Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ce qarama, amma tunawa da yayi cewa babu wani zancen shekaru a lamarin aure, hammad yace zan dawo malam sama'ila gyada kai kawai ya iyayi ya bisu da kallo amatou sai qoqarin zame hannunta take yaqi sakinta daidai sun fito kowa sai kallonsu yake ko a jikinshi, doctor abdullahi da malam haruna ne daga qarshe corridor din offices din qasa suke hira a hankali idanunshi suka gane mishi su cikin kwanciyar hankali suke tafiya hannunshi cikin nata wasu masu kyakkyawar zuciya sun dauka qanwarshi ce ganin duk iskancin mutum baxai fito openly haka ba and suna bala'in ganin mutuncin hammad bai taba samun mummunar sheda ba amma wasu kam sai da suka zargeshi suna cewa dan ya ga babu wanda zai taka mishi burki, dr abdullahi ya tabo malam haruna yace haruna ganemin idanuna ne ko kuma da gske ne?? Kallon inda yake kallo yyi yace ni dama na sani wato iskancin nasu yanzu har ya fito fili dake yana da xancen banxa yasa cike da iya shege yace kodai raina abunkan tayi ta tafi inda za'a bata manyan harka dan wannan dai kana ganinshi kasan ba qaramin mutum bane, dr abdullahi ya doke kafadarshi yace kaifa dan iskane sunkuyar da kanta kawai amatou tayi gashi taqi yadda ta rabi jikinshi ganin tana neman tuntube yasa ya tsaya ya janyota gefenshi a hankali yace calm down mana qasa qasa tace dan Allah ka cikani am uncomfortable murmushi kawai yyi yana sakin hannunta yace to muje a hankali tayi gaba murmushi kawai yyi ya bi bayanta dr abdullahi yace kana ganin abunda nake gani kuwa haruna?bu****ba wlh bashi tayi ya C** idan ba haka ba kaga yanda yake wani lallabata wlh bata isa ba sai ta bani nima ta rainani yarinyar nan malam haruna yace baka da kayan aiki ina zata zauna tana bata lokacinta a kanka?? Dr abdullahi haushi ya cika shi yace koma de menene sai ta bani yana fadin haka ya juya ya nufi office dinshi, hammad kuwa lokacin da suka fita ganin zata dauki hanyar hall dinsu da qafa yace "hey foxy" Qarasowa yyi jin zai janyo hannunta da sauri ta juyo tana dan zare ido tace doctor dan Allah kayi haquri ka barni na tafi wlh kunya nakeji and i am uncomfortable stop calling me that way please gashi muna cikin mutane yanda ta fada da dan haushi yasa cikin sanyin murya yace ba wani abu zan miki ba mimina kaiki kawai zanyi a mota kiyi hqr idan kinga na takura miki kinji?? I have never been in this situation i am 38years rana tsaka naga abunda nake so still rana tsaka akace kin xama tawa i am so happy and greatful to Allah bana banyi da niyyar bata miki raiba kinji?? Gwiwowinta taji sun sage taji tausayinshi da kuma rashin kyautawarta barraq tun kafin suyi aure yake riqe mata hannu ko yayi attempting rungumeta ita ta nuna mai bata so rayuwar turai yyi shi agunshi ba komai bane amma da ta nuna bata so ya daina mata sai dai idan mantawa yyi, tai suna tafawa da maamaa ko su gaisa ko ya dafa ta har ya rasu but ita akwai relationship a tsakaninsu za'a iya samun matsala randa suka gaisa da farouq ko a jikinta bataji komai ba, but hammad yyi qoqari dispite being tuzuru kuma yasan ita bazawara ce bai taba attempting yi mata komaiba sai dai ya fada a baki shima time to time, tace ni bance ka batamin rai ba kawai dai kaga ban saba ba and na tsani kallo kaga kuma kallo yake jawo mana ko tfy tare da muke balle ka riqe hannuna ka barni na tafi class ai zamuyi waya ko?? Yanda take magana da lallami yasa ko ina na jikinshi ya amsa tace to kaje kayi aikinka sai muyi waya din kaji?? Kamar wawa haka ya daga mata kai ta sakar mishi murmushi me kyau lumshe ido yyi dukda da facemask a fuskarta hakan bai hanashi ganin murmushin ba qasa qasa yace are you sure zaki iya tafiya ke kadai?? Gyada mai kai tayi tace bye yace dont remove that face mask please sai a class shima ana gama lecture