Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

mu tafi." A hankali ya d'ago kansa ya saci kallonta,when he saw that she was so beautiful a cikin shigar mu ta hausawa sai tayi kamar sabon aure (Amarya) bai san lokacin daya gyara zama yana kallonta ba,ta juya za ta fita yayi saurin tashi yace "Ki jira ni mana kike tafiya" taci burki a bakin k'ofa bata ce masa komai ba,ya d'auko mukullin ya fito,a tare suka yiwa su Annie sallama suka fita,tana gaba yana binta,shi ya bud'e mata ta shiga ya rufe ya zagaya side d'in driver ya bud'e ya shiga ya tada motar suka d'auki hanya,ita ta dunga masa kwatance har suka k'araso mansion,ya gyara parking suka fito ya kalli mansion d'in ya kalleta zaiyi magana sai kuma ya fasa suka wuce zuwa entrance,to the surprise of Nuraz lokacin suka fito daga mota yaga hadiman gidan sai wani girmamasu suke,he didn't even realize it until they stood in front of the glass building da zai kaisu cikin ainihin mansion d'in,nan yaji na'ura tana mentioning sunansa dana Nusrah,ya tsaya tunanin ya akayi shi da bai tab'a zuwa ba akayi enrolling sunansa as a young master.? (Ni dai na ce idan ya shiga ya tuhumin Rafeek),ya daure yana had'e rai ya bita suka shiga,sun shigo cikin parlor'n yana mata k'orafi k'asa² tana masa dariya,ta tsaya da niyyar bashi amsa ya tsare ta da idanunsa,tayi saurin juyawa za ta wuce ya fizgo hannunta da sauri ta dawo baya a tsorace ta juyo tace "What's that.!?" Ya had'e rai yace "Ki daina ganin mun zo nan fa,dan na koma ba abunda zai ba ni wahala bane" tayi shiru bata ce komai ba ta fara k'ok'arin kwace hannunta daga rik'on da yayi mata,shi kuma yak'i sakinta tace "Wai mene ne hakan,ka sake ni mana,kai ko kunya ba ka ji ne.!?" Yayi squeezing face yace "What is it.!?" Ta harare shi tace "Nima ban sani ba" yace "Kuma kike tambaya ta.!?" Ta d'auke kanta a hankali tana harhad'e rai,kamar ance ta kallo cikin parlor'n ta hango mutane zaune,da sauri ta kalleshi tace "let me go ka ga dai da mutane" ya tsuke fuska yace "Ina ruwana da su.!? Kika dame ni da maganar su Allah i will take u straight in front of them,,ko baki yarda ba na gwada.!?" ta zaro ido za tayi magana wrongly suka had'a ido da,ido ta zaro waje fuskarta cike da tsananin mamakin ganinsa ta furta "Aatif.!".....



*#😱😱😱 Jama'a mene ne ya kawo shi gidan nan kuma.!? Wayyoo Allah yasa ba....*

*#Abeg ke Smasher keep quite,,,no ur water inside oooooo...😷*


#Share pls.
#Real Smasher.
💠💠💠💠💠
*©®2020.*


*'DAN MACE..*
(Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥



*WATTPAD:REAL-SMASHER898.*
https://my.w.tt/29u2S26SG2


_Hhhh! It seems that the followers of *'DAN MACE* want to forget that Maimunatu d'anta sunan sa *ARYAN* shin ma mene ne zai had'o Aatif da kasancewa d'an data haifa.!? Ko har kun manta cewa shi d'in asalin iyayensa *GOMBE* yayin da su kuma asalin iyayensu yake *YOLA* Idan bacci kuke yi ya kamata ku farka bcos babu yadda za'ayi Aatif ya zama d'anta._😀


Pᴀɢᴇ 30.
