Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yace, "haba Madina, meyasa kike kuka kuma? Wa ya taɓa min ke me aka yi miki?"

Take a nan kuwa na fashe mishi da kuka domin kamar jira nake yi, cikin tsoro da tashin hankalin da nake ciki nace, "don Allah ka mayar da Ni gida, Ni ba na son zama a nan."

Dariya yayi, sai yace, "to shikenan in dai gida ne zan kaiki, amma sai kin sauko kin ci tsiren nan sannan zan mayar da ke gida."

Girgiza masa kai nayi da sauri ina cewa, "Ni ba na ci, ka mayar dani yanzu."

"To in har baza ki ci ba baza ki koma gida ba, in kina so in kaiki sai kin cinye tunda don ke na siyo, ko kin fasa zuwa gidan ne?"

"A'a zan je."

"To sauko ki ci sai mu wuce, bari ina zuwa, ki ci zan zo in tafi da ke."
Yayi maganar cikin farin ciki sabida ganin yayi mini wayon har na taso,
Sai da ya ga na fara ci sannan ya fita a ɗakin ya koma nasa ɗakin cike da jin daɗin yau zai fara idasa sauran aikin sa, Allah ya kawo sa lokacin da ya jima yana dakon zuwan sa

Tsire ne da madaran shanu na gora, dama akwai yunwa a tare da Ni tun rana rabona da cin wani abu a cikina, a hankali na soma cin tsiren cikin rashin kwanciyar hankali, tun ina ci kamar bazan ci ba; amma jin daɗin ya ratsa Ni tuni na saki ciki ina ta yaga, a raina ina tunanin halin da zan shiga in ya mayar da Ni gida, don na san su Baban Sasa sai sun ci ubana, na tabbata baza a bar Ni a gidan in zauna ba, to ya zan yi? Hakan ne yasa na fashe da kuka, ina ci ina kuka da tunanin wayon da zan yi a bar Ni a gida,
Har na yanke shawaran gidan Yaya Haula zan koma ba tare da kowa ya sani ba, da wannan na ci gaba da cin tsiren ina jiran ya dawo mu tafi, amma shiru-shiru babu labarin shi, sai ɗan hayaniya da nake jiyowa sama-sama,
Abu kamar wasa sai na fara hamma wani irin barci mai shegen nauyi ya soma ƙoƙarin ɗauka na,
Tun ina jurewa har abun ya fi ƙarfina na ɓingire da sauran nama a hannuna,
Jimawa kaɗan kuma sai na zube a ƙasa tuni barcina yayi nisa