ki maidashi kinji?? Gyada mai kai tayi tace to ka tafi kaji?? Yace xan tafi amma sai naga taki tfy gyada kai tai a juya ta saqala manyan yatsunta a jikin jakarta a nutse take tfy dan juyawa tayi ya sakar mata murmushi ta wuce sai da tayi nisa ta bacema ganinshi sannan ya koma office ya tadda malam sama'la zaune shuru sai tunane tunane yake murmushi kawai hammad yyi ya shige office he dont think he has anything to say to anyone yet amma duk inda aka danyi biki za'a san da aure tsakaninsu, gaba daya hankalinshi ya rabu biyo sai yana cikin aiki ya saki murmushi yana lumshe ido daga qarshe ajiye aikin yyi ya kwanta jikin kujerar ya lumshe ido he cant wait to have amatou all by himself dan yasa sai ya huce haushin shekara da shekaru kam sai dai tayi hqr miqewa yyi ya fita zuwa office din student affairs yyi labari a lokacin ya baxa ko ina bayan sun gaisa da hammad dan suna mutunta juya hammad yace ya process din differing yake anan please student affairs din yace ba wahala na waye and for haw many years?? Yace just one year for my wife tana 400level student affairs din da murmushi yace dr kayi aure ashe bamu sani ba congratulations mumushi yyi yace thnk you abunne yazo a haka but their will be public one insha Allah, student affairs din yace Allah ya kaimu Allah ya sanya alkhairi ya bada zaman lfy ameen yace kafin ya miqe ya juya ya fice yasan idan yace zai barta yanxu ta cigaba da karatu dole wata rana zai iya shiga hakkinta gara ya huta tukunna 1year ya mai kadan amma kuma baiso ya kwareta after all ups and downs din da ta sha a karatun and he hopes one year dinma bazai bata mata rai ba amma yasan shine best solution ma garesu baki daya, yana shiga office yai dialing numbern childhood friend dinshi.. amatou na cikin tafiya sai ganin mutane tayi a gabanta dagawa tayi taga babu wanda ta sani a cikinsu hakan yasa tace bayin Allah lafiya Aisha tace ba ita ta kawomu ba ta fada tana qare mata kallo qarasowa tayi zata cire mata facemask Amatou ta cafe hannunta cikin dakewa tace dont you try that da baku sanni ba kuka zo kuka zagayeni?? Warce hannunta tayi tace stop touching me banza karuwa kalmar ta doki zuciyar amatou amma ta dake tace ki kama bakinki ban sanki ba baki sanni ba karki qara cemin karuwa, zaleena tasa dariya tace karuwa ce mana to bazawara me zaman kanta ai karuwa ce sannan me kikaje yi office din VC ?? Dariya sosai amatou tayi amma irin wanda ta fi kuka ciwo, dan sai yanxu ta fara gano inda suka dosa sai ta kallesu daya bayan daya su biyar har Aisha bata tunanin zasu bata tsoro infact tasan daya ma dan lokacin da suna kitson attach tana zuwa ana mata, kana ganinsu kaga wanda idanunsu yake a bude amatou tace to ai karuwancin ma iyawane idan baku iya ba kuzo in koya muku ko Allah zaisa ya dan kalleku dukda am not sure ko kun isheshi kallo sai kuma tai rolling idanunta cike da rigima tace i think his foxy is wild enough for him amma dukda haka idan kuna son shiga makarantar zan duba na gani sai ku jarraba tana fadin haka ta zagayesu ta wucesu class president dinsu yana daga bayansu yna kallon ikon Allah bai taba tsammanin amatou ta iya fada haka ba tana ganinshi ta qarasa tace president anshiga lectures ne?? Dariya yyi yace ashe haka kika iya fada bakyajin tsoro su dake kike yatsina fuska tayi tace wlh bana tsammanin zasufi qarfina su din banza, gaba dayansu where shocked sunji sarai me tace zaleena ta kalli aisha tace kefa kallon kitse muke ma rago kuuut, amatou tace ina zaka yatsine fuska yyi yace wlh ina lectures dr abdullahi ya kirani na tsani jaraba wlh gabanta ne ya fadi dukda ita bata san ya ganta ba tace to kaje mana yace harna dawo ma ai na ganki a parking lot kece dai baki ganni ba murmushi tai kawai tace mu tafi class Allah yasa albarkacinka ya barni na shiga, yace