diary tace "Is this what was written with calligraphy.!?" Tayi ajiyar zuciya mai had'e da murmushi,haka nan taji har ranta abun ya bata sha'awa sosai,ta d'auko wayarta ta saita camera ta d'auka sannan ta rufe ta tashi with the smile she didn't know where it was coming from,tana fitowa daga bedroom d'in za ta wuce taji alamun dariyarsu a parlor da sauri ta kalli gurin da suke,suka had'a ido da Nuraz yana sakin murmushi,she is still looking at them before she slowly turns za ta koma Annie ta hangota ta yiwa lolly rad'a,da sauri ta d'ago ta kallo inda Nusrah take as she quickly passed out tayi saurin kiranta "Angel" babu yadda za tayi dole ta tsaya tana raba ido a zuciyarta tace "Shi kenan tawa ta k'are" ta juya a hankali lolly ta yafito ta,ta fara tafiya tana jin kafafuwanta suna hard'ewa bcos bata san mene ne dalilin kiran nata ba,har ta ratso cikin parlor'n dai² inda suke tace "Here i'm aunty" lolly tayi mata nuni da gurin zama,slowly Nusrah walked back down and bowed her head tana wasa da gefen skirt d'inta,ta jiyo muryar lolly tana tambayar ta "Baby did u really find me a new son in-law.!?" Ji tayi kamar za ta nutse a gurin saboda kunya,Annie tayi murmushi tace "Daughter d'ago kanki magana ma za muyi,amma sai kin cire kunya and i want u to tell the truth.!?" Ta gyad'a kai tace "toh" amma kuma sai ta kasa d'agowa sai wani mutsu² take duk tana jinta a takure,Annie ta kalli inda yake ta sake kallon Nusrah tace "Do u really love.." Tun bata k'arasa ba Nusrah ta tashi ta gudu,suka sake sa dariya Nuraz yayi murmushi ya tashi yace "Annie zan tafi" ta dakata da dariyar da take tace "Will u go to the hospital.!?" Ya gyad'a mata kai yace "A'a sai na dawo zan je" lolly tayi saurin kallonta tace "Adda waye ba lafiya.!?" Annie remained silent as she looked at Nuraz,shima ya kalleta jin tambayar da mahaifiyarsa take yi da sauri gudun kada ta dawo da tambayar kansa ya wuce yana yi musu sallama,ko tsayawa yaji me Annie za tace bai yi ba ya fice,bayan fitarsa lolly ta sake tambayar Annie waye babu lafiya,but she can't answer sai hanya² take mata as if she doesn't know what she is saying,da ta ga haka itama tayi shiru bata sake tambaya ba,,wajen 10am suna zaune suna hira wayar Annie tayi k'ara,ta duba taga Maimunatu ce ta d'auka tana satar kallon lolly data maida hankali kan TV,daga gefen Maimunatu bayan sun gaisa take fad'awa Annie sun koma gida yau da safen,Annie tace "Ya mai jikin.!?" Ta amsa babu kuzari a daddafe dai har suka yi maganar suka gama,Annie tace ta turo mata address idan sun samu lokaci sai su zo suga jikin nasa,Maimunatu tace ba sai ta turo mata ba,duk sanda suka shirya ta sanar mata za'a turo musu driver,bayan sun gama magana da ita ta ajiye wayar,lolly dai ta shiga sabgogin ta bata sake mata maganar mara lafiya ba,haka kowa ya shiga harkokin gabansa.


