Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yayi shiru yana kallonta a hankali kamar mara lafiya yace "And tgen marin da nayi miki,,shima kiyi hak'uri kin ji..!? Raina ya b'aci ganin ina miki magana kina neman mayar da ni abun wasa.." Ta girgiza kai a hankali tace "It was my fault,da na ji abunda kace tun farko da hakan bai faru ba" yayi shiru yana kallonta,haka nan yaji wani irin tausayinta yana sake bijiro masa,a hankali yace "Ok! Shiga gida to ina zuwa" har ta fara tafiya ta tsaya,ya kalleta bai yi magana ba,ta dawo a hankali har inda yake tsaye tace "Where are u going then.?" Yayi ajiyar zuciya yace "I have no where to go zan rufe mota ne" ta jinjina kai ta wuce a hankali kamar kazar da kwai ya fashewa a ciki,tana zuwa bakin entrance ta tsaya,har yaje ya rufe motar ya dawo bata shiga ciki ba,ya kalleta da mamaki kafin yayi magana ta danna doorbell,Bareerah ta bud'e musu k'ofa tana binsu da kallo,suka wuce ciki Nusrah tana sunkuyar da kai k'asa,Nuraz kam kai tsaye ya wuce zai shige bedroom Annie ta kira shi,ya tsaya a inda yake,tace "Daga ina kuke.!?" Yace "munje wani guri ne" yana fad'a ya wuce dan wani haushin abunda ya faru d'azun daya sake turnuk'e masa rai,ta kalli Nusrah dake tsaye tana kame² tace "Sai ki wuce ai ki bani guri" sum² ta bar wajen,babu wanda ya sake ce musu komai,,da safe lokacin suna zaune a dining dukansu Annie ta kalli yadda suke harhad'e rai ta kalli Lolly taga itama tun bayan gaisuwa bata sake magana ba,duka a cikinsu gara Nusrah itace kad'ai ta riga ta san damuwarta bai shafi abunda ya faru a daren ba,but itama kana kallonta zaka san tana da damuwa,shi kuwa gogan his face alone was enough to express his feelings,tayi shiru bata cewa kowa daga cikinsu komai ba har suka gama,suna niyyar tashi tace "ku dakata i want to talk to all of u.!"

