Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya sake ɗauke wa a jikina

Lantana na ɗaki ta jiyo ihun nawa, don haka da gudu ta taso ta fito ta nufo ɗakin nawa sabida a tunanin ta ko wani abun ne ya faru da Ni, tana zuwa ta tura ƙofan ta shige.
[08/07, 10:13 AM] نفيسة OumƊahira: 💎💎💎💎💎💎💎💎
    *RAYUWAR MADINA* 💧
💎💎💎💎💎💎💎💎


_Writing Story:_
*NAFISAT ISMA'IL*
           _(UMMUDAHIRA)_
*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT🧝*



*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* 🌞

```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS💪)```

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

       *P.W.A✍️*





            *SADAUKARWA*
_Na sadaukar da wannan littafin ga ƴan uwana Mata waɗanda suka fuskanci uƙuban rayuwa a zamantakewar su na Aure, Allah yasa mu dace ya kawo mana ƙarshen wahalar rayuwa._










______________ *EPISODE 12*
_____Abun ya ɗaure mata kai ganin Alhaji ya sake hayayyaƙe wa yarinyar, salati ta zabga tana kiran sunan shi hankali a tashe

A firgice cikin sauri ya ɗaga ta yana sauka daga kan gadon

"Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un...! Wannan wanne irin abun kunya da rashin imani kake son aikata wa? Anya kanka ɗaya kuwa ka san abun da kake yi?"
Sai ta sake buga salati hannu a ka cikin ruɗanin abun da ta gani

Yayinda Alh. Badamasi ya kasa furta komai sabida ganin asirin sa ya tonu, bai san ma da wacce kalma zai kare kansa ba, sai faman zare ido yake yi; ya kalli inda Madina take kwance ya kuma koma ya kalli Lantana duk ya rasa abun yi

Ita kuma ranta ne ya ɓaci sabida rashin imanin Mijin nata, bata taɓa tunanin hakan a gare sa ba, har ya iya hayayyaƙe wa ƙaramar yarinya kamar wannan, bayan duk abun da yayi mata bai ishe sa ba sai ya ƙara bin ta? In ba wannan rashin tausayi ba mai zai samu a jikinta da har bazai iya haƙura ba? ranta a matukar ɓace tace dashi, "amma wlh ka ji kunya Alhaji, idan ka kashe musu yarinya sai ka san mai zaka ce musu in sun zo ƴan uwanta."
Sai ta juya don tabar ɗakin ma; tana mai cike da mamakin abun da yake aikatawa

Hakan ne yasa Alh. Badamsi ya samu dama yayi saurin mayar da wandonsa jikinsa tare da rigansa, ya ɗauki ƙwalban da ke hannunsa ya wafci jinin da saurin sa jiki na rawa ya fice a gidan ko sake bi takan Lantana bai yi ba,
Burin sa kawai ya isa ga Bokansa

Bayan Bokansa ya bayyana a lokacin da ya isa inda yake, sai ya gurfana a gabansa jikinsa na faman rawa tare da gumin wahala yake korowa Bokan bayanin komai

Sai Bokan ya kece da dariya ya miƙa hannu tare da ce mishi, "miƙo min jinin nan, aikin ka na kyau, domin a kan biyan buƙata rai ba a bakin komai yake ba, sai dai muddin yarinyar nan ta mutu aikin ka zai koma baya, ko kuma idan ka tsallake rana ɗaya baka kusance ta ba sai dai ka sauya wani aikin, yanzu saura kwanciya ɗaya ya rage maka, don haka zan yi maka aikin da Uwar gidan ka baza ta kawo maka matsala ba har ka kammala, wannan ya rage naka."
Sai ya ɗauki jinin nan ya zuba a wani ƙwarya ya haɗa da magani, ya miƙa masa yace, "maza shanye shi."

Da sauri Alh. Badamasi ya amsa, duk da cikin ƙyama da tashin hankalin ganin abun da aka ba shi zai sha, wato jinin Madina, amma haka nan ya daure ya shanye tas kamar yanda ya umarce shi babu gardama


Ya bushe da dariya yana cewa, "ka tafi ka je ka sake cika sauran aikin, ka kuma dawo min da jinin, kar ka kuskure kamar irin wannan lokacin zaka sake kusantan ta."
Daga haka sai Bokan ya ɓace ɓat tun kafin Alh. Badamasi ya tashi a wurin

