Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

hankali,yayi murmushi ya shafa fuskar Nusrah da fad'in "Hello! Mr's Noor" idanunta ta motsa kad'an tana shak'ar k'amshinsa tayi maza ta waresu a kansa,tattausan murmushin da yake yi itama shi tayi masa,sai kuma ta fara k'ok'arin tashi ta zauna,yayi sauri ya d'an dafe ta yana kad'a mata kai,ta lumshe ido ta bud'e tana kallonsa muryarta a k'asa² tace "Sannu da dawowa" bai amsa ba sai kallon da yake mata yana sakin murmushinsa mai kyau,ta ji bai yi magana ba ta d'aga kai ta kalleshi a hankali ta taso daga kwanciyar and lean against him tana lek'en fuskar baby'n,murmushi ya kufce mata ta kalleshi sosai tana gyara ma baby'n fuskarta da towel ya rufe,tace "Hayat baby girl ce?" Yayi murmushi ya kad'a mata kai,farin cikinta ya kasa b'oyewa saboda tana son baby girl tace "woah! I love the baby girl so much" yace "Nima haka fa,kinga addu'ar mu ya amsu ko?" Ta kad'a masa kai da sauri tace "yeah! Allah raya mana" yace "ameen" shiru suka yi na wani d'an lokaci ya d'ago baby'n kad'an ya kai bakinsa dai² kunnenta,addu'o'i ya fara yi mata then yayi mata khud'ubah,yana gamawa ya kalli Nusrah wacce banda murmushi babu abunda yake kan fuskarta tana jikinsa a mak'ale tace "wane suna kasa mata?" Yayi murmushi yace "wane suna kike so?" Ta d'ago kai a hankali tana kallon idanunsa da sauri tace "Ni dai sunan Annie nake so" yace "Maryam kenan,sai kuma ana kiranta da wane sunan?" ta d'aga kai alamar tunani da sauri tace "Sai muna ce mata *MAYSAM"*,yayi murmushin sa mai kyau yace "Yeah! That's what i want" a tare suka yi dariya Nusrah tace "Ya akayi komai nace kaima haka?" Yace "ya baza ayi haka ba tunda mun kasance abu d'aya?" Dariya tayi tana kallon baby'nsu dake yamutsa fuska looks like tana son yin kuka,ya kalleta yana jira yaji me za tace,ganin yadda tayi kamar statue sai ya kalli inda take kallo,a hankali ya d'ago baby'n ya sumbaci baby pink lips d'inta yace "tou madam a ji damu kafin mu fara rigima,i know kukan yunwa ne zai zo yanzun" he didn't finish ta fara kuka Nusrah ta zuba mata ido tana kallo,sai da ya sake magana sannan ta karb'eta,tana gyara ma baby'n kwanciya a kan thigh's d'inta ya sauke mata zip k'asa,and helping her ta cire breast d'inta da suka yi wani irin cikowa,they made a bismillah together ta dangwala teat d'in a bakin baby,as soon as ta kama kamar za ta ci babu,tana fara jan milk Nusrah tayi k'ara ta cire da sauri tana runtse idanu,baby Maysam itama jin an mata dangwalili tana ta wuru²n neman abincinta ta bud'e murya iya k'arfinta ta fara kuka,da sauri Nuraz yace "what happened?" Duk ya rud'e ganin daga uwar har y'ar kowa da abunda yake damunsa,idanuta a rufe tace "wollahi ba zan iya ba ni dai" yace "mene ne baza ki iya ba?" Kamar za tayi kuka tace "shayarwar mana" ya zaro ido yace "ban gane ba" tayi saurin bud'e idanunta da hawaye suka cika tace "ka ji zafi kuwa da ta kama?" Kamar zai fashe da dariya saboda yadda tayi sai ya daure yana kad'a mata kai yace "How do i feel? Daurewa za kiyi ki bata haka ta sha,idan ba haka ba kuka za ta ci gaba da yi" tayi rau² da idanu tace "ni dai gaskiya a samu wani dabaran amma" yace "but what?" Tace "ba zan iya ba fa" yayi murmushi yace "alright! Ya kike so ayi yanzun?" Ta kalleshi tana turo baki tace "a samu mai raino ni dai" dariya ta bashi yace "mai raino fa kika ce? So what is the benefit here kina son baby ba za ki iya kulawa da ita ba?" Tace "tou ai haihuwa daban wannan daban" yace "A'a madam duka abu d'aya ne,idan suna da bambanci me yasa Allah (S.W.T) ya ambacesu da cewar rainon ciki da shayarwa watanni 30?" Shiru tayi tana kallonsa,a hankali ya rik'o breast d'in zai sa a bakin baby tayi sauri ta kalleshi za tayi magana yace "hold it madam,kina kallo kuka take yi ba?" Tace "it's paining me wollahi" yace "daurewa za kiyi ta sha a haka,zai daina daga baya" ta fara kumbura fuska za tayi magana yace "alright! Idan baza ki bari tasha ba ni zan sha mata" tana ji yace haka bata san lokacin da ta gwalo ido ba,tace "what?" Ya kifta mata ido d'aya yace "Yeah! Ai kin ji ni" kallon k'asan ido tayi masa mai kama da harara,tana tura baki a shagwab'e tace "Itama da ta kama na ji zafi bare kai?" Yayi murmushi yana kallon k'irjinta da suke cike yace "Kin san idan na kama kuwa ba zan bari ba sai na shanye duka" dariya ta fashe da shi tace "ni dai kawo ta tou na gwada,amma Allah da zafi dan baka ji ba kamar ana zuba min wuta" yace "ta ina zanji tunda ba ni ne ke ba?" Ya k'arasa maganar yana mik'a mata ita lokacin duk ta tura hannunta a baki tana tsotsa yace "kin gani ko saboda yunwa har ta fara tsotsan hannu,please Roohii kada ki mata horon yunwa,ba na son wannan tsotsan hannun,idan ya kasance sai yunwa yaci karfinta zaki feeding d'inta zai zama jiki a wajenta and ba a nan problem d'in yake ba sai ta fara girma,lokacin abun zai dame mu muyi kokarin hanata ita kuma baza ta iya bari ba because ya zama d'abi'ar ta" kad'a masa kai tayi saboda yadda yake maganar cikin sanyayyun kalamai tace "in Allah ya yarda zanyi k'ok'arin ganin ban barta da yunwa ba Hayat" ya kad'a kai yana sakin murmushi yace "thank u,Allah ya baki ikon kulawa da mu" tace "ameen" tana dariya because ta kamo tasharsa.

Bayan nan Dr Paredes ya sake dawowa ward d'in zai shiga ya dubata su Annie duk suna zaune har sunyi waya da y'an uwa sun sanar an samu k'aruwa ta b'angaren Nuraz,Hajiya dai ta kasa daurewa tana kallon Dr Paredes dake niyyar shigewa room d'in da tsadadden speech d'inta tace "Dr ko dai mu hak'ura mu koma gida? Ganin mai jegon bazai yuwu ba?" Murmushi ya sakar mata ya shafa kai yace "I'm sorry Aunty yanzun za ku gansu" Hajiya tace "Aah to ai maganar gaskiya ce,ace tun d'azun muna zaune a nan,an ce ta haihu munyi waya da dangi amma shiru har yanzun bamu ganta ba bare abunda ta haifa" shi dai Dr Paredes tuni yayi knocking ya shige ciki ya bar Hajiya tana mita su Kalthom sai dariya suke yi mata,yana shiga ciki da murmushi a saman fuskarsa ya kalli yadda masoyan suke cikin farin ciki,baby'n a hannun Nuraz yana jijjigata,Dr ya gama dubata da ya tabbatar komai lafiya yace daga yanzun zuwa nan da y'an wasu mintuna zai yi discharged nasu,Nuraz yayi masa godiya,suka yi musabaha ya mik'a mata baby'n bcus lokacin da Dr Paredes yayi knocking bata wani sha sosai ba shi yace ta bari sai ya fita,ta karb'eta shi kuma ya biyo