Alh. Badamasi shigowa dakin yayi yana dariya sabida ganina da yayi har barci ya sure Ni, alamun maganin da ya saka min yayi aiki kenan,
Da alamu wanka yayi ko ya cire kayan jikinsa ne ya saka Jallabiya,
Zuwa yayi ya ɗauke Ni ya ɗaura a saman gado jikinsa sai faman rawa yake yi, cikin sauri ya koma ya kulle ƙofan sannan ya zura hannu a aljihu ya fito da wani ƙullin magani da Bokansa ya basa,
Take a nan ya tuɓe kayan sa gaba ɗaya; ya ɗauki maganin ya shafa a gabansa sannan ya haye kan gadon, nan fa ya soma ƙoƙarin biya wa kansa bukata don tuni ya cire min nawa kayan, ban ma san abin da yake yi ba don gaba ɗaya babu Ni a cikin duniyar, wani irin barci ne mai nauyin tsiya nake yi har da su munshari,
Yanayin sauyi da kuma sabon al'amarin da ya fara afkuwa dani; sama-sama na soma jin azaba yana ratsa Ni wanda har cikin barcina sai da na ji sa, a gigice na farka na samu kaina a wani yanayin da na kasa gane me ke faruwa; sabida nauyin barcin da ke tare da Ni ban iya gane waye a kaina ba, zafi ne kawai ke barazanar tarwatsa min ƙwaƙwalwa,
Tun ba na fahimtar abun da ke wakana har na soma wartsake wa, ai kuwa take na fasa kuka ina ƙoƙarin ceton kaina,
Amma ina Alh. Badamasi ya fi ƙarfina, da iya ƙarfin sa ya je min a nufin ya samu budurwa zai buɗe Ni dal a leda, ga maganin da boka ya ba shi wanda ya ƙara mishi kuzari da ƙaimi wurin aikin sa,
Sai dai a lokacin da ya ratsa Ni a buɗe ya ji Ni kamar ya shiga cikin rijiya mai kwalabe,
Da Ni dashi gaba ɗaya muka kurma ihu sabida wani azababben zafi da ya ratsa mu, nan da nan jini da farin Ruwa ya soma zubowa kamar an kunna famfo,
Sai dai maganin da ya sha yayi mishi ƙarfin da bazai iya haƙura ba, gaba ɗaya ya haukace ba shi a cikin natsuwar sa, dalilin da yasa ya ci gaba da aikin gabansa kenan cikin ƙarfi da kuzari tamkar doki, sam ba ya gajiya babu alamun zai sauka a kaina,
Tun ina ihu da kururuwan baƙin azaban da ke ratsa Ni; wanda tunda uwata ta haife Ni sau ɗaya na taɓa jin irin azabar nan, lokacin da aka yi min kaciya, sai dai wannan raɗaɗin ya fi wancan, domin ji nake yi kamar an zuba min barkono har cikin ƙwaƙwalwan kaina haka nake jin raɗaɗin, daga nan ban sake sanin inda nake ba domin ɗib numfashina ya ɗauke a jikina na koma kamar matacciya

Alh. Badamasi ya daɗe yana abu ɗaya daga baya ya samu ya gama biya wa kansa buƙata, ya miƙe da sauri ya dauki ledan maganin nan da ya shafa a jikinsa, nan ya matsar da Ni a cikin jinin da ke zuba har yanzu ya kasa tsayawa, shi kansa a ruɗe yake don bala'i da tsoron ganin yawan jinin da na zubar, shi kansa jikinsa ya ɓaci da jinin; gadon yayi kaca-kaca, ba ya cikin hayyacinsa hakan ta faru don shi kansa bazai ce ga abun da ya faru ba,
Jinin ya samu ya ɗiba a ledan sannan ya saka Jallabiyan sa ya fita da sauri,
Cikin tsakiyar daren nan ba tare da ya bari kowa ya gansa ba ya durfafi hanyar daji, cikin gudu-gudu sauri-sauri ya nausa cikin dajin nan babu tsoro a tare da shi, tunda ya rigada ya saba fita a irin wannan lokacin,
Jikinsa na rawa ya ƙarisa wani ƙaramin bukka da ke jikin ƙatuwar bishiya da tayi wa bukkan ƙawa, ba kowa zai iya gane akwai bukkar ba sai wanda ya san da ita,
Don haka lokacin da ya isa wurin; shiga Bukkan yayi zuruf, maimakon a ga cikin bukka a'a wani dajin ne kuma daban ya bayyana, haka ya dinga tafiya tsawon lokaci kafin ya iso gaɓar ruwa

Bokan yana zaune a wurin tare da kayan aikin sa sai surkulle yake yi, ya juya baya amma yana jin takun sahun Alh. Badamasi ya gane sa, don haka ya kira sunan sa yana cewa, "Maraba da zuwa dausayin gagarau."
Sai ya ƙyalƙyale da dariya yana juya hannayensa da ke fita da walƙiya mai haska duhun dajin

Gurfana yayi a gabansa cikin ladabi, tare da soma mishi kirarin da ya saba yana fasa mishi kai

Shi kuma ya sake kecewa da dariya yana juyawa ya dube sa, hannu yasa a kansa yana shafawa ya rufe idanunsa, duk abun da ya faru da Alh. Badamasi da Madina sai da ya ga komai, daga nan ya buɗe ido yana bushe wa da wani dariyan kamar zai tsaga cikin jejin,
"Ina jinin; ka kawo min?"

