Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

faɗin "where is the food?" Da hannu mum ta mata nuni da ɗan ma dai dai cin foodflask dake gaban ta hannu jehan tasa ta ɗaki kulan ta nufi hanyar fita "Where is your hijab Jehan?" Cewar mum kara turo baki tayi kamar biro cikin murya kamar zata yi kuka tace "Mum I told you I don't like hijab please mummy stop talking to me about hijab" ta kai karshen maganar tare da ficewa daga gidan tana turo baki, sai da ta fita gaba ɗaya san nan tayi addu'ar fita daga gida ta nufi gidan su Sadiq tana kwaɓe fuska.
A dakalin kofar gidan su ta isko sa tana isa wajen Yusuf ya iso ko sannu bata ce masa ba ta ajiye masa kulan abincin a gaban sa ta juya yana faɗin sannu ki na gode kamar bata san da mutun awajen ba ta wuce ta koma gida kallon sa Yusuf yayi kafin yace "Yaya Sadiq kaji labarin da naji kuwa?" Waro ido waje Sadiq yayi yana faɗin "Me kaji" girgiza aki Yusuf yayi kafin yace "Sudais kanin Fadil ne naji yana Faɗe wai Fadil yace sai yabi dare yayi wa Jehan fyaɗe tun da ta mare sa ba zai barta ba sai ya ɗau fansa" zumbur Sadiq ya miƙe dan yasan halin Fadil zai iya ai kata fin hakan ma mugu ne sosai "Innalillahi wa inna ilaihir rajiun yanzu Yusuf me mafita?" Miƙewa shi ma Yusuf yayi yana faɗin "Mu bari zawa da safe muyi magana da mama muji me zata ce" komawa Sadiq yayi ya zauna shi ma Yusuf ya koma a zauna tare da jawo kulan da Jehan ta kawo musu ya buɗe tuwon shinkafa ne da miyar ɗanyen kuɓewa yaji nama da kayan haɗi sai kamshi ke tashi mayar wa Yusuf yayi ya rufe yana faɗin "Muje muci da mama ko?" Gyaɗa masa kai Sadiq yayi suka miƙe a tare suka shige cikin gida

To masu karatu sai mun haɗu gobe idan mai dukka ya kai

Mai bukatan karanta book ɗin*TRIPLETS* yamin magana ta WhatsApp da wannan phone number 09162620621 ban da kira please

