Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

babu dad'ewa kuma kece kika d'auka,where are u taking my things.!?" Binitta began to swear uncontrollably tana fad'a ita bata d'auka ba,hankalin Hajiya a tashe tace "Dan ubanki what have u done with the match and kerosene that i have seen in ur hand.?" Shiru Binitta tayi tana rarraba ido,suddenly Hajiya picks up the knife and says that she has to kill her tunda ta tozarta ta,jikin Binitta banda tsuma babu abunda yake nan suka shiga zagaye kitchen d'in,Hajiya na binta tana kururuwar sai ta yi ajalinta,Binitta taga da gasken if she plays the woman will ruin her,nan take ta arawa k'afarta (R) tayi waje,tana fita tayi sa'ar kulle k'ofar ta waje,a gurguje ta nufi d'akinta ta tattaro kayanta har ta fara k'ok'arin tafiya ta tuna da number da Nusrah ta bata,take ta kirata jikinta yana shivering har sannan,on the side of Nusrah kuwa su kuma a dai² lokacin har sun samu Abbah ya dawo hayyacinsa suna shirin fitowa daga plaza kiran Binitta yana shigowa wayarta,tana d'auka Binitta ta zayyane mata kaf abunda ya faru yanzun babu jimawa,hankalinta a tashe tace ta jira a inda take ga su nan zuwa gidan yanzun.....


     *Ku k'ara hak'uri masoya na,all these days NEPA suke mana rashin mutunci shi yasa bana samun damar yin update.*

   

#Share pls.
#Asli Smasher.
💠💠💠💠💠
*©®2020.*


*'DAN MACE..*
(Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥



*WATTPAD:REAL-SMASHER898.*
https://my.w.tt/29u2S26SG2



Pᴀɢᴇ 37.
#Cᴏɴᴄʟᴜꜱɪᴠᴇ

As they rushed out of the plaza a k'ok'arin su na zuwa Yakasai gurin Malam,wayar da Binitta tayi mata yasa dole suka hak'ura da zuwan,a gurguje suka shiga mota suka nufi ainihin gidan su Nusrah hankulansu a tashe,tafiyar mintuna goma sha biyar ya kaisu gidan,suna tsayawa a bakin get suna jira get man ya bud'e musu su shiga Binitta ta k'araso gurin tana janye da trolley d'inta,mai gadi ya bud'e get yana musu barka da zuwa suka wuce ciki Binitta ta biyo bayansu,a bakin apartment suka yi parking,motar tana tsayawa Nusrah comes out and watches Binitta dake tsaye hankalinta a tashe though ita kanta Nusran a tsorace take da maganar da Binitta ta sanar mata but sai tace "let's get in Binitta" kai Binitta ta girgiza tace "No! I don't want to die right away,zan yi tafiya before Aunty coming out and kill me,i'll go back to Ogun state where my mother is today and work here." Tausayi ta bawa Nusrah ta rik'o hannunta tace "Don't worry as we are together she can't do anything,just follow me and watch." Binitta tana goge siraran hawayen da suka zubo mata ta sake girgiza kai za tayi magana Nusrah tace "Ke dai Binitta kin cika tsoro da yawa,na fad'a miki babu abunda za ta iya yi miki,and we are here with Abbah,*YANANAH* too,i know baza su bari ta yi miki komai ba" ba don Binitta ta yarda Hajiyar ba za tayi mata komai ba ta yarda ta biyo ta a baya,a tare Abbah da Nuraz suka shigo cikin apartment d'in yayin da Nusrah da Binitta su kuma suka biyo su a baya,suna tafiya Binitta sai sand'a take tana lek'awa as a result of Hajiya's words "she will kill her",Abbah dake saukowa daga saman bene was disturbed to see who the woman was he married after *KHADIJAH* Nusrah's mother died,yana kallon Binitta who was terrified yace "Where did u leave her.!?" With her hand Binitta pointing to the kitchen door,kai tsaye Abbah ya wuce wajen kitchen yana zuwa ya bud'e,cikin fusatuwa Hajiya came up with knife in her hand and whispered "Sai na kashe ki Binitta,yau zanga uban daya tsaya miki" tsabar idanunta a rufe suke she couldn't even recognize was Abbah in front of her ta yi kansa da wuk'a,Allah ya taimaka ya ganta yayi saurin kaucewa yana daka mata tsawa,a sukwane ta tsaya tana haki da zazzare ido,Abbah yana kallonta with such a wondrous look on his face not knowing when to call her name *"Karima.!"* She quickly looked up at him in amazement to hear her name mention,and this is the first day in the story of her staying at the house,bcos idan har bata manta ba tun kafin ya amince zai aureta ne yake iya fad'in sunanta,a wannan lokacin da suke zuwa kai abinci cikin plaza d'insu,but he has not yet mention her name sai dai yace Hajiya/Hajajju/Hajiya ta,after which he can't say the name anymore,gumi yana tsatstsafowa daga jikinta saboda tsananin tashin hankalin da ta shiga as a reminder that her witch had said duk ranar da *ALHAJI ABUBAKAR* ya kira sunanta kamar yadda kowa yake fad'a babba da yaro,lallai ta tabbatar daga ranar ba za ta sake kwana cikin gidan ba,he will divorce and drive her away with a humiliating sakin da ba za ta tab'a komawa ba,sannan duk wasu kulle² da tayi a baya duk za su warware da kansu,bata gama tunanin da take yi ba Abbah ya katse mata hanzari "Karima! Me kike yi a gida na.!?" Abbah asked in a silent tone,sosa kanta tayi ta fara in'ina daga Nuraz har Nusrah nan suka koma y'an kallo,Abbah shouted at her in anger and asked again "I'm asking what are u doing in my house!?" Jiki na b'ari tana soshe² tace "Umm! Arhm! Dama..!" Then she kept silent,Abbah looked at her with his eyes full of suspicion yace "Dama me.!?" Tace "Dama.. Dama.." Yace "Ba na son iskanci,ki bud'e baki kiyi min bayani,idan kika sake cemin dama zan miki hagu yanzun ni kuma" (Kasancewarsa lefty,he's doing everything left),she said "We've been married for years.." Bata k'arasa ba Abbah cikin k'araji yace "Married with whom.?" Tace "Da kai.!"

"Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un.." It was the first thing that came out of his mouth,yana jinjina kalmar auren da tace sun yi ya kalleta yace "Burinki ya cika,kin aure ni ko.?" Tayi shiru,Abbah cikin bakin ciki ya girgiza kai yace "Ba ni kika yiwa mugunta ba kanki kika yiwa,da kin zauna a matsayinki da na taimaka miki kamar yadda nayi *ALK'AWARI* amma tunda aka yi haka maza ki fice ki barmin gidana na sake ki saki.." Bai k'arasa ba ta kurma wani uban ihu tana durk'usawa k'asa take fad'in "Dan Allah Alhaji don't let me go,wollahi.." Yana jifanta da wani irin kallon tsana yace "Na sake ki,saki uku..",ihu ta sake runtumawa Nuraz dake zaune ya d'ora k'afa d'aya a saman d'aya suna had'a ido ya sakar mata wani mugun smirk,Hajiya Karima tayi saurin janye idanunta a kansa tana kallon Abbah take fad'in "Alhaji dan Allah ka rufamin asiri.." Kafin ta k'arasa Abbah ya d'aga mata hannu "Karima sunan ki ko.?" Ta d'aga masa kai alamun haka ne,yana nuna mata hanyar fita yace "Kin ga nan.!?" Ta sake d'aga kai yace "Maza follow here before i finish researching what u have done that has led me to ur marriage,if there is any thought in ur head i would advise u today to hide urself whenever u hear my name is mentioned,if not... Make sure the day will not be good for u",Abbah yana gama fad'a ya haura sama da sauri yana tafiya yana fad'in "Kafin na dawo make sure u leave this house.." Kamar yadda idonta suke a k'ek'ashe haka ma zuciyarta,a yadda take ji da gani there's no signs of remorse or sadness,as she is sure if she returns to her witch ko dai da babu aure tsakaninta da Alhaji Abubakar yanzun,but she might have another chance,mik'ewa tsaye tayi tana hura hanci Nuraz yana kallonta kamar yadda Nusrah take yi da mamakin mene ne asalin labarin alak'ar *Hajiya Karima* da mahaifin nata? Suka tsinto muryarta tana fad'in "Idan kuka ga kun zauna lafiya tabbas daga wannan ranar ba suna na *Karima* ba,har ni za'a ciwa mutunci? Ni Karima? Shi kenan ga gidan nan zan bari sai dai kamar yadda zan fita haka kwanciyar hankali da zaman lafiya za su tattara su fita daga gidan nan.." Tana gama fad'a ta wuce za ta bar gurin,Nuraz smiled softly and began to speak in his husky voice "There is nothing u can do,as i said to u that in the past,u began to see the consequences of ur evil deeds,if u had the sense that u could repent kafin lokaci ya k'ure miki!" She angrily turned to look at him,but since they were too focused ta kasa furta komai,so she turned quickly ta fara haurawa sama a zafafe,they were about to clash with Abbah who was trying to come down,immediately ya matsa baya staring at her cike da mamakin abunda ya kawota saman ya daka mata tsawa "Hey! Hey!! What brought u here?" Tab'e baki tayi tana kallonsa and ignored him,as she passed her bedroom Abbah was shaking his head and started calling the DPO of the police station nearby,Hajiya Karima dake cikin bedroom heard him yana maganar a zo a fita da ita,she picked up her luggage's and began to loaded her belongings,tana gamawa ta fara jansu tana fita da su,making sure she had taken all her belongings and left to get a taxi that take her home,lokacin da yayi saura akwati d'aya ta gama fita and she knows she won't come back idan har bata koma gurin bika ba,tana kallon gidan da masu gidan take fad'in "I'm gone.. But I'll be back..!" Nusrah dake kallonta bata iya magana ba,Yallab'ai ya karb'e zancen da fad'in "Allah ya kiyashe mu tab'ewa.." Hajiya Karima dai bata tanka musu ba ta fice daga gidan zuciyarta cike da mugun nufi.

