Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

** *** **




"Eh inajin ka Abi,"

"ya walad yaya maganar da mukai dakai Akan daukan ma'aikatan company din nan danakesan budewa ahmad?"

"Eh Abi yanzu haka angama karbar information dinsu, komai yagama kammala kawai lokaci muke jira, da kuma kai"

"Toshiknn katuromin shi ahmad din, akwai wani company babba anan, dayake fitar da wasu sababbin motoci sabuwar qira, inaso muje dashi domin yaga komai, bazai dau lokaci ba insha Allah
Idan yadawo kuka sai ayi bikin Bude company nasa"

"To Abi, Allah yaqara budi, ka gaida ummi bara'ah"

"to zataji sosai"




** *** **



"Waladeey"

"na'am momy"
, "ga wannan lesunan idan kasamu dama ka fita kayi kokari kakaiwa hajiya bilki qawata, Bama sai Yau ba kawai duk lkcin daka samu kanka,"

"OK momy zanyi kokari nakai Mata insha Allah"
Tace "yauwa"

Kayan yafuto dashi ahannunsa, walaya nagani tana moping afalo, tagaban ta ya wuce zaije bangarensa, gabanta yayi mugun faduwa, gashi zai fita kuma bata aiwatar da aikin da aka ba taba, kawai abinda zatai yanzu shine Zata saka maganin tafada musu ta saka, koma yaushe ne yayi amfani dashi su suka sani, itade tariga datasa
Daddy ne yashigo da alama daga waje yake

Ahmad naganinsa ya qarasa ya gaidashi, yace" yauwa my son, inasan magana dakai kabiyoni part dina,"

" OK daddy "

Yabishi abaya suka tafi.

Duk abinda yake faruwa a ido da kunnan walaya
Tana ganin shigarsa, ta wullar da mofar hannun ta, tayi Dakin ta, kayanta tashiga zazzagawa ta dauko qullin maganin, ta cusa agefen zaninta
Baqar leda ta dauko tayi part din ahmad cikin sauri

Megadi ne yaga giftawar mutum, yajuya yace to waye wannan kamar ba yallabai ba, yatashi domin ya duba yaga ko menene.



** *** **



My son munyi magana da abi "qabla qalil" (dazu)
Yayimin magana Akan companynka,"

ahmad ya daga kansa" company kuma daddy,?"

" Eh ai aikin wannan sabon company din da akeyi abi ya fadamin mallakinka ne
Yanzu haka yace ya nasan ganinka Akan wasu motoci dayake so kagani ko zaku buqacesu a kamfanin, "
Ahmad aransa yace shikkenan ma, kafin ya dawo yasan su feenansa sun Gama, exam,
Daya fara aikinsa kuma sai suyi maganar auren su
Daqo kansa yayi yace," daddy nine da company, gaskya nagode wallahi,"
Daddy ya dora hannunsa Akan lebensa yace" Shshshh
Bani zakaiwa godiya ba, abi zakayiwa, abi zai iya yima komai saboda kaunar dayake ma "

" Toshiknn daddy zan kirashi,"

" yauwa my son daga nan kuma sai asamo mana matar aure ko "


Ai ahmad najin haka ya suri ledar da momyn sa ta bashi yayi waje
Daya futo falo har yayi hanyar part dinsa, sai kuma yafasa yace gaskiya gara yafara fadawa mahaifiyar sa wannan daddan labarin, kai tsaye yakoma Dakin momy




** *** **



Yana tafiya har yaje kofar Dakin, ta window yaleqa anan yaga walaya, ta Bude fridge, yace "ah ah, 'yata ashe kece"


Arazane ta juyo shi kansa saida yayi mamaki
Tsaye ta tashi tace" sannu baba, wallahi nazo gyara masa bangaren ne,"

baba maigadi yayi mamaki, yasan shide tunda yake ahmad yanada qyanqyami masu aiki basa yimasa gyaran daki, inba saudat ko mabaruka ba, Amma kawai saiya basar
Be kawo komai ba yace" to Allah yatemaka sannu"

