Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ne,and doing so will make u feel at ease from the suffering da na saka ku a ciki,a shirye nake na karb'i duk hukuncin da kuka shirya yi min,ni na janyowa kaina faruwar komai,duk da na san abunda ya faru was heavy and painful a hakan na dage sai da na rabaku da duk wani farin ciki,i still apologize to u and asking u again for forgiveness,i don't really know what happened saboda tsananin kunyar laifukan da na aikata,but of course everything that happened at that time was linked to my lack of religious knowledge,i know kina da sani akaina da rayuwana,kasancewar kin zauna a cikin gidan mu,ba sai na fad'a miki wannan ba,kin sani i'm more focused on ilimin boko,that is why i have never known that daga kwanciya sau d'aya u could easily become pregnant,but later i just heard one of our religious teacher explain akan irin matsalar mun at a preaching conference that we attended,here i realized what i had done wrong,and thought to go and get an education,because i don't know what will happen next,and na nemo ku na rok'i afuwa,but a lokacin i didn't get this opportunity because of an incident da ya faru,which is why i didn't do it until later,na shiga Nigeria neman ku but i have never found u,because a lokacin shekaru biyar kenan da rabuwarmu,kamar yadda Baba ya fad'a muku yadda al'amarin ya kasance na jima ina zuwa tun ba ya kula ni because he was so angry har ya fara tsayawa and to listen to the words i had with him,this was only bayan na samu Abbah (Alhaji Zakar) nayi musu bayanin abunda suka faru,later on na samu suka shiga cikin maganar da kyar,tare da su muka yi nemanku but we couldn't find u,wannan dalilin yasa dole muka hak'ura bayan mun ba da cigiya,bayan wasu lokaci na dawo aiki bisa umarnin Abbah,i became deeply disturbed by the uncertainty of where u were going,the severity of the events and problems i was experiencing with *LYDIA* na gamu da heart attack,i've been suffering for 23 years but it didn't get worse until later,i suffered a lot,duk inda nake tunanin za ku iya zuwa mun duba but babu wani labarin da muka samu mai dad'i game da b'acewar ku,sai a ranar da muka je Ali Jericho here in Albert street,i was very surprise lokacin da na ganki tare da Nusrah,sai dai at that time i thought she's ur kid wannan ne dalilin da yasa ban fara yi miki magana ba,because i never thought zan ganku a cikin k'asar da muke zaune,in my opinion ku da muka neme ku a Nigeria bamu same ku ba me zai kawo ku London? Na jima ina sawa ana bibiyarku saboda rashin k'arfin guiwan da zan iya fuskantar ku,and ban sani ba ko kin yi wani auren and then wane irin fushi kuka yi? And duk abunda yake faruwa lokacin ban sanar da Hajiya ba,sai ranar da aka yi hira da Noor a BBC here na sanar da ita abunda yake faruwa,even though i was worried about how things would turn out but a haka muka je gidan da kuke zama,,ban yi mamakin abunda kuka yi ba,because idan ni aka yiwa abunda na aikata muku i don't really know how to handle it,wannan damuwar and fear that has been with me for so long has been rekindled and firgicin da na shiga akan labarin ku threw my heart into anguish,lokacin da na fara dawowa nutsuwata na daure duk da ba wai na gama warwarewa ba na je da niyyar warware yadda al'amarin ya faru,here na sake tararwa kun bar k'asar,i found myself in despair and uncertainty,at that time the only thing that kept me from komawa cikin rashin lafiya shi ne samun labarin kun tafi Nigeria ziyara a wajen masinjan Noor,and ko da muka samu labarin bamu jira mun sake ganin wayewar gari ba muka bi ku can,wannan shi ne labarin abunda ya faru a tak'aice and everything u see or hear about it surely babu k'arya a cikinsa,haka yake a zahiri,but maganar *LYDIA* ko da na aureta at that time Hajiyata ba ta so,ganin na takura ta rabu da ni saboda Abbah yayi magana and maganar hausawa da suke cewa "Idan yaro yace zai had'iye gatari sakar masa k'ota ake yi! This is the reason why itama