Bayan tafiyarta suna zaune shiru Abbah ya sakko yana kallon Nusrah da tayi shiru tana tunani ya kira sunanta,a hankali ta d'ago ta kalleshi after he sat next to her ya rik'o hannunta,Nusrah ta bi hannun da kallo cikin sanyin jiki,they were all silent and thoughts in missing of the words that Abbah had to say to her sak'o ya shigo wayar Nuraz,a nutse ya ciro wayar daga aljihunsa yana kallon sak'on jikinsa ya bashi akwai abunda yake faruwa,da sauri ya mik'e ya fara tafiya,Nusrah ta bishi da kallo kafin ta tambayeshi inda zai je ta ga ya juyo suna had'a ido ta fahimci akwai matsala,kallon Abba'nta tayi ta sake kallonsa kafin yayi magana ta riga shi tana tambayarsa "Is there a problem?" Lumshe idanunsa yayi ya bud'e a hankali ya furta "I'll go back to k'ofar Na'isa,na barki a nan or shall we go.?" Abbah yana kallonsu duka su biyun ya furta "What's going on Noor.?" Girgiza kai Nuraz yayi then yace "Wollahi Abba ban sani ba,amma dai an turo min sak'o naje yanzun babu lafiya,ina son zuwa naji me yake faruwa" Abba ya gyad'a kai yace "Idan babu damuwa ai sai mu tafi tare ko tunda baka san wane irin matsala ne take faruwa ba" jikin Nusrah a d'an sanyaye tace "Haka ne Abbah,Allah yasa komai lafiya" Nuraz said nothing daga nan suka fita tare su ukun suka bar Binitta working in the kitchen da suka hargitsa.