bayan Dr Paredes,fuskarsa ya a d'aure cikin takunsa mai tattare da nutsuwa ya fito,da Hajiya suka fara yana fitowa tace "Kai dai Noor kana wani abu da bai dace ba" saurin kallonta yayi yana sake had'e rai as if he doesn't know how to laugh yace "me nayi ni kuma?" Ta zabga masa harara tace "idan ba iya shege ba tunda ka zo ka wuce mu a nan,da kaje kaga jikin nasu ai sai ka fito ka sanar da mu halin da ake ciki,amma ka shiga ka zaune kusan awanni biyu kenan" tab'e baki yayi ya wuce yana fad'in "yanzun ai gashi za ku gansu,na yi zaton wani abu ma za kice na yi daga zuwa na" yana fad'a ya wuce zai koma duk suka bishi da kallo su Annie dai sai dariya suke yiwa Hajiya,tana ganin zai shiga shi kad'ai tayi maza ta rik'osa tace "ai sai ku wuce muje mu gansu ko kuwa dai gadi aka kawo mu yi nan d'in?" Bai tanka maganar da take yi ba ya bari suka fara wucewa then ya biyo bayansu,Hajiya ce kan gaba suna shigowa ta fara magana "fisabilillahi ace tun d'azun yarinyar nan ta haihu amma sai yanzu ake barinmu mu gansu,yo Allah na tuba ni na d'auka ma baza'a bari mu shigo ba ai" Nusrah dai da ta kalleshi sau d'aya taga yana had'e rai tayi murmushi,Annie dake shigowa ta kalli Nusrah tace "sannu baby ansha fama ko?" Shyly Nusrah ta sunkuyar da kai tana yi mata barka da zuwa,Lolly ta shafa gefen fuskarta tace "sannu daughter! Allah ya k'ara lafiya" ta amsa a hankali da ameen,Hajiya aka fara bawa baby tana kallonta tayi murmushi tace "ikon Allah Maryam kalli nan ki fad'a min da waye take kama uwar ko uban?" Annie ta kalli baby tana murmusawa tace "Hajiya gane kamannin yaro a yau kuma?" Hajiya ta b'ata rai tace "Is it unrecognizable?" Annie tayi sauri tace "ana ganewa amma ni kam yanzun ba lallai na gane abunda kike son cewa ba" Hajiya tace "yo kamannin ubanta mana,ni ba don mace bace wannan ai sai nace Noor ne yana jariri,sak fa shi kamar an tsaga kara haka fuskarta yake" Annie tayi murmushi kawai bata sake cewa komai ba,basu d'auki wasu awanni masu nisa ba aka sallame su daga hospital d'in,suka tattaro suka yo mansion kowa sai murna yake ana d'aukan baby,ana dawowa gida Hajiya tace ai sai Nusrah ta wuce su tafi apartment d'inta a can za tayi jegon,Nuraz ya kalleta ya kalli Nusrah dake dariya,fuskarsa a had'e babu kunya yace "ina za ki kai min mata?" Hajiya tace "wanka za'ayi mata na gaskiya,yo muma duk da yake y'an da ne ba don munyi wankan ba ai da baza a ganmu da kyanmu har wannan lokacin ba" bata gama fad'a ba yace "babu inda za taje wani wanka,shi Dr cewa yayi lallai sai anyi wankan?" Hajiya ta bud'e ido tana kallonsa tace "O'ohhh Allah ya kawo mu wani irin zamani na rashin kunya,yanzu Noor wankan da za'ayi mata ne baka so? Gata ne fa za ayi muku?" Ya tab'e baki yace "ni dai na ce bana so,idan kuma lallai sai anyi to bismillah amma ku d'auki baby'n ku barmin mata na" yana fad'an haka ya wuce bai sake cewa komai ba,Hajiya ta bishi da ido ta rasa abun fad'a,Lolly,Bareerah da Annie sai dariya suke saboda yadda Hajiya tayi kamar wata statue ta bi Nuraz d'in da kallo,can ta tab'e baki tace "yo a baka matar taka mana sai me,ni dai Allah ya so uwata ta yi min wanka na gaskiya mai inganci,don ka ce baka so a