Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

nuna tana so a duk inda yake zai sa a nemo for nothing other than ta kasance cikin farin ciki,da aka gama tsayar da lokacin tafiya,aka tuntub'e shi batun zuwansu,a take yace ai sam sai dai su tafi bayan ta haihu za su zo,because he didn't forget what happened last zuwanta 9ja,Hajiya da su Annie suka yi ta masa dariya,suna tsokanar sa farin shiga,yace ya ji babu komai duk ma abunda za suce su yi ta fad'a shi ya gama yanke hukuncinsa they are going nowhere until ta haihu.

Satin da su Annie za su bar UK Nusrah ta tada rikici ganin da gaske babu su za'ayi tafiyar,ta same shi lokacin yana aiki cikin study room,har da kuka wai ita dai tana son zuwa,yace a'a tayi hakiri baza su jeba yanzun sai ta haihu,because idan tayi dogon tafiya da k'aramin ciki komai zai iya faruwa and shi ba ya son wani abu ya faru da su,ta dage lallai ita dai ta fi son zuwa tare da su Annie,yaga sai lallab'ata yake yi tana cewa ba haka ba yace shi dai ta yi hakuri ta bari ta haihu because bai sani ba ko iya rabonsu kenan,yana jin tsoron kada shima suyi asararsa,duk kukan da take masa ya dage yana lallab'ata tayi hak'uri tak'i ji,he was not ready to face her yana d'aure fuska yace "fice ki ba ni wajen ina aiki kina damuna,didn't i tell u ba na son kuka a inda nake?" Tana kallonsa idanunta duk hawaye tace "kora ta kayi fa?" Ya sake had'e rai yace "yeah! Fita nace kafin na b'ata miki rai" ta goge hawaye bata sake magana ba ganin da gaske yake korarta,tana fitowa ta wuce bedroom nan ta fara fushi tana fad'ar maganar duk da ya yiwa ranta,wai ya koreta ne saboda yaga ya samu abunda yake muradi yanzun ita ya daina sonta,shi kam tana tafiya yayi dariya tunawa da wancan lokacin da yace taje ta nuna ba ta so har fad'a suka yi,yanzun kuma wai ita da kanta take son zuwa,after he had completed his research ya fito yaga sai b'ata rai take yi,a lokacin shi ya manta ma sunyi haka da ita,yana zuwa inda take sai ta matsa,yayi murmushi ya rik'eta sosai a jikinsa yace "me aka yi miki ne kike fushi?" Haushin tambayar da yayi ya cikata,nufinsa zai ce ya manta abunda yayi mata ne? Da ya dameta da fitinarsa tun bata kulashi ba har ta sauka da kyar tana cunkushe fuska tace "ba kai bane dan ka samu abunda kake so za ka fara wulakanta ni" ya zare ido yana kallonta da tsananin mamakinta yace "waye yace miki abunda nake so kenan a gurinki?" Bata yarda ta d'aga idanunta ta kalleshi ba tace "ko ba'a fad'a ba ai ni ba yarinya ce k'arama da zan kasa ganewa" mamakinta sosai ya cikasa yana ci gaba da kallonta idanunsa sun d'an birkice saboda maganar ta sosa masa zuciya but yayi k'ok'arin danne b'acin ransa yace "ba don idan muka yi aborting nasa Allah zai kama mu da laifi ba,surely a yau da sai an fitar da shi saboda na tabbatar miki ba abunda nake buk'ata daga gare ki ba kenan" saurin kallonsa tayi da mamaki because she had never expected to hear it from him,ya kad'a mata kai cike da tabbatarwa,a hankali take kallonsa hawaye suna taruwa cikin idanunta tace "Why would u say that?" Strictly yace "u said because i get what i want from u na fara mistreat naki,what have i done to u kike fad'a min haka? Me nayi miki Roohii?" Tayi shiru bata iya cewa komai ba,ya girgiza kai ya tashi a hankali cikin takaici yana fad'in "I never thought ko fad'a muke yi muna yankan jikin juna this kind of words will come out of ur mouth,sam ban tab'a kawowa a raina irin wannan tunanin zai iya zuwa kwakwalwarki ba,but i'm probably misunderstood,yayin da soyayyarki ya rufe min ido,i see nothing but u,i don't understand anything anymore,ba na jin ko wane yare sai naki,since i first