    Suka kalleta a tare,she didn't care what they were looking at ta juya ta kalli gefen da Lolly take tace "Zan fara dake Hauwa kafin na dawo kanku" Suka kalli juna da mamakin me suka aikata su kuma.!? Annie were began to say "before i say anything let me start by reminding u wani abu da kuke k'ok'arin mantawa,ita duniya da kuke ganinta fa ba komai bane face makaranta,sannan rayuwar da muke yi dukanmu tamkar dalibai ne wad'anda ubangiji ya halicce mu domin mu bauta masa,idan munyi aiki na gari ko sab'anin haka zamu karbi sakamakon aikimu a gaba,haka nan babu wani bil'adam da zai ce muku tunda yazo duniya a cikin jin dad'i yake bcos every human being experienced his own difficulties,kowa da irin nashi maybe nawa yafi naka ko naka yafi nawa,but most of the time we forget that komai da ya/yake faruwa is based on one thing that is k'adar *(K'ADDARA)* kasancewar k'addara d'aya daga cikin rukunan imani guda shida,wanda duk bai yi imani da su ba ko kuma ya yi musu a kansu Ubangiji (S.W.T) ba zai karb'i ayyukansa ba k'anana ko manya,believed in k'adar rukuni ne mai girma through which man is immersed in his life and receives answers to many things that have gone before him kamar yadda ubangiji yake cewa "We have created everything with a destiny" (Alk'amar verse 49) sannan Ubangiji (S.W.T) ya sake cewa "He is the One who created,and proportioned,and He is the one who invented things,and then guided them." (Al'a'alaa verses 2-3) Ubangiji (S.W.T) added that "He created everything,kuma ya k'addara shi,k'addarawa." (Alfurk'aan verse 2) Ayoyi da suke tabbatar da wannan rukuni,sun fi a k'irga sannan a cikin sunnar Manzon Allah (ﷺ) ma wuri daban-daban ya tabbatar da wannan rukuni mai girma.
Misali,a cikin hadisin da mala'ika Jibril (A.S) ya zo wajen Annabi (ﷺ) ya tambaye shi game da imani,sai ya ce "Belief is that u believe in Allah and His angels,his books,his messengers,the last day and the acceptance of K'adar khairihi wa sharrihi" Sai Mala'ika Jibril (A.S)  ya ce "Sadak'ata.!" (Imam Muslim) the implications of K'adar shi ne ilimin Allah (S.W.T) which existed from eternity and things that were written by Allah (S.W.T) in detail before he created the heavens and the earth,,There is no rest and tranquility for a servants a wannan rayuwar ta duniya until he believes in k'addarar Allah,ma'ana ya sakankance cewa whatever Allah has created is existence and what he doesn't want to happen,it will never happen.. Haka kuma lallai al'ummah da za ta taru gaba d'aya domin ta cutar da bawa da wani abu,they will never be able to do anything except abunda Allah ya rubuta zai same shi,haka nan da zasu had'u domin su amfanar da shi,ba zasu iya ba face abunda Allah ya rubuta,, ina fatan kun fahimci abunda nake nufi a nan.!?" Jikinsu duka yayi sanyi Annie tace "Though i don't mean kada ku nuna fushi akan abunda aka yi muku,bcos Allah has given us the right idan anyi mana muka ji ba za mu iya hak'uri ba mu rama but be careful not to over do it,and never forget that Allah (S.W.T) sets out everything in the book of fate long before he created us but me yace a k'arshe.!? Cewa yayi da za muyi hak'uri akan laifukan da aka yi mana da yafi mana alkhairi sama da muce za mu d'auki *FANSA* da kanmu.. Yana daga cikin abubuwa 20 da ke taimakon d'an adam akan *HAKURI* da cutarwar mutane daga sheikhul Islam Ahmad bin Abdulhalim bin Abdussalam *(IBN-TAIMIYYA)* yake cewa "Bawa ya halarto da zunubansa a zuciyarsa yana mai jin cewa lallai Allah bai d'ora su akansa ba sai da zunubansa,kamar yadda Allah (S.W.T) yace:"Kuma babu abunda yake samun ku na musiba face da sababbin abunda hannayenku suka aikata,kuma yana yafe dayawa" (Shurah). Thus if a servant feels that everything that he has earned na rashin dad'i is due to his sin then he is absorbed in repentance and forgiveness from these sins da suka zama sababin d'ora mutane akansa,ya bar kuma aibanta su da zarginsu,da cin mutuncinsu.. Kuma idan ka ga yana kutsawa cikin mutuncin mutane idan suka cutar da shi and not go back to self-blame da neman gafara to ka sani lallai musibarsa musiba ce ta hak'ik'a.. If he repents and apologizes sannan yace:Abunda ya same ni saboda zunubai na ne,to musibarsa ta zama ni'ima a hak'k'in sa..Aliyu d'an Abiy-d'alib (R.A) ya fad'i wata magana wacce take cikin maganganu masu tsada cewa:"Kada bawa yayi fatan wani idan ba Ubangijinsa ba,and let not him the fear of something if not of his own sin (zunubinsa ba)" Kuma an ruwaito daga gare shi da kuma waninsa cewa:"Disaster (bala'i) does not come down except da zunubi,kuma ba a d'auke shi sai da tuba"