Share fisabilillah 👏

💋Star Lady💋

💞💕
💕💞💕
💕💞💕💞
💞💕💞💕💞


*💞 TRIPLET'S💞*


https://chat.whatsapp.com/DOMGC0F7nAm6qQt6zWFwcf


*STAR 🌟 LADY..✍️*


*💋The beginning💋*


*Episode 6*

Jehan na komawa gida babu ko sallama zata wuce ɗaki Mum tace "Come here" ba musu ta koma ta zauna kusa da mum tana faɗin "here I am" kallon tsab mum ta mata kafin tace "Whare is your fake face?" Sai lokacin Jehan ta tuna da furkar roban da ta sawo hakan yasa ta miƙe da sauri ta shiga ɗaki ta ɗauko ta dawo ta zauna kusa da mum dai dai lokacin gwaggo ta fito daga wanka ta zo ta wuce su ta shiga ɗaki dan shiryawa, mum da kan ta, ta taya Jehan sanya fuskar roban tana faɗin "Ko barci zaki yi karki yarda ki cire kinji" gyaɗa mata kai Jehan tayi, mum ta sanya mata fustar nan take kamannin Jehan ya ɓata, baka taɓa cewa ita ɗin bace, abinci mum ta zuba mata tuwon shinkafa da miyar ɗanyen kuɓewa ta tura mata gaban ta tana faɗin "Dauka ki ci" girgiza kai Jehan tayi kafin tace "Mum I can't eat this food, the food will not be delicious" kasa kasa mum tayi da murya cikin sigar rarrashi tace "My Jehan kina son farincikina na?" Gyaɗa mata kai Jehan tayi ala'amar eh "To buɗe bakin ki kici abincin nan kin ji ko? Idan kika ci I will be happy, idan kuma baki ci ba I will not be happy", a hankali Jehan ta buɗe ɗan bakin ta mum ta sanya mata abincin ji tayi kamar zata yi amai haka ta daure dan farincikin mum ta fara taunan abinci tana yamutse fuska ita kan ta mum tasan Jehan bata saba cin irin abincin nan ba kullum bata da abinci sai kayan zaki da snacks shinkafa ma sai jefi jefi take ci, haka ta rufe ido mum na bata abincin tana tauna kamar mai cin magani, har ta kai ta fara hawaye tana cin abincin, mum na ganin ta, amma ta kawar da kai dan tana son ta saba mata da rayuwar daɗi da wahala, suna wan nan hali gwaggo ta fito shirye cikin atamfa Holland mai matuqar kyau da tsada ɗinkin zani da riga ta ɗaura ɗankwalin atamfar a kan ta, gwaggo na zama Jehan ta faɗa saman jikin ta tare da sakin kuka mai tsuma rai sai lokacin gwaggo ta gane ashe Jehan ce ta sanya fake face ta sauya kamar ba ita ba "Why are you crying baby Jehan?" Sarai gwaggo tasan me takewa kukan, da gangan taki biye mata dan ita ma tana son Jehan ta saba da rayuwar da suke ciki yanzu.
Da kyar gwaggo ta rarrashe ta, tare da lallaɓata, haka ta hakura ta ci abincin har ta ƙoshi, sosai mum taji daɗi cin abincin da Jehan ɗin tayi a ranta ta rinƙa godewa Allah tana addu'ar Allah yasa ta ɗore a haka kullun ta rinƙa ci
Cikin shagwaɓa tace "Mum gobe zanje na wanke kai na a saloon" shiru mum ta ɗan yi kafin tace "A'a da safe zan wanke miki" kwanciya kan cinyar gwaggo Jehan ɗin tayi kamar za tayi kuka tace "My gwaggo ina kewar yar uwata ina so ganin ta ina take? Wani hali take ciki yanzu? Taci abinci ne? Ko bata ci ba Ina daddy na yake? Na san dukkan su shi da Siha na suna kewata suna son ganina su ma" ta kai karshen maganar tare da sakin kuka mai tsuma rai "Jehan ashe baki manta sunan da daddyn ku ke kiran Rimsha ba siha" cewar mum ita kuwa gwaggo hannu tasa tana gogewa Jehan hawaye ta tana kokarin danne nata hawayen kar su zubo ita kan ta mum dannewa take Jehan ta fama mata babban ciwo mai tsanani dake zuciyar ta, sosai Jehan ke kuka tana jero sunan da daddy ke kiran Rimsha idan taci mark ko wani gift a school "My siha My misha My sima My Rasha ina kike a halin yanzu? Me kike yi? Baki san muna kewar ki bane? Da ba zaki dawo gare mu ba haba my Rashi ki dawo ko zafi zai ragun min a rai" da sauri mum ta miƙe ta bar wajen saboda hawayen da take riƙe wa sunfi ƙarfin ta ba zasu riku ba ita kan ta gwaggo hawayen cubce mata su kayi suka fara bin kuncin ta, Jehan ta fama musu ciwon dake zuciyar su, sosai Jehan ta sha kuka na kin ƙarawa, da kyar gwaggo ta iya sai ta nata kukan ta rarrashi Jehan ɗin, ita ma mum sosai ta murji kukan ta a cikin ɗaki har ya isshe ta, kiraye kirayen sallar mangariba ne yasa mum fitowa idon ta duk sunyi ja sun kunbura saboda kukan da tasha haka ta wuce su Jehan ta ɗauro alwala ta shinfiɗa dadduma ta tada Sallah, da kyar gwaggo da Jehan suka iya miƙe wa dan yin alwala jikin su duk ya mutu saboda kukan da suka sha, a tare suka yi alwala har lokacin hawaye bai dai na bin kuncin Jehan ba, haka tana Sallah tana kuka zuciyar ta na mata tsananin zafi kamar zai fashe ya fito waje tana matukar kaunar yar uwar ta sosai.
Bayan sun idar da sallah suka zauna saman dadduma sukayi addu'a sosai san nan sukayi karatun Al Qur'ani mai girma har a ka kira Sallar issha sukayi Sallah san nan suka naɗe daddumar Jehan ta ɗauka da hijaban su ta mai da ɗaki daga nan ta haye gado tana hawaye ta runtse ido tana tuno rayuwar su a baya sosai ta kara shiga damuwa, su mum kuma da kyar suka tsakura abincin sama sama suka ci mum ta tattara sauran abincin ta mayar kitchen, yau ba wani hira da suka yi saboda tuna musu da daddy da Rimsha da Jehan tayi, gwaggo taje ta rufe musu kofar gida kowa ya wuce ɗakin sa zuciya ba daɗi,

