Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

suna Nan Bata da wata damuwa, toilet ta miqe at shiga ta dauro alwala ta fito tazo ta tada sallah bayan ta idar ta miqe ta fice Jin gidan Shuru dakin Maryam ta leqa ta ganta itama kwance tana bacci qarasa ta taba ta juyi Maryam tai Dan Bata Dade da fara baccin ba, amatou tace anty Mimi Dan Allah ki barni bana sallah Dan tasan qarshen zancen knan, murmushi amatou tayi tace na manta ai, sannan ta juya ta fice ta leqa dakin su umma Rabi da farrah, Farrah kawai ta tadda a kan gado sai kuma motsi da taji a toilet Hakan na nufin umma tana ciki, juyawa tai taje ta shirts cikin doguwar riga ta atamfa ta saka hula sannan ta dauko gogaggen hijab ta saka bayan ta Saka face mask , ko SUNA lectures Bata cirewa sai dai idan malamine yace ta cire sai ta sauke shi, haka take rayuwarta very quiet and low dayake ajin na gurayene Amma tana cikin first top 3 na class dinsu tun daga kan test exams point din da take bugowa ba'a magana wadda suke shiri da ita mutum dayace itama da naci suka fara magana ana ce mata ammaa tana da kirki sosai ammaa Amma dayake amatu Bata da sakewa da jama'a yasa bata sanin komai nata Banda yanayin dressing dinta da Amma take Gani zata iya rantsewa cewa yar gidan Wani me kudince sbd yanayinta Kuma ita Bata taba Jin Wani Abu daga bakinta ba ko kitso Basu San tanayi ba dalili kuwa abunda ta lura wasunsu suna da rainin wayo Wanda ita Kam Bata tsammanin zatai tolerating nonsense a rayuwarta, fitowa tai tsaff tana qamshi tai ma umma rabi sallama tace Maryam ta biyota idan ta tashi tai ficewarta a hankali ta taka ta tafi shagon Wanda Shima ba wani nisa cancan gareshi ba taje ta bude shago tana budewa kuwa ba dadewa aka fara zuwa kasancewar asabar ce en mata uku ne kana ganinsu kasan Yan makaranta ne Saida Zara fara musu gyaran sannan ta cire facemask dinta da hijab dinta da daura afron da Dan qaramin hijab binta da kallo kawai suke ganinta ba wata babba ba Kuma kyakkyawa tana Jin idanunsu akanta Amma bata nuna tasan suna kallonta ba ita ta dauka ma ko saninta sukai kallonsu tayi tace Bismillah dawa zamu fara?? Wadda za'a fara ma ta miqe tace wash and set za'ai min tace to?? Sai Kuma ta juya tace akwai me steaming a cikinku?? Girgiza Kai duk sukai,ita kadai ma za'a wanke ma Kai duk kanmu a wanke yake Kuma mu kitsone jin haka yasa amatu ta Bude jaka ta dauko wayarta tai dialing numbern Maryam bayan ta daga tace, Anty mimi ganinan na kusa qaraso wa Jin haka yasa ta katse wayar ta fara wanke mata kan tas ta wanke shi kasancewar da wuta yasa tai connecting hand dryer ta busar da kan ta shafa mata mayuka masu kyau tuni kan ya hau kyalli gwanin sha'awa ba dadewa sai ga Maryam ta shigo kallonsu tayi kamar ta San fuskar da fara'a tace sannnunku murmushi sukayi dukka suka ce yawwa sannu, amatou tace yawwa kitso za'ai musu Dan Allah ki fara ma Daya zanyi wa daya wane irine?? Rubber attatch za'a sa mana, to Maryam tace ta Bude wasu drawers ta fada musu kudinsu suka zabi Wanda Suke so Nan da Nan Maryam ta fara musu dayake tana da bala'in sauri ba kamar amatu ba yasa nan da Nan ta gama ma Daya wadda Akai ma wankin gashin tace gsky Nima aimin kitson nan, dariya suka sa gaba dayansu dayar tace ai sai da na fada Miki ni bana son nai ta fama da tsefaffen kaima, Maryam tace to taso itama Nan da Nan ta fara sai da suka kusan rabi sannan amatou ta gama kitson kamar mutum dayane yayi dukka sakar kitson tai kyau haka tsagar bayan an gama suka biyasu su biyun 1200 sai wadda akaima wash and set Kuma 1500 me makon 1700, har sun fice sai Kuma dayar ta dawo tace Dan Allah ko zamu samu contact dinku ranar da