Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yayi, shigowa yayi daga ciki hadi da mikama shazim  din hannu suka yi musa baha , sannan ya zauna kan  kujerar dake gaban table din " shazim  amma yanzu ka shigo ko dan nazo baka nan, eh shigowata kenan nakama aiki , ai ku manya ne agogo sarkin aiki, haka dai kake gani majeed  karfin haline kawai, wlh kuwa ai kana kokari, to ya za'ayi, dole a nema"
"hakane dama maganar kayan da suka kusa ƙarewa ne"
"kai ai kuwa gara daka tuna man dan har na manta, zanyi magana da su yau insha Allah "
"to shikenan   nibari nakoma office"
"to shikenan nima yanzu zanje duba patient insha Allah sbd da time din sallah nayi zan tashi sai kuma gobe Idan Allah ya kaimu, ameen majeed  ya fada hadi da barin office din shima baijima ba ya fita dakin marasa lafiya nufa sai 12:10 sannan ya dawo office yana shiga bawani jimawa yayi ba ya hada kan kayansa ya fito direct gida ya nufa bedroom din ammy ya fara zuwa gaisawa kawai sukayi ya nufi part din sa bedroom din sa ya nufa kayan jikin sa ya shiga ragewa ya nufi bathroom after 10 minutes ya fito kugunsa daure da towel dressin mirror ya nufa mai ya shafa mai dankaran kamshi, comb yasa ya shiga combing din kansa sannan ya shafesa da man aloe da hair spray clothes set dinsa ya nufa shaf shaf ya shirya cikin wata shadda ƴar ubansu milk color ba karamin b
kyau yayi ba sannan ya dauko hula ya daura brown color, feshe jikin sa yayi da turare mai ƙamshi,sannan ya nufi  shoe rag dinsa  takalmi ya dauko me kyan gaske shima brown color. masha  ALLAH kawai zamuce dan ba karamin kyau yayi ba wayoyin sa dake bedside ya dauka fita yayi daga bedroom din yana zuba kamshi,  ya nufi down stairs parlorn  ammy  zaune ya sameta tana karatun Al'qur'an tana kai aya tace " sai masallaci kenan, eh ammy ya bata amsa , to shikenan a dawo lpy nima zanje gida domin na ƙasa  duba jikin baba , to saikin dawo Allah ya bashi lfy nima insha Allah yanzu daga masallachi zan biya na gaishe shi saina dawo ya fada hadi da kama hanyar fita Ammy nacewa a dawo lpy , da innah  asabe ya cikaro ( mai Aikin su) zata shiga wurin Ammy, gaishe da Ita yayi ta amsa mashi da " Lafiya lau Shazim har za'a tafi masallachi kenan, eh ya bata amsa hadida fice wa daga falon ya nufi parking lot mota yashiga mai gadi ya bude masa gate ya fuce.........

