Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

na san wannan had'uwar ta mu dole ne wasu daga cikinmu zai zamar musu wani iri while the other's kuma za su yi farin ciki bisa ga abunda zan fad'a ba da b'ata lokaci ba!" Gefen da su Annie suke ya kalla ya.....



*#Gwargwadon yadda kuke comments haka za ku koma ganin update,because ba zai yiwu kullum na zauna ina hana kaina sukuni ku kuma kuna sa ni damuwa ba,fatana ko da yaushe baya wuce na faranta muku,amma tunda ba kwa ganin hakan shi kenan mu ci gaba da tafiya a haka,idan azumi ya zo na sake samun hutu zuwa bayan sallah idan Allah ya kaimu sai mu k'arasa...*




#Share pls.
#Asli Smasher.
💠💠💠💠💠
*©®2020.*        
*معاكم بلبيت...*


                   *'DAN MACE..*
              (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥

  
*WATTPAD:REAL-SMASHER898.*    
https://my.w.tt/29u2S26SG2

    
      *Oh Allah! We seek refuge in u from leprosy,insanity,elephantiasis,and evil diseases.*

*STAY HOME,BE SAFE.*

Pᴀɢᴇ 39.
#Bᴇᴛᴛᴇʀ ʜᴀʟғ

       Gefen da su Annie suke ya kalla yace *"HAUWA.!"* a tsorace Lolly ta amsa saboda yadda gabanta ya fad'i daya kira sunanta,tana kallon Annie da ta sunkuyar da kai taji muryar Baba yana fad'in "Ina rok'on afuwar ki idan har na yanke hukuncin da baki ji d'akinsa ba" tsintar kanta tayi da fad'in "Whatever decision u make matuk'ar a kaina ne,in Allah ya yarda ba zan kalleka da wannan laifin ba,shin wane hukunci ne za ka zartar a kanmu muce ba haka ba.?" Girgiza kai yayi yana fad'in "gaskiya ne,sai dai duk da haka ina son ki gafarce ni because ya kamata ace na tuntub'e ki and to ask for ur approval before i make any decision,saboda ke ba yarinya bace!" Rufe idanunta tayi tana jin yadda k'irjinta yake bugawa da sauri²,but duk da hakan bata fasa cewa "Ka yanke duk hukuncin da kaso a kaina Baba,if that would make u happy ni wace ce da ba zan amince ba.?" Kalamanta babu wanda basu bawa mamaki ba,although many of them knows that their mother has a mild temper,but they have never imagined abunda ya faru a bayan lokacin da Baba yayi expelling nata zai sa a yanzun tayi irin wannan furucin,jikin Baba a sanyaye yana kallonta da tausayawa had'e da soyayya irin ta tsakanin d'a da mahaifi ya furta "A jiya na sake d'aura miki aure,even though i did not ask for ur consent but i want u to say it to me,do u accept the choice i have made for u or not.?" Saurin kallonsa tayi hawaye suna cika mata ido,though she was scared to hear what he had to say but there was no way da za ta fito ta nuna bata amince ba,tana sunkuyar da kai k'asa cikin muryar kuka tace "Thank u Father,Allah ya k'ara maka lafiya yasa ka gama da duniya lafiya.!" Zuciyar kowa a gurin ta yi wani irin weaken suna kallonta da tausayawa as she wipes away the tears that pour out,Baba yace "Do u accept the choice i made for u or not,yanzun nasa a warware auren.?" Kai ta girgiza masa tana fad'in "A'a na amince Baba" Tana fad'in haka ta goge sauran hawayen dake zubo mata,Baba yace "Allah yayi miki albarka" ta amsa tana sake share hawaye yayin da take jin wani gefe na zuciyarta yana bata shawaran ta bijere,nan ta fara addu'ah tana neman tsari daga sharrin shaid'an,tun daga nan bata sake fahimtar komai ba har Baba yayi musu nasiha ya sallame su,suka yi sallama da sauran y'an uwa aka yi musu rakiya har bakin mota suka tafi. Tun da suka d'auki hanyar Sardauna crescent she did not speak to anyone,suma d'in a cikinsu babu wanda ya sake ko tari,Nuraz dake driven lokaci² yake kallonta ta mirror,wani irin tausayin mahaifiyar ta sa yake ji,while a ransa kuma banda tarin tambayoyin me yasa Baba zai yi mata hakan babu abunda yake damunsa har yayi parking,jikinsu duka a sanyaye suka wuce ciki suka bar shi yana rufe motar,bayan shigowarsu kamar wasu kurame haka suka zama,kowa ka kalli fuskarsa a cike take da damuwa,ranar duka babu wani al'amari da ya kasance musu mai dad'i bayan auren Nuraz da Nusrah,and till gari ya waye babu mai wadataccen kuzari a cikinsu.