Ko da gwaggo ta shiga ɗaki ganin idon Jehan a runtse yasa tayi tunanin ko tayi barci dan lokaci ta dai na hawayen, hayewa gadon gwaggo tayi ta musu addu'a san nan ta kwanta gefen Jehan ɗin tare da kashe wutar wayan nata, duk abun da take Jehan na jin ta dan bata yi barci ba kuma bata jin alamar barci ko kaɗan kawai tayi shiru ne tana tunanin yar uwar ta.

💞💞💞💞💞💞💞💞

RIMSHA

Tana sume a wajen da ta faɗi su barbushi suka buɗe daffafiyar kofar karfen ɗakin, nan take haske ya gauraye ɗakin cikin takun irin na samudawa Barbushi ya shigo ɗakin yana wani irin nishi kamar gurnanin zaki duk in da ya taka sai kasa ta bada dum dum haka ya iso in da Rimsha ke jefe tana sume, da hannu ɗaya ya damko ƙafofin ta dukka biyun ya ɗago ta sama kan ta na lilo a kasa ya nufi waje da ita, a tsakar mummmunar gidan wadda duk in da ka juya gunkin wancan matar ne ta bakin kofar shigo ga hakoranta manya manyan fato fato, gidan ne mai kama da gidan sheɗanun aljanu ga gidan a tsakar dokar daji mai matukar haɗari da ban tsoro da duhun gaske,
da karfi Barbushi yayi wurgi da ita kan sauran yaran da aka fito da su, yara 8 ne a wajen ciki harda yaran da a ka kawo su tare da Rimsha jiya, dukkan su yaran a sume suke, wani katon bikiti Santilago ya ɗaga mai cike da ruwa mai kaman jini jawur da shi, ya ɗaga bokitin sama ya juye ruwan a kan yaran nan a firgice suka farka, dukkan su da wata iriyar gigitatchiyar ihu suka farka saɓanin Rimsha da ta farka da sunan Allah a bakin ta, cikin tsawa da muryan sa kamar lalataccen injin markaɗe Barbushi ya daka musu tsawa "Kuyi mana shiru!!!" da gudu ɗaya daga cikin yaran da a ka kawo su tare da Rimsha ta miƙe jikin ta sanye cikin riga da skit na atamfa ta bazama cikin gidan ba ta san ina ma take takawa ba da alama ta fita cikin hayyacin ta, wata mahaukaciyar dariya Santilago ya kwashe da shi yana faɗin "Ga gawar farko dan ina da tabbacin ta haukace" dama al adar gidan ne idan sun kawo yara zasu zuba su cikin irin wan nan ɗakin da suka sanya Rimsha sai dodannin tsafin su suyi ta basu tsoro suna rikita musu kwakwalwa wadda ta haukace ita suke fara yankawa su bawa dodon tsafin su jinin, kai da kafa da kayan ciki kuma su bawa wasu manya manyan dodannin dake cikin kejin su a wata ɗaki, su kuma su ci naman jiki, idan kuma da safe suka fito da ke da sauran kwarinki baki fita cikin hayyacin ki ba to zasu kai ki mataki na biyu, idan nan ma kika tsira baki haukace ba to zasu ajiye ki su samo mai sayan sassan jikin ki dan dodon tsafin su wato Queen na su jinin mahaukata kawai take sha shiyasa sai sun hausata yara suke yanka su, idan kika cerewa ihun abubuwan tsafin su a rana ta farko to rana ta biyu zasu kai ki ɗakin gurnani daga shi sai ɗakin suma kafin mutuwa sai kin tsalle wan nan dukka sai su ajiye ki su nemo wan da zai sayi sassan jikin ki idan sun samu sai su yanka ki su cire masa abun da yake buƙata a jikin naki idan kuma ba su samu ba to a nan zasu yi ta ajiye ki suna baki namar mutane har ki dawo irin su.