muke son kitson sai Muji ko Kuna nan tunda ina wucewa ta Nan Amma mostly shagon a rufe yake, kafin amatou race komai Maryam tace to babu damuwa miqa mata wayar tai tace bari in Sa Miki Maryam A&M beauty saloon haka tai saving Sannan tasa numbern amatou tasa mata Mimi A&M beauty saloon godiya tai ta fice ta tadda qawayentan suna hirar yanda suka iya kitso Kuma basu da customers sosai dayar tace nifa kamar nasan qaramar a school wlh a tare su biyun sukace Ashe kema kin gani haka suka wuce suna, 6:30 suka rude shagon suka biya kasuwa suka sai yan abubuwan da suke buqata harda nama da kifi da kayan Miya Yan madaidaita suka wuce gida abunsu.Washe gari Sunday sai ga students kusan su biyar Dan tun 12 bayan Maryam ta gama komai ta fice shago kafin amatu ta dawo daga islamiyya zuwa shago, suna shigowa ta leqa dakin Maryam ganin Bata Nan tace umma rabi ina maamaa?? Dan Shuru tai kafin tace ta fita shago ba dadewa, shago Kuma umma rabi? Waye yace ta fita ?? Ni bana son haka tasan sarai na hanata fita ita kadai Amma shine ta kama hanya ta fice a a wai kiranta Akai akwai customers Yan makaranta da suka zo kitso miqewa tai tana cigaba da mita taje tai wanka taci abinci tai sallar azahar sannan ta fice zuwa shagon nasu tarar da mutane da tai a shago dayawa yasa batai magana ba Dan Bata taba mata fada agaban mutane sai sun kebe Hakan yasa maryam din take qara ganin girmanta, tana sane zatai fada Amma sai tace anty mimi ai da kin huta a gida xan iya insha Allah banza tai mata bata ce komai ba ta hau tayata masu wash and set tai musu masu steaming ita Kuma Maryam tana faman kitse hannunta duk ya yayyanke Amma ko a jikinta haka suka gama tass yau ba qaramin ciniki sukai ba, bayan kowa ya watse take cewa anty mimi kwata kwata idea din yima students tallar saloon din mu be zo mun ba sai yanxu insha Allah zansa ai mana flyer, juyowa tai ta kalleta tace wayace ki fito ke kadai Maryam?? Yi hqr anty Mimi kirana sukai gasunan zasuzo ni ko baxan iya missing wannan customers din ba gashi munyi kusan 10k anty Mimi girgiza Kai kawai tai tace BANA so karki qara gara ki jirani mu fito tare sai hankalina yafi Kwanciya, dariya kawaii Maryam tai tace to bazan qara ba insha Allah a haka suka bar zancen Amma bawai Dan Maryam taji ba ganin yanda suka fara samun customers sosai bata tsammanin zata daina fitowa Kuma tunda harta gane rashin fitowar shi ya dakushe su Kuma zata Bada kudi ai masu flyer ta tura groups din da take da Kuma sabbin customers din ta tura musu suyi mata tallah , the following day dukkansu da safe suka fita lectures barin ma amatu da Bata so ta makara kwata kwata, hall din da suke lectures ta qarasa suka gaisa da Ammaa inda ta hangota a tsaye cikin elegant abaya wadda kana ganinta kasan taji kudi suna nan tsaye class president dinsu Shima ya qaraso gaisawa sukai SUNA Dan taba hira kafin a shiga lectures wasa wasa sai mutane suka fara taruwa a wajan ganin president a wajan a hankali amatu ta ware gefe kadan class president din me SUNA Muhammad auwal yana lura da ita sosai ya fahimci GABA Daya Bata da son hayaniya Bata shiga jama'a Bata Bada fuskar raini dukda yaga yarinyace sosai amma nutsuwarta yana bala'in burgeshi suna cikin haka suka hango lecturer din shiga class din suka zazzauna a seat din wajan tsakiya take zama bata taba zama a gaba ko lectures Ake Bata zama active Amma indai za'a tasheta to sai ta fada amma ko daga hannu bazaka ga tana yi ba nan suka fara lectures din physiology anayi ana throwing questions ana bada amsa indai zata zauna lectures to Bata da matsala da topic din har abada ya zauna akanta knan the only karatun da take shine handout