Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ajiyar zuciyoyi shi kad'ai ne abunda ke tashi,yayin da kawunan da yawa daga cikin su ya kasance a sunkuye a k'asa sun rasa abun fad'a,all their bodies were cold,of course none of them disagreed with what Baba had said,they were certain that this was what the Lord had decreed upon them even if they did not love. After a long time of repeating the events and looking for forgiveness,Baba ya d'ago idanunsa a hankali da suke cike da hawayen farin cikin jin gudan jininsa a tare da shi ya sauke akan Nuraz,he made sure duk wannan abu da yake faruwa ba dalilin kowa bane face na sa kamar yadda ya samu labari,a hankali ya mik'a masa hannu ya kira sa,matsawa Nuraz yayi kusa da shi yana kallonsa,Baba ya dafa kansa muryarsa a raunane ya furta "Allah yayi maka albarka" lumshe ido Nuraz yayi a hankali ya bud'e yayi ajiyar zuciya,yadda yake jin zuciyarsa a yau ji yake kamar wanda aka ciro daga kurkuku,the joy in his parents eyes today erases any sadness he has been following through with the recent paintings,surely ubangiji ya isa abun godiya da ya bashi damar yin tunanin ya kamata su ziyarci gida,murmushi yayi mai sanyi had'e da amsa addu'ar Baba,briefly they spent the whole day a nan K'ofar Na'isa,cikin y'an uwansu ana ta sake tattaunawa akan rayuwar baya.

Till about eight o'clock pm sannan suka yi niyyar tafiya,bayan sun yi sallama da kaf y'an uwansu da Baba yasa aka kira wad'anda suke a cikin gari,har bakin mota haka aka yi musu rakiya kowa yana cikin farin ciki da zuwan wannan rana,while in the heart of Baba he felt as if he should not let them go,after they informed him that they would return home as soon as they had packed their belongings,suka yi sallama da kowa suka kama hanyar Sardauna crescent cike da kewar gida da y'an uwansu along with some of Rafeek's guards,since they had made their way back home babu wanda yayi magana har suka k'arasa gida sai farin ciki suke yi,suna shiga parlor Bareerah tayi musu barka da dawowa suka amsa cikin tsantsar farin cikin da ya kasa b'uya,Annie ta kalli Nuraz da yayi shigowar k'arshe tana kiransa da wani murya,a hankali ya k'araso inda take ya zauna yana sakin murmushi,Annie ta rik'o hannunsa tana murmusawa itama ta furta "Thank u *Noor"* kai ya girgiza mata yana lumshe idanunsa da bud'ewa yake fad'in "Annie mene ne abun godiya kuma.!? I did nothing fa" she smiled and said "Kai kayi komai habibiiy,all the time we were unable to remember our identity,but today a dalilin ka all the fear we have conceived a cikin shekarun da suka gabata ya yaye,shukhraan'kthiir habibiiy surely kai d'in ka kasance such an indestructible *LIGHT* wanda ba iya gida d'aya yake haskawa ba duka duniyar yake yalwatawa da haskensa" girgiza mata kai ya sake yi "Haba Annie duk abunda ya faru fa kada ki manta kece sila,da ace a wannan lokacin baki shigo rayuwarmu ba surely da mun kasance a cikin duhu,kece hasken daya tsamomu daga wannan mummunar makomar,da baki kasance tare da mu ba da komai ya jima da lalacewa,dukan mu da mun kasance tamkar marayun nan who lost their privileges.."
Hawaye ne suka taru gefen idonta tana kallonsa da murmushi a fuskarta ta rungume shi tana shafa kansa da sawa rayuwarsa albarka,Lolly dake saurarensu da jimawa bata ce komai ba,ta nemi guri kusa da shi ta zauna suka sa shi a tsakiya,rubbing his body with tears of joy in her eyes and then began to speak "Of course u are all light to me,ba ni da kamar ku a duniyata,a kullum idan ina tare da ku ina jina cikin gata,and i find myself not to worry about anything related to my life,dan Allah ina rok'on alfarma kuci gaba da kasancewa tare da ni,do not give up because if i lose u,surely i do not know what kind of life i will find myself in.'' Suddenly Annie wiped her tears in a calm voice ta fara magana "Our being together or on the contrary is all a rule of God,if he wants to keep us together no one can stop that,gata ubangiji shi yake bawa duk wanda yaso,amma ki dunga tunawa da cewa duk abunda ya samu bawa dama can is written down,both life and death are beyond his control,if he wants at the same time he will be able to hold us back or to leave us,so that whatever happens idan har daga gare shi ne dai² ne a gurinmu,bcos he made that promised,so abunda nake so mu gane shi ne duk a yanayin da muka samu kanmu ina fatan za muyi hak'uri mu karb'i jarabawarsa gare mu." Gyad'a kai suka yi su duka da fad'in "we will if God willing" Annie tace "Allah yasa" suka amsa "Ameen" Tunda suka zauna Nusrah ta yi shiru bata ce komai ba sai kallonsu kad'ai da sauraren maganganunsu da take jin kamar dan ita suke yin su,lokaci guda yadda taga suna cikin farin ciki jikinta duka ya d'auki sanyi and she is wondering about how her Father is.? Is he alive or dead.? Wani abu ya same shi bayan tafiyar ta ko a'a.? Yana lafiya ko ba shi da ita.!? Shin idan yana raye zai yarda ya karb'eta a matsayin y'arsa yanzun ko a'a.? She was overwhelmed by such questions,and at the same time felt her heart sink,with tears that she was trying to avoid her eyes began to flood,ta jima a cikin wannan halin ganin no one a cikin su da ya kula da yanayin data tsinci kanta a sanyaye ta silale ta bar musu parlor'n bcos bata so ta b'ata musu yanayin farin ciki da suke ciki.....
   