Kallon Barbushi Santilago yayi cikin tsawa yace "kamota!! Taku biyu Barbushi yayi da wan nan katon kafar tasa kamar na samudawa ya damko gashin kan yarinyar dake ta gudu a cikin gidan ta rasa ina zata je dan bata cikin hayyacin ta ta haukace, ɗaga ta sama Barbushi yayi da gashi ya wulwula ta kamar fanka wadda sai da gashin kan nata wasu suka tsitsige tuni ta sume, sai da ya jijjiga ta sosai san nan ya wuce da ita saman wata katuwar benci da ke tsakar gidan wadda suke yanka mutane a kai, dukka sauran yaran basa cikin hayyacin su Rimsha ne ka ɗai take cikin hayyacin ta kuma tana kallon duk abun da suke idon ta a bushe ta kasa yin kuka, da hannu Barbushi ya tsigewa yarinyar nan gashin kan ta dukka, yana tsigewa jini na malala kamar fanfo yana zuba cikin wata katotuwar kwano dake kasan bencin, haka Barbushi ya tsige gashin kan yarinyar nan dukka, yarinyar bata ko motsi da alama ta mutu ko ta suma, bayan Barbushi ya gama tsige hashin kan yarinyar shi kuma Santilago yazo ya ɗauko wata katuwar wuƙa mai girman gaske ga kaifin bala'i da hannu ɗaya ya ɗaga yariyar ya kwantar da ita flat a saman bencin ya ɗaga wukar da karfi ya datse mata wuya nan take gidan ya amsa da kururuwan muryoyin dodanni mai bala'i rikita ƙwaƙwalwa, wata guguwar iska mai karfin gaske ne ya taso daga cikin gidan kan kace me gaba ɗaya gidan yayi duhun kamar duhun hadari sama guguwar nan tayi, tayiwa gidan runfa tana juyawa kamar fanka tana bata wata iriyar gigitatchiyar sauti kara kamar na wakar shaiɗanun aljanu abun dai ba'a magana abun tsoro abun rikitar da mai rai nan take jinin yarinyar nan ya fara feshi kamar fanfo ya fashe ya wanke wa Santilago fuska, fito da harshen sa yayi ya fara lashe jinin yana ɗage hanci sama kamar kofar shiga gari, saboda zafin fitar rai yarinyar ta fara shure shure, tana shure shure Santilago ya fara yanka sassan jikin ta gunduwa gunduwa yana fitar da kowani joint yana ajiyewa a gefe, duƙawa Barbushi yayi ya ɗauki kwanon dake kasan tebur ɗin wadda jinin ya taru a cikin sa ya nufi wajen dodon tsafin su yana dariya kamar mahaukaci, ɗago ido Santilago yayi ya kalli abokan aikin sa dake gere a wajen cike da bada umarni yace ku ɗaure sauran yaran nan dukka ku tsige musu gashin kan su dan ina ga dukkan su ba sauran mai hankali ku ɗaure su ku tsigemin gashin kan su bari na gama yanka namar nan sai kuje ku fara girka mana ku kaiwa kannen mutuwa kai da kafa da kayan ciki ni kuma na yanka sauran yaran" da hanzari suka amsawa Santilago da to sannan suka nufi wajen su Rimsha, duk abun da suke idon Rimsha kar a kan su ko kyabta ido ta kasa ta kasa hawaye tayi mutuwar kwance dara daran fararen idon ta a buɗe reras amma da alama ta suma ido a buɗe ne, haka matsafan nan suka zo suka ɗaure su tam da igiya ta yadda ko motsi ba zasu iya yi ba sauran yaran sai ihu suke kamar mahaukata ita dai Rimsha shiru kamar bata a wajen, ɗaya daga cikin matsafan ne yace "Oga wan nan yarinyar kamar tana cikin hayyacin ta fa" yayi maganar yana taɓa Rimsha da hannun sa, ganin ko motsi bata yi ba ga kuma idon ta a buɗe ne yasa ya sanya katon mummunar koren yatsar sa a cikin dara daran idon nata ya tsole mata ido, nan ma ko motsi bata yi ba jujjuya kwayar idon nata yayi da yatsar sa, ko kyabta su ba tayi ba hakan yasa ya ɗago kai yace "Oga yarinyar nan fa ta mutu" a kule Santilago yace "Daman idan sun mutu ai sunfi daɗi ku tsigemin gashin kan su nace ko?" Cikin sauri suka fara aikin su dan cika umarnin ogan su.

masu karatu mu leƙa jelly mu dawo

💞💞💞💞💞💞💞💞

KANO

Karfe sha biyu na dare jelly ta farka daga barci tare da juyawa tana laluɓan daddy, abun mamaki sai ta ga daddy zaune idon sa biyu ya buga uban takumi sai zufa yake duk da sanyin Ac dake ɗakin kwata kwata ya manta da wutar ɗakin a kunne, sau uku jelly na kiran sunan sa amma bai ji ta ba yayi nisa cikin duniyar tunanin da ya faɗa, da kyar jelly ta iya miƙewa zaune ta rarrafo tazo wajen da yake zaune ta kwantar da kan ta saman cinyar sa cikin muryan barci tace "Daddy what are you thinking?" Firgigit yayi yana kallon face nat,a da kyar ya iya kakalo murmushi wadda yafi kuka ciwo murya a dashe kamar mai mura yace "My baby yaushe kika tashi?" hannu ta sa tana mutsuƙe ido tace "Tun ɗazun daddy kuma ina kiran ka kaki amsa mani ba me kake tunani?" shafa kan ta yayi ji yake kamar yasa ihu ko zai samu sauki a ransa ya rasa meke masa daɗi a duniya, da kyar ya iya buɗe baki kamar zai yi kuka muryan sa har sarkewa yake yace "My baby jeki kwanta kiyi barci" girgiza kai tayi tana faɗin "No daddy sai ka faɗa min what is wrong with you, what is happening?" nan take hawayen da yake kokarin ɓoyewa suka fara zuba a idon sa kawar da kan sa gefe yayi yana kokarin shanye hawayen amma ina sunci karfin sa da gudu gudu suke zuba wani na bin wani a razane jelly ta miƙe zaune tare da sanya hannunta, ta riƙo kumatun sa ta juyo da face na shi suna fiskantar juna tace "Daddy please tell me what is happening why are you crying?" tayi maganar tana hawaye tana goge masa nasa hawayen rungume ta yayi ya saki kuka mai ɗan sauti yana faɗin "Ki yafe min my baby yau na karya alkawarin da na ɗaukar wa umaima kafin ta rasu jalila kiyi hakuri na bada Auren ki ga Muneer gobe za'a ɗaura" cikin kuka tace "Daddy saboda auren kake kuka? to me shi auren?" Sake ta daddy yayi ya mai da ta saman gadon ya zaunar da ita still hawaye na bin kumatun sa nan ya shiga yi mata bayanin abun da ake nufi da aure, a iya 14 years da take da shi a duniya ta ɗan fahimci me ake nufi da aure, riko hannun sa tayi da kyau tana hawaye tace "Daddy to me yasa zaka yi haka? Ni yaya Imran nake so" kasa jure kallon raunanniyar face nata daddy yayi cikin sauri ya kawar da kan sa yana faɗin "Jalila dole a ka min ba zan iya ja da baban Muneer ba, ba zan iya yi masa musu ba muddin ina son rayuwa cikin salama to dole nayi abun da yake so dan na rufawa kai na asiri na cece mutuncina jelly ki ceci rayuwar daddyn ki nasan na cuce ki na cutar da rayuwar ki bazan taɓa yafe wa kai na ba idan hakan ta faru na ci amanar da Umaima ta bani ban cika mata alkawarin da na ɗauka mata a kan ki ba, lokacin da take gargaran mutuwa hannu bibbiyu ta haɗa tana rokona a kan kada na bari kiyi kuka sai gashi yau da kai na zan saki kuka innalillahi wa inna ilaihir rajiun" ya kai karshen maganar tare miƙewa da sauri ya bar ɗakin saboda kuka mai karfi da yazo masa, tabbas yasan Muneer ba dan Allah yace dole a aura masa jelly ba yana da tabbacin jelly ba zata yi sati a gidan sa ba zai sake ta dan yara uku yayiwa hakan gashi ɗan giya ne lamba ɗaya duk macen da ya gani sai yace yana so zai aura haka baban sa zai sa a aura masa ita kwana biyu yayi yawa yake sakan mace idan ya ansa budurcin ta shi dai baya zina da matan banza idan yana so aura masa ake, da kuka daddy ya isa palo ya zauna saman sofa,
Shiru jelly ta ɗan yi kafin ta miƙe ta biyo bayan sa da gudu, ganin ta yasa yayi saurin goge hawayen sa, faɗowa jikin sa tayi tana faɗin "Daddy na ka dai na kuka kayi shiru muje mu kwanta na yar da zan aure sa dan farincikin ka" rungumeta yayi yana faɗin "Shikenan muje mu kwanta" ya faɗa mata hakane dan ya samu tayi barci amma shi dai ya san barci ya kauracewa idon sa, miƙewa yayi ya ɗauke ta cak suka wuce bedroom ya ɗaurata saman gadon ta shima ya haye nashi yana faɗin "Saura idan nayi barci ki sake biyo ni gado na" murmushi tayi tana faɗin "Ba zan zo ba, good night" Jinjina mata kai kawai yayi ya kasa magana.
Shiru yayi yana tunani, ita ma shiru tayi ta rintse ido kamar mai barci ta shiga duniyar tunani dan nemewa kan ta mafita, dan ta san dai karya ta yiwa daddyn a kan ta yarda zata auri Muneer ta faɗa masa haka ne kawai dan ya samu yayi barci amma ba wai dan ta yarda ɗin ba hasali ma tunanin yadda zata gudu ta koma gidan su Imran take, daga daddy har ita ɗin ba wan da yayi barci ranar haka suka kwana cikin tunani.