yiwa matarka waye ya rasa?" Dariya su Kalthom suka sa,Afaf dake kusa da Hajiya kasancewarta d'alibar likitanci tace "Hajiya ba lallai ne sai anyi wankan ba fa,da yawa ma yanzun sun fi son haka,tunda akwai magani sannan mutum zai yi amfani da towel ya gasa jikinsa,ganyen ne dai kawai ba'a amfani da shi,amma ana yin wankan" Hajiya ta tab'e baki tace "ina fa wanka a nan,mu dai munyi wanka yarinya,ku yanzu me kuka iya banda shegen k'arya" suna ta dariya su dai suka wuce cikin apartment d'insu,abun mamakin kuma tunda ya fito yace baya so a kaisu ko wane gida,duka family d'in sai suka goya masa baya suka bar masa matarsa a nan d'in because a yanzun sun riga sun tarbiyyantar da zuciyarsa abunda yake so shi suka rik'e a matsayin maudu'i,dai² da second d'aya basa so yace ga abunda yake so a canja da wani,sun san irin illar da suka yiwa rayuwarsa a bayan even though suna da tabbacin ba zai yi wani abu na ba dai² ba yanzun,but suna yi masa haka ne ba domin su sangartar da rayuwarsa ba,sai don su ba shi dukkan kulawa/gata that they could not gave him at that time.


*2 days later...*

Tun bayan da aka sallamosu daga hospital suna dawowa gida,da Nuraz ya janye Nusrah daga cikin hayaniyar su ya barsu da baby,kusan kullum saboda yadda gidan yake cika da bak'i sai ya zama sam ba ta samun hutu,wani lokacin tana zaune bacci yake fizgarta amma duk da hakan ba ta kwantawa,sai idan ya gaji shi da kansa zai zo ya janyeta daga cikin mutane,yau ma d'in shigowarsa kenan yana sauri har ya wuce yana amsa gaisuwar su Afaf idanunsa suka sauka kanta,tana gyangyad'i kanta a lankwashe,he didn't speak and babu kunya ya zo ya d'auke ta ya wuce da ita master bedroom d'insa,suna shiga ya ajiyeta ya fara rage mata kayan jikinta ta kalleshi za tayi magana idanunta har sun fara sauya launi ya rufe mata baki da nasa,sai da ya gama sarrafa abarsa then ya kwantar da ita yace "ya kamata ki kwanta ki huta" tana kallonsa idonta cikin nasa tace "Hayat su Afaf fa suna nan" ya d'aga shoulder yace "me za suyi idan suna nan?" Ta langab'ar da kai tace "it was not right na zo na kwanta and to leave them alone" ya tab'e baki yana saurarenta har ta kai aya,ganin za ta wuce da sauri ya rik'o shoulder d'inta ya zaunar da ita gefen bed,yayi kneeling a gabanta hannayensa a saman thighs d'inta yace "yanzun ki fad'a min yaya kike so ayi?" Ta sake langab'ar da kai tace "ka bari idan sun tafi sai na kwanta d'in" wani irin kallo yayi mata da tunda take da shi bata tab'a ganin ya yi mata irinsa ba,can kuma sai ya tab'e baki ya mik'e daga durk'uson da yayi a gabanta,a hankali ya juya ya nufi closet ba tare da ya yi magana ba,ta daure duk da gabanta yana fad'uwa tayi calling nasa out "Hayat!" K'in juyowa yayi bare tasa rai zai yi mata magana,har yaje ya rage kayan jikinsa,daga shi sai towel dake d'aure a waistband d'insa ya fito,yana tafiya inda yake takawa har wani sound yake fitarwa,ta bishi da kallo jikinta yayi sanyi,shi kam ko kallon inda take bai sake yi ba ya wuce bathroom,har yayi wanka ya fito tana zaune inda ya barta sai dai yanzun ta yi flexing legs d'inta had'e da yin tagumi,unlike d'azun da take kallonsa,ta gefen ido ya kalleta ya