_KATSINA......._

AIRAH
Zaune take bakin gado jikinta daure da towel da alama wanka zatayi .
"sister gaskiya kiyi sauri kifito nima nayi wanka kinsan yau abie  zai dawo kuma mom tace muje gidan granny mu gaishe ta har so nake muje gidan aunty safiya ( kanwar MOm wacce suke uwa daya uba daya) mun kwana biyu ba muje ba "Aairah ta fada.
fitowa Aaimah tayi daga bathroom jikinta daure da towel " bawani sis zaki ziyara ne kodai zakije ganin ya MUS'AF dan nasan halinki sarai, Amma wlh Aaimah kin bani da sharri yau she nace maki saboda  shi zanje gidan ni dai ziyara zani bawai saboda  ya mus'af ,  dan wlh ki bari karki jaman ya usman  yaji wannan maganar , ai kuwa saina fada masa ince bakiji gargadin da yayi maki ba, ni wlh har mamaki kike bani kirasa dawa zakiyi soyayya sai ya mus'af  harka duk ta yarin ta, eh naji matar babban mutum sai mi koda ace na girmi ya mus'af  ina ruwan ki Aairah ta fada tana huro hanchi, Allah ya baki hakuri Aairah  ni nayi nan Aaimah ta fada hadi da nufar dressing mirror bathroom Aairah ta nufa shaf shaf Aaimah ta shirya cikin atamfa super Red color ɗinkin riga da skirt tana nan tsaye tana fesa turare Aairah ta fito sai bata rai take shiryawa itama tayi cikin atamfa color daya data Aaimah tana gamawa ba tai ma Aaimah magana ba taka ma hanyar fita daga bedroom din, murmushi Aaimah tayi hadi dacewa " ki nafa iya cewa kinji haushi, bata bata amsa ba sai tsaki data ja, haba twin sis kiyi hakuri bazan sake ba kinji ta ya mus'af  sorry pls Aaimah tafada hadi da matsowa kusa da Aairah sake bata hakuri tayi tare da cewa haba abun gidan ya mus'af  kiyi dariya mana dan Allah tafa da yayin da take langwabar da kai, murmushi kawai tayi hadi da cewa wallahi Aaimah ki daina kushe man ya mus'af  Indai kina so mu zauna lafiya da ke, kaina bisa wuya na daina insha Allah Aaimah ta fada hadi dajan hannun Aairah suka fita bedroom din mom suka nufa samun ta sukayi zaune gaban dressing mirror tana saka sarka a wuyan ta sanye take da wani hadaden less brown color ta sha daurin ture kaga tsiya hannunta ya sha dan hannu da zobe na gold kalar sarkarta, har suna hada baki wurin fadin masha Allah   , Aaimah ce ta ce "kice yau an tashi rikita mana abie  kenan , wannan kwaliyya haka mom  ai sai ya ka sa gane ki yayi tuna nin sabuwar amarya aka kawo masa, Aairah tayi charab tace ba kiga harda ture kaga tsiya ba,  lallai duk wanda ya ture ya taro match ba yan ball, murmushi  kawai mom tayi hadi da cewa kun rainani ko,  na lura ni kuka maida granny da dadi, Aa wane mu kawai dai munga kin hadu kar abie  ya riki ce, ALLAH ya shirya ku mom  ta fada ameen suka amsa, Aairah tace daman mom  daga gidan granny  zamu wuce gidan aunty safiya  dan Allah, shikenan Idan kunje kuce ina gaishe ta , to shikenan mom  zataji Insha Allah amma sai abie  ya shigo sannan zamu tafi , to shikenan mom  ta fada..

Ya usman  ne ya shigo bedroom din jikinsa sanye da shadda maroon color sallama yayi hadi da shigo wa gaishe da shi su Aairah su kayi hadi da ficewa falo zama sukayi kan sofa suna kallo.
a chan kuma bedroom din mom  gaishe sa Ita usman  yayi, amsa mashi tayi hadi da cewa har ka dawo daga masallachin, eh mom  ya bata amsa, abinci fa,  a kai maka part dinka ko zaka sauko kachi a dinning, a'a a barshi nan zan sauko Idan abie  ya shigo sai muci tare da ku , dan nayi waya da shi da ina kan hanya wai ashe ya dawo yana gidan dadi  (kakar su ta wurin uba mahaifiyar Abee) amma yanzu zai taho, to shikenan bari nasa ajera abinci kan dinning sai muci tare da dashi dama nayi tuna nin basu kusa isowa ba, to shikenan mom ni na wuce part dina kafin ya kai da shigowa ya fada hadi da ficewa itama mom  fita tayi direct kitchen tawuce a chan tasa mu baba larai na zuba abinci cikin warmers "yawwa baba kice harkin kwashe kafin nazo,  halan kinga najima ban dawo ba sallah nayi sai nace bari kawai nayi har da wanka tun da nasan san da zan dawo nasan a bincin ya nuna kuma barrister na hanya shiyyasa, A'a nima sai da nayi wankan da naga baki sauko bane kuma ya nuna sai nace bari kawai na kwashe, to shikenan bari na jerasu a dinning mom  ta fada  hadi da daukar warmers din ta nufi  dinning bala  driver ne ya shigo hannun sa dauke da kaya suna cikin gaisawa mom  sukaji sallamar abie  daga bayan su sauko wa su Aairah sukayi da gudu jin sallamar abie,  nufar sa su kayi da gudu hugging din su yayi yana murmushi sun bi sun makalkale shi mom  ce ta matso tana cewa ku sake sa man,  kunbi kun makalkalesa , haba mom  kwana biyu fa baya nan, to ko baya nan fa , ya kwaso gajiya shine zaku kara masa wata, ku sake sa mana , sakin sa su kayi kan sofa suka  zauna,  shi kuma up stairs ya hau shi da mom , bala ne ya sake shigowa da wasu kayan na abie,   jakar kayan abie  ka dai bala ya kai sama sauran kayan kuma kitchen ya nufa dasu .