tasa ido bata sake cewa komai ba" Numfasawa yayi yana girgiza kai cikin jimami yace "Na yarda da ita hundred percent but ta rusa wannan yardar,ta hanyar maye gurbinta da k'arya,she deceit and betrayed me,we lived in for fifteen years,and having three kids,a zahiri duk wanda ya san lokacin da muka yi aure,ko da ta haihu babu wanda bai yi tunanin kids d'in ba nawa bane,but at the same time Allah (SW.T) ya sake saukar min da izina over my crimes against u,even though na gane kuskuren da na aikata and i repent again,but what happened next threw my heart into agony and babu wanda bai shiga damuwa ba,kasancewar babu wanda bai san Rafeek and how he lives with his family,that is why bayan aurena da *LYDIA* da wasu watanni wanda suka san ta,suka san halayenta suka yi k'ok'arin sanar da ni but da yake ba zama nake yi a k'asar ba sosai,and idan na yi tafiya ina jimawa ban dawo ba,wannan dalilin yasa ban san abunda yake faruwa ba,and kasancewar Lydia is a kinda clever woman who is determined to leave no trace of their identity shi yasa babu wanda ya san wace ce itan until later,just as u know the attitude na duk mutumin da yake da ilimin boko yana da tsatstsauran ra'ayi hakan yasa tace sai na barta ta yi aiki,,after then her eldest son met with an accident,i was not in the country but i had been ordered to take him to the hospital,kasancewar ya yi asarar jini dole sai an k'ara masa,Dr Stevens was in charge of everything and hospital d'insun aka kai yaron,after his blood was taken for testing,though Dr Stevens knew a lot about us but this time he was disturbed by the fact musamman yadda yake ganin LYDIA tana gudanar da al'amuranta a cikin hospital da waje,instead of ayi testing jininsa akan dalilin da yasa aka d'auka here Dr Stevens yasa ayi masa DNA for some reason he didn't tell me until later,on the day i left all my project in Germany and returned to London,i didn't tell anyone that i was on my way,bayan na sauka direct daga airport muka wuce hospital,i'm not surprise da na tarar LYDIA ba ta hospital,bayan na duba jikin yaro muka wuce gida..." Shiru yayi and he couldn't continue until ya d'auki lokaci mai tsayi yace "It was not long na dawo hospital a nan Lydia ta ganni,tana kallona babu barka da dawowa bare tambayar ya hanya,ta fara k'orafi ban zo da wuri ba idan yaron mutuwa yayi ma itace za ta damu,harkoki na nasa a gaba ban damu da su ba,ban saurari lamuranta ba na yi abunda ya dace,lokaci na da komai na ba su though a times ina jina kamar ba ni ba and ba ni da wadatacciyar lafiya a jikina but a haka har yaron ya warke muka dawo gida babu wani abu da ya faru,,after then Dr Stevens was letting me know what he saw in the results of our DNA,i was very surprised and disturbed,even though kafin ya sanar da ni what was going on ya yi k'ok'ari kwantar min da hankali,kamar yadda na sani as a Muslim i had to take the risk but lamarin ya yi girman da ban iya rik'e shi ba,and i made sure hak'k'in ku ne yake bibiyar rayuwata,so daga nan ya ba ni shawara on how to resolve the matter because he's a witness akan duk takun LYDIA ba tare da ta sani ba,bayan na yi bincike and to find out lallai akwai lauje cikin nad'i here na yi figure out wani ex-boyfriend d'inta da suke tare,na sa ayi following footstep d'inta da duk abunda take yi idan ta fita and sauran yaran na sa aka kaisu hospital gurin Dr Stevens domin tabbatarwa idan akwai jini na a cikinsu,when Dr Stevens assured me that babu kid d'ina a ciki here na fad'i ban sake sanin inda nake ba sai da na samu 3 month in comma,Dr Stevens ya yiwa Hajiya bayanin al'amarin da yake faruwa,ranta ya b'aci sosai a wannan lokacin,bayan na fara dawowa na ga b'acin ranta da ban tab'a gani ba,duk da ba ni da lafiya a time d'in but that didn't stop Hajiya from being angry with me,,after all Lydia's hidden things was revealed wannan shi ne ya zama dalilin rabuwarmu and the reason why ciwon da nake tare da shi yayi k'arfi har wasu suna ganin kamar i'll not survive.."