*Rashin lafiya ba abune mai sauk'i da bawa zai d'orawa kansa ba,hausawa na cewa lafiya ke sawa a b'uya,sai dai a wani gefen sam ba haka bane,wasu daga cikin ku sun ji ni shiru sai dai basu yi min uzuri ba though sun san bana jimawa kamar haka ban yi posting ba,and they all know that jiki da jini wata rana dole a samu matsala,but they regard it as something different,if i'm perfectly healthy how can i keep u quiet for so long? But rayuwar duniya yau dad'i ne gobe kishiyarsa,ni kaina buri na bai wuce na kammala rubuta littafin nan kafin wannan lokacin ba but Allah bai nufa ba,in sha Allah idan muka yi hak'uri duka kafin azumi cikin yardar Allah zan kammala ku k'ara hak'uri,na gode sosai masoyana da addu'o'inku rabb ya saka muku da mafificin alkhairinsa.👏*




#Share pls.
#Asli Smasher.
💠💠💠💠💠
*©®2020.*


*'DAN MACE..*
(Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥



*WATTPAD:REAL-SMASHER898.*
https://my.w.tt/29u2S26SG2


Pᴀɢᴇ 34.
#Sᴜᴘᴇʀɴᴀᴛᴜʀᴀʟ ᴄʜᴀʀᴍ

Kasancewar hiran da suke yi ya tafi akan al'amarin daya faru a yinin ranar,shi yasa har Nusrah ta bar gurin babu wanda ya sani a tsakanin su ukun,kamar ance ya juya inda take zaune yaga wayam,after he realized that Nusrah was not there,at the same time he felt his heart beat so fast,a hankali ya rufe idanunsa inwardly yake jin bai kyauta ba,silently sai ya fara addu'ar Allah yasa duk abunda zai faru ko yake faruwa da ita ya zama mai sauk'i,though Nusrah bata jima da barin parlor'n ba hakan yasa yaji shi kansa zaman gurin ya dame shi,a wayance yayi sallama da su Annie,without ya bari sun gane halin da ake ciki ya wuce bedroom d'insa.
On the side of Nusrah kuwa tana shiga bedroom d'in zaunawa tayi gefen bed,as she feels her heart heave slowly sai kuma ta zame ta kwanta,kuka take son yi ko za taji saukin abunda yake damunta but the tears do not pour out,da taji zuciyarta na neman tarwatsewa a dalilin damuwa ta d'auki wayarta a hankali ta shiga applications side ta bud'e alk'ur'ani,zuciyarta a raunane ta fara karanta suratul anbiya'a in a kind of sad voice,ta d'auki lokaci sosai tana karatun until she reaches the suratun noor,,idanunta da suka cika taf da sababbin hawaye ta lumshe,while k'asan ranta tana jero addu'o'i akan Allah ya sauk'ak'a mata damuwar da take ji a ranta,even though ta ji sauk'in damuwarta da kashi 80,but still tana ji a ranta ba wai damuwar da take ciki ne yasa sauran damuwarta bai gama gogewa ba,sai dan tana jin tsoron halin da mahaifinta yake ciki,after she had cried a sad'ad'e ta tashi ta shiga toilet,sai da ta fara yin wanka and then ta d'auro alwala,after ta gama y'an sabgoginta bata yarda ta fita ba ta kwanta saman bed had'e da rufe idanunta,duka ranar haka ta dunga jinta cikin fargaba da rashin tabbas har gari ya waye,but still bata fasa yiwa mahaifin nata addu'ah ba akan Allah ya kawo masa sauk'i cikin al'amuransa.