Miƙe wa yayi yabar wurin da saurin sa, kamar yanda aka saba sai ga shi ya tsinci kansa a gidan sa,
A lokacin da ya shiga ciki ya tarar da Lantana da Jummai mai magani suna a kan Madina suna gyara

Ashe har ta je ta kira ta batare da ta sanar da kowa ba ta zo ta sake duba ta

Amma hankalin Jummai ya tashi ganin yanda kamar an ƙara kusantan Madinan, shiyasa ta tambayi Lantanan tana cewa, "wai ya na ganta a haka kamar an kuma hayayyaƙe mata? Ji be wurin fa yanda ya koma kuma yarinyar a sume? Me ke faruwa ne?"

Lantana ta so tayi mata bayani amma sai ta kasa, kawai tayi tunanin ɓoye sirrin Mijinta, sai ta gilla ƙarya tace, "wlh ba abun da ya faru da ita, domin Alhaji ma ba ya nan, ina ganin dai matsala aka samu ko ta ƙwarjane wurin; jinin ya sake fitowa, Ni dai ihunta kawai na ji na fito na tarar da ita ba ta numfashi."

"To Allah ya kyauta, amma yakamata dai ki kula da ita Lantana, don wannan idan danginta suka ji zasu ce an gwada mata rashin imani ne, kuma kamata yayi a ce an mayar da ita gida, amma kuma idan suka ganta a haka hankalin su zai tashi, don Allah ki kula da ita dakyau idan mun samu ta farfaɗo, in so samu ne ki mayar da ita ɗakinki ta zauna zata fi samun kulawa, wannan abun tausayi ne wlh."

"To shikenan, hakan zan yi ma, mu dai Allah ya bata lafiya kar a samu matsala yayi silan mutuwarta."

"Baza ta mutu ba ma tunda wuya ba ta kisa, sai dai gaskiya ƙaramar yarinya ce dole zata sha wahala tunda an gwada mata rashin imani, akwai magungunan da zan fita zuwa anjima in samo, zan dawo mata dashi a haɗa da ruwa a tafasa sai a riƙa saka ta a ciki, ina ga jinin zai fi saurin tsaya wa, amma ji be fa kamar an yanka dabba, don gani nake yi har yanzu jinin fita yake yi, kuma wurin zai fi saurin warke wa idan aka haɗa da maganin, ina Mijin naki? Yakamata ki kira sa muyi magana."

Lantana tace, "ya fita wlh bai shigo gidan ba, ki taimaka min kawai dai mu gyara ta, bari in je in sakko ruwan zafin in kai bayi."

Alh. Badamasi yana jin haka sai ya sa kai ya fice a gidan da saurin sa; batare da ya bari sun gansa ba, a inda ya tafi yana tunanin yanda zai cika sauran aikin sa, amma har zuciyarsa ya ji dadin yanda Lantana bata tona masa asiri ba, kuma duk yanda za a yi bazai bari ta ɗauke Madina a ɗakin ta ba tunda bazai samu damar cika sauran aikin nasa ba.
***

Dayake idan aka yi wa yarinya aure aka miƙa ta ɗakin Mijinta, a kan yi sati biyu zuwa uku kafin danginta su leƙo gidanta, tunda wannan ya zama al'ada ne don kar yarinya ta ƙi zaman gidanta ta soma kawo musu matsala, shiyasa ake ɗaukar wannan lokacin kafin nan ta saba da sabon rayuwar nata,
Daga nan ne fa sai a zo a duba yanda suke zaune a ga babu wata matsalar kuma

To dalilin da yasa kenan har wannan lokacin babu wacce ta leƙo daga gidan mu don zuwa ta duba halin da nake ciki,
Ni dai na san cewa ina raye ne har yanzu amma ban san dalilin da yasa mutuwata ta kasa zuwa ta ɗauke Ni har wannan lokacin ba, sabida azabobin da aka gana min a rayuwata, wai meyasa nake raye har yanzu ban mutu ba?
Tun lokacin da na farka na tabbatar da ina raye a cikin wannan uƙuban, take na fashe da kuka ina kiran sunan Ummana da Yaya Haula, ina jin wani irin raɗaɗi tamkar za a ɗaɗɗake min ƙasana, na kasa motsawa daga inda nake kwance ina jan zanin gadon ina kuka sosai cikin wahalar da ke kusanto Ni