found myself in deepest love,a kullum na kasance maudu'in da na fi iyawa shi ne soyayyarki,at that time when u didn't know anyone nor anything,anytime tunani da damuwata shi ne wane hanya zan bi na cire ki daga tsananin ciwon da kika samu kanki ciki,tun ranar da na tsince ki Allah (S.W.T) has tested my life with ur love,dai² da second d'aya my love for u has never changed from what it was,but i kept it hidden zuwa wani lokacin,kin san adadin damuwar da nayi going through lokacin da kika bayyana min soyayyarki da wani na?" Girgiza kai yayi idanunsa sun yi wani irin jaa yace "Ba zan tab'a misalta miki adadin k'uncin da na shiga dalilin kin zab'i soyayyar wani na ba,ba zan manta da fifita soyayyar wani na akan nawa da kika yi ba,but duk da hakan ban tab'a kallon ki da wannan laifin ba,na zargi kaina da k'in bayyana soyayyata,but lokacin da na rasa mafita ubangiji shi yayi min jagoranci,because da farkon i just decided to leave u not because idan na same ki ba zan amsa ba but u to live a happy life together with wanda zuciyarki yake muradi,wannan abu d'ayan da na rik'e yayi guiding d'ina,bayan na kai kukana ga Ubangiji,i just found my mind tana shaidan min na aikata duk wani aikin alkhairi da zai k'aramin kusanci da ubangijina,here na je umrah har ban san adadi ba,i fasted without knowing how many days have i spent,na yi sadak'a because i have sacrificed abu mafi daraja da sai bayan nayi hakan na gane nayi kuskure,continuing to beg him ya ba ni hakur'i da juriya and to pray to God that idan har al'amari na dake alkhairi ne ya tabbatar da kasancewarsa ba tare da na sha wani wahalar ba" numfashi ya ja yana kallonta kafin da wani irin muryar tausayi yace "do u think this love will one day come to an end? Mutumin da yayi shekaru yana d'awainiya da soyayyar ki kike tunanin akwai wani abu da zai gifta ciki? Is it just justice to the heart that doesn't love anyone sai ke? In my own world nake fad'a miki if there's wani abunda nake so after soyayyar Allah da manzonsa da ya zama wajibi and then my parents,surely soyayyar ki ne,soyayyar da nake yi miki tunda nake a rayuwa na ban tab'a son wani abu makamancin haka ba,is it wrong if i want something from u? Annabi (S.A.W) yace kuyi aure ku hayayyafa,saboda ranar alk'iyama nayi alfahari da ku,is it wrong if i want children from u? Or would u like me to marry someone and hoping to get some from that side? Wannan shi ne tukuicin soyayyata daga gareki? Ko jini nane ba kya so?" Shiru tayi kamar wacce ruwa ya cinye,banda hawaye babu abunda take yi but ta kasa tayi magana,he slowly breathed out yana ci gaba da kallonta with his cloured eyes yace "Sure sai wanda ake so ne ake fatan a haihu da shi,but idan duka wad'annan su ne damuwar tabbas zan bawa zuciya na hak'uri,ban yi tunanin cewa soyayyata zai zamo laifi ba,ban yi tunanin cewa na yi kuskuren kai kaina inda bai dace da ni ba sai a wannan..." Bai k'arasa fad'ar abunda yake bakinsa ba tayi sauri ta fad'a jikinsa with a loud burst of tears,muryarta da jikinta banda rawa babu abunda suke yi take fad'in "I'm so sorry Hayat,Please forgive me for hurting u,sam ban san maganar zai kai da haka ba da tun farkon ban fara ba,ka yafe min na tuba,ni bance ba na sonka ba,at all ma ni maganar Aatif tun farkon ban san mene ne ya rud'e tunani na ba,but na sani cewa sam bai dace da ni ba,idan nace ba na sonka sure na san ban yiwa kaina da zuciyana adalci ba bcos i really love u,wannan maganar ba wai ina fad'arsa ne just because i missed that opportunity ba,daga k'ark'ashin zuciya na yake fitowa,duk abunda kake so ina jin sonsa Hayat,me yasa zan k'i wani abu daga gareka? Ka yi kuskuren