Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

signs of anguish,a nutse Baban ya fara magana "Of course i just listen to ur excuses,except what i want u to know shi ne maganar aure ba a yi masa gaggawa bcos abunda Allah ya nufa shi ne yake kasancewa,if we go after everything daki² wata rana sai labari,and then ina so mu yi hak'uri yanzun gaba d'ayan tunda dole ne mun sani akwai batun zuwan neman auren ita yarinyar a gurin danginta,so we have to wait and see what her parents will decide on the matter before we make any decision,,and before that time i just want the kids to be patient and start living in the house,it's all just a matter of time daga zaran anyi bikin me za a jira kuma ba shi kenan ba dai.?" Tsuke fuska Nuraz yayi yana kallon Baba dake magana,tsabar tuk'uk'in bacin rai da yake taso masa lokacin da yaji yana cewa su fara zama a can gidan ji yake kamar yaje ya shak'e shi har sai ya daina numfasawa,da yake kuma a wuya yake zuciyarsa ta kai k'ololuwa wajen b'aci har bai san lokaci da yayi k'wafa ba bcos shi dai ya san wannan maganar da Baba yake yi duk dalilin Rafeek ya taimaka musu ne shi kuma har a yanzun duka bai fara jin tausayinsa ba bare ya karb'e sa a matsayin mahaifi,kusan a tare mutanen dake zaune a parlor'n suka juya suka kalleshi,he did not care what they looked like to him ya mik'e a fusace zai bar musu parlor'n,Baba daya zuba masa ido yana kallonsa a ransa ya furta "Lallai yaron nan akwai bak'ar zuciya!" a fili kuwa sai ya fara kiransa cikin tausasawa,he clearly heard but not paying any attention on it except to stay where he was,after a while ya waiwayo yana sake yin cid'in-cid'in da fuska,not only Baba even sauran mutanen dake gurin sun yi mamakin yadda fuskarsa ta kasa b'oye damuwar da yake cikin zuciyarsa,da hannu Baba ya yafito shi,yana kallon dattijon kamar ba zai motsa daga gurin da yake ba a hankali kuma yana sakin siraran ajiyar zuciya ya fara takawa zuwa inda yake,Rafeek yayi k'uri looking at him in awe da tunanin yadda gobensa za ta kasance,sanda Nuraz ya dawo bai iya zaunawa dai² ba Baba ya dafa shoulders d'insa in a gentle manner,he fix his mouth as if to speak and then ya fasa,Baba yana kallon Lolly da ta sauke kanta k'asa ta k'i yarda ta d'ago ya furta "what's ur problem with this matter Noor.?" Shiru yayi yana d'ane baki alamar akwai rikici idan aka tafi akan sai sun fara zama a gidan Rafeek d'in,without responding to Baba's question until yayi repeating masa,sai daya fara nodding masa head as if he couldn't says anything,then he just declares "Nothing!" Bcos a yanayin da ya tsinci kansa ciki he did not plan to talk to any of them,and to avoid being discouraged from doing so,he just preferred to keep quiet because he knew that it would be the best for them,Baba yana shafa kansa yace "A'a Noor if u are worried gara ka fad'a mu sani da wuri sai mu san yadda za mu b'illowa lamarin",d'auke kansa yayi daga kallon Baba,as he focused on Rafeek ya furta "Nothing,i just feel bad" the way he speaks ma kad'ai ya isa abun dubawa bare ya fito ya fayyace musu abunda ke k'asan ransa,sannu Baba yayi masa ba wai dan bai fahimci matsalarsa ba,sai don ganin shima Nuraz d'in da yake yaro baya son ayi maganar shi yasa shima Baban sai bai sake tambayarsa wani abu game da