Da gudu Lantana ta shigo ɗakin tana nufo inda nake, cikin tausaya min take bani baki tare da rarrashina tana cewa, "ki yi haƙuri kin ji ko? Kowa da haka ya saba Allah zai ba ki lafiya, ki yi shiru haka nan, Jummai ta je haɗo miki magani yanzu zata dawo a sanya miki, za ki ji sauƙi insha Allahu."

Girgiza kaina nake yi cikin wahala ko ganin ɗakin ba na iya yi sabida kukan da nake sharɓa, daƙyar na bude baki ina ce mata, "Ni Ummana nake son gani, don Allah ki kaini wajen Ummana zai kashe Ni, ba na son sake zama a nan, don Allah ki tausaya min ki kaini wurin Ummana, zai kashe Ni."

"To ki yi shiru haka nan zan kaiki, amma sai kin daure kin samu lafiya zan mayar da ke wurin Umman naki, yanzu ki lallaɓa ki tashi zaune bari in taimaka miki, sai ki ci abinci ki huta kafin Jummai ta kawo magani a saka miki, wurin zai dena miki zafi kinji? Ki daure ki yi haƙuri kinji ko?"

Haka take ta rarrashina amma Ni ba na jin ta, kukan kawai nake yi gaba ɗaya bakina ya bushe ko haɗiyar yawu ba na iyawa, har yanzu a tsorace nake gaba ɗaya na firgice gani nake yi kawai Alh. Badamasi zai iya shigo wa ya ƙara afka min, shiyasa na kasa yin shiru ina ƙara karfin kukana tare da kiran sunan Ummana da ƙarfi

Lantana ta kira ƴarta Samira, tace, "ta je maza ta amso mata magani wajen Jummai ta kawo mata."
Bayan ta tafi sai ta haɗa min shayi ta koma cikin dakin da nake kwance,
Lallaɓa Ni ta soma yi tana mai ɗago Ni tace, "in daure insha kar yunwa ta kashe Ni, tayi min alƙawarin zata ɗauke Ni ta kaini wajen Ummana."
Amma duk yanda ta lallaɓa Ni na ƙi yin shiru ta kasa shawo kaina,
Ganin a tsorace nake gaba ɗaya sai ta taimaka min ta mayar da Ni ɗakinta don dai hankalina ya kwanta,
Daƙyar ta samu na sha shayin sannan tace min, "in kwanta."

Lokacin ne Surukanta suka shigo ɗakin da sallama,
Ta amsa su tana kallonsu har suka zauna, sannan suka gaishe ta dukkansu idanunsu a kaina duk da ba sa ganin fuskana sabida na juya baya,
Dayake Samira ta je ta faɗa musu rashin lafiyar da nake yi shiyasa suka shigo gaishe Ni, suka ce, "ashe bata ji dad'i bane? Samira take faɗa mana halin da take ciki, kuma bamu shigo mun duba ta ba."

Sai da Lantana ta sauke nimfashi sannan ta amsa su da cewa, "eh wlh bata ji dad'i ba, yanzu ma haka Jummai ta gama duba ta; ta fita ta je ta kawo mata magani."

"To Allah ya ƙara lafiya yasa kaffara ne."

"Amin Amin."

Daga haka sai suka yi shiru suna sake kallon bayan Madina; wacce basu gama sanin ta ba ma, duk da suna mamakin yanda Surukin nasu ya je ya auro ƙanƙanuwar yarinya haka, wai ita ce Amaryan nashi, tun ranan da aka kawo ta da suka shiga suka ganta basu sake koma wa ba, kasancewar akwai kunya a ce suna zirya a ɗakin surukin su, sashin ma basu cika zuwa ba in har ba wani abun ake yi ba, tunda Fulani akwai su da Kunya suna da al'ada da yawa gaskiya

Sun ɗan yi jim before suka yi mata sallama suka fita suka koma sashin su, bakin su cike fal da gulma da tsegumi, wanda sun ƙosa su fita domin su tofa albarkacin bakin su, tunda a hasashen su dai sun san cewa surikin nasu ne yayi wannan aika-aikan da har yarinyar take kwance babu lafiya.
***

Bayan an kawo maganin, Lantana ita da kanta ta saka min maganin, sannan ta sake lallaɓa Ni bayan tayi abinci ta bani na ci sannan ta sake gasa min jikin, haka ta dinga kula da Ni kamar ƴar cikinta, ko motsi ta ga ina yi sai ta tambaye Ni mene ne?