      As early as 7:00am they all set off for the trip,while Annie and Bareerah are trying to accompany them to the airport kasancewar ba da su za'a koma UK ba,fuskokinsu d'auke da jimamin rabuwa da Annie da take yi musu nasihar su yi hak'uri da duk yadda suka samu kansu suna rayuwa,sannan su zauna da kowa lafiya,suna tafe a mota duk take yi musu wannan nasihar but a gurinsu ji suke kamar su fasa ko kada lokacin tafiyar sun yayi,a haka suna ta jan lokacin suka iso airport d'in inda suka tarar da su Baba,Abba'n Nusrah da wasu cikin y'an uwansu bayan sun gaisa da kowa suka samu guri d'aya suka zauna shiru har lokacin tafiyarsu ya cika,lokacin da suke da y'an uwa basu wani ji damuwa ba kamar lokacin da suke sallama da Annie,a wannan locin not only Nusrah even Lolly kuka take yi because shak'uwarsu da ita ya wuce ace za su tafi su barta basu ji damuwa ba,kasancewar Annie mutum ce ita mai sauk'in hali ga iya zama da mutane besides kuma su d'in suna d'aukarta ne a matsayin shugabarsu wacce dukkan abunda za suyi sai da shawararta,haka nan idan ta nuna ba ta son suyi duk sonsu da abun suna k'ok'arin ganin sun barshi,,wani daga cikin y'an uwansu maza ne mai suna Abdurrahim yana kallonsu yace "wai wannan koke-koken na mene ne.?" Bareerah on the side tana taya su matsar hawaye ta goge idonta tana kallonsa tace "Shekaru 28 suke yiwa kuka,the closeness they get at this time will be gone,shin wannan ba abun kuka bane.? Duk wanda yake tunanin kukan da suke yi suna yi ne dan jin dad'i tabbas ya yi kuskure,da ace ya san yadda shak'uwa take,da ace ya san yadda rayuwarsu ta kasance surely da ya taya su zubar hawaye,because da ciwo ace rana d'aya sun rabu,rabuwar da ba iya unguwanni bane tsakaninsu da ko yaushe suka yi ra'ayi za su had'u,ba kuma garuruwa ba,is a country in which before they reunite definitely sai wani abu ya faru.. Wacce suke d'auka matsayin mahaifiya za ta rabu da su,shin wannan ba abun kuka bane.?" Jinjina kai da yawa daga cikinsu suke because of the harsh words da Bareerah ta dunga fad'a musu,as they found out that they had made a great mistake of breaking their relationship as the Prophet (pbuh) ya fad'a a hadith,and sai yanzun ne suka sake gane kuskuren da suka yi a lokacin da Annie da Lolly suke nuna musu so su d'in kuma suna jin haushin yadda suke mu'amala da junansu saboda rik'e zumunci da suka yi,lallai Annabin rahama ya yi gaskiya da yake cewa "Zumunci a rataye yake da al'arshi,yana cewa ya ubangiji duk wanda ya sadar da ni,ka sadar da shi zuwa ga rahamarka,wanda duk ya yanke ni ka yanke rahamarka daga gareshi",surely da sun rik'e zumunci da ubangiji (S.W.T) ya sa rayuwarsu ta inganta fiye da yadda suke a yanzun,but da suka watsar da shi fa.? Su kad'ai suka san abunda ya faru da su a bayan (Fatan Allah ya bamu ikon yin zumunci domin sa).