#Bᴀᴄᴋ ᴛᴏ ᴛʜᴇɪʀ ᴏʀɪɢɪɴ

Quickly Nuraz turned his face to look where she was watching,akan Aatif idanunsa suka sauka wani mahaukacin gimtse fuskar daya sake yi babu shiri as if he had never known how to laugh,ta kalli yadda yayi kicin² duk ya tsare ta da idanunsa da sauri kafin yayi magana ta riga shi "What is he doing here.!?" Harara ya zabga mata ya d'age shoulders yace "how do i know.!?" Nusrah envisioning the bitterness of jealousy lying in his beautiful eyes ta sake marairaicewa gudun kada yanzun a dalilin Aatif ta sake fad'awa ha'ula'i tace "But this is ur house.!" Siririn tsaki ya saki yace "when did it become our home.!?" Kamar za tayi kuka tace "Please tell me what brought him here.!?" Ya tab'e baki yace "Let's just go ba sai mun k'arasa bama" tayi saurin girgiza masa kai tana lumshe idanunta da take jin suna mata wani irin yaji da zafi² tace "A'ah! We won't do that" ya kalleta zai yi magana Hajiya ta d'ago za tayi magana da Maimunatu ta hango inuwarsu ta bayan pillar,ta zubawa gurin ido kafin tace "who's there.!?" Gaban Nusrah ya fad'i ta marairaice fuska tace "Ka gani ko.!?" Ya sake tab'e baki ya fito yana harhad'e fuska yayi sallama,Hajiya ta saki fuska tana masa maraba saboda ba kad'an ba tayi farin ciki da zuwansa,har ya yi gaba ya waiwaya yaga bata fito daga inda take ba,ya dawo da baya yana kallonta yace "will u come out or not.!?" Ta kalleshi tana marairaicewa tace "Be quiet please" yace "Ank'i ayi shirun" tace "Please.!" Yadda tawani runtse ido abun ya so bashi dariya,ya fuske yace "Will u pass ko sai kinsa na d'auke ki a gabansu.!?" Tayi saurin bud'e idonta tace "Kai yanzu sai ka dauke ni.!?" He began to unbuttoning his shirts hand,quickly ta kalleshi tace "What are u planning to do.!?" Ya kalleta yana had'e rai yace "Wai da d'aukar kin zanyi kinga na rage miki tafiyan tunda yana yi miki wahala" ta zaro ido tace "I didn't tell u so" yace "ai ba sai kin fad'a ba,ni na san haka ne" ta tsaya kallonsa kamar yadda yake yi,Hajiya taga bai k'araso ba ta sake kallonsa,ganin kamar magana yake yi tace "Noor kai da waye ne.!?" Yayi saurin kallonta a hankali yayi murmushi ya rik'o hannunta ya janyota waje,Hajiya tana ganinta ta sake sakin fuska tace "Baby! What a surprise.!" Ta harare shi ta gefen ido a hankali ta fara d'aga k'afarta tana tafiya,yayi k'wafa yace "Za mu koma gida ai" har suka k'araso bata yarda ta sake kallonsa ba suka gaisa da Hajiya,suna gama gaisawa da Hajiya kawai sai yaja baki yayi shiru,yak'i ya tambayi ya mai jiki sai da Nusrah ta nuna masa sannan yace "Arhm.! Ya mai jiki.!?" Hajiya ta amsa calmly bcos ta ga abunda ya faru,Aatif dake zaune yana watching nasu since their arrival ya rasa me zaiyi,yana tunanin will he speak to them since they have ignored him or will he leave.? Daya rasa abun yi and ya gaji da kallon su ya mik'e a salub'e yace "Hajiya zan koma" Hajiya data shiga hidima da jikokinta tace "Well,Aatif har tafiya za kayi.?" Yace "Ehh Hajiya" Hajiya tace "thank u very much" yace "Babu komai Hajiya Allah k'ara lafiya" tace "Ameen,mun gode sosai ka gaida Daddyn ka,ka yiwa Mommyn naka godiya" ya amsa yayi musu sallama,ko kallo bai ishi Nuraz