     Na biyu "Mutum ya sani cewa:Lallai babu wanda zai d'au fansa da kansa face Allah ya gadar masa da k'ask'ancin da zai ji shi a cikin ransa,idan kuma yayi afuwa sai Allah ya d'aukaka shi,wannan kuma yana daga cikin abunda Manzon Allah (S.A.W) yake cewa:"Allah bai yi k'ari ga wani bawa kan afuwar da ya yi ba face d'aukaka" Wannan kuma saboda d'aukakar da ake samu idan aka yi afuwa shi yafi tsayuwa a gare shi,kuma shine yafi amfani fiye da d'aukakar da ake samu idan aka d'auki fansa saboda k'arshen izza ce ta zahiri,amma kuma tana gadar da k'ask'anci a bad'ini,yayin da shi kuma yin afuwa k'ask'anci ne a bad'ini,sai dai kuma ya kan gadar da izza a bad'ini da zahiri"
     Na uku "Bawa ya san cewa if his life were depend on seeking revenge,his time is wasted and zuciyarsa zata rarrabu,sannan matsalolin sa da ba zai iya riskarsu ba sai su wuce masa,la'alla wannan yafi girman muni a wurinsa fiye da musibar da ta shafe shi daga b'angarensu. But if he forgives,his heart and his body sai su tafi zuwa ga matsalolin sa wad'anda sun fi muhimmanci a gare shi fiye da d'aukar fansa."
      Na hud'u "Bawa yaji cewa a cikin zuciyarsa patience is half of faith,don haka ba zai bayar da sashin imaninsa wajen taimakon kansa ba,if he forgive he should keep his faith free from any defects. Kuma lallai Allah (S.W.T) yana bada kariya ga wad'anda suka yi Imani."
     Na biyar "Wannan zaluncin da aka yi masa,whether it be the cause of remission of his sins or the exaltation of rank,if he takes revenge and doesn't apologize ba za ta kasance mai kankare masa zunubi ba,haka ba za ta d'aga darajarsa ba."
    Na shida "Lallai idan yayi afuwa ga wanda yake husuma da shi,then the soul of those whom he has contended will feel that the pardoned is over him and he has made a profit against him,ba zai gushe ba har sai ya dunga ganin kansa a k'asa da shi wanda ya yiwa laifin.. wannan ya ishi afuwa falala da d'aukaka."
(Fatan Allah yasa mu dace).."
        Ajiyar zuciya kowannensu ya shiga saukewa kamar wad'anda suka ci kuka suka k'oshi,Annie tace "Well,I know that wannan ya ishi duk mai hankali a cikinmu ya yiwa kansa hisabi kafin ranar da za mu ga amfaninsa ya zo" tana fad'an haka ta juya kan Nuraz tace "U  Yallab'ai I'm back to u" ya d'ago idanunsa ya kalleta yace "Ni kuma Annie me nayi.!?" Tace "This is what i'm going to tell u right now" ya sunkuyar da kansa k'asa Annie tace "what really happens yesterday was so strange and embarrassing and ka yi matuk'ar bani mamaki" yayi saurin sake d'agowa tace "K'warai kuwa,duk abunda ya faru a bayan ka san ya faru ne ko kuwa labari kaji.!?" Yayi shiru bai yi magana ba,tace "Da kai nake ka bani amsa" a hankali yace "u are the one who gave me the story" tace "Shin an tab'a arresting mutum for a crime he didn't do.!?" Yace "No!" tace "Ka san matsayin Maimunatu a gurin mahaifiyarka or u don't know.!?" A sanyaye yace "I know Annie" tace "What's her fault in what ur father has done to both of u.!?" Yayi saurin d'agowa zai yi magana ta d'aga masa hannu "Whatever u do ba zan fasa fad'in mahaifinka ba,u or him are not enough to change Allah's plan,ko ka isa ka yanke shi daga jikinka.!? Duk abunda ya faru it was because of misunderstanding,but i made sure that since his parents had confirmed that u were his son,saboda haka duk jimawar da za'ayi zai fahimci haka ko nace ya fahimta zuwa yanzun,so ka maida hankalinka jikinka idan ba haka ba zamu sa k'afar wando d'aya da kai" har ta gama bai sake ko da tari ba sai da tayi shiru a hankali yace "Im so sorry Annie,in sha Allah it won't happen" tace "It's better",Nusrah dake wasa da middle finger d'inta Annie ta kalla tace "Ke kam daughter ba saina maimaita miki ba,ina fatan kinji maganata ta farko Allah yasa za ki kiyaye kiyi amfani da ita,,and hoping we all forget the past and forgive our parents and relatives,and in sha Allah in the future we will reap the benefits." Suka ce "may Allah (S.W. T) say so" ta amsa "Ameen"