Ni kuwa har lokacin na kasa yin shiru ina kukana wanda ya kasa tsayawa bare hawayena su dena zuba a kwarmin idanuna, a wannan lokacin bani da burin da ya wuce in samu damar guduwa a gidan, sai dai babu halin tafiya tunda bazan iya ba, Ni kuma mugun tsoro da tashin hankalin da ke tattare da Ni bazai bar Ni in ci gaba da zama a gidan nan ba, gwara in gudu duniya da in zauna a wannan uƙuban rayuwar, ko buɗe idanuna ba na son in yi bare in sake ganin wannan mugun a gabana, ban san wanne irin yanayi zan sake shiga ba muddin na sake ganin sa, hankalina ya kasa kwanciya, tsoro ya cika min zuciya,
A wannan yanayin har barci ya ɗauke Ni batare da na shirya masa ba, mai cike da wahala da mafarkai kala-kala masu ban tsoro

Shiyasa barcin da nayi ne yasa Lantana ta bar Ni a ɗakinta har dare,
Kuma har wannan lokacin Alh. Badamasi bai dawo ba,
Sai can bayan isha'i sannan ya shigo gidan, haka ya fuske ya nuna tamkar babu abun da ke faruwa,
Ɗakin Lantana ya soma shiga; ya hange mu a kwance Ni da Samira har lokacin ina barcin wahalar da ya ɗauke Ni,
Ajiyar zuciya ya sauke sabida ganina da yayi a kwance babu abun da ya faru dani, har ya juya zai fita sai ga Lantana ta shigo ɗakin,
Dama bayi ta shiga ta kewaya,
Dakata wa yayi bai fita ba yana cewa, "ashe yarinyar nan ta samu sauƙi?"

Lantana ɗaure fuska tayi tamau tace, "ai dole ka ce haka tunda kayi aika-aika ka tafi ka bar ni a ciki, a ce ko tausayi baka dashi ka gwada wa ƙaramar yarinya rashin imani har haka Alhaji? Yanzu idan yarinyar ta mutu mai zamu ce wa Iyayenta? Wlh tallahi duk abun da ya faru da ita babu ruwana babu tsakina, kuma abun kunya sai dai ya ƙare maka amma wlh bazai shafe Ni ba."

"Haba Lantana, ki yi hakuri mana ki bar komai ya wuce tunda komai ya rigada ya faru, idan kina ɗaga murya ai sai mutane su ji, sannan yaran nan ma har zasu iya tashi da wannan hayaniyar naki, wlh sharrin shaiɗan ne Ni kaina ban san hakan zata iya faruwa ba."

Wani kallon kamar ya raina mata wayau take mishi, sai tace, "ai wannan ba sharrin shaiɗan bane tunda ya wuce abun hankali, ga abun da kayi mata a farko kuma ka ga halin da ta shiga, amma kuma don tsaban rashin tausayi ka sake koma mata, to yanzu mai kake nema a jikin yarinyar nan da har baza ka iya haƙura zuwa wani lokaci ba? Wlh Alhaji ka sauya sosai don ba haka na sanka da rashin tausayi ba, ko Ni da nake Amarya lokacin baka gwada min rashin imani irin haka ba."

"Don Allah Lantana mu bar wannan maganar ki rufa min asiri komai ya wuce, ba na son ana dawo da hannun agogo baya, Insha Allahu babu abun da zai faru, yanzu ma akwai maganar da zamu yi da ke shiyasa kika ganni na shigo nan, ki zo mu je ɗakina sai muyi maganar kar mu takura wa Yaran nan."
Ganin tayi shiru fuskarta a ɗaure tamau har yanzu, sai yace, "a kan maganar mu na koma wa Abuja ne da na faɗa miki, to ina fata yanzu daddaɗan labari za ki ji don muna gab da cimma burinmu."

Jin hakan yasa ta ɗan saki fuskarta kaɗan, sai tace, "shikenan, ka je ɗakin zan kawo maka abincin ka can."

Baki ya washe yana cewa, "to Shikenan ki ɗan haɗa min da ruwan bunu akwai maganin da zan sha."

Ta amsa mishi da to tana yin gaba ta fice zuwa kichen,
Shi kuma ya nufi ɗakin sa yana saɓa malin-malin ransa fess, don yana ji a ransa Insha Allahu gobe uwar haka ya bar garin nan, don da zaran ya cika aikinsa zai fece abun sa, ƙarshe sai dai iyalansa su biyo bayansa don bazai zauna ba, bai san da wanne idon zai kalli Abokinsa Baffa ba; a kan abun da ya aikata wa ƴar su.
[09/07, 8:52 AM] نفيسة OumƊahira: 💎💎💎💎💎💎💎💎
    *RAYUWAR MADINA* 💧
💎💎💎💎💎💎💎💎


_Writing Story:_
*NAFISAT ISMA'IL*
           _(UMMUDAHIRA)_
*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT🧝*



*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* 🌞

