Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da Rai Wanda gidan ya fado a matsayin gadonsu wanda su amatou ko kadara daya basu tashi da ita ba sai tsabar kudi da kawai a baki ta jisu sai Kuma wai kudin makaranta da akace anyi mata, tun daga qofar gida suke ganin canji a gidan gate din a wangale tho dai da me gadi Yana zaune inda ya Saba zama suna shiga yake ta kallonsu kamar ya sansu kallon gidan Maryam kawaii take dukda da yarintar suka bar gidan amma tasan yanda yake da kyau da gyara everywhere is so greenish flowers babansu baison gida sululu sosai lokacin da yake da Rai ake bauta ma flowers Babu Rani ba damuna musamman yake da garden a can baya idan ka shiga bazaka so fitowa ba sbd kyau da Kuma nishadi da zaka jika a ciki, na gaban gidan ma suka mutu balle kuma wani garden, da sauri baba liman ya taso ganin sun nufeshi yana fadin uwata?? Murmushi tai Dan haka yake kiranta tun asali, baba me gadi ina wuni , kwallar da be shiryama bace ta kawo Mai Ido yace uwata Ina kuka shiga haka?? Wlh jiya ma sai da nayi zancenku a zuciyata Ina kuka tafi? Muna Nan baba Muna zaria, ya gidan baba ?? Lafiya qalao uwata maryamu kece?? Dariya Maryam tai Dan bata manta dashi tace nice baba inawuni kallon Farrah yayi da murna yace Masha Allah diyarki ce ?? Dan yasan lokacin da Akai bikinta da labarin rasuwar mijinta yce kice na samu amarya anan za'a barki Zaki zauna dani maqe kafada farrah tayi, dariya sukai amatou tace baba suna ciki ko? Gyada Kai yai suna ciki uwata, qarasawa sukai can part din hajia kasa kallon part dinsu amatou tai Maryam tana nuna ma Farrah part din nasu tana fada mata da anan suke zaune silly questions take mata Maryam tana biyeta, har suka qarasa shiga gidan, carpet ne malale a parlorn sai wasu tsofaffin kujeru da suka lollotse kawai dai dan qualitatives ne yasa basu fashe ba hajiya tana zaune a parlorn a qasa ta jingina babbban pillow sai Kuma qafarta data Dora akan pillow kana ka San ciwo take yayyunsu biyu suna zaune a parlourn ko wannensu da zani sai yar T-shirt, kallonsu suke tunda suka shigo hajiya da tsufa da yanayin rayuwa ya sata shifa hankalinta tace kamarsu amatallah nake gani, sai a lokacin yayyin nata suka Gane ta Dan yawancin matan zasu iya cewa tun bayan bikinta Basu qara ganinta ba tunda a cikinsu Babu Wanda yaje gaisuwar barraq hajiya ma a waya tai musu tunda gidan su barraq ba wani shiri suke da hajiya ba abunda sukai kuwa yasa gidansu barraq din sun qara qullatarsu, murmushi amatu tayi ya zauna a qasa su Maryam suka bi bayanta tace," Ina kwana hajiya a dan kunyace hajiyan ta amsa gaisuwar da suke mata juyawa tai tace anty sumayya Ina kwananku amsawa sukai ita da ummi da suke jibge akan kujerun kuna nan ina KUKA shiga ?? Ko duriyarku ba'aji, murmushi kawaii su amatou tayi tace Muna nan hajiya, Muna zaria, a tare suka ce zaria kuma ?? Wakuke dashi a Zaria yar dariya kawai amatou tai tace ba kowa kawai can dai muke zaune, to gidan wa?? Cewar ummi Wanda ita harga Allah ta dauka yawon duniya kawaii suke tunda taga amatoun bazawarace ba ita ba ma kowa haka ya dauka Amma Babu abunda suke Hange sai nutsuwa da hankali wata zuciyar tace mata ba wani nan baka shedar mutum yanzu balle ma da Taga Babu alamun wahala a tattare dasu sai ta qara yadda, kallonta amatou tayi tace ba gidan kowa ba gidanmu uhmmm ummy da sumayya suka ce kawai hajiya tace ku kadai Kuma?? Girgiza Kai amatou tai tace a kwai yar uwar mamanmu dagowa sukai suka kalleta , hassadaneda son rai kawaii zaisa ka kallesu ya danganta su da iskanci amma Babu alamun hakan a tattare dasu ai kuwa dai zuciyar ummy Bata gamsu ba.....




