Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sunkuyar da kai tayi tana goge hannun dago kanta yyi zata dauke kanta ya riqe kan ya girgiza mata kai sannan ya dauki tissue ya hau goge mata ido is like kamar sun manta da mutane a cikin hall din gaba daya kuma kallo ya koma kansu kida aka sakar musu mai ddi ana masu video sai daga baya amatou ta ankara ta zame jikinta a kunyace, sai 10 aka tashi inda aka wuce da ita direct gidan mama aka shiryata cikin attamfa da lullubin laffaya gurin mama ta nan gidan aka fara kaita sasai ta mata nasiha wanda su anty mariya su suka fara mata dan harda sumayya, sannan aka wuce da ita asalin gidansu hammad din wanda aka kaita gun mama itama ta musu fatan Allah ya basu zaman lfy sannan aka wuce da ita part din hammad din inda a nan gidan wasu suka kwana washe gari duk suka tattara suka tafi hammad yana ganin sun tafi babu kowa ya juya ya shiga parlorn mama ya gaisheta ta amsa tana dan tsokanarshi ya shafa kai yana murmushi Aisha ce ta fito cikin shegun kaya yana ganin ta fito ya miqe yace maa ina zuwa hankalin mama gaba daya yana kan aisha ranta ya gama baci wato duk fadan da tai mata akan qananan kaya amma a banza wato ga yar iska tana magana, kallonta tayi ranta a bace tace Aisha bana son rashin tarbiyya fa kinsan sarai bana son rashin tarbiyya wato ke ba'a isa fada miki magana ba ko?? To zaki tattara ki tafi gidanku karki qara dawowa sai randa kika ji cewa idan na fada miki abu zaki ji bazaki zo gidana kina min iskanci ba ina magana amma kin maidaini yar iska ko 'ya 'yan cikina ma basu isa ba kije can gidanku inda ba'a kwabarki ko kuma inda kika rainasu kiyi musu amma bana gidan ba tunda ta fara magana ran aisha yake tafarfasa amma ta shanye cikin sanyin murya tace mama ba haka bane kiyi hqr kayan nawane kusan duk haka suke mama tace to zaki koma gidanku randa kika canja suturar mutunci sai ki dawo amma wannan shine last warning dina idan na qara miki magana to wlh sai kin tafi gidanku mama tana hucihuci ta qarasa maganar dan ranta yyi matuqar baci kafin su qara magana sai ga sallamar hammad amatou na biye dashi tasha wani kalar less me bala'in kyau tayi kyau harta gaji , kanta a qasa suka qaraso cikin parlorn cikin sanyin murya tayi sallama aisha sai kallonsu take kamar ance ta kalli wajan ta ganta gaban amatou ya fadi ganin dressing din dake jikinta abu na biyu kuma sai taga kamar ta san fuskar dauke kai tayi ta qarasa gefen qafar mama ta durkusa sannan ta gaisheta cikin jin dadi mama ta amsa, mama ta kalli aisha dake tsaye tace wuce ki kiramin raudah tazo ta hado musu abunci duk suka juya suka kalli Aisha hammad ya dauke kai Aisha ta dan daburce sai kuma ta juya ta tafi sai a lokacin amatou ta tuna inda ta san abun ya bata mamaki sosai, ashe qanwarshi ce, ba dadewa sai ga raudah ta fito mama ta kalleta tace hado musu breakfast amatou bata ce komai ba sai da aka kawo hammad ya hau hada abincin mama tace tashi kije kici abinci kinji a hankali tace mama naci abinci a wanda aka kai dazu, mama tana kokarin mikewa tace ki qara mana nasan bai zama lallai kici ba hammad ka sata taci abincin mama tana fadin haka ta wuce dakinta dan ta basu guri, murmushi yy yace hey foxy dan kallonshi tayi ta tura baki ya saki wani murmushi yace ban gani ba matsonan kiyimin ya fada yana nuna kusa dashi karya mai kafada tayi yace to taso ki ci abincin ko mu tafi can part din?? Still karya mai kafada tayi tace ni anan ma zan wuni murmushi yyi yace