2 day's later...

Hajiya ce ta kalli Rafeek dake zaune saman armchair tana b'ata rai,Maimunatu ta shigo ta gansu a parlor'n Hajiya ba su da niyyar fitowa,ta kalli Hajiya ta kalle shi tace "Wai Hajiya ba tafiya za muyi ba.!?" Hajiya tace "Uhn.! Wollahi kin ganni sai binsa nake kamar wani yaro ya tsaya sai nok'ewa yake,idan ba zaka je bane ka fito ka fad'amin.!" Ya d'ago yana b'ata rai yace"Hajiya ni dai da kunyi tafiyarku zanje daga bayan" had'e rai tayi tace "Ka san Allah.!?" Ya d'aga kai yana kallonta tace "Da kai nake fa" yace "Na san shi Hajiya" ta sake d'aure fuska tace "To yau dai banga abunda zai hana baka wuce mun tafi ba" zai mata musu tace "u know i hate want arguing ko.?" Ya girgiza kai tace "Wuce maza kafin raina ya b'aci.." Yayi shiru ya kasa magana,Hajiya tace "Wallahil'aziiym sai ka wuce munje ko za su yanki naman jikinka su ci d'anye,k'ark'ari ace abunda ya faru baya an taso shi ko.? To ko sabo za'a sake a yau sai mun tafi idan yaso kada ka dawo da rai." Tana fad'an haka tace "Mintuna biyar na baka ka fito ka same ni a mota,idan ba haka kasa raina ya b'aci,ka san mene ne zai faru ai.!" Tana fad'an haka ta wuce Maimunatu ta biyo ta tana mita.....