"Eh ranka ya dade gagarau, ga shi nan."
Ya faɗa cikin farin ciki yana miƙa masa jinin

Shi kuma ya amsa da hannu yana ɗagawa sama, take jinin ya tsaya cak a sama yana shawagi,
Shi kuma sai ya kalli Alh. Badamasi yace, "kayi kyan kai, ka taka nasaran arzikin ka, domin babu wanda zai fi ka arziki a wannan ƙauyen, sharaɗin mu kamar yanda nace ka auri budurwa; sannan wacce ba a taɓa amfani da ita ba, hakan ne babu kuskure?"

Cikin sauri Alh. Badamasi ya amsa mishi, duk da a zuciyarshi fargaban fallasa mishi yanda ya same ta yake yi, tunda a buɗe ya same ta kuma yana da tabbacin wani ya santa kafin shi, amma ganin jinin nan da ta zubar hakan yasa yana kokwanto a zuciyarsa, sai dai ko kusa bazai bari Boka ya sani ba don aikin sa zai iya rushewa, kuma a yanzu dai yanda yayi nisa da aiki ba ya fatan a sake dawowa dashi baya, wannan lokacin ya rigada yayi kuɗi ya gama sai burinsa ya cika, dama abun da yake nema kenan wanda sanadin aikin da za a yi masa ne Boka yace mishi ya nemi budurwa wacce bata taɓa sanin Namiji ba ya aura, kaddaran kuma ta faɗa a kan Madina,
Maganar Boka ne ya dawo dashi cikin hayyacinsa sabida tunanin da ya faɗa

"Riƙe wannan maganin."
Ya miƙa masa wani abu a ƙoƙo mai kama da kwaɓaɓɓen kuɓewa mai shegen yauƙi, tare da jinin da ya ba shi ya kwaɓa shi, nan da nan ya soma yauƙi yana fitar da wani manyan tsutsotsi sai yawo suke yi kamar zasu fito waje, ga shegen wari kamar masai,
Har sai da Alh. Badamasi ya rufe hancinsa don bala'in wari,
Shi kuma ya kece da dariya yana cewa, "wawa sakarai, buɗe hancinka ka shaƙi arzikin ka."

Da sauri Alh. Badamasi ya buɗe hancin, amma daƙyar ya iya daurewa don har wani amai yake ji yana taso mishi, to amma don cikan burin sa babu abun da bazai iya ba

"Wannan maganin zaka je ka ajiye shi, kullum ranan duniya idan ka kusance yarinyar a cikon biyun da zaka yi, babu fashi a lokacin da rana ta fito ta ɗauki zafi, to a dai-dai lokacin nan zaka kusance ta bayan ka shafa wannan abun a gabanka, zata fitar da jini kamar yanda ta fitar a yau, kullum zaka riƙa ɗibo min jinin kana kawo min da zaran ka gama da ita, idan ka kammala wannan aikin."
Sai ya fashe da dariya, "bayan gama aikin ka zaka sha mamakin abun da zai faru da kai, babu mahalukin da zai fi ka kuɗi duk faɗin ƙauyen nan da kewaye, kuɗi sai dai ka zubar dashi, duniya zata san da kai, domin ƙauyen nan bazai zaunu maka ba, daga ranan hanyoyin samun ka ya buɗe." Ya sake bushewa da wata dariyan yana nuna sa da yatsa tare da zare mishi idanu kamar zasu zazzago ƙasa don rashin kyan gani, ya ƙara da faɗin, "babu kai babu ƙaddaran zama da yarinyar nan har abada, a kwana na biyu da ka kammala aikinka; zaka yi mata saki uku babu dawowa, shikenan mun kammala aikin mu saura naka, zaka iya tafiya."

Godiya ya soma mishi cikin farin ciki da jin daɗin sauran ayyukan da ya ba shi ba mai wahala bane, har ya hango ya zama millonia ya koma cikin birnin Abuja ana damawa dashi a cikin manyan ƴan ƙasa,
Bayan ya tashi zai tafi har yayi nisa ya soma jiyo sautin dariyan Bokan yana ce masa

"Duk sanda wani ya kusance ta shine ƙadarin faɗuwar ka, komai naka zai koma baya, babu ita babu aure! Babu ita babu auree!!!!! Hhhh."