Ajiyar zuciya yayi idanunsa da suka sauya launi because he remembered what really happened a lokacin da ya shigo ya tarar da Lydia in his room,on his bed suna lalata with her ex-boyfriend da take gayyatowa especially if she made sure mutanen gidan ba sa k'asar,but ya b'oyewa Lolly a cikin labarin because it's too embarrassed and ya san hak'k'in ta ne shi yasa ubangiji yake testing d'insa,yana fita daga wannan masifar sai wani ya faru da shi,ya lumshe idanunsa ya bud'e yana jin damuwa,parlor'n yayi shiru na wani lokaci,a hankali Lolly ta d'ago kanta tayi ajiyar zuciya silently tace "Certainly whatever happened before Allah (S.W.T) ya k'addara zai faru,and as we all know yarda da k'addara (the good one or bad one) is in the doctrine of belief,as a Muslims we must accept duk k'addarar da ubangiji ya zana mana,,,may he grant and give us the power to overstep every destiny that comes to our way" kallonta yayi a hankali ya amsa da "Ameen" ta sake yin shiru like a thinker of what to say,after a while tace "Whatever happened ina so mu kalleshi a matsayin abunda ya wuce,as i have said since then i have forgiven u,so let us go forward,Allah ya yafe mana laifukan mu gaba d'ayan!" Saurin kallonta yayi yaga ta d'ago kanta,wani irin farin cikin da yake ji a lokacin gani yake kamar it's not real,ya nodded and said softly "I'm really glad to hear that,but i'm not tired of apologizing,please forgive me" she smiled softly "Ya wuce in dai ta b'angare na ne" yayi sanyayyan murmushi yace "thank u very much." She bowed her head shyly and daga haka she didn't say anything anymore.