fahimta ta ne,idan kace na haifa maka yara why wouldn't i? Even kace sabon gari market kake so na haifa maka idan har Allah ya bani iko zan yi without being tired,when i was like an orphan wacce kowa yake kyamatar zama da ita,kai ne mutum na farko that were good to be with me,ka kawo ni cikin family'n ka,ka ba ni parents ka bani wajen zama,ka kula da lafiyata,ka zame min garkuwa,ka zame min d'an uwa makusanci,at last kuma ka amince muyi rayuwa tare,do u think i have the right to live in this world after u?" her cries that became more intense yasa muryarta sark'ewa,a hankali ya fara bubbuga bayanta yana fad'in "it's ok,kukan ya isa haka nan,u're not good enough for ur situation,i understand u,i love u" kai ta kad'a masa a hankali,yayi cupping fuskarta yana kallon cikin idanunta ya fara goge mata hawayen but sunk'i daina zubowa,ya dakata ganin ta k'i dainawa yana had'e rai yace "za ki bari ko a'a?" A hankali cikin muryar kuka tace "na bari" wasu hawayen suka sake zubowa,ya rufe ido cike da damuwa yace "didn't i tell u i don't want crying? Do u really want to see me in angered?" Da sauri tace "ka fad'a" idanunsa suna rufe har lokacin yace "ok then?" Tayi shiru ta kasa cewa komai sai share hawaye take yi,jin shiru ya fara yin yawa a hankali ya bud'e ido yana kallonta sai kuma ya bud'e mata hannu,da sauri ta shige jikinsa tana yin ajiyar zuciya,haka suka ci gaba da tona asirin zuciyoyinsu until he made sure that he dealt with the issues,tayi murmushi tana kallonsa despite his eyes didn't go back to normal but she just realized ya sauke fushin. Ranar Friday flight d'in su Annie ya baro UK,da su Nusrah suka yi accompany d'insu to airport lokacin suna sallama idanun Nusrah shab'e² with tears for being left alone ta rik'e hannun Annie,because har Hajiya ma da ita za'a je Nigeria za taje Yola ziyara,shi dai kallonta kad'ai yake yana b'oye dariyar da ke son kamashi ya san idan yayi rikici za ta saka masa kuma,bayan tafiyarsu Annie suka koma gida. Tun da su Lolly suka taho Nigeria gidan ya zama wani quite daga su sai securities da maidservant,but for them it also allows them to create a new chapter of love,idan ma ba su suka so ba sai su yi kwana biyu basu fito even entrance nasu ba,idan weekend ya zagayo kuma haka zai shiryata su fita yayi ta zagayawa da ita wajen shak'atawa,ire²n kulawar da yake gwada mata a yanzun su suka yiwa zuciyarta wani irin damk'an da ita kanta ta sake yarda ta sakankance lallai soyayyarta a ransa daban take.


*NIGERIA...*

Zuwansu Annie Nigeria a Kano suka fara sauka,sunyi sati guda a nan bayan sun zaga gidan yayye da k'annen su then suka wuce Bauchi kasancewar Innarsu y'ar can ne,lokacin da suka iso family house d'in su Inna sun tarar da babban gida sosai wanda gaba d'aya family d'in suke zaune mata kad'ai da suka yi aure a waje su ne ba sa ciki,yanayin gidan kad'ai idan mutum ya kalla sun isa susa ayi mamakin dama Inna y'ar manyan mutane ce kamar haka? Haka ko su kansu they were all shocked to find out that family d'in da Innarsu ta fito sun kasance mutane mawadata sosai da babu inda ba'a san da su ba cikin garin Bauchi da wajenta,but ta amince and to ended up living cikin wahala da k'unci a gidansu,kamar yadda idanunsu suka gani kaf gidan babu wacce take auren talaka sai Innarsu kad'ai itace ta fita zakka,sun kewaye dangi sosai y'an uwan Inna ta b'angaren Babanta da Mamarta,a k'arshe kuma sai ya kasance zuwan nasu ya basy access to find out the tragic circumstances da suka yi occurring lokacin mutuwar Inna a wajen Aunty Khadijah k'anwar Innar,tun daga mutuwarta har zuwa yadda family suka so tahowa da su Bauchi su rik'e su,a