, be jira amsar ta ba yayi waje

Wata nannauyar ajiyar zuciya tasauke, tayi sauri tafutar da lemukan cikin fridge din duka, ta dauko na ledar datazo dashi, wanda already tasan lemon dayake sha, tunda ita take aiki agidan, ta Bude ledar datazo da ita, ta futo danata lemukan already tariga da tazuba maganin aciki, kowanne kwali daya na lemon tasa drug guda uku acikin sa
Aqa'idar maganin guda dayama ya isa, Amma walaya Babu ilmin boko balle ta karanta haka ta babbanka maganin acikin lemukan, ta dauke nasa lemon tayi waje

Dakin ta ta nufa, taboye lemukan, sannan ta kwanta a gado tana maida numfashi, aranta tana fadan Allah yasota Babu wanda yaganta



** *** **




Yana zaune a office dinsa yayi tagumi da hannu bibbiyu, yakai sati uku kenan yana fama da tunanin yarinyar nan,🤣 yanzu shi ai abin kunya ne ma yakira doctor Bashir yace yahadashi da ita, yanda yaga Bashir din yana masa maganar yarinyar shi kuma yana wani babbasar wa,aida kunya,
Wayarsa ce tayi ringing best friend naga ansa, yana dagawa yace "man ya akayi,"

Ahmad dayake kwance Akan gadonsa yayi wulli da ledar da momy ta aikeshi, ya kyalkyale da dariya, tahir yasake kallan wayar danya tabbatar anya ahmad ne kuwa, kafin yagama mamakin sa yaji ahmad yace "matumina katayani murna
"jaddiy"na(kakana) ya budemin company"

Cikin zaro ido tahir yace "wow
Wai da gske?"

"Yes da gske nake"

"Kai Amma gaskya yakamata mu hadu
Dan asake taya Juna murna,"

ahmad yace "toshkn bari inzo gidan in same ka, kaga daga nanma saika rakani gidan qawar momy zan kai Mata saqo daga nan kuma saimu wuce wajan feenah, muyi sallama da ita Dan so nake, next week in wuce Cairo"

Tahir ne yadafe kansa, yace "wallahi abokina ina office"

Ahmad ya kalli time, yace" office kuma tahir, kokuna da tiyata ne? Yanzu fa bakwai saura, "

Tahir yayi ajiyar zuciya yace" wallahi ina cikin matsala ahmad "


" Subhanallah "

fadin ahmad
" Meyake faruwa haka tahir? "

Anan tahir yafada masa komai
Ahmad yayi ajiyar zuciya yace" wallahi ni jinake wani Abu nema"

, tahir yace "wani Abu ne mana ahmad yanda naje musu ina Jan ido, ina zare musu ido, harda ce musu dakikai, tayaya kake tunanin zan tunkari yarinyar?"

Ahmad yace "haba man, karka bani kunya mana, kamar ba doctor ba, kuda yan Mata ke rububinku"

Doctor tahir yace "wato kafara ko?
Serious ahmad ban taba zatan zan so wata yarinya sama da iklima ba, wallahi ahmad idan ban samu yarinyar nanba, yanda nakeji zaku iya rasani"

"Subhanallah haba tahir kadena fadar haka
Yanzu kasan me zamuyi?"
Doctor tahir yace "a a saika fada"

Anan ahmad yafada masa hanyar dazaibi yasamu kan yarinyar
Doctor tahir yayi masa godia

Ahmad yace "yanzu ka tashi nazo na daukeka mu tafi,"

tahir yace "man, kayi hakuri kaje tunda kace sallama zakuyi, bazan bika ina ganinku kuma soyaiya ba, bayan ni banma saita kan tawaba,"

"Toshiknn next time idan na dawo sai muje, Amma Dan Allah kafin na dawo daga Cairo kaima kayi kokari kashawo kan yarinyar nan Dan musamu yan dagwai dagwai da wuri,"

Dariya tahir yasa, yace" wallahi Allah ya shiryeka,"

sukai sallama

Jin Kiran sallah yasa ahmad yashiga wanka, yayi alwala, shirin masjid yayi, yaje yayi sallah, bayan yafuto daga sallar yakira feenah bata dagaba, saiya share, yaje ya shirya cikin qananan kaya baqin jeans da milk din Riga, sai qamshi yake,ya dauko ledar dazai kaiwa hajiya bilki, tsautsayi yasa yabude fridge bai kawo komai aransa ba, ya daga kan lemo ya kwankwada,🙆🏻🙆🏻 ya rufe yabarshi anan kan fridge din yafuta da sauri