Daga nan ya ji ɗib, sai kansa ya soma juyawa, yana yin tuntuɓe ya gansa a bakin gidan sa,
Domin hakan ke faruwa in har ya je sai dai a dawo dashi ba ya sanin hanyar dawowa.
***

Ashe wani irin rayuwa da mummunar ƙaddara suna nan tafe a cikin *RAYUWAR MADINA!.*


_A yi sallah lafiya my fan's._



[08/07, 10:13 AM] نفيسة OumƊahira: 💎💎💎💎💎💎💎💎
    *RAYUWAR MADINA* 💧
💎💎💎💎💎💎💎💎


_Writing Story:_
*NAFISAT ISMA'IL*
           _(UMMUDAHIRA)_
*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT🧝*



*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* 🌞

```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS💪)```

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

       *P.W.A✍️*





            *SADAUKARWA*
_Na sadaukar da wannan littafin ga ƴan uwana Mata waɗanda suka fuskanci uƙuban rayuwa a zamantakewar su na Aure, Allah yasa mu dace ya kawo mana ƙarshen wahalar rayuwa._










______________ *EPISODE 11*
_____Gidan ya shiga ya koma ɗakin da ya bar Ni a kwance babu numfashi a jikina, ina kwance tamkar matacciya komai babu a jikina,
Zuwa yayi bakin sa har kunne sabida farin ciki,
Sai da ya tsaya gab da Ni yana faman ɓashe baki sannan yace, "Duk da ina sonki amma haka nan zan bar ki, na tabbata zan samu waɗanda suka fi ki duk ranar dana cimma burikana, na so a ce da ke za a ci kuɗin nan."
Sai ya fashe da dariya yana ɗaukan zanin gadon ya rufa min, sannan ya wuce ɗakin sa ya ajiye maganin da Boka ya ba shi,
A lokacin kusan goshin asubahi ne, don haka ya tafi dakin Matarsa ya bubbuga mata ƙofa, tana buɗe wa yace, "Lantana wannan yarinyar za ki taimaka mata don Allah, sai ki shiga ki duba ta."

Wani kallo ta watsa mishi don gani take yi ya gama raina mata wayau, musamman da ta kwana da jin ihun yarinyar a kunnenta wanda ya hana ta barci, gani take yi har da gayya yayi mata don haka ta ja dogon tsaki da faɗin, "Alhaji har kana da idanun da zaka zo ka kalle Ni ka ce in taimaka mata? Lallai ne ma, gaskiya ne Maza baku da kunya kuma baku da amana wlh."

"Haba mana Lantana, to mene ne a ciki don na ce ki taimaka mata? Ai na san za ki iya ne tunda na san zuciyarki shiyasa na buƙaci ki je ki taimaka mata, don Allah."

"Eh ai dayake a nan amfanina yake dole ka zo kana min daɗin baki, amma ai ba Ni nace ka je ka hayayyaƙe wa ƙaramar yarinya sa'ar Autan ka ba, wlh Alhaji ka bani mamaki, har yanzu bazan gushe da takaicin abun da kayi min ba."
Sai ta ja ƙwafa ta juya ta shige daki

Ya bi bayanta yana faɗin, "don Allah Lantana ki taimaka ki kula da ita, ai sabida ƙaramar yarinyar ce shiyasa na ce ki taimaka mata, yanzu ma haka fa ko numfashi ba ta yi."


Jin wannan maganar ne yasa har ta iya sauraron sa, amma duk da haka bata dena ƙorafi ba tana ce mishi, "duk tsuntsun da ya jawo ruwa shi ruwa kan duka, ai ya san ya fi ƙarfin yarinyar amma dayake son duniya da budurwan zuciya ya rufe masa ido; ya je ya auro ta, wlh ba don tana da zuciyar imani ba, kuma ba ta son a yi wa nata ƴaƴan; wlh da baza ta taimaka mata ba."