kefa dr abdullahi yace na kira mai yanxu yanxu, kallonshi amatou tayi bata tsammanin zata iya zuwa dan bata manta cin mutuncin da yyi mata ba, ina zuwa tace tana sauke jakarta ta dauko wayarta, tau dialing numbern hammad katse kiran yyi ya kirata dagawa tayi yace mimina ko an hana ki shiga class din? Girgiza kai tayi tace a a wai dr Abdullahine yake kirana yace a ina ya ganki?? Tace clasd president dinmu ya aiko hade rai hammad yayi yace kiyi tfyrki zanyi handling dinshi, amatou tace mu tafi president yai dariya yace kaga masu makaranta da kansu kunya ce ta kamata tace ba haka bane kullum naje bullying dina yake doctor kuma yace idan yaa qara kirana na fada mishi, president yace you made a perfect match sosai kuka dace murmushi kawai tayi bata ce komai ba har suka qarasa clasd ya kashe wayarshi,, hammad kam miqewa yyi ya nufi office din dr abdullahi kwankwasawa yyi fuskarnan a hade ya tura qofar suna zaune da amininshi malam haruna.......


Mrs maan🥰
[9/21, 10:30 AM] MrsMaan✨: GAMJI WRITERS ASSOCIATION.....,
(home of exceptional writers)

Amatou🧕
29
Kissing dinta yake kamar babu gobe zame hannunshi yyi ya dora akan cinyarta a hankali ya fara murza hannun nashi akan cinya is like kamar yana jin tsoron abunda yake gama daya amatou ta rude dan manly yake handling dinta, amatou ta kankame gaban rigarshi qam hammad is like bai taba kissing dinta ba a rayuwarshi a hankali ya yyi doguwa rigar da take neman bashi wahala, hannu ya dora akan soft cotton like laps dinta wani groan ya saki jin how soft they they ko kwakkwaran motsi amatou ta kasa jin hard abu ta qasanta and she clearly knows what it is, cire bakinshi yyi ya xame mata flat takalman sannan ya sanya qafafunta gefe da gefe tsoron magana ma taji balle tai musu ganin yanda gaba daya ya canja daga hammad zuwa asalin muhammad sakin lips din yyi ya fara bin kunnenta da wasu mayun kisses rawa rawa jikinta ya farayi nishi ya subuce mata daga bakinta, wanda yai sending masa chills har spines dinshi cikin wata irin murya yace 'yes my baby moan for me please i love it' gaba daya amatou ta rikice jin abun ya mata yawa ta fara kuka dan ya mutsa mata jiki fiye da tunanin me tunani bata san kukan meye dan idan tace bata enjoying tayi qarya and she never moan idan suna making love da hammad infact ita azaba ma take ci kawai dai bata taba nuna mishi ba ganin yanda yake yake susucewa shima amma hammad's touch is driven her crazy, kwata kwata bai kai hannu breast dinta ba which is her dieing week point and yanzun sun dameta, amma bata san ya zatayi ba yana kusa da clavicles dinta sai lasheta yake iwa tsohon maye, murya na rawa tace doctor?? Hammad da yake jin kanshi so high ya qara matse a jikinshi ya bude jajayen idanunshi yace uhmymm baby ?? Na cigaba?? Girgiza kai tayi sai kuma ta daga kai da sauri wani irin grin ya saki na mugunta ya dago fuskarta yace what is it baby?? Girgiza mishi kai kawai tayi idanunta a rufe hade goshinsu yyi yana kallon rufaffen idanunta yace i cant wait to have you mimina am just trying kawo hannunki kiji fa damqe hannun tayi dukda haka hakan bai hanashi dora hannun kan mararsa ba bayan ya dage rigarshi, yace bude hannunki kiji baby a hankali ta ware hannunta lumshe ido yyi jin saukar soft and warm tiny hands dinta a wajan saitin kunnenta yace amatou i really want to cum yaushe akace za'a kai?? Ya fada yana cigaba da murza tafin hannunta akan mararshin yana ji kamar zai fice a hayyacinshi, su taimaka su kaimin ke indai ba so suke na basu da a titi ba please ya fada kamar me please, yace mimi indan rage zafi?? Idan nazo inda bakyaso ki tureni kinji?? Nasan idan na ce miki kice ba kya so ba tabbas zanji sauqi kawai zan samu bazan miki komai ba kinji?? A hankali ta tura kanta tsakanin wuyanshi tace uhmhmm dago fuskarta