ko Kuma research assignment ko group assignment aka Basu saita fara yin nata kafin suyi a group idan sun kakare ita take dorasu Wani bin har mamaki abun yake bama wasu tunda su a tunanin su active class members su kadai ne suke ja amma a nata case din ba haka bane Ammaa ce kadai tasan cewa amatu is gifted tana nuna mata karatu ba tare da ha'inci ba sosai, har aka gama lectures din ko Tari batai ba, lecture din gaba CE take jin president dinsu yace sabon lecturer ne, haka kuwa akai kyakkyawan lecturer ne me suna Dr. abdullahi Usman baqi dogo sai uban saje a fuskar yyi introducing kanshi sannan ya buqaci ayi attendance bayan ya zagaya attendance din ya fara kiran sunayen da dai DAI da dai dai a hankali ya gangaro kan amatou kallon rubutun yyi na few seconds ganinshi very neat tho DAI ya San Mata sun iya rubutu Amma dai nata yaja hankalinshi , Amina garba isma'il ya ambaya sannan ya dago jin innocent voice din da ta amsa mai ya watsa idanunshi wajan dayaji an amsa ganin a tsaye da face mask yasa ya dafe bencin daya Dora takardar a kai Yana kallonta yace will you remove that mask please idan kin fita kyasa,a hankali ta zura hannu ta cikin hijab ta zare ta sannan ta sunkuyar da Kai tana zurata a jaka, she is feeling uncomfortable sbd yanda yake kallonta bama shi kadai ba yawancin Yan ajin dai suna kallonta sai waenda ke Jin haushinta ne kuma suka dauke kai ganin how uncomfortable she is yasa yace ta zauna Amma time to time sai ya kalleta BAYA ya gama yace ba ranar zasu fara lectures ba sai next lecture da zaiyi a haka har satin ya qare inda ranar Friday aka sanar da wani babban conference da za'ai asabar ta sama yanda suka daukaki abun kasan cewa Taron ba na wasa bane sosai ake shirye shirye cuz national conference ne ko wanne lungu da saqo dake Qasar mutanenta zasuzo manyan likitoci da consultants dukka dai haka Akai ta shiri weekend din ma sai da suka samu customers sosai abun har ya ba amatu mamaki sai da Maryam tace mata ai harta sa an buga musu flyer Wanda har ta tura mata ya whatsapp Amma Bata Gani ba Dan abunda ya dameta takeyi a WhatsApp idan ta shiga kamar duba information na class da sauransu ranar tuesday suna class bayan an gama lectures ita da ammaa Dan dukkan su basa jin yunwa yasa suka zauna a class wayarta ce tai qara janyota tai ganin class president yasa ta daga suka gaisa yace kina Ina?? Tace ina class yace to kizo office din HOD dinmu gabanta ne ya Dan Fadi Amma sanin Bata da case da kowa yasa tace tana zuwa ammaa tana kallonta tace ya dai ?? Miqewa tai tace kirana ake Ina zuwa sannan ta miqe ta fita direct office din ta wuce qwanqwasawa aka Bata izinin shiga da sallama ta shiga ciki Dan turus tayi ganin lecturers dinsu kusan mutum 5 har HOD shidda mace kwaya Daya CE a cikinsu sai class president dinsu gaishesu tai tana Danne Dan tsoron da takeji Yana taso mata amsawa sukai kamar ance ta daga Kai sabon Dr abdullahine ke zaune ya harde qafa ya jingina Yana danna waya waje aka nuna mata ta zauna sannan HOD dinnasu ya fara sanar Mata dalilin kiranta Wanda so suke tai speech na addressing baqi idan sunzo ba tare da damuwa ba tace to duk sunyi mamaki Dan harda masu rainata suka dauka Dan kyanta kawaii akace ita zatayi tunda bata Wani participating a class idan suna lectures tho dai suna ganin scripts dinta Masha Allah Zaki rubuto sai ki kaima doctor Abdullahi daga Ido tai ta kalle shi tunda tasan dashi ake hada Ido sukai sai ta sauke idanunta tace to sallamar ta sukai ta koma class lokacin already an shiga wata lecture din da farko hanata shigowa Akai Saida class president din yazo yai bayani sannan ya barsu suka shiga.....