Kamar yadda Maimunatu ta fad'awa Annie,ranar kwana uku da dawowarsu gida ta mata waya,tun kafin su gama shiryawa sai ga shi an turo mota da driver har gida,suka fito ita da Nusrah cikin shirin fita,lolly da Bareerah suna parlor a zaune suna hira suka yi musu sallama,su kuma suka bisu da fatan dawowa lafiya,Annie ta kalli yadda lolly ke yi da fuska but bata kula ta ba,she knew she was sad when she asked her who was sick tak'i fad'a mata,tayi murmushi dai a ranta tace "Koma waye babu lafiya idan na fad'a miki ba amfani zai yi ba,tunda ba zuwa za kiyi duba shi ba mene ne na tambaya.!?" Suka fita inda driver yake jiransu,tun da suka d'auki hanya har suka shiga arean da mansion d'in yake mamaki duk ya cika su,Annie tayi ta jinjina lamarin a ranta even though she has been hearing about Rafeek for a while but not knowing anything about his exalt,kada kuso ganin k'auyanci lokacin da suka tsaya bakin apartment d'insa,bcos duk inda tunanin su da hangensu yaje sun duba k'ofar shiga amma sama ko k'asa sun rasa,baturen dake tsaye a gurin ya tambayi sunan su,Annie ta kalli Nusrah tace "Yau na ji gulma,shi kuma wannan mai zai yi da sunan mu.!?" Nusrah ta kyalkyale da dariya tace "Shi ya sani" juyin duniya yayi da su su fad'a Annie tace da ta fad'a masa gara su shekara a nan,idan sun gaji su koma inda suka fito,bature ya koma gefe ya k'ame kamar dodon gona,suka yi tsaye they were in the house but could not figure out where the door was,sun kusa mintuna ashirin a guri d'aya kafin ta kira Maimunatu a waya ta sanar mata suna cikin gidan tun d'azun,Maimunatu tace su d'an jira ta tana fitowa yanzun,bayan kamar mintuna biyu suka ga ta fito,daga Annie har Nusrah cikin mamakin wannan lamari suka bi Maimunatu da kallo har ta k'araso inda suke,fuskarta a sake ta musu barka da zuwa,tana amsa gaisuwar Nusrah ta kalli Annie tace "Adda maryam is this our baby.!?" (Kuji dai in banda d'aukewar tunani,did Maimunatu forget since before they were left 9ja Annie's husband died) Annie ta kalli Nusrah da ta sunkuyar da kai tana murmushi tace "Ehh y'ar kuce" Nusrah tayi saurin kallon Annie kamar za tayi magana sai kuma tayi shiru,Maimunatu ta kalleta tana jinjina kai tace "Masha Allah,ai ga kama nan ta d'auko" Annie tayi saurin kallon Maimunatu tace "kamar waye ta d'auko.!?" Maimunatu tayi murmushi tace "Ta y'ar uwata Hauwa'u,but baby instead u look like i sai kika d'auko ta y'ar uwata.!?" Annie stared at Nusrah for the first time and wanted to find out what people were saying to her,ita dai tunda Allah ya had'a su da Nusrah take zaune a gurinsu abokan kasuwancin su suke yawan fad'a mata suna kama da yarinyar kasancewar da ita Annie da Lolly suna d'iban kama sosai sai dai lolly ta d'an fi Annie haske,and Bareerah has been telling her this for a long time itan ce dai bata yarda ba,a fili bayan wani lokaci ta furta "ikon Allah" duka suka kalleta Maimunatu tayi murmushi saboda bata gane abunda Annie take magana akansa ba,tana kallon Nusrah tace "what's ur name baby.!?" Nusrah tana sunkuyar da kai k'asa tace "Nusrah" ta jinjina kai tace "Masha Allah,,ya karatu fa.!? Na san dai kina yi" tace "Alhamdulillah" dai² lokacin da suka tsaya bakin entrance,Maimunatu tayi y'an danne² tana jan su da hira,they didn't take a moment tayi enrolling sunan su,kamar daga sama suka ji k'ofar tana mentioning sunayensu and welcoming nasu,suka d'aga kai a tare suka kalli juna,Maimunatu ce a kan gaba suna binta har suka shiga cikin apartment d'in daya kusa gigita tunanin su,dukiyar da aka zuba kad'ai ya zame musu abun kallo,suna ta tafiya su wuce wannan parlor su shiga wannan har suka k'arasa bedroom d'insa inda suka tarar da Hajiya,tana ganinsu ta saki fuska tayi musu maraba cikin mutunci,Annie da Nusrah suka zauna suka gaisa da Hajiyar da tambayarta mai jiki,ta amsa babu yabo saboda ta san idan tace da sauk'i kawai fad'a za tayi,kafin kace me har an fara jera musu kayan ciye-ciye,ta ko ina maidservant ne turawa sai shigowa suke suna hidima da su,tun abun yana basu mamaki har ya daina,,a tak'aice ranar har bayan maghreb suna gidan sai kusan isha sannan suka yi shirin tafiya,Hajiya ta cika su da goma ta arziki and tasa su Clark da driver su mayar da su gida,suka yi sallama,Hajiya thanked them saboda ta ji dad'i sosai tana ta basu hak'uri da sak'on su gaisar mata da Hauwa'u,ko da suka tashi dawowa motar da aka d'auko su a zuwa ba a ita aka mayar da su ba,,lolly was sitting in the parlor wondering where Annie went sai ga su sun dawo,ta bisu da kallo bayan ta yi musu sannu da dawowa,Clark ya shigo musu da kayan da Hajiya ta basu sannan yayi musu sallama,lolly ta bisu da kallon mamakin inda suka samo shi,dai² suna zama saman armchair,looking at them again tace "Adda ni kam ina kuka jene.!? Ni dai na san babu wanda kuka sani a garin nan,amma tun yamma da kuka fita sai yanzun,nayi tunanin ko mall kuka je.." Annie tace "Who knows ko we have found out a new family ne a nan k'asar" she quickly looked at her and was surprised by the expression tace "relatives? Here.!?" Ta gyad'a mata kai tana tashi tace "Ehh! Kin san komai nufin Allah ne ai" ta jinjina kai tace "Haka ne" daga haka bata sake magana ba,a ranta take ta juya maganar and ta k'udurce duk abunda Annien za tayi ba zata sake tambayarta ba,but zata sa mata ido har sai ta gano ko mene ne take hidden mata.
     
9:00pm His car stopped at the apartment,ya fito ya rufe a hankali ya nufo entrance,duka suna zaune a parlor har lokacin suna hira doorbell tayi k'ara Annie tace "Daughter je ki bud'ewa.." Tun bata k'arasa ba tayi zumbur ta mik'e tana fad'in "Kai Annie,ni dai ba sai kin fad'a komai ba" Ita Annie dariya ma Nusran ta bata,tace "Ku ji min ja'ira,do u know what am i going to say kika tari numfashi na.!?" Tace "No Annie! But if u say so Allah na san sai kin sani jin kunya" suka sa dariya har Bareerah dake fitowa daga kitchen,dai² tana bud'e masa k'ofa Bareerah tace "Ni dai Annie ban san me yake faruwa ba,duk naga kwana biyu baby kunyar ki take ji." Annie tana dariya tace "To waye ya sani ne,ga ta nan dai tambayeta muji whether she'll say anything to u",suna had'a ido da shi yayi mata murmushi k'asa² yadda za ta ji shi yace "Hi.!" Ta bishi da kallo tace "Hello" He rolled his eyes and stood still where he was yace "how are u.!?" Tace "Uhm! Alhamdulillah" ya jinjina kai yana sakin ajiyar zuciya sannan ya fara takowa ciki,ta koma baya kad'an ta bashi hanya ya wuce ta mayar da k'ofar ta rufe sannan ta dawo tana cewa "Bareerah Aunty what are u asking.!?" Bareerah tace "Kunyar Annie naga kina ji,wai mene ne yake faruwa ne.!?" Tayi murmushi tace "Kema dai Auntyn nan ki ji ki da wani magana,kuma shi kenan ba zan ji kunyarta ba.!?" Bareerah tace "Amma da ai banga hakan ba,when did u start.!?" After she sat back tace "Yesterday" suka sake yin dariya.

Har ya wuce bayan sun gaisa da su Annie ta kira shi,ya tsaya kad'an yana jiran yaji me za tace,tana kallonsa tace "Ka je ka duba shin.!?" Ya girgiza kai yace "No,,i have no time to leave the hospital sai yanzun,amma idan Allah ya kaimu gobe i will go" tace "Ai suna gida ma yau da safe Maimunatu ta kira ta fad'a min sun koma gida" ya dawo ya zauna kad'an yace "Jikin nasa yayi sauk'i kenan.!?" Annie ta girgiza kai tace "Da sauk'i dai za'a ce amma yadda yake haka yake" lolly ta zuba musu ido tana sauraren hiran nasu,Nuraz ya tab'e baki yace "Allah ya basa lafiya" ya mik'e tsaye yana had'a kan wayoyinsa zai wuce,Annie tace "Ameen" yana juya baya k'asa² yace da Nusrah "please help and bring me some coffee" she slowly nodded tana b'ata fuska,yana barin gurin lolly ta fara harhad'e rai,Annie ta kalleta tayi dariya k'asa² tace "Ya dai madam.!?" She was quiet and did not say anything until maganar ta ciyo ta tace "Wai dama Adda shi kuka je dubawa tare da baby.!?" Annie tace "Ehh! What happen.!?" Ta tab'e baki tace "Nothing" Annie tace "A'a ki fad'a if there was" ta sake tab'e baki tace "Kawai banga amfanin zuwan naku ba ne" Annie ta tsaya kallonta tace "Really.!?" Tayi shiru bata ce komai ba,Annie ta jinjina kai tace "Allah ya kyauta,though i am not surprised da kika ce haka,amma ko babu komai ya ci albarkacin yaron mu" Nusrah tayi saurin tashi ta wuce kitchen,even before she asks herself mene ne alak'ar su Annie da gidan da suka je but she find nothing about,and as soon as she hear the conversation begins to find out,tana shiga kitchen ta d'auko coffee powder ta ajiye tasa ruwa a kettle tana tsaye har ya tafasa ta had'a masa cup d'aya tasa a saman midi tray ta d'auka ta fita,suna zaune har lokacin suna maganar ta zo ta wuce,tana shiga bedroom d'insa lokacin shi kuma ya fito daga wanka yana sanye da bathrobe,ta ajiye masa za ta fita yace "Ahmn! Baki ji ba" ta tsaya a inda take kamar wacce aka dannawa pause,yace "Thanks" ta gyad'a masa kai ta wuce a hankali tana tafiya,har ta kai bak'on entrance bai daina kallonta ba,za ta fita yace "I want to see u if u have nothing to do" hannunta rik'e da handle d'in k'ofa tace "when.!?" Yace "now if u don't mind" ta girgiza kai tace "Okay.!" Tana fad'a ta fita,quietly yayi ajiyar zuciya,he turned around and took the cup ya fara sipping,sai da ya shanye sannan ya juya ya shirya cikin kanan kaya yana gamawa ya bud'e k'ofar da zata sada shi da balcony ya fita,tsaye ya hangota jikin realer looking outward ya tsaya da mamakin when she had come,ya k'araso inda take a hankali yace "Ba dai tun d'azun kike jira na ba.!?" Ta waiwayo a hankali tana sauke ajiyar zuciya ta girgiza kai tace "A'ah" ya lumshe idanunsa ya bud'e yace "ok then can we go and sit.!?" Ta girgiza masa kai bata ce komai ba,he began to adjusting his position and placing his hand on the realer yayi shiru yana kallon sararin samaniya da tunanin abunda zai fad'a.

Tun daya zo she didn't look at him duka sunyi shiru babu wanda yayi magana,sai da taga shirun ya yi yawa tace "Why didn't u go and visited him.!?" Bai kalleta ba yace "Aiki ya min yawa" tace "Amma ko na mintuna 10 da ka je ai" yayi murmushi yace "I'll go ai" tace "when.!?" Kai tsaye yace "babu rana bare wata" tayi saurin kallonsa tace "Kamar yaya babu rana.!? Mahaifinka ne fa.!?" Ya girgiza kai yace "I know" she was silent as she looked at him,ya d'ago idanunsa daga kallon fulawowin gurin ya sauke akanta yace "Ya akayi ne.!?" Ta girgiza kai ta juya slowly ta fara tafiya daga gurin,ya bita da kallo kafin yace "Baki ji ba" ta waiwayo tana harhad'e rai,ya kalli yanayin ta yace "Me aka yi miki ne.!?" Ta girgiza kai a hankali tace "Babu komai" ya tab'e baki kad'an yace "Ko dan na ce ba yanzu ba.!?" Ta kalleshi sosai tace "No this is not" yayi murmushi yace "To mene ne.!?" Tace "Babu komai" yace "Ok then" daga haka bai sake magana ba,ta koma bakin pool ta zauna tasa k'afafunta a ciki,carefully yake watching how she had quieted duk ta had'e rai kamar ba ita ba,yayi dariya a ransa yace "Idan sai na je zai samu sauk'i ya shekara yana jinya"

*2 Month later...*

Since the incidence has taken place yau tsayin watanni biyu kenan Annie take bin Nuraz yaje ya duba Rafeek amma kullum sai kwacewa yake,kuma har wannan lokacin jikin Rafeek d'in dai ga shi nan ne,he is constantly undergoing treatment amma jiya tana nan a matsayin yau,though he came back from a long faint (suma),amma an rasa gane kansa kullum bashi da maganar data wuce a kira masa lolly da d'ansa ya nemi gafarar su,Hajiya ta gaji da kiran My son da yake ta kira Annie a karo na babu adadi kamar za tayi kuka tace dan Allah ta lallab'a Nuraz yazo,tace she would send him off if God willing,daya dawo daga hospital da dare ya iske su a parlor kamar kullum ta fad'a masa kai tsaye yace "Dan Allah Annie ki rabu da su,ni wollahi bana son ganinsa" Annie ta rasa yadda za tayi da shi,duk ta inda ta b'illo masa sai ya bi ya toshe da nashi hujjojin,even though she told him Rafeek's situation was worse than amma ya bad'e ido da toka yace "Shi bai san me zai yi musu ba da suka damu yaje" maganganun da ya farfad'a basu yiwa Annie dad'i ba,ita kanta NUSRAH they made her feel bad,but she tried to look at him,after then she simply didn't say anything ta mik'e ta bar wajen,ya bita da kallo har ta shige bedroom,daya koma bedroom d'insa ya kira ta saboda ya ga irin kallon da tayi masa,kasancewar a tsakanin kwanakin alak'arsu ta d'an fara k'wari,sai dai tak'i d'auka daya dameta da kira kai tsaye ta tura masa sak'on "Ita ya rabu da ita kawai since he is humiliating his father,what will she do to him.!?" Gabansa yaji ya fad'i he was completely unprepared ya bud'e k'ofa ya fita balcony,a dai² bedroom d'insu ya tsaya da yaga da haske a ciki yayi ajiyar zuciya cos yasan har lokacin tana nan,sai dai baya ganin komai saboda curtains d'in duk sun rufe wall glass d'in gurin,wayar ta ya sake gwada kira yana tsaye a gurin har ta katse bata d'auka ba ya koma jikin door d'in yayi knocking,Nusrah dake zaune saman bed ta juya a hankali ta kalli gurin,shade d'insa da ta gani tsaye yasa ta sauka taje ta bud'e k'ofar,yana tsaye yana kallon yadda ta had'e rai tak'i kallonsa yace "what.!?" Bata yarda ta kalleshi ba tace "Nothing" yace "Fad'a min mana" ta d'ago za tayi magana aka tab'a k'ofa za'a bud'e ya rik'o hannunta da sauri suka bar wajen,sai da suka je bakin pool sannan ya sake ta ya gyara tsaiwarsa yace "That's because i said am not going anywhere shi ne kike fushi.??" She raised her wider eyes ta kalleshi slowly ta juya masa baya tace "A'ah" yace "A'ah me.!?" Tace "babu komai",yayi murmushi yace "Kina so naje.!?" Tayi saurin kallonsa,ya d'aga mata gira yana tsare ta da idanunsa,ta d'auke kanta gefe tace "Idan ina so,kai ai baka so" he laughed and said "Uhn! I don't want to,but if u said.." Sai kuma yayi shiru yana sakin murmushi,she looked at him eagerly taji ya k'arasa amma sai taji bai ce komai ba,ta tab'e baki tace "Ai ba zuwa za kayi ba ko nace ina so" yana kallonta yace "Kice naje to ki gani" ta juya tana murmushi tace "Who am i to say to u.!?" K'asa² yace "The mother of my upcoming kid's" tayi saurin kallonsa because she wasn't hear him,yayi saurin fuskewa yace "Kin ji" tayi squeezing face tace "What is that.!?" Yayi dariyar rainin wayo yace "kice naje please" tace "Idan ka yi niyya ba" yace "A'ah! Ba idan na yi niyya za kice ba,cewa za ki yi kaje ka dubasa" ta juya ta fara tafiya tace "Saboda nice Annie sai nace za kaje.!?" Ya bita da kallo yace "Ai baki fad'a ba,da kinga abun mamaki" tace "Ni babu abunda zance,duk lokacin daka sauko daga fushin ka je ka dubasa.." Tana fad'a ta wuce za ta shige yace "Since u know the house,tomorrow u will be ready to accompany me.!" Cak ta tsaya kafin tayi saurin juyowa tana kallonsa,ya shagwab'e fuska yace "please.. Will u go with me.!?" Ta tab'e baki tace "Kaje Kai kad'ai mana" ya girgiza kai "Yace idan ba zaki ba shi kenan na fasa" ta juya tana dariya tace "No offense",dariyar shima yayi bayan tafiyarta,ya jima sosai a gurin yana mamakin kansa with the changes he has made cikin k'ank'anin lokaci.

Washe gari da yamma ya fito cikin shirinsa,ya zauna a parlor waiting for her arrival,about twenty minutes later yaga ta k'i fitowa ya gaji ya kirata,tana kwance a saman bed kiransa ya shigo,duk da ya fad'a mata tare za su je amma ita dai ta fi so yaje shi kad'ai,ta d'auko wayar tasa a hands free "u know i've been waiting tun d'azun kika k'i fitowa" ya fad'a cikin husky voice d'insa da ko wane lokaci bata sauyawa,tayi murmushin yak'e tace "What can i do for u.!?" Yace "Raka ni za kiyi ai kin san ban san gidan ba ko.!?" Tace "Ok then kace Annie ta baka address mana" ya katseta da sauri "I don't want,idan ba zaki ba,just say it out" tayi murmushi tace "Nifa aiki nake yi yanzun" yace "Wane iri.!?" Tayi shiru,yace "Ba zaki ba.!?" Tace "Ni dai kayi tafiyarka kawai ba sai na je ba" yace "Ok.!" Zai kashe wayar tayi saurin cewa "will u go.!?" Yace "Ina ruwanki da zanje ko bazan jeba.!?" Tayi shiru tana tunani,yace "Tunda ba zaki ba nima ba sai na jeba,kuma kada ki sake min maganar nak'i zuwa daga yau" tace "Za kaje ne.!?" Yace "ina ruwanki.!? I said i won't go" za tayi magana ya katse,da sauri ta diro daga saman bed tayi hanyar fita,tana fitowa ta ganshi zai shige bedroom d'insa,a ranta tace "Da gaske yake yi ba zai je ba.!?" Tayi saurin cewa "uhmm! D'an tsaya please" ko bi ta kanta bai yi ba ya wuce abunsa,,ta tsaya tayi shiru ta rasa me za ta yi bayan ya tafi,da sauri ta juya ciki a gaggauce ta sake sakarwa jikinta ruwa,ta fito ta shirya cikin atamfa Holland mai kalar sea blue,sai data gama tsaf sannan ta kira shi,yana kwance yana kallon kiran yayi mata banza,ta gaji ta tura masa text "Ka fito na shirya" yana gani ya sake yin banza da sak'on,taji shiru² bashi da niyyar kiranta,ta fito parlor nan ma bata ganshi ba,bakin k'ofar d'akinsa taje tayi knocking yana jinta yak'i tashi ta gaji da jiran ya bud'e ta tura k'ofan ta shiga da sallama,she saw him resting on top of the resting chair without any intention of getting up,,tayi shiru tana kallonsa tace "Ka taso

Please Login or Register in order to submit comment