Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

take jira ta fasa masa kuka,once he pulled her closer ta kwanta a jikinsa tana kallonsa,a hankali ya nufo lips d'inta,tana jin yadda yake tsotsan lip d'in tayi k'ok'ari dai tana taimaka masa,sai da ta bari sunyi nisa ta tuna abunda ya faru da sauri ta matsa gefe tana hawaye,ya matso inda take jikinsa yana rawa yace "what else?" Tana kuka tace "ni kawai ka d'aga min hankali,yanzun dan kana son abu sai ka yi min haka zan gane?" Jikinsa yana rawa saboda ya je limit d'in da bazai iya hak'ura ba yace "I'm sorry Roohii,but ni ba wannan bane damuwata,na san kina yi min komai,a duk lokacin da nake buk'ata kina bani" cikin kuka Nusrah tace "tou ni dai gaskiya bazan yarda ba sai ka fad'a min abunda nayi maka kake fushi bayan da ba haka muka fita ba" lallab'ata ya fara yi amma duk ta botsare tace ita sam sai ya fad'a mata,yana mata wani irin kallon buk'atuwa yace "kin san irin son da nake miki babu k'arya cikinsa,mene ne buk'atar sai na tsaya fad'a miki dalili na?" Tana jin ya fad'i haka ta gane abunda yake nufi amma dan taji ya fad'a da bakinsa sai ta sake fashewa da kuka,da sauri ya rungume ta a jikinsa sosai idanunsa a rufe yana matse su yace "Please Roohii u know i don't want u to cry,i'm just telling u that kina d'auka wasa nake yi,yana tayar min da hankali a duk lokacin da ake yinsa kusa da ni ki bari please" da ya fad'i instead of ta rage sai ta k'ara volume tana ture shi,idanunsa a rufe har lokacin tana ta yi masa ihun kuka,yayi shiru bai sake cewa da ita komai ba,ta jima tana ta kuka da shure² lokaci d'aya ita dai taji jikinsa ya fara wani irin karkarwa kamar wanda ake kad'awa mazari,kukanta ne ya tsaya cak da sauri ta fara jijjiga shi tana kiransa,abu kamar wasa sai ga shi ya dawo mata tamkar mai iska,tana hawaye ta fara bashi hak'uri,da taga babu haza jikinsa yak'i daina rawar da yake kamar wanda ake jijjigawa babu b'ata lokaci ta haura samansa ta k'ank'amesa tana hawaye ta fara yi masa abubuwa iri²,idan taga wannan bai yi ba sai ta canja tana ta kuka,ta shiga tashin hankali ba kad'an ba ganin yak'i motsawa,wani magana da suka tab'a yi wata rana lokacin tana kwance jikinsa da dare yake cewa "Baby!" Tana dariyar tsokana tace "Suna ka sake min ne?" Yayi dariya shima yace "No! I'm just interested in calling u" tayi dariya bata ce komai ba,sun yi shiru a hankali taji yace "kin san wani abu?" Tace "A'a sai ka fad'a" yana yi mata tafiyar tsutsa a baya kamar ba zai ce komai ba tana lafe a jikinsa ta kasa motsawa taji ya shagwab'e mata da wani fitinanniyar murya yace "Suck me off please",kunya taji ya bata ta rufe idanuwa,ya sake cewa "pleaseee" yadda yayi furucin yasa taji jikinta ya sake mutuwa,amma dan kada ya gane sai ta turo baki tace "wai tou baka gajiya kai?" Murmushi ya saki mai sauti had'e da wani irin sheshshek'a a dai² kunnenta,just as he thought haka yaji ta sauke wani wawan ajiyar zuciya tana mutsu² a jikinsa,dai² kunnenta yace "I'm jusk like it and baki yi min ba yau za ki yi min wayo!" Saurin dawowa tunaninta tayi looking at him ta kasa yin komai while shi kuma yana nan yadda yake,shahada kad'ai tayi ganin there's no way da zai b'ille mata than tayi hakan,cikin gaggawa ta tattare sumar kanta ta mayar bayanta hawayenta har lokacin sun k'i tsayawa ta zare kayan jukinta shima ta cire masa,muryarta tana rawa ta furta "I'm so sorry Hayat,pleaseee forgive me!" Kuka sai son fin k'arfinta yake,da gaggawa tayi kasa tana rufe ido kada ta kallesa tasa dick d'insa in between her palm sai da ta wani yo ajiyar zuciya kafin ta d'an girgiza ta matsa,a hankali ta d'an zaro tongue ta fara licking,sannu a hankali tana ci gaba da shigar da ita bakinta tana sucking like she had a lollipop,lokaci d'aya yayi wani mugun zillo yana sakin ajiyar zuciya,sai kuma ya fara dawowa,a hankali ya d'an bubbuga kanta kad'an ba yadda za taji zafi ba,as she feels like he is breathing out quickly,ta fara realizing he is back to normal,but bata yi niyyar kyaleshi ba yau ta rantsewa ranta sai ta ga k'wal uwar daka,ya sake tab'ata muryarsa kanta bata fita sosai sak patient yace "please sake ni bana jin dad'i sam" wani irin damuwa taji ya lullub'eta and ta san abunda yace kawai ya fad'a ne,bata kula maganarsa ba bcus ita dai yau ko me zai faru ta lashi takobin sai ta wanke kanta,da sauri² ta koma sucking nasa off tana licking kamar wata sabuwar mayya har wani gantsarewa take tana shafo chest da sakin wasu irin k'ananun groans masu tada tsumi,lokaci d'aya sai ta cire bakinta ta sake yin k'asa,bai yi tsammani ba yaji tana