Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da miss calls d'inta,gabansa yana fad'uwa ya fara kiran line nata,kusan sau biyar yana jera kiranta but ba'a d'auka ba,hankalinsa a tashe ya manta ya kira line Abbah ya fito parlor yana kiran Lolly,hankalinta ita kanta a tashe ta fito daga bedroom saboda yanayin kiran ta san was not normal,ta kalleshi lokacin da yake k'arasowa tace "Lafiya kake min irin kiran nan?" He moved close to her,ya rik'eta quickly yace "Mom i was calling Nusrah but ba na samunta" Tayi ajiyar zuciya tace "Shi ne ka tayar da hankali?" Ya marairaice yace "Ba haka bane Mom,kawai ina jin kamar ba lafiya ba" here he began to tell her about his dream of seeing her die,Lolly tana kallonsa tace "Kai kam wani lokaci ka iya shiririta,shi kenan daga yin mafarki sai ka yarda abu ya faru da gaske?" Yace "Ni dai Mom ki kira ki tambaya" ta kad'a kai tace "Ta ina zan kira tunda kaima baka samu ba?" Sai lokacin ya tuna yace "Let me call Abbah" tace "hurry up" ya juya zai koma arean bedroom d'insu Lolly's phone rang,da sauri ya waiwayo Lolly da ta bishi da kallo tayi ajiyar zuciya tace "ka tafi mana wayata aka kira" ya juya a hankali yana yin ajiyar zuciya,while ita kuma ta d'aga wayar tayi sallama *"Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un..."* da ta ambata ya sa Nuraz fasa shiga bedroom d'in da sauri ya dawo fuskarsa kamar zai fasa ihu,Lolly stared at him da phone d'in a kunne tace "When did that happen?" Tayi jim,a hankali tace "if Allah (S.W.T) approved we would come tomorrow" he did not wait her to end the statement,ya fara tambayar abunda yake faruwa,Lolly was silent and said nothing,da taga ya damu ta fara yi masa nasiha,ya sake hargitsewa idanunsa sun canja color yace "Please Mom tell me,ina son sani if there's something da yake faruwa da ita" she closed her eyes sympathetically tana cewa "calm down my son" mik'ewa yayi saurin yi yace "since ba za ki fad'a min ba,i have to go now" quickly ta rik'o hannunsa and looked at him with affection bakinta yana rawa tace.....






#Share pls.
#Asli Smasher.
💠💠💠💠💠
*©®2020.*



*'DAN MACE..*
(Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥



*WATTPAD:REAL-SMASHER898.*
https://my.w.tt/29u2S26SG2


*Allahumma ballighna ramadhana bil iimaan..👏*

*I extend my deepest sympathies to u and ur family (Fatima Muhammad Dodo),may Allah (S.W.T) forgive and accept his soul into the garden of eden,near the one whom he seeks and loved.🙏*


Pᴀɢᴇ 46.
#¢σρυℓαтє

Tace "Please son take ur heart,be patient and ka kasance d'aya daga cikin bayin Allah masu yarda da k'addara" muryarsa tana rawa yace "Mom why don't u tell me? Is this what u want,ki ganni na shiga damuwa?" As she nod her head za tayi magana ya tashi zai bar wajen yana cewa "Zan tafi ko mene ne ya faru idan na je zan gani kuma zan sani",ganin da gaske yake tafiyar zai yi babu shiri tace "I can't afford son,seeing u in trouble will emit me into suffer" he quickly turned to look at her as if he were thinking of what to say,da taga bai ce komai ba slowly ta kamoshi ta zaunar tace "take everything as ur k'adar son,Allah zai mayar muku da wani,and abunda ya faru yanzun nima ake sanar da ni,Nusrah was admitted to the hospital a can Gombe" bata k'arasa ba ya sake mik'ewa da sauri,ta rik'o shi da sauri tace "calm down son,ta samu miscarriage ne,but for now she's fine and safe" he stared at her and unable to talk,ta sake zaunar da shi tana shafa kansa tace "I'm sorry my son in Allah ya amince he will blessed us with another one" hawaye ta gani sun fara zubo masa,tayi saurin rungume shi tana shafa jikinsa tana fad'a masa kalmomin da ta san za su taimaka ya samu nutsuwa,bayan wani lokaci mai d'an tsayi ta samu ya fara dawowa cikin hayyacinsa,Lolly tace "Ka bar komai a gurin Ubangiji,in Allah ya amince goben sai mu tafi can tare ko?" ya girgiza kai voice d'insa baya fita da kyau yace "Ba zan iya bari sai gobe ba" Lolly tace "za ka iya,yau da goben duk d'aya ne a gurin Allah?" Yace "But Mom i need to go,she needs me to be with her" tayi ajiyar zuciya tace "Yeah! But yanzun ka ga dare yayi,ka yi hak'uri ka ji?" duk kalmar da ta san idan ta fad'a zai yi hak'uri ya zauna ta yi amfani da shi but ya dage sai ya tafi,da taga ba zai bari ba ta b'ata rai tana kallonsa tace "Haba son kana son wani abu ya faru da ni?" he just nodded ba tare da ya ce komai ba,tana shafa kansa tace "kayi hakur'in ka ji gobe sai mu tafi,ka ga nima ba zan iya zaunawa ba" he closed his eyes and slowly took a deep breath,ya sake yin shiru.

They were in this situation Rafeek ya shigo daga apartment d'in Hajiya,the way he had been looking at them yayi realizing ba lafiya,ya k'araso inda suke da sauri yana tambayar Lolly "Are u all okay?' Lolly sighed tana kad'a masa kai,jikinsa ya d'anyi sanyi ganin yadda take rungume da Nuraz d'in like a little boy dake kyuya,ya sake cewa "What's going on?" Bayanin abunda ta sani tayi masa,gabansa ya fad'i musamman da ya kalli Nuraz,but then he began to blame himself,ya k'araso daf da Nuraz d'in ya d'ora hannunsa a kansa yana shafawa,tsakanin Lolly da Nuraz no one expected such a words would come out of his mouth at the time,sai dai sun ji yana cewa "I'm really sorry Noor,this is all my fault,surely da ba mu yi maganar zuwa Nigeria ba,da tana nan tare da mu,and da bamu rasa baby'n ba" saurin d'agowa Nuraz yayi ya rik'o hannun Rafeek wanda fuskarsa gaba d'aya ta koma wata iri,yana yin ajiyar zuciya yace "Sit here Dad" babu musu Rafeek ya zauna a gefensa,Lolly sat on the other side (suka saka shi a tsakiya),he's still holding his father's hand yaja hancinsa kamar wanda yake mura,then ya fara ceqa "Dad! Shin idan abu ya same mu,wane ne silar faruwarsa?" Rafeek yace "Allah!" yayi ajiyar zuciya yace "well,this is also,abunda ya faru ba ka da laifi,nima haka,but ubangijin da ya bamu ya karb'a abunsa,so u don't need to worry about it,and babu buk'atar mu dunga d'orawa kanmu laifin da ba mu aikata ba,idan muka ce duk abunda ya faru za mu dunga d'orawa kawunanmu laifi,sai nace nine mai laifin a nan kenan?" Suka kalleshi tare cike da neman k'arin bayani,yace "lokacin da muka yi maganar tafiyarta Nigeria ta fad'amin ba ta son zuwa,but na ce sai ta tafi,because idan na amince da abunda ta fad'a,kowa zai yi tunanin ni na hanata zuwa" The words that he had given to them suka sa jikin Rafeek yin sanyi and here ya fahimci lallai iyalin nasa was completely changed ba kamar yadda yayi tunani ba,a hankali ya d'ora hannunsa over Nuraz's head and nod in satisfaction yace "I'm so proud of u beta" lumshe ido yayi a hankali praying to Allah inwardly to ease their worries because of the subject matter na b'arewar cikin da ya riske su was something they had never expected,but da ya tuna cewa ubangijin da ya basu shi ya karb'i abunsa,sai ya sake yin luf yana addu'ar Allah ya azurta su da mai albarka,,a wannan daren they spent a long time with him,thinking that if they left him alone yadda yayi shiru ya kasa magana zai shiga wani halin,lokacin da dare yayi nisa after sun rakashi bedroom then suka tafi,throughout the night Nuraz kasa samun nutsuwa yayi,gefe d'aya rashin bacci while the other side damuwar rashin sanin halin da take ciki,duk inda ya juya fuskarta kawai yake gani tana yi masa gizo tana kiran sunansa in a bad state,kafin asubah tayi duk ya gama fita a nutsuwarsa,har ya fara tunaninkf mutuwa tayi suke b'oye masa.

*NIGERIA...*
*Gombe State*

As Nusrah was lying bayan ta kira line sa ba'a d'auka ba,damuwar da take ciki ya k'ara mata k'arfin ciwo that she was suffering from,tana kwance tana sauke numfashi in difficulty,ba'a fi mintuna goma sha biyar da kwanciyarta ba har bacci ya fara d'aukarta because ciwon ya lafa,kamar wacce aka tasa wani sabon ciwo yace bai san zancen kwanciya ba,a lokacin she was alone in the room because yarinyar da Malam yasa ta rakota ta koma,haka tayi ta fama da ciwo,sai can da mararta ta yi wani irin murd'awa ta fasa k'ara,ihun ta ya janyo hankalin mutanen gidan,a gaggauce suka nufo dakin to see what was happening to her,kusan a tare suka shigo,nan suka tarar da ita sai juyi take ta rik'e ciki tana kuka,hankalin Abbah a tashe ya k'araso kusa da ita yana fad'in "Nusrah what is it? what's wrong with u? Tell me what is happening?" A lokacin saboda ta fita a hayyacinta gaba d'aya bata san a inda kanta yake ba bare ta gane wad'anda suke kanta,Abba da ya fahimci kamar ba ta cikin nutsuwarta da sauri ya d'auketa suka fito,Malam da Deeje y'ar wajen baffanta Umar k'anin Abba suka rufo masa baya,suna fitowa daga gida Abbah yasa ta back seat Deeje ta shiga da sauri ta rik'eta,Malam kuma ya shiga gaba,Abbah da shi zai yi driven da kansa,ganin halin da take ciki ya tsorata sosai,nan ya tada mota suka d'auki hanya,suna tafiya a hanya kafin su k'arasa hospital jini ya b'alle mata,tana kuka tana rik'e ciki,Deeje dake rik'e da ita tausayi yasa ta fashewa da kuka,Malam ya juya ya kalli Deeje yace "haba Deejatou bari yi mata kuka mana,za ta samu lafiya in Allah ya nufa" Deeje tana sharewa Nusrah zuga da hawaye tace "Kaka jini ne yake zubowa daga jikinta fa" hankalin Abbah ya sake tashi babu shiri ya sake bada hankalinsa akan driven,wani private healthcare named *SABANA* located here at the federal low cost rd,da yake yayi kusa da gidan k'aninsa mahaifin Deeje,kuma ita ta yiwa Abbah bayanin suje can suka k'arasa,motar su tana tsayawa kafin su fito Abbah yayi saurin fita ya d'auko ta,ko tsayawa nurses su shiga da ita bai yi ba,ganin a yanayin da suka shigo yasa cikin gaggawa aka karb'eta aka shiga da ita,a lokacin tsanani da azabar ciwo tuni suka Nuarah ta suma,Abbah ya kasa zama sai zarya yake daga nan zuwa can,Malam da Deeje suna zaune,but kallo d'aya za ka yi musu ka tabbatar suna cikin tashin hankali,suna nan zaune shiru suna jira a fito da ita,har tsayin awanni biyu then Dr Adam da ya karb'eta ya fito,office yace su Abbah su same shi,here suka yi following nasa,bayan shigarsu office Dr Adam ya nuna musu guri suka zauna,as he began to asked about their relationship with Nusrah,Abbah yace he was her father,Malam kuma grandfather,Dr Adam yace "Is she married?" Abbah yace "Yeah! She's married" sai lokacin likitan yayi ajiyar zuciya,and then yayi musu bayanin she had a miscarriage,but due to k'in fitarsa duka za su wanko shi,Abbah yace babu damuwa,Dr Adam yace akwai buk'atar a kawo mata kayan da za ta yi amfani da su because wancan sun b'aci and then za su rik'eta tsayin kwanaki biyu,Abbah yace zai je ya kawo but ayi mata aikin,Dr Adam ya amsa ya sallame su,suna fitowa Abbah yaje reception ya biya kud'in da akayi charging sannan suka fita tare da Deeje,wani store dake nan kusa suka je,duk abunda za ta buk'ata ya siya sai dai babu cash a tare da shi,ya bada ATM suka cire,sun taho a hanya Deeje tace Uncle zanje gida na fad'awa Mama,sai mu zo tare ta duba jikin nata "Abbah yace to babu damuwa",har bakin get d'in gidansu ya sauketa da yake a nan cikin GRA suke,and daga gidan su zuwa hospital d'in babu nisa,tana sauka yace ta gaida Maman da sauran y'an uwanta,ta amsa tayi masa godiya,ya juya kan mota da sauri ya koma hospital,Deeje ta shiga gida because da ma abinci taje kaiwa Malam,tana shirin tahowa incidence d'in ya faru,tana shigowa gidan she found Mama sitting in the area da Baba yake parking tana yiwa k'anwarta Meenal tsifar kai,ta wuce da sauri tana fad'a mata abunda ya faru,da sauri Mama ta biyo bayanta tana tambayar lokacin da su Nusran suka zo,tace mata ba'a dad'e sosai ba,da taimakon Mama Deeje ta had'a abinci mai sauk'in nauyi,ta dafa Lipton tasa a flask,sai pepper soup na kayan ciki da tayi,ta had'a komai tasa a basket,bayan ta gama ta shiga ciki ta watsa ruwa ta canja wasu kayan kasancewar jini ya d'an b'ata ta,ta fito lokacin Mama ta yiwa Baban su Deejen waya ta fad'a masa abunda yake faruwa,da yake bai dawo daga office ba,ya bata damar zuwa taga jikin Nusran,suka fito tare suka samu Napep suka nufo hospital,a lokacin har an canja mata d'aki,sun k'araso kenan at the same time Abbah yake kiran Baba and inform him,kasancewar bai samu line Rafeek ba and bai samu na Nuraz ba,suna gama waya da Baba,a take ya kira Annie ya fad'a mata,ko da ta samu labarin su can basu sani ba here ta kira Lolly and tell her what was happening.

*OXFORD (UK)...*

Yana idar da sallah tun gari bai gama yin haske ba ya shirya duk abunda ya san zai buk'ata,fuskarsa babu walwala sosai ya fito yana jaye da trolley,Lolly wacce fitowarta kenan za taje kitchen taga yana fitowa ta tsaya kallonsa da mamaki,a gurguje suka gaisa bata tsaya dogon magana ba ta fasa shiga kitchen ta koma bedroom,Rafeek yana zaune rik'e da Qur'an ganin ta dawo ya dakata da karatun da yake yi,ta k'araso kusa da shi tace "Yaronka dai ya gama shirin tafiya" ya kalleta yace "Da wuri haka?" Ta kad'a masa kai,yayi murmushi yace "Well,what are we waiting for? Let's just get ready" tace "Amma yanzun ba ka ganin ya yi wuri?" Ya girgiza kai yace "Larura ce tasa dole za mu tafi,and i don't think lokacin ya yi wuri" she said nothing daga haka ta wuce tana cewa "Ai shi kenan tunda ka goyi bayansa" He smiled and prayed then ya tashi,misalin k'arfe 7:30am a agogon k'asar ta London bayan sun yiwa Hajiya sallama suka nufi airport,within ten minutes of their arriving aka shirya musu visa,zuwansu da gama musu komai da shigarsu cikin flight ba'a wuce mintuna ashirin ba jirginsu ya tashi zuwa Nigeria.


Throughout the journey Nuraz was unable to speak,but lokaci zuwa lokaci yana juyawa ya kalli iyayen nasa da suma maganarsu bata wuce kalmomi,after 6 hours 45 minutes their flight landed in Kano,followed by suka yi waya da Annie da yake ta san da maganar zuwansu k'asar,and lokacin already 11:45pm ta yi,saboda haka daga nan suka wuce k'ofar Na'isa,while tafiyarsu suka barshi zuwa wayewar gari,da safe misalin k'arfe 10am bayan sun shirya jirgin Aazman airline suka bi zuwa Gombe,within 30 minutes flight d'in da suka hau yayi arriving sani abacha international airport,bayan saukarsu sun yi waya da Abbah a lokacin sha d'aya saura mintuna,he sent a car da za ta d'auko su zuwa hospital d'in,suna shigowa cikin hospital d'in Abbah himself ya fito ya tare su,suka shiga ward d'in da Nusran take a lokacin tana bacci,kasancewar Abbah ne kawai a tare da ita Deeje ta je gida ta dawo,as she was spending the night here da safen yace taje gida ta samu bacci,Malam kuma sai after asar prayer yace zai zo saboda bak'in da yayi but sun yi waya da Abbah ya tambayi jikin nata,suna shigowa babu kunya Nuraz ya wuce wajen da take kwance yana kallon yanayin jikin nata,Annie ta bishi da kallo tana mamakin halayensa,bayan sun gaisa da Abbah sun tambayi mai jiki,a nan ya sake yi musu bayanin yadda al'amarin ya faru,sympathetically duka suke kallonta,basu jima ba sosai mazan suka fita aka bar su Annie,bayan kusan awanni biyu lokacin Nuraz ya kasa hak'uri ya dawo cikin hospital,wanda har lokacin tun bayan gaisawa da suka yi da Abbah he did not say anything to anyone until suka je suka samawa kansu masauki,yana zaune gefen bed d'in da take ta fara motsawa,ya zuba mata ido burin sa duka a time d'in bai wuce ta farka yaga yanayin jikin ba idan babu ci gaba sai su canja hospital,akansa idanunta suka fara sauka,cikin mamakin ganinsa tayi blinking idanunta a tunaninta ko gizo yake mata,yayi ajiyar zuciya yana sauke numfashi a hankali,slowly ya kama hannunta ya rik'e yana muryarsa a low tone yace "Hello Roohii!" Ta sake kyafta ido bata ce komai ba,yace "how are u feeling?" Hannunta ta fara k'ok'arin cirewa daga nasa tana son tashi,yace "Na taimaka miki?" Ta girgiza kai alamun a'a,ahankali ta sauke k'afafunta ta tashi,duka suna kallonta suna jera mata sannu,ta k'irk'ira murmushi but she couldn't speak saboda bakinta was full of saliva's,ta wuce toilet a hankali bayan ta shiga ta wanke bakinta ta d'aura alwala ta dawo,jikin Annie taje ta shige,Annie tayi murmushi tace "Hello baby!" Tayi murmushi and suddenly asked "Annie when did u come?" Tace "Not too long ago" tace "But u didn't wake me up?" Tayi mata murmushi tana shafa kanta tace "ba ki da lafiya daughter,ba zan so wani abu ya same ki ba" a hankali ta lumshe ido ta bud'e tace "ban san za ku zo ba,da ba zan yi bacci ba" as she spoke slowly words d'in suna fita one after the other ya isa tabbatarwa ta sha wahala,Lolly tace "Baby tashi maza ki ci abinci" ta kad'a kai tace "I'm not hungry Aunty" tace "A'a fa daughter na san ki bakya son cin abinci" tayi murmushi tana lumshe idanunta kamar za ta sake komawa baccin,hankalin Nuraz duka yana kanta yana kula da yadda take yi,yaji bai amince suyi ta zama a nan ba,gara kawai su koma Kano ko su wuce UK mai gaba d'aya,as he wakes up zai fita yace "Annie zan je na dawo yanzu" ta kalleshi tace "what happened?" Ya kad'a kai yace "ina tunanin za mu karb'i sallama zuwa gobe mu koma Kano" Annie ta girgiza kai tace "Ok" yana fitowa ya tarar da su Abbah suna hira,ya k'arasa inda suke cikin girmamawa yace "Abbah! I would like to see the doctor" Rafeek yayi murmushi because ya fahimci abunda yake nufi,Abbah yace "Hope ba wata matsala kake son ganinsa?" Ya lumshe idonsa a hankali yace "No! I just think ya kamata mu canja hospital ne,gara mu koma Kano ko mu tafi UK" Abbah ya jinjina kai yace "No problem",tare suka je office d'in Dr Adam suka yi masa bayanin abunda suke buk'ata,yace babu matsala zuwa goben idan Allah ya amince zai discharging nasu,they thanked him and came out daga office d'in,sai ga driver ya kawo Malam,respectfully suka gaisa da Nuraz da mahaifinsa,here Abbah ya yiwa Malam bayanin da ya san zai gane game da Rafeek da Nuraz as his friend and his son-in-law kuma d'an amininsa,Malam greatly appreciated them,a nan yayi musu nasiha sosai,bayan ya duba jikin Nusrah bai zauna ba ganin da mutane ya koma gida because ya bar wasu bak'in a lokacin suna jiransa.


Ranar gaba d'aya they stayed here at the hospital until 9:00pm sannan suka tafi,while Annie stayed by her side because she refused to let anyone stay with her and tak'i bari su tafi duka,yadda Abbah ya ga suna tafiyar da al'amuransu cikin wuni d'aya har mamakin shak'uwa da soyayyar dake tsakanin su yake yi,,,they were discharged from the hospital at about 8:00am,kai tsaye sai da suka fara zuwa gida,bayan Nusrah ta sake hutawa da yamma da suka ga jikin nata Alhamdulillah yayi sauk'i sosai unlike yesterday suka yi sallama suka bi flight zuwa Kano tare da Abba'nta,da yake motar da suka zo da ita dama ya siyeta ne saboda Malam (ya kai chin hanci😉) so a nan suka barta,lokacin da suka sauka a Kano K'ofar Na'isa suka wuce,a tak'aice basu bar kano ba a ranar,cikin kwanaki biyu da dawowarsu kusan kullum Rafeek suna tare da Abbah har dare,here in Kano aka sake kaita AKTH suka ga wani consultant Dr,da ya tabbatar komai lafiya ya basu shawarwari on how to keep it in the future if such problem arises.

Kwanan su uku a kano,ranar ana gobe za su bar k'asar Abbah suna hira da Rafeek a parlor'n gidansu da ya mayar na saukar sa duk lokacin da ya zo,kasancewar su a can suka sauka,Nusrah kuma still tana wajen Annie ko da suka zo Kano,Rafeek ya damu da shirun Abbah akan maganarsu ya kalleshi sosai ya kad'a kai ba tare da ya ce komai ba,Abbah dake kula da abunda Rafeek yake yi yace "Friend ya aka yi ne na ga kana min wani kallo?" Rafeek sighed before he finally adjusted yace "No kada ka damu,but gaskiya ina da wata y'ar tantama" Abbah ya k'ura masa ido yace "Akan me?" Rafeek yace "on u!" dariya Abbah yayi yace "Uhn! Well i'm listening to u" Rafeek ya yi ajiyar zuciya kafin ya watsowa Abbah tambayar "Anya friend kana da lafiya?" Cikin rashin fahimtar inda kalamansa suka nufa yace "Ban fahimta ba" Rafeek yace "Za ka fahimta,but ina so ka fad'amin,kana da lafiya ko mu fara nemar maka magani?" Dariya Abba yayi yace "ka ganni a kwance ina jinya?" Rafeek yace "ina tunanin wannan rashin lafiyar ya wuce haka" Abbah yace "really?" Rafeek ya kad'a masa kai yace "Fisabilillahi za kace min baka gano hakan ba?" Abbah yayi murmushi yana kallon Rafeek da yayi kichin² yace "Idan har maganar da kake min ne,ina farin cikin sanar da kai na amince da duk wacce ka ga ta dace da ni,but a nawa ra'ayin ina son macen da za ta so yarinyata,bayan wannan ba ni da wani sharad'i,to know that amincewar da nayi da kai shi ne yasa na bar zab'i na a hannunka" cikin tsananin murna Rafeek yace "Do u really agreed friend?" Abbah yace "absolutely sure" Rafeek ya rik'e hannunsa sosai zuciyarsa taf farin ciki yace "Toh batun Malam fa? Kun yi magana?" jim Abbah yayi kamar mai tunanin wani abu,a hankali ya sauke numfashi yana kallon Rafeek yace "na so na yi masa maganar,sai wannan incidence d'in ya faru,but zan yi masa waya in Allah ya amince na sanar da shi,ya taya mu addu'ah Allah ya zab'a mana mafi alkhairi" Rafeek ya amsa yana jin wani irin nutsuwa yana saukar masa,they chatted for a long time and then Abbah yayi masa sallama,Rafeek yayi masa rakiya har bakin mota,bayan ya shiga mota ya zauna kafin driver ya ja motar Rafeek yace "Friend,u allow me to choose a partner for u,but har yanzu ban ji ka tambayi wace ce ba?" Abbah yayi dariya yana kallon Rafeek yace "ko wace ce a yanzun ba shi ne abunda yake damu na ba,what i need most is to know her character,yanayin mu'amalarta da mutane,tana da addini ko babu?" Rafeek yace "Duka wad'annan ta had'a su,including the one u didn't mention,but in Allah ya amince goben i'll let u know who she is!" Abbah yayi murmushi yace "Allah ya kaimu" suka yi sallama driver yaja mota suka tafi.

Lokacin da Rafeek ya dawo daga raka shi ya tarar da Lolly ita da Bareerah suna fira,yana shigowa Bareerah ta tashi ta yiwa Lolly sallama ta tafi gida,bayan fitarta Lolly ta wuce bedroom here ta same shi yana magana a waya,but kafin ta k'arasa zama sai ya katse kiran yana cewa za suyi magana later,fuskarta a sake tace "Yallab'ai ka korar min mai taya ni hira" yana yi mata murmushi yace "A'a ba ni na koreta ba,ta dai ganni ta tafi" tace "shigowarka ai shi ne dalilin tafiyar ta" yace "Na amince da abunda kika fad'a" he kept quiet and looked back yace "Ina Noor ya shiga? Yau gaba d'aya ba na tunanin na ganshi tun safe" tashi tayi tace "Uhn! Maybe ka fini sanin inda ya shiga,ni

Please Login or Register in order to submit comment