Mrs maan🥰
[9/21, 10:30 AM] MrsMaan✨: [8/25, 9:41 PM] ikhlasyusufyaqub: 10

Mamin na ganin su tace amatoullahi?? Kune a gari ?? Shine ko waiwayar mutane bakyayi indai ba zuwa Akai ba gashi mu dukkanmu bama samun lokacin zuwa, zonan sweetheart ta fada tana miqa mata hannu a Dan tsorance ta qarasa rungumeta tana tunawa da barraq, ji tai gaba daya basu kyauta ba ace 'ya 'yarshi kwaya daya amma an barta tana galantoyi a hannun mace macen ma yarinya wadda itama buqatar a kula da ita, sai daga baya taji cewa Basu koma can gidansu ba anan ne take tura 'yan uwan barraq time to time suje su ganota, kauda kai Maryam tai tana tabe Baki, amatou ta sunkuyar da Kai kafin kace meye wannan an kawo musu abincin masu aiki tasa suka shigar musu da qaramar jakar da suka zo da ita ci sukai suka qoshi normal bayan mamin ta basu guri sai da suka gama sannan me aiki taxo tace zata rakasu dakin saukar baqi amatou tasan dakin sosai Amma ganin ana treating dinsu kamar baqi yasa ta barshi suje a hakan miqewa sukai suka bi bayanta lokacin basu ma San inda Farrah take ba tunda suka tafi da kakarta, wanka sukai suka canja kayan jikinsu bayan sunyi sallar azahar suna daki can da yamma me aiki ta kwankwasa musu qofa tace hajiya na kiransu fitowa sukai tace musu tana main parlournta sallama sukai suka shiga samari 4 ne a parlorn daga me cin abinci sai Mai danna waya hango Farrah sukai a kan cinyar daya tana ta kyalkyala dariya tana kallon waya an sa mata wasu soft Riga da wando kana gani kasan sababbine duk kallon su sukai da murmushi amatullah tai tana kallonsu suka Maida mata sun Santa amma ba wani mugun sabo sukai da ita ba dayane kawaii Wanda shine yake bima barraq yake yawan zuwa gidanta suna shiri sosai da sosai shi ya fara cewa yace hajia wane irin laifi mukai miki haka ?? Dariya kawai tai Maryam ta gaida su Daya bayan Daya suna amsawa, khalifa ya Kalli maryam yace ke ai fushi nake Dake Baki da kirki shekara biyar Dan barraq baya da rai sai kuka Yanke zumunci Dani ba matsala ai dariya Maryam tai sosai Dan sun Saba lokacin da suke zaune a gidan barraq idan yaje GABA Daya suke zama ai Hira Yana da barkwanci sosai, tace tunda kaga ban nemeka ba ai Kai se la nemeni dama ba so kake muyi zumuncin ba,sosai wajan ya kacame da Hira like the real cousins bayan sun gaisa da mami ita dai nata dariya GABA Daya mazan sun Bada hankalinsu ana exchanging hira amatou ce dai Shuru sai dai tayi dariya Amma Maryam zagewa tai tana ta zance abunta, khalifa yace kina karatune ??? Gyada Kai tayi Ina Yi a zaria ni Bsc nursing ita medicine ta fada tana nuna amatou GABA Daya suka juya suna kallonta sai Kuma aka SA ihu suna fadin farouq ya samu yar uwa farouq wada shine immediate yayan barraq yace seriously?? Level nawa ?? Tace 400 zan shiga hutun second semester level 300 nake abunka da Yan Boko ya ware mata hannu alamun su gaisa yace hello I am doctor Umar farouq Hamza isma'il kallon hannunta sai Kuma ta ware nata ta miqa Mai tace hi doctor farouq I am doctor Amina garba isma'il dariya suka saka, Kiran sallah ya tada su Wanda yake shine babba a cikinsu Kuma Shima baida magana sosai indai amatou ta kalle shi kawaii barraq take Gani shiyyasa Bata yadda ta kalli direction dinshi ko magana yyi sai gabanta ya fadi, juyowa yyi yace ku shirya an jima zamu shopping, ihu dai samarin suka qara sawa ai dukkan mu ne ko Yaya?? Harararsu yayi yace ban gayyace ku ba, khalifa yace aikuwa wlh dani za'a ko Mami ?? Tace A a ni baruwana kuyi ta kanku, alamun shagwaba yasa harda bubbuga qafa yace habba Mami tace ka ciga dai da