zancen ba,Abbah who was sitting next yana kallon Nuraz softly ya saki murmushi and then began to say "If there is nothing can i say something.?" Baba ya jinjina masa kai ba tare da ya ce komai ba sai dai hankalinsa yana kan abun da zai fad'a,Abbah ya fara magana yana yi yana kallon Nusrah who sit next to him da sunkuyayyen kai "In fact if this is the case da zai janyo anyi delaying a maganar auren,i just support the statement of two of us a matsayina na mahaifin Nusrah,saboda haka ko k'uri'a ya kama ayi ina bada goyon baya idan hakan zai sa a samu masalaha" Baba heard no surprise at what Abbah said ya yanko masa tambayar "Ko za mu iya sanin dalilinka na bin wancan ra'ayin.?" Abbah yace "Duk da ba wai zan maimaita abunda ya riga ya gabata ba,but if we look at their statements suna kan gaskiya and in my opinion ina ganin wannan ba abune da zaisa mu tsaya b'ata lokaci ana maimaita yinsa bane,batun neman aure ne da yadda za'a nemi auren ko.? If this is the case kuma sai da amincewar iyaye,a matsayina na mahaifi who is responsible ya zab'awa y'arsa miji a yanzun and in front of ur eyes,i just agreed na bada auren Nusrah ga Noor based on the legitimacy da ya yiwa rayuwarta na ba shi ita duniya da lahira,even if i was not alive i wanted u to testify,and from now on whenever he wants na ba shi damar neman aurenta a gurin aminina!" Sosai maganar Abba'n Nusrah ta bawa duk wanda yake zaune a gurin mamaki,bcos babu wanda yayi tsammanin faruwar hakan daga gare shi,Baba yana kallonsa da matuk'ar mammaki yayi saurin tarar numfashinsa "Amma ba ka ganin aikata hakan zai iya zama matsala.? Ka ba da auren yarinyarka ba tare da ka yi shawara da wani a cikin danginka ba,and ka yi bincike ba,shin ka san halin yaron kafin ka bashi damar neman auran y'arka?" Girgiza kai Abbah yayi cike da gamsuwa ya furta "If yarda ita take sawa a amince da mutum,tabbas na jima da zama convinced akan *NOOR*,and if the good worth of the man is to be assured,the good worth of Noor will be enough for any father to hope for becoming a son-in-law to him" jinjina kai baba yayi cike da gamsuwa yace "But don't u think ya kamata ace wasu cikin relatives d'inka they should know about the marriage.?" Abbah yana girgiza kai yace "A ko da yaushe mahaifi shi ne mafi girman hak'k'i ya nemawa y'ay'ansa miji,and in my opinion Noor is the best choice i can make for Nusrah,saboda na tabbatar ba za ta tab'a yin nadama akan zab'in da nayi mata ba" Baba yace "Kenan ka yarda da shi d'ari bisa d'ari?" Abbah was nodded and saying "If there is more than one hundred there is absolutely nothing that can stop me from mentioning it as my pleasure",Baba yana sak'e jinjina kai and to look at Nuraz beside him yace "Masha Allah! Idan kuwa har haka ne then i think it will not take long for us to think that everything will be fine tunda Allah ya sa al'amarin ya zo a haka."