*****
A k'ofar Na'isa kuwa dai² wannan lokacin da suka d'auko hanyar zuwa,Baba ne zaune yayin da yaya abdullahi da Rafeek ke zaune suna sauraron rikicinsa tun bayan da su Lollyn suka sanar da shi sun zo su yi musu sallama za su koma UK,shi kuma nan Baba ya kafe kan lallai babu inda su Annie za suje,shi bai yarda su tafi wata k'asa su zauna ba al'halin ba aure suke yi a can ba,Annie dake sauraron fad'an da yake yi ta kalli y'ar uwarta da tayi tagumi,bayan ta tabbatar ya gama fad'an Annie ta d'ago tana kallonsa cikin tausasawa tace "Amma Baba ni sai nake ganin da ka yi hak'uri mun koma d'in ko ba dan saboda mu ba,yaran nan su ne abun dubawa tunda yake ba aure suka yi ba,why should we let them go alone,ko a bayan dalilin da yasa muke zaune a k'asar gudun fad'awa matsala ne yasa muke tare da su,even if they are not at the moment the evidence of what is going on between them can only be understood,and at any rate the devil can intervene and cause such things da har mu k'are rayuwarmu ba za mu manta da shi ba" Zuba mata ido Baba yayi yana kallo har tayi shiru,daya tabbatar ba zata sake cewa komai ba yana kallonta ya furta "Kin gama.?" Tayi shiru bata amsa ba,Baba yace "Ba zan canja maganar da nayi ba,muddin kuna son zaman lafiya da ni must commit urself to live in another country ku zauna a taku,suma yaran ba don dalilin aiki da karatu ba me zaisa su zauna a can d'in.!?",Annie ta sake d'agowa tace "Shi kenan Baba idan har yin hakan ba zai zama matsala ba,we agreed we would stay here.." Saurin kallonta Lolly tayi za tayi magana ta girgiza mata kai,slowly she bowed her head,Baba cikin fad'a yace "Fisabilillahi idan na barku kuka koma can me kuke so duniya ta fad'a akaina.? Na barku kuna zaman kanku.? Tunda babu me aure a tsakaninku ina amfanin yin hakan.?" A kunnen Nuraz kalaman Baba suka sauka lokacin yana shigowa cikin parlor'n.

Sallamar Abba'n Nusrah dake biye da Nuraz interrupted Baba's words,bayan sun amsa Abbah suka k'araso cikin parlor'n tare da Nusrah,Rafeek ya d'ago saboda tunda Baba ya fara fad'a kansa yake k'asa suka had'a ido da Nuraz,gabansa ne ya fad'i saboda irin kallon da yayi masa ya ba shi tabbacin har yanzu yaron yana ganin bak'insa akan abunda ya faru,har suka zauna kuma bai daina kallonsa ba,Abba'n Nusrah ya nemi guri ya zauna bayan sun gaisa da Baba ya mik'awa Yaya Abdullahi hannu suka yi musabaha,ya juya gefen da Rafeek yake da niyyar yin magana ya k'ame a guri d'aya cikin tsantsar mamakin ganinsa a lokacin da bai yi zato ba ya furta *"LABBO.!"* Da sauri Rafeek ya d'ago ya kalli mutumin dake zaune,idanunsa a waje cikin tsantsar mamaki ya dafe baki yana fad'in *"KUMO.!"* At once the parlor's people turned and wondered where they knew each other,Abba'n Nusrah yana kallon Rafeek yace "Rai kan ga rai Labbo.?" Rafeek yayi murmushi yace "Rafeek smiled and said "well ga shi ka gani,Allah (S.W.T) has united us after so many years."
Abba ya gyad'a kai cike da gamsuwa yace "That's it,to ya bayan rabuwa.?" Rafeek ya sake murmusawa yana tambayar Abba "Wace duniyar ka shiga bayan mun rabu a skul.?" Abbah yayi ajiyar zuciya yace "Labarin yana da tsayi,amma idan mun samu lokaci tunda na ganka yanzun tabbas ba zan sake bari ka b'ace min ba,i'll let u know how it happened" Baba da duk mutanen dake parlor'n lamarin su Rafeek ya d'aure musu kai but they just stared at them waiting to hear more details of how they knew each other daga bakin su,Nusrah tana kallon Abba'nta ta furta "Abbah dama kun san shi.?" Murmushi Abba'nta yayi yace "Kwarai na san shi baby,wannan shi ne babban abokina da muka rayu tare a makaranta,duk duniya ba ni da kamarsa haka shi ma,duk inda d'aya a cikinmu yake tabbas za kiga d'aya a d'akin karatu ko a d'akin kwananku d'alibai,sai dai bayan mun kammala degree a A.B.U lokaci d'aya na neme shi na rasa,na rasa duniyar da ya shiga,kin ganshi nan sai yanzun da Allah ya nufa mu sake had'uwa ta dalilinki.." Rafeek yana kallonsa yace "No! Yallab'ai tell them the truth.. Was it i went ko kuma kai ne ka guje ni.?" Abbah yace "Ai ba sai na fad'i haka ba,shekaru 28 rabon mu da ganin juna fa." Babah ne ya numfasa zai yi magana Nuraz dake zaune ya had'e rai yace "I have a word please da nake son fad'a idan an ba ni dama.!" Parlor'n yayi shiru yayin da Baba yace ya fad'a suna saurarensa,gyara zama yayi yana kallonsa yace "Ku yi hak'uri,though maganar da nake son fad'a ba wata mai tsayi bace,sai dai za ta iya yiwa wasu a cikin mu rashin dad'i,but it is true and the truth in many cases is irrelevant,i don't want to repeat the past,but to speak the truth idan har baku manta dalilin da ya kawo mu k'asar nan ba,ina ganin rashin dacewar ace za mu koma mu biyun,shin ba mu da iyaye a raye? Ko kuma mu d'in babu wanda yake son mu ne da za'a tura mu wata duniyar? What is the difference between this and the other? What is the difference between this and that? Duka d'aya suke babu bambanci,Annie's statement is true,though we two are in love,but that doesn't mean za mu iya zama a guri d'aya ba tare da an samu matsala ba,mufa ba muharraman juna bane,sannan jinsinmu ya bambanta ita mace ce ni kuma namiji shin me zai faru when we are alone? Annabi (S.W.A) ya fad'a a cikin hadith:"Whenever there is a man and a woman who are not related to each other,the third one will be the shaid'an" if u decide to send us zuwa wata k'asa ba tare da kun duba matsalar da za'a samu ba,tabbas aikata hakan zai kasance babban kuskure a gare mu,kafin kuyi hakan ku fara duba matsalar,,,so the decision is in ur hands and the decision will be taken seriously.. Ina fatan za ayi min afuwa idan na fad'i abunda bai kamata ba." Tunda ya fara magana Annie ta zuba masa ido,tabbas maganarsa gaskiya ne kuma itama ra'ayin ta kenan,ko da Baba ya kafe akan lallai baza su koma ba,she just wanted them to be separated saboda tana gudun bala'in da zai b'illo a dalilin aikata hakan.