```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS💪)```

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

       *P.W.A✍️*





            *SADAUKARWA*
_Na sadaukar da wannan littafin ga ƴan uwana Mata waɗanda suka fuskanci uƙuban rayuwa a zamantakewar su na Aure, Allah yasa mu dace ya kawo mana ƙarshen wahalar rayuwa._











______________ *EPISODE 13*
_____Bayan Lantana ta kawo mishi abincin, ta tarar yana zaune yana jiran ta,
Sai da ta zauna ta zuba mishi sannan tace mishi, "tana sauraron shi."

Nan ya soma bata bayanin, "gobe zai wuce Abuja da hantsi an kira sa, zai je yayi satikai a can akwai aikin da aka samo mishi, to idan ya je aka daidaita komai daga baya zai dawo sai ya kwashe su su koma can."

Nan kuwa sai Lantana ta washe baki farin ciki ya bayyana daga kan fuskarta, tunda dama burinsu kenan ba tun yau ba yake faɗa musu, "akwai aikin da zai samu a birni, an yi masa alkwarin wani aiki idan ya samu zasu koma can da zama," tun ba yau ba Lantana take zumuɗin zuwan wannan ranan tunda yanda yake kwaɗaita mata irin girman aikin, su da ƙauye sai dai ziyara,
Don haka da ta ji wannan labarin nan da nan ta manta da ɓacin ran da take ciki na abun da ya yi wa Madina, sai tace, "don Allah da gaske Alhaji? yanzu shikenan daga ka dawo sai dai mu tashi a nan muma?"

