Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

okay with it and nasan farrah ma is okay with it," harda rashin zuwanta school ma you think it's okay?? Kallonshi tai sai Kuma ta dauke Kai tace bana tsammanin wannan huruminka ne hurumina ne ni zan sakata Lokacin da na ga dama dan Allah ka rabu damu kallonta kawaii yake shi Bai ma fahimtar me take cewa kallon how young she is yake idan Kai muamala da ita nesa nesa sai ka dauka wata babbace cuz she is acting matured Amma yanzu yarinta tsububu yake gani and da alama she is stressed out sosai yaji tausayinta, sai da tai Shuru tace kaji ai,yace uhmm ??da mamaki ta kalleshi sai kawaii ta juya a zuciye ta shige gida wato mahaukaciya ya maidata tana magana amma baima jin me take cewa fuuuu ta shige daki, almajrai ne suka shigo ledoji suka ce inji wani umma rabi ta nuna musu waje suka ajiye amatou ta fito a masife tace kar Wanda ya taba kayan farrah taita zazzare Ido cike da tausayinta Maryam ta murguda Baki ta Bude ta Debi abubuwa da ta ga DAMA a ciki ta ja Farrah suka shige daki ya Bata tace kar tace ma miminta sun dauki Wani Abu dake farrahn bata da lousy mouth yasa Maryam bata damu ba tasan bazata fada ba har abada
Washe gari Bai dawo sai da ya kusan wata lokacin suna ta karatun exams sannan gefe daya dr abdullahi ya riqe mata wuta ta rasa inda zata saka kanta sai dai tasa ammaa a gaba taita kuka ammaa na rarrashinta tabi ta rame, ranan ammaa tace to why not ta bashi dama kawaii tana Dan kulashi may be ya sakar mata mara tayi fitsari may be takurar zai ragu kwata kwata tunaninta be kawo nan gurin ba ai kuwa Hakan akai sati kusan guda ta bala'in Jin sauqi sai dai fa wani irin possession yake dashi over her ba dama yaga tai Dan magana da wani namijin class din nasu dukda ba wani kula su take ba Amma dole baza'a rasa Wani Abu da zai hadasu ba idan ya ganta da Wani sai ya dau Karan tsana ya Dora ma mutum haka yaima class president dinsu amatou taita bashi haquri hqr dariya yai tayi yace shi ba komai kawai dai he is warning her karta kuskura ta bashi fuskar wani negative abu sosai ta fahimci me yake nufi ta gyada Mai kai,,, ranar Friday da safe wajan 10 amatou na gida Dan sai 2take da lectures guda 1 Hakan yasa sai kusan 9 ta tashi a bacci bayan tayi wanka ta Dora break sannan ta gyara gidan tass Dan Farrah Bata tashi ba umma rabi Kuma sai satin Daya wuce ta samu ta taxi kwankwasa gida Akai da qarfin gske a hankali ta miqe tace ana zuwa SBD Farrah Dake bacci, Hakan Bai sa an daina buga gidan ba hijab ta sa ta kama hanya ta fita ta leqa yan wuta ta gani suna tsaye qerere alamun rashin mutunci, kallonsu tai sai a sannan ta tuna Bata je ta biya 1500 din nefa ba last month da this month hade Rai ta danyi suka gaisa sannan yace zamu yanke nepa kallonsu tai daya bayan daya sannan tace last month din da ban biya ba da this month shine zaku yanke mana wuta ?? Ina laifin kuce na kawo kudin wuta ma Amma Wani zaku yanke?? To ku yanke mana idan ma Kun Yanke zaku dawo ku gyara idan naje na biya Wani kallon uku saura kwata Daya daga cikinsu yai mata dallah malama karki fada ma kanki magana wama yake biyan kudin wuta 1500 idan ba ku da Akai ma alfarmar ba?? Kallonshi tai tace na gode Allah da ba Kai kamin alfarmar ba babbanku ne YAI min alfarmar kuma da a ce kai kamin alfarmar ma wlh daga yau na haqura da ita gyaran murya sukaji daga gefe suka juya da sauri ta dauke kanta ganin ya wani cika mata idanu kallonta yake yace and what is all this?? Sai Kuma ya Kalli Yan wutar yace ya akayi?? Dayane ya mishi bayanin cewa bata biya kudin nepa ba last month da this month he was shocked Jin mace da biyan kudin wuta it is totally new to him, yace nawane kudin ?? Kallonshi tai da sauri tace me zakai?? Banza yai mata bayan sun fada mishi ya biya a take ka barsu su Yanke bana son wutar randa na ga dama zanje in biya suzo su Maida mana, harararta yayi bayan sun bar layin ya kalleta suka hada ido ya harareta yace meye naki na fada da maza?? Dauke Kai tayi tace Basu da mutunci tun Ina binsu ta mutunci idan suka ga kana binsu ta mutunci sai suna maka rashin mutuncin da suka ga dama.... Kasa kunne tai sai taji kamar kukan Farrah da sauri ta juya ta shige cikin gidan kallo ya bita dashi sannan ya dauke kai, Yana shigowa layin yaga suna masu kwankwasawar rashin mutunci sai da ya gotasu kadan sannan yai parking kafin ya fito ne har sunyi Nisa a maganarsu Yana ganin yanda take zuzzuba musu rashin mutunci sai yaji abun be mishi ba meye hadinta da maza Amma Jin kan kudin nepa Kuma wai ita take biya sai yaji gwiwarshi duk ta sace tuno da qannenshi dake gida yayi second to the last born dinsu bata wuce sa'arta ba ganin yarinya yake ma qanwar tashi bai taba tsammanin wata sa'aer ta zata iya handling gida ba haka she is Soo brave and smart jiyai ta bala'in burgeshi and he don't think zai kyalesu haka yanajin cewa idan qannenshi ne a wannan situation din ba zai taba jin dadi ba he will feel sorry for them and zaiyi duk qoqarin da zaiyi ya fiddasu daga wannan yanayin tho dai ba wani yanayi na tsanani suke ciki ba Amma ya fara wondering Ina suke samun kudi har na shiga university ga gida ga ci ga sha ga sutura tunanin haka sai ya Dan daure Mai Kai Hakan yasa ya qarasa ya kwankwasa gidan Jin Shuru ya Dan tura gidan ya tsaya daga bakin qofa ya tsaya yai sallama, amatou dake can cikin daki tana ma Farrah wanka kwata kwata bata ji ba Shima Jin shuru yasa ya fara wondering Allah yasa lafiya kamar zai shiga parlorn sai Kuma ya hango kujera ta tsugunno qarasawa yayi yana kallon tsakar gidan dayasha shara gwanin sha'awa dukka siminti ne a Dan qaramin tsakar gidan guri ya samu ya zauna ya zaro waya yana daddan nawa sai can yaji muryarsu a parlour miqewa yai ya zura wayar a aljihu yai sallama zaro ido amatu tai Jin namiji kamar a tsakar gidansu a tsorace ta fito qofar parlorn ganinshi yasa ta juya da sauri ta dauko hijab dinta farrah na kallonta tace Mimi waye?? Harararta tai tace Ina ruwanki?? Kici abincinki fita tai qofar parlorn tana murza tafin hannunta tace kayi haquri na manta kana qofar gida Banda cash yanxu Amma kabani acc. no ka sai na maka transfer ta rame sosai ta rame sbd fuskar ta ta nuna yace Baki da lfy ne?? Kallonshi tai tace ba wannan na ke magana ba and bi lfyta qalao, komawa tai parlor zata dauko waya Taga Farrah ta miqe tai hanyar waje, ke Farrah ina zakije??? Ba tare da ta kulata ba ta fice tana ganinshi ta zaro Ido tana dariya ta qarasa gunshi tace shine kaqi zuwa Ina ta jiranka murmushi yai ya janyota ya zauna gefen varanda din ya dauketa yace am so sorry princess aiki ne yake min yawa sai na Dade banzo Kaduna ba, to a Ina kake?? Inane gidanku?? Tambayar ta bashi dariya yace gidan mu yana katsina, dariya tai tace Nan umma rabi ta tafi tace muma garin garinmu nida su anty Mimi amma bamu taba zuwa ba kallonta yake with so much adoration yace meyasa Baku taba zuwa ba, ?? Bude Mai hannu tai alamun Bata sani ba ITA ma amatou Kam haqura tai tai zamanta a parlor ganin babatu kawaii zatai ya Kuma sa mata ciwon Baki kawai zata cira kudin ta sa Mai a mota yanda tai Mai wancan batasan cewa a ledojin washe gari ya maido mata da kudin ba Maryam ta dauke dashi tai musu abubuwa da yawa Wanda duk a tunaninta kudin kitso da maryam take samune Dan yanzu har hostel ake kiranta tai kitso kan mutum Daya babba 1k take yinshi idan Kuma yarinyane sai tayi 400.....