Mrs Maan🥰
[9/21, 10:30 AM] MrsMaan✨: [8/19, 5:44 PM] ikhlasyusufyaqub: *~AMATOU~*🧕🏻
(The_single_mother)


Based on *~FICTION~*




Just for fun


4.

Yace how old are you?? Dan daga Kai tayi alamun tunani sai kuma ta wara mai hannu gaba daya tace fiveeee murmushi yyi ganin innocently ta wara mai hannu, Maryam dake nesa ta gano ta zare idanu ta ce mun shiga uku me Farrah take kallon wajan amatou tai ta dauke Kai bayan ta gama Jin me ammaa take cewa murmushi amatou tai tace ba zagi bane tunda Farrah dai Bata San mene daquwa ba, ina zuwa haka kawai bamusan daga Ina yake ba mu bashi yarinya tana fadin haka tai gaba duk suka juya suna kallonta a hankali ta qarasa amma Bata yadda sun hada idanu da Shiba shikam tunda ta taho yake kallonta ta gefen ido can sai ya dauketa daga booth din motar ya zagaya daya side din motar kallonshi tai sannan ta sunkuyar da kai tace sir zamu tafi gidane zanje in kaita kallonta yake daga tsayen da yake yace baza'a aramin ita din ba?? A hankali tace ai bamu sanka ba bamu San Ina zamu sameka ba,, da mamaki yake kallonta jin tace bata sanshi ba yace Amma kinsan doc Adamu kalgwai ko?? Jin ya kira sunan HOD dinsu ta gyada Kai,to idan ban dawo Miki da ita ba kije ki nemeshi kice ina DR HAMMAD IBRAHIM MASKA ya tafi maki da yarinya zai nemo Miki ni, ya juya ya wuce sai Kuma ya juyo ki fadamin address din I will drop her home, girgiza kai amatou tayi tace zamu jirata anan tana fadin haka ta juya , da kallo ya bita kafin ya bude motar ya bar school din hankalin amatou kwata kwata ba'a kwance yake ba sai can wajan 3 dab da za'a tashi sai gasu sun dawo leqowa yyi YAI ma Maryam alamun tazo tashi tai ta fita, ganinshi tai tsaye da amatou a hannunshi tayi bacci yace ya zakuyi da ita ba'a tashi ba Kuma har yanzu Maryam tace eh yanzu zamu tafi, ame zaku tafi ?? Maryam tace a adaidaita sahu kallon Farrah dake bacci peacefully a hannunshi yai yasan dole zata tashi idan adaidaita zasu hau Dan haka yace jeku debo kayanku kuzo inyi dropping dinku karta tashi ba musu Maryam tace to ta juya fadawa amatou tai girgiza Kai tayi tace ku tafi ni sai an tashi zan taho, to bari ni mu tafi din Jakarta ta dauka taima Ammaa sallama bayan sunyi exchanging contacts ta wuce ganinshi cikin mota rungume da amatou yasa tashiga gaba ta zauna uncomfortably tunda Bata saba ba,Shuru motar ta dauka Yana son Yi mata tambaya amma baisan ya ina zai fara ba a babu Babu ya ji abubuwa da suka daure Mai Kai a hanyarsu ta zuwa kaduna Dan can yaje da ita ta zabi abunda take so ya kaita taci abinci tai nak tasha ice cream son ranta kafin yasa ai mata packaging dinshi suka juyo zaria can ya daure da traight face yace meyasa bata zuwa school?? Ya fada Yana kallon Farrah ta madubi a Dan firgice Maryam ta dago Dan tambayar taxo mata a baxata sunkuyar da Kai tai haka kawai take ganin girmanshi bazata iya Mai qarya ba Hakan yasa tace za'a kaita se ta Kai seven years insha Allah yace can I ask why?? Meyasa sai ta kai 7years Shuru still taqarayi sai Kuma tace sai an tara kudin sakata sannan za'a SATA a school Shuru yyi for a while so zancen farran ya tabbata knan gsky yace Ina babanta?? Maryam tace he is late gyada Kai kawaii yyi baison wuce limit dinshi, tana Mai kwatance har sukazo qofar gida kallon gidan yyi kafin ya Bude qofa ya fita zagayowa tai ta karbeta a hankali yace kaita ki dawo ki karbi saqonta, ba musu Maryam ya shiga sannan ta fito Yana ta kallon gidan bayan ya jefa complimentary card dinshi da dan short note a ciki ya miqa mata ledar yace ki ajiye mata idan ta tashi tare da mata madaidaiciya teddy pink da Dan durquso alamun respect ta karba tana tayi mai godiya zaro kudi ya bata anan ne ta girgiza kai tace Hakan ma mun gode Allah ya Saka da alkhairi ya qara budi,hade Rai yyi yace zo ki karba nace qin karba tai da gaske sai yace to ki karba ki bama yayarki girgiza Kai tai tace wannan kayanma sai na Sha fada duk yadda yai ta karba taqi tashige gida shi kuma ya tada motar and baya tunanin this will be the last time da zaizo nan gidan Yana son farrah ba wai so na wasa ba yanda ta ringa amsa Mai questions innocently and smartly yasa yaji Ya qara sonta yaji they are living all alone ya fahimci daga su sai grandma dinta abunda ya fuskanta knan ya jinjina musu a yanayi na insecurity dinnan suke zaune su kadai sai Kuma ya tuna