"Ƙwarai kuwa Lantana, ai da zaran na sama mana wajen zama zan aiko a kwashe ku don Ni bazan dawo ba ma, aiki dai ya samu wlh, yanzu dai zan je inga wurin ne zuwa gobe da hantsi."

"To Alhaji wannan yarinyar fa? Ka ga fa bata da lafiya tana cikin wani hali, yanzu taya ya zaka tafi ka barta a haka a zo ana yi damu, a ce ka gudu ka barta daga yin aure; baza ka iya bari ko zuwa wani lokaci ne kamar nan da sati sai ka tafi ba?"

Yace, "taya ya zan jingirta kina ji kira na ake yi dole kuma in je a gobe, idan ban je ba sai dai in rasa wannan aikin, don nima Sa'a na ci; Abokina da nake ce miki ya nema min aikin nan, idan kuma ban yi amfani da damata ba sai dai in rasa komai, ai dama sun san Ni matafiyi ne babu abun da zai faru, kinga ma sai ta samu lafiya ta warke sumul abun ta tunda za ki kula da ita."

Margaya kanta tayi tana cewa, "kuma haka ne, to Shikenan Allah yasa hakan shi ya fi alkhairi, Allah ya kaimu goben."

"Amin, haka za ki ce ai, yanzu zan bar miki kuɗin da zai ishe ku don ban san iya daɗewan da zan yi kafin in aiko da Motan da za a kwashe ku ba, na san akwai kayan rumbu zasu ishe ku komai."

"To Alhaji haka zamu tafi mu bar su Yawale a garin nan ban da su? Mu kadai zamu tafi?"

Ya dube ta yace, "eh mana, a nan zasu zauna mana tunda ga Iyalansu, Ni da Yaran nan kawai zamu tafi, tunda ga gonakina nan su zasu ci gaba da kula da su, duk sanda Allah ya hore min sosai sai su dawo kusa damu, amma batare zamu tafi da su ba."

Jin hakan yasa tace, "to shikenan Allah ya nuna mana goben lafiya."

Ya amsa da amin yana ci gaba da cin abincin nasa

Har ta tashi zata fita sai kuma tace, "Alhaji wannan yarinyar fa a ɗakina zata ci gaba da zama don zata fi sakin jikinta ta cire tsoro a ranta, sai in ci gaba da kula da ita har ta warke."

Kamar ya ce a'a, sai kuma yace, "to to Shikenan, hakan ma ai yayi, sai da safen ki je kawai ki kwanta."

Daga nan tayi masa sallama ta fice

Shi kuma ya ci gaba da cin abincin sa amma yana saƙe-saƙen yanda zai yi ya biya buƙatar sa gobe ya gudu yabar garin,
Haka bayan ya gama sannan ya kwanta babu wanka babu sallah, tunda tun lokacin da ya fara wannan aikin nasa da Boka yake masa, ya dakatar dashi da yin wanka da sallah, tunda duk cikon aikin ne.
*****

_____Washe gari tun safe Alh. Badamasi yake zarya da neman hanyar da zai iya kusantan Madina, amma ya gagara samun mafita, ga shi lokacin da yakamata ya cika aikin sa har ya kusa yi amma ya rasa hanya ƙwaƙƙwara,
domin a lokacin kwata-kwata na gaza yarda ya zo inda nake, tunda na tashi ya shigo ɗakin wai ya zo duba jikina, kawai na kurma ihu jikina na rawa kamar mazari, ina ƙoƙarin tashi in gudu ina kiran sunan Ummana, ihu nake yi sosai kamar zan tsaga gidan

Da gudu Lantana ta shigo ɗakin ta riƙe Ni ganin zan tara musu mutane, ta kalli Alhaji tana cewa, "ka ga zaka tsorata ta kuma ta tara mana mutane, ka fita Alhaji idan ba haka nan ba baza ta yi sukuni ba, ƙarshe zaka ja ta fama ciwon nata ne, don Allah ka fita haka nan ko zan samu in rarrashe ta."