In the morning duka suna zaune a parlor Nusrah ta fito cikin shirinta,despite her efforts is to hide her worries but fuskarta kad'ai ka kalla za ka tabbatar she wasn't in a good mood,Nuraz dake zaune yana pressing phone jin takun tafiya ya d'ago a hankali ya sauke idanunsa a kanta,his eyes that filled with suspicion ya sake tsareta da su ganin yadda take tafiya kamar ba ta so,suna had'a ido ya aika mata tambayar tana lafiya.!? Ta lumshe idanunta a hankali and signaled that she was fine,he did not take his eyes on her until yaga ta d'auke kai tana b'ata rai saboda kallon da yake aika mata,idanunsa yayi saurin janyewa daga kanta ya tura mata text,the sound of her phone causing her to look a hankali ta fara bin content d'in da kallo "Ba ki da lafiya madam" this is what he wrote,d'agowa tayi ta kalleshi da taga bai kalli inda take ba,tayi ajiyar zuciya kad'an ta tura masa "Who told u.!?" When he sees the message siririn tsaki ya saki ya tura mata "did i need someone to tells.!?" sake kallon inda yake tayi still taga bai kalleta ba,then she slowly turns to look at where Annie is ganin hankalinsu baya kansu tayi ajiyar zuciya ta amsa masa "If u haven't been told how can u know.!?" D'agowa yayi ya tsaya kallonta,suna had'a ido yayi saurin rubuta mata "find me out of here,i need to talk to u" yana tura mata ya mik'e yayi hanyar fita,saurin binsa tayi da kallo kamar za tayi magana sai kuma ta fasa,ta dai rubuta masa "I have no place to follow u,me za ka fad'a min da ba za ka iya fad'a a nan ba.!?" Yana tsaye jikin realer sak'onta ya shigo masa,yana gama karantawa yayi shiru yana tunanin abunda ya kamata yayi,for about five minutes bai sake tura mata sak'o ba and bai yi tunanin komawa ciki ba,da taji shiru bai sake mata magana ba,sai tayi tunanin ko haushi yaji da yace ta zo tace a'a,jikinta a d'an sanyaye ta fara k'ok'arin kiransa,kiranta yana shiga yayi reject,ta sake kira ya kuma katsewa,haka suka dunga yi idan ta kira yayi reject da taga abun nasa ba mai k'arewa bane tsam ta mik'e ta nufi hanyar fita,Annie da lolly suka bita da ido suna murmusawa,kafin ta k'arasa fita Lolly cikin salon rad'a tace "Ni kam Adda gulmar yaran nan naki tana damuna fa,gaskiya ya kamata ki hanzarta aurar da su ko ma huta.." Dariya Annie tayi tace "Well, that's all i have to say,amma yanzun duk ba wannan ba,when are we going to their home.!?" Lolly didn't say anything tana tunani,later tayi ajiyar zuciya tace "Whenever u say Adda,i think it's not a problem at all" Annie smiled and said "Well,let them come in sai muji lokacin daya dace muje can d'in ko?" Lolly tace "To Allah yasa su dawo da wuri."