*#Dear lovely wollah i don't know what to say but ku yi min uzuri please..*


#Share pls.
#Real Smasher.
💠💠💠💠💠
*©®2020.*


*'DAN MACE..*
(Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥



*WATTPAD:REAL-SMASHER898.*
https://my.w.tt/29u2S26SG2


Pᴀɢᴇ 26.
#Hᴇᴀʀᴛʙʀᴏᴋᴇɴ

Hajiya na fita ya tashi ya biyo su duk da yadda gabansa keta fad'uwa but he don't want to get angry over him bcos yayi a bayan bai ji dad'i ba,securities d'insa suna ganin fitowarsa suka taso za suyi escorting nasu ya dakatar da su,daga shi sai Clark sai driver d'insa suka shiga daya daga cikin motar k'irar *the kia soul* da ganin motar za kasan kud'i ce,Hajiya da Maimunatu where in a white colour land cruiser prado GXL wagon,motar su ne akan gaba sannan wacce yake ciki,since they had come out daga mansion his fear had multiplied and he felt like ya koma but ba shi da yadda zai yi dole ne yabi umarnin Hajiya idan yana son zaman lafiya.
11:00am sharp suka shigo arean Albert street,a dai² apartment d'in suka yi parking Clark ya fito zai bud'e masa mota ya dakatar da shi,ya lumshe idanunsa yana jin fargaba mai tsanani tana sake taso masa,Hajiya kam da Maimunatu where began to reach the entrance of the house a bakin door suka tsaya Maimunatu ta danna bell,kamar kullum yau ma da Bareerah ta fara arba ta kallesu kad'an but she wanted to recognize her face,Maimunatu tana kallonta suka gaisa fuskarta a sake tace "Hope they are here?" Ta amsa mata ta basu hanya,Hajiya dai was all dumbfounded sai bin apartment d'in take da kallo tana fad'in "Masha Allah a zuciyarta" har suka samu guri suka zauna saman armchairs bata daina kalle² ba though nasu mansion ne amma tsarin apartment d'in sosai ya burgeta,ko ina sai fidda sihirtaccen k'amshi yake,Bareerah ta sake yi musu barka da zuwa and greeted Hajiya again,sannan ta wuce kitchen ta kawo musu snacks da drink bayan ta ajiye musu ta wuce bedroom d'in Annie tana basu excuse zata je ta kira ta,a zaune ta tarar da Annie saman pray mat tana karatun alk'ur'ani da alamun bata jima da idar da sallah ba (Salatud-dhuha/Walaha) though it was 11 na safiya tayi sallama ta shigo,sai da ta jira Annie ta kai ayah itama lokacin ta d'ago idanunta tana kallon Bareerah bcos she knew there was a reason ta ganta ta shigo mata room a wannan lokacin,Bareerah tace "Annie akwai bak'i a parlor" fuskar Annie da mamaki tace "Bak'i.!? Baki san su ba.!?" Ta girgiza kai tace "Gaskiya Annie ban san su ba,but na so na shaida fuskar d'aya" tayi squeezing face tace "Ok! Kice musu ina zuwa" Bareerah ta juya ta fita,addu'ah tayi sannan ta rufe alk'ur'an ta kamo hanyar fitowa da tunanin su waye a irin wannan lokacin,tana fitowa idanunta suka sauka kan Maimunatu ta saki fuska ta k'araso tana fad'in "Wai ku Bareerah take cewa bak'i.?" Maimunatu tayi murmushi tace "Dole ai ta kiramu bak'i tunda ba sanin mu tayi ba" Annie tace "Haka ne" ta ratso cikin parlor'n tana musu barka da zuwa,har ta shigo tsakiyan chairs d'in sannan taga Hajiya once again she surprised tace "Tare da Hajiya dama kuke.!?" She nodded her head and smiled,Annie ta tsuguna ta gaida Hajiya and then ta koma saman armchair ta zauna tana amsa gaisuwar Maimunatu cikin sakin fuska,Hajiya tana kallonta da mamakin sakin fuskar da suka tarar har suka tab'a y'ar hirar yaushe gamo kafin Hajiya tayi k'arfin hali tace "Ina Hauwa'u take ne.!?" Annie ta mik'e tace bari na duba ta a bedroom,Hajiya ta gyad'a kai tace "Toh babu damuwa" Annie passed by Lolly's room,itama d'in dai² lokacin tana saman pray mat tana sallah,Annie ta nemi guri ta zauna har ta idar,lolly ta kalli y'ar uwarta bayan ta idar tana sakin fuska tace "Adda.!" Annie looked up at her face with no praise tace "get up Hajiya ta zo ganin ku" she gestured her face like she was looking for more information Annie tace "I mean Hajiyar su Maimunatu" ta zaro ido tana dafe k'irji tace "Ni kuma take nema Adda Maryam.!?" Ta gyad'a kai tace "Just find me in the parlor" tana fad'a ta wuce ta barta dafe da k'irji without ta bata damar yin k'orafi,da ido lolly ta raka Annie har sanda ta fita daga bedroom d'in a hankali wasu hawayen da bata san yaushe ne suka taho ba suka gangaro mata,ita dai Allah ya sani da y'ar uwarta zata kyaleta wollahi da babu abunda zai sake had'a ta da su,to amma ta san idan ta nuna baza ta jeba fad'a zata sa ta gaba tayi mata,tasa hannu tayi whipping tears gabanta sai tsananta bugawa yake,cikin k'arfin hali ta tattara d'an kuzarin da yayi mata remaining ta fito tana bin bango cike da tsoro da fargabar abunda zai je ya dawo,Annie taji motsin fitowarta ta d'aga kai ta kalli yadda take tafiya a tsorace,har ta k'araso bata daina kallonta ba,she sat down with her head bowed sai da Annie ta tab'a ta sannan ta d'ago kanta ta kalleta,alama tayi mata ta gaida Hajiya she kept her eyes half open and then in a moment of weakness ta furta "good morning Hajiya" Hajiya dake kallonta tace "Masha Allah daughter har yanzun kina nan kamar yadda na sanki" ta sake sunkuyar da kanta k'asa some tears dake mak'ale suka fara running mata a saman fuskarta,Hajiya tace "Fatan mun same ku lafiya,ya bayan rabuwa.!?" Ta karasa maganar cike da jimami,but Lolly couldn't answer sai Annie ce ta amsa "Alhamdulillah!" Parlor'n ya d'auki shiru na tsayin lokaci ba tare wani yayi magana ba again Hajiya tayi k'arfin hali da wani irin murya ta fara magana "Praise is to Allah in all circumstances.. Dukkan godiya da yabo sun tabbata ga Ubangiji mai kowa da komai,tsira da aminci su k'ara tabbata ga fiyayyen halitta,farin jakada babba d'an Abdullah,,though ranar yau ta kasance ta daban a gurinmu baki d'aya,ya kamata muyi godiya ga Allah (S.W.T) who intends to reunite us after a long time damuka kasance a rabe babu wanda yasan inda d'an uwansa yake,and then for now i still think that none of us think that we are alive or that we will be reunited,,wannan duk cikin hukuncin ubangiji ne,abunda duk ya k'addara shi ne yake kasancewa.." Annie tace "Haka ne" Hajiya tana kallon lolly ta kira ta *"HAUWA'U"* lolly fails to respond sai sake sunkuyar da kai da tayi Hajiya tace "Tabbas mun kasance masu laifi a gare ku,ace tsayin wannan lokacin bamu nemi inda kuke zaune ba,sai dai a matsayina na uwa and ur mother in-law daughter na taso takanas gare ki ba don komai ba only to ask for ur forgiveness,al'amura da suka faru a bayan marasa dad'i that the mouth can not pronounce ina fatan zamu manta da su mu yafewa juna,and hoping that we will all take it as a spell written by Allah (SWT) to us and may he grant our patience and prayers to be partakers of this life and hereafter.." Suka amsa da ameen,Hajiya ta waiwaya ta kalli Maimunatu tace "Ke me yayanki yake nufi ne.!?" Tace "Wollahi Hajiya i don't know" Hajiya ta sake d'aure fuska,bata cewa komai ba ta kira shi through phone,ring d'aya tayi ya katse sannan ya kira back,tana d'auka tun bai yi magana ba ta katse shi "Kai malam me kake nufi ne.!?" Daga gefen Rafeek jikinsa a sanyaye yace "Hajiya jira nayi dama ku fara yin magana da su kafin na shigo" tace "Saboda haka na fad'a maka.!?" Yayi shiru bai yi magana ba,Hajiya tace "I'm waiting for u then my father,since u are still ignorant ka ci gaba da b'ata min rai ka ji.?" Yace "Dan Allah Hajiya.." Kafin ya k'arasa ta yi hanging call,yayi shiru yana jin zuciyarsa kamar za ta fito,slowly without ya tsaya jiran driver ko Clark su bud'e masa ya bud'e ya fita.
    