Bari mu leƙa Jehan mu dawo

💞💞💞💞💞💞💞💞

KATSINA

Misalin karfe 1 na dare farin wata na nan tas a tsakiyar duniya kasan cewar daren goma sha huɗu ne na wata, wasu kartin maza su biyu suka diro cikin gidan su Jehan kai tsaye suka wuce kufar da zata kai su ɗakin gwaggo kamar sun san hanya ɗaya daga cikin su ya sanya yar makulli safaya key ya buɗe kofar ɗakin, suka kutsa kai cikin ɗakin kasa kasa ɗayan yace "Fadil ina take sai fa mun kunna haske" Fadil na ƙoƙarin yin magana suka ji diran wasu mutanen cikin gidan nan take suka tsorata har suna rige rigen shiga toilet dake ɗakin wadda babu kofa, suka ɓuya wadda su Jehan suka mai da wajen a jiye kayan datti dan basu amfani da toilet ɗin dana waje suke amfani kasan cewar wan nan yayi karami sosai, shiru suka laɓe suka kasa kunne dan jin su wanene suka shigo gidan su Jehan ɗin, takun tafiyar manya sukaji hakan ya tabbatar musu ba kananan mutane bane suka shigo gidan, sunyi shiru suna jan mumfashi a hankali sun kasa kunne, can kasa kasa suka jiyo muryan ɗaya daga cikin wayan da suka shigon yana faɗin "Nasir ai kofar ma abuɗe take" Nasir Fadil ya mai mai ta sunan a ransa yana mamaki, suna tsaye har su Nasir suka shigo cikin ɗakin, sai da suka gama shigowa san nan suka fara magana kasa kasa dan sun san gwaggo da Jehan sun yi barci a irin wan nan lokacin,
jin motsin mutane yasa mum ta farka daga barci da kyar ta iya miƙewa zaune ta ɗauki wayar ta, ta kunna wutar wayar, ta sauko kasa daga gadon, ta ɓuɗe kofar ɗakin ta fito ta nufo ɗakin su gwaggo dan tanan take jiyo motsin ta sha ruwan mamaki ganin ɗakin su Jehan ɗin a buɗe, sosai ta kara haska kofar wajen ganin germ lock ɗin dan dama daki su Jehan da germ lock suke rufewa ba sakata a ɗakin, cikin tsoro ta ɗaga haske wayan nata ta haske cikin ɗakin sai kan face ɗin ɗaya daga cikin abokan Nasir dake tsaye ta bakin kofa, ga idon nashi jawur kamar jini manya manyan kai da gani kasan wan nan yana shaye shaye over ganin shi ba karamin tsorata mum tayi ba nan take numfashi ta ya ɗauke ta zuɓe kasa sumammiya

Tashin sense masu karatu mu koma mu leƙo daddy da jelly ya suka tashi sai mu dawo

💞💞💞💞💞💞💞💞

KANO

Washegari da safe daddy ya sha ruwan mamaki ganin yau jelly ita da kan ta tayi wanka tun kafin ya dawo sallar asuba ta tashi ta yi wanka ta shirya cikin uniform nata riga fari da wando ash da ɗan karamin farin hijabi zuwa kirji, hakan ba karamin mamaki ya ba wa daddy ba dan bata taɓa kwatatan ta hakan ba, amma sai ya ɓoye mamakin sa ya yaba mata sosai sai dariya take fararen hakoran

Please Login or Register in order to submit comment