Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

principal

yace "ya sunanki?"

Tace "izdihar ahmad muhd"
Ahmad ya kalleta da mamaki ashe bata manta abinda daddy yafada mataba, principal yace "good grl," yamaida kallansa ga ahmad yace
" insha Allah zamu bata kulawar data dace"
Hannu ahmad yaqara bashi sannan suka futo
Baby tace "uncle nan school din aka dawo Dani?"
Ahmad yace "eh gobe zaki fara Zuwa," tace "to kaine zakai dinga kawo ni?"
Ahmad yace "a a baby akwai driver zai dinga kawoki, kinga nima akwai office"
Turo Dan qaramin bakinta tayi gaba, tayi shiru
ya kalleta yace " to menene kuma?" Tsugunna wa yayi, yace
" toyi murmushi mana, zan dinga kawoki shikkenan?
Amma baby banasan rigima ba kullum zan dinga kawoki ba, kinga ne?"
dahaka har suka koma gida


** *** **


"Dad aure nakeso, kuma cikin sauri nake buqata kuyimin,"
alhaji yasaki murmushi dansa dayake ji dashi ne Yau shine dakansa yace yana son aure, lalle kuwa za'a yi bikin da ba'a tabayiba

Yace "A'ina take? Wacce mai sa'ar ce wannan?" Kabeer yace "dad a zaria take, inaso Asa mana rana nida ita da wuri, nafisan namata surprise, kawai saide taji bikinmu" 🤣

Alhaji yasake sakin murmushi, yace
" kungama daidai tawa da ita yarinyar ne?"
Kb yace "sosai ma dad, kawai kayi komai yanda ya dace" ,
Dad yace "karka damu dana, inde kudi na aiki, mulki na aiki kasamu yarinyar kagama"
da murna Kb yatashi yayi dakinsa yana ayyana irin rayuwar dazasuyi da feenah


** ** **


Akwance yake dagashi sai kayan baccinsa, yana sakin murmushi shi kadai, my feenah, ina kika shiga ne inata nemanki? Kinsan yanda hakan yake azabtar da zuciya ta kuwa? Murmushi yasake saki tareda janyo fillo ya rungume shi sosai akirjinsa, yanajin kamar itace atare dashi
Lumshe ido yayi, yaci gaba da tunanin ta, bai tsammani ba yaji anfado kansa da karfi tace
" uncle!!" 🤣

Ahmad yace "baby bakyajin magana ko, nahanaki shigowa ba tare da kinyi sallama ba" 🙊
Tace "sorry uncle"
Yace "naji, banasan uncle din nan, sauya wani sunan," tace "Tome zance uncle" yace "abbey"
Daria tasaki tace "to zanfada"
Tace "Un.... Au namanta tasa hannu abakinta da sauri, abbeey yimin tatsuniya"
Cikin mamaki yace "baby me kika ce?" 🤔
Tace "tatsuniya"
Murmushin dabai shiryaba yasaki, yace "niban tabayiba," 🤣

tace "nima sabuwar anty tataba min"
Yace" toki yimin naji koda dadi "
Tana farawa, auta tashigo Dakin itama tariketa tana cewa" Wana kama? "
Ahmad yace" maryam lafiya?"

Auta tace" yaya kagafa tsokanata tayi tagudo wajanka"🤣

Ahmad yace "toyi hakuri aikinga kece babba," baby tayi kalar tausayi tace "bazan sakeba"
Ahmad yace "kinji ba? Itama tace bazata sakeba, shikkenan zance ya wuce ku tashi ku tafi kuje ku kwanta"
Baby tace "a a uncle nide anan zan kwana," ahmad yace "no ga maryam nan tashi kuje, banaso naji kinsake min magana"

Hakan kuwa akayi, batace komai ba suka fita


** *** **


"Baby na rokeki kibar wannan 'yar babyn agida, inba haka ba kuwa Babu inda zaki bini," 🤣

babyn ta kalla tace "to ai uncle idan nabarta kuka zatayi," 🤣
ahmad yace "a a ga momy nan, Zata rarrashe ta,"

izdihar tace "to momy ga yata nan," 🤣

suka kama hanyar fita, harsun fara tafiya tadawo tayiwa babyn kiss sannan suka tafi
Momy tana zaune kamar gunki tana ganin wannan salo 🤔
, yana fita yakira saudat awaya yace "yaushe zaku shigo ne?"
Tace " yaya meyafaru?" Yace "kizo kiga yata, nayi yarinya"
Saudat tace "yaya kamarya?"
Girgiza kai yayi, kawai ya kashe wayarsa
Wayar ta kallah tana
" hello hello" taji shiru 🤔