Da kyar yake iya d'aga k'afafunsa yana zuwa bakin entrance ya tsaya a sanyaye at least he had spent more than five minutes shi bai koma cikin mota ba and shi bai danna bell ba yayi tsaye like ginannen pillar,Hajiya taji shiru² babu alamun zai zo a fusace ta cewa Maimunatu "ke.! Fita kice idan ba zai zo ba ya tattara ya tafi kafin na fito na same shi" ta mik'e da sauri ta nufi hanyar fita,tana bud'e entrance ta ganshi tsaye tsoro bayyane a saman fuskarsa bata yi magana ba ta tab'e baki and then she turned and left the door open,ya bita da kallo har sanda ta koma ta zauna,a hankali ya d'aga k'afarsa da yake jin kamar basa jikinsa da kyar ya shiga ciki yana yin addu'ah bcos he's in great fear of what he might find muryarsa a k'asa yayi sallama,Annie ta amsa tana binsa da kallo har ya k'araso inda suke,a daddafe ya nemi guri saman armchair ya zauna bai iya d'aga ido ya kallesu ba ya gaisar da Annie ta amsa masa a shak'e,the way she responding him yasa ya d'ago karaf suka had'a ido fuskarta a d'aure babu alamun rahama,ya had'iye wasu irin terrified saliva's idanunsa suna ci gaba da rolling har ya sauke su akan lolly da jikinta banda wani irin shivering babu abunda yake,hannunta data k'ank'ame na Annie yabi da kallo ya d'ago ya sake kallon fuskarta,though she vowed her head but he just realized she was crying,his face turned soft and turned to look at Hajiya who was staring at him babu shiri ya sunkuyar da idanunsa k'asa,Hajiya taja siririn tsaki a ciki tace "is this really what brought u here.!?" Ya d'ago kai bcos he didn't understand the point of her question over him,ya sake had'iye saliva's idanunsa suka ci gaba da zagaye among the four people duk wanda ya kalla sai yaga fuskar dai iri d'aya ce,wasu irin gumin wahala da tashin hankali suka fara tsatstsafo masa but ya kasa d'aga even his hand bare ya goge,Hajiya ta daka masa tsawa tace "Am i not talking to u.!?" Ya sake had'iye saliva's da kyar yana mata kallon "Hajiya what shall i do.!?" Ta zaro ido tace "Ni zan fad'a maka abunda za kayi.!?" Yayi shiru tace "Good for u,since u don't know what to do sai ka koma inda ka fito" yayi saurin kallonta zai yi magana tace "Tashi ka tafi" yace "Dan Allah Hajiya kiyi hak'uri" ta d'auke kai gefe tace "Ba ni za ka bawa hak'uri ba" He was silent and unable to speak,Hajiya stared at him tana jiran taji me zai ce but for about an hour he couldn't move his lips ta girgiza kai tana kallon lolly da tak'i yarda ta d'ago kanta,ta gyara zama tace "Daughter.!" Slowly ta d'ago hannunta and then wiped the slender tears that came down ta amsa muryarta na rawa,Hajiya tace "As a mother,can i ask for a favor.!?" Ta gyad'a kai suddenly as if she didn't want to,Hajiya ta sauke ajiyar zuciya tace "Dan Allah not for me and not to look at the fast,i ask ur forgiveness for what we have done to u,even though i know it will be difficult ace lokacin da muka rabu baki fahimci shiriritar rafeek ya janyo faruwar komai ba" she began to pull her nose and then softening her voice tace "In sha Allah na yi Hajiya,and dama can u have done nothing wrong to us" Annie ta kalli y'ar

Please Login or Register in order to submit comment