shagwaba gashi harka fara ajiye 'ya Amma bazaka canja Hali ba Dan duk a cikinsu barraq ne kawaii yai aure Shima matsawa yyi akan Yana son amatou Amma ba wani babba bane a lokacin da yayi aure he was 27 years Ashe rabon farrahne, sai da Akai isha'i suka shigo gidan Mami wadda tace su amatou suyi sallah anan parlornta suna zaune, farrouq ya shigo yace Dr amatou kuzo baba Yana kira, Mami tace ya shigo knan, eh ya dawo bayan magariba miqewa sukai Maryam ta kamo hannun Farrah suka fito suka nufi part din babansu Dake da Dan tafiya tsakanin part din biyu farouq yace wane course ne best course dinki Dan kallonshi tayi tace human anatomy, Dan zaro ido yyi yace tab ni nafison psychology da microbiology murmushi tayi tace Nima Ina son microbiology Amma ba kamar anatomy ba a haka suka qarasa cikin parlorn, har gabanshi amatou ta qarasa bayan ta janyo Farrah ta durqusa ta gaidashi tana respecting dinshi sosai ba wai a matsayin yayan babanta ba tunda ba wani saninshi tayi a wannan matsayin ba sai a matsayin sirikinta sosai yaji dadin ganinsu Yana ta mamakin Farrah har ta girma haka sosai ya tuna favourite son dinshi duk inda yake barraq Yana Nan shine yake Mai hidima duk inda zashi shine yake rakashi dalilin rakiyar yaje ganin yayan qaninshin bayan rasuwarshi ya ga amatou shi ya mai zancen hadinshi da amatou Amma yanda ya karbi amatou bazaka taba cewa hadinshi bane ya karbi tayinshi da hannu bibbiyu sai Kuma gashi ya zame Mai alheri ko Babu komai zaka Kalli farrah ka tuna dashi dukda zaiyi wahala ace mutum ya manta da barraq sbd Yana da shiga Rai sosai idan ka zauna dashi amma ganinta zai qara qarfafa tuna shi, Jan hannun Farrah yayi ya dorata akan cinya yace wannan amaryar tawa anan za'a barmin ita zaki zauna?? Maqe kafada tayi tana kallonshi yace ga ja'ira bazaki zauna ba?? Gyada Kai tayi yasa dariya, tambayarta yakeyi tana bashi amsa yace a wane class kike?? Tace islamiyya?? A Daru usman nake yace masha Allah izunki nawa Dan mitsitsin hannun ta ware Mai tace daya dariya suka sa yace Daya fa kika ce tace daga suratun nass muka fara yanzu mun kusa gama suratul a'ala he was so impressed ba shi kadai ba ma kusan dukkansu sun dauka kawaii zancene irin na yaro gani suke she is too young ta dauki wannan karatun, baban yace to Boko fa ?? Wane class kike tace bana zuwa ai Mimi tace idan ta Tara kudi zata sakani difff dakin ya dauki shuru kana jin qamshin guilt baban yai qarfin halin cewa Baki fara school ba?? Gyada Mai Kai tayi yace insha Allah very soon zaki fara kinji murna ta fara yi tace uncle me mota ma yace zai sakani kallonta suke dukkansu with so much adoration yace waye uncle me mota ?? Bude hannu tai alamun bata sani ba sai kuma tace yana zuwa can gidan mu da umma Rabi sai ya daukeni a mota muje ya siyo min chocolate da ice cream, baban yace ahoo Ashe dai bakin kwadayi ne anan Abdurrahman ya miqe yace taso muje nima na sai miki, da sauri ta sauka yace shine kika gudu?? Zaki dawo ki sameni ne, ya Kalli su amatou yace ku taso muje, amatou tace ko zakuje da maamaa?? Baban yace tashi kuje abunku amatoullahi ai zaku kwana biyu ko?? Girgiza Kai tayi tace gobe zamu koma insha Allah, khalifa ya cabe yace wace goben?? Maamaa dai baxata tafi kobe ba haka little Farrah ma Babu inda zata, murmushi kawaii tayi tace ku bari ku kwana biyu mana, ba'a hostel kuke zaune ba?? Girgiza Kai tai tace a a a wajen hostel muke da sauri yace ku kadai?? Girgiza Kai tayi tace akwai umma Rabi da ita muke zaune daga mashi take gyada Kai yyi yasan dangin mamanta take nufi yace kuyi tafiyarku Amma