With his hands on the edge of the realer ya coge k'afarsa d'aya,yadda ya hade rai his face was as if he didn't know how to laugh,kad'an ta kallesa a fili tana sakin murmushi ta furta "Ranka ya dad'e barka da hutawa" d'auke kai yayi gefe bai kulata ba,ta tab'e baki saboda dama ta san za'a yi hakan tace "Allah ya huci zuciyarka" nan ma dai bai ce komai ba,ta d'an jima a tsaye ganin ba shi da niyyar yin magana ta had'e rai tace "since u don't want to see me let me go" tana fad'a ta juya kamar za ta koma,kallonta yayi ya tab'e baki bai ce komai ba,har ta kai entrance sai kuma ta tsaya,tana juyowa suka had'a ido da shi,ashe tun data juya ya gyara tsaiwarsa ya jingina bayansa da realer d'in,cak ta tsaya ganin irin kallon da yake mata tana had'e rai tace "Wannan kallon fa.!?" tab'e baki yayi yace "Me zan kalla.!?" Ta d'age shoulders tace "I don't know." yana lumshe idanunsa yace "really.!?" Silently she lean her back against the parlor's door tana lumshe idanu,yana kallon yadda tayi yace "What's going on.!?" She quickly looked at him and said "When.!?" He said "i said what's wrong with u.!?" She uttered slowly "Nothing" yace "really.?" Ta gyad'a masa kai,girgiza kai yayi cikin takaici yace "Ok yayi kyau" yana fad'a ya juya yana danna wayarsa,shiru tayi tana kallonsa ita bata tafi ba kuma bata dawo inda yake ba,jin ta kasa tafiya ba tare da ya juyo ba yace "u can go since u have nothing to worry" a hankali ta sauke ajiyar zuciya before she turn to where he was and stand next to him,d'agowa yayi yana kallonta kafin yayi magana ta riga shi "Nifa ba wani abu nake nufi ba" d'auke kansa yayi silently yace "Nima babu abunda nake nufi" ta marairaice fuska tace "Amma to ai na fad'a maka babu komai" saurin tarar numfashinta yayi yace "Please ba sai kin fad'a ba,tunda bakya son fad'a a barshi kawai ya wuce" kallonsa ta tsaya yi na wani lokaci a hankali ta furta "So why are u angry.?" Yace "Akan me zan yi fushi.!?" Tace "Nima ai tambaya nayi" he ignored and continued to do what he was doing,ganin ba zai yi magana ba a hankali ta furta "I'm just scared" saurin kallonta yayi yana squeezing face kamar ba zai tambaya ba,ganin yadda fuskarta ta koma abun tausayi lokaci guda ya tura wayar a aljihu yace "Tsoron mene ne.!?" Hawaye taji sun fara cika mata idanu,tana kallonsa da wani irin yanayi trying to hold her tears back tace "I just don't know,but i'm scared because i do not know what my father's situation is,all i know is mommy bata jin tsoron Allah,and duk abunda taga damar yi ko don ganin babu wanda ya isa ya dakatar da ita za ta iya aikatawa" wani abu yaji ya fara bijiro masa a cikin zuciyarsa,slowly in a calm voice ya furta "Kada ki damu da duk abunda mutum zai aikata ai akwai Allah ko.!?" Ta gyad'a masa kai,yace "Ya kamata ki daina sa damuwa a ranki,abunda Allah yaso shi yake faruwa akan kowane bawa,addu'ah itace abunda yafi buk'ata,mu ci gaba da yi musu addu'ah ubangiji zai fitar da su daga cikin dukkan tsananin da suke ciki" jikinta ne ya d'anyi sanyi a hankali ta kai hannu ta goge hawayen da suka fara zubo mata,siririn tsaki taji ya saki yana fad'in "Kinga matsalar ki kenan,sai ana maganar arziki dake yanzun ki farawa mutane kuka,ke ko kunya ma bakya ji!" Kallonsa ta tsaya yi,ya harareta yace "What are u looking!?" Murmushi ta saki tana girgiza kai ta juya a hankali tana fad'in "Ni kam bari na tafi kafin Annie tace me nake yi a waje" murmushi yayi bai sake cewa komai ba sai dai shima ya biyo bayanta,suna shigowa Annie ta kallesu tana murmushi tace "Kai Yallab'ai sai yaushe za mu tafi ne!?" Yana sosa k'eya a hankali yace "Dama yanzun nake shirin cewa ya kamata mu tafi ko?" Lolly dake kallonsu tace "Uhn! Ka ji gulma mu kam dama ai ku muke jira,muji yaushe kuka tsara za mu tafi.!?" Annie dai bata sake cewa komai ba ta bar wajen,bata jima sosai ba ta sake fitowa za tayi magana ta gansu a zaune,da sauri ta tsaya tana fad'in "What are u doing again? Za ku tashi mu tafi ko kuwa.!?" Saurin mik'ewa suka yi kamar masu jira tayi magana suka fara k'ok'arin fita,da ido Annie ta bisu tana fad'in "Wato da kun shirya shak'iyanci yasa kuka zauna,dole dai sai an sa na yi magana" murmushi suka yi babu wanda yace komai a cikin su,itama murmushin tayi tana girgiza kai,daga nan suka yiwa Bareerah sallama and then left altogether.