Kosu momy baiyiwa sallamaba yaja motarsa yafice
Walaya najin tashin motarsa ta kira musa ta shaida masa ahmad yafuta yanzu, Amma bata saniba abinda tasa yasha ko bai shaba, Amma de su bibiyeshi sugani koya sha
Musa yamata godia ya kashe wayar




** *** **



"Mom nafita saina dawo,"
inji laila, anci kwalliya ansha kyau dinkin nan yakamata tam, kirjin nan duk rabinsa awaje, "OK my daughter saiki dawo,"

kawai hannu takadawa uwar tayi waje

Waya take da musa tana driving, shine ya ke kwatanta Mata hanyar gidan hajiya bilki, har tazo layin gidan tasamu waje tayi parking tana jiran isowar ahmad ayita ta kare



** *** **



Yayi nisa a tafiya wayarsa tadau qara, yana dubawa yaga ansa my feenah
Bayan ya daga tace masa tana wanka yakirata, yace dama zaizo yaganta ne, Dan yasan idan tafara exam bazai samu ganinta ba,sannan yanaso zasuyi wata magana, to
Itama kuma ganin ta Dade bata ganshi ba yasa tace to sai yazo, ajiye wayar yayi,
Har ya hau titin dazai kai shi gidan hajiya bilki yafasa, yajuya kan motar Zuwa gidansu feenah

Mararsa ce yaji ta murda masa, yana magana afili yace "Meyake faruwa ne,"

dayaji ciwon yana lafawa kawai saiya share yaci Gaba da tuqi har yaje kofar gidan
Kiran ta yayi awaya, tana zaune ta idar da sallar ishsha'i, hijabin ta cire tafeshe jikinta da turare, doguwar Riga ce a jikinta, ruwan siminti, rigar hannun vest ce da ita, kaka tasamu afalo tace" kaka ina Zuwa, zan gaisa da ahmad awaje indawo,"

" to nafi saikin dawo, "

Feenah na fita yaganta, yayi Mata order, ta isa jikin motar ta Bude ta shiga
A wannan lkcin maganin da ahmad yasha yafara yimasa aiki, Gaba daya wani irin yanayi yakeji ajikinsa

Tana shiga yashaqi kamshi turaren ta me dadi, "my feenah, koda yaushe ke mai kyau ce,"

murmushi nayi na sunkuyar da kaina

Yace "unguwa zanje, momy tabani saqo in kaiwa qawarta,"

nace "ok, to saika dawo,"

ina kokarin fita da ga motar, hannu na yariko, " haba my feenah pls ki rakani mana,"

yafada da rinan nun idonsa,
Ahmad yanayin dayake ji baisa yakawo komai aransa ba, tunda yanajin yanayin Aduk lokacin daya kebe shida ita,
Nace" my ahmad meyasami idonka naga yayi ja? "

Cikin kasa kasa da muryarsa yace

" nima bansaniba haka nakeji wani iri, kamar inasan bacci "

" Toka koma gida mana,"

" a a my feenah aida nisa, kawai bari inyi kokari muje mudawo, zanyi sauri kinji, a yankaba take matar,"

banyi musu ba, yaja motar muka tafi,

Munyi nisa sosai mun wuce government house idon ahmad yafara lumshe wa, Gaba daya wata irin muguwar sha'awa yakeji, yawo yafara dasu Akan titin, hannun motar yanaso ya kwace masa

Feenah cikin firgici tace," yaya! Yaya!! Meyake damunka ne?
My ahmad!!!"

Tafada da karfi, kokari yayi yadawo gefen titi yayi parking, ya jinginar da kansa Akan kujera, feenah tazubawa sarautar Allah ido,
Gani tayi yana wani irin numfashi

Cikin rashin damuwa, takai hannunta kan fuskar sa, tana shafa kumatunsa tace

" yaya, Meyake faruwa ne?
Bakada lafiya ne? "


Ahmad dajin tattausan hannunta Akan fuskar sa, hakan yaqara haifar masa da matsala

Hannunta yariko yace Mata "bari mana feenah"

Itade tanata kallansa, tace

"yaya kawai mukoma gida, nikam duk atsorace nake hankali na bazai kwantaba ina ganinka a wannan halin pls mu tafi"

Bakinta yakebi da kallo kawai tana maganar nan, baisan lokacin daya fisgota jikinsa ba,
Ido feenah tazare tace

" ya....