Momy takira danta samu qarin bayani, cikin mamaki momy tace "au ashe kema anfada miki, tana nan wata yarinya yaje aka bashi, tana nan kamar yar buzuwa🤣
Tunda aka bashi ita yakasa zaune, yakasa tsaye

Saudat tasaki daria tace" lalle yaya, nima fa yanzu kirana yayi wai inzo naganta", momy tace
" aikuwa kizo inba so kike yayi fishi ba"


** *** **


Tariqe hannun sa nadama, haka suka qarasa company, yayi abinda zaiyi, suna zaune a office baby tataba wannan, yayi magana ta janyo wannan yahanata, cikin ransa yace bari de mu tafi, tun kafin narasa wata takardar🤣
Ammu yakira, yashigo office din, baby na ganinsa taje ta rungume shi, Ammu yace "a a izdihar, manyan kasa, yagida?" Tace " lafiya, Ammu ina Abba?"
Ammu yace" Abba yana gida izdihar, ya school kina Zuwa ko?" Tace" eh"
Ahmad yace "Ammu wallahi tafiya takama mu nida baby, zandan kwana biyu ban shigo ba, please inaso ka kula da komai," Ammu yayi murmushi Jin sunan da ahmad yakirashi
Yace "to yallabai babu damuwa Allah ya tsare"

Tare suka futo, kowa sai kallan izdihar yake, wasu kuwa har wajansu suke Zuwa, daga nan wajan passport ya wuce akayi Mata, suka wuce wajan visa suka bada passport din

Daganan sukayi wajan yawo, ya kaita nan ya kaita nan, da sukaje Park ne yaga hankalin ta ya karkata waje daya, yajuyo ya kalleta yace
" baby me kike gani ne?" Tace "nan mukazo da sabuwar anty rannan," murmushi yayi yace "kede baby bakida dama, abinda akai jiyama saikice rannan"
Kinga taho mu tafi

Tayi wasa sosai sannan suka kama hanyar gida


** *** **

"Wato alhaji abinda yake faruwa, shine, ita wannan yarinyar dakukazo magana Akan ta, ni kwata kwata ma, bata min maganar wannan yaron ba, sannan Bama wannan ba, ai anriga ansa Mata rana itada wani yaro,"
daddy cikin rashin walwala yace" to Mungo de, mun gode sosai," Abba yace" babu damuwa", suka sake musabaha suka tafi

Yana Zuwa gida mahaifinsa yafada masa wannan maganar atake ya haukace musu, shi wallahi yana Santa kuma bazai iya hakura da itaba, dad yace "Kabeer kabi komai asannu mana,"

Kb yace " daddy wallahi idan yarinyar nan bata aure niba sai tayi DANA SANI"


** *** **


Cikin sati biyu aka Gama musu komai, dukansu suna falo anata fira kasancewar saudat tazo ganin baby, tana ganin yarinyar taji tashiga ranta, duk motsin da baby zatayi, idan saudat na kanta, har ahmad yafahinci halin datake ciki
Saida yatafi daki, yana shirya kaya ajaka, saudat tashigo tace" yaya, yanaga kana hada kaya"

, yace "sauda jibi zamu wuce misra ne, zan kai baby wajan tsohon can taganshi yaganta," 😳saudat tace" yaya wallahi wannan yarinyar kama suke da feenah sosai "
Ahmad ya kalleta da mamaki, yace cikin ransa ashe bashi kadai ne yake wannan tunanin ba,
Yace" kama ce kawai saudat "

Dahaka tayi shiru dataga kamar bayasan maganar, tajuya ta fita, yana ganin fitar ta, yagoge qwallar idonsa