Since suka bar gidan their conversation were all about what happened yesterday at k'ofar Na'isa,yanayin yadda al'amarin ya kasance har lokacin gani suke kamar almara,Nusrah kam tunda suka d'auki hanyar gidansu tayi shiru,banda addu'ah babu abunda take yi har sanda suka shiga cikin unguwar,yanayin yadda take bin ko ina da kallo kamar bak'uwa shi ne ya bawa Nuraz mamaki ya kalleta kad'an ta mirror,yadda fuskarta tayi kalar damuwa duk sai ta ba shi tausayi,suna tsayawa a bakin get d'in gidan duka suka fito,Nusrah ta yi mamaki da taga ya gane gidan ba tare daya tambayeta ba,bayan sun sallami mai taxi d'in daya kawo su,kai tsaye suka tasarma get d'in gidan,su Annie a gaba sai ita da shi da suke bin bayansu yana mata magana k'asa²,sun shigo cikin gidan kasancewar k'ofar a bud'e yake,mai gadi dake cikin d'akinsa jin an bud'e k'ofa ya lek'o da niyyar yin magana yana ganin manyan mutane ne bai tsaya tambayar gurin waye suka zo ba,sun dai gaisa da su ya koma ba tare daya damu ya san gurin waye suka zo ba ko waye suke nema ba,since they came in not only Nusrah even Annie was surprised by the changes,the whole house was renovated and remodeled,though babu abunda gidan yayi but duk an fashe shi an sabunta gininsa,suna k'arasowa entrance d'in parlor suka tsaya suka yi knocking,ak'alla sun d'auki mintuna sama da biyar kafin aka bud'e musu k'ofar,zuwa lokacin Yallab'ai tuni ya fara haurawa sama,bcos he hates jira,Binitta tana ganin fuskokinsu ta tsaya tunanin inda ta sansu,Annie tayi siririn ajiyar zuciya tana kallonta ta furta "hope they're here.!" Binitta ta gyad'a mata kai and then ta basu hanya suka wuce zuwa ciki,kasancewar bata ga Nusrah ba har lokacin and ko yanzun ma itace k'arshen shigowa tana zuwa za ta wuce Binitta ta ware ido tana kallonta,bakinta har kyarma yake wajen furta sunanta,kamar wata mara gaskiya da sauri ta kamo hannunta suka yi waje jikinta sai rawa yake,Nusrah couldn't speak until they stood in the garden tana kallon Binitta da wani irin damuwa ta furta "what happen Binitta.!?" Idanun Binitta suna tara kwalla ta kalleta cikin rawar murya tace "why did u go all for a while.!? Do u know how ur father situation is.!?" Gaban Nusrah yana fad'uwa ta rik'o hannun Binitta tana fad'in "What happened to my father.!? Tell me Binitta" hawaye suna zubowa daga idanun Binitta tace cikin hausarta da bata fita sosai "The story was long but give me ur number and address na gidan da kike zan zo wani ranar,and ka fad'awa Hajiya da kuka zo da shi,kuyi tafiya.. ku tafi kafin Aunty ya sani kun zo" Nusrah tana kallonta tace "saboda me za mu tafi.!? Gurin Abbanah ai muka zo ba gurinta ba" Binitta ta runtse idanunta tace "Idan har kin yarda da ni,ya kamata kuyi tafiya daga gidan nan,idan Aunty ya sani anything can happen" jikin Nusrah har tsuma yake tace "We won't go until we have done what brought us here,duk abunda za tayi sai dai tayi but we will never leave this house" Binitta tace "Ni ba ina cewa kuyi tafiya bane i'm just afraid of what will happen" A tsawace Nusrah tace "Ke da Allah ki bari mu ganta duk abunda za tayi kada ta fasa tayi mana,waye yake jin tsoronta?" tana fad'a bata jira Binitta ta sake magana ba ta wuce a fusace ta barta a nan,jikin Binitta yana kyarma ta biyo ta tana kiranta,but Nusrah bata jira ba ta wuce da sauri,tana shiga cikin parlor'n lokacin ya yi dai² da sanda Abba'nta yake saukowa from the staircase side bayansa hamshak'iyar ce tana tafiya cikin isa da izza,kasa zaunawa Nusrah tayi ta kafesu da