ba gobe zaku koma ba kunji?? Gyada Kai tayi tace to baba, miqewa sukai suka fice Maryam ta Saka abayar da suka zo da ita da yan kayansu dama ita sukai niyyar sakawa washe gari idan zasu koma amatou ta dauki mayafi ta Dora akan atamfar jikinta da tazo da ita Riga da skirt ne sunyi kyau Kuma sun mata kyau ganin simple daurin da tai yasa Maryam ta gyara mata simple ne Amma yyi bala'in mata kyau a kafada ta yafa shi suka fice da hular Farrah baqa a hannunsu ai kuwa daga ITA sai ta kalmi Shima sabo kakarta ta sa me aiki da driver suka fita sukai mata siyayyar, Maryam tace ungo hula baby, dan maqe kafada tai Maryam ta galla mata harara tace common my friend zonan ki sa hula, abunka da yaro idan yaga idanun mutane yafi iskanci Aiko ta koma bayan khalifa tana tabe baki, riqe baki maryam tai tace lallai Farrah abdurrahman ya qarasa ya janyota yace just leave her alone come here angel Maryam tace Amma dare ne fa yaya, ai a mota zamu fita, gyada Kai kawai sukai dama amatou Bata tanka ba Dan ta kawo har wuya ganin abunda Farrah takeyi, mota biyu suka fice daga gidan motoci masu numfashi, khalifa abdurrahman sai Maryam da Farrah while amatou na daya motar da sauran samarin sosai sukai shopping abdurrahman yace duk xaku ci ubanku Babu Wanda zan biya ma kudi sai Wanda na gayyata daga qarshe ATM din farouq NE ya biya kudin harda, je da wanka suka tsaya abdurrahman yace Maryam ta fito ta fito Bai CE ma amatou ta fito ba suka shiga ciki kallon mutanen wajen Dake welcoming dinsu yai yace I need five sets of her size and little bigger of her size Amma length din dai dai da nata making 10 sets kenan dukkansu atamfa yes sir sukace zama sukai kusan 1 hour lokacin har Farrah tayi bacci sauran motar suka wuce da amatou zuwa yawo suka cema khalifa su hadu a gida khalifa kamar zaiyi kuka yace ni bansan me ya shigo Dani nan ba wlh dariya suka Saka ba wai Kai Neman fada ba??? Sai kayi ta zama wani hall dinsu biscuits chewing gum da sauransu suka Kai amatou, Banda sun matsa ta fito da bazata fito ba, mutum biyu a gefenta Daya Kuma Yana take musu baya daidai zasu shiga ciki taji cewa ana kallonta, daga Ido tayi carab suka hada Ido da Dr Hammad kallonta kawaii yake kamar zai hadiyeta gaba daya saita daburce , abokin shi wanda suke magana ya juya ya Kalli direction din da yake kallo ganin GABA data hankalinshi baya kusa, nade hannu dayan abokinshi YAI Yana murmushi yana kallonshi, this is the first time dayaga Yana kallon mace haka sai da suka shige sannan ya dauke Kai ya Kalli abokin nashi da sauri ya dauke Kai yace mene haka ka wani tsareni da ido?? Dariya sosai ysa yace ai Kai zanma tambayar Nan
Ka saka yar mutane a gaba da kallo kamar zaka hadiye ta?? Wa nake kallo?? Ni bansan sa ido da
gulma wa nake kallo Dan harararshi yayi oho ka fini sani, banza yai mishi gaba Daya he is un comfortable and bai San dalilin dayasa ba Amma he is really shocked da yaga amatou anan Babu Maryam Kuma Babu Farrah wani abune ya darsu Mai a rai ganinta da Maza and ganin reaction dinta , GABA Daya ya rasa nutsuwar ganin hakan yasa abokin nashi yace bari na dubo yaran nan ko sun gama suzo mu tafi yana fadin haka yai gaba wait! Hammad yace mushi sai kuma yace muje mu dubo su mana tare murmushi kawaii abokin nashi yyi ba tare da ya juyo ba Dan dama trap din da ya saka mai knan, shiga sukai tare Dr hammad sai baza Ido yake da yai deciding Dena kiranta sai dai kawai yaje ya ga Farrah ko Kuma ya karbi numbern Maryam BAYA son raini and abunda ta Mai ranan baiji dadi ba tho dai yasan Yana crossing limit Amma baisan