Mrs Maan🥰
[9/21, 10:30 AM] MrsMaan✨: ~*AMATOU*~🧕🏻

9

Sun dan jima a parlorn dukda they are not comfortable dan bazasu iya tuna lokacin da suka zauna suka Dade a parlorn haka ba, Dan xakular amatou Maryam tai Dan ta kawo har wuya jin kalar tambayoyin rainin da suke musu hajiya tayi tayi farrah taje taqi zuwa abunda ba tayi indai Maryam ta gyada mata Kai shikenan zata je amma yau taqi zuwa, miqewa amatou tayi tace hajiya bari mu tafi zamu shiga gidan yya Mahmud ma, bazaku zauna kuyi a zahar ku ci abinci ba?? Girgiza Kai amatou tai alhamdulillah hajiya mun gode, yanzu gidan mariyar zaku kwana ?? Eh insha Allah , to yaushe zaku koma din ??? May be zuwa gata insha Allah, to karku tafi sai Kun zo nan din, wace sana'ar kukeyi kuke riqe kanku?? Amtou data tace saloon muke da shi anan cikin Zaria gyada Kai tayi to Allah ya Bada sa'a tabe Baki ummi tai badan ta yadda, sumayyan ce itama tace to Allah ya Bada sa'a, amsawa sukai suka fice, Maryam tace meyasa nace miki kije kika qi zuwa ki gaishesu?? Farrah ta kalleta da Dan zare idanu tace anty maamaa na gansu qatunaye ni tsoronsu nakeji wata mahaukaciyar dariya Maryam tasa amatou ya rufe fuska tana dariya maganar tan ya zo musu, guri suka samu amatou ta zauna tana goge hawayen dariyar ta ya zubo mata Maryam ma sai babbaka ta takeyi, sai da sukayi me isarsu sannan suka miqe gidan Mahmud har yafi na hajiya muni, GABA Daya shi harda qazanta ya hade waje daya fitowa sukai ko Ina suka fito sallama sukai ma me gadinsu, sannan suka wuce, suna adaidaita wayarta ta fara qara, kallon wayar tai ta qura ma sunan idanu, Dan kallon Maryam tai da gefen ido tai da sauri Maryam ta dauke Kai tayi tana murmushi ciki ciki, hello?? Ina kuka tafi?? Shine tambayar da ya jefa mata, rolling idanunta tai tace munje Wani waje,Wani waje Ina?? Ya tambaya , Shuru tai can tace kano, me kukaje Yi kano, ta fara kawowa wuya tace kamar ya?? Ganin dangin mu mukaje yi what is with the questions ?? Shuru yayi sai Kuma yace laifine Dan naga bakwanan na nemi jin inda kuke?? Meye hadinmu da Kai da zaka nememu?? Shuruu yyi can ya kashe wayar kallonta kawaii Maryam take with shock, habba anty mimi meyasa kikai haka?? Cike da rashin jin Dadi tai maganar,ke rabu dani bana son over stepping boundaries, damuwa da mu din shine over stepping boundaries? Tunda muke zaune a Zaria a cikin dangin mu akwai Wanda ya damu ya San inda muke?? And Farrah have u ever seen her happy before ?? Ko dangin babanta Basu damu da ita ba kamar yanda ya damu da ita ki daina haka wlh, aure fa zakiyi wata banzar harara amatou ta watsa mata tace to uwata for goodness sake ki rabu dani da zancen wani daban Dan dangina Kona yata Basu damu Dani ba so be it alhamdulillah Allah ya ban lfy da nisan kwana so what else did I need a rayuta??? Kina tsammanin ko wankau bazanyi ba Dan mu samu abunda zamu Kai bakinmu da wajan zama?? And I believe that life is not a bed of roses maamaa wata ran dole kasha wahala kafin Kai achieving Wani Abu a rayuwata yau da iyayena na Raye su kadai zan damu idan basu damu Dani ba Amma they are no more so I don't need anyone apart from u nd farrah and barraq ?? Babu komai tsakani na dashi sai addu'a he did so much to me and sai yanxu nake qara ganin hikimar ubangiji Daya sa na aureshi at early age gata Allah yai mana, those who are meant to be in ur life will definately be, even if it is for a short period of time ni yanxu Babu Wanda ya dameni matsalolina ma sun