Kafin taqarasa ya hade bakinsu waje daya

Ayayinda Hannunsa yake yawo ajikinta, Gaba daya taji wani iri, tana kokarin kwace wa yana qara rike ta, Dan a yanda yakeji ayanxu bazai iya hakura da ita ba

Bakinta ta kwace da kyar, tace" ahmad menene haka? Mekake shirin aikatawa ne? Dama wannan ce maganar dazaka min din,?"

Tafada cikin rawar murya

" Please my feenah, ki temakeni, bansan Meyake damunaba nima "

A wannan lokacin kam feenah tafara hawaye, tace" ahmad kasan mekake fada kuwa? "

Hannunta yakama yana kokarin sakashi a inda batai zato ba 🙈🙆🏻

Ahmad na hawaye feenah na tayashi Babu mai rarrashin dan'uwansa

Bude kofar motar dayaga zatayi hakan yasashi qara fisgota, batai auneba sai ganinshi tayi dab da ita hijabin jikinta yake kokarin cirewa ita kuma tana qara rikewa dole saida ya cireshi, saboda ba karfinsu dayaba
Hannu tasa tana kare kirjinta tace cikin kuka,

" Dan Allah karka cutar Dani, kayi hakuri idan nama laifi kayafemin, Dan Allah karka ketamin haddi na"

Yayinda feenah take wannan mgn ahmad jiyake kamar qara tunzurashi take, Gaba daya baya cikin hayyacinsa,
Hannunsa yasa yacire Mata hannayenta dasuke kan kirjin ta, yasa hannu ya yaga rigar jikinta, baiyanar na shanunta shiya kara fitar dashi daga hayyacinsa
Tuni yakai musu wata irin cafka,
Feenah tana dukansa da hannayenta biyu Amma shiru kakeji
Kara tasa gamida ihun atemaketa Amma Babu wanda yaji kasancewar duka glass din motar arufe suke, hannu yasa ya kwantar da kujerar, yaci gaba da wasa da dukkanin jikinta

"Ahamd kayi hakuri karka cutar Dani,"

shine kawai abinda feenah take fadi, sake hade bakinsu yayi waje daya

Yayinda feenah ta kwace Bakinta tasaki wata gigitacciyar qara gamida sumewa, shikkenan ahmad yacika aiki.









Mrs Usman ce 🖊
[5/6, 3:32 PM] ❣️DANGI DAYA❣️: 🌱DANA SANI 🌱



Writing by Amnah el yaqoub



Dedicated to my family



21



Tsawon lokaci ta dauka, tana duba agogon dake tsintsiyar hannun ta
Ajima tasaki tsaki, Ajima tasake sake sakin wani tsakin
Daga karshe ta yanke shawarar Kiran Malam musa

Wayarta ta janyo qirar samsung, bugu hudu ya daga
"Hajiya da fatan komai ya kammala, dama tayaya zaija dake, nasan kinfi gaban nan wallahi,"


Cikin tsawa tace "dakata Malam musa, ba wannan ne yasa nakira kaba, dama kasan yaron nan bai futo ba, Amma kasa na bata lokaci na, nabar alhaji gali yana jirana, nataho nan"

Musa yace," kiyi hakuri hajiya Amma tabbas yafuto, kuma nasan cewa ba za'a samu matsala tunda ya futo, kede kawai kiyi ta jira" 🤣

"Inyi ta jirafa kace musa, Toshiknn zanyi ta jira kaima yashafeka,🤣
wallahi a kudin ka,"

musa yace "a a hajiya baza'ayi haka ba, bari nasake tuntubar hanyar gidan matar, tunda yar aikin tayimin bayanin komai,"
ba tare datace masa komai ba, ta katse wayar



** *** **



Ahmad bai tashi dawowa daga duniyar daya Lula ba ta dadin kowa, sai bayan kusan 46 minutes
Awannan lokacin feenah batasan inda kanta yake ba, Babu alamun numfashi atare da ita
Jikinsa yazare daga nata, daga baya kuma ya rungume ta gam ajikinsa, kukan ma Gaba daya yaqi Zuwa, kawai kallan ta yake
Yau shi ahmad shine da yiwa wata yarinya fyade,😭 raping dinma yarinyar dayake mutuwar so,😭 Gaba daya sai tausayin ta ya kamashi

" feenah, feenah, feenah!!!"