Haka ta gama sababinta ta tafi zuwa ɗakin don ta duba halin da nake ciki

Yayinda Alh. Badamasi ya shige nasa ɗakin batare da ya bi bayanta ba

Zuwan da tayi ta ganni a wannan mummunar yanayin; ba ƙaramin tashin hankali ta shiga ba, domin a tunanin ta wannan mummunar aika-aikan ya kashe Ni ma, shiyasa ta fito aguje ta ƙwala masa kira, ta shiga ɗakin suka ci karo a bakin ƙofa,
Before yayi magana ma ta riga sa da cewan, "ai Alhaji ka kashe musu ƴar Mutane, wannan rashin imani da ka gwada mata taya ya zata yi rai; iyee taya zata yi rai? Wlh babu ruwana a ciki, haba Alhaji sai ka ce baka da tausayi?"

"Lantana, Ni kaina ba da son raina nayi mata haka ba, amma ki duba halin da nake ciki ki yi wa Allah ki kimtsa ta tun kafin wasu su ji wannan zancen, kinga asuba na gabatowa."
Yayi maganar cikin lallami cike da fuskar tausayi alamun abun ya dame sa ne

"Kaico Alhaji, wlh ban ji daɗin abun da kayi ba, ka gwada wa yarinyar nan rashin imani, Meyasa baka yi haƙuri ka lallaɓa ta gudun samun matsala ba? Ai dole ne ma in kira Jummai mai magani ta duba ta kar wani bala'in ya same ta."
Sai ta juya cike da takaicin sa ta koma ɗakin da nake kwance magashiyan babu numfashi a tare da Ni,
Ita kanta ta rasa mai zata yi don ta taimake Ni, hankalinta ya tashi; tausayina ya cika mata zuciya ta rasa abun yi ma,
Daga karshe dole ta fita tunda an soma kiraye-kirayen sallah, ta fita da sauri ta zagaya gidan Jummai mai magani ta kira ta suka zo tare,
Tare da taimakon Jummai mai magani suka tayar dani zuwa bayi

Shi kuwa Alh. Badamasi yana ɗaki yana ta faman zirga-zirga ya kasa fitowa, duk da yana jin motsin su da ɗan surutan su, shi kansa hankalinsa a tashe yake musamman da ya ji zantukan nasu, Allah yasa dai ba mutuwa tayi ba, don yana fargaban a ce ta mutu bai cika burinsa ba, musamman yanzu da ya gama mai wahalar daɗi na zuwan masa, a yanzu ta cikan burinsa kawai yake yi,
Yana jin an kira sallah sai ya watsa ruwa kamar yayi alwala ya fice; tunda already Bokansa ya gargaɗe sa da yin Sallah har sai sun kammala aikin gaba ɗaya sannan zai koma yin Sallah, rabonsa da Sallah ya jima tun lokacin yana neman biyan buƙatar sa

Su kuma bayan sun haɗa ruwan zafi sun saka ni a cikin Bawo, a nan take na farfaɗo da wani sabon raɗaɗin da ya ratsa Ni, yayinda na saka ihu mai razanar wa ina kiran sunan Ummana da Yaya Haula, kuka nake yi wadda muryata ma ta kasa fita sabida mugun wahalar da na sha, tamkar ana zare min rai, nayi ƙoƙarin fita daga cikin tafasasshen ruwan da suka saka Ni,
Amma sai suka riƙe Ni sosai suka ƙara danna Ni a ciki suna min sannu zuciyoyin su cike da tausayina, don har ga Allah ba ƙaramin tausayi na basu ba, musamman yanda nake wani irin kuka mai cin rai kamar zan shiɗe, babu inda jikina ba ya rawa, har a lokacin ban dawo hayyacina ba don gani nake yi kamar ina hannunsa yana gana min azaba, sai sambatu nake yi ina kiran sunan Ummana, kai har Mahaifina da ƙasa ta daɗe da rufe sa a kushewa; sai da na dinga kiran sunansa ina ya zo ya taimake Ni,