isheni, Maryam Dake jinta tanayi tana nuna ma me adaidata sahu hanyar da zai bi, tace idan kaje blue gate din Nan me a daidaita, dai dai qofar gidan anty Mariya suka sauka suka wuce gida, after 2 days suka shirya sukaje yika hajiya sallama alokacin ta dauki dubu daya ta basu Amma fir suka qi karba juyin duniya suka qi suka fice suna kiran Farrah ma taqi zuwa abun yai ma amatou dadi, shiga gidan Mahmud sukai wata tsohuwar marcedes din babansu ce ta Dade a ajiye a gidan gonarshi suka ganta a Parke a cikin gidan da mamaki amatou ke kallon motar sai kuma batace komai ba suka wuce ciki daga alamu dai yayan nasu Yana Nan Dan sun jiyo maganar shi a parlorn kamar me fada qarasawa ciki sukai da sallama juyowa yai yana kallonsu, bakinshi fall kumfa sbd fada Yara yammata babu abunda suka iya sai kallo da danna waya, Babu kuma dama yai magana matarshi ta fishi Baki yaudai qazantar tayi yawa kitchen sai wari yake yasa ya hausu da fada yace su gyara Kuma ba gyarawar zasuyi ba, qarasawa cikin parlorn sukai, kallonsu kawaii yake Dan harga Allah Bai ganesu duk tsufan dole ya kamashi, Yaya Ina wuni ?? Suka fada suna gaidashi Dan wancan shigowar Basu sameshi ba kwata kwata Kuma ga dukkan alamu ba'a sanar dashi cewa sunzo ba da mamaki yace Amatullahi?? Murmushi amatou tai tace na'am yaya, ko ba komai ya riqesu a lokacin da Babu wanda yai niyyar Hakan dukda yaci zalinsu wajan dukiyarsu yau ganinshi taji ta yafe Mai har zuciyarta, daga Ina kuke Ina kuka tafi kana Gani kasan a rikice yake, gaida matar shi da ta fito daga daki sukai Wanda sanadin fadan da yake ya shige daki abunta ta barshi, kun dawo ashe, eh wlh kallonta yyi sai Kuma ya kallesu yace kunzo bana Nan knan, eh munzo shekaranjia bakanan shine nace bari mu dawo yau ko xamu dameka, Kun kyauta sosai nagode amatullahi, daga Ina kuke yanxu?? Daga gidan anty Mariya tambayoyi yaita musu har sai da ya gamsu Kuma ganin su yasa hankalinshi ya kwanta baya cikakken bacci baiyi mafarkin su ba sauda dama SUNA fado Mai cikin tunaninshi baisan Ina suke ba amma Yana fatan suna lfy, kinyi qoqari amatou kinyi qoqari sosai Allah ya cigaba da kareku da mutuncin ku Maryam kefa Baki nemi karatu ba ko college ce kinyi, murmushi amatou tai kawaii Dan Banda anty Mariya sai yanxu da ya tambaya Babu Wanda ya tambayesu karatu kuma dama batai niyyar fada ma su hajiya ba Dan abokin kuka shi Ake fada ma mutuwa, Shuru Maryam tai Bata ce komai ba Dan Bata manta gargadin amatou ba, kallonshi amatou tace tana ABU level 1 Bsc nursing ni Kuma ina level 3 medicine fadin how shocked he is bata bakine ya Akai kuka samu admission? Maganar ta subuce Mai abaki Amma ta riga ta fita tace cikin iKon Allah our scores are good I think Yana Daya daga cikin abunda yasa gyada kai yai yasan how brilliant amatou take dukda Maryam ma yasan ba baya ba, how did you manage kukai sponsoring kanku ko da saloon din?? Har zata ce eh sai Kuma Taga she will sound stupid nawa suke samu kwata kwata da zaiyi musu registration gasu non indegenes ga siyan gida ga rayuwar yau da kullum,,sace death benefit Dina ne da aka bani na barraq shi mukai manage muka sai gida sannan muke rayuwa har yau dashi Allah yake rufa mana asiri, gyada Kai kawai yake ya rasa abunda zaice yasan kudin da suka samu a gadon mamansu ya take Wanda zasu samu a na barraq to da ya ajiye musu Bai cinye ba Basu da sauran Wani wahala, kasa sake cewa komai yyi cike da borin kunya ya kwalla ma yaran nashi kira bazaku fito ku gyara kitchen dinnan ba ko ?? Zanje in dawo idan Baku gyara ba wlh ranku sai yayi matuqar Baci Yana fadin haka yace ina zuwa karku tafi sai na dawo ya fita ya fice daga gidan, miqewa amatou tayi ta cire hijab dinta ta ajiye tace ku zauna anan Ina zuwa kallonta Maryam kawaii take anty Mimi me zakiyi?? Ba tare da ta kalleta ba tace Ina zuwa kitchen din kamar kayi amai Amma Saida ta wanke shi tass kamar yanda sukeyi da Amma wannan Karan sai da ta janyo ruwa a rijiya Wanda a da sai dai su Tara a pampo, Maryam kamar ya hadiyi zuciya ta mutu tana hango ta tana tilar aiki ita kadai taqi tashi, tana gamawa sai ga shi ya dawo Babu Wanda ya damu ya leqo su balle aji suna nan ko sun tafi, amatoullah me kikeyi anan Basu fito ba?? Shuru kawaii tai kwafa yai zuciyarshi na tafarfasa karbar numbernta yyi akan zai nemeta abunda ya fita yi bai samu ba Hakan yasa yace zai nemeta sai alawa da ya saima Farrah dayawa tana ta murna Daya bare mata guda har bakin titi ya kaisu ya Dora su a adaidaita Dan akwalar tashi ba Mai 😝, bayan ya bama me adaidaitan kudi ya juyo ya koma gida, suka wuce tun wancan ranar hammad Bai qara kira ba Kuma ko ajikinta, daganan sukai ma anty mariya sallama suka wuce Zaria inda bayan kwana biyu suka nufi kaduna train station, amatou is smart and confident so komai cikin sauqi yazo a da she decided not to visit any of barraqs family Amma Kuma idan tayi tunani sai taji to ma mene a ciki hakan yasa dukkansu ya canja shawara akansu 1 hr ta kaisu Abuja ta nufi gidan wan babansu tana fatan suna nan, tangamemen gidan ta nufa a zuciyarta tana Allah Wadai da Wanda ya shagala da duniya sannan tana addu'ar Allah ya kare zuciyoyinsu Dan ta qara tabbatarwa cewa Babu abunda yake da tabbas a rayuwa, ranta bai tashi Baci ba sai da suka zo bakin gate wanda da ta biye ma Maryam da tuni sun juya sai dakyar aka barsu suka shiga Dan duk an canja su so Babu Wanda ya Santa a cikinsu sai dai ta kwatanta wacece aka je aka fado ma mamin barraq tace a barsu su shigo.....




Mrs Maan🥰
[9/21, 10:30 AM] MrsMaan✨: ~*AMATOU*~🧕🏻

8

To wlh nan da 6 months idan baka kawo matar aure ba sai na sa hajiya gwaggwo ta zabo maka mata ko da dga maska ne sai dai ka ga amarya a Abuja an kawo maka ita, insha Allah ma Hakan bazata faru ba, atoh nide na fada maka Kuma nayi rantsuwa saboda kai bazanyi kaffara ba, murmushi kawaii yai ya Kalli agogon hannunshi ganin goma harda Rabi yasa ya miqe yace maa bari naje na kwanta, miqewa tai itama dakyar abunka da jikin tsufa, nima kwanciya zanje inyi Banda kaima yaushe zan ta zama anan har goma da Rabi, tattaromin hurata ka kawomin daki tunda kaqi kawomin me taimaka min murmushi yayi kawai ya daukar Mata jug din furarta ya bita dashi she is always nagging him tai ta mai gori, har daki ya rakata ya ajiye mata jug din karkade mata gado yai dukda bbu abunda ya sameshi but yasan hakan nada kyau sbd Shaidanu, ta dauro alwala ta fito ta Ganshi Yana aukin soka bedsheet a jikin gado dariya ta Saka sosai tace lallai ka gamu da wahala, haka kake gyara knan a gidan naka to wlh ka gamu da Wahala ga sauqi Allah ya baka Amma ka zauna kana shirme, Bai ce komai ba bayan ya gama gyara mata ya Dora mata soft pillows akan agadon ya mata sallama ya wuce part dinshi Wanda a da shida elder brother dinshi ne kafin yai aure, wanka yai ya samu ya kwanta, gajiya da kasala suna saukar mai janyo waya yayi yana dialing numbern amatou tho dai yasan is hardly ace basuyi bacci