Yafada da karfi, saide Babu alamun Zata iya tashi,
Sai Awannan lokacin kuka mai karfi da cin rai yazo masa, tana rike ajikinsa yana buga kansa Ajikin glass din motar, har hakan ya haifar da tsagewarsa



"Nafeesa Dan girman Allah ki yafemin, nafeesa na yaudareki, tabbas nacika mayaudari, kiyimin ko wanne irin hukunci nafeesa

DANA SANI daban daukoki ba, saida zaki fita nahanaki nafeesa, kiyi hakuri,"

yafada yana kuka tamkar, mace, tunda yake arayuwarsa bai taba kuka irin haka ba, yaci amanar wadda ta yarda dashi fiye da kowa da komai

Jijjigata yayi, yaga de tabbas idan baiyi da gske ba zai iya rasata, hakan yasa yatashi yagyara wandonsa
Futowa yayi da ita a hannun sa, kamar matacciya, yabude bayan motar yasaka ta aciki yarufe
Hawaye shabe shabe Akan fuskarsa yazago yajasu aguje, sai wani private hospital dayake kusa

Yana parking ko kofar motar bai rufe ba yabude yadauko ta, Babu alamun rai atare da ita, mantawa yayi da hijab dinta yakoma yadauko yarufa Mata, yayi cikin hospital din aguje


"Malam baka rufe motar ba,"

wani mutum dayake gefe yayi masa magana,
Ahmad yace" Dan Allah bawan Allah rufemin"

bai jira amsarsa ba, yayi ciki

"Nurse!"
Yake fada cikin daga murya
Wasu Mata biyu suka karbeta ahannun sa, wani daki sukayi da ita Akan gadon tura marasa lafiya,
Dafe kansa yayi kawai yana hawaye, har yanzu ganin abun yake kamar amafarki, Ajikin bango yadora kansa yana kuka 😭




** *** **



"Oni rabi'atu wannan wacce irin fira ce haka, yarinya tun dazu tafita Babu alamun ta, to kode wani wajan sukayi, bari nakirata"

Wayarta me torch light ta dauko ta kira har sau uku, ba'a dagaba Awannan lokacin wayar nacikin aljihun ahmad, yakasa dagawa, tome zaice Mata, irin wannan cin Amana
Kaka taja hijabi tayi kofar gida, taga Babu kowa, sai gida ta dawo tace
"bari Ajima nasake kira, Allah yasa de lafiya



** *** **



8:56 pm, ahmad yana Dakin da feenah take, ansa Mata ruwa, fuskar ta tayi wani iri, kawai kallanta yake yana hawaye, Awannan halin nurse tashigo tace" masa doctor yana kiransa a office "

Jiki asabule yatashi yabita, yana tafiya yana waiwayen feenah

Yazauna akujera a gaban doctor, doctor yagama rubuce rubuce yadago kansa yace,

" haba abokina, irin wannan barna haka kamar ba amaryarka ba, ai yakamata kabita a hankali,"

Hawaye ne ya zirarowa ahmad yace "doctor kayi hakuri, tsautsayi aka samu, insha Allah hakan bazata qara faruwa ba,"

Doctor yayi ajiyar zuciya yace "ok, yanzu de Dan Allah kabarta ta huta Tsawon sati daya, sannan munyi Mata dinki, munyi Mata allurar dazata kashe Mata zafin ciwon, da abinda yakamata
ga wannan, yabashi takarda kaje kasiyo Mata magungunan nan, dole Zata buqacesu"

Karbar takardar ahmad yayi, yafuto
Maigadin ne yanuna masa inda zai samu magungunan

9:8pm wayar dake gefen gadon ta dauki qara, itace ta taimaka Mata wajan farkawarta
Bude idonta tayi wanda yayi ja, saboda kuka, ta kalli Dakin, sannan takai hankalinta kan wayar, gani nayi ansa kaka, Akan screen din wayar, kashe wayar tayi gaba daya, ta yunqura ta tashi, ruwan dake hannun ta ta cire, tasauko, zafi taji agabanta nan tasaki qara, tana yarfe hannu,
Kamar me tafiyar ta ta ta, haka ta futo daga Dakin, Babu wanda yakula da ita, haka ta zare jiki tafuto harabar hospital din,
Dakyar taje gate din asbitin, baba mai gadi harda ce Mata sannu yarinya ganin yanda take tafiya yasan Babu lafiya
Kawai daga masa kai tayi, ta wuce
Gaban titi ta tsaya ta tsaida mai adaidaita, tayi masa kwatancen inda take so yakaita, dari biyu yace Mata, Babu musu tace masa Amma sai sunje Zata shiga gida ta dauko masa, yace.
"ba damuwa"