"In Allah ya yarda,muna fatan haka" is what everyone saying,zuk'atan su Annie taf² da farin ciki suke as they see the matter come to light har ji suke yi kamar za su cire zuciyoyinsu suyi kyauta da su (lolz),Abbah yayi murmushi yana kallon yadda Nusrah ta sunkuyar da kai ta kasa d'agowa ta kalli kowa k'asa² yace "Baby da gaske yanzun ma sake tafiya za kiyi ki barni.?" She smiled and hid her face in his arm tace "Abbah ai kaima za ka sake yin aure",Baba yana kallonsu cike da sha'awa yace "Well,shin yanzun ina ne za muje neman auren? Ya kamata mu sani da wuri" Abbah yana sakin murmushi ya d'ago ya kalli Rafeek yana fad'in "Here is her father,since he is a relative of mine ina ganin ba sai anja da tsayi ba" saurin kallonsa Rafeek yayi da mamakin furucin Abba'n yana fad'in "Ni kuma.?" Abbah ya girgiza masa kai yace "Sure kai ne waliyyanta,saboda haka kai za ka bada aurenta" lumshe ido Rafeek yayi a hankali bcos bai tab'a zaton wannan karramawar da gaggawa ba,ya bud'e idanunsa a hankali yana kallon mutanen parlor'n d'aya bayan d'aya,after a while he swallowed some of the tears of joy da suke son zubo masa,Baba ma da kansa sai da yayi murmushi yana jinjina karamci irin na Abbah yace "is this ur decision.?" Abbah ya gyad'a kai alamun haka ne,Baba ya sake yin murmushin jin dad'i ya furta "Ina tunanin ya kamata ku matan ku bamu guri,u should go inside and wait for us to decide.. Kai kuma Abdullahi sai kaje ka samo shaidu yanzun ba da b'ata lokaci ba saboda ayi komai akan idanunsu" With a happy look on their faces suka amsa sannan duka suka mik'e suka nufi ciki,Yaya Abdullahi kuma yayi waje domin neman wasu daga cikin dattawan unguwar,bayan fitarsa nan ya bar Baba yana waya da wasu daga cikin amintattun abokansa na kusa,kafin wani lokaci parlor'n har ya sake cika da sababbin fuska,a nan Baba ya maimaita musu dalilin kiran na su da niyyar yaji shawaran da za su bayar,kusan duk bakinsu a had'e yake kowa ya tashi magana sai dai kaji ya bada shawaran abunda side d'in su Yaya Abdullahi suka fad'a shi yafi cancanta a bi saboda samun masalaha,cikin k'ank'anin lokaci sai duk ga shi an tafi akan wancan maganar kuma ko da akayi k'uri'a sunfi yawa,dole Baba ya hak'ura ya sakko daga kan nasa ra'ayin ya bi wancan,karo na farko kenan a tarihi da Baba yayi magana ya canja,bayan wasu y'an mintuna duka aka ware waliyyan ango da amarya a nan Baba ya bada sanarwa ga limamin unguwar bayan sallar isha'a za ayi d'aurin auren bcos yana son auren yayi albarka duk da ya so ace an bari sai washe gari Sunday,but the divine plan for the wedding was to be on that day.

Lokacin da aka idar da sallar maghreb aka yi sanarwar d'aurin aure a unguwar kowa mamakinsa da tambayar da yake yi shi ne auren waye za ayi a gidan *ALHAJI BABA MUHAMMAD* former parliament yake,bcos zuwa lokacin duk wasu y'ay'ansa na cikinsa maza da mata duk ya gama aurar da su,,kamar yadda aka tsara bayan an fito daga sallar isha'a aka d'aura auren *NURAAZ BIN HAUWA* and his bride *NUSRAH ABUBAKAR KUMO* auren da ya tara d'umbin jama'a,ka-ma daga kan y'an siyasa har zuwa manyan y'an kasuwa,yadda k'ofar gidan ya cika mak'il da mutane u wouldn't think a yau kad'ai ne aka yi sanarwar d'aurin auren ba,sai dai bayan gama d'aurin auren ne kuma wasu k'ananun maganganu began to arise as a result of a change in the name of the groom,instead of his surname ya sakasance sunan mahaifi sai aka ji sunan mahaifiya,nan take wad'anda basu san badak'alar da ta faru ba suka fara cece kuce,while those who are well versed kasuwarsu ta bud'e they begin to recount what happened since then,kafin lokaci mai tsayi labarin ya baza ko ina,abunku da maganar ya shafi manya kuma y'an siyasa.