harma kwana idan ta kama kiyi anan kiga idan bazan biki ba, yar dariya ta saka tace ko dakin raudah ne?? Harararta yyi yace kije can din mana ki gani, zanje and i will have right there yanda ko kuka kikai na pleasure idan ya cika yawa mama sai ta jiyo ki, kuma ke zakiji kunya ba ni ba, wata irin kunyace ta rufeta wato shi bakinshi ba sakata komai ya zo mai sai ya fada, tace ni banji me kace ba, ka ci abincinka kawai murmushi yyi ya zauna yaci ya qoshi dan a can gidan bbu yadda mama batai ba ya zauna yaci abinci yace A a dan hankalinshi na gidan saboda tafiyar baqin, duk abunda suke aisha na leqensu can ta fito ta canja kaya jallabiya ce a jikinta ta raudah wanda da kyar raudah ta bata dan cewa tayi bata sharing, qarasowa cikin parlorn tayi cikin karadi da iyayi tace ina kwana yaya hammad?? Ba tare da ya kalleta ba ya amsa shima dan karya tsinkata ne jira yake yaji ta gaida amatou amma shuru yakeji abun ya bashi haushi kwanciya tai a kan kujera kamar me danna waya amma ba wayar take dannawa ba, kallon hammad kawai take gaba daya singalalin qafarta a waje amatou dake zaune itama yi tai kamar bata san da mutum a wajan ba yana gama cin abinci ya kalli Aisha ya ce ke zoki kwashe, miqewa amatou tayi ta qarasa gabanshi ta durqusa a hankali ta fara tattare kayan tana cewa let me do it bata bari sun hada ido ba riqe hannunta yyi yace ki bari tayi foxy Aisha da ta tashi zaune baqin ciki kamar ya kasheta tana kallonsu, girgiza mishi kai tayi sai kuma ta daga kai ta mai wani irin kallo tace i can do it, after all am ur wife so ni zanyi, gwiwowinshi yaji sun sage yana binta da kallo a hankali ta warware mayafin jikinta ta ajiye akan kujera a lokacin yabi curves dinta da mayun kallo sunkuyawa tai ta hau tattara kayan qirjinta ta suka ciko sukayi bulbul yabi da kallo, a hankali wanda kamar janshi ake ya daga hannu ya shafosu wani kalar lumshe ido tayi hannunta har yana dan rawa sosai ya lura da reaction dinta, bude ido tayi murya qasa qasa tace inane kitchen din taimaka mata yyi yace muje in rakaki, ya fada yana dibar wasu kayan yai gaba tana binshi a baya sai da suka zo saitin Aisha dake zaune a daskare sannan ta juya ta watsa mata wani kallo ta dauke idonta tana cigaba da binshi suka qarasa kitchen din babu kowa a kitchen hakan yasa tana ajiyewa ya janyota ta baya ya hade jikinshi da nata ya tallabo ta ta gaba so yake ya tabbatar da abunda yake tunani ai kuwa wani nishi ta saki fuskarshi na kan wuyanta ya saki qaya taccen murmushi ya qara murzasu wani irin nishin ta qara saki jikinta har ya fara rawa rawa ta fara qoqarin tureshi ganin tana neman sawa ta ji kunya matsawa tayi daga jikinshi ta kasa kallonshi tace kaga fa a part din mama muke nidai ka dena ta ba ni takawa yyi ya qarasa gabanta wanda hakan yasa ta jingina da jikin carbinet din dakin yace to zo muje part dinmu sai na tabaki din girgiza kai tayi ta tura baki ni ban....bakinshi kawai taji cikin nata ya hau kissing dinta, tattarota yyi ya qara rungumeta dan yaji ddin kissing din nata, motsi da ta fara ji a cikin kitchen dinne yasyasa ta fara tureshi hammad da sarai yaga waye ya shigo yaqi cikata dan iskancine yasa ta shigo musu, gaba daya aisha ta rikice bata ma san ta shigo ba shurun da taji yyi yawa yasa ta leqo sai kuma tayi mugun gani , ta dauka ko jinta zai sa su bar abunda sukeyi amma shuru sai ma qara matseta da yayi gaba daya ya rikitata....



Mrs maan🥰GAMJI WRITERS ASSO.
(Home of exceptional writers)

Amatou
30.