Bayan kwana daya sukai
sallama dakowa, inda suka Lula Egypt shida baby

Kakanninsa sunyi murna sosai da ganin baby, inda marzuk yasake masa fada Akan Dan Allah koda yayi aure yadaure ya riqe matar dakyau kada yasake tunanin rabuwa da mace, koma menene hakuri akeyi da Juna
Ahmad yaji shawarar kakan nasa Sosai, kuma yayi alkawari zai kiyaye Gaba

Tunda sukaje yake kaita wajan yawo kala kala, pictures kuwa harda na banza, duk inda sukaje sai yayi musu pictures, ahaka suka dauki Tsawon sati biyu, har yana shirin dawowarsu Nigeria

Bai cika dora pictures dinsa a Facebook ba, Amma Yau saboda baby yahau danya do rasu, abinda yagani ne yabashi mamaki, pictures din bikinsa shida laila

Babu wanda yafado masa arai sai tahir, yasan shine zai aikata
"zamu hadu ne "
Yafadi haka afili, pictures dinsa yasa shida baby yasauka, duk tarin massages din da aka turo babu wanda ya bude


** *** **


After 4 months
Feenah sun kammala 🌱DANA SANI 🌱

Writing by Amnah el yaqoub

Dedicated to my family

48
Hannu yamiqa masa yace Nagode sosai yallabai, principal ya dubeshi dakyau yace haba ahmad ai Babu komai, daka aikoma za'a yi Mata komai basai kazo da kanka ba, ahmad yace a a Babu komai, yanzu yaushe kake ganin Zata fara Zuwa school din?

Yace aiko gobe ma Zata iya Zuwa, Babu abinda zakuyi mata, duk abinda ake buqata makaranta Zata yi Mata, ahmad yace ok ngd sosai, principal yace ya sunanki?
Tace izdihar ahmad muhd
Ahmad ya kalleta da mamaki ashe bata manta abinda daddy yafada mataba, principal yace good grl, yamaida kallansa ga ahmad yace insha Allah zamu bata kulawar data dace
Hannu ahmad yaqara bashi sannan suka futo
Baby tace uncle nan school din aka dawo Dani? Ahmad yace eh gobe zaki fara Zuwa, tace to kaine zakai dinga kawo ni?
Ahmad yace a a baby akwai driver zai dinga kawoki, kinga nima akwai office
Turo Dan qaramin bakinta tayi gaba, tayi shiru
ya kalleta yace to menene kuma? Tsugunna wa yayi, yace toyi murmushi mana, zan dinga kawoki shikkenan?
Amma baby banasan rigima ba kullum zan dinga kawoki ba, kinga ne?
dahaka har suka koma gida

** *** **

Dad aure nakeso, kuma cikin sauri nake buqata kuyimin, alhaji yasaki murmushi dansa dayake ji dashi ne Yau shine dakansa yace yana son aure, lalle kuwa za'a yi bikin da ba'a tabayiba

Yace A'ina take? Wacce mai sa'ar ce wannan? Kabeer yace dad a zaria take, inaso Asa mana rana nida ita da wuri, nafisan namata surprise, kawai saide taji bikinmu

Alhaji yasake sakin murmushi, yace kungama daidai tawa da ita yarinyar ne? Kb yace sosai ma dad, kawai kayi komai yanda ya dace,
Dad yace karka damu dana, inde kudi na aiki, mulki na aiki kasamu yarinyar kagama
da murna Kb yatashi yayi dakinsa yana ayyana irin rayuwar dazasuyi da feenah

** ** **

Akwance yake dagashi sai kayan baccinsa, yana sakin murmushi shi kadai, my feenah, ina kika shiga ne inata nemanki? Kinsan yanda hakan yake azabtar da zuciya ta kuwa? Murmushi yasake saki tareda janyo fillo ya rungume shi sosai akirjinsa, yanajin kamar itace atare dashi
Lumshe ido yayi, yaci gaba da tunanin ta, bai tsammani ba yaji anfado kansa da karfi tace uncle!!
Ahmad yace baby bakyajin magana ko, nahanaki shigowa ba tare da kinyi sallama ba
Tace sorry uncle
Yace naji, banasan uncle din nan, sauya wani sunan, tace Tome zance uncle yace abbey
Daria tasaki tace to zanfada
Tace Un.... Au namanta tasa hannu abakinta da sauri, abbeey yimin tatsuniya
Cikin mamaki yace baby me kika ce?
Tace tatsuniya
Murmushin dabai shiryaba yasaki, yace niban tabayiba, tace nima sabuwar anty tataba min
Yace toki yimin naji koda dadi
Tana farawa, auta tashigo Dakin itama tariketa tana cewa Wana kama?
Ahmad yace maryam lafiya? Auta tace yaya kagafa tsokanata tayi tagudo wajanka

Ahmad yace toyi hakuri aikinga kece babba, baby tayi kalar tausayi tace bazan sakeba
Ahmad yace kinji ba? Itama tace bazata sakeba, shikkenan zance ya wuce ku tashi ku tafi kuje ku kwanta
Baby tace a a uncle nide anan zan kwana, ahmad yace no ga maryam nan tashi kuje, banaso naji kinsake min magana

Hakan kuwa akayi, batace komai ba suka fita

** *** **

Baby na rokeki kibar wannan babyn agida, inba haka ba kuwa Babu inda zaki bini, babyn ta kalla tace to ai uncle idan nabarta kuka zatayi, ahmad yace a a ga momy nan, Zata rarrashe ta, izdihar tace to momy ga yata nan, suka kama hanyar fita, harsun fara tafiya tadawo tayiwa babyn kiss sannan suka tafi
Momy tana zaune kamar gunki tana ganin wannan salo
, yana fita yakira saudat awaya yace yaushe zaku shigo ne? Tace yaya meyafaru? Yace kizo kiga yata, nayi yarinya
Saudat tace yaya kamarya?
Girgiza kai yayi, kawai ya kashe wayarsa
Wayar ta kallah tana hello hello taji shiru

Momy takira danta samu qarin bayani, cikin mamaki momy tace au ashe kema anfada miki, tana nan wata yarinya yaje aka bashi, tana nan kamar yar buzuwa
Tunda aka bashi ita yakasa zaune, yakasa tsaye

Saudat tasaki daria tace lalle yaya, nima fa yanzu kirana yayi wai inzo naganta, momy tace aikuwa kizo inba so kike yayi fishi ba

** *** **

Tariqe hannun sa nadama, haka suka qarasa company, yayi abinda zaiyi, suna zaune a office baby tataba wannan, yayi magana ta janyo wannan yahanata, cikin ransa yace bari de mu tafi, tun kafin narasa wata takardar
Ammu yakira, yashigo office din, baby na ganinsa taje ta rungume shi, Ammu yace a a izdihar, manyan kasa, yagida? Tace lafiya, Ammu ina Abba?
Ammu yace Abba yana gida izdihar, ya school kina Zuwa ko? Tace eh
Ahmad yace Ammu wallahi tafiya takama mu nida baby, zandan kwana biyu ban shigo ba, please inaso ka kula da komai, Ammu yayi murmushi Jin sunan da ahmad yakirashi
Yace to yallabai babu damuwa Allah ya tsare

Tare suka futo, kowa sai kallan izdihar yake, wasu kuwa har wajansu suke Zuwa, daga nan wajan passport ya wuce akayi Mata, suka wuce wajan visa suka bada passport din

Daganan sukayi wajan yawo, ya kaita nan ya kaita nan, da sukaje Park ne yaga hankalin ta ya karkata waje daya, yajuyo ya kalleta yace baby me kike gani ne? Tace nan mukazo da sabuwar anty rannan, murmushi yayi yace kede baby bakida dama, abinda akai jiyama saikice rannan
Kinga taho mu tafi

Tayi wasa sosai sannan suka kama hanyar gida

** *** **
Wato alhaji abinda yake faruwa, shine, ita wannan yarinyar dakukazo magana Akan ta, ni kwata kwata ma, bata min maganar wannan yaron ba, sannan Bama wannan ba, ai anriga ansa Mata rana itada wani yaro, daddy cikin rashin walwala yace to Mungo de, mun gode sosai, Abba yace babu damuwa, suka sake musabaha suka tafi

Yana Zuwa gida mahaifinsa yafada masa wannan maganar atake ya haukace musu, shi wallahi yana Santa kuma bazai iya hakura da itaba, dad yace Kabeer kabi komai asannu mana, Kb yace daddy wallahi idan yarinyar nan bata aure niba sai tayi DANA SANI

** *** **

Cikin sati biyu aka Gama musu komai, dukansu suna falo anata fira kasancewar saudat tazo ganin baby, tana ganin yarinyar taji tashiga ranta, duk motsin da baby zatayi, idan saudat na kanta, har ahmad yafahinci halin datake ciki
Saida yatafi daki, yana shirya kaya ajaka, saudat tashigo tace yaya, yanaga kana hada kaya, yace sauda jibi zamu wuce misra ne, zan kai baby wajan tsohon can taganshi yaganta, saudat tace yaya wallahi wannan yarinyar kama suke da feenah sosai
Ahmad ya kalleta da mamaki, yace cikin ransa ashe bashi kadai ne yake wannan tunanin ba,
Yace kama ce kawai saudat

Dahaka tayi shiru dataga kamar bayasan maganar, tajuya ta fita, yana ganin fitar ta, yagoge qwallar idonsa

Bayan kwana daya sukai
sallama dakowa, inda suka Lula Egypt shida baby

Kakanninsa sunyi murna sosai da ganin baby, inda marzuk yasake masa fada Akan Dan Allah koda yayi aure yadaure ya riqe matar dakyau kada yasake tunanin rabuwa da mace, koma menene hakuri akeyi da Juna
Ahmad yaji shawarar kakan nasa Sosai, kuma yayi alkawari zai kiyaye Gaba

Tunda sukaje yake kaita wajan yawo kala kala, pictures kuwa harda na banza, duk inda sukaje sai yayi musu pictures, ahaka suka dauki Tsawon sati biyu, har yana shirin dawowarsu Nigeria

Bai cika dora pictures dinsa a Facebook ba, Amma Yau saboda baby yahau danya do rasu, abinda yagani ne yabashi mamaki, pictures din bikinsa shida laila

Babu wanda yafado masa arai sai tahir, yasan shine zai aikata
"zamu hadu ne "
Yafadi haka afili, pictures dinsa yasa shida baby yasauka, duk tarin massages din da aka turo babu wanda ya bude

** *** **

After 4 months
Feenah sun kammala karatun su itada mukhtar, soyaiyar su kuwa sai qara gaba take yi, sunaji da junan su sosai, saura wata uku su dawo gida, abinda ya rage Mata yanzu project ne kawai, data gama sai gida, shiyasa tabaro madani, tadawo Khartoum kusa da Zahra, tunda rubutu ne kawai

Itama tagama karatun ta kawai jiran result dinta take, sosai nake rubutu na, danna matsu na dawo gida, baby tana raina, kullum nakira waya nace abata akwai abinda ake fadamin, nasan akwai abinda yake faruwa, Dan haka koda yaushe nake Allah Allah nazo naga halin da yata take ciki,

Muna falo nida Zahra, munacin abinci, su salma suka shigo nan suma suka zauna mukaci Gaba daya,
Muna gamawa aka fara firar duniya, salma ce tahau chting tafara daria ita kadai
Alamar a chting dinne ake bata daria

Tashi nayi nashiga daki danna kwanta in huta, Zahra ma tabiyoni, salma tace "laaa! Ku tsaya kuga pictures din ahmad Dan gidan deputy governor , shida wata yarinya wai yarsa" 🤣

Nide nace "a a kede kigani," 🤣

nayi daki, Zahra ma tace
" salma kyaban labari daga baya," itama tashigo Dakin

Ina shiga na tsaya ni kadai adakin ina tunani, kenan ma har ya haihu, mayaudari kawai

A a feenah, kimanta dashi kawai, kidena zancan yaudara ki barshi da halinsa, juyawa nayi na kalleta sai a sannan nasan maganar danayi ashe afili nayi

Zahra tace " kiyi hakuri, ki rungumi mukhtar dinki, tunda kinga har salma nacewa wai ya haihu,"
Nace "insha Allah zanyi yanda kika ce"

Zahra tace "yauwa kokefa, ni wallahi salma ma tabani haushi, shiyasa nace latter tabani labari" 🤣

Nace "aike kin kulatama ni bazan iya controlling kaina ba, gara nabar wajan,ni yar iska ce zan tsaya kallan pic din wata yarsa ina ruwana da ita" 🙆🏻

Zahra tace "wallahi kuwa" 🤣










Mrs Usman ce 🖊
[5/6, 3:32 PM] ❣️DANGI DAYA❣️: 🌱DANA SANI 🌱

Writing by Amnah el yaqoub

Dedicated to my family

47

Mama Jin wannan tambayar yasa jikinta yayi sanyi, tace "auta baby tana kano,"

feenah bata kawo komai aranta ba, tunda tasan de baby bazata wuce gidan kaka ko kalatinsu, ko gidan husna ko Ammu ba, Dan haka tace
" Toshiknn, mama wannan satin iyayen mukhtar zasuzo,"

mama cikin farin ciki tace " to alhmdlh, Allah yakawo su lafiya auta, Allah ya nunamin bikin ki," feenah cikin murmushi tace "amin mama,"

nan sukai sallama,
Mama falo ta futo taga Abba a zaune tace "Abban husna yanaga Kanata farinciki haka,"

anan ya nuna Mata text din da nafeesa taturo masa, mama tace
" yanzun nan nima take fadamin awaya," Abba yace "to Allah yakawo su lafiya,wannan karon insha Allah bazamuyi DANA SANI ba"


** *** **


momy tazauna jiki asanyaye, mamy hakima itama tazauna tace "hajia me yake faruwa ne naga jikinki yayi sanyi?" Momy tace "hajia yaron nan yasaki yarinyar nan," mamy hakima ta rafka salati, tace "saki hajiya?" momy tace "saki har uku,ahmad bashida hankali," mamy tace "a a hajiya kina ganifa ita dakanta tace bazata iya zama dashi ba," momy tace "Amma kuma sai yayi Mata saki har uku?"
Mamy tace " gaskiya de ahmad bai kyauta ba, kuma ni narasa me yake damunta? Kidubafa kiga abinda take," momy tace
" akwai abinda yake faruwa hajiya, dole akwai abinda yamata, zaizo yasameni," waya ta dauka ta kira ahmad Amma wayar akashe, tajuyo ta cewa mamy "wayar tasa akashe"

mamy tace "bari inkira alhaji hajia, yasan abinda yake faruwa yakira mahaifin yarinyar nan," momy tace "kirashi to," idonta yakada yayi Ja, mamy tace " haba hajia kiyi hakuri mana," momy tace "yanzu ace hajia duk wata matsala datake bullowa agidan nan, shine yake haddasa ta, haba hajia dole nashiga damuwa," mamy tace "kiyi hakuri mana hajiya" tafadi haka muryarta na rawa itama

Mamy takira alhaji tayi masa bayanin komai, yace "gashinan Zuwa gidan"


** *** **


Hajia salaha tana ta zirga zirga agaban office din doctor, wata nurse ce tazo tace doctor yace Zata iya shiga taga yarta, idan ta futo taje ta sameshi a office

Dakin tashiga, laila tana kwance tana bacci, hajia salaha tace cikin ranta duk abinda yasamu yarta, wallahi bashi suka dauka, Dan saita qwatowa yarta yanci, duk ahalin marzuk sai sunyi DANA SANI Akan taba yarta, office din doctor ta nufa

Kujera taja tazauna tana fuskantar shi, doctor yace " wato hajia gaskya sai kinyi hakuri, yarki tasha qwaya, har tayi Mata shan hauka, wannan dalilin ne yasa Tafita ahayyacinta,"
Hajia salaha tace " to yanzu me ake ciki doctor?"

Yadubeta da kyau yace "maganar gaskya yarki bazata iya haihuwa ba, tasamu matsala a mahaifarta dalilin wannan qwayar,
Kuma barin mahaifar haka zaisa ta dinga kumbura
Saide ayi dayan biyu ko adaure mahaifar kokuma acireta" 🙆🏻

Hajia salaha cikin kuka tace "nashiga uku, laila ta kalau take likita, karya kake,"
doctor ya dubeta yace "kinga hajia banasan hayaniya, idan bazaki nutsu kiyimin bayanin abinda za'a Mata ba, to kofa abude take"
File yabude yafara rubuce rubucensa

Hajia salaha kamar mahaukaciya tace
" wallahi bazai iyu ba, bazai iyuba,"
Tafita daga office din tana" bazai iyuba!! "
Bata wuce ko ina ba sai gidansu ahmad
Su momy suna nan, inda suke da, ko sallama hajia salaha batayiba, tafado falon tafara nunasu da hannu," wallahi daya bayan dayanku sai kunyi DANA SANI "

Daddy da shigowarsa kenan yace" hajia me yake faruwa ne? "
Su momy sukai shiru,
Hajia salaha tace" Danku yasaki yata saki uku, sannan ya dirka Mata magani tasha har hakan yasan mahaifar ta ta lalace, "
salati su momy suka sa, daddy kuwa waje yanema ya zauna yace
" hajia kiyi hakuri zanyi magana da alhajin "
Hajia salaha ba tare datace komai ba tajuya ta fice

Daddy yajuya ya kalli momy tada fara kuka, al'amarin ahmad ma kadai ta isheta, kosu Muslim baza suyi abinda yake ba
Mamy ce tayi karfin halin yimasa bayani, daddy yace" to Allah yarufa asiri, idan yadawo nazauna muyi magana dashi," yatashi yayi sama, mamy ta juya taci Gaba dabawa momy hakuri

Hajia salaha na fita, asbiti Takoma, alokacin laila tafarka, nan tafada Mata abinda likita yace,
laila tace" wallahi ahmad ne yabani lemo nasha, tabbas shine yasamin magani aciki "

Hajia salaha tace
" kwantar da hankalin ki, dole alhaji yadau mataki Akan haka, tunda dama can shine ya qulla "

Waya tadauka takira alhaji bukhar, tafada masa abinda yake faruwa, alhaji yace" to Allah yakiyaye hanya "🤣

Hajia tace" kamarya Allah yakiyaye hanya,? Bangane ba "

Yace" kidauketa kiwuce gidanku, karki dawomin gida, tunda kin kashe Mata auren ai shikkenan Amma idan kika kuskura kika dawomin gida abakin auren ki, "

yana Gama fada Mata ya kashe wayarsa
Hajia salaha ta rafka uban tagumi


** *** **


Juyi tayi tabu de idonta, cikin muryar bacci tace
" uncle munzo ko?"

Yace" baby munzo ga gidan can "
Tashi tayi dakyau tafara kalle kalle, har sukazo gidan tace " uncle,"
yace" na'am baby"

Tace "gidanku yanada kyau, yafi namu kyau,"

ahmad yayi murmushi yace "ai yanzu kema kin dawo nan, nan shine gidanku, kowa ya tambayeki inane gidan Abban ki kice masa nan"

, cikin murmushi tace " to uncle"

Parking yagyara, yazo yabudewa baby kofa tafuto, yace " kinga wancan hanyar?"
Ya nuna Mata wani kofa, tace "eh,"
yace "to kije kishiga tanan, gani nan Zuwa, zan dauko kayanki,"

tace "to uncle"
da babyn ta a hannunta tabi hanyar, a hankali taturo tashiga falon, Gaba dayansu suna zaune Ana jiran Ahmad 🤣banda daddy dayake dakinsa

Tana shiga falon taja ta tsaya abakin kofar, su momy suka zuba Mata ido, mamy hakima tace
" to ina muka samu baqi kuma? 🤣
Yarinya shigo"

Ahankli baby tashigo, mamy hakima tace
" wakike nema?"
Baby tace "Uncle"
Mamy tace " uncle kuma?" Cike da mamaki

Baby ta daga kai, alamun eh
momy cikin ranta tace
" masha Allah wannan yarinya kamar ba bahaushiya ba,"

Momy tace "zonan, menene sunanki?"

Izdihar tace sunana "baby"

Momy ta juya ta cewa mamy nifa da farko jinake batajin hausa" 🤣

Mamy tayi daria tace
" hajia ai shiyasa nace ina muka samu baqi"

Ahmad suka gani yashigo da jaka ahannun sa, baby tatafi da gudu wajansa
Su mamy da sauran yara suka zama yan kallo

Mamy tace "ahmad baqi mukayi ne?"

Ahmad yana murmushi yace " mamy yarinya aka bani, kyauta" 🤣

Kallansa suke da mamaki
Yace " mamy serious, bani ita akai, nima nayi 'ya yanzu"

Please Login or Register in order to submit comment