meya sa ba kwata kwata shi rayuwar wasu bata dameshi ba kawai dai guri idan da yaro to gurin dadi yake Mai bare irinsu farrah masu shiga Rai, hango ta yai suna dariya kallonta kawaii yake ba wani dogon sani yai mata ba Amma this is his first time Daya ganta tana dariya da sauri ta juyo Dan sosai tana ji indai har ana kallonta especially shi, hada Ido suka qarayi da sauri ya waske, sosai yaji kanshi ya Sara Mai shi ya ma rasa tunanin da zeyi zagaye ya fara a wajan Yana Yi yana kallonta Kuma sosai ta San yana kallon nata Amma ta basar amma gaba daya wani iri take ji, har farouq ya Dan ankara ya tambayeta Amma tace bbu komai, Gani yai ba zai iya zama ba abunda yakeji is beyond his espectation ji yai kamar zeyi suffocating duk girman mall din ficewa yyi GABA Daya ya manta da abokin nashi ya shiga motarshi ya kifa kanshi kasa tafiya YAI har sai da suka fito yana kallo farouq ya Bude mata qofa ta shiga ya rufe suka kama hanya kunna mota yai yabi bayansu ta yanda bazasu Gane ba Wanda kwata kwata ma bazasu an karaba sbd surutu suke tayi, har suka zo qofar gidansu aka Bude babban gate a hankali ya wuce Yana kallon gidan, hankalinshi yaji ya dan kwanta Dan daga ganin yanayin gidan baza'a taba cewa babu masu gidan ba Uturn yayi kawai sai ga motar su Farrah wuce su yai sai yaga Maryam a BAYA Dan sosai layin da wuta wani irin relieve yaji ganin sun shiga gidan Dan sosai ya ganta rungume da amatou, hakan yasa ya bar unguwar wayar shi tai qara daga wa yai yaga ansa......



Mrs maan🥰
[9/21, 10:30 AM] MrsMaan✨: *~Amatou~*🧕🏻

11

Washe gari da yamma mami ta kira amatou dakinta, tana zaune a qasa ita Kuma tana daga kan kujerar Dake cikin dakin zaune ta rasa ta inda zata fara can dai ta daure ta kira sunanta, amatou da gabanta ke faduwa sbd Bata San wane kalar kira bane, tunani kala kala a ranta ta dago tace na'am mami, tace nasan mun miki laifi , laifi Kuma ba qarami ba amma Ina so na nemi alfarma a gunki, sai tayi shuru sannan tace me zai hana ki bar farrah anan ta fara karatunta kema Bada ban kunce karatu zakuyi ba ai da kunyi zamanku anan tunda ko da baki aure barraq ba ku din 'yan gidane, amatou da taji kanta ya sara ta kasa motsi, Bata tunanin duk duniya idan ba mutuwa ba sai dai kuma idan ta qarfi zasuyi mata sbd sun fita qarfi Kuma Bata da sauran wani gata amma bata tunanin da bakinta zata Bada Farrah, kinyi shuru Baki ce komai ba naga acan din kamar nauyi zata zamar muku Kuma ba wai makaranta takeyi ba, hadiye wani yawu tai sannan tace mami DAMA Ina so ne idan za'a tafi first term sai na saka ta sai Kuma tai shiru bazata taba iya cewa a a ba Amma tana fatan ta fahimci me take nufi, kallonta take sai Kuma tace to shikenan ba matsala jeki miqewa tai ta fice Mami ta bita da kallo, Bata matsa mata ba ta barta ranar da suka cika kwana 5 sukace zasu tafi, mota guda aka tasa da kayansu suka hau hanyar Kaduna harda khalifa amatou gaba daya a tsorace take har khalifa ya fuskanta cikin iKon Allah har suka Isa kaduna lfy qalao GABA Daya ciki amatou a hargitse yake da kyar ta Kai Zaria sai gumi take tayi Shuru khalifa da maamaa har sun gaji da surutu sunyi shuru, kamar yanda Farrah tayi a zuwansu Kano haka tai a dawowarsu ta galabaita sosai har qofar gida aka kawosu sai da suka sauke kayan tass Babu abunda Mami da Yan uwan barraq basu hadosu da shi ba especially Farrah duk wasu abubuwa na wasa da sutura sai da aka sai mata harda school bags guda 3 masu bala'in kyau haka canvas ma da komai na kayan wasa she was so excited, a ranar khalifa ya juya zuwa abuja, cikin iKon Allah a