      Jikin kowa daga cikinsu a sanyaye sakamakon jin tak'aitaccen tarihin yadda suka rayu da juna tunma Lollyn ba tada cikakkiyar lafiya har zuwa bayan ta samu sauk'i,suna nan tsaye suna jimanta al'amarin aka fara kiran sunayen matafiya,sun yi sallama da kowa kamar kada su rabu a haka Nuraz ya lallab'a su saboda jin ana ta maimaita sanarwar su kad'ai ake jira jirgi ya tashi,da kyar ya samu Lolly da Nusrah suka rabu da jikin Annie suna tafiya suna waiwayenta da d'aga mata hannu har suka shige ainihin filin da jirage ke sauka da tashi,Lolly tana sauke ajiyar zuciya mai nauyi ta kalli inda ake k'ok'arin shigar da su b'angare na musamman,ta kalli Nuraz tana son tambayarsa me zai kaisu can but kafin tayi tambayar ta hango fuskar Rafeek a ciki,she was silent and wondering why they should go with him,without looking at where he was tana had'e rai ta shiga ta samu seat d'in kusa da Nusrah she sat and kept praying in her mind,tunda ta zauna tayi shiru har sanda aka yi sanarwar jirgi zai tashi bata sake cewa kowa komai ba hatta Nusrah da Nuraz,tana nan zaune shiru tana saka da warwara a zuciyarta about how to deal with him once they landed safely jirgi ya tashi zuwa cikin sararin samaniya,tsayin awannin da suka d'iba suna shek'a gudu a cikin hazo da giragizai haka ta shafe su akan neman mafitar yadda za ta hukunta Rafeek d'in cikin ruwan sanyi,,lokacin da jirginsu ya sauka a airpor bayan sun sakko daga jirgi before Nuraz had made the call to bring him a car guards d'in Rafeek suka bayyana,manyan motoci na alfarma da aka jera masa a wajen were waiting for him kamar wani minister ko president,except when Rafeek speaks to them su zo su tafi gida,Lolly pretends not to go by and starts walking around trying to get out of the airport without saying anything,Nusrah da Nuraz da suka san they had no choice but to go after her,nan suka juya without saying even a single word but Nusrah's face was disgusted by what had happened she turned slowly to look at her father's friend,Rafeek dake gefe yana kallon ikon Allah yaji gabansa ya fad'i da yaga lolly suna tafiya,damuwa ta sake bijiro masa because bai yi tunanin hakan zai faru ba tun farkon,ya dafe kansa da yake jin kamar zai tsage a hankali ya lumshe idanunsa,Clark ya k'araso kusa da shi da sauri zai yi masa magana ya d'aga masa hannu had'e da yi masa alamar su bi bayansu,babu musu suka fara binsu a hankali.

     They were standing at the airport after their arrival with the intention of getting a cab da zai kaisu Albert street,while Rafeek and Clark together with some of his security guards were trying to get out of the airport dai² nan dandazon journalists da suka k'araso gurin suka yo kansu,wasu daga ciki suka nufi gefen Rafeek wasun kuma suka yi side da su Nuraz suke tsaye suna neman zagaye su al'amarin bai gama ba su mamaki ba sai da suka ji y'an jaridun suna watso musu tambayar "What is the truth of what they see going through social networks? They hear that there is a strong link between them,shin da gaske ne akwai secret relationship tsakanin shi *SUPERIOR* da *DR PSYCHO?* If so what kind of closeness is between them.?" On the side of Rafeek his security guards who were with him and those who were waiting for their arrivals tried their best not to let the journalists approach him as they did to Nuraz,gaba d'aya suka zagaye shi until they made sure to get him to the car ya shiga ya zauna,while on the side of Nuraz kuma rashin mafita yasa shi fad'in "I'm really sorry because u will not get what u want from me but maganar alak'a kamar yadda kuka ji ko kuka gani,tabbas akwai b'oyayyar alak'a tsakaninmu.." Tambayar da wata y'ar jarida tayi masa shi ne "Shin ko za mu iya sanin alak'ar da ke tsakaninkun.?" Murmushi yayi ya girgiza kai da fad'in "There is still a time,but if the need arises,the world will witness about it" haka suka ci gaba da yi masa tambayoyi even though ya fad'a ba zai iya bayyana musu wace irin alak'ar ce tsakaninsu ba,a lokacin ne kuma waccan tawagar da suka nufi gurin Rafeek suka juyo suka dawo inda suke ganin kamar a nan d'in za su fi samun wani abun kaiwa gaba,Rafeek daya samu damar shigewa cikin mota ba tare daya kalli inda guards d'insa suke ba ya ba su umarnin suje su fito da su daga cikin y'an jaridun dake kewaye da su,cikin girmamawa suka bazama cikin taron y'an jaridun dai² lokacin wani bature yake tambayar Nuraz "But Sir mun ji ana cewa kai d'ansa ne,shin haka wannan maganar yake.?" Idanu Nuraz ya zuba masa as if he were looking for an answer,Clark daya ratso tsakiyar taron yayi k'asa da kansa yadda Nuraz d'in zai ji yace "Sir we have to leave right now,if not this people doesn't let u even to rest" wani irin kallo Nuraz d'in yayi masa zai yi magana ko me ya gani kuma sai ya fasa,cike da gajiya yana sake rik'e hannun Nusrah dake cikin nasa tun d'azun da y'an jaridun suke neman tureta suka fara k'ok'arin barin wajen,suna tafiya y'an jarida na binsu kamar kura ta ga nama,cikin sauri sauran  guards d'in mahaifinsan suka kewaye su,ko da suka k'arasa bakin motocin basu tsaya musun ba za su jeba ana bud'e musu mota suka shige,kai tsaye daga airport mansion suka wuce dake nan a cikin Oxford.