ganinsu suna cikin wadata babu abunda ba za suyi musu ba za su yi musu rik'on da ya dace,but sai Baba ya nuna sam baya son yaransa su tashi wani waje daban,duk yadda suka so nuna masa ko da bayan sun fara hankali ne sai su dawo da su Baba ya nuna rashin amincewarsa,da aka yi haka family'n Inna basu ji dad'in yadda ya nuna iko akan yara ba kasancewarsu duka yara ne su sosai a lokacin babu abunda za su iya yiwa kansu gara ma Annie,suka ji haushin hana su yaran suka ce sun barshi da su Allah ya raya,tun da suka tafi suka barsu daga nan sai basu sake waiwayarsu ba tsayin shekarun 45 kenan,sai a shekarar da ya gabata,shima Mama kakar su Annie ta bar wasiyya matukar su Aunty Khadijah basu neme su ba ita dai bata yafe musu ba,saboda ta jima tana gwada fushinta akan rashin zuwa su duba lafiyar su d'in while su kuma suna cewa ba yanzu ba akwai sauran lokaci,ana cikin wannan yanayin ne Mama ta rasu,bayan rasuwarta da y'an watanni Aunty Khadijah tace ai sai su yi hak'uri haka nan suje Kano su gano y'ay'an y'ar uwarsu,babu b'ata lokaci suka shirya suka nufo Kano,isowarsu Kano sun tarar da tarin chanje² da kyar suka samu gidan ma,sai dai abun mamakin lokacin da suka had'u da Baba sam bai manta fuskokin su ba,Baba kam cewa yayi lallai idan ya manta da su zai manta da marigayiya,a nan ne bayan an gaisa an tuna abubuwan da suka gabata aka nemi yafiyar juna,da suka b'ukaci ganin su Lolly Baba ya basu kaf tarihin rayuwar su da matsalolin da suka afku,su Aunty Khadijah sunyi kuka,sun zubar musu da hawayen tausayi ba ma kamar Lolly da har matsalar kwakwalwa ta had'u da shi,daga nan ne ma har ya sanar da su batun zuwan su Annie gurin su,after they have regained their full relationship with Baba,he also hides the idea of zuwan su Aunty Khadijah gurinsa ya bari har sai sun zo Nigeria,sai kuma lokaci d'aya labarin haihuwar Annie ya risko su,shi ne suka ce lallai sai su tafi su gansu tunda wannan al'amarin ya faru but kada a sanar da su sai dai su gansu kawai.
Satinsu biyu a Bauchi har kabarin Mama sai da aka raka su suka yi mata addu'ah then daga can suka wuce Gombe,nan ma dai an ga y'an uwa an yi zumunci,da suka yi sati d'aya suka wuce Yola Hajiya ta sada zumunci sannan daga can d'in suka wuce family'n Nusrah ta gefen Mamma'nta a KD,after each side accepted their mistakes,and the sins were pardoned daga KD sai suka dawo Kano,sati guda suka sake yi a nan,bayan sun huta sannan suka fara shirin juyawa UK.

Yayin da rayuwa take sake yin nisa soyayya,k'auna gami da shak'uwa su ne suka kasance essence da suka mamaye ko wane family,zuwa wannan lokacin tuni suka maye gurbin duk wani k'iyayyar da ya shafi ko wane side,a halin yanzun mutanta juna shi ne abunda kowane b'angare suka rik'e ya zame musu maudu'i,har gashi yanzun da dawowar su Lolly UK ma an samu kimanin watanni uku,yayin da cikin Nusrah ya kasance yana cikin watanni na 7,but da yake cikin jikinta yabi bai yi irin girman nan ba sai ya zama ba kowa ne da ya kalleta zai yi saurin ganewa ba sai mai tsananin sa ido,but ga wanda ya santa kuma for the first time ya kalleta will discover the fat and beauty,musamman yadda fatarta ta yi wani irin murjewa na gaske da haske,as time goes on a b'angaren Mr Sajid shi ma dai tuni ya nemawa Aatif mata kamar yadda yace ya bar zab'insa a hannun mahaifin nasa,ai kuwa ya zab'a masa y'ar wajen k'aninsa Umar da suke zama Gombe (Khadijah) a halin yanzu ma shirye² sun yi nisa bikinsu watanni hud'u suka rage,haka bangaren su Kazim,Junayd da Abdoul su ma duk magana yayi nisa tsakaninsu da su Kalthoom,kowane family sun san da batun,but sai an fara yin auren Aatif sannan za ayi na su Hannah.