sucking masa twin had'e da mulmularsu da baki tana sucking in sai ta yo out,wani irin ihun dad'in ya sake yana rik'e da kanta bai san lokacin daya furta "ohh! Yeahh! Continue please,i really like ur style" sai surutu iri² yake mata bai san inda kansa ma yake ba,ta sake kamo dick d'in ta mayar bakinta wannan karon sai ta fara masa wani irin zuk'a kamar wacce take shan abu mai mugun dad'i da straw,tana hakan kam ya sake birkicewa surutai kawai yake zuba mata yana ihun "I'm going to pour it out baby!" She never gave up on him duk da yadda abun ya mugun cika mata baki she just tried to please him,ana hakan bata bari ya cire ba ya fara pouring mata cikin baki,then he removed himself to continue to poured,sai da ya gama tsaf ya kwanta yana maida numfashi sai kuma ya tashi ya kaita bathroom,tana gama fitar da abun bakinta taga yana binta with a look that was full of love and passion bcus yau duk ta gama tafiya da shi,especially yadda ta nuna sam bata jin kyankyamin abunda ya fito daga jikinsa,nan da nan yayi finding kansa da tsotsan ko ina na jikinta,a hankali ya d'auketa suka yi waje,saman bed ya ajiyeta,tayi saurin kallonsa za tayi magana,idanunsa kad'ai da suka sauka cikin nata suka hana mata cewa komai saboda wasu irin ruwa² da taga sun taru cikin su silently ya furta "let me avenge u" sai yayi k'asa,there was no denying than tayi masa yadda yake so,duk ya juya ta haka take binsa,ya kafa bakinsa jikinta ya fara zuk'ar ni'imar ta,yadda take wet da asalin ni'imar ta suka k'arawa abun armashi,bcus already ma har ta jik'e pant d'inta kamar wacce ta tsula fitsari,he pulled the pant down,slowly yayi reached headquarter with his middle finger and the one near the thumb and to play with her,the pleasant situation in which they found themselves ya mantar da su komai,basu san komai ba and basa tunawa da kowa sai kansu kad'ai,after a long period of time da suka yi spend manne da juna,Nusrah ta fara bashi hakur'i kan abunda tayi masa,yayi mata murmushinsa mai kyau yayi sucking lips d'inta then yace ya manta abunda ya faru ta bashi labari what had happened daga farkon tahowarsu from hospital,ta kuwa dage sai surutu take masa tana fad'a masa sai da tazo kan abunda yayi bayan sun fito daga room d'in asibitin sai kuma ta kyab'e baki cike da shagwab'a wai ita dai ya fad'a mata laifin da tayi masa yayi fushi because tunaninta ya bata ta yi masa wani abun cikin rashin sani,wani makirin murmushi ya saki mai sauti a kunnenta yace "I'm just jealous ne naga ana kallemin mata a sadaka,that's why ma nace muje hospital" kallonsa ta tsaya yi baki bud'e sai daya rufe mata bakin,ta kuwa had'iye saliva's tace "tou ai bamu je hospital d'in ba ma" ya d'aga mata gira yace "waye yace bamu je ba?" Tace "naga ai we just came home from there" yayi murmushi yace "Are we not in hospital? Or did u forgot yanzun kika gama bani first aid?" Ido tayi saurin rufewa wai ta ji kunya yayi murmushi a kunne ya rad'a mata "za'a k'ara min wani?" da wani makirin muryar da yake kame mata zuciya,da sauri tace "No! I have nothing to add to u,just muyi wanka mu koma" ya shagwab'e mata kamar yaro yace "please wife kad'an fa,irin na yanzu za ki sake yi min" dukan wasa ta kai masa cikin shagwab'a tace "ni dai a'a" sauketa yayi daga jikinsa ya juya mata baya "shi kenan an fasa komawa sai gobe tunda baza ayi min yadda nake so ba" ta sako hannayenta quickly ta k'asan arms d'insa ta mak'aleshi tare da kwantawa a bayansa,cikin shagwab'a tace "C'mon ai na ce zan yi,ka bari muje mu dawo,kaga kada aga mun dad'e ne" ko me ya tuna da sauri yace "ni dai ban yarda ba" tace "da gaske fa nake yi" ya tab'e baki yace "wayo kawai za kiyi min ai na gane ki" bata kawo komai a ranta ba tace "Ok! Since u don't agree muyi deal tou" da sauri yace "Ehhh ayi tou" tana dariya a bayansa tace "kawo hannunka mu k'ulla" he couldn't figure out what she meant sai da ta rik'o hannunsa,k'aramin yatsansa ta rik'o tasa nata a ciki ta juya kamar me d'aure abu tace "shi kenan mun k'ulla" yayi dariya yace "what if u broke the promise?" Ta girgiza kai numfashinta yana sauka gefen kunnensa tace "Bazan karya ba ai bcus i know the sentence of betrayal and falsehood" murmusawa yayi sosai da yaji ta ce haka,and dama ya santa if za ta yi straight to the point take fad'a,and whatever he wants ko ba ta so whenever ya zo da buk'atarsa tana k'ok'arin ta faranta masa,tana bayansa a mak'ale yace "Oyah! Shall we take a bath then sai mu tafi?" Ya k'arasa maganar da alamar tambaya "Ehhh" tace,yace "Ok" sai ya tashi da ita a bayansa suka wuce bathroom.