Gown ce brown me tsananin kyau tasha dinki da net tayi kyau sai dai bata jan qasa anti marya tace kar ayi mata ita ta ja qasa amma ta bude tayi wani irin kyau, brown color din ta masifar amsarta, sai da akayi sallar magrib inda amatou itama tayi sallah sannan aka saka kata rigar and ba wani heavy make up akai mata ba tayi bala'in kyau limosine ce fara sabuwa dal ta daya daga abokanan hammad da suka ci burin bikinshi ya fiddota yace a ciki za'ai hidima da amarya nan aka nufi qaton hall din da za'ai bikin an zubar da kudi sosa sai kace bikin da aka shiryashi gaba daya hammad baiji dadi ba yafison simple wedding dan ya samu albarkar aure, shima shiryawa yyi cikin light brown shadda inda akai akai yasa babbar riga yaqi, dan tana mai nauyine hakan yasa yaqi sakawa yyi bala'in kyau sosai shima ta hau da skin color dinshi, Aisha tana daga can baya amma idanuwanta akansu kamar zata cinye su danyu baqin cikinta kwata kwata be boyu ba dan bama zata iya boye shin ba and tana ta saqa abubuwa a ranta dayawa jin a gidansu hammad din zasu zauna,hammad kamar zai cinye amatou dan kasa boye maitar shi tayi gaba daya ya takura mata sai binta yake da mayatattun kallo idan ya daga kai yaga abokananshi wanda tunda suka ga amatou suka hau yi mishi tsiya yaje ya samo yar yarinya shagab babu wanda yasan cewa bazawara ce ma a cikinsu a cikin familyn hammad ma dai dai kune suka sani wasu ma qaryatawa sukai dan basu yadda ba farrah tayi kwalliya ta gaji da kyau haka ma maamaa sosai sukayi kyau, haushi hammad yake ji danma decent dressing ne a jikin amatoun kawai dai tayi kyau sosai, Da MC ya ce su fito dakyar hammad ya bari suka tashi dan sai da aka saka baki sannan ya fito aka ce ya mata liqi ya zare bandin din dollars har biyu ya dan dagashi ya nuna ihu kawai ya janyo tafin hannunta ya miqa mata dan baya tunanin zai zubar da kudinshi a liqi sosai hall din ya hau ihu da hayaniya MC yana mitar ba'ai liqi ba hammad ko kallonshi bbeyiba ya janye matarshi suka koma suka zauna saura kam sunci rawa dangin amatou sun fiddata kunya sosai da sosai abun ya ma amatou dadi sosai harda hawayenta, hammad yana kallonta tana goge hawaye da tissue din gabanta ya sunkuya saitin kunnenta qasa qasa yace ko ki daina kuka ko in baki kunya anan gurin dan ke kadai zakiji kunya, dan kallonshi tayi kallo ne cike so da qauna yake mata gashinan its obvious, sunkuyar da kai tayi tana goge hannun dago kanta yyi zata dauke kanta ya riqe kan ya girgiza mata kai sannan ya dauki tissue ya hau goge mata ido is like kamar sun manta da mutane a cikin hall din gaba daya kuma kallo ya koma kansu kida aka sakar musu mai ddi ana masu video sai daga baya amatou ta ankara ta zame jikinta a kunyace, sai 10 aka tashi inda aka wuce da ita direct gidan mama aka shiryata cikin attamfa da lullubin laffaya gurin mama ta nan gidan aka fara kaita sasai ta mata nasiha wanda su anty mariya su suka fara mata dan harda sumayya, sannan aka wuce da ita asalin gidansu hammad din wanda aka kaita gun mama itama ta musu fatan Allah ya basu zaman lfy sannan aka wuce da ita part din hammad din inda a nan gidan wasu suka kwana washe gari duk suka tattara suka tafi hammad yana ganin sun tafi babu kowa ya juya ya shiga parlorn mama ya gaisheta ta amsa tana dan tsokanarshi ya shafa kai yana murmushi Aisha ce ta fito cikin shegun kaya yana ganin ta fito ya miqe yace maa ina zuwa hankalin mama gaba daya yana kan aisha ranta ya gama baci wato duk fadan da tai mata akan qananan kaya amma a banza wato ga yar iska tana magana, kallonta tayi ranta a bace tace Aisha bana son rashin tarbiyya fa kinsan sarai bana son rashin tarbiyya wato ke ba'a isa fada miki magana ba ko?? To zaki tattara ki tafi gidanku karki qara dawowa sai randa kika ji cewa idan na fada miki abu zaki ji bazaki zo gidana kina min iskanci ba ina magana amma kin maidaini yar iska ko 'ya 'yan cikina ma basu isa ba kije can gidanku