A ranar su Annie didn't get a chance to go back to Sardauna crescent a nan k'ofar Na'isa suka kwana kasancewar yadda mak'ota suke shigowa yi musu Allah ya sanya alkhairi so they decided to spend the next day,misalin k'arfe goma na daren suna zaune cikin bedroom Annie ta shigo lokacin dawowarta kenan daga kiran da Yaya Abdullahi yayi mata ta nemi guri ta zauna tana kallon Lolly dake cike da fargaba,yadda Lollyn tayi zugum tana tunani sai ka rantse da Allah tana da masaniyar abunda yake faruwa a can waje,ajiyar zuciya ta sauke da fad'in "Allah ya kyauta",dai² nan Nuraz yayi sallama a bakin bedroom d'in tare da Bareerah wacce Annie tace ya taho da ita lokacin da ta aike sa can gidan bayan an gama d'aurin auren because she felt that if they had left her alone there kamar basu kyauta mata ba,saurin d'agowa Nusrah tayi jin muryarsa a daf da k'ofar d'akin cikin kame² bcos a time d'in daga ita sai wani women sleeveless kanta ko d'an kwali babu,before she made any attempt ya shigo ciki,a daburce ta bisa da kallo,suna had'a ido taji gabanta ya yi wani mugun fad'uwa saboda kyau da yayi a cikin kayan da ko a mafarki bata tab'a tunanin yana sawa ba,milk color shadda ne a jikinsa babban riga da y'ar ciki banda kyalli da haske babu abunda yake yi uwa uba kuma k'amshin scent's d'insa da suka cika d'akin,har ya gama yiwa Annie bayanin aiken da tayi masa zai fita yana ankare da yadda take kallonsa,cikin zolaya yana daf da k'ofa zai fita he look back at her had'e da mata winking then ya fita,tana ganin ya fice ta had'iye saliva's da kyar tana sakin nauyayyun ajiyar zuciya,Annie ta kalleta tana tambaya "Daughter lafiyarki k'alau kuwa?" A d'an tsorace ta kalli Annien tana son tambayarta but she could not speak,ganin haka yasa Annie girgiza kai tana b'ata rai tace "Tashi ni ki ba ni guri tunda wankan yana miki wahala" sumi-sumi ta mik'e ta nufi bathroom,bayan shigarta Annie tana kallon Lolly and exclaims "Wai yau lafiyarki k'alau kuwa?" D'agowa tayi ta zubawa Annie ido ba tare da ta ce komai ba,Annien ta harareta tace "kin zuba min ido and u didn't even talk to me,i said are u okay?" Lolly gives her a kind of smile but kallo d'aya za kayi masa ka gane irin a babu yadda mutum zai yi ne ya yisa,Annie ta tab'e baki trying to talk to Bareera ta ji Lollyn ta furta "I just don't know what's wrong with me,but haka nan yau duka nake jin fad'uwar gaba" Bareerah tayi mata sannu,Annie kuma was advising her to pray,if something was about to get out of her window it will come to her with ease.


In the morning gidan was once again filled with family and friends,but duk wannan taron ko kad'an babu Nusrah bare Nuraz kasancewar tun safen misalin k'arfe 11:00am suka fita,shi ya kaita gurin saloon da tace za taje tun jiyan,a can aka yi mata gyaran jiki da k'unshi,daga can kuma ana gamawa instead of da suka taho ya dawo da ita K'ofar Na'isa sai taga sun d'auki wani way d'in daban,a d'an tsorace take kallonsa ganin suna nufar Sardauna crescent,but ta kasa bud'e baki ta tambaye shi abunda za suyi a can har yayi parking,yana tsayawa kuma bai tsaya yi mata magana ba ya bud'e motar ya fice,tana nan a zaune tana kallonsa ya bud'e entrance d'in parlor'n ya shiga,after a long moment of silence he could think of calling her over the phone,tana d'auka yace "What are u doing outside?" A dake tace "Me.. Well.. what are we going to do here?"
"Kamar ya me za muyi.?" Ya mayar mata da tambayar,tana sauke ajiyar zuciya a wahalce tace "I thought za mu koma can",tab'e baki yayi yace "Kinga ni ba na son aikin wahalar da kai,just come in i'm waiting!" Her hand where clenched to her chest as the pain in her face worsened,she quickly closed her eyes cikin in'ina tace "Dan Allah ka yi hak'uri ka zo mu tafi" lumshe idanunsa yayi yana shafa kwantaccen dark beard d'insa,in a low voice yace "What are u afraid of.?" Shiru tayi because literally she just can't seem to say what she is afraid of,katseta yayi da fad'in "Ke nake jira kada kisa mu b'ata lokaci a nan,since u want