They didn't take long time suka sake shiryawa suka fito,wani motar daban suka d'auka suna tafiya cikin mota sai hira suke kamar ba su ne wad'annan miskilan ba da abaya magana take musu wahala,yana driven almost half of her body was in his body,yana kallon hanyan da ya kasance babu wasu abun hawa sosai yace "Roohii!" Ta d'ago fuskarta kad'an tana kallon gefen fuskarsa,da tayi haka yasan tana jinsa sai yace "mene shawaranki?" Tace "on what?" Yace "me kike ganin ya dace mu siya for baby's and Annie?" Tayi shiru tana tunani a hankali tace "duk abunda ya dace a siya kawai" ya b'ata rai yace "what have i asked u?" Tace "mene ne shawara na kace" ya kad'a kai yace "ke kuma me kika yi?" Dariya tayi tana pecking cheek d'insa tace "ni dai Allah ban san me zan fad'a ba,kawai sai munje za mu zab'a abunda ya dace ko?" Shiru yayi sai kuma yace "Ok! Hakan yayi" har sun yi nisa da gida Nusrah tace "ba muyi waya mun tambaya ba fa ko sun koma gida" murmushi yayi yace "no suna hospital,baza su discharged nasu yau ba",suna shigowa ward da Annie take,suka tarar bak'in da suka zo basu tafi ba har lokacin,da sauri ya rik'o hannunta yana tsuke fuska,tana yin magana sai taji yace "Um'um" ta kalli yadda fuskarsa ta koma ita dai kamar za ta fashe da dariya,ta daure dai tana ta b'oyewa,sam basu kula da Mr Rafeek a wajen ba sai da suka kusa k'arasowa,kasancewar ba ya k'asar ya je taro Egypt da suka yi waya Abbah ya sanar da shi haihuwar shi ne fa ya taho,Nuraz ya bud'e ido sosai yana kallonsa sai kuma ya saki fuska yana murmusawa yace "Hi Dad!" Yana d'aga masa hannu,Rafeek looked at them with a smile yace "hello beta" to them as well,suna zuwa Nuraz ya rungume shi yace "welcome back Dad ya hanya?" Rafeek yace "Alhamdulillah" Nuraz da wani shegen shagwab'ar sa tun na yarinta da yake ma Annie ya d'an ja jikinsa kad'an yace "i just forgot fushi muke yi da kai ma Daddy tunda bamu san za ka dawo ba" Rafeek ya biyewa d'ansa yana shafa kansa yace "really apologize beta kaina bisa wuyana,but it's not my fault ku yi blaming Abban ku" ya k'arasa maganar da nuna Abbah,Nuraz ya zaro ido kamar ya ji tsoro yace "A'a ba sai mun ce komai ba tunda Abbah ne mun hak'ura ko Roohii?" Ya k'arasa maganar da yiwa Nusrah tambaya,ta kuwa d'aga masa kai tace "Ehhh mana" babu wanda alak'ar sun bata burge ba cikin y'an uwan su Annie,it was there Nusrah tayi k'asa da kai to greet her father-in-law and welcomed him,ya amsa fuskarsa a sake sai sa musu albarka yake yi,a nan Baba ya nunawa Nuraz danginsa na b'angaren Lolly and introduces him to them,haka Nusrah ma matsayin matarsa,they were all surprised wai Lolly tana da saurayin d'a kamarsa Annie kuma sai yanzun ta haihu,even though sun samu labarin abunda ya faru a bayan but basu yi tsammani ba,bayan an gama nuna masa y'an uwa sai ya d'an sake,da mazan suke maganar neman masauki ma Hajiya ce tace "wane masaukin sai dai idan ba ba duniyar kou?" they stayed in the hospital har dare,lokacin sun fito za su tafi kuma suka ga motoci manya na alfarma da securities,they were not surprise dan tun a karon farko da suka ga Rafeek suka ganeshi saboda yawan maganarsa da jin sunansa a news,so duk basu gama tsinkewa da al'amarin ba ma sai da suka shigo mansion,nan Guy's suka fara raina kansu Hajiya tace ai sai su tafi apartment d'inta duka,suma su Lolly sun had'a kai ita da mijinta suna sai dai a raba tsakanin su da Hajiya,Nusrah was on the sidelines suna kallon drama,da suka ga abun ba mai k'arewa bane Nuraz ya rik'e mata hannun yace "Let's go inside Roohii,idan sun gama duk za su hak'ura" yana fad'a suka yi sallama da y'an uwa suka wuce apartment d'insu,a hankali Junayd yayi murmushi yana taba Kazim yace "I wish i could find a woman like this babe" Abdoul dake gefe yana jinsu because shi dama ahlus'sunnah ne yace "babu dai kyau kallon matar wani" Kazim yayi murmushi yace "wollahi broah ko ni ma ban yi tunanin tana da aure ba da farkon har na ji na fara wani tunani a raina" Junayd yayi murmushi yace "dole ne ai ko wane ne ya ganta yaji bak'on yanayi" shi dai Abdoul yana ji yace "tou sai kuyi musu fatan alkhairi,and mu kuma Allah ya zab'a mana wasu" Kazim yace "ameen brother."