kallo,yadda Abba'nta ya rame abun tausayi duk ya tsotse kamar kud'in guzuri,mutum mai ji da dukiya,kyau da matsayi amma kallo d'aya za kayi masa ka tabbatar a firgice yake,kamar ance ya d'aga idanunsa jin magana k'asa² a cikin parlor yana kallon cikin parlor'n idanunsa suka sauka akan Nusrah dake tsaye ta kafe shi da wani irin kallon tausayi idanunta suna tara hawaye,her heart were all weakened in some kind of expression ta furta "Abbah!" Not only him even Hajiya was scared of seeing her,jikinsa yana rawa da wani irin expression a fuskarsa ya juya ya kalli Hajiyar ya sake juyawa yana kallonta,bakinsa har b'ari yake lokacin daya tabbatar ita ce a tsorace ya furta "Nusrah.!" Yana fad'a ya fara sakkowa da sauri,da sauri itama Nusrah ta nufi gurinsa kamar yadda yake yi,daf da za su rik'e juna Hajiyar ta kira sunan Abba'n da wata irin murya *"ABUBAKAR.!"*,cak ya tsaya a inda yake ya juya yana kallonta jikinsa na kyarma ya furta "Na'am Hajiya ta" fuskarta a mugun had'e tace "Zo nan" babu musu kamar wani gaula yace "To" tiryan-tiryan ya koma kusa da ita har yana yi kamar zai tsuguna a gabanta,yadda lamarin ya faru akan idanunsu ba k'aramin tsoratar da su yayi ba,Nusrah kuwa k'amewa tayi a gurin da Abba'nta ya barta tamkar gini,Hajiya tana kallonsu tana yatsina fuska cikin fad'a ta furta "Da ka tafi gurinsu ka san su ne.!?" Saurin girgiza mata kai yayi muryarsa tana rawa yace "A'a" ta harare shi tace "Ka san bana son munafurci ko.!? Za ka fad'a min ko a'a.!?" Ya sake girgiza mata kai yana fad'in "Wollahi Hajiya ban san su ba" tsaki tayi ta fara sakkowa tana tafiya,ya biyo bayanta kamar wani bodyguard d'inta har suka ratso cikin parlor'n,zaunawa tayi saman armchair tayi shirim,Abba'n Nusrah kuwa ya takure a gefe kamar ba gidansa ba,yana goye da hannayensa a baya,yana shirin yiwa su Annie magana ta banka masa hararar da dole yayi shiru ya sake komawa baya,Annie da Lolly banda kallon mamaki babu abunda suke jifansu da shi,shi kuma Abba'n abun tausayi tunda ya koma gefe yayi tsuru bai sake attempting yin magana ba sai binsu da kallo kawai yake yi,saurin mik'ewa Annie tayi tana kallonsu tace "Kunga ku tashi mu tafi,ina ganin babu buk'atar mu ci gaba da zama" duka kamar jira suke ta basu umarnin suka mik'e,wani mugun kallon da Nuraz ya aika mata yana girgiza kai sai da yasa ta taji tsoron sake kallon cikin idanunsa,inda Nusrah take Lolly ta matsa ta kamo hannunta,cikin sanyin murya ta furta "Yi hak'uri daughter muje kinji akwai Allah" sai lokacin wani irin kuka ya kwace mata tana toshe bakinta da duka hannayenta,da sauri Annie ta matso kusa da su tana fad'in "Haba daughter kada kiyi kuka mana,duk abunda yake faruwa kin manta Ubangiji yana kallo,duk abunda mutum zai yi kansa ya yiwa,ke dai ki tsarkake zuciyarki sannan kada ki zalunci kowa,duk abunda za ki aikata ki dunga tunawa cewa ubangiji yana kallon ki",ai kamar Annie ta watsa mata narkakken dalma haka taji saukar kalamanta,though ba ita take kallo ba lokacin da tayi maganar but ta fahimci magana ta fad'a mai harshen damo,girgiza kai kad'ai tayi ba tare da ta tanka musu ba har suka yi nasarar janye Nusran suka bar parlor'n,Abba'n Nusrah dake tsaye yana kallon sun fita ya faki idon Hajiyar zai bi bayansu,har ya je bakin k'ofa ta kalle shi tana fad'in "Kai kuma munafuki da kake k'ok'arin fita ina za kaje.!?" Da sauri ya juyo yana kallonta jikinsa na rawa yake fad'in "Am.. Umm! Dama ai kin san zan fita ana jira na a office"

Please Login or Register in order to submit comment