inda ba'a kwabarki ko kuma inda kika rainasu kiyi musu amma bana gidan ba tunda ta fara magana ran aisha yake tafarfasa amma ta shanye cikin sanyin murya tace mama ba haka bane kiyi hqr kayan nawane kusan duk haka suke mama tace to zaki koma gidanku randa kika canja suturar mutunci sai ki dawo amma wannan shine last warning dina idan na qara miki magana to wlh sai kin tafi gidanku mama tana hucihuci ta qarasa maganar dan ranta yyi matuqar baci kafin su qara magana sai ga sallamar hammad amatou na biye dashi tasha wani kalar less me bala'in kyau tayi kyau harta gaji , kanta a qasa suka qaraso cikin parlorn cikin sanyin murya tayi sallama aisha sai kallonsu take kamar ance ta kalli wajan ta ganta gaban amatou ya fadi ganin dressing din dake jikinta abu na biyu kuma sai taga kamar ta san fuskar dauke kai tayi ta qarasa gefen qafar mama ta durkusa sannan ta gaisheta cikin jin dadi mama ta amsa, mama ta kalli aisha dake tsaye tace wuce ki kiramin raudah tazo ta hado musu abunci duk suka juya suka kalli Aisha hammad ya dauke kai Aisha ta dan daburce sai kuma ta juya ta tafi sai a lokacin amatou ta tuna inda ta san abun ya bata mamaki sosai, ashe qanwarshi ce, ba dadewa sai ga raudah ta fito mama ta kalleta tace hado musu breakfast amatou bata ce komai ba sai da aka kawo hammad ya hau hada abincin mama tace tashi kije kici abinci kinji a hankali tace mama naci abinci a wanda aka kai dazu, mama tana kokarin mikewa tace ki qara mana nasan bai zama lallai kici ba hammad ka sata taci abincin mama tana fadin haka ta wuce dakinta dan ta basu guri, murmushi yy yace hey foxy dan kallonshi tayi ta tura baki ya saki wani murmushi yace ban gani ba matsonan kiyimin ya fada yana nuna kusa dashi karya mai kafada tayi yace to taso ki ci abincin ko mu tafi can part din?? Still karya mai kafada tayi tace ni anan ma zan wuni murmushi yyi yace harma kwana idan ta kama kiyi anan kiga idan bazan biki ba, yar dariya ta saka tace ko dakin raudah ne?? Harararta yyi yace kije can din mana ki gani, zanje and i will have right there yanda ko kuka kikai na pleasure idan ya cika yawa mama sai ta jiyo ki, kuma ke zakiji kunya ba ni ba, wata irin kunyace ta rufeta wato shi bakinshi ba sakata komai ya zo mai sai ya fada, tace ni banji me kace ba, ka ci abincinka kawai murmushi yyi ya zauna yaci ya qoshi dan a can gidan bbu yadda mama batai ba ya zauna yaci abinci yace A a dan hankalinshi na gidan saboda tafiyar baqin, duk abunda suke aisha na leqensu can ta fito ta canja kaya jallabiya ce a jikinta ta raudah wanda da kyar raudah ta bata dan cewa tayi bata sharing, qarasowa cikin parlorn tayi cikin karadi da iyayi tace ina kwana yaya hammad?? Ba tare da ya kalleta ba ya amsa shima dan karya tsinkata ne jira yake yaji ta gaida amatou amma shuru yakeji abun ya bashi haushi kwanciya tai a kan kujera kamar me danna waya amma ba wayar take dannawa ba, kallon hammad kawai take gaba daya singalalin qafarta a waje amatou dake zaune itama yi tai kamar bata san da mutum a wajan ba yana gama cin abinci ya kalli Aisha ya ce ke zoki kwashe, miqewa amatou tayi ta qarasa gabanshi ta durqusa a hankali ta fara tattare kayan tana cewa let me do it bata bari sun hada ido ba riqe hannunta yyi yace ki bari tayi foxy Aisha da ta tashi zaune baqin ciki kamar ya kasheta tana kallonsu, girgiza mishi kai tayi sai kuma ta daga kai ta mai wani irin kallo tace i can do it, after all am ur wife so ni zanyi, gwiwowinshi yaji sun sage yana binta da kallo a hankali ta warware mayafin jikinta ta ajiye akan kujera a lokacin yabi curves dinta da mayun kallo sunkuyawa tai ta hau tattara kayan qirjinta ta suka ciko sukayi bulbul yabi da kallo, a hankali wanda kamar janshi ake ya daga hannu ya shafosu wani kalar lumshe ido tayi hannunta har yana dan rawa sosai ya lura da reaction dinta, bude ido tayi murya qasa qasa tace inane kitchen din taimaka mata yyi yace muje in