Tashige suka tafi




** *** **



Laila nagani tana waya, tace "Malam musa bazai zoba kawai zan hakura Yau din inci Gaba da bibiyarsa, kokuma mu sake wa dabarar,"

"Toshiknn hajiya ngd"




** *** **



Kaka nagani ta rafka uban tagumi a kofar gida, tun dazu take Kira wayar nafi akashe, acan kuwa feenah kukan zuci kawai take, tana kuma share hawayen ta, kasa danne zuciyar ta tayi, tasaki kuka mai sauti, mai "raksha" (adedeta) yace

" hajiya kiyi hakuri, cuta ba mutuwa bace, Allah yabaki lafiya, saboda naga daga asbiti na dauko ki," 🤣

qyaleshi tayi taci Gaba da share hawayen ta, har sukazo kofar gidansu, kaka tagani atsaye itada wani saurayi da alama cikiyarta ta take bayarwa
🤣



** *** **



" Abban husna, nifa Gaba daya banajin dadin jikina,"

Abba yayi murmushi yace "to maman nafeesa me yake damunki,"

tace "haka kasala kasala nakeji, bakina banajin dadin sa,"

Abba yace "to kiyi hakuri Zuwa gobe sai muje asbiti,"

mama tace "haba alhaji wanne irin asbiti kuma,"


Abba yace "a a banasan musu,"
hannu yasa yashafa wuyanta, aikuwa zafi kamar gidan biredi, yace

" subhanallah maman nafeesa me yake damunki haka?"

Mama tace "alhaji ni kalau nake,"

Abba yace "a a Babu wannan maganr kawai de kice bakyasan fadamin abinda yake damunki Dan kada hankali na yatashi, narasa yaushe zaki dena wannan halaiyar taki,"

"to alhaji kayi hakuri,"

"Kinga tashi, tashi maza muje ki kwanta ki huta gobe insha Allah sai muje asbiti kiga likita,"

mama tace "to Allah yakaimu"



** *** **



Futowa nayi daga adedeta dakyar nake dingisa kafata ina hawaye, badan kaka tana cikin tashin hankali ba, Babu abinda zai hana ta fahinci halin danake ciki,
Dasauri ta qara so gareni, "sannu nafi, sannu daga ina kike naga kina tafiya a hankali kamar marar lafiya bayan nasan kalau kika fita,"

kafin na bata amsa me adedeta yace "mama, ai asbiti na dauko ta, batajin dadi,"

salati kaka tasa, ta janyoni jikinta,
Gaba daya tausayin kaka yakamani yanda ta damu Dani, take kaffa kaffa Dani, ga abinda naje na aikata, mema ya kaini bin saurayi unguwa, nayi DANA SANIN Sanin ka arayuwa ta ahmad,
Cikin kuka nace" kaka ki bashi dari biyu kudin sa, "


Kaka tace" yaro yi hakuri bari nadauko ma kudin,"

me adedeta yace" a a mama ki barshi, ai jinya ce tana kan kowa, "

kaka tace" to Mungo de Allah yasaka da alkhairi, kafin tajuyo kaina tana fadin nafi meyasameki?
Ina shi amadun?
Ya akai kuka rabu? "

Nikam nama rasa amsar dazan bata, kawai sai wani tunanin yazo min, nace" kaka hatsari mukayi, "

Salati kaka rafka" hatsari nafi
Innalillahi wa inna ilaihir raju'un
Garin yaya? "

Nide da nake ji ajikina nace" kaka muje, "

kamani tayi mukayi ciki,
Anan nafada Mata me mota ne yabuga mana motarsa shine motar mu tayi gefen titi, anan aka taimakemu, shi yana asbiti ma yakarye, nice de nasamu targade aqafafuna
Hawaye kaka ta share tace" sannu nafi, bari nahada miki ruwa kiyi wanka, "

bayan tatafi awajan na kwanta kan tabarma ina tunanin rayuwa ta
Zancen kakane yadawo Dani daga tunanin dana fada, tace" nafi na dora miki ruwan dumi, saiki gasa kafar, bari inje in kira me gyara,"

nace" a a kaka ai an gyara min a asbiti shiyasa nataho, "

kaka tayi tagumi tace," to waidaku ina zaku je ma?"