idan Allah yaso kareka babu Wanda ya Isa ya taba ka a haka ya bar garin Zaria ya nufi abuja, sai wajan 4:30pm amatou ta dawo Maryam ta gama bude budenta ita da umma rabi ta dauke complimentary card dinshin me hade da phone numbern shi sannan ta dauke qaramin note din da yaima farrah yace "Call me cutee" ta boye Dan tasan halin yayarta Wani ya taba biyosu yai masu kyauta suka karba da suka shigo kudi ta ringa fada kamar ta ari baki hakan ma yau ta kasance taita fada akanme Maryam zata karbi kaya a hannun mutum Bata sanshi ba har maryam taji haushi ganin ba kanta ta karbarwa ba ita a ganinta ba laifi bane dan Wani ya nuna yanason naka balle tasan Babu yadda za'ai mutum ya Kalli Farrah be ji ta shiga ranshi ba balle kuma ka zauna da ita while ita Kuma amatullah is feeling insecure bataso su Saba da irin wannan Jin dadin daga hannun wani daban da bakasan manufarshi akanka ba sannan bata so wani ya Bata musu tarbiyyar da Allah ya daurasu Akai Dan Allah NE ya Basu tarbiyyar da suke Kai yanxu ba kowa ba Dan bazata iya tuna lokacin da wani yace ai wannan ba daidai bane ki denayi tun bayan rasuwae iyayenta sai bayan ya auri barraq shiga Allah yyi ba dogon zama zasuyi tare ba tun daga nan Banda umma Rabi da sai daga baya tazo take zaune dasu itama sai dai ta tausheta amma ba wai tai mata gyara ba kamar babba Yana ma yaro fada kullum idan ta zauna tana gode ma Allah da baisa tarbiyyarsu ta gurbace ba kuma bata fatan haka ko da nan gaba zata cigaba da masu addu'a GABA ki dayansu sannan tana ganin duk wani Abu da za'a rudeka dashi yanzu to baze wuce kudi ba hakan yasa take kaffa kaffa take Kuma daidai bakin iyawarta, ganin maryam ta fusata ta juya abun yasa tai shuru ta wuce daki Bata qara cewa komai ba, Maryam sarkin zuciya ta dire kayan taje ta dauko duk abubuwa da ta boye ta ajiye anan parlour, sai bayan magariba amatou ta fito taga kayan umma rabi ta tattara ta ajiyesu Nan gefe farrah tana daki ta tana cin abinci Dan bata ga kayan ba tana ta tambayar umma Rabi Ina uncle me mota yake tace ya tafi gidansu, tana ta bata labari sunje can wani waje qato taga abubuwa dayawa Allah ya SA Mimi ta samu kudi ya kaisu wajan su suyo kayan wajan umma rabi dai jinta take bata fahimtar me take cewa Amma tana biyeta ita tana kan sallaya suna hirarsu ta leqo ta miqo kayan da tedy din bayan ta duba mene da mene different types of chocolates ne biscuits da diff flavours na ice cream guda biyar manyan robobi sai burger da shawarma, ta dauke complementary card din da note din ya wuce dakin Maryam bayan ta ajiye ledojin tace umma Rabi gashi, leqawa tai dakin Maryam ta ganta har tasa kayan bacci tana ta chat qarasawa tai dakin ta tsaya a kanta maryam ta juyo ta kalleta kafin ta cigaba da chart din, Maryam yanzu Dan na Miki fada shine kikai zuciya???Maryam tace Babu zuciyar da nayi kawai dai ni Banga aibu ba Dan mutum ya nuna Yana son naka Ina laifi Dan yayima Farrah kyauta mutane nawane suka ganta sai dai suyi mata wasa su wuce," girgiza Kai amatou tai ganin da GSK tai misunderstanding dinta, ta ce maamaa yanxu ke a tunaninki sbd Farrah nake Miki wannan fadan ?? Yae sbd harda ita nake fadan Amma kema hardake maamaa ita zuciya Bata da qashi bance karki ji dadinki ba Amma wat if watarana kikaji kinason abunda ba ki da yadda zaki sameshi ya dai dai tacciyar hanya Amma Kuma zaki iya samunshi ta wata gurbatacciyar hanya ?? What if zuciyarki ta raya miki ki bi ki samu ai once ne bazaki qara ba?? Kin San yadda zuciya take kuwa Maryam ?? Bana so tarbiyyarmu ta gurbace Ina so mamanmu tai alfahari damu ranar lahira Idan taji yanda muka girma inaso suji dadi mun tashi akan turba me kyau Kuma ko ba ma haka ba domin gujewa fada wa halaka ko mu sabama Allah badan komai nake protecting dinmu ba sai Dan haka I love the way we are living bana buqatar wata wahalar Kuma a rayuwata nasha iya daidai gwargwadon shana banajin zan iya daukar wata wahalar anymore Amma kiyi haquri idan baki fahimce ni ba, banza Maryam tai mata wato makwadaiciya ta dauketa ko me??? Hakan ya qara tunzurata taji haushi, haka suka kwana Rai babu dadi SUNA Dan taba fada time to time Amma yau pure misunderstanding umma rabi Kuma tana jinsu badai tace musu komai ba tukunna,. Sai after 2days umma rabi ta nuna musu manufar Dan uwansu ganin sun dauki abun da zafi.......