AFTER 25 minutes........
abie  ne da mom  ke sauko wa daga up stairs abie  har ya chanza kayan jikin shi da alama wanka yayi dinning suka nufa ta sowa su Aairah sukayi suma suka nufo dinning din " Aairah maza kije ki kira yayan ku mom ta fada, tashi Aairah tayi direct part din ya abdallah  ta nufa tsit parlorn  shi, ba kowa sai kamshi kawai dake tashi ya hadu parlorn  golding color ne komai na ciki , bedroom din sa ta nufa nocking tayi tambaya yayi waye, Aairah ce,  yaya mom tace ka sauko abie  ya dawo ta bashi amsa, gani nan zuwa yace, fita tayi daga part din ta koma wurin su mom , yace ga shinan zuwa ta fada yayin da take samun wurin zama serving din su Aaimah ta shiga yi sai ga ya abdallah  shima ya sauko jikin sa sanye da jallabiya karaso wa yayi yana gaishe da abie  da gajiyar tafiya, amsa mashi abie  yayi tare da tambayar  shi ya aiki,amsa ya bama abie  da alhmdllh shima serving din sa Aaimah tayi , abinci suka shiga ci ba magana sai dai karar spoon  dake tashi,  su Aairah suka fara tashi, ba dai har kun ta shi ba, abie  ya tambaya  yana binsu da idanu, eh abie  zamuje gidan granny ne shiyyasa kuma fa mun koshi, Aairah ta bashi amsa, to shikenan sai kun dawo kar dai ayi dare , a dawo dawuri kunji, Insha Allah abie  baza mu kai ba, Allah yasa, ameen suka fada hadi da nufar up stairs , abie  suna gama cin abinci kan sofa suka koma suna fira shi da ya abdallah ,mom  kuma tattare dishes din da su kayi amfani dasu tayi ta nufi kitchen, baaba larai ce ta fito daga corridor din da da kinta yake wurin su abie  ta nufo hadi da gaishe da abie  tana tambayar  shi ya gajiyar hanya amsa mata yayi da, "lafiya lau alhmdllh,  ya gida ya kuma muka same ku, alhmdllh muke naga sako nagode  Allah ya saka da alkairi, ameen nagode  bakomi abie  ya bata amsa ( nasan masu karatu zasu ce godiyar mi baaba larai keyi ma abie , kudi ya ba ma mom  ta ba ma dukan hadiman gidan dama ya kan yi haka duk In zaiyi tafiya.) Kitchen ta nufa anan ya samu mom  na wanke dishes din da suka ci abinci " ah hajiya dakin bari nazo na wanke ai, A'a bakomi  baaba kema ki huta mom  ta bata amsa, to shikenan bari muyi tare" inji baaba larai, A'a dakin bar shi Allah kinga na kusa gamawa ai, to shikenan , su Aairah ne suka sauko sun sha jalbab har kasa sai bag kalar ta kalmin dake ka farsu kara sowa su kayi wurin su abie  hadi da cewa sai mun dawo,abdallah ne ya ce" mudi na nan waje shi zai kaiku" to suka ce hadi da nufar wurin mom sun cewa sai mun dawo a dawo lafiya tayi masu , ficewa su kayi harabar gidan,  a nan suka samu mudi na jiran su , motar suka nufa,  shiga su kayi,  key yayi ma motar suka fice da ga gidan dama me gadi ya bude masu gate labari kawai Aaimah da Aairah keyi shi dai mudi nashi saurare har suka isu gidan granny horn mudi yayi a bakin gate din gidan bude masa gate din a kayi ya shiga daga ciki ya na parking suka fito gidane dan dai dai me kyau cikin gidan suka nufa wata kyakyawar tsohowa ce suka samu zaune a parlor  tana kallon SUNNAH TV ( granny kenan mahaifiyar mom  ce) sallama su kayi da gudu suka nufi yar tsohuwar,  granny tace " karku kuskura ku fado man , salon ku ida kara sa man yan kafafun da nake fama dasu" Aaimah tace "haba granny daga munyi