Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yana kallonta, bai tada ta ba, ya cire kayanshi ya ninke ya jefa a basket sannan ya nufi toilet wanka yyi ya fito yana kallonta cikin mamaki asali yasan bata da nauyin bacci amma yau hakan ya bashi mamaki dukda dai yasan yana hanata baccin shima wani lokacin, shafa mai yyi ya shirya cikin 3quater da vest ya fice bayan ya fesa turare wanda hakan yasa ta farka tana yatsina fuska, bai lura da ita ba ya fice ya nufi kitchen kana gani kasan fara aiki akayi ba'a qarasa ba, tsugunnawa yyi ya tattara komai yayi blending da kanshi ya soya mai ya dora miya kafin kace me gidan ya dauki qamshi, amatou tana cikin toilet ta kasa fitowa dan bama ta fatan ta fito ta tarda qamshin turaren tafi 30 mnts a zaune ta jingina bacci ya dauketa, hammad ne ya shigo dakin ganin bata kan gadon ya sa ya bude qofar toilet din da mamaki yake kallonta ganin batasan ya shigo ba qarasawa yyi ya tsugunna yana kallonta da murmushi a fhskarshi ganin sai yatsina fuska take a hankali ta bude baki tace wane turaren ka saka?? Wari yake, da mamaki ya hau shinshina kanshi yace wari kuma mimina? Miqewa tayi tace nidai kaje ka cire kayannan bana sonsu wari suke miqewa yyi ya hau ciresu agabanta ya saka su can gefe yana kallonta da mayatattun idanun shi yace to ki sake min wanka mana harararshi tayi tace nima da zan samu so na... Hade bakinsu yyi yahau cire mata kaya, anan suka sake sabon wanka ya fito da ita a hannu ganin ta bingire a jikinshi tana bacci, kwantar da ita yyi ya saka mata pant yace tashi kiyi la'asar tukunna jiki a mace ta miqe ta saka kaya yace ko kina son cin wani abune?? Kallonshi tayi sai kuma tai shuru yace uhum ina jinki, tace kaza gasashshiya a bada mata yaji, kallonshi tayi sai kuma tace da bread da kwakwa da dabino kallonta kawai yake yace su kenan?? Sai ta girgiza kai tace ko awara ko qosai duk wanda aka samu, murmushi yyi yace done sannan ya fice sallar la'asar bayan ya kashe gas din wutar miyar sai da ya nemo mata duk abunda take so har awara da qosai masu zafi ya kawo mata hannunta har rawa yake wajan bude su, ya tayata ta bude nan ta hau cin su tare da bread qaton bread sai kwata ta rage awara da qosai kam tas ta cinyesu kazarma sai da ta taba sosai tagumi kawai yyi yana kallonta sai da tajita dam sannan ta dago tace auu wlh na manta na dafa shin kafa banyi miya ba, murmushi yyi yace na hutashsheki sai dai idan kinason shin kafar sai na zubo miki, yatsina fuska tayi sai kuma tace sai dai in da mai da yaji koma manja, murmushi yyi ya miqe ya zubo mata 'yar kadan tace 'yar wannan ina zata kaini?? Sosai ta bashi dariya yace hey foxy kinga abunda kika ci kuwa?? Kallon ledo jin tayi sai kuma ta kalleshi kunya ce ta kamata ta nade qafa ta dan juya tace ai wlh bansan meyasame ni ba kawai idan inaci sai naji kamar ija qara samun wani space din ne a cikina yace umhum to maza ci wannan da daddare kya cinye sauran hakan kuwa akai sai da ya qara warming mata kazar da zafi zafinta ta cinyeta tass sannan ta dora da shinkafa yar kadan bread dama a hankali ta ringa gutsura harta qarasheshi....



Mrs maan🥰
GAMJI WRITERS ASSOCIATION
(home of exceptional writers)
Fiction... ✍
*Just for fun*🤸♀️🤸♀️
*AMATOU*
(The_single_mother)

35. Last page

After 7 months amatou ta haife another fine cute little baby girl dinta wanda babu abunda ta bari na hammad, hammad was super duper happy he was so excited dan sata agaba yyi yaita kallo yana tsokanar amatou batayo kamarta ba, jini duk inda yake jini duk yanda yake son farrah yau kasan sonda yake ma wannan ya zarce na farrah kuma ko kadan hakan bai dameta ba after all baba ya dauki full responsibility din farrah umma rabi ta riqeta kamar 'yarta ta cikinta maamaa ma anayin hutu can take tafiya tana zuwa gidan mami amma yanayin tarbar da take mata yasa ta hqr amma 'yan mazan babu ruwansu suna mu'amalarsu dan khaleefah har gidan yake zuwa idan yawonshi ya tashi, ranar sunan gaba dayansu suka dauko hanyar zaria har farrah da take karatu ba kama hannun yaro, khaleefah, khaleel da maamaa mota daya suka taho, while driver guda baba ya bada a kawo umma rabi, sosai akayi suna tho ba wani tare akai ba but familyn hammad sunzo sosai, amatou ta wani murje tayi kyau sosai, sosai ya fiddasu kunya ya kuma nuna musu so a idan kowa, me matsala yana da matsala dashi amma shikam ya nuna yana son kayanshi and farrah tazo farin cikin ya hadar ba bai gaji da yi masu hotunan ba dan ba inda yaje, zaune suke a daki amatou ta kalli maamaa tace wai ke baki da lfy ne?? Girgiza kai tayi tana dan tsaki tace wlh jikina ba dadi wani iri nake ji, ai kamar yau zamu juya bari dai na kira yaya khaleel gsky idan yau zamu tafi mu kama hanya mu tafi kar lokaci ya qure mana , ta fada tana dialing numbern khaleefa, bayan ya daga tace leefah ya to yau zamu juya?? Yace eh gsky ya khaleel yace yana da abunyi a abuja, nasan 3dai zamu juya insha Allah, tsaki maamaa ta dan ja wlh ni bada banba da bazan tafi ba kawai nai zamana amma ina zama anty mariya zata hau damuna da surutu tana fadin haka ta katse wayar, kallonta amatou ta qarayi kamar zatace wani abu sai kuma ta fasa, maamaa na nan zaune sai kuma tace bari kiga nayi azahar na hade da la'asar naga biyu tayi kar na tafi da nauyin sallah a kaina, miqewa tayi tai alwala tai azahar sannan tai la'asar amatou tace bazaki ci abinci ba xaki tafi?? Maamaa ta dan yatsina fuska, bar abincin nan anty mimi ya isheni hakanan dazu na ci alala, amatou tace to ki bari sai next week ki tafi mana, kama baki maamaa tayi tace niiii da yin sati a gidanku ba dani ba idanuwana a tsarkake suke ta qara sa tana dariya harararta amatou tayi tace me kike nufi?? Fita tayi tana dariya ta dauko jakarta ta dawo ta hada yan abubuwanta, sai kuma ta kalli amatou tace anty mimi kallonta amatou dake sorting kaya a wardrobe tayi tace ya akai?? Sai kuma tace ko dan ma shikenan tsaki amatou taja tace kin cika kira, tana nan zaune har khaleefa ya kirata, kallon kiran tayi kamar bazata daga ba sai kuma a hankali tayi slidding ta daga wayar yace muna qofar gida cikin sanyin murya tace to ganinan a hankali ta miqe, ta qarasa kusa da amatou ba tare da ta bari sun hada ido ba tace toh anty mimi ni zan tafi sai Allah ya hadamu kuma amatou tace to Allah ya kiyaye hanya ai kun kusa dawowa hutu ko?? Tace eh insha Allah, juyawa tayi sai kuma ta qara juyowa suka hada ido da amatou ta dauke kai ta sa kai ta fice ta ce na tafi amatou ta ajiye kayan dake hannunta ta dauki mayafi ta dora akan kayan dake jikinta ta fito maamaa ce a parlorn tana ma 'yan uwan hammad sallama wanda suka dan saba, hammad ne ya shigo parlorn yana kallon maamaa sannan ya kalli amatou yace wai gaggawar me sukeyi ne?? Amatou ta bude hannu tace nima abunda na gani knan nace ta bari sai next week tace a a, dan murmushi maama tayi tace tunda munyi yau din zan koma ba matsala na dawo daga baya insha Allah balle ma an kusa dawowa hutu ai nan zan tare ta qarasa tana dariya harararta hammad yyi yce kamar da gaske tace to shikenan zan baka mamaki, qarasawa tayi kusa da farrah tana murmushi ta mata kiss tace angel sai yaushe zaku dawo?? Dan turo baki tayi tace wai umma tace sai munje kt ni banson zuwa a nan gurin new baby zan zauna ko daddy?? Ta fada tana kallon hammad murmushi me kyau ya mata yace yes daddy's girl muna nan ni dake baby Airah murna ta hauyi khaleel yace maamaa time fa yana tfy kizo mu tafi, to tace sannan ta miqe ta shiga baya khaleefa ya shiga gaba khaleel ya shiga wajan driver hammad yace guys a tafi a hankali banda gudu please khaleefa yasa dariya yace wlh kamar ka san halinshi doctor dariya kawai yyi yace ai baxanyi gudu ba insha Allah muna da sauran time ai, hammad yace to Allah ya kiyaye qara hada ido amatou tayi da maamaa sai taji gwiwarta ta saki tana kallonsu har suka bar gate din gidan a hankali amatou ta juya ta koma cikin gida can uwar daki ta zauna, rasa me ke mata dadi tayi, airah ce ta fara kuka hakan yasa a hankali ta miqe ta qarasa kusa da ita ta dauketa ta zauna ta fara bata nono, hammad ya shigo, kallonta yyi ganin ta qura ma waje daya ido ya qarasa ya zauna dab da ita dagowa tayi ta kalleshi kiss ya mata a lipss yayi murmushi yace baby girl ya akayi?? Kin gaji ko?? Murmushi tayi ta gyara zamanta ta dora kanta a kafadarshi, zagayo da hannunshi yyi ya hada ya rungumeta yana taimaka mata ta sama airah nono a baki kallonta kawai yake with so much adoration, bai taba ganin abunda ke burgeshi ba irin breast feeding shi ba O&G doctor bane hakan yasa bai wani cika ganin breast feeding ba amma tun randa ta ga hakan abun yai mugun burgeshi, kallonsu kawai yake farrah ce ta shigo dakin tana hamma miqa mata hannu yyi ta qaraso ya hau rage mata kayan jikinta, daga ita sai pant da barta ya kama hannunta bayan ya cire doguwar rigar jikinshi daga shi sai vest da dogon wando, suka shige toilet qaramin Bath ya samu ya tara ruwa ya sirka yai mata wanka, fitowa sukai ya bude wajan kayanta da bai rabo da zama a dakin ya saka mata marassa nauyi sannan ya kwantar da ita amatou na kallonshi tace sannu ko kallonta beyi ya nufi wardrob ya fara qoqarin shirya kayan da sauri tace dan Allah king ka barshi zan gyara wlh ta fada tana qoqarin miqewa bai juyo ba yace karki kuskura ki taso daga nan, ba yanda ta iya tana zaune ya gama gyaran tas kayan kan gadon ya kauda su, gyara kan gadon yyi sannan ya qaraso yana kallon farrah take kwance tana kallonsgkallonsu ya tsugunna yace zakisha tea?? Gyada kai tayi yace ok bari na hado miki, kallonshi amatou tayi tace king da mutane a gidan ka bari zan hada mata, ni ban saki ba, ki bari sai na saki tukunna yana fadin haka ya saka qaramar T-shirt din da ya dauko sannan ya nufi hanyar waje, mutanen parlorn dake zaune kowa da magana a cikinsa amma dayawa sunsan umma rabi hakan yasa sukai gum wata 'yar dattijuwa wadda daga maska take tace kai muhammadu amma baka da kunya mutane na zaune anan ka shige daki kai da matarka, juyo yyi ya kalleta babbace hakan yasa yadan kautar da kai yyi murmushin qarfin hali yace ai farrah ma tana ciki yana gama fadin haka yyi gaba gaba daya suka hau kama baki kuma dama sai da yaya ta fada musu hammad ba zai musu kawaici ba suka qi yadda sukayo zuga guda suka zo, duk 'yan cikin katsina sun juya yan maska ne sukace sai sun kwana, tea ya hado ma farrah a cikin daya daga cikin water bottle dinta ya fito ya shige daki miqa mata yyi ta tashi zaune tasha ya shiga toilet ya hada ma amatou ruwan wanka me dan dumi dawowa yyi ya karbi airah ya ajiye ya miqa mata towel yana fadin je kiyi wanka queen, murmushi tayi a ranta tana ji kamar yasan dama abunda take buqata knan, shiga tayi tai wanka da ruwan dumi ta gasa jikinta yanda zataji dadi ta fito ta shirya cikin riga doguwa ta atamfa sbd jama'ar gidan fita tayi, ganin farrah na qoqarin bacci, nan ta dudduba akwai enough abinci da zai isa har dare, hakan yasa ta wuce kitchen ta bude fridge kimtsa kitchen din ta farayi da yake nan un tidy sai ga umma rabi bayanta wata yar uwa hammad ce, umma rabi tace menene hakan amatou?? Kallonta tayi tai murmushi tace umma naga duk kuna hutawane nace bari na barku ku huta abinci xan sama ma daddynsu farrah naga wanda maamaa tayi mishi dazu kadan ya rage, dayar matar tace to barshi na kimtsa kitchen din dama yanxu nake maganar yin wanke wanke murmushi kawai amatou tayi ta hau dora mai abu me sauqi jallof tayi mai bayan tayi simple pepper beef ta zuba a flask daban daban sannan ta dan nemi kujera ta zauna ta dafe goshi gabanta faduwa yake ta rasa dalili, daukan kayan tayi ta fita, a bakin qofar daki suka ci karo da hammad cikin sauri yana balle maballin rigarshi, amatou tace ga abinci fa, bai bari sun hada ido ba yace queen ki ajiyemin xanje na dawo kinji ? Kallonshi kawai takeyi, tace fita zakayi ne? Yace eh an dan kirani wani wajene amma zan kiraki a waya yana gama fadar haka ya fice da sauri, amatou ji tayi hankalinta ya qara tashi ta qarasa daki, ta ajiye tray din ta nemi guri ta zauna sai kuma ta miqe ita kadai tana fadin ko su maamaa sunyi nisa, dialing numbernta tayi taji bata shiga sai ta ajiye kawai bata qara gwadawa ba, kwanciya tayi nan farrah na bacci haka ma airah yamma ta farayi hakan yasa ta tofe su da addu'ah sai kuma ta daga airah ta riqeta a hannu, can bayan magrib shuru hammad bai dawo ba sai kuma abunda ya bata mamaki gidan yyi shuru kamar ba mutane hakan ya dan bata mamaki, miqewa tayi ta goya airah sannan ta fice, tsayawa tayi tana kallon mutanen parlorn irin kamar masu jimami, hango umma rabi tayi tana sharar hawaye daga lungu, a hankali ta qarasa tace lafiya?? Juyowa duk sukayi suka kalleta tana kallon umma rabi tace umma qalao?? Meya faru duk aka rasa me bata amsa ji tai zuciyarta ta tsinke gaba daya kan hammad tunaninta ya tafi cuz situation din is familiar, wayarta ta janyo hannunta na rawa ta fara dialing numbern hammad har ta katse ba'a daga ba jikinta ya qara tsananta rawa ta qara kiran hammad dagawa yyi murya can qasa cike da qarfin hali yace queen??wata ajiyar zuciya ta sauqe tace king ina ka tafi?? Yace ina cikin kaduna queen zan dawo amma nasan ba da wuri ba ki hada kayanki kawai zamuje abuja wani abu ya taso min, cikin dakewa tace Yaya hammad?? Bazata iya kiran sunanshi direct bane yasa ta fadi hakan yace yes queen tace kasan dai i lost my parents and husband ko?? Shuru yyi tace and i overcomes it yanxu bana tsammanin akwai wani tashin hankali da na ke jira kuma bayan wadannan and you are safe and sound i can here that and i know something is wrong some where around me so please tell me kar zuciyata tafashe yace kiyi hqr na dawo gida cikin wata irin murya wanda kana ji akwai mugun suspense a cikin tace dan Allah ka fada min kafin ka dawo xan iya mutuwa da tunanin menene please tell..... Sai kuma cak maganar ta yanke mata ta zaro ido tace ina su maamaa?? Dibbbb haka ya dauke wuta tace hammad ina maamaa? Meya sameta?? Tana ina?? Sun isa abujan ne?? Ko sacesu akai?? Shuru ya kasa ce mata komai cikin qarfin hali tace hammad idan kana qaunar iyayenka ka fadamin meke faruwa, yace queen ki saurareni kijiba sauraranka da zanyi kawai ka fada min ganin tana neman haukace mai a waya yace ke maamaanki fa is alryt kinganmu nan a emergency accident suka danyi to ma ciwan alhamdulillah da sauqi bana so hankalinki ya tashi ne shiyyasa ban fada miki ba, wani irin sanyi me cike da relief taji yana saukar mata tace gsky ka dena min haka ka tsora tani idan nace ka fadamin kawai ka fada min murmushin qarfin hali yyi yace to queen sai na dawo din ki shirya din karki manta yana fadin haka ya katse kiran, idanunshi sunyi wani irin jaaa sbd tausayinta shi bazai taba iya fada mata cewa she lost her one and only sister ba ba zai taba iyaba, a hankali ya qarasa A&E din asibitin gawa biyu a kwance an lullubesu suna jiran ayi handing over baba da muqarrabansa su farrouq suna nan zaune kana ganinsu kasan hankalinsu a tashe yake exactly abunda ya faru few years back kawai dai wannan accident ne while wancan kuma kisa ne na barraq, baba ya kalli abdurrahman yace Abdul an fara preparing khaleefa din?? Gyada kai yyi yace eh sign kawai dr zasuyi ayi refering dinmu amma baa bata mota za'a tafi dashi ba, yace eh akwai jet din da na zo dashi and na samu daya a nan kaduna dasu zamu tafi dukka, abdul yace to nan aka saka gawar maamaa da khaleel a ambulance while khaleefa kuma aka daukeshi yana kan oxygen, suka nufi abuja sai da hammad yaga tashinsu sannan ya nufi gida wajan 10 ya isa, sallama yyi aka amsa mai ya yana kallon mutanen parlorn addu'a kawai yake karsu mai gaisuwa ko kuma karsu fadi wani abu da zaisa amatou ta gane halin da ake ciki ya qarasa ciki yana murmushi yana kallon umma da idanunta suka kumbura gaishe su yyi, suka amsa duk suna kallonshi kowa na jiran qarin bayani, hammad baice komai ba ya kama hanyar daki baice komai ba suka bishi da kallo dan dama a bakin umma rabi sukaji shima basu tabbatar ba iya ta kasa hqr tace muhammadu wai yarinyar da suka fita dazu ce ta rasu?? Runtse ido yyi ganin amatou a tsaye tana jiranshi, kallonshi kawai takeyi batace komai ba juyowa yyi ya rasa me zai ce mata, sai kawai yace sun tafi abuja ai, su basu gane ba kwata kwata umma rabi ta miqe tace muhammad da wa suka tafi abujan?? Ita maryam din?? Ta rasun da gaske?? Kasa magana yyi, jin qarar faduwa a bayansa ya juya da sauri amatou ce kwance a qasa wani irin tsaki yyi cuz ko za'a fada mata be so ta haka zataji ba yafison yanda bazata firgita ba dagata yyi ya nufi daki da ita mutanen parlorn sai salati kawai suke shurunsa kowa yasan me yake nufi, washe gari da sassafe suka dauki hanyar abuja dasu umma rabi, sauran yan katsina kowa ya koma gida yana jimami sosai dangin hammad suka ji rasuwar barinma matar yayan babanshi sosai ta jijjiga akan mutuwar, amatou kam ba uhmm ba uhmm addu'a kawai take Allah yasa mafarki ne amma suna zuwa akace taje part din baba maamaa ita kadai a dakin an shiryata a lullube amatou ta lumshe ido hawaye suka zubo mata tace, ya Allah ba dan halina ba ba danni ba ya Allah ina rokonka kasa duk wanda za'a qara rufewa ya zamana ni za'a rufe ba ni zan rufe ba ya Allah na tuba ya Allah ka yafe ni ya Allah ban san ko nayi maka wani laifin ba ya Allah ka yafeni ya Allah rungumeta hammad yyu jin tana neman yin sabo idanunshi ya ciko da hawaye ta bala'in bashi tausayi, kuka sosai take tace hammad kaga fa maamaa a kwance hammad dan Allah kace ta tashi karta barni ni kadai dan Allah, sosai ya rungumeta hawaye suka kawo idanunta ya sa hannu ya sharesu sosai tayi kuka kamar ranta zai fita da ta gaji a tsaye ta qarasa gabanta ta hade fuskokinsu wanda maama tayi wani sharr tayi kyau, tana ta kuka tana fadin maamaa dan Allah ki tashi bazan iya zama ni kadaiba dan Allah ki tashi karki barni ni kadai a hankali hammad ya qaraso ya janyeta dan dama su kadai ake jira, za'a sallacesu sosai yake rarrashinta sai da taga an fito da wata gawar daga dayan dakin sai ta miqe ta kalli hammad da sauri tace su khaleefahne suma?? Girgiza mata kai yyi qasa qasa yace khaleel ne kuka sosai ta saka, sallatarsu akayi aka kaisu gidansu na gsky, sosai amatou taci kuka amma idan ta tuna kowa da kalar tashi qaddarar kuma kowa yanda Allah yaso haka yake rubuta maka ita, a hankali ta fara hqr sosai khaleefa ya samu sauqi ya samu kulawa hadeda kuma trailer din data bugesu ta side din khaleel da maamaa ta bugesu khaleel ne me yajijji ciwo while maamaa ko qwarzane aka ce internal injuryne dan a take suka rasu khaleefa kuma yyi surviving , sosai amatou ta koyi wani irin mugun hqr shuru ba ruwanta a hankali har ta saba but hammad bai barta taji kadaici ba ko na minti daya ammaa kamar zatai hauka randa aka fadi rasuwar maamaa sosai aka jijji rasuwarta cuz mutunce ta mutane, ba shiri amatou ta dawo school wanda tuni an garqame su dr abdullahi an basu hukuncin life inprison wanda asali shine hukuncin wanda yayi abunda yyi yasan yana da HIV intentionally yayi sex da aisha sannan ya zuga malam haruna ma yaje ya samu pure mercilessness ne wanda sosai baban Aisha ya tsaya mata akai mishi hukunci malam haruna kuwa babu abunda akai mishi dan a cewarshi bai taba forcing dinta ba ita take kai kanta gidanshi bbu kuma wanda ya isa yai proving dinshi guilty hakan yasa aka barshi ya tafi scort free amma an barshi da shan magani, hammad sosai yake son Amatou ya tsaya mata through thick and thin ya so ta domin Allah yyi supporting dinta amatou could not ask for more she graduated from school ya debesu suka koma abuja inda yyi requesting aka maidashi CMD na FMC abuja, amtou ta qara haihuwa still mace bbu tantama aka maida mata maryam ana ce mata maamaa, maamaa ta daina existing a rayuwar amatou amma tana ranta tana ruhinta itace su ka rayu da dadi ba dadi itace tata so har abada bata tsammanin zata manta da maamaa ta dauka rasa barraq shine abu mafi girma da ta rasa bayan iyayenta amma inaa she lost maamaa and bata fatan ta qara rasa wani nata sai da amatou tayi mata 5 sannan tayi namiji 1 sosai hammad yake ji da ita he always say dama ita ya jira shiyyasa beyii aure da wuri ba and now ya samu matarshi his wife in this dunya wal akhirahh......



Alhamdulillah

Dedicated to all widows(single_handed mothers) around the world, 🥰 i want you to know that all you need is a little courage to face the world and its challenges


Mrs Maan🥰 I love you all

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau

Please Login or Register in order to submit comment