ba har ya fice,Maimunatu ta shigo ta zauna tana kallon Nuraz da yak'i sakin jiki tace "Hajiya sun shiga gurinsa ne.!?" Hajiya tayi murmushi tace "A'ah ki bari su huta mana ko.!?" Maimunatu tayi murmushi itama bata sake cewa komai ba,basu dad'e da zuwa ba y'ay'an Maimunatu suka shigo su uku namiji d'aya da mata biyu,in honor of seeing them suka gaida su,Nuraz ya kallesu kad'an though the children were impressed saboda tarbiyyar da suka samu amma ya fuske ya mik'awa *ARYAN* hannu,shima yayi masa murmushi ya mik'a masa hannu kamar yadda yayi though Nuraz ya girme masa,ya zauna a kusa da shi yana kallonsa da tunanin inda ya san fuskarsa,y'an matan suka zauna kusa da Nusrah suna mata hira babbar duka da ba zata wuce 18yrs ba ta fad'a mata sunanta *KALTHOM*,kasancewar they had no friends apart of mutanen k'asar mu,nan da nan suka saki jiki da Nusrah sai janta Kalthom take da hira,cikin k'ank'anin lokaci suka saba,the young lady who never passed 13yrs asked Nusrah's name Nusrah tayi mata murmushi tace "Nusrah" suka yi murmushi a tare da y'ar uwarta suka ce "Kina da suna mai kyau kamar ke" tayi murmushi tace "U too",karamar da har lokacin bata fad'a mata sunan ta ba,tace "Ni ai baki san suna na ba" Nusrah ta sake yin murmushi tace "Ehh duk da haka na san mai kyau ne kamar ke" kalthom tayi dariya tace "kaii! Sunan tsofaffi aka saka mata fa" Nusrah tace "Ai yafi dad'i sunan tsofaffin" Kalthom ta kyalkyale da dariya saboda tsokana take ji tace "Do u know what her name is.!?" Nusrah ta girgiza kai tace "A'ah" tayi caraf tace "sunan Hajiya ne aka samin fa" Nusrah ta girgiza kai tana murmushi,Kalthom tana sake yin dariya tace "Sunan ta.. Na fad'a.!?" Kafin ta fad'a Hajiya tayi magana "Kinga Kalthom ki fita idona,ke saboda rashin girma kullum ki tsokaneta kuyi ta rigima kamar wasu k'ananun yara shi ne burinki ko.!?" Tana dariya tace "Hajiya to ai sunan tsoffin ne gareta" Hajiya tace "Sannu mai sunan y'an gayu,aka fad'a miki ita nata sunan bai da dad'i ne.!?" Tace "A'ah ni dai ban fad'a ba" Hajiya tace "Kima fad'a ki ga yadda zanyi dake" ta sauke kai k'asa tana yiwa k'anwartan gwalo,ta shagwab'e fuska tace "Hajiya kinga tana min gwalo ko" throw pillow Hajiya ta jefowa Kalthom tace "Ja'ira za ta aikata",Maimunatu dake gefe tana duba ayatur-ruk'yah cikin littafin Addu'a'u min kitabi was-sunnah tace "Hajiya wollahi da kin fita sabgar *JIAN* tafi kowa tsokana kuma tafi kowa saurin kuka,ga kai k'ara kamar me,kuma wani abun ita take janyowa ayi rikicin,ga ta da d'an banzan ragwanci,ko yaya ka tab'a ta yanzun ta b'are maka baki" Hajiya tace "Ku kuka sani,ni dai ba zan saki takwara na rik'e iska ba,ko me za tayi ina bayanta" Jian tasa dariya ganin an goyi bayanta tana tsokanar kalthom,,haka sukai ta zama shiru sai dai ko yayi mata magana da ido,basu wani jima sosai ba Nuraz ya mik'e yana kallon Nusrah,he wants her to leave but the way they look at him makes him feel ashamed,Hajiya da taga haka bata ce da shi komai ba sai murmushin data k'irk'iro tace "Ba dai tafiya za kuyi ba.!?" Yayi ajiyar zuciya sama² yace "A'a Hajiya komawa za muyi" ta daure tace "Kuma baku shiga kunga jikin nasa ba" kamar zaice "Ba sai ya jeba" ya daure dai bai ce komai ba,Hajiya tace "Aryaan maza raka su suga jikin kawun ku" ya mik'e cikin ladabi ya wuce gaba,suka bisa a baya not because Nuraz wanted to go after him,tun kafin su k'arasa bedroom d'in san wanda tsakaninsa da su glass curtain wall ne da babu k'ofa suka hango shi,kwance yake saman wani irin lafiyayyen royal,duk inda tunanin mutum yake lamarin dole ya burge shi,k'asa² yadda ita da yayi maganar dominta ita kad'ai za taji yace "Kin sa mun wani zauna ko mene ne hakan oho.!" Ita dai bata kula shiba sai murmushin da tayi,suna shiga bedroom d'in Aryaan yaje dai² kansa da niyyar dubawa yaga ko ya tashi,da yaga idanunsa a kulle sai ya d'ago ya kallesu yana musu murmushi "Ina ganin kamar yana bacci" Nuraz ya lumshe ido ya bud'e yace "Don't worry,ba jimawa dama za muyi ba bcos we are on our way" Rafeek who had only been awake for a long time idanunsan ne kawai bai bud'e ba a firgice ya bud'e idanunsa sakamakon muryar data daki kunnensa,shi dai ya tabbatar a duniyarsa mutum d'aya ya sani da irinta,even in the world of death yaji ta after then aka dawo da shi back to his life aka sake tambayar shi waye zai bada gamsashiyar amsar da dole a yadda da shi,a kan Nuraz ya sauke idanunsa masu cike da hawaye,Aryan ya kallesu yayi murmushi yace "He's awaken" Nuraz ya tab'e baki yana d'auke kansa gefe,Aryan ya matsa kusa da Rafeek yace "Uncle anzo duba ka" ya girgiza masa kai slowly ya bud'e bakinsa yace "Thank u Aryan" ya gyad'a kai and then walked out ya ba su guri,Nusrah ta gaishe shi tayi masa ya jiki,ya amsa da kyar yana mata godiya,she turned to allow them to speak because of his attitude towards Nuraz but what? Tana zuwa za ta wuce ya rigata yin gaba,she quickly stopped and lost everything to do,taga dai da gaske niyyar fita yake hurrily tace "stop please" he turned angrily at her yana kallonta bcos ya san me za tace,ta matso inda yake k'asa² tace "Ka tsaya kuyi magana please,ko baka kula yana son maka magana ba.!?" Yayi kicin² da ransa yace "Ni wai.!?" Ta ga tambayar da yayi mata ya so raina mata hankali da sauri ta wuce shi,muryarsa ta jiyo yana fad'in "What if i stopped,what would he say to me.!?" Tayi saurin juyowa ta kalleshi with her soft-spoken voice tace "Well, it's good to listen to him,yana da kyau ka bashi dama,sannan ka bashi hak'k'insa na kasancewarsa mahaifi.." Tana fad'a ta wuce ranta duk a jagule tana hasko yadda zasu k'are ta da shi idan suka tafi,bayan ta bar gurin kasa juyawa yayi,Rafeek ya zubawa bayansa ido yana kallonsa with tears streaming down,yaji shirun yayi yawa ya juya a hankali yana tura hannayensa a cikin aljihun trouser d'insa ya tsare uban da kallo,da kyar Rafeek ya d'ago hannunsa ya d'auki handkey ya goge hawayen da suke ziraro masa ta gefe,Nuraz ya tab'e baki yace "Ya jiki.!?" Murmushin dole Rafeek yayi ya lumshe ido ya bud'e da kyar ya amsa "Alhamdulillah" daga haka Nuraz bai sake ko yin tari ba,sai daya gaji da jiran Rafeek yayi magana ya juya slowly ya fara tafiya,Rafeek ya bishi da kallo har ya fice yana jin zuciyarsa tana masa wani irin zafi,yana fitowa bai yarda ya zauna ba suka yiwa su Hajiya sallama suka tafi.