Haka suka dinga bani haƙuri ban ma san suna yi ba, domin yanda na wahala na gama jigata sam ba na gane fari bare baƙi

Yayinda su kuma suka ci gaba da gasa Ni ana sauya min ruwa, har sanda suka ga na soma dawowa a cikin hayyacina, kana Jummai ta ware ƙafafuna ta duba wurin,
Bayan ta gama sai ta kalli Lantana tace, "gaskiya yarinyar nan tana cikin wani hali, ba ƙaramin ciwo ya ji mata ba, amma komai zai zo da sauƙi, da rabon akwai shan ruwan ta a gaba, tabbas ya gwada mata rashin imani, kamar wani ƙaramin Yaro? Haba don Allah."

Lantana kuwa ta kasa cewa komai sai kaɗa kai take yi, yayinda take min sannu cikin tausaya wa

A lokacin na soma dawowa hayyacina har na iya gane su, sai dai na kasa yin shiru sai kuka nake yi ina faɗin, "su kaini wurin Ummana, zan mutu."

"Ai hakuri za ki yi Madina, haka kowacce Mace take farawa, ke naki ya zo miki da ƙaddara ne, amma komai zai zo da sauƙi, zan samu Alhajin in yi masa bayani, wannan abun bai kyauta ba wlh. Lantana kamo ta mu mayar da ita ɗaki, sai in je gida in haɗa mata magungunan da zai taimaka mata wajen warkar da wurin da sauri, Allah ya ƙara tsare gaba."

"Amin dai, mun gode sosai Jummai." Lantana tayi maganar tare da ƙoƙarin fito dani a cikin Bawon wankan,
Da taimakon Jummai mai magani suka mayar da Ni cikin dakina,
Sai dai ganin zanin gadon yayi kaca-kaca da jini dole Lantana ta cire wani ta sauya,
Ita kuma Jummai tana riƙe dani har ta gama sannan suka kwantar dani a saman gadon

Har lokacin azaba da raɗaɗin da ke ratsa Ni tamkar ana ƙara min ne, kuka kawai nake yi har da su majinu, muryata ta dishe babu sautin kukan ma sabida azaba, jikina sai kerma yake yi kamar an jona ni a shocking,
Zama a wurina Lantana tayi har sanda Jummai ta dawo da magungunan, ta bata tare da yin mata bayanin yanda zata yi min amfani dashi, daga nan suka yi sallama a kan, "zata sake kewayo wa ko zuwa anjima ne ta sake duba Ni."

Haka Lantana ta zauna dani har garin Allah ya waye, ko jirgawa bata yi ba tana ta bani baki tunda har lokacin kuka nake yi ina rokon su kaini wurin Ummana,
Daga karshe wani wahalallen barci ya sure Ni ban ƙara sanin abun da ke faruwa ba

Alh. Badamasi bai dawo gidan ba sai da ya daidaici rana ta fito sannan ya dawo da tunanin yanda zai yi ya sake kusanta na kamar yanda Boka yace mishi,
Zuwa yayi ya shiga ɗakin Lantana yana kiran sunan ta

Tana zaune da Autan ta a ɗakin suna karin safe da basu samu sun yi ba, tunda kasancewar tana kula da Madina hakan yasa bata yi musu karin safe da wuri ba

"Yauwa Alhaji, wai ina ka shiga ne tun ɗazu Jummai na neman ka? Ta so tayi maka bayani a kan yarinyar nan amma baka dawo ba, domin tana son ta baka wasu shawarwari amma ta ce zuwa anjima zata sake shigo wa."

Sai da ya kalli ƴarsa Samira, sannan kuma yace, "ya jikin Madinan? Allah yasa da sauƙi?"

Numfashi ta ja before tace, "da sauƙi zamu ce, amma har yanzu bata da wani natsuwa a tattare da ita, yanzu ma haka daƙyar na samu ta sha kakkauran shayin nan da na haɗa mata, har yanzu kuka take yi ta gaza yin shiru sai kiran sunan Ummanta take yi, Ni ina ga Alhaji mai zai hana a mayar da ita gida ta ɗan samu sauƙi sannan a dawo da ita? Don wlh yarinyar nan ta jigata ba kaɗan ba, idan ta ga ƴan uwanta a kusa ƙila zata fi sakin jiki."