yyi yace manna mata kiss juyawa yyi ya kwantar da ita a kujerar mota sosai da space a motar hakan yasa basu takura ba, kissing dinta ya hauyi cikin numfashi yace i dont think zan gaji da wannan delicious lips, sai da ya gaji sannan ya sauko kan wuyanta ya hau kissing yana tattaro rigarta daga qasa, still yace indai kinsan zamu hadu please dont put dis again, cuz i will go crazy idan yana hanani wasu abubuwan gyada kai tayi numfashinta na sama sama kamar zata shide a takaice dai saida hammad yai rocking kanshi hard kafin ya samu sauqi sai after 6 ya maida ita gida anty mariya taita fada dan an fara mata gyaran jiki dama a wuya take da mami da taga salo salon iskancin da take ma yan marayun Allah kuma taji ma aure a gun yayanta babu fashi saidai idan yayantan ne yace ya fasa, ganinta amatou a hargitse cikin haushi tace kardai kice min bashi kanki kika yi tun ba'a kaiki ba cikin kunya ta hau girgiza kai, atoh gara dai ki riqe kanki wlh tun beyi kaca kaca dake a kan titi ba yanda yake tuzurunnan wuce kiyi wanka kizo muje gidan hajiyan sudan din can zaki koma da kwana sai dai kuma kiban kunya ki nuna mai gidan kafin kwana shidan, hammad ba zai iya dosar zaria da najasa ba hakan yasa yai lodging hotel a nan abuja bayan yyi order kaya qanana da sleeping dress daga super market din hotel jikinshi duk ya mutu bai taba sanin akwai pleasure irin wannan a rayuwarshi lallai aure rahama ne, a tsantsance ya qarasa dakin da aka bashi yana zuwa toilet direct ya wuce yana fitowa daure da towel aka danna door bell rasa me zai dauka ya rufa a jikinshi yyi kawai ya qarasa qofar ya bude ya leqa he is lucky namijine hakan yasa ya dan bude qofar ya karbi littafin yyi sign kafin ya karbi kayan yai ya shige daki shirya kasancewar yyi missing sallar magariba yasa ya saka kayan baccinshi riga da wando blue sun mishi kyau tada sallah yyi yai magrib sannan ya zauna ana kiran isha'i miqewa yyi zai fita sai kuma ya tuna cewa ba boxers a jikinshi and har yanzu Ak 47 din nashi bata haqura ba hakan yasa ya koma ya saka kananan kayanshi da sauri ya fita ganin lokaci yana qurewa da daddare bayan ya dawo babansu farouq ya kirashi akan a ina amatou zata zauna yace da a zaria ne amma katsina za'a fara kaita baban yace to shikenan za'ai mata jere a both gidajen, shuru ya danyu kafin yace baba dama anyi a ktn kawai ko kuma ayi a zarian, yace no ba zakuna dan zama a ktn ba?? Yace eh karka damu za'ai mata jeren a both houses din insha 1Allah,To baba Allah ya qara budi, sannan sukai sallama, the following day ya koma zaria jin zama a barshi ya qara ganinta ba kuma dai shima taimaka mishi dan kamar ya tsokano abun baya bacci ta dadin rai, ana saura 3days ta tare aka mata jere a part dinsu hammad dake cikin gidansu abun baqin cikin shine aisha bata qara ganin amatou ba kuma kullum su zaleena sai pumperta suke tana nan ta cika tayi fam, the following day akayi na zaria fadar bata kudin da baban yyi ma wahalar da hannune , gaba daya hammad shima ya xama buzy gaba daya an fidda furnitures din zaria dukda ba suyi komai ba ya bama me gadinshi, abun kamar wasa mama tace sai anyi dinner tunda bangaren amarya basuyi kamu ba da abokanshi still sun hada wani yace shi bayaso su bari a hada dinner din kawai gaba daya shi kar a ja mai biki banda ba ya da zaiyi da mamane ma yasa baice komai ba tunda maganar baba ma basu jita ba sai tashi cikin short notice ya tura ma mutane IV and they where so suprised abun yazo masu a bazata, ranar friday da safe amatou ta dawo daga gidan gyaran jiki ana shigo da ita gidan hawaye ya kawo idanunta cuz babu kowa kamar ba biki ake ba and abun ya mata ciwo karo na ba adadin da taji maraici na cin zuciyarta ta tabbata da iyayensu suna da rai da ko dan ganin idansu anzo koda kuwa aure na goma zatayi, taba