Sai da Annie tayi spending five days a hospital sannan aka sallame su,alhamdulillah jikinta ko da yaushe sai kyau yake yi,tana sake warkewa baby's suna samun kulawa,ranar da aka sallamesu da yake da safe ne,y'an uwa suka yi musu rakiya zuwa gida,Nusrah kam ita dama Nuraz cewa yayi ba sai sun je ba tunda sallama ne kawai zuwa dare sai suje,bcus kullum suna hospital d'in tunda aka yi haihuwar even though ta so ta je ayi rakiyar da ita,sai da ya bari ta gama fushin da yamma suka fita siyayya,wani babban mall ya kai su a can suka yi ta jidar kaya duk abunda za su siya na mazan iri d'aya suke d'auka,ita kuma baby girl sai a d'auko mata na mata wanda colour d'in yayi dai² da na brothers d'inta,Nusrah duk ta fi zak'ewa wajen zab'en kayan baby girl,suna gama siyayyar an musu packaging kayan a manyan bags aka fitar musu da su,aka sa musu kayan a back seat then suka d'auki hanyar gidan Annie,lokacin su Hannah da Afaf sun zo gidan sai tambayar Nusran suke yi sai gasu suna shigowa da manyan bags hannu biyu²,Annie da kowa da yake gidan sunyi mamakin kayan da suka jido,ita kam ma har fad'a tayi musu,Nuraz ya jingina da ita kamar yaro ya shagwab'e yace "Annie! Idan bamu yi miki ba a duniyar nan waye za mu yiwa?" Before yayi adding wani phrase quickly tace "tou Allah ya muku albarka ya raya min ku,but what u do not understand is that kayan ne sunyi yawa" su dai sun riga sunyi haka suka nuna mata babu komai sai a bayar da wasu. Kwanaki suna ta tafiya,ranar suna da yake ba wani taro za ayi ba duka dai family ne kad'ai but they plan to have a dinner at the mansio,ranar suna da yamma Malam suka yi waya da Abbah yace anyi rad'in suna,suna gama magana Abbah ya fad'i sunan yaransu but right away Annie had recently known tare ma suka yi shawara,ita macen ansa mata KHADIJAH named Nusrah's dead mother za su na kiranta da (Afroze),sai Alhassan shi kuma MUHAMMAD (sunan Baba),shi kuma Alhussain (sunan Malam) USMAN nicknames d'insu (Alhassan) da (Alhussain).