A b'angaren su Nuraz kuwa bayan fitowarsu daga gida Nuffield Health (the Manor Hospital) suka nufa here in headington,bayan zuwansu as each every private hospital was treated with respect and dignity,and ko bayan wannan ma babu wanda bai san Rafeek ba with their relationship to each other,even though it's not clear but a ranar da suka sauka k'asar da maganganun da suka dinga yawo cikin kafafen sadarwa,and then shi kansa Nuraz d'in ya fara musu highlight,bayan wannan kuma sanin da aka yi masa akan aikinsa ana matukar ba shi respect,that is why in some places no one knows his real name except inkiya da suke masa wato *DR PSYCHO*,after all the tests prove that she was pregnant,suna zaune office d'in Dr Paredes wata nurse ta kawo sakamakon,Dr Paredes ya warware result and looked at it carefully,murmushin da yayi yana d'ago idanunsa daga kan takardar shi ya bayyana musu lallai zargin da suke yi were true,Nuraz looked at her yana yin ajiyar zuciya mai had'e da murmushi,Dr Paredes yace "Congratulations Mr and Mr's" Nuraz smiles at him and says "thank u Dr,zargin da muke yi ya tabbata kenan?" Dr Paredes ya gyad'a kai yace "absolutely sure" ya fad'a yana mik'a masa result,ya karb'a a hankali ya bi content d'in,yana gama gani ya mik'a masa hannu and thanked him once again,daga nan ko da suka gama abunda za su yi cikin tsananin murna yana tarairayarta da bata dukkan kulawarsa suka zagaya guraren shak'atawa,ranar har gidan su na Albert street sai da suka je kasancewar they had not left the house da yake akwai kayansu a can and tun zuwansu k'asar basu samu damar zuwa ba,they unveiled a new love page here,duk motsin ta akan idonsa saboda yadda yake rawar k'afa akan cikin da dukansa bai wuce 7weeks ba,they didn't come home until 8:00pm.
Suna shigowa parlor da wani greatest surprise suka fara,Lolly zaune saman dining daga ita sai oga Rafeek,despite ba wai suna yin hira bane but it assured Nuraz lallai akwai abunda ya faru da ba sa nan,they looked and smiled at each other and began to move in,basu yi tunanin zaunawa a gurin ba kasancewar a k'oshe suka shigo gidan,sun dai gaisar da su sannan suka yi musu sallama za su wuce bedroom Rafeek ya kira Nuraz,ya amsa a hankali yana rik'e da hannun Nusrah,tayi saurin kwace hannunta k'asa² tace "Zan jira ka shigo" ya d'aga idanunsa yana kallonta,bata jira kallon yayi tasiri akanta ba ta wuce,because a nata hangen bai kamata ta zauna tsakaninsu ba al'halin ta fahimci magana za su yi,tana tafiya ya fara takowa ya dawo,saman kujera d'aya daga cikin na dining d'in ya zauna yana fuskantar Lolly dake side d'in dama na Rafeek,voice d'in Rafeek a low tone ya fara magana but most of it was ban hak'uri da neman gafara,sai bayanin da ya yiwa Lolly da ya maimaita game da abunda ya faru da shi a baya,here suka sake fuskantar juna,after they all pardoned and anyi uzuri wa juna,Rafeek ya rok'i alfarmar Nuraz akan maganar da suka yi da Abba'n Nusrah last nigh da yace he wanted to go with her,Nuraz was silent and wondered why his own father couldn't command him but to ask for his honor? While a gefen Rafeek kuma ganin yadda yayi shiru ya zubawa guri d'aya ido,Rafeek looked at him again and said "If u think there will be a problem game da maganar,shi kenan zan sanar da shi mahaifin nata,zuwa wani lokaci sai kuje tare" ajiyar zuciya yayi yana girgiza kai yace "I don't think so *DAD*,because in my opinion tunda shi ya nema yana son zuwa da ita,why don't we let her go? And ya kamata ace ko bai tambaya ba mu barta su tafi tare taga family d'inta" Rafeek da ya k'urawa Nuraz ido he never knew when hawayen farin ciki suka zubo masa,his face were full of smiles saboda jin dad'in yau Nuraz ya kirashi Dad yace "Thank u beta (My son)." Quickly Nuraz looked at him and said "What is a compliment here? All i have to do wajibi na ne,as i would do for my mother,i must do it for u,godiya ko neman alfarma bai kamata da mahaifa a gurin y'ay'ansu ba,whenever u want something from me,anytime anywhere u should just said it as a command ba ka nemi alfarma ba,if u are looking for a favor ko kana yi min godiya a duk lokacin da nayi wani abu,they will make me forget that u are my *FATHER.!"*