Mrs Maan🥰🙌🏻
[9/21, 10:30 AM] MrsMaan✨: [8/17, 6:28 PM] ikhlasyusufyaqub: *AMATOU*🧕🏻
(The_single_mother)


Based on *~FICTION~*


Just for fun🤸♀️⛹🏻♀️


3.

The following day taje ta Kai ma Dr Abdullahi speech din he was so impressed tho dai english ne amma yanda tai amfani da big big words ne abun zai baka mamaki dukda dai ba wani abu bane bayan ya qara going through sai ya miqa mata yace taje ta yi yayi karba tayi ta juya ta fice ya bita da kallo she is just the definition of calmness, sauke idan shi yyi bayan ta fice ya cigaba da aikinshi, tana isa class ta ja Amma suka tafi cafteria cin abinci, Amma tai ordern jallof rice da lemo ita Kuma tuwo da miyar kubewa danya , bayan sunci suka wuce class ranar sai 6 na yamma ta koma gida, ana gobe conference din suna zaune da safe Dan basu da lectures da safe ta tuna, Dan tsaki tai," wlh ban san Dana sani ban karbi abunnan ba," wane Abu?? Maryam ta tambaya gyara zama tai kamar baxata ce komai sai Kuma tace, welcoming address aka bani zanyi conference din da za'ai gobe, kallonta mama tayi sai Kuma tace and??? Kallonta tayi sai Kuma tace kamar Yaya ?? Tace naga Baki wani shiri anty mimi, Dan harararta tai tace wane shiri zanyi?? Already na rubuta speech din na kaima doc. Abdullahi ya duba ta fada tana dage kafada, a a wlh anty Mimi zaki fita kunya wlh bari na qarasa abinci na zo nai Miki kitso, harararta tai toh uwata ba Wanda ya isa ya taba min kaina ai kuwa wlh se na hadaki da umma Rabi haka kawai manyan mutanene fa zasuzo ba wai Yan cikin school kawaii ba and they trust you shiyyasa suka baki meyasa Basu ha

Please Login or Register in order to submit comment