rakaki, ya fada yana dibar wasu kayan yai gaba tana binshi a baya sai da suka zo saitin Aisha dake zaune a daskare sannan ta juya ta watsa mata wani kallo ta dauke idonta tana cigaba da binshi suka qarasa kitchen din babu kowa a kitchen hakan yasa tana ajiyewa ya janyota ta baya ya hade jikinshi da nata ya tallabo ta ta gaba so yake ya tabbatar da abunda yake tunani ai kuwa wani nishi ta saki fuskarshi na kan wuyanta ya saki qaya taccen murmushi ya qara murzasu wani irin nishin ta qara saki jikinta har ya fara rawa rawa ta fara qoqarin tureshi ganin tana neman sawa ta ji kunya matsawa tayi daga jikinshi ta kasa kallonshi tace kaga fa a part din mama muke nidai ka dena ta ba ni takawa yyi ya qarasa gabanta wanda hakan yasa ta jingina da jikin carbinet din dakin yace to zo muje part dinmu sai na tabaki din girgiza kai tayi ta tura baki ni ban....bakinshi kawai taji cikin nata ya hau kissing dinta, tattarota yyi ya qara rungumeta dan yaji ddin kissing din nata, motsi da ta fara ji a cikin kitchen dinne yasyasa ta fara tureshi hammad da sarai yaga waye ya shigo yaqi cikata dan iskancine yasa ta shigo musu, gaba daya aisha ta rikice bata ma san ta shigo ba shurun da taji yyi yawa yasa ta leqo sai kuma tayi mugun gani , ta dauka ko jinta zai sa su bar abunda sukeyi amma shuru sai ma qara matseta da yayi gaba daya ya rikitata....



Mrs maan🥰
[9/21, 10:30 AM] MrsMaan✨: GAMJI WRITERS ASSO.
(home of exceptional writers)
*AMATOU*🧕
(The single mother)

32

Sosai kamar zai maida ta ciki haka ya ruqunqumeta yana sauke ajiyar zuciya, sai kuma ya kalli agogo da dan hanzari yyi niyyar miqewa amma jikinshi babu kwari kwata kwata zamowa yyi bakin gado ya dafe kanshi a hankali ya miqe ya nufi toilet amatou dake jinshi ta dan bude ido ta kalleshi da sauri ta maida ta rufe, murmushi ya subuce mata tuna surutan da yyi mata kamar bashi ba wanka yayi ya fito ya zura jallabiya da boxers ya tada sallah amatou ganin ya tada sallah a hankali taxo miqewa taji cinyoyinta kamar tayi tsallen kwado komawa tayi ta zauna tana qara tattare zanin gadon a jikinta yana idarwa ya miqe ya qarasa gabanta yyi kneeling sannan ya tattarota ya rungumeta yana sauke ajiyar zuciya yace am sorry lokacin la'asar naga yyi nisa shiyyasa nace bari na fara sallah first, thank you so much miminah Allah ya miki albarka nasan am the luckiest maan on earth, you are the best wife i could ever ask for, dagota yyi yai kissing lips dinta idanunta a lumshe amma murmushi kan fuskarta tasha wahala sosai dan taji maza kam, amma she is okay with it after all that is what being a wife stand for dole ta zama jaruma lokacin barraq da takejin azaba ma ta daure balle yanxu da yake pure pleasure ne wahalar sai dai ta dadewa ji tai zai cire zanin gadon da sauri ta damqe tana girgiza kissing hannun nata yyi yace let go, zamewa yyi yabi tsayayyun boobs dinta da mayatattun kallo daukarta yyi ya nufi toilet da ita, ajiyeta yyi ya cire jallabiyarshi ya wanketa amma kafin ya gama wankan an samu mishkilla haka ya daure sbd yasan batayi la'asar ba ya fitar da ita tayi sallah sannan ya wuce ya dauko dayan roasted fish din warming dinshi ya danyi ya juye bude flask din abincin da su maman amaan suka kawo yyi ya dauki plates yadan zuba shinkafar sannan ya zuba miya taji kayan ganye da yaji kaji, kadan ya zuba ya nufi daki tadda ita yyi ta yaye zanin gadon zata canja wani bata rai yyi yace stop that, ya ajiye abincin ya qarasa kusa da ita yana kallon kwayar idanunta yace bana so kiyi komai zanyi kayana okay?? Tace am fine fa zan iyayi, harararta yyi ya karbe zanin gadon da zata shimfida ya janyeta yyi ya kaita kan sofar din cikin dakin sannan ya zo ya gyara kan gadon tana zaune idan ta kalleshi sai ta sunkuyar da kai kawai kunya yake bata idan ta kalleshi ta tuna dirty maganganun da ya rinqa mata, tas ya gyara kan gadon ya dameshi, dauke me dattin yyi ya saka a basket sannan ya sauