Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ki bari ne kike gaggawa.!?" She did not pay any attention on him bare ta amsa shi,ganin haka ya tab'e baki as he watched her ya juya ya bar gurin yana fad'in "sai ki jira na shirya mu tafi" ita dai har sannan bata yi yunk'urin yi masa magana ba har ya bar parlor'n yana tafiya ta bar gurin itama gudun kada ya sake dawo mata a yadda ya fito yanzun.

In just 30 minutes he finishes packing in his favorite outfit,men plaids dress waistcoat double-breasted vest mai launin orange check,takalmin k'afarsa k'irar billionaire couture apricot suede loafers bak'i,since he came out after she make a look at him for the beauty he had ta tsinci kanta da kasa janye idanunta akansa,he continues walk around and adjusting the watch's hold on his wrists,yana d'agowa da niyyar yayi magana yaga ta d'auke kai gefe tana kumburi,after his warm smile releases and shaking his head ya k'araso gabanta,though since he came out he just realized she was looking at him amma bai nuna mata ba saboda yasan za ayi hakan,bayan ya k'araso inda take a hankali ya furta "Ya ne baby.!?" Tab'e baki tayi tana harararsa tace "Isn't that nice" He just smiled and nodded ya furta "Ok! Let's go" babu musu ta mik'e tana tafiya tana mitar ya barta tana jiransa,bai kulata ba har sanda suka yi sallama da su Annie suka tafi,a hanya tunda suka taho bata kula shi ba,he also kept her quiet and listen to his cool music in exchange for there silence,yana driving yana bin abunsa har suka k'araso bakin C.B.N (central bank of Nigeria),yana kallonta da mamaki yake tambayarta "Right here Abba works.!?" Ta gyad'a masa kai,yana bin gurin da kallo ya furta "Lallai dole su yi kamanceceniya ta wani gurin",saurin kallonsa tayi tana tambayarsa "Su waye.?" Saurin kallonta yayi as he was not clearly aware yayi maganar ne a fili,slowly ya lumshe idonsa yana fad'in "Nothing" daga haka suka fice suka nufi entrance da zai kaisu cikin bank d'in.

At the office of Abba'n Nusrah kuwa,as if he's in a dream yana zaune da waya a kunnensa yana magana his eyes fixed on the large plasma screen dake office d'in,a d'an tsorace ya zubawa hoton camera d'in da yake d'auko can wajen bank d'in ido zuciyarsa cike da rud'anin da gaske su yake gani ko dai kama ne? While a hankali kuma yana ci gaba da bin cameras d'in duk data nuna masa hoton lokacin da suke tahowa da kallo,har zuwa sanda aka yi knocking door d'in office d'insa where he could see them standing outside,a sad'ad'e kamar wani mara gaskiya ya furta "come in",a tare suka tura k'ofan suka shiga,idanunsa suna sauka kan Nusrah ya zabura ya mik'e tsaye yana.....
   




#Share pls.
#Asli Smasher.
💠💠💠💠💠
*©®2020.*      

                   *'DAN MACE..*
              (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥

  
*WATTPAD:REAL-SMASHER898.*    
https://my.w.tt/29u2S26SG2

*In memory of my father 😢 Allahummagfirhu allahummarhamhu.👏*

     *No gift in the world can match a wonderful brothers like u,u've been the pillar of support for our family and today we wish to thank all of u for the same..Have a super successful year ahead brothers. JANAMDIN MUBARAK!* 🎊🎉

    *@Muhammad Bello Muhammad (Yah D'an yaro)*
    *Sulaiman Muhammad Usman (Yah Walee),and*
    *Abubakar Muhammad Usman (Sadeeq)*

     *Via with it dude's ban samu na yi editing ba..*

Pᴀɢᴇ 36.
#Bʟᴀᴄᴋ ᴍᴀɢɪᴄ

        Yana nunata da hannu yake furta "Nusrah.!" She was looking at him in spite of her heart full of fear that he would chase them away,her eyes almost as oily as tears filled ta daure tana rufe bakinta all because kada kukanta ya fito ta furta "Abbah.!" Jikinsa a sanyaye yana kallonta with some kind of warmth a zuciyarsa ya fara k'ok'arin tahowa inda take,Nusrah dake tsaye ji tayi k'afafunta sun hard'e ta kasa motsawa,banda tarin tsoron abunda zai biyo baya babu abunda ke ranta,ba ta son tayi yunk'urin yin wani abu ya zama an sake samun akasi,a yadda zuciyarta tayi rauni ta san za ta iya bugawa nan take,har ya k'araso inda take tsaye tana rangaji bata daina kallonsa ba,Abbah kam yana zuwa inda take bai jira ya sake yin magana ba ya rungume ta,jinta clings to her father's body take taji ta kasa controlling kanta ta fashe da wani irin kuka mai tsuma zuciya,banda ajiyar zuciya babu abunda Abba'n nata yake yi yana shafa bayanta cikin sigar lallashi,Yallab'ai Nuraz ganin abun nasu nayi ne a hankali ya fara takawa ya nemawa kansa gurin zama saman armchairs dake gefe d'aya yana sauraren su gama shauk'in ganin junan,bayan wani lokaci da suka kasance a tsaye Abbah da kansa yaja hannunta suka nufi inda Nuraz yake zaune,sun gaisa da Abba'nta fuskarsa babu yabo bare fallasa,bcos in most cases his condition is not fully understood sai dai kawai ka ganshi kadaran kadaham,Abba'nta yana kallonsa bcos ya gane shi ya fara basu hak'uri akan abunda ya faru wancan ranar da suka je,and shi kansa abunda ya faru bai masa dad'i ba,by then sai yanzun ne ya fara tuhumar kansa akan wasu abubuwa da suke faruwa da rayuwarsa,cikin k'ank'anin lokaci komai na rayuwarsa yake neman lalacewa,Nuraz didn't say anything to him until suka zauna kusa da shi,Nusrah da tana k'ank'ame da shi she is so accustomed to feels that they could remain so forever,jikin Abba'n a sanyaye as she was happy to see him yake tambaya "Baby daga ina kuke ne.!? Or did u just came to see me.!?" Har ta fara girgiza kai za tace a'a suka had'a da ido da Nuraz,yanayin kallon da yayi mata made her realize what he meant,da sauri ta d'aga masa kai tana fad'in "Ehh! Abba gaishe ka kawai muka zo" yana yin murmushi yace "Aikuwa na ji dad'i sosai" murmushi Nusrah tayi kafin tace "Abbah.!" Yana kallonta yace "Ya akayi Nusrah.!? Ko kina da wani damuwa ne.!?" She was completely surprised by the question,looking at him with a look of shock on her face ta girgiza kai tace "A'a Abbah i have no more problem than seeing u" jikinsa ya d'anyi sanyi kad'an jin furucinta sai dai bai ce komai ba ya fara tunanin maganarta,a hankali Nusran ganin yayi shiru ta fara masa hira tana bashi labarin karatunta,da yadda take zaune a gurin mutanen da suka taimaka mata,abban yayi shiru looking at her thoughtfully,Nusrah ta kula baya cewa komai sai ta koma yi masa tambayoyi akan abunda ya shafi rayuwarsa da bata gidan cikin sigar kamar tana bashi labari  because he was quiet a times and forgetting of what he was doing,ko idan ya fara magana da ita sai ya d'auko mata wani zancen daban ba wanda suke yi ba,sun jima sosai a office d'in Abba'n nata a nan suka yi lunch tare da shi,da yake sun taho da abincin daga gida and ya sha magungunan karya sihiri,bayan sun tabbatar ya ci ya k'oshi ganin yamma ya fara neman yi musu suka tashi tafiya,after sun yi sallama da shi Abba himself accompanied them to the parking area sai godiya yake musu da ziyarar da suka kawo masa,suna tsaye bakin mota Nusrah ta d'an kalli Nuraz ganin bai yi maganar maganin ba,a fakaice tace "D'ayan sak'on fa.!?" Bai kalleta ba ya wuce ya barsu a nan,da kallo ta bishi hankalinta a d'an tashe but she didn't try to talk again until taga yana k'ok'arin bud'e backseat sannan hankalinta ya kwanta,duka kayan ya fito da su yana kallon Abba'n a dake ya furta "Amm! Abbah wannan sak'o ne aka ce mu kawo maka" yana kallon kayan yace "Toh,inji waye.!?" Nusrah dake rik'e da hannunsa tace "Abbah Mammansa ce taje Saudiyya umrah shi ne ta taho da zamzam da yawa,to shi ne da nace zan zo gaisheka tace a kawo maka wannan,su kuma wad'annan scent's ne suma tsaraba ne sai kuma wannan." Kallon da Nuraz yake mata da mamakin abunda take fad'a yasa ta kasa k'arasawa,yana jinjina kai yace "Ci gaba mana" shiru tayi bata ce komai ba Abbah addressed them both with satisfaction yace "Well,idan kun koma kuce na gode sosai,Allah ya saka da alkhairi",Nusrah tace "Toh Abbah mun tafi" he continue praying them to return safely daga nan suka shiga mota,har za su tafi ya tsayar da Nuraz ya karb'i number sa,Nusrah dake kallonsa tana jin dad'in yadda suka tarar da shi ba kamar lokacin daya koreta daga gida ba tace "Abbah!" Yana kallonta da murmushi a fuskarsa yace "what happen baby.!?" Tayi murmushi tace "Shi kenan idan muka koma zan kira ka sai na fad'a maka" yayi murmushi shima,so they left him standing there yana waving musu hannu,Nusrah tana kallonsa ta mirror da wani irin murmushi akan fuskarta daya kasa gogewa ta lumshe idanunta tana kwantar da bayanta a jikin seat,muryarta a can k'asa ta furta "Alhamdulillah alaa kulli halin.!" Juyowa Nuraz yayi ya d'an kalleta yana maida hankali akan driving ya furta "Professor" saurin bud'e ido tayi tana kallonsa tana squeezing face tace "what's that.!?" Bai kalleta ba yace "ina ruwanki ko dake nake.!?" Tab'e baki tayi ta juya tana kallon gefe tace "Nima ai bance da ni kake ba",daga haka duk babu wanda ya sake magana a cikinsu har suka shigo gida,yana yin parking ta bud'e motar ta fita,har ta wuce za ta tafi yana rufe motar yace "Who will pick up the belongings u left!?" She turns around and says nothing at all ta bud'e back seat ta d'auko basket da warmers suke ciki ta nufi cikin gida.

    A parlor suka tarar da su Annie,tana shigowa da fara'ar ta tayi sallama,suna amsawa duka suka kalleta not only Lolly dake kallon basket d'in hannunta ta furta "Alhamdulillah.!" Saurin ajiye kwandon tayi ta nufi inda suke tsabar farin ciki hak'oranta sun kasa rufewa,Annie ma dai murmushi ta saki tana fad'in "Masha Allah" as she began to tell them yadda suka yi da Abba'n nata Nuraz ya shigo,ya bita da kallo ganin sai zumud'i take wajen bada labarin,Lolly tace "Don't u all suffer?" Tace "Ehh Aunty,da muka je ya ci abincin,su kuma sauran kayan da zamu taho muka ba shi ya karb'a" Annie tace "Allah yasa yayi amfani da su" Nusrah tace "Annie in Allah ya yarda zai yi,zan kirasa ma anjima" Duka suka yi murmushi Lolly tace "Allah yasa",hirar ranar duka idan Nusrah ta motsa she continued talking to her dad until garin Allah ya waye,tun daga wannan ranar kullum sai ya zama daga gidan Annie za ta sa a shirya masa healthy lunch,idan an gama a zuba maganin a ciki su kuma su d'auka su kai masa,within a period of time suka fara ganin nasara,on the other hand kuma always Annie was available on the phone tana notifying Malam of any change taga an samu kamar yadda yace duk canjin da suka gani a dunga sanar da shi.
   
      In less than 2 weeks many things happened,ciki kuwa harda fara warwarewar black magic da matar Abba'n Nusrah take tufkawa,abunda ya faru a gidan kuwa shi ne,since ranar da su Nusrah suka je kai masa ziyara office bayan sun tafi,Abba'n ya koma da ruwan addu'ah that they had brought to him as a zamzam kamar yadda Nusrah ta sanar masa,bayan sun tafi sun barshi haka duk ranar Abba'n nata ya zauna shiru a office yana tunanin dalilin da yasa ya rabu da y'arsa da sauran wasu al'amura da suka dunga faruwa a baya kad'an har ya fara tunanin family d'insa,which by the time of almost seven to eight years rabonsa da yasa wani d'an uwansa na jini a idanunsa,all the changes that he would make that day feels like he was going through something but his heart was locked so that he couldn't understand the questions he was asking himsel,da lokacin komawarsa gida yayi ya fara shirin tafiya but sai yaji sam ma baya sha'awar zuwa gidan,ko daya fito daga office maimakon ya wuce gida sai ya tsinci kansa da wucewa plaza d'in daya gina ya zuba kaya ake business,abunda bai saba yi ba idan ya fito ya kai 10pm ranar shi ne a waje til 11:00pm,ko daya ga lokaci ya tafi sosai and babu kuma sauran inda zai nufa nan ya lallab'a ya fara niyyar komawa gida though baya jin dad'in jikinsa kamar yadda zuciyarsa da duk wani tunaninsa suka kulle but ya daure ya kama hanya,daf da za su shigo cikin gidan motarsu tana bakin get kiran Nusrah ya shigo wayarsa,da farin ciki sosai a zuciyarsa yana zumud'i ya d'auka because bayan tafiyarsu ta yi masa text message ta sanar masa itace,to sai ya ajiye number nata a wayar saboda ba ko wane bak'uwar number ne ake kiransa yake d'auka ba,bayan ya d'auka ta gaishe shi ya amsa mata in a friendly manner,suka d'an tab'a hira irin ta tsakanin y'a da mahaifi,a nan ta sake masa bayanin zam-zam d'in yana da matuk'ar amfani saboda haka yayi k'ok'ari yana sha ko wane lokaci idan ya sha kuma ya d'an rage ya shafa a jikinsa musamman lokacin da zai yi bacci,daya tambayeta amfanin shafawar tace it is of great use and will help him ko dan samun lafiya da rage wasu ciwuka,and then it will protected him from any evil intentions,he gladly answers and assures that if God approves he will use it as she needs,after much discussion in the conversation she reminded him of the importance of prayer,especially azkarus'sabah wal-masa'a,yace in Allah ya yarda suma zai dunga yi,but he would have suffered only one problem at a time yana jin harshensa da zuciyarsa a wani irin yanayi duk lokacin daya bud'e baki da niyyar yin addu'ah he finds himself in a state of weakness,ko daya fad'awa Nusrah haka tun daga lokacin ta d'aura d'amara every morning and evening she calls him to remind him to pray while she is reading to him yana bin bakinta though ba wai bai iya ba,har ya zama tana kiransa ko gaisawa ba za suyi ba sai yayi addu'ar ta ji sannan suyi hira su ajiye wayar,tun abun bai zame masa jiki ba har ya saba a cikin tak'aitaccen lokaci,yayin da a gefen hamshak'iyar tun daga wannan ranar da Abba'n nata yaje gidan da magungunan ya ajiye su a d'akinsa idan dare yayi yake amfani da su,turare kuma kamar yadda ta fad'a masa ya dage yana shafawa duk lokacin da zai fita,as the medicine that is poured into it is not known for its color bcos the perfumes are dark and he doesn't realize that. On the first day of using it Hajiyar tana jin k'amshin taji bai mata ba,ta fad'a masa she did not want,yace tayi hak'uri shi dai turaren yayi masa kuma ai da shi yake amfani,data dage lallai he must change some,to say that it is not necessary if she does not want ta daina zuwa d'akinsa,shi ne fa tayi fushi ta daina zuwan a tunaninta zai zo yana rawar jiki ya bata hak'uri,shi kuma sai rashin zuwan nata ya zame masa kind of great opportunity da yake ci gaba da amfani da magungunan ba tare da an samu matsala ba.

*2 weeks later...*

    Lokacin yayi dai² da kwanaki ya ragewa Nusrah su koma UK saboda skul wanda zuwa lokacin tuni shi Nuraz ya koma bakin aikinsa sai dai kusan a 9ja yake weekend,dan dama ko da suka tashi tahowa ba wai ya d'auki dogon hutu bane,kasancewar ranar Saturday in the morning both of them were sitting in the parlor suna hira wayar Nusrah tayi k'ara,a hankali ta kalla tana ganin sunan mahaifinta tayi murmushi ta amsa,bayan sun gaisa kafin suyi hira yana tambayarta iyayen rik'onta tayi murmushi tace suna tare yanzunma,yace ta gaishe su sai cewa tayi ga su Abbah ku gaisa,kafin ya furta wani abu ta yi sauri ta bawa Annie wayar,sun gaisa da su sai godiya yake musu saboda lokacin abunda yayi masa saura sihirin ya gama warwarewa duka kad'an ne,Nusrah picks up the phone and says "Abbah we will soon come to ur plaza" yace "Toh baby Allah ya kawo ku lafiya" tace "Ameen Abbah sai mun zo" suna gama waya Annie tana kallonta tace "Yanzun da kika ce za kuje,can k'ofar Na'isan fasa zuwa za ku yi.!?" Murmushi tayi tace "A'a Annie ai kinga gobe ba zan samu zuwa ba,saboda zan k'arasa shirya abunda zan tafi da su,kuma zanje ayi min wankin kai,tare za mu tafi sai naje na dawo ko?" Annie ta gyad'a kai tace "Sure,Allah ya nuna mana lokacin."

      As they had set out,in the evening bayan sun fito sai da suka fara zuwa K'ofar Na'isa suka ajiye su Annie,but su sau basu tsaya ba suka wuce Plaza wajen Abbah,since suka k'araso suka tarar da Abba'n cikin office d'insa na nan,suna gaisawa da Nuraz yace zai je ya dawo,nan ya barta sai hira take yiwa Abba'n yana biye mata,suna zaune kamar daga sama lokaci d'aya taji Abba'n ya yi shiru gumi sai keto masa yake kamar wanda ya had'iye kunama,ta kalleshi tana rik'o hannunsa da tambayar "Abbah.! Are u okay.?" Yayi shiru baice komai ba,juyawa tayi da sauri ta d'auki remote and increasing the speed of AC but still bai daina gumin ba,ta dawo kusa da shi hankalinta a tashe tana jera masa tambayoyi but baya cikin nutsuwar da zai iya amsa mata,after a while he began to squealed sai dai babu abunda yake fitowa face wani irin bak'in ruwa mai wari,hankalin Nusrah idan ya je d'ari a lokacin duk sun tashi nan ta fara k'ok'arin kiran Nuraz ta sanar masa halin da ake ciki,he did not take long ya k'araso da waya a kunnensa,tana kallonsa yana tsaye a gefe yana waya da Annie waiting him to finish and telling her what Annien had said,ganin bai gama ba ta kasa hak'uri ta fashe da kuka,zuba mata ido yayi while yana ci gaba da magana da ita cikin nutsuwa,basu kai ga gama maganar ba Abba'n ya fad'o daga saman kujerar da yake zaune and a time d'in was breathing hard,Nusrah knelt down in front of him looking at him in tears tana tab'a shi,tasowa shima Nuraz d'in yayi ya matso kusa da inda suke yana fad'a mata ta dunga masa addu'ah,wiping away the tears da suke zubowa take k'ok'arin karanta masa,wata irin mik'ewa gab'b'ansa suka yi da k'arfin gaske ya furta "Hasbunallaahu wa-ni'imal wakiil" yana damk'e saitin zuciyarsa da yake jin kamar ana hura masa wuta a ciki.

***** 
      The thing that happened during the time at home,dai² lokacin da Nusrah suke zaune tare da Abbah,Binitta ta shigo bedroom d'in Hajiyar quickly and bring her phone back that she leave it there in the parlor,tana shigowa ciki sai ta tarar ta shiga toilet,Hajiya who heard her coming in,from the toilet tace "What brings u there Binitta.?" Binitta tace "i'm sorry Aunty,dama waya na kawo miki ana kira" still bata fasa ba tace "Ajiye ki tafi" amsawa tayi da toh,she turned around in front of the mirror and left the phone,bisa tsautsayi garin ta ajiye waya ta jefo wani abu dake d'aure cikin kyalle,fad'uwarsa da k'arar fashewarsa yasa Hajiya dake cikin toilet daka mata tsawa tana tambayar "Uban me kika tsaya yi Binitta.?" Cikin Binitta ya bada wani irin sauti k'uuuu! In fear of the consequences tace "Ka yi hank'uri Aunty yanzun zan tafi" cikin masifa Hajiya take fad'in "Kada ki tafi ki jira na fito kiga yadda zai mayar miki da wannan bak'ar fuskar ta ki" jikin Binitta yana kyarma to know that if she came out and found bata tafi ba had'uwarsu would not be good for her,har ta kama hanyar fita ta waiwaya and looked at what she had thrown down da sauri ta dawo ta tsuguna a gurin ta d'auka and then she quickly went outside,since she felt like something was moving inside a tsorace ta fita daga cikin gidan,can bayan apartment d'in ta zagaya tana zuwa without ta jinkirta she begins to unties the threads da aka d'aure bakin kyallen da shi,tana gama warwarewa her eyes settles down on the broken bottle that holds kinda black water,looking out for something like a heart moving ta dafe k'irji tana fad'in "Hey Jesus!" Gyara tsaiwarta tayi tana kallon kayan after an exploded bottle da wannan abun dake motsi mai kama da zuciya a gefe,on the other side kuma ga b'awon kwai wanda ruwansa bai gama tsiyayewa ba,tana jinjina kai da mamakin amfanin me Hajiyar take yi da su ta koma apartment,kai tsaye kitchen ta fara nufa da zuwa ta d'auko ashana bayan ta fito da gudu² taje gurin mai gadi ta rok'e shi ya samo mata kerosene a waje da sauri,yana tambayarta abunda za tayi da shi ta k'irk'iro k'aryar gas ne ya k'are yanzun and she forgot to tell Aunty earlier idan taje yanzun ta fad'a mata za ta iya korarta bcos ta yi mata warnings ba sau d'aya ba,mai gadi cikin tausayawa ganin yadda Binitta tayi with a face full of pity yace ta kawo yayi sauri ya siyo mata,bottle d'in ta mik'a masa da k'udi a hannunta ya karb'a ya fita da sauri and tell her to wait for him here,ta amsa jikinta sai kyarma yake she was standing there waiting for his return,it didn't take long sai ga shi ya dawo,ta karb'a tayi masa godiya ta wuce cikin sauri da gudu,direct inda ta bar kayan ta wuce tana zuwa bata tsaya jira ba ta kwance bakin jarka ta kwarara kero akai tasa musu wuta,tana tsaye tana kallo har suka gama k'onewa and then taking the rest of her belongings ta wuce cikin gidan tana sauke ajiyar zuciya.

     Shigowarta cikin apartment d'in Hajiya ta bita da kallo ganin tana wucewa ta kira ta,jikin Binitta har tsuma yake saboda tsoron ko ta gane ta d'aukar mata abu,kafin ta k'araso Hajiya to ordered her taje ta kwashe kayan data bari saman bed ta zuba su laundry,amsawa tayi saurin yi tun bata ajiye kayan data shigo da su ba ta wuce za ta tafi bedroom d'in Hajiyar ta daka mata tsawa "Ke dan ubanki ina ne za kije da wannan kayan na hannunki.?" Da sauri Binitta ta dakata jiki na b'ari, Hajiya tace "Je da Allah ki ajiye kada kije ki haddasawa mutane gobara" saurin wucewa tayi,bayan ta ajiye ta fito ta wuce bedroom d'in,tana gama tattara kayan ta fito ta zuba a loundry ta jiyo Hajiyar tana haurowa saman,da sauri ta k'arasa ajiye su ta bar wajen,kai tsaye bedroom d'in ta nufa data hauro saman tunawa da d'azun ta fito da abu ta ajiye saman mirror sai dai tana tunanin kamar bata mayar ba,tana shigowa ta kalli saman mirror taga wayan,sai tayi ajiyar zuciya har ta juya za ta fita another heart said to check where she had been stored,dawowa tayi ta bud'e closet d'inta can daga sama ta kai hannu ta d'auko wani small wooden box,tana k'ok'arin bud'ewa taji shi a bud'e,tsaki tayi a ranta tana mitar sakacin da tayi na k'in rufewa da yanzun tsautsayi ya sa garin d'aukowa ya fad'i fa? Shi kenan ta yi asara? She didn't finish talking kalmomin bakinta suka tsaya cak sakamakon ganin box d'in was empty,at the same time she threw a box tana zazzare ido take fad'in "Fool me.! Shi kenan k'arshe na ya zo" Binitta dake lab'e a saman jin ihun Hajiyar tana kwad'a mata kira a guje ta sauka daga saman tayi hanyar kitchen,she rushes out of the room after looking wherever she thinks za taga abun nata but she doesn't see it,wannan dalilin yasa tana sakkowa ta fara neman Binitta dan ta san babu wanda yake shigar mata d'aki sai ita,she finds her in the kitchen jikinta sai tsuma yake tana kallonta ta hango rashin gaskiya a tare da ita,idonta a waje tana zazzare mata su tace "Ina abuna da kika d'auka.!?" Binitta cikin in'ina tace "Ban ganshi ba Aunty" tace "u are a lier,,will u bring me what i asked for ko sai na kashe ki.??" Binitta jikinta yana kyarma jin an ambaci za'a kasheta ta fashe da kuka tana fad'in "Ni ban d'aukar miki komai ba" Hajiya tace "K'arya kike munafuka,na ajiye abu saman mirror yanzun

Please Login or Register in order to submit comment