On the night at the mansion suka gudanar da k'ayataccen dinner na iya family d'in,samari da y'an mata da suke nan kowa ya kame mutuncinsa kada ayi abun kunya,while a bayan fage kam tuni suke da digit d'in juna,shi Junayd shi ne yake son Kalthom y'ar wajen Maimunatu,Abdoul kuma Hannah,sai Kazim shi kam Afaf ce ta san,daga Nigeria gefen Abbah nobody came except Malam alone yazo yaga jikokinsa and to see where Mr Sajid and his family were living,Aatif ma yazo dinner d'in though he did not want to come Daddy yace dole ne yaje,abun family bai isa ya ware kansa a ciki ba,otherwise kuma sai dai ya canja wani mahaifin,haka ya zo amma abun mamaki daga Nuraz har Nusrah da take jininsa babu wanda ya kalleshi bare su nuna sun sansa,duk ya takura da zaman su kuma kamar had'in baki a gaban kowa was not ashamed to express their love to each other,while on the other hand,if Aatif tried to run away sai yaga hankalin Daddy yana kansa,dole babu yadda zai yi haka ya zauna,yana kallon yadda Nuraz da su Kazim suke fira suna dariya amma suna had'a ido da Nuraz ko akace "Aatif baka ce komai ba,ba ka magana ne?" Sai yaga fuskar Nuraz ta canja ya gimtse,sai dai kawai yayi musu murmushi ko yace "no kawai hiran nawa ne bai zo ba",Nusrah ma ana can cikin y'an mata sai hidima suke yi,da yake ita kad'ai ce take da aure amma kansu a had'e yake dukansu,lokacin da za su tafi Aatif ya fi kowa murna,suna barin gidan kuwa Daddy yace da wa Allah ya had'a ni ba Aatif ba,nan ya dunga masa fad'a,jikin Aatif ya sake yin sanyi but the other side of his mind had something da yake k'ullawa,har suka isa gida bai sake ko tari ba.