Nace" kaka wajan qawar mamansa zamuje zaikai Mata kaya,"

kaka tace" dama da kunyi shawara Dani bazakuje yanzu ba, saida safe,"

nide Bama najin me take fada
ruwan tajuyemin tace inje in sirka yanda zaimin saina watsa kozanji karfi ajikina, haka natashi nayi "hammam" (toilet)



** *** **



Gudu gudu sauri sauri ya qarasa office din doctor din, yabashi magungunan, doctor ya duba yace "eh sune sunyi, yanzu muje Dakin idan ruwan yaqare sai abata maganin, kokuma idan kunje gida sai kabata,"

Doctor na Gaba ahmad na binsa abaya, Gaba daya kunyar hada ido yake ita, 🤣

suna Bude kofar Dakin sukaga wayam Babu feenah Babu alamar ta, gaban ahmad yayanke yafadi, duhu yafara ziyartar idanunsa, nan take ganinsa ya dauke





((to Malam amadi daukacin makaranta wannan novel suna Maka fatan farfadowa lafiya))








Mrs usman ce 🖊
[5/6, 3:32 PM] ❣️DANGI DAYA❣️: 🌱DANA SANI 🌱



Writing by Amnah el yaqoub



Dedicated to my brother Abdulmumin Muhammad El Yaqoub Happy birthday 🎂



22



Da taimakon doctor aka daukeshi aka maida shi gadon da feenah ta tashi, doctor yafara duba shi




** *** **




Ruwan da kaka takaimin a bucket na raba biyu, daya najuye acikin bahon wanka, nadan sirka, kasan cewar ina karance karancen littafi shiyasa nabi duk hanyoyin dana karanta wajan gyara kaina, ina shiga cikin ruwan namike nasaki qara
Kaka datake zaune tadaga murya tace "sannu nafi yi a hankali"


Maganar kaka ce tasa na rufe bakina da hannu na, nadaure na shiga ruwan, saida zafin yaragu sannan nasake Zuba wani ruwan zafin, na shiga, shikuma sauran nayi wanka dashi, ba laifi naji dadin jikina
A hankali nazo na wuce kaka, tana zaune atsakar gida, badan wankan danayi ba, Babu abinda zai hana taga hawayan fuskata
Daki naje na zauna nasauya kayan jikina, ina zaune da humra a hannu na, nakasa shafawa, kaka ta shigo tace "sannu nafi,"

nace" yauwa kaka, "

tace" me yake miki ciwo yanzu bayan kafar,"

nace" kaina,"

tace" to ina Zuwa "


Bayan jimawa kadan tashigo da pure water da maganin ta bani nasha na kwanta, tace " to ki huta yaude karkiyi wannan jarababban karatun naki, ki huta,"

saida tayi maganar karatu natuna da exam din datake gabana, wutar Dakin ta kashe min ta rage fanka kadan sannan tafita
Tana fita nakafa sabon kuka, yanzu shikkenan ahmad ya cuceni, duk mutumin dana aura bazai ga mutunci naba, nayi DANA SANIN haduwa ta dakai Ahmad, wallahi bazan yafe maba, dama ashe yaudara ta kake akwai abinda kake so ajikina, saudat DANA SANI tun farko daban karbi qawancen dakika zomin dashi ba, wanda shine silar haduwa ta da wannan azzalumin saida nace yayi hakuri, idan wani laifi nayi masa yayafemin Amma shine ya nunamin ba shida imani, afili na furta "insha Allah saika yi DANA SANI ahmad"



** *** **





11:00 yana zaune gaban ummi suna kallo afalo dagashi sai jallabiya yana shan iska, tunani yake shin yakira doctor Bashir Akan maganar yarinyar nan kokuwa? Kawai wata zuciyar tace yakirashi Dan shine kawai mafita
Ummi tun dazu tana kallansa taga Gaba daya hankalinsa bayama kan abinda suke kallo daga gani cikin tunani

Please Login or Register in order to submit comment