murnar ganin ki sai kice zamu ida karasa maki yan kafafun"ta fada  tana turo baki, Aairah ce tace " shiyyasa yau zan zuga tsoho yayi maki kishiya tun da baki da kafafu" granny tace " sai dai ke ayi maki kishiya,  amma ba dai ni ba,  saboda  ni ba wacce zata iya kishi dani, in kuma kece kishiyar inji tunwuri" dariya suka kwashe da Ita su duka Aairah tace " wah wai ni , ai kuwa da kin sha kwar kwasa da kisi si na, murmushi kawai granny tayi hadi da fadin Allah ya shiryeki yan biyu ( dayake haka take ce masu kokuma Hassana da hussainah) gaishe da Ita sukayi suna tambayar  tsoho na nan, ( wato mijin granny) granny ce ta basu amsa da "yana parlor da yake ganin dalibn sa,  inajin ma karatu suke saboda  yau juma'ah ( malamin addini ne shi duk da ya tsufa hakan bai hana shi koyar da daliban sa ba) Aaimah tace" to shikenan granny bari muje gidan aunty safiya  mu dawo,  kilan time din ya gama, to sai kun dawo ku gaishe man da ita granny ta fada Aairah ce tace zataji insha Allah fita sukayi harabar gidan nan suka samu mudi zaune kan benchi suna fira da me gadin gidan, gannin sun fito yasa shi ta sowa Aairah ce tace "kabar shi kawai ba nisa za muyi ba gidan aunty safiya  za muje, to ya fada hadi da koma wa kan benchi ya zauna su kuma fita su kayi daga gidan,  tafiya su kayi a kafa ba mai nisa ba suka iso gidan tura yar kofar dake gefen gate su kayi hadi da shiga gidan,  gida ne mai girma ba laifi dan har ya kusa girman gidan su,  part din masu gidan suka nufa da sallama a bakin su suka shiga parlorn,  yan yara suka samu na wasa a parlorn  mace da na miji a kalla za suyi kimanin shekara 10, suna jin sallamar su suka nufo su da gudu suna masu "oyoyo aunties ya gida ya mom" su Aaimah suka ce"lafiya lau hisham sai ku ka dai a parlor  kai da hibba, wata matashiya ce ta leko daga up stairs jin haya niyar yaran zata yi sa'anni dasu Aaimah tana ganin su Ita ma da gudu ta sauko tana fadi "oyoyo lovely sister da kuka ce kun fasa zuwa" Aairah tace "kedai bari najma,  dafa har mun fasa saboda  abie  zai dawo yau,  to da muka koma gida daga school mom  take ce ma ai yama kusa isowa, to shine fa muka shirya tana dawo wa muka taho, najma  tace "gaskiya  naji dadi,  da Allah har nayi fushi, Aaimah tace "yanzu dai ba wannan ba naji banji mutsin Ummah ba ( Aunty SAFIYA suke cema Ummah sbd su najma  ) ko bata nan ne , tana dakin abba  najma  ta bata amsa hadi da jan hannun su tana cewa kumu tafi part din abban daga nan sai ku gaisa dashi ko , ok muje,  part din abban suka nufa, sallama su kayi yayin da suke shiga cikin parlorn  zaune suka same su kan sofa, amsa masu sallamar suk ayi aunty safiya  tace "ah lallai yau ina da mn yan baki" abba yace " lallai kam yau muna da man yan baki, ya mom din ku da abie  ya kuma school, alhmdllh abba suka amsa mashi, to masha Allah abba ya fada najma  ce tace " to ku tashi mutafi daki, da to suka amsa mata hadi da mikewa suka fice direct bedroom din najma suka nufa suna shiga suka yada zango akan bed din ta Aairah ce tace " wai nikam ina Yaya mus'af  ne najma,Aaimah ta ce " uhmm dama nasan hali har ni zakiyi ma bariki wai ziyara za muzo bayan nasan karyane, eh din naji komi za kice kice Aairah ta fada tana murguda ma