The description of the happiness that Rafeek found himself in at the time zai zama kamar b'ata baki,for the joy he felt in it completely ya mantar da shi kowa da komai except the two of them sitting in front of him,gani yake a duniya ba shi da kowa,ya goge hawayen da suka zubo masa yana girgiza kai cike da jimamin lokacin da ya wuce,bayan komai ya lafa duka suna farin ciki da Allah ya nuna musu wannan lokaci har suka fahimci juna when no one of them thought about it,Nuraz yayi musu sallama because he knew his wife was waiting for him,yana tafiya babu jimawa Lolly ma ta tashi bayan ta yiwa Yallab'ai sallama,ya bi ta da kallo yanajin wani irin sanyi yana passing through him,he was so thankful to Allah for giving him the strength to face his family today har ya warware matsalar da ta addabe su tsayin lokaci,,,here yayi ajiyar zuciya heavily na samun y'anci and then he got up and went to his room cikin wani irin takun tafiya mai cike da sukuni.

A b'angaren Lolly lokacin da ta shiga bedroom wanka ta fara yi ta d'auro alwala,tana fitowa kafin komai sai da ta fara yin sallah raka'a biyu,idanunta suna tsiyayar da hawaye take sake rok'on Allah ya ba ta juriya da hakur'in zama da duk mutanen da wani alak'a zai had'a su,tana idarwa it twisted lotion alone to her body and then arranges herself into two in one silk women nightwear farare,ta cikin sleeveless ce ta gaba an zuba mata adon lace mai shara²,babu abunda ba za ka gani ba,tsayinta duka is just a few inches long,sai robe d'in da take doguwa har ankle d'inta,ta d'aure mad'auran a gefe,k'afarta sakaye a cikin mule slippers bayan ta feshe jikinta da turarukanta masu dad'i da sanyin k'amshi ta fito za taje kitchen saboda lokacin ta san kowa ya shige d'akin baccinsa,cikin nutsuwarta take tafiya har ta wuce ta shiga kitchen,as she thought no one was out tana shigowa ta bud'e cabinet to pick up a glass cup and turned to the coffeemaker,not taking a long time tana daga tsayen ta gama had'awa,just in time for her to go out tana juyowa taga mutum tsaye in the doorway,as she does not know when yazo gurin tsoron da taji yasa ta saki cup d'in dake hannuntan,da sauri Rafeek dake tsaye tun lokacin da ta shigo kitchen d'in ya shigo jikinsa sai rawa yake because as she quickly went back and closed her eyes to know that it would be difficult coffee d'in da ya zube a jikinta bai k'onata ba,yayi sauri ya kwance mad'aurin robe d'in tana k'ok'arin cirewa ya taimaka mata,maganarsa har sark'ewa take wajen tambayarta bata k'one ba? She slowly opened her eyes ta saki wani fitinanniyar ajiyar zuciya mai tattare da sheshshek'a,hakan da tayi ya bawa k'irjinta damar d'agawa incidentally boobs d'inta suka yi rawa,idanun rafeek akanta lokacin da hakan ya faru,nan take zuciyarsa ta shiga zullumin da har bai san lokacin da yayi ajiyar zuciya ba,ya sake tsareta da idanunsa,ganin haka yasa da sauri ta matsa daga wajen ta d'auko abun shara to took out the broken glasses,he was standing there tasa mop tayi scrubbing wajen,tana gamawa ta wuce za ta bar wajen ya bud'e ido yana kallonta har ta fita,yayi ajiyar zuciya ya lumshe idanunsa ya bud'e a hankali,bai jima sosai a kitchen d'in ba ya d'auko robe d'inta data manta,lokacin da ya zo k'ofar bedroom d'in he pretends not to go in ya d'auki mintuna a tsayen yana tunani kafin ya daure yayi sallama,tana tsaye a arean closet za ta canja wasu nightwears d'in ta ji maganarsa,da sauri ta juya ta hango shi yana kallon bedroom d'in da alamar itan yake nema,tayi shiru tana tunanin abun yi ta hangoshi ya zauna saman resting chair,can dai ta daure tace "I'm coming" he turned around to look at where he heard her words,quickly ta d'auko wasu pyjamas set na crushed velvet masu launin lake blue,tana gama shiryawa ta fito ta nufo inda yake,tun kafin ta k'araso ya k'ura mata ido,har wani had'iye saliva's yake yi saboda yadda kayan suka yi mata kyau sai yake ganin kamar yanzun ta fi d'azu yin kyau,yayi ajiyar zuciya lokacin da ta k'araso,a hankali ya yi murmushi ya mik'e tsaye had'e da mik'a mata robe d'inta yace "u forgot it there" ta karb'a had'e da cewa "Na gode" ya gyad'a kai ya juya yana yi mata sallama,da ido ta bishi because she had learned enough of his concern,so she should feel very pity for him as she knew him a matsayinsa na mutumin da yake da cikakkiyar lafiya dole ne ya b'ukaci mace,musamman da taga irin kallon da yake mata tun a kitchen ta san he made the effort to remain unmarried tsayin shekarun da suka rabu da LYDIA,har ya fita bata sani ba tana can duniyar tunani,Rafeek kuwa lokacin da ya ganta ta fito daga arean closet k'ok'ari kawai yayi ya bawa zuciyarsa hak'uri but ganinta da irin shigar nan yau ya lalata duk wani shirinsa da hakur'in sa,yana fitowa ya wuce bedroom nan ya zauna gefen bed yana tunanin ta yadda zai ci gaba da hakur'i har ta gama dawowa dai²,duk da ma yana yin azumi Monday to Thursday saboda rage sha'awa but his mood was just over normal,yana zaune yana tunani aka yi knocking ya d'ago a hankali and saw a mini tray in her hand with two cups,tayi masa murmushi ta shigo,he just stared at her har ta k'araso inda yake ta fara ajiye tray d'in sannan ta d'auki cup d'aya ta mik'a masa,ya karb'a yana ci gaba da kallonta,ta sunkuyar da kai saboda kunyar irin kallon da yake mata,she didn't look at him again ta d'auki cup d'in da yayi saura ta fara shan coffee d'inta,har ta gama bata yi magana ba,shi kuwa Rafeek gaba d'aya al'amuranta sun gama jefa zuciyarsa cikin tsoro,musamman idan ya tuno baya sai ya ga kamar tana son yaudarar sa ne,har suka gama babu hiran da suka yi sai satar kallon juna da suke yawan yi,wani lokaci su had'a ido,,ta kalleshi ta gefe ganin yayi shiru ya kasa cewa komai a hankali ta had'a cups d'in za ta fita tace "Good night",ya bita da kallo yana jin kamar yaje ya dawo ita but he lost his confidence,daf za ta fita ta juyo tace.....