to go back there and don't let Annie to start making phone calls tana tambayar abunda ya tsayar da mu" yawun tsoro ta had'iye tace "To amma ai.." Saurin katseta yayi da fad'in "Babu wani to amma,abunda nace ki shigo ciki ki same ni,if u let me out abunda kike tsoro zai faru" a d'an tsorace ta bud'e ido za tayi magana ya katse kiran,she was silently thinking,ta d'auki tsayin mintuna biyar kafin ta yi shahada ta bud'e motar ta fita,she slowly walks as if she doesn't want to come har ta tsaya a bakin entrance nan d'inma ko kafin ta bud'e k'ofar ta shiga sai da tayi jim tana tunanin anya ya kamata ta shiga kuwa? Saboda yadda zuciyarta take cike da tsoro har ji take yi kamar tana jin fitsari,da kyar ta aro jarumta ta tura k'ofar ta shiga had'e da yin sallama,yana zaune saman armchair that he could see everyone who entered the parlor,yadda tayi wuk'i-wuk'i da ita sai da yaso yayi dariya,but ya danne dai bai yiba yace "have a sit please" she continue to lift her legs and sit on the armchair that was far away from him,the wicked smile released yana k'ura mata ido yace "Come back here" he spoke yana nuna mata kusa da shi,she watched him with her eyes da suka yi raurau suna shirin fara zubar da hawaye,kansa ya d'auke gefe as he feels that if he continues looking at her he may lose his senses and she can realizes what he means,idanunta duk sun cicciko da hawaye dan gani take yi wani abun zai mata shi yasa duk ta firgita,bai damu da yadda tayi ba yace "I have only one problem idan kika bi ni a yadda nake za kiji dad'in zama dani,but the truth is a rayuwata na tsani idan nayi magana sai na sake maimaitawa and u know that" Sadly she got up tana juya idanunta and returned to where he was,but then she sat down from the corner not letting them sit too close,ya kalleta and to look at the distance between them yana had'e rai ya furta "Now what is all this space? That is no secret between us? whenever i say something u must be kind to me to repeat it or what does that mean.?" Quickly hawayen da take tarawa a idanunta suka fara gangarowa,he looked at her with great vigor ya furta "Have i done anything to u before? Uhn! Lallai yarinya da sauran ki" saurin sunkuyar da kanta tayi tana goge hawayen,yana matsowa kusa da ita ya furta "What are u doing? Ke baki san wasa ba duk sai ki firgice?" She looks up at him with amazement,ya d'aga mata gira yasa handkey d'insa yana goge mata fuska,tayi k'uri tana kallonsa da mamakin abunda yace,kallon idanunta yayi yana sake d'aga mata gira yace "What.?" Saurin girgiza kai tayi ya tab'e baki yana fad'in "Any way! Magana ne nake son muyi,ina son sanin abunda kike buk'ata game da kayan lefe" nauyayyen ajiyar zuciya ta saki wanda yasa shi kallonta,ta d'auke kai gefe tana sakin murmushin samun nutsuwa,jin ta yi shiru ya kalleta yace "Baki ce komai ba,al'halin na san kin ji abunda nace" tana rausayar da kai gefe tace "Me zance ni.?" Ya d'age shoulders yace "How do i know what u want to say.?" Juyawa tayi tana kallon hanyar bedroom d'insu tace "Duk abunda ka yanke ni ba ni da matsala da hakan" tana fad'a tayi saurin mik'ewa za ta bar wajen,he quickly took her hand and looked at her yace "Sit we haven't finished" a marairaice ta juyo tana fad'in "i'll be back" yace "Ina ne za kije da kika tashi.?" Tace "Please akwai abunda zanyi" yace "what is it.?" She was silent because she was ashamed to say that fitsari za taje tayi,even though she knew he was doing it but da kunya ta fad'a,he looked at her with a shy look yace "Fitsarin ne ba za ki iya cewa shi za kiyi ba.?" A mamakance ta kalleshi but ta dauje tana fad'in "I'm not going to do it" yana had'e rai yace "Tunda ba shi bane zauna mu gama maganar" marairaicewa tayi tana fad'in "Please ka bari to na dawo" yana sake had'e rai yace "u don't need to go anywhere else" kamar za tayi kuka saboda ta san ya gane what she was going to do tace "Please ba don ni ba ka bari naje" how her face was yasa shi sakin hannunta da sauri ta bar wajen,tana tafiya yayi murmushi