    When they arrived after all the vehicles had parked duka sun fito but Lolly sai tak'i fitowa ta kafe akan lallai ita ba za ta shiga ciki ba,idan har sunga ta fito to gidan su aka kaita,while on the other side tuni labarin k'arasowar su ya isa wajen Hajiyarsa,da yake dama tun yana Nigeria ya fad'a mata yadda al'amarin ya kasance har mayar da auren da Baba yayi,sannan ya sanar mata washe garin za su taho UK d'in gaba d'ayansu,though she did not think that they would soon come da sauri ta fito tarbarsu tare da Maimunatu da kids d'inta,ko da suka fito *KALTHOM* tana ganin Nusrah tayi gurinta da murnanta ta rungume ta,JIAN dake biye da ita taga Nusrah ta sakarwa kalthom fuska nan ta turb'une fuska tana kumburi akan me Nusrah za ta fara murna dan ta ga Kalthom ita ko ta ita bata yi ba,Lolly was still in the car before Hajiya spoke da sauri ta fito daga cikin mota,while kafin zuwan Hajiyar babu yadda ba'a yi da ita ba tace baza ta shiga ba,as she was trying to get down Hajiya tayi saurin rik'ota zuwa jikinta ta rungume tana fad'in "Marabanku da zuwa daughter" cike da jin kunyar matar ta sunkuyar da kai ta k'i yarda su had'a ido lamarin daya bawa Nuraz mamaki,daga nan bata sake yunk'urin cewa komai ba ko tayi musu akan baza ta shiga ba gaba d'aya suka d'unguma ciki,Lolly was suddenly surprised at how Rafeek had owned the mansion,even though she knew it was years ago da yake fantamawa da naira but bata tab'a zaton ya kai haka ba,lamarin bai gama d'aure mata kai ba,sai da taji entrance na mentioning names d'insu,she humbly looked to the power of God and asked herself when hakan ya faru but ta kasa samun amsa,k'ofa tana gama bud'ewa the fragrant smell and sanyayyar cold air that blows in the parlor ya sa ta lumshe ido kafin a hankali ta fara bud'esa,fes idanunta suka sauka kan wani k'aton live tv dake displaying pictures d'insu ita da Nuraz sai wasu kad'an na su Maimunatu da kids d'inta,ko da aka zo nan mamakinta kasa b'oyewa yayi because ita dai ta san bata tab'a zuwa gidan hoto ba bare tace can aka d'auketa hana k'arya wani lokacin Nusrah tana d'aukansu a phone idan suna cikin nishad'i,ta daure tana ci gaba da d'aga k'afafunta tayi sallama duk da tare suke da masu gidan,kamar ance ta d'aga kanta idanunta suka sake sauka akan wani k'aton hoton Nuraz dake welcoming na duk wanda ya shigo apartment d'in,because of the size of the painting har kamar idan ka kira shi zai fito daga jikin picture d'in,ta tab'e baki a hankali suka k'arasa cikin parlor'n da yaji ado,kusan duk parlor'n were adorned with their pictures daga na ta sai na Nuraz kad'an ne na Rafeek a gurin,sun zazzauna aka fara gaisawa,kafin kace me maidservant d'in gidan sun fara jera musu kayan ciye²,yadda ake d'awainiya da su yasa jikin Lolly fara yin sanyi because not only Hajiya even their maidservant zuwa guards da duk wani mutum dake gidan kowa girmama su yake and to be ware of anything that might upset them,uban gayyar kuwa ganinsu ma kad'ai a gefensa yafi komai faranta masa rai,da ya juya ya ga sun yi shiru alamar tunani yanzun zai yiwa Maimunatu ko Hajiya alama to ask them if they had been hurt by something. Yadda mutanen suke yawan tambayarsu da tarairayarsu me suke buk'ata ko wani abu na damunsu yasa suka fara jin nauyinsu,wannan dalilin yasa har dare ya fara mik'awa basu iya cewa za su tafi gida ba,ko suyi complaint akan wani abu,hakan ya yiwa Rafeek dad'i sosai Hajiya kuwa who looks radiant in Rafeek's face does not even know ina za ta saka su because rabon da taga yana irin wannan rawar jikin tun kafin aurensa da baturiyar k'asar amuruka *(LYDIA)*,wajen misalin 9pm Maimunatu tayi sallama da su ta tafi ba don ta so ba,but Kalthom da Jian suka ce su ta barsu su kwana,Hajiya tana yi musu tsiyar basu isa su kwanar mata a gida ba sai sun zo sun tafi gidansu tunda basu tab'a kwana ba sai yau kawai dan kinibibi suce su kwana za suyi,suka hau bata hak'uri har da cewa za su dawo nan da zama gaba d'aya,suna ta zaune shiru babu wani conversation mai tsayi har to 10pm,Hajiya da ta fara jin bacci ta mik'e da nufin tafiya apartment d'inta,Rafeek yana kallonta ya marairaice fuska Hajiya tayi murmushi tana girgiza kai ta kira wata maidservant d'insu mai suna *Angelyn* tasa ta kaisu d'akin kwanansu daga nan ta tattara Jian da Kalthom za su wuce Jian tayi tsalle ta dire tace ita atafau sai ta kwana gurin Nusrah,da kyar Hajiya tayi mata dabara da cewa suje za ta bata sak'o ta kawo musu,ta bi Hajiya da sauri tana cewa Nusrah za ta dawo,suna ficewa Hajiya ta rik'o hannunta tana cewa "Ke dan gidanku ina kika tab'a ganin an kwana d'akin ma'aurata.? Kada na sake ji kince za ki kwana gurinta kin ji ko.?" Jian tace "Toh Hajiya in Allah ya yarda bazan kuma ba" suka wuce apartment d'inta tare da su sai hira suke yi mata.