ba kiran har ya katse ba'a daga ba maimakon ya haqura sai ya qara kira, amatou cikin bacci taji vib. Din wayarta lalubawa tai kawai ta dauko ta ansa ba tare da ta bude ido ba tace uhmmm, he is quiet for some seconds sai Kuma cikin kame kame yace har kunyi bacci??ummm ta qara ce mai wanda kana ji kasan cikin bacci ne, Neman rikicewa yake Hakan yasa ya kashe wayar ba tare da ya shirya ba, kwanan shi biyu a KT ya ko wajan aiki maman na qara nana ta Mai zancenta daga ji yasan this time around she is damn serious shi baima San ta Ina zai fara ba besan wa zai nema ba shi baida kule kulen Yan mata infact wasu sunyi tsammanin ma Yana da aure dukda dai yasan da ya Bada fuska da ba haka ba abokanshi na kusa ne kawai suka san haka idan suka hadu suyi ta Mai tsiya,.... Maryam na gama exams amatou tace su shirya zasu Kano maryam was so surprised Dan zata iya cewa ta manta rabon da suje Kano din balle Kuma gidan matar babansu da Kuma yayansu Wanda Koda waiwaye baya waiwayonsu tun bayan rasuwar barraq Basu qara haduwa ba tunda sukaji amatou tace bazata zauna a gidan shi ba may be zuciya yyi dama he tot za'a qara bashi gadonsu ne sai Kuma yaga amatou tana ankare dashi ganin yanda ta dage, sosai suka shirya akwai qanwar abbansu anan Kano gidanta yake Hakan yasa tai planning kwana a gidanta tasan bayan gidanta Babu inda zasuje su kwana freely, qarfe goma suka bar Zaria kafin su iso Kano Farrah ta fita a hayyacinta sbd gajiya luckily sunyi dabarar hado mata tea a water bottle dinta sai suka dafa mata noodles da kwai Wanda shi taci ta qoshi Amma ta ishesu da cewa ta gaji, Maryam ce taita jigila da ita dan Bata taba gajiya da farrah,gidan aunt din tasu suka fara sauka Banda amatou is very smart Kuma Bata mantuwa da bazata gane gidan ba, aunty Mariya tasha mamaki data gansu Kuma tayi murna sosai, amatoullah Ina kuka shiga haka Babu neman mutane ku Kai tafiyarku kamar baku da mafadi ne??ai ba'a haka fadan borin kunya antyn taita musu na Babu gaira babu dalili tunda itama kanta ta san Basu kyauta ba and tasan da yayanta Yana nan bazai taba barin yaranshi haka sakaka ba, murmushi kawaii amatou tayi tace anty muna nan karatune dukka ya boye mu da mamaki race karatu kukeyi??? A Ina ?? A Ina kuma kuke zaune?? A ABU zaria NE Kuma a cikin garin muka sai gida muke zaune Amma ai akwai yar uwarsu mamanmu da muke zaune da ita, Jin Hakan hankalinta ya kwanta abinci suka ci suka sha Kuma Nan suka kwana washe gari da safe suka shirya suka ce ma anty Mariya zasuje gidan Hajiya (matar babansu) sosai tayi mamakin hankali irin nasu wato dai basuyi zuciya ba, kudin a daidaita ta Basu zuwa da dawowa amatou taqi karba haka ma Maryam Dan sai da amatou tace karta yadda ta karbi kudin kowa karma ayi tsammanin danshi suka zo Saida suka ga ran anty Mariya ya Baci sannan suka karba duk ji tai ta muzanta saboda sarai ta fahimci abunda ke ranta sai taji Basu kyauta ba uwa Uba ga jikar Dan uwanta still tun tana jaririya rabonta da ita and ga dukkan alamu taga ba wani zumunci suke da dangin barraq din ba Wanda duk taji ta damu ta zauna tana tunanin ina suke samun kudin rayuwa to?? Allah ya sa ba ta gurba tacciyar hanya suke samu ba duba da yanda rayuwa ta lalace yanzu ji tai ta kasa nutsuwa in har Bata tambayesu ba dukda Bata ga alamun budewa Ido ko muguwar wayewa a tattare dasu ba, Sharada phase 2 suka nufa inda Nan ne asalin gidansu lokacin babasu yana

Please Login or Register in order to submit comment