Baba yana jinjina maganganunsa a ransa ya furta "Yes! Noor u are right,it is probably more dangerous to send them to another country than to see myself living there with them,but i still do not agreed.. They have to stay here su kuma suje su ci gaba da aikin su,Allah ya tabbatar da alkhairi." Rafeek looks at Nuraz's face that turns into a mischievous and turns his head to himself as he begins to say "Idan har wannan maganar Baba kana yinta ne akan abunda mutane za su fad'a,i think u should just let them continue to speak because the human being is always inaccessible,if we say that because of the words of peoples we will do something,i assure u that one day we will even worship just because of them,all we have to do is to purify our hearts wannan shi ne dai²,amma maganar mutane ya kamata mu ajiye ta a gefe.."

"Exactly whatever my friend said shi ne dai²" fad'in Abba'n Nusrah da yake sauraren su tun d'azun bai ce komai ba,Baba yana kallonsu su duka biyun yayi murmushi yace "Before that time u knew me right.? Magana idan na fad'a ba na canjawa,so i want this word to be collected and saved because i'll never change my decision." (Wah.! U old man u are too stubborn wollahi),duka shiru suka yi bcos they just didn't know what to say since he made the decision,Rafeek ya numfasa still yana kallon Baba yace "Baba! But i have another idea,ina ganin tunda har Allah ya sa ka yanke hukunci akan maganar,why not both of them should come home and live.!" Before he reaches the end Nuraz raised his head in confusion and looked at him,Baba zai yi magana Yaya Abdullahi ya tari numfashinsa da fad'in "Ni kuma sai nake tunanin tunda Allah ya sa suna son juna da a tsaya ana wahalar da kai akan abunda it doesn't have to be the solution at all me zai hana mu yi musu aure,so that everyone can rest and think about what can happen next,ko kuwa yaya kuke gani game da wannan shawaran.?"