wuce,k'amshin shower gel da yayi wanka suka dawo da ita tunaninta,da sauri ta sauke hannunta ta tashi ta nufosa,yana kallonta yak'i magana har ta kusa k'arasowa,a hankali cikin rashin kuzari tana isowa kusa da shi ta d'auka lotion za ta tsiyaya a hannunta ya sauke mata narkakkun idanunsa,ta kalleshi tana langab'ar da kai kafin tayi magana ya karb'e man daga hannunta za tayi magana yace "Tafi kije ki kwanta" rau² idanunta suka yi a hankali muryarta ya fara rikid'ewa tana son yin kuka tace "ni dai ka bari i just want to help u" ya girgiza mata kai a hankali yana lumshe ido yace "cewa nayi ki kwanta" still tayi a wajen ta kasa tafiya,ya bud'e idanunsa tas yana kallonta,a hankali ta juya ta fara tafiya kamar kazar da kwai ya fashewa a ciki,har ta je saman bed ta zauna bata daina kallonsa ba,continue looking at her with a sign of calmness,yana ganin ta kwanta ya juya ya fara shiryawa,tana daga kwancen tana kallonsa ya gama murzawa jikinsa mai ya gyara gashinsa ya fesa body mist masu sanyin dad'i then ya wuce closet,skinny trouser original pencil navy blue and a red T-shirt with round neck,pre-decorated with navy blue rubutu ya shirya cikinsu,ya wuce inda tsadaddun wristwatch d'insa suke da takalma ya cire wani Reebok navy blue shima da ratsin red,sai wristwatch na wani water resistant chronograph ya fito yana d'aurawa a wrist d'insa,bayan ya gama shiryawa ya fito yana tafiya cikin takunsa mai tattare da nutsuwa sai k'amshi kad'ai yake bazawa,yana fitowa da niyyar yayi mata magana ya tarar ta fara bacci,he smiled softly bcus ya sani cikin kwanakin ba wani sosai take samun hutu ba,nufar inda take yayi a hankali ya rage tsayinsa had'e da yi mata rumfa ya bata kyakykyawan light kiss,tana jinsa ta sake gyara kwanciya kasancewar ba ta da nauyin bacci had'e da yin murmushi tace "thank u" yayi murmushi yana kallon idanunta da suke a kulle a hankali yace "I'll go out but make sure no one calls u" Cikin bacci dake fizgarta ta turo baki tace "O'ohhh! Hayat what are u going to do outside? Just come to bed with me" wani irin kayataccen murmushi yayi a hankali yana kallon yadda lips d'inta da suke fizgarsa suke motsawa suna fitar da words cike da shagwab'a,yace "I'll be back soon,there is something important that will take me out" ta sake shagwab'e murya tace "ni dai a'a kada kaje" yana cikin murmushi ta rik'osa tana yi masa rigima sai gashi ya fad'a jikinta bcus dama bai wani dafe hannayensa da kyau ba,kirjinsu yana had'uwa ya kalli gurin da sauri musamman yadda boobs d'inta da suka cika suke gogar k'irjinsa as a result of hawa da saukar numfashinta,ya had'iye saliva's very hardly yana fesar da iska mai d'umi daga bakinsa bcus a hakan da yake kwakwalwarsa ya fara d'aukan charge,some kind of emotion suka fara zuwa masa all because of their closeness,without knowing what he was doing or planning to do ya tallafo kanta,ita dai cikin baccin da ya fara daukanta taji ya had'e bakinsu yana kissing d'inta kamar wani mayunwaci,she quickly looked up at him tana son yin magana but he didn't give her that chance,d'agota da ya sake yi yana niyyar sauke zip d'inta zuwa k'asa da sauri ta rik'o hannunsa tana zare ido,ya matsar