komawa ma lfy qalao suka koma, amatou sai da taji sun Isa sannan hankalinta ya kwanta a ranar suka gyara gidan tas after 2 days still suka dauki hanyar mashi sukam sosai amatou tai musu tsaraba ba laifi ta daidai qarfinta Kuma sosai suka ji dadi kwanansu 3 suka dawo tare da umma rabi Dan the Following week su amatou zasu koma school,,,ta bangaren Hammad kuwa kullum sai ya zagaya gidan da yaga su amatou Amma bai qara ganinsu ba gashi hankalinshi ya qi kwanciya shi ko Maryam dinne ma ya samu yai mata magana Amma Bai samu damar hakan ba yana cikin wannan jelan sai ya samu notice na canjin gun aiki hade da qarin girma hakan yai keeping dinshi busy but suna ranshi kawaii Dan chance yake nema ya samu yaje ya ga ko sun koma tambayoyin dake ranshi are weighing him sosai yake so ya fitar dasu ko hankalinshi zai kwanta, a haka ya rage saura 1 week ya shiga office dinshi a lokacin Kam ya haqura tukunna, ana gobe Monday Wanda ranar su amatu zasu koma, suna xaune a parlor Maryam na chat amatou tana zaune tana jan counter sun kunna mosquito coil saboda sauro, Farrah na kwance kan pillow tana bacci , Wani ihu Maryam tasa ba shiri ta riqe bakinta da sauri ganin Farrah ta motsa, kallonta amatou tai cikin jin haushi tace kefa Wani lokacin bakya abu da nutsuwa Meye hakan murna Maryam ta tashi tana yi harda tsallenta amatou ta kautar da kai ganin shirmen da take zubawa tace Baki da aikinyi ne dawowa kusa da amatou Maryam tai tace Kalli Nan anty mimi juyawa tai tana kallon wayar kallon general group dinsu tai na school sai kuma ta fara karanta information din dagowa tai ta Kalli Maryam tace Dan munyi sabon vice chancellor (V C) shine kike wannan haukan?? Da sauri tace anty Mimi Baki ga WA aka kawo mana ba ?? Na gani mana kamar Wani doc. Hamm..... Sai kuma ta Dan tsaya sai ta Kalli Maryam dariya Maryam tasa tana gyada Mata kai, tace shine dai babban mutumne ni dama na sani Amma kika zauna kina yankwana shi kina gwaleshi, kiga dai rashin M din da kika Mai anty Mimi ni ya qara kiranki kuwa?? Shuru amatou tai kamar ruwa ya cinyeta, Dan ta Dan tsorata jin shine yanxu VC dinsu yanxu ita ya zatayi da rashin kunyar data diddirka mai, hi tai gwiwarta ta qara sagewa, Maryam tana ankare da ita Amma ta basar tana ta murnarta, washe gari gwiwa a sage amatou ta shiga school duk inda ta zauna maganar new VC ake hakan yasa tai isolating kanta ita kadai Dan cikinta qara durar ruwa yake idan taji ana magana tasan dai shi ba yaro bane amma Bata Jin nauyin Yi Mai rashin kunya yauga ranar rashin kunya gashi ya dena kiranta kwata kwata ballantana ta danji relief ga a ranar Amma Bata shigo ba sbd ta tafi umara sai cikin sati zata dawo, ganin karfe daya tayi ba uwar abunda ake sai yunwa da take kwasarma kanta yasa ta nemi adaidaita ta wuce gida sallah tai ta samu ta kwanta ta fara bacci Dan Maryam tana saloon farrah ce kawai a gidan sai umma Rabi sai la'asar ta miqe tai sallah ta shirya cikin dogon hijab Daya kwanta mata a fuska ga gashi Nan kwance gashin girarta dake kwance lub a cike ya qara ma fuskarta kyau facemask ta nema ta Saka taima umma Rabi Dake bisa sallaya tana Jan carbi sallama da sauri farrah ta taso tace Mimi xan biki, Amma dai kinsan ba'a zuwa Dake shago ko?? Kallonta umma Rabi tayi tace ke kuwa kuje da ita mana mene a ciki Dan kunje da ita??Jin umma Rabi ta sa baki yasa tace dauko hijab dinki mu tafi da sauri tace umma daukomin hijab dina miqewa umma Rabi tai Dan komai na Farrah Yana nan dakin ta zaro mata hijab dinta me hannu Wanda

Please Login or Register in order to submit comment