*A GURGUJE...*


Zaune suke cikin apartment d'in Hajiya suna hira da su Kalthom da suka zo yiwa Hajiya kwana biyu,kasancewar sun samu hutu a skul sai suka yanke shawarar zuwa,aka yi sa'a ranar kuma su Afaf sun zo wajen Nusrah,da yake yanzun ita kanta Nusran zamanta ya fi yawa b'angaren Hajiya,kusan ma tun da cikinta ya tsufa idan ba Nuraz yana nan ba Lolly ba ta yarda ta kwana can apartment d'insu,kasancewar shi kansa Nuraz d'in a yanzun Mr Rafeek ya fara d'orashi kan harkar business,mafi yawanci ma yanzun duk k'asar da zai tafi akan duk wani harkar business da zai taso masa tare suke tafiya,wasu lokacin kuma ya tura shi shi kad'ansa,wannan dalilin yasa yanzun aikinsa ma kusan ya ajiye,sai dai lokacin da yake gari yana taimakawa hospital d'in da yayi aiki k'ark'ashinsa,and his desire to continue to study a lokacin shima dai had already taken ya d'ora da PhD d'insa kad'an yayi masa saura ya kammala. Yayin da cikin Nusrah a halin yanzun ya gama tsufa,at any time she can be expected to give birth,and yet her relationship with her family zumunci suke yi sosai sai dai zuwan ne da Allah bai nufin za tayi ba sai bayan ta haihu,a b'angaren rayuwar aurenta kuwa idan ba matsaloli irin na yau da kullum da ba'a rasa su tsakanin ko wad'anne ma'aurata,sai tace she would probably have no problem,ta ko wane b'angare tana samun kulawa da soyayya,yanayin yadda sukuranta da mijinta suke tattalinta da nuna mata tsantsar so ita kam sai tace bata ga macen da tayi dace kamarta ba a duk fad'in duniyar.

Hira sosai suke yi sun cika parlor'n da hanayaniya,Hajiya da ta idar da sallah ta waiwayo ta kallesu ta kad'a kai,bata yi magana ba ta ci gaba da addu'o'inta,bayan wani lokaci aka fara musu akan inda za'ayi bikin Aatif,Afaf tace ai a nan UK za ayi,Hannah tace a'a a Nigeria za'ayi daga can su taho da amarya,ana saka wannan hirar Nusrah tayi shiru ta had'e rai,bcus ita dai sam ta tsani ana maganar arziki a sako batun Aatif,da aka jima a hankali jin hirar ya fara hawa mata kai and ba su da niyyar bari ta tashi tana tafiya barely,Hajiya ta kalleta tace "sannu baby!" Nusrah tayi murmushin k'arfin hali hannunta d'aya dafe da cikinta,ta wuce bedroom d'in Hajiya za ta kwanta because her back was distressed and she wanted to perform ablution kuma,Hajiya ta bita da kallon tausayi tace "Allah ya raba ku lafiya" muryarta k'asa² tace "ameen",tana shiga maimakon ta kwanta sai kawai ta wuce bathroom da niyyar yin fitsari,bata k'arasa shiga ba taji abu ya fara flowing,ta kalli k'afarta a nutse tayi shiru tana mamaki,a ranta tace "ikon Allah fitsari kuma tun ban tsuguna ba?" Haushin abun duk sai ya cikata,jin abu ya ci gaba da flowing babu shiri ta fara kiran Hajiya,Hajiya dake zaune a parlor hirar su Kalthom yasa bata ji ba,sai can da aka jima ta ga Nusrah bata fito ba and ta ji kamar Nusran tana magana,she quickly got up and went to her room with the intention of ta duba lafiyarta,tana shigowa ta hangota durk'ushe in between doorway na bathroom ta had'a gumi,ta k'araso da sauri tana fad'in "Tou! Lafiya dai Nusrah kike durk'ushe a nan? Ko haihuwar ce tazo?" Nusrah who's suffering from arthritis bata san sanda ta yada kai tace "ni Hajiya ban sani ba,but ina jin ciwo everywhere and it's paining me kamar zan mutu" ta fad'a cikin azabtuwa,da sauri Hajiya tace "Kayya dai! Bari to mu wuce hospital kada a samu matsala" tana fad'an haka ta fita da sauri,in less than three minutes sai ga Lolly ta shigo da sauri itama,direct bata tsaya parlor ba ta wuce hanyar bedroom d'in Hajiya'n a nan ta tarar da su,Hajiya tana ganin shigowarta tace "yawwa daughter maza kama y'arki mu wuce asibiti ina tunanin haihuwar ne yazo" Lolly ta zaro ido tana kallonsu,Hajiya taga ba ta da niyyar rik'e Nusrah sai kallonsu kad'ai da ta tsaya yi tace "Tunanin me kike yi,yi sauri muje kada a samu wani matsalar" firgigit Lolly ta dawo hayyacinta,da azama ta rik'o Nusrah Hajiya tasa mata hijab d'inta suka fito da ita,duk y'an matan da suke kan musun biki,suna ganin an fito da ita a rik'e tana cije baki lokaci d'aya suka yi shiru suka bisu da kallo,kafin ma a fita da ita jikin kowacce a sanyaye duk suka d'auki vail suka bi bayan su,suna fitowa security suka fara mara musu baya,kafin kace me har an kawo motoci,bayan an shigar da Nusrah back seat Hajiya ta shiga kusa da ita ta zauna,Lolly da sauran y'an matan suka shiga wasu motocin sai Nuffield health,tun kafin ma su k'arasa tuni har an shirya komai,suna k'arasowa aka wuce da ita maternity ward.