Neman wuri yayi ya zauna a saman kujera, fuskarsa da damuwa kamar ya damu yake cewa, "a'a, babu inda za a je da ita, ai Ni ba ƙaramin Yaro bane da zan sake neman ta, a barta a nan ta warke kin san akwai kunya wannan abun, musamman da nake Abokin Baffanta ban san da wanne idon zan kalli Ali ba?"

Baki ta taɓe tana aika masa da wani kallo da faɗin, "lallai ma Alhaji, amma ai baka san da haka ba kayi wannan mummunar aika-aikan? Sai yanzu ne da zaka tuna dashi haba Alhaji?"

"Yanzu dai ba wannan ba, kawo min abun kari na sai in je ɗakin in kula da ita."

Bata ce komai ba ta mike ta je ta ɗauko mishi, sai ta aiki Samira tace, "ta je kitchen ta ɗauko mata flaks, ta riƙe da ƙarfi kar ta fasa mata."

Amsa mata tayi tana miƙe wa da sauri ta fita,
Sai da ta ɗauko sannan Lantana ta amsa ta haɗa mishi tea, ta zuba mishi soyayyen doya da ƙosan da surukanta suka kawo

Allah -Allah yake yi ya ɗauka ya fita, don haka tana gama wa ya ɗauka ya fice yana sake faɗa mata, "zai je ya ji da yarinyar."
Daga haka ya wuce ɗakin da nake kwance har lokacin kuka nake yi,
Ina kwance a saman gadon na ƙudundune na takure kaina ina ta shashsheƙan kuka,
Ban san da zuwan sa ba sai tsinkayan muryansa nayi yana kiran suna na

A firgice da tashin hankali na ɗago ina duban sa, ai da saurin gaske nayi ƙoƙarin sauka a kan gadon, amma jin azabar da ya ratsa Ni tuni na koma na zauna ina fashe wa da kuka, bakina na rawa ina son roƙon sa da kar ya matso kusa dani, amma na gaza yin magana sabida tsoro da firgici, duk na gama ruɗe wa na fita a hayyacina ina yarfe hannu kamar na ga dodo

Shi kuma saurin ajiye kayan hannunsa yayi yana koma wa wurin ƙofan ya tura shi,
Before ya dawo tuni na tsandara ihu cikina ya ɗuru ruwa,
Da sauri na tashi na ƙanƙame jikina a jikin bango ina faɗin, "don Allah... Ka taimake Ni kayi min rai kar ka... kashe Ni."

Wurina ya taho yayi saurin cafko Ni yana cewa, "ki yi shiru mana Madina kar ki tara min mutane, ba komai zan yi miki ba zan duba jikin naki ne."

Saurin ƙanƙame jikina nayi ina girgiza mishi kai, tsoron da ya mamaye Ni ganina a hannunsa tuni yasa numfashina ya soma ƙoƙarin ɗauke wa, daƙyar nake iya furta, "don Allah... Don Allah..."
Daga haka maganar nawa ta maƙale numfashina ya ɗauke a jikina sabida mugun tsoro

Hakan ba ƙaramin daɗi yayi masa ba, da sauri ya ɗaura Ni a kan gadon ya kwanto kwalban maganin nasa da Boka ya ba shi ya shafa,
Nan da nan ya cire wando ya shafa jiki na rawa ya haye kan gadon, sabida tsaban sauri da fargaban kar Matarsa Lantana ta zo ta ganshi; bai tsaya ma cire min kayan jikina ba, kawai zanin da na ɗaura sama-sama ya ture ya afka min

A lokacin numfashina ya dawo jikina, wani irin azaba ya ziyarce Ni wanda yasa na tsandara uban ihu ina girgiza, lokaci ɗaya numfashin nawa

Please Login or Register in order to submit comment