Cike da damuwa yace, "to ai na zo duba jikinta ne Ni ba wani abun zan yi mata ba, Ni da zan bar gidan dole in nemi ganin lafiyarta kafin na tafi, amma tunda abun haka ne bari in wuce zuwa ɗakina, ki yi shiru Ni babu abun da zan miki kinji Madina."

Ƙarshe dai hankalina bai kwanta ba sai da na ga ya fita, amma duk da haka na kasa shiru sai kuka nake yi na takure waje ɗaya ina jan majina, sai kuma na koma kiran sunan Yaya Haulanmu ina kukan ta zo ta ɗauke Ni ta mayar da Ni gida,
Duk yadda Lantana ta so ta rarrashe Ni tayi iya yin ta amma ta kasa,
Haka nan ta haƙura tabar Ni a ɗakin Ni kaɗai ina faman jan majina da koke-koke na, zuciyata cike fam da tsoron sake dawowan sa wurina, gaba ɗaya jikina kaɗawa yake yi ga wani mugun zazzaɓi da nake fama dashi tun daren da na kasance a cikin baƙar rayuwar nan, babu inda nawa da ke min dad'i musamman ƙasana da ba na iya zama da mazaunai na tsaban azaban da ke ratsa Ni, haka nake kukan gunun ban tausayi tamkar na zama tsuntsuwa na ganni a cikin gidan mu, wane ne zai tallafe Ni ya fitar dani a wannan ƙangin rayuwar? Tun ban san mece ce rayuwa ba na fuskanci mummunar ƙaddara wanda nake jin tamkar in mutu ba na son sake ganin wayewar gari, Ni ce Maraichi ya yi wa illa, yau ina Mahaifina wanda zai cece Ni? Babu shi a raye bai san mai ke faruwa dani ba, Ummana kuma tana cikin duniyar amma tabar Ni a wannan halin tamkar bani da gata, meyasa ta kasa zuwa ta taimake Ni? Meyasa ta bari nake shan bak'ar wahala irin wannan? Waye zai cece Ni? Kuka nake yi sosai babu mai rarrashina, waɗanda nake yi don su babu mai jina a cikin su bare su taimaka wa rayuwata

Hankalin Lantana ya soma tashi jin irin kukan da nake yi na cika musu kunne, a tunanin ta ko ciwon nawa ne ya fame shiyasa duk hankalin ta ya tashi, tana mugun jin tausayina domin kuwa ta tausaya min a halin da nake ciki, don haka tayi azama ta ɗauko gyale a ɗaki tana ce min, "in yi haƙuri yanzu zata je ta kira Jummai ta sake duba Ni."
Daga haka ta fice a gidan batare da ta faɗa ma Alh. Badamasi da ke cikin ɗakin sa; yana sintiri shi kaɗai yana neman hanyar da zai bi don samun cikon burinsa,
Don haka yana maƙe yana jin sanda Lantana tabar gidan, wani irin dad'i ne ya cika sa, nan da nan jikinsa na rawa ya fito ya rufe ƙofan gidan ya nufi ɗakinsa, maganin da yake saka wa idan zai kusance Ni wanda Boka ya ba shi ya ɗauko, ya nufi ɗakin da nake kwance da gudun sa cikin sauri kamar zai kifa

Ni a lokacin halin da nake ciki na tsananin baƙin ciki da ƙulafucin ganin Ummana, ya sake rikitar dani gaba ɗaya, wani irin zazzaɓi ya kama Ni kaina yayi mugun zafi sabida tsaban rigimar da na sanya wa kaina, ko sarara wa ba na yi da irin kukan da nake fitar wa ina kiran sunan Umamana har wannan lokacin, a halin da nake ciki ciwo yayi min yawa kawai jin sa nayi a jikina yana ƙoƙarin maimaita min abun da yayi min,
Wani irin bugawan da zuciyata tayi a lokacin da na ɗago kai na fuskance shi, take zuciyata ta dena aiki sabida tsoron

Please Login or Register in order to submit comment