fuskarta tai taji hawaye sun zubo mata ta goge kawai ta bude motar ta fice ta nufi cikin gidan sai da ta shiga taga 'yan tsirarun mutane baza ido tayi taga umma rabi bayan ta gaishesu ganin bata hangosu ba yayarsu sumayyace kawai tazo amma babu wanda yazo ta miqe ta tafi dakinsu mami ma bata nan cikin parlorn anty mariya ce ke dawainiya da duk wani baqo sai kuma sumayya da take taimaka mata suna abubuwansu hankalinsu kwance, ji tayi abun ya fice mata a kai ta tura qofar dakin da suke ta shiga maamaa ta tadda akan gado kwance dakin tsaf tsaf suna game ita da farrah juyowa sukai farrah na ganinta ta miqe da gudu tazo ta daneta cikin qarfin hali ta durqusa ta rungumeta so take tayi kuka ko zata ji dadi feeling na maraici bashi da dadi ko kuma mutane suyi treating dinka as real maraya ciwo gareshi a tunaninta ko dan kara za'ai mata dukda tasan auren short notice ne, she feel abondoned by her family and she feel lonely dukda ga maamaa ga farrah kallonta kawai maamaa take yi, bazata hanata kuka ba hakan yasa ta miqe tace princess zoki rakani ta janye farrah suka fice ta rufo mata qofa ita kam bata shirya yin kuka ba yanxu anjima zasuje siyan kayan dinner da khaleefa hammad ya qara mata 100k taji dadi sosai yace mata ta siya kayan dinner ita da farrah sai a lokacin tasan cewa za'ai dinner and she is soo happy, qarasawa parlorn tayi ta zauna kusa da anty mariya tace anty mama kallonta tayi tace ya akai maamaa?? Tace za'ai dinner fa a katsina, riqe baki anty mariyan tayi tace amma amatullahi anyi yar banza shine bata fada ma mutane ba? Sumayya tace meya faru?? Wai kinji zasuyi dinner a katsina ni babansu abdurrahman cewa yyi yace bai son komai can ma bazasuyi komai ba ni dama nayi mamaki ace auren farko baza'ai komai ba har gara mu ma dukda ni naso ayi ko da walima ce a tsakar gida to matar gidan bata so sai ta kwadasu ta cinye tabe baki sumayya tayi dan basa shiri da mamin kwata kwata dukda kuwa cewa laifinsu hajiyan su mahmud dinne dan bfor mami bata da matsala sai na rashin shiga jama'a, sumayya tace yaushe za'ayi?? Maamaa tace saturday night insha Allah sumayya tace mu bamu da matsala, dukda bamu sani ba we will blow their minds insha Allah, bari naje gurin baba, miqewa tayi ta wuce tasan nauyi zata qara mai but they have to do this ita tausayinsu amatoun ma take sai da ta girma taga duk kishi yasa hajiya ta zuzzugasu basa shiga sabgarsu amma ita dama asali ba wani ruwanta sai dai idan an hanata din zata hanu, abunka da abuja a ranar ta musu order ashobe a daren aka zo aka dauki samples dinsu harda na ummi ta bada dan ta sa a ranta sai taje itama basu kai su 20 ba hakan yasa ranar friday da yamma sai ga uban ledoji an kawo musu dake soeing factory yasa abun bai musu wahala ba nan da nan aka gama amma an caje su kudi and duk ba mayafi zasu nema ba haka zasu je sai takalma daidai kune kawai suka nemi mayafai yan kai amarya qalilan ne suka tafi kasancewar su ba'ai musu maganar kwana ba sumayya da wasu cikin family sukai gaba a mota biyu gidan wan babansu hammad aka saukesu sosai kuma suka ji dadin yanda akai musu washe gari abunda ya bama sumayya mamaki ta fita taga saukar motoci sun kusa hamsin gani tai kwan dangin su da kwarkwatarsu ne suka taho baba yayi hayar elegant motoci ba na haya ba suka je kano da kuma mashi suka dauko mutane dukda ba kowa yaxo ba daga mashin ma amma kano ka har matar yaya mahmud ganin bati manya motoci suka dau wanka suka taho ummi ta fada musu akwai dinner yasa a shirye suka taho wata elegant fashion designer kuma make up artist dukda har da yaran aikinta guda biyu mata anty mariya tai musu mota daya aka kawosu su Kt tun five amatou tayi alwala bayan tayi wanka sosai jikinta yyi sanyi ganin alummar da suka zo ranta kuma yyi sanyi 5:39 suka fara mata make up....