*#Ku yi hak'uri da ni idona ya fara ciwo kwana biyu that's why na ajiye typing.*




#Share pls.
#Asli Smasher.
💠💠💠💠💠
*©®2020.*        

                   *'DAN MACE..*
              (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥

  
*WATTPAD:REAL-SMASHER898.*    
https://my.w.tt/29u2S26SG2
    

   *Allahumma ballighna ramadhana bil iimaan..👏*

Pᴀɢᴇ 44.
#Fᴀʀɴᴇꜱꜱ

        Tace "if there's anything u want please let me know" he was wondering about what he was going to say,ta sake cewa "ok! Sai da safe" ta juya za ta tafi bakinsa har b'ari yake wajen cewa "Please i need some water" she turn around and nodded,without saying anything ta fita,even though ta ga ruwa next to him and kana fitowa daga d'akin kad'an akwai water dispenser,she smiles after ta je kitchen ta wanke cups ta mayar da su gurin ajiyewa ta d'auko ruwa ta dawo,maimakon ta shiga bedroom d'insa sai ta fara shiga room d'inta,kai tsaye ta wuce arean closet,wani k'aramin box mai kyau ta bud'e idanunta suka sauka akan wani farin kwalba mai kyau,tayi shiru like tana son tuna wani abu,she slowly looked at herself again ta sake kallon kwalbar then ta bud'e,duka gab'ob'in jikinta ta dunga binsu tana applying perfume d'in,da ta zo k'irjinta ta shafa a k'asan boobs d'inta and between them,tana gamawa ta mayar da kwalbar ta rufe akwatin ta sake adana shi inda ta d'auko,tana gamawa ta fito ta nufi bedroom d'insa,lokacin ya fito daga wanka kenan ta shigo,yana sanye da white bathrobe ta shigo da sallama,tun kafin ta k'arasa shigowa fragrance na scent's d'inta suka kaiwa hancinsa ziyara,wani irin fad'uwa gabansa yayi haka kawai,yayi tsaye daga inda yake a gaban mirror yana kallon tahowarta,ta k'araso without saying anything ta kawo masa ruwan har inda yake,ya bita da kallo lokaci kad'an yaji kansa ya yi wani irin juyawa gab'ob'in sha'awa suka fara motsawa,tana k'arasowa fuskarta a sake tace "Ga shi",he just nod ba tare da ya iya yin magana ba ya rik'e har hannunta da ta mik'o masa ruwan,yana yi mata wani irin kallo that's so full of meaning ya fara matsowa kusa da ita,she bowed her head shyly,his breathe began to change musamman da suka yi kusa da juna,k'asa² ya daure ba tare da ya san abunda yake yi ba ko yake shirin aikatawa yace "will u stay here?" Lolly was silent and said nothing sai kanta da ta sake sunkuyarwa,shirun da tayi yasa hankalinsa ya fara tashi ya sake watso mata tambayar "will u stay here please?" A hankali jin numfashinsa ya fara fita da sauri² ta girgiza kai,hankalinsa a tashe to see that she said no yace "why?" Ta daure even though she began to

Please Login or Register in order to submit comment