Ajiyar zuciya Nuraz ya sauke bcos he never agreed to stay in his father's house,saboda shi dai yana ganin tunda har ya yafe masa,he didn't like what they had to deal with right away har wata maganar alak'a tsakaninsu ya b'illo.However,the words of Abbah brought him back from his thoughts "Of course this decision is going to be a blessing to all of us.." Baba yana kallonsu yace "well,duk ba wannan ba,just before ace an d'aura aure an yi duk wasu al'adu dole za su koma,haka ne?" Suka amsa da "Haka ne Baba" yace "Well! Before then i would like to apologize to u,ku yi hak'uri ku zauna a can gidan shi mahaifin na ka" Zuciyar Rafeek fal farin ciki bcos to him all his ambition was soon to see Nuraz around him,no matter how much it takes shi dai ko yaya ne yana son ya samu shak'uwa da gudan jininsa,really he knew that one day he would forget what happened and accept him as his father,Nuraz ya yi shiru bai ce komai ba,even though bai ji dad'in hukuncin ba,but not sure how he could avoid being in that house,itama dai Lolly duk da bata so hakan ba,but just in case ta san idan tayi magana za'a iya samun matsala,Annie dake zaune tana sauraren muhawaran da suke yi a tsakaninsu ta kalli Nuraz ta kalli Lolly,the moment she realized their concerns ta gyara zama a nutse ta.....






#Share pls.
#Asli Smasher.
💠💠💠💠💠
*©®2020.*


*'DAN MACE..*
(Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥



*WATTPAD:REAL-SMASHER898.*
https://my.w.tt/29u2S26SG2



Pᴀɢᴇ 38.
#Pᴏꜱɪᴛɪᴠᴇ

A nutse ta d'ago tana kallon sashen da Baba yake tace "Ni kam Baba ina ganin shawaran Yaya Abdullah shi yafi cancanta muyi amfani da shi,saboda yanzun a babin laruri muke" gaba d'aya suka maida hankali kanta don jin abunda take shirin fad'a,Annie doesn't care what they look like ta ci gaba da fad'in "Nima a nawa ra'ayin ina ganin duk ba sai an tsaya wannan muhawaran ba,kamar yadda muka sani ne shi aure abunda yake sawa ya zama halatacce bayan shaidu/al-waliy/sadaki ne,tunda duka ciki ba'a ambaci al'adu ba,kuma idan muka duba tsayawa ace sai anyi wasu hidima dai² yake da b'ata lokaci wanda ta wata fuskar zai iya zame mana barazana da zata iya kusanto mana da waccan matsalar da muke gudu,so i think the best thing for us shi ne a d'aura auren nan ko ba don komai ba,saboda tafiyar da take kusanto su,su kama hanya Allah ya ba su zaman lafiya,idan kuma ya zama dole sai anyi taro ina bada shawaran tunda mu muna nan mun isa muyi bikin mu tare da sauran y'an uwa da abokan arziki",tunda ta fara magana Baba yake kallonta kuma har tayi shiru bai ce komai ba,duk da a yanayin yadda taga yana kallonta ta yi tsammanin ko zai ce wani abu ne game da maganar ta,shi yasa sai taji jikinta yayi sanyi cos she didn't know what was going to happen,sanda baba yaga ba ta da niyyar cewa wani abu,he slowly turned around and looked at Nuraz and Lolly yaga ko suma za suce wani abu,except that their facial expressions were so enchanting that u asked for more information za kayi saurin gane they didn't want to talk about anything da zai alak'anta su da Rafeek d'in,instantly ya fahimci motive d'in Annie na yin maganar,and their purpose na had'e rai da rashin cewa komai,to wai duka da suke wannan fushin how can they do it tunda Allah ya k'addara musu rayuwa under the same shadow? He knows that just as it al'amarin ya faru long ago,one day sooner or later it must be forgotten to look back and embrace one another,because duk wasu take-taken Rafeek d'in he understood long before,sannan kuma ko bayan wannan tunda har suka haihu rufin asirin su shi ne su yi hak'uri su rungume juna,haka k'addara ta zana musu shin za su iya canjawa na su daga yadda ubangiji yayi nufin su da shi? Gyaran murya Baba yayi looking at Rafeek's face that showed

Please Login or Register in order to submit comment