to find that she was just not able to tell fitsari take son zuwa tayi,baya yayi ya kwantar da kansa yana sakin murmushin da na kasa gane ma'anar sa,almost three minutes with his eyes locked then he got up and followed her,as he was coming in ita kuma tana fitowa daga bathroom ya bita da kallo mai cike da tuhuma,sunkuyar da kai tayi tana blushing because ta fahimci irin kallon da yake mata,bata ankara ba taji yana tambayarta "Yanzun kuma me za kice Mr's NOOR.?" She started nodding and leaning against the bathroom door tana yin murmushi,shima murmushin yayi yana matsowa inda take tsaye,a daf da ita ya tsaya irin bai fi three inches su had'e ba,yace "Tambayarki nake yi me kika yi.?" Ji tayi kamar ta tsaga k'ofar ta shige ciki dan kunya,yasa hannu ya d'ago chin d'inta yana kallon kyakykyawar fuskarta da aka yiwa light make up,cikin wahalallen murya ya furta "Are u a deaf.?" Tayi murmushi tana sake runtse ido,ji tayi ya furta "Well,since u stop talking to me,let me do something da zai sa ki bud'e baki kiyi magana" girgiza kai tayi alamun a'a bai saurareta ba ya dafe door d'in da take jingine a jiki da hannunsa d'aya,d'ayan kuma ya rik'o chin d'inta da shi yana matsar da fuskarsa dai² nata,jin saukar numfashinsa a saman fuskarta a tsorace ta bud'e idonta tana zaro ido,dariya yayi wanda yasa hak'oransa bayyana yana d'age mata gira d'aya yace "what.?" Tayi saurin girgiza masa kai,yana sake sakar mata murmushinsa mai kyau yace "Oyah! Close ur eyes to tunda babu komai" da sauri tace "What would u do for me idan na rufe.?" Dariyar da yake yi ya tsayar yace "Ke dai ki rufe za kiga abunda zan yi ai" girgiza kai tayi za tayi magana yayi saurin rufe mata baki da hannunsa tana sake zaro ido taji ya sumbaci hannunsa dake bakinta a hankali kuma ya juya yana fad'in "Matsoraciya kawai!" Dariya ta samu kanta da yi ganin ya bar gurin tana lumshe ido ta dungure kanta da fad'in "Gaskiya na ji tsoro sosai" saurin juyowa yayi yana kallonta yace "Me kika ce?" Saurin bud'e ido tayi tana girgiza masa kai tace "nothing" tsayawa yayi kallonta da tunanin anya hakan ne kamar yadda ta fad'a d'in duk da ya so jin abunda ta fad'a,a hankali kuma dai sai ya juya yana kama hanyar closet d'insu yake fad'in "Zo ki d'auki abunda kike buk'ata mu tafi." Bayan sun gama d'aukan abunda za ta buk'ata shi da kansa ya d'aukar mata kayan suka fita suka kama hanyar komawa K'ofar Na'isa inda yan uwa suke ta faman hidimar yin wunin biki.

*****
Da daren ranar bayan taron biki ya watse suna ta shirin komawa Sardauna crescent Baba ya aiko ayi kiransu,and at that time they were alone Annie tana yiwa Nusrah Nasiha,Lolly and Bareerah by their side suna saurarensu,so they stopped what they were doing in response to Baban's call,lokacin da suka shigo sun tarar da parlor'n a cike da y'an uwansu maza sai Abba'n Nusrah dake zaune next to Rafeek,and he's also sitting next to Yaya Abdullahi,Lolly ta kalli inda yake as she wondered why he was being invited to a meeting where they thought dan su da y'an uwansu kad'ai aka yisa,tamke fuska tayi ta d'auke kai daga kallon da yake mata tana sakin siririn tsaki,bai daina kallonta ba har ta zauna sai da Abba'n Nusrah ya tab'a shi cikin rad'a yace "Aboki ba kallonta za ka tsaya yi ba" saurin kallonsa yayi da fuskar tambaya Abbah yayi masa alama da ido k'asa² yace "K'ok'ari za kayi ta dawo gare ka,shi ne kawai za ka samu damar wanke laifinka" lumshe ido yayi yana fad'in "Kana ganin za ta yarda da ni kuwa.?" Abbah ya gyad'a masa kai yana fad'in "for sure she still loves u,but she's just angry at what u did to her" sake kallon gefen da take yayi yace "I don't think har yanzun tana.." Maganar Baba ce ta dawo da hankulansu kansa,inda yayi sallama had'e da yin addu'ah,duka suka amsa masa cikin had'in baki,Baba yana kallonsu d'aya bayan d'aya then he began to say "Dukkan nau'ikan godiya sun tabbata ga Allah,wanda yayi nufi mu had'u a wannan ranar a kuma dai² wannan lokacin,sai dai

Please Login or Register in order to submit comment