da bakinsa dai² kunnenta yace "ba wani abu zanyi ba,na sani kina jini fa,i'm just trying to relax my mind,u use ur own ability to drive me,and u know every time u call me i don't even have to turn around bcus u always drive me crazy" wani lumshe idanu tayi saboda yadda yake magana numfashinsa yana shiga kunnenta da sauri² maganarsa tana rarrabewa,bata yi tsammani ba ta jiyo saukar palms d'insa a tsakiyar spine d'inta yana yi mata wani irin shafawa,shauk'in abunda take ji ya d'ebe ta bata san lokacin da tayi mik'a had'e da gantsarewa ba k'irjinsu ya sake had'ewa,bakinta kamar wacce taci yaji tana goga masa boobs d'inta ta furta "shhhhhh!" Idanunta suka yi wal suka yi wani irin farin da ya sake tafiya da imanin sa,he quickly reached out his hand and pulled the hook of her bra,silently duk da tasan abune mai wahala ya iya hak'ura ta furta "Hayat please stop it" muryarsa ta yi wani irin shak'ewa a sanadin boobs d'inta da yake twisting yace "I can't Rooh u ruin everything,and kin sani ke kad'ai za ki iya gyara b'arnar da kika yi" tace "but Hayat kwana biyu fa da haihuwa na" yace "I know rooh i'm not going to do anything,i just want to calm myself down,please don't say no" yana fad'ar maganar da yaga bata ce komai ba sai ya mayar da fuskarsa wajen kirjinta yana lashewa,ta rike kansa sosai tana dannawa tana juya kai ya wani lunk'uma teat d'inta guda da yake murzawa a baki ya fara sucking kamar zai cinye su,da yake a cike suke da ruwa dai² lokacin yana zuk'a breast milk ya taho,shauk'i had'e da dad'i that crossed his brain let him quickly pull out of his mouth idanunsa sun canja colour suna fitar da wani irin hawaye ya kallo yadda take turo masa su duk ta rirrik'esa yace "baby would u let me drink that?" She doesn't even know where she is tana yamutsa curly hair d'insa idanunta banda rufewa da bud'ewa da kansu babu abunda suke yi saboda dad'in da yake ziyartar brain dinta ta furta "eat them please na bar maka su duka" ajiyar zuciya yayi yana saka mata index finger d'insa a baki cikin wani makirin voice yace "I love sucking them baby,can i?" Ta gyad'a masa kai da sauri ta sake rik'e kansa sosai tana sucking finger d'insa dake bakinta cikin tsananin buk'atuwa tace "ka sha min su please,na bar maka su,na ka ne halak,na mallaka maka su,please Hayat zan mutu idan baka sha min ba" wani gajiyayyen smirk mai tattare da ajiyar zuciya ya saki then ya mayar da kansa saman k'irjinta,cikin wani irin birkitaccen salonsa da yake rud'a ta ya fara brushing lips d'insa in between her boobs,his breath da yake sliding down saman naked skin d'inta ya sake driving nata insane,musamman yadda yakewa boobs d'inta wani irin sha yana murza teat d'in da baki kamar yana cizonsu,ta d'age kai tayi baya da shi kamar zai karye tana fad'in "O'ohhh ya rabb!" Soundly,da sauri ya d'ago jin za ta tona masa asiri ya sake had'e bakinsu ya ci gaba da licking tongue d'inta,even though daga shi d'in har ita sun sani kwanaki biyu kenan da ta haihu but suna jin baza su tab'a iya hak'ura da juna ba,a tak'aice a wannan lokacin bai iya saurara mata ba until he then released twice,bayan wani lokaci tana kwance a jikinsa ta yi luf da rufaffen ido suna mayar da numfashi,a hankali ta jiyo breast d'inta ya fara mata wani irin tsikari,tayi sauri ta bud'e idanunta da suke a shanye ta danne hannunsa akan nipple d'inta because she felt water marks d'in are about to leak,ya bud'e ido da sauri kafin yayi magana aka yi knocking,ta d'an yi yunk'uri kamar za ta tashi da sauri yace "where are going?" Tace "ana nocking ne zan duba" yayi shiru ba tare da ya sake ta ba,ta daure tace "please let me check,ina tunanin kamar baby Maysam ta farka,kalli kaga na ji k'irjina sun sake cika" ya rufe idonsa yayi murmushi ya saketa bcus yasan idan ya kalla yanzun za'a samu matsala,yace "bari na karb'ota" tayi masa murmushi bai sake magana ba ya janyeta daga saman jikinsa ya sauka daga bed d'in,trouser d'insa da suke zube k'asan bed ya mayar walking along like a drunkard,yana zuwa yaga Angelyn tsaye ya dafe glass wall da ya rabasu da parlor yace "what?" Cikin kame² bata yarda ta kallesa ba tace "sir ma'am akace na fad'awa baby ta fara kuka,and u have a guest" ya tab'e baki yace "Who?" Tayi k'asa da kai tace "AATIF....."





#Woah! Aradu ba don na gaji ba da na k'are labarin nan in just this single page kowa ya huta.😢







#Share pls.
#Asli Smasher.
💠💠💠💠💠
*©®2020.*        


                   *'DAN MACE..*
              (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥

  
*WATTPAD:REAL-SMASHER898.*    
https://my.w.tt/29u2S26SG2

Pᴀɢᴇ 53.
#Cᴀsᴛɪɢᴀᴛɪᴏɴ

      Da mugun mamaki shimfid'e a fuskarsa ya kalli Angelyn yace "Aatif?" Ta gyad'a kai tace "yes sir" ya wani had'e rai yana kallonta yace "ok" daga haka ya juya and ordered her to bring Maysam back,ta amsa with respect then ta juya da sauri dan aiwatar da umarninsa,ya waiwayo kad'an yana kallonta,yana tunanin ko ta ji maganar da suka yi sai yaga hankalinta sam ma ba ya kansu,yayi shiru yana tunanin abunda ya kawo Aatif,can dai ya tab'e baki yana mitar abun a ransa,ba'ayi taking long ba Angelyn ta dawo d'auke da Maysam in the white baby towel,looking at how she really trying to tasa hannunta a baki ya karb'eta,da sauri ya juya ciki yana janye hannayen da take kaiwa k'aramin bakintan,tana jin an rik'e mata hannu an hanata abunda take so ta bud'e baki da iya muryarta and began to weep,kafin ya k'araso Nusrah ta tashi daga kwanciyar da take da sauri daga ita sai pant ta ja spreadsheet ta rufe k'afafunta har zuwa wajen cikinta,yana k'arasowa ta karb'eta da sauri tana sakin murmushi tace "yarinya kamar Daddy'nta sam ba ku da hak'uri" murmushi ya saki and relaxed himself daga saman thighs d'inta near Maysam wacce tunda ta kama abincinta tayi shiru,yana kallon fuskarta da take murmushi yace "yarinya na fiki hak'uri fa" ta wani zaro ido tana kallonsa tace "ka fi wa?" Yace "u" tayi dariya tace "A'a'a! Ka sake magana dai" murmushi yayi yana kallon yadda ta rufe d'ayan breast d'inta da spreadsheet ta k'i yarda ta sauke hannunta a wajen,ya sake yin murmushi a hankali ya janye idanunsa yace "ni wai kike cewa kinfi hak'uri?" Tace "sosai fa" yana kallon cikin idanunta yace "alright! But tell me something mana" tayi squeezing face tace "what's it?" Ya

Please Login or Register in order to submit comment