Bayan su Aatif sun bar mansion Maimunatu ma sun zo tafiya,but su Kalthom kam suka ce su dai ta barsu suyi 2 days wai ita za su yiwa wayo,Hajiya tana kallonsu ta tab'e baki bata kula su ba,su Annie ma dai they had already gone don Abbah yace ba za su kwana ba,Nuraz who was staying with Kazim and his brothers ganin lokaci ya fara nisa yayi musu sallama and passed away because his Sahiba was already in their apartment after su Afaf sun tafi,ya fito yana tafiya hannayensa zube into his trouser pocket wani security ya zo da mota,Nuraz yace yaje yana son takawa da k'afarsa though akwai tafiya tsakani,ya fara tafiya iska sai kad'awa take gwanin sha'awa,da ya shigo bai ganta a ko ina ba ya wuce bedroom,a saman sofa ya hangota d'aure da towel ta yi shiru kamar tana tunani,yayi sallama sai yaga kamar ma bata ji ba,murmushi yayi ya taka a hankali yana zuwa kusa da ita sai bai yi magana ba,ya kalleta sosai yaga bil'hak'k'i tunaninta take yi bata san da shigowarsa ba,haka nan yayi decided to insert his fingers cikin sumar kanta dake kwance saman kafad'arta,a hankali kamar mai susa ya fara mata wasa da su yana yamutsawa,as he thought it haka ya kasance,a firgice yaga ta bud'e baki za ta yi masa ihu,sai kuma k'amshin scent d'insa da suka daki hancinta,ta dafe k'irjinta dake bugawa da sauri² tana turo baki because she was frightened at first,a hankali ya zauna next to her yana tambayarta "tunanin me kike yi na shigo baki ji ba?" Shagwab'e fuskarta tayi kamar za tayi kuka tace "ka dai tsorata ni" idanunta sun tara hawaye kad'an take jira ta fashe da kuka,silently yace "O'ohhh! Sorry,na yi sallama duk baki ji ba ma ai" ya rik'o fuskarta yana kallon idanunta dake cike taf hawaye,ta gyad'a kai tace "to ba kai nake jira ba tun d'azun,ina tunanin lokacin da za ka shigo,na ga dare yayi sosai,shi ne ka ba ni tsoro kuma" as her lips moved and spelled out the words cike da shagwab'a su suka k'ara tsuma shi,yayi murmushi ya sauke forehead d'insa jikin na ta,a hankali yana ci gaba da kallon lips d'in tan ya sauke tip noise d'insa,yana yin haka ta san me yake nema da sauri tace "wankan fa?" Muryarsa a shak'e lips d'insu yana gugar juna yace "Not now" as she felt him say so calmly tace "What about food?" Though she knew a k'oshe yake neman magana kawai ya kaita tambaya,bai ce komai ba shi kam sai sucking lips dinta da ya fara a hankali,wasu kind of joyous da suke intersect through their brain ya k'ara masa azamar ci gaba da sucking nasu har wani sauti suke bayarwa,ita kanta gwanar da yake kwana biyu duk suna hanya ba su da wani isassun lokaci,kullum suna hanya da sun dawo daga gurin Annie kwanciya kawai suke yi,skul kam ma bata wani shiga sosai gara shi idan ya ajiyeta gidan Annien yana zuwa hospital sai ya tashi,daren yau kam sam suka kasa hak'ura sai da sun raya shi,then suka yi wanka suka kwanta a gajiye.....







#Ku k'ara hak'uri rashin NEPA yasa sam ba na samun yin update on time,and in sha Allah ma saura kad'an muje k'arshe.





#Share pls.
#Asli Smasher.
💠💠💠💠💠
*©®2020.*



*'DAN MACE..*
(Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥



*WATTPAD:REAL-SMASHER898.*
https://my.w.tt/29u2S26SG2


Pᴀɢᴇ 52.
#Sᴜʀᴘʀɪsᴇᴅ

Day's are long gone yayin da haihuwar Annie ma kad'ai yanzun about three months kenan ake magana,yara sun yi wayo sunyi b'ulb'ul da su maa sha Allah,da yake kuma none of their parent yake da duhun fata idan ka kallesu sai ka yi tunanin yaran turawa ne saboda yadda suke gwanin sha'awa da shiga rai kullum suna cikin ado,Baby Afroze suna sake yin wayo kamanninta da Nusrah suna bayyana,though brothers d'inta ma they look more like her but da yake ita mace ce sai kamar nasu da Nusrah yaso ya b'aci,jikin Annie ma dai zuwa yanzun masha Allah komai ya koma dai² idan ka ganta u will never be sure ma itace ta haife kids d'in saboda yadda suke da kazar².

While on the other side kuma tsakanin su da dangin Innarsu zumunci suke yi sosai as if they had been with their family for a while,and at that point da aka samu wad'annan changes lokaci d'aya sai ga maganar zuwansu Nigeria ya sake tasowa,it was during this time aka fara decide what time ya dace a tafi,a hankali sai kuma Nusrah ta fara ciwo a tsaitsaye,hankalin Nuraz sam yak'i kwantawa musamman da yaga ciwon nata sai dare yake tashi,da rana za tayi harkokinta but da zaran maghreb ya fara yi sai zazzab'i,babu shiri suka shirya zuwa hospital,a nan Dr Paredes yayi confirming nasu she has an eight-week-long pregnancy,al'amarin ya bawa kowa mamaki,shi kam gogan wani irin farin ciki ya shiga nunawa a fili da bayyana godiyar sa ga Allah da ya sake azurta shi da kyautar da ya jima yana rok'o especially for not expecting it near,and it was there he again unveils the new chapter with all his love and care,tsirfa irin na mai ciki kuwa a lokacin idan ya motsa mata duk abunda ta

Please Login or Register in order to submit comment