In less than an hour asibitin ya fara cika da y'an uwa,Annie da su Bareerah,Maimunatu da Mommy matar baffanta Mr Sajid duk sun zo,Nuraz kam duk bayan mintuna yake kiran waya yana tambayarsu,idan akace bata haihu ba har yanzun sai yayi shiru yana tunanin anya zai biyewa su Hajiya ya zauna wani meeting? Abu tun ana batun minutes aka tafi hour but shiru kake ji,da yayi waya da su a time d'in ana asr prayer suke cewa ai har yanzun bata haihu ba,but Dr paredes yace da su nan da 6pm za ta iya haihuwa a ko wane lokaci,suna k'ara kwantar masa da hankali,bayan few minutes yana kwance cikin d'akin katafaren hotel da ya sauka yaji sam ba zai iya zama ba,and he couldn't seem to calm down at all idan bai je gareta ba,a taken yasa Clark to book them flight su koma UK,su ma company da ya zo gani kasar ya kira ya basu hak'uri and inform them there is an urgent excuse that has brought them home,but su saka wani lokacin daban in Allah ya amince shi kuma zai dawo,suka nuna masa babu komai tunda zaman da ya rage suyi dama biyu ne,k'arasa zama ne ba za'ayi da shi ba,duk abunda yake akwai idan an zauna kawai za'a turo masa duk ma abunda aka yanke,yayi musu godiya suka wuce airport,daga France tafiyar 32 minutes suka yi ya kawo su UK but all Nuraz seems to have spent almost a year in the airplane,suna sauka da suka shiga motocin da suka zo d'aukar su,daga airport kai tsaye ya bada umarnin a wuce Nuffield health,su Annie duka sai ganinsa suka yi kamar wanda aka cillo daga wani duniyar,Hajiya kowa yayi jigum suka bisa da kallon mamaki,ya d'auke kai ganin irin kallon da Lolly take masa suka gaisa da su Hajiya,bai wani jima da shigowa ba suna cikin gaisawa da su Afaf sai ga Dr Paredes ya fito,he looked at Nuraz with a smile da mamaki sosai a fuskarsa na ganinsa a lokacin suka yi shaking hands,Dr Paredes cikin tsokana yace "Dama zuwanka ma'am take jira kenan?" Nuraz smiled at not understanding what Dr Paredes meant,shima Dr Paredes d'in ganin bai fahimci abunda yake magana akai ba,yace "congratulations Dr psycho,ur wife has just given birth,and u've got a baby girl" fuskar Nuraz ta fad'ad'a da murmushi yana kallon Dr Paredes yace "zan iya ganinta yanzun?" Dr Paredes yace "me zai hana?" Su Annie duk suna jin ance ta haihu kowa ya fara murna da hankulansu duk a tashe yake because Dr Paredes told them that if she passed the time they must give her a CS,tare suka shiga da Dr Paredes suka bar su Annie suna kiran waya suna fad'an haihuwar,suna shigowa he began to point out where she was,aka kawo masa kyakykyawar baby girl d'insu a nad'e cikin tsadadden pink baby towel mai matuk'ar laushi,ya karb'e y'arsa duk da ba ta baby'n yake yi ba ta madam d'insa yake first,ya zauna gefen bed kad'an rik'e da baby'n yana kallon yadda take sauke numfashi a

Please Login or Register in order to submit comment