Aaimah baki ,najma  ce tace" ya Isa haka inkuka fara sai kuba mutun haushi wlh , ya mus'af  ne deko to yana part dinsa bari nakira maki shi a waya koke kikira shi ba shi kenan ba, Aaimah tace aikin san wasa nake maki ko rabin rai , niban wani sani ba Aairah ta fada, to yanzu kinsan shikenan ko ta wuce, bari ni na kira maki shi da kaina a cewar Aaimah hadi da ciro wayarta tayi dealing number sa kiran na shiga ta mikama Aairah wayar picking call din yayi hadi da ce " Aslm, wslm ta bashi amsa, sai cewa yayi" Aaimah ya kike ya gida yasu mom  da ya abdallah,  ina kuma sweetie nah take, bubbuga kafafu ta shiga yi tana turo baki hadi dacewa" haba Qalbei nice kenan baka gane ba , su najma  miza suyi inba dariya ba suna cewa a she soyayyar bata kaiba da har ake kasa gane muryar juna , fa shewa da kukan shagwaba Aairah tayi hadi da cewa ka gani koh Aaimah da najma  nayi man dariya, on the other hand yace " sorry sweet heart nayi tuna nin Aaimah ce,  kinga ai numberta ce amma kiyi hakuri kinji my, najma na gidan kune, Aa fa kai da nazo nayi surprise dinka,  amma sai ka bata komai baka gane ni ba Aairah ta fada, sorry kinji tawan fada man kina ina kinji, turo baki gaba tayi hadi da cewa " Ina bedroom din najma , am coming sweet heart ya fada hadi da kashe wayar,ajiye wayar tayi Ita ma hadi da yima su najma gwalo "oho dai ke da ba'agane ba najma ta fada hadi da tafawa ita da Aaimah" nocking sukaji ana yi da sauri Aairah ta nufi kofar tana bu dewa wani matashin saurayi ne tsaye jikin sa sanye da jeans da T-shirt na kamfanin Gucci farine kyakyawan karshe a kalla zai yi kimanin shekara 20 murmushi Aairah ta sakar mashi shima martanin murmushi ya mayar mata, gaishe da shi Aaimah tayi, ficewa su kayi daga bedroom din,  su Aaimah kuwa fira kawai suke har aka kira sallar asr, sallah suka tashi su kayi a lokacin Aairah itama ta shigo domin yin sallar Aaimah ce tace ma Aairah ai nayi tunanin nisa ku kayi da naga kun fita ashe kuna kusa, banza Aairah tayi da ita ta nufi bathroom  domin yin alwala, basu ne suka bar gidan ba sai wajen 5:00 sannan suka koma gidan granny najma  da Aaimah na gaba yayin da Aairah da mus'af ke bayan su , suna shi ga granny tace a she zaku dawo harna yi tuna nin kun wuce gida a she kuna nan, kallon mus'af tayi tana fadin" kai kuma lafiya kayi man tseye a kai , aure ne dai banyi ehe" dariya mus'af yayi hadi da cewa sai mi,  dama ni yarinya nake so me jini a jika ba tsohuwa ba, dariya suka kwashe da Ita su duka, haba kai dai kawai dan ba zaka samu bane , ya safiyar take ina su Hibbatu da hisham ,
lafiya lau suke granny, fira suka shiga yi da granny tana tsokanar su a nan tsoho ya same su,  gaishe da shi suka yi , dashi suka taru suna ta firar ba sune suka bar gidan ba sai kusan 5:50 sannan mudi ya mayar da su gida duk da mus'af ya so mai da su,  amma suka ce ya barshi tun da da driver suka zo ,da shigar su gida bedroom  suka nufa domin time din sallar magrib ya kusa kayan jikin su suka cire suka sanya ma rasa nauyi, sau kowa su kayi down stairs direct kitchen suka nufa wurin mom da baaba larai dake shirya dinner , kama masu aikin su kayi har suka kammala kowa ya nufi bedroom dinsa domin gabatar da sallar magrib wacce ake kira.

KAINAAT

_Lagos....._

Innah asabe ce a kitchen ita da fatima suna girki kiran sallar da a ke yine yasa fatima cewa "Innah kije kiyi sallah zan karasa aikin, to amma kefa, karki damu Innah kitafi kawai ( da yake tana fashin sallah ne) To shikenan, fita tayi daga kitchen din ta nufi dakin ta, shazim  ne ya shigo cikin gidan jikin sa sanye da farar jallabiya da alama daga masallachi yake par Ammy ya nufa bai isketa ba sai yawuce bedroom din ta nan ma bata nan fitowa yayi daga part din ya nufi main parlor  fatima ya gani ta fito daga kitchen hannun ta rike da food flask " Ammy bata dawo bane, eh bata dawo ba , ok ya fada hadi da Komawa part din sa, sanda Innah a sabe zata koma kitchen har fatima ta gama komai da yake sai da ta jira aka kira sallah isha tayi, kama mata kawai tayi suka gyara kitchen din,  falo fatima tafita kiran daya daga cikin ma aikatan gidan tayi a waya domin yazo ya daukar masu a binchin su, sallama a kayi daga kofar falon hadi da turo ta, fateemah ce tace yawwa ilya  hadi da shiga kitchen fitowa tayi hannun ta dauke da food flask din masu aikin mika mashi tayi , part dinsu ita da Ammy ta nufa bedroom din ta ta shige kayan jikinta tacire towel ta daura bathroom ta wuce domin yin wanka 10 minutes ta fito daga bathroom din dressing mirror ta nufa mai kawai ta shafa ta nufi clothes set dinta dama ta sanya pad tun a toilet shiryawa tayi cikin pajamas lemon green ta yafa mayafi white mai dan girma feshe jikin ta tayi da turare mai dadin kamshi fita tayi daga bedroom din a falon Ammy ta zauna kan sofa wayar ta dake charge tacire ta shiga chatting wurin 9:00 sai ga Ammy wacce shazim  ya dauko falo  ta tsaya shi kuwa up stairs ya haura sai 9:30 fatima da Ammy su kayi dinner dan shi shazim  cewa yayi takai masa part din sa suna kammala wa fatima ta kwashe kayan da suka yi amfani dasu ta kai kitchen nan falo ta zauna suna fira da Ammy sai wuri 10:00 su katashi kowa ya shige bedroom dinsa
, zaune yake kan sofa dake bakin bed dinsa yana aiki a laptop dinsa sai wurin 12:00 ya rufe laptop din toilet ya nufa bayan  5 minutes yafi to jikin sa da danshin ruwa da alama alwala yayi, wardrobe dinsa ya nufa sallaya ya fito da Ita ya shim fida shafa'i da wutiri yayi ya jima kan sallayar yana adu'oi sannan ya niketa ya maida ta cikin wardrobe,  bed dinsa ya nufa hadi da kashe bulbs din dakin bedside ya kunna, zama yayi daga bakin bed din adu'a yayi ya sha fa a fuskar sa sannan ya ida hawa kan bed din kwanciya yayi hadi da jan blanket yarufe iya kugunsa.

To nace Asuba tagari doctor nima bari naje na nemi nawa makwanchi.😴

Washe gari.......
Zaune Ammy da fatima suke kan dinning suna breakfast, shazim  ne ya shigo jikin sa sanye da jogging suit black color sai p-cap  white hannun sa rike da water bottle wurin su Ammy ya nufa " ina kwana Ammy fatan kin tashi lafiya ya fada Ammy tace "lafiya lau alhmdllh, yau baka zuwa abnoor  ne,  amsa ya bata da " A'a Ammy zanje, ok naga har 10:30 tayi Ammy ta fada , shazim  yace " eh wlh nayi late wurin tashi daga bacci amma yanzu zan shiga ciki nashirya Insha Allah, to shikenan sai ka shirya ga breakfast dinka nan na jiran ka a dinning, to Ammy ya fada hadi da nufar part din sa.............

✨ _Victoria_ . ✨

Anguwace ta christianity irin ta masu kara min Karfi, destiny naga ni ta fito da ga wani gida ta nufi wan da ke opposite din inda ta fito jikin ta sanye da gown iya gwiwarta purple color kanta da kitson kalaba na attachment ka farta sanye da flat shoe, gidan dan karami ne, ko ina ya sha cement dakuna biyu ne a gidan nufar daya daga cikin kofofin tayi knocking hadi dacewa" excuse" daga cikin dakin naji ance "come in" tura kofar tayi hadi da shiga Victoria ce acikin
dakin tana ta faman jan straight gown taki shigar ta destiny ce tace " lallai Victoria a she bakima shirya ba kin kuwa san nisan da wurin ya ke da shi sai

Please Login or Register in order to submit comment