Since they left the house bai kalli inda take ba,sai da suka kusa gida sannan ya juya ya kalleta fuskarsa a had'e "Kawai kin wani samu guri kinyi zamanki" ta juyo da sauri ta kalleshi za tayi magana suka had'a ido ya sakar mata harara,ta tab'e baki ta d'auke kai bata kula shi ba,yaci gaba da kumburinsa da magana shi kad'ai,wayarta ce ta katse masa maganar da yake yi,ta d'auki wayar ta kalla taga number Aatif ce,she was silent and wondered what the benefit of the call was to her,har wayar ta katse bata sani ba,can ya sake kira bata d'auka ba,Nuraz's attention turned to look at the phone and then ya kalleta yace "u hear u are being called" tayi ajiyar zuciya tace "Koma waye idan ya gaji zai daina" ya gyad'a kai bai sake magana ba ya maida hankalinsa kan driven,sun k'araso gida yana niyyar fita wani kiran ya sake shigowa,yayi still yana kallonta yaga tak'i amsawa,ya kai hannu zai d'auki wayar tayi saurin damk'e abarta,bai kalleta ba yace "give me.!" Tace "What would u do with it.?" Ya juyar da kai gefe yace "Ba ni nace" ta girgiza kai tace "what would u do with if i gave u.!?" Ya girgiza kai yace "will u give me or not.!?" Tace "A'ah" tana girgiza masa kai,yace "Give me before i hurt u" ta zaro ido tace "Akan wane dalilin za kace sai na baka to.!?" He was too tired to tell her ya bud'e motar zai fita fuskarsa babu annuri tayi saurin mik'a masa tace "Ga shi" ya fizge wayar a hannunta yana zabga mata harara,miss call 5 ya gani a jere duka daga number d'aya,yayi shiru yana tunani a hankali ya kai hannu da niyyar yayi calling back,wayar tana tafiya muryar Aatif ta bayyana ya tsare ta da idanunsa Aatif yace "Nusrah!" hannu ta kawo za ta karb'i wayar ya hanata,cikin masifa kafin yayi magana tace "Aatif why do u want to restrict my life.!? Ni ban san me kake nema a gurina ba,ka daina kirana dan Allah idan ba so kake nayi maka rashin mutunci ba" murmushi yayi mai sauti yace "Abunda ba zai faru ba kenan baby" ta daure tana had'iye kukan da yake son taho mata tace "Me kake nema a gurina.!?" Kai tsaye yace "Abunda kika bawa wanda na ganku tare" tayi saurin kallon Nuraz tace "Ban gane me kake magana akai ba" Aatif yace "u know what i mean kina dai son bawa kanki wahala ne" tace "A'ah ka fad'a" yace "ina nufin ki mallakamin abunda kika mallakawa saurayin ki.!" Wata uwar tsawa data yi masa ta katsesa cikin hayaniya tace "Kai Aatif ka san irin maganar da bakinka zaina fad'a,kada ka sake ka furta k'azamin magana akanmu" dariya Aatif yayi yace "ko ban fad'i wani magana ba,u know u are not married,why did u choose that way baby.!? Ban yi tunanin za ki iya aikata haka ba,even someone has said it to me that i would not agree,but hausawa na cewa gani ya kori ji,sai dai ki sani kinyi matuk'ar bani kunya kuma kin bani mamaki Nusrah,nayi miki kallon mai nutsuwa ashe sab'anin haka kika kasance,ni ne kika yiwa lullub'in biri.." Uncontrollable her tears began to flow bcos she was so shocked by his words har bata san lokacin data durk'usa k'asa ba,wani irin nadamar tsayawarta da shi ya fara taso mata had'e da wani irin bak'in ciki,Nuraz stands as if he were built and unable to speak until he is in a state of depression,all of which is nothing more than Aatif's words,kenan hakan yana nufin zarginsu yake suna yin wani abu behind the scene.!? Idanunsa da suka chanja launi ya lumshe yana jinjina kai,da kyar ya bud'e bakinsa yace "Well ka kyauta sosai da ka iya tsayawa ka tsara wad'annan kalaman,but duk da hakan i want u to know something" Aatif yayi siririn tsaki yace "Ohh! Are u close to her,hope u hear what i'm saying.!?" Ya sake lumshe idanunsa ya bud'e nerves dake goshinsa began to appear yace "I don't give u a chance to talk" Aatif yayi murmushi yace "Ok father,ina saurarenka me za kace ne.!?" Nuraz ya gyad'a kai cikin d'acin rai yace "Kafin ka yanke hukunci yana da kyau ka fara tsayawa kayi tunani,and ka gama tara evidence,ka san waye za ka tunkara saboda ka san irin maganar da bakinka zai na furtawa" quickly Aatif whispers "Ok then.!?" Kalmar da Aatif ya fad'a ce ta sake tunzurota shi sadly yace "Well,if u are not an animal,me zai sa kayi irin wannan banzan tunanin akan mu nema.!?" Aatif yaji d'acin kalmar had'a shi da dabba da Nuraz yayi yace "hey Mr man,stop" A zafafe Nuraz yace "Ank'i a dakata d'in,idan kai ba dak'ik'i bane da jimawa ya kamata ka fahimci matsayinta a gurina" Aatif ya gyad'a kai kamar kadangare yace "Okay ta nan ka b'illo.!? To saurara kaji" Nuraz yace "Kai za ka saurara ba ni ba,idan ka manta ne bari na fad'a maka,itan k'anwa ce a gurina,ni kuma Yayanta ne,duk abunda zai faru a shirye nake na tsaya mata,ko da zan rasa komai ba zan lamunci ganin fad'uwar darajarta ba,u have to fix ur mouth before we met again bcos duk ranar da ka bari muka yi ido biyu ba zai maka kyau ba" yana fad'a ya katse wayar,a masife ya cilla mata wayar ya juya zai shige gida,tayi saurin tashi ta biyo shi da gudu tace "Dan Allah ka tsaya kaji" he walked into the courtyard of the apartment jin abunda tace yasa ya wani juyo yana kallonta with his evil eyes,idonta yana fidda hawaye tace "Please don't.." Cikin hayaniya yace "Kada nayi me.!? Kada nasa a hukuntasa ko.!?" Ta girgiza kai tace "Ni ba haka nake nufi ba,amma.." Yace "but what.!? Amma nayi hak'uri na rabu da shi ko.!?" Tayi shiru yanayin dake fuskarsa ya sake tsoratar da ita za tayi magana ya d'aga mata hannu "Kinga ba sai kince komai ba,i have already known his position long before,ba sai kin fad'a min ba,shi d'in tsohon masoyinki ne da kike so,ni kuma i'm an idiot da bai san ciwon kansa ba,ina sonki tun tsayin lokaci na kasa fad'a,so i was not known until two months ago,saboda haka ba ni kika fara so ba,shi kin yarda da shi kin bashi soyayyarki d'ari bisa d'ari ko ba haka ba.!?" Tayi saurin girgiza masa kai,ya girgiza kai cikin takaici "Tun farko ni na bawa kaina matsala,na yarda da haka,sai dai son da nake yi miki ba ni na d'orawa kaina ba,but if u still like u can immediately go back to him,get married and live together,hakan ba zai sa na kasa rayuwa ba,son da nake miki zan rok'i wanda ya jarrabi zuciyata ya raba ni da shi,ki je kawai babu damuwa.. Na hak'ura zan barki kiyi yadda kika ga dama." Kuka ta sake fashewa da shi tace "I don't mean that,no matter what happened u should listen to my excuses" yace "Uzuri..!? What excuse of ur's do i have to hear.!? After u've shown me my position right now,kin manta abunda kika fad'a min a bayan akansa.!? Shi kike so and u don't want to lose him,ko har kin manta ne.!?" Ta sake girgiza masa kai tace "I know i have said this before,but i just realized who do i really love,alak'a ta da shi a bayan duk da na so shi k'addara ta had'a mu,amma a yanzun ko da kud'i aka had'a ni bazan iya sake tsayawa na sakanni biyar da shi ba,,Bcos u are my choice,ina nadamar tsayawa ta dashi and tun farkon ya kamata na fahimci ba irinsa ne ya cancanta da zama abokin rayuwata na har abada ba.." Wani irin kallon mamaki yake mata har ta dasa aya,and at the same time he felt a pity da yaga duk ta damu,yayi ajiyar zuciya calmly yace "Okay" ya juya yana niyyar tafiya,tayi sauri tace "u didn't say anything" ya tsaya a inda yake ba tare daya juyo ba yace "Ba sai na ce komai ba,but dole kiyi hak'uri na koya masa darasi" tayi ajiyar zuciya tace "In dai akan wannan ne ba zan ce komai ba" kyakykyawan murmushi yayi ya waiwayo yace "come" ta d'an tsaya kallonsa tana sakin ajiyar zuciya ta shagwab'e masa fuska had'e da mak'ale kafad'a,murmushin da bai san da zuwansa ba ya saki a hankali ya fara tahowa yana kallonta tafiya itama ta fara yi da baya ya tsaya yace "Da kin bari na zo ai" ta sake mak'ale kafad'a tace "Na san me za kayi" yayi dariya ya yace "Zo muje kada kisa Annie ta fara tambayar ina muka zauna",ajiyar zuciya tayi sannan ta taho,suka wuce cikin gidan tare.

Misalin k'arfe 9:00pm yana zaune a bakin pool yayi shiru yana tunanin abunda zai yi,maganganun Aatif suka dawo masa saurin tashi yayi ya bar gurin,parlor ya dawo da niyyar yin magana da ita ya tarar Annie bata nan,ya juya fuskarsa a had'e ya kalli inda Nusrah take yace "Annie fa.!?" Tayi shiru tana kallonsa da tunanin me yake damunsa ta ga idanunsa sun canja yayi making snap a dai² fuskarta yace "Magana nake kinyi shiru" lower lip d'inta ta tsotsa tace "Tana bedroom" juyawa yayi da sauri ta bishi da kallo,sai da yayi knocking kafin ya shiga,a zaune ya ganta da alamun tana neman wani abu ne mai muhimmanci,Annie ta kalleshi tace "Habibiiy.!" Ya k'araso ciki yana kallonta yace "Annie ina son muyi magana" tace "Toh.! Ina saurarenka" Ya nemi guri ya zauna,Annie ta dawo da hankalinta kansa tace "What happened.!?" Ajiyar zuciya yayi yace "Annie kin tuna wannan guy d'in.!?" Tayi saurin katse shi tace "Wane saurayi.!?" Yayi squeezing face yace "what's his name.!? Yawwa Aatif ko.?" Tayi ajiyar zuciya tace "Wani abu ya faru.!?" Ya gyad'a kai a nutse ya bata labarin komai,ranta taji ya d'an b'aci tace "A can gidan kuka had'u.!?" Yace "Ehh!" Ta jinjina kai tace "Bari zan tambayi Maimunatu mene ne alak'arsu da shi",a take ta kira Maimunatu bayan ta d'auka suka gaisa Annie tace "Yawwa Maimunatu dama wani abu nake son tambayar ki idan babu damuwa",Maimunatu tace "Toh Adda Maryam Allah yasa na sani" Annie tace "Habibiiy said that they saw Aatif in ur house,and if there is no worry can i know ur relationship with him!?" Maimunatu tayi ajiyar zuciya tace "Laa! Babu

Please Login or Register in order to submit comment