Mrs maan 🥰
[9/21, 10:30 AM] MrsMaan✨: GAMJI WRITERS ASSO.
(Home of exceptional writers)

Amatou
30.
Gown ce brown me tsananin kyau tasha dinki da net tayi kyau sai dai bata jan qasa anti marya tace kar ayi mata ita ta ja qasa amma ta bude tayi wani irin kyau, brown color din ta masifar amsarta, sai da akayi sallar magrib inda amatou itama tayi sallah sannan aka saka kata rigar and ba wani heavy make up akai mata ba tayi bala'in kyau limosine ce fara sabuwa dal ta daya daga abokanan hammad da suka ci burin bikinshi ya fiddota yace a ciki za'ai hidima da amarya nan aka nufi qaton hall din da za'ai bikin an zubar da kudi sosa sai kace bikin da aka shiryashi gaba daya hammad baiji dadi ba yafison simple wedding dan ya samu albarkar aure, shima shiryawa yyi cikin light brown shadda inda akai akai yasa babbar riga yaqi, dan tana mai nauyine hakan yasa yaqi sakawa yyi bala'in kyau sosai shima ta hau da skin color dinshi, Aisha tana daga can baya amma idanuwanta akansu kamar zata cinye su danyu baqin cikinta kwata kwata be boyu ba dan bama zata iya boye shin ba and tana ta saqa abubuwa a ranta dayawa jin a gidansu hammad din zasu zauna,hammad kamar zai cinye amatou dan kasa boye maitar shi tayi gaba daya ya takura mata sai binta yake da mayatattun kallo idan ya daga kai yaga abokananshi wanda tunda suka ga amatou suka hau yi mishi tsiya yaje ya samo yar yarinya shagab babu wanda yasan cewa bazawara ce ma a cikinsu a cikin familyn hammad ma dai dai kune suka sani wasu ma qaryatawa sukai dan basu yadda ba farrah tayi kwalliya ta gaji da kyau haka ma maamaa sosai sukayi kyau, haushi hammad yake ji danma decent dressing ne a jikin amatoun kawai dai tayi kyau sosai, Da MC ya ce su fito dakyar hammad ya bari suka tashi dan sai da aka saka baki sannan ya fito aka ce ya mata liqi ya zare bandin din dollars har biyu ya dan dagashi ya nuna ihu kawai ya janyo tafin hannunta ya miqa mata dan baya tunanin zai zubar da kudinshi a liqi sosai hall din ya hau ihu da hayaniya MC yana mitar ba'ai liqi ba hammad ko kallonshi bbeyiba ya janye matarshi suka koma suka zauna saura kam sunci rawa dangin amatou sun fiddata kunya sosai da sosai abun ya ma amatou dadi sosai harda hawayenta, hammad yana kallonta tana goge hawaye da tissue din gabanta ya sunkuya saitin kunnenta qasa qasa yace ko ki daina kuka ko in baki kunya anan gurin dan ke kadai zakiji kunya, dan kallonshi tayi kallo ne cike so da qauna yake mata gashinan its obvious,

Please Login or Register in order to submit comment