      After Hajiya had left Lolly was quietly looking at her picture,tun da suka zo gidan she was busy and thinking of where they got their pictures but she couldn't find sai yanzun da take kallon wannan,ranar tana zaune a parlor'n gidansu na Albert street Nusrah ta fito daga bedroom za su fita da Nuraz zuwa Ali Jericho store she will pass by quickly ta dawo tana murmushi tace "Aunty na d'an yi miki photo wollahi kin yi kyau sosai" tayi murmushi ita kuma Nusrah ta d'auke ta,most of the time haka take mata idan taga ta yi kwalliyar da tayi kyau sosai ko tana zaune shiru tunani sai ta bijiro da abunda zai sa damuwarta tafiya,sake juyawa tayi tana kallon pictures d'in dake cikin parlor'n da mugun mamaki ta rik'e baki bcos duka pictures d'inta dake cikin parlor'n irin wad'anda Nusrah take yi mata ne,but bata yi magana ba ta wuce tabi Angelyn who guides her to the bedroom next door to Rafeek,bayan ta rakata ta wuce ta nunawa Nusrah bedroom d'in da Hajiya ta fad'a mata,she goes in after she thanked Angelyn and sat down on the couch tana kallon yadda aka tsara d'akin with the remembrance of her past life from childhood till rayuwarta a gidansu gurin mahaifiyarsa and how they held her in a high position,duk wasu alkhairan iyayensa babu wanda bata tuna ba,tana zaune jigum wata zuciyar ta umarceta da yin alwala tayi nafila,ta mik'e tsaye tana sake kallon d'akin da mamakin irin dukiyar da aka narkar wajen gina sa ta shiga bathroom ta d'auro alwala,bayan ta fito ta bud'e luggage d'inta da Angelyn ta shigo mata da shi ta d'auko hijab ta saka,ko da ta tsaya sosai da niyyar yin takbiratul'ihraam kasa gane gabas tayi she went back to think of how they had entered the house sannan ta gane da kyar,tayi sallah raka'a biyu tayi addu'o'i had'e da neman zab'in ubangiji mafi alkhairi a rayuwarta data Yaranta and then tayi shafa'i da wutr.

     A b'angarensu Nusrah kuwa lokacin da Angelyn ta nuna musu bedroom d'insu tana tafiya Nusrah ta had'e rai as if she had never known how to laugh,Nuraz who was standing behind her yana kallon yadda aka k'awata d'akin da pictures d'insu ya tab'e baki lokacin da yake k'ok'arin zama saman d'aya daga cikin armchairs dake gefe guda,kamar ance ya d'aga kansa idanunsa suka kan Nusrah dake had'e rai,zuba mata ido yayi yana nazartar yanayinta kafin daga bisani ya gyara zama yace "Zo ki fad'a min abunda nayi miki kike hararata." Saurin kallonsa tayi har lokacin fuskarta tana yadda take bata sake ta ba,sai ma tab'e baki da tayi tana k'ok'arin wucewa ya rik'o hannunta tayi saurin kallonsa za tayi magana ya tsareta da idanunsa masu cike da kwarjini,cikin yanayin rashin son wasa yace "sit down!" Babu musu ta zauna kusa da shi,hannunta a cikin nasa yana murzawa yace "Uhn.! Me aka yi miki ko nace laifin me nayi kike hararar na.?" Gyara bakinta tayi kada yace ta murgud'a masa baki kuma ba tare da ta kalleshi ba tace "Babu abunda aka yi min" yace "Amma kike kallona haka.?" Sakin baki tayi tana kallonsa a hankali tace "Ni wane kallo nayi maka.?" Yace "Oho! Ke za'a tambaya" jikinta taji yana mata wani iri like irin small insects suna binta tsikar jikinta ta fara tashi so she tried to grab her hand which he was holding yana mata wani irin abu,once again ya sake damk'e hannun she closed her eyes as she was breathing heavily,bai wani damu da yanayinta ba yace "I'm listening u,tell me what are u angry about?" she did not say anything but straight to the point she wants to leave him close,tana tashi ya fizgota ta fad'o jikinsa,a tsorace ta bud'e idanunta tana kallonsa,ya d'age mata gira da tambayar "What happen.?" Kai tayi saurin girgizawa,ya lumshe idanunsa ya bud'e yana sassauta muryarsa yace "Then fad'a min laifina sai na kiyaye gaba pleaseee.!" The expression of how he pronounced please d'in yasa tayi shiru tana tunanin yadda za ta fad'a masa,hannunta dake cikin nasa ya d'ago ya sumbata,carefully yayi separating fingers d'inta ya had'a palms d'insu yana goga hannuntan a jikin beard d'insa da lumshe idanunsa but not completely closed yace "Please!" As he tug his head to side like a fatherless,ajiyar zuciya tayi and then gently she whispers "If i said it out baza ka ji komai ba.?" Ya lumshe mata ido yana gyad'a kai,ta tab'e baki tace "I don't believe unless u promised me ba za kaji komai ba" yace "promise ba zan ji komai ba" tayi shiru tana kallonsa kafin tace "Ka tuna da girman alk'awarin da kayi,kada sai na fad'a ka b'ata rai" yana girgiza mata kai yace "I won't" ta jinjina kai a hankali tace "Da fari ina son ka amsa min me yasa kake yiwa Uncle haka,or did u forget that he was ur father.?" Saurin bud'e idanunsa yayi sosai zai yi magana ta rufe masa baki da d'ayan hannunta tana girgiza kai tace "sincerely ba na jin dad'in hakan da kake yi,fisabilillah da wanne zai ji? Ciwon da yake damunsa ko abunda kuke masa? Ina son ka tuna whatever happens in the past we know it is our fate and mu ba za mu iya canjawa ba,but me zaisa ka dunga wulak'anta shi? Remember the position of the person who is hurting his parents,his future and where he will be tomorrow,,whatever he has done in the past ba fa kai ya yiwa ba ma at all,even if u are talking about ya wulak'anta ka wannan tsakaninsa ne da ubangijinsa,but don't look at what he has done for both of u please,even if he is still on his spectrum he doesn't want u and bai amince kai d'ansa bane ya kamata ace kai d'in ka kyautata masa ta yadda he should feel ashamed of his past deeds kamar yadda ubangiji (S.W.T) yace a cikin Suratul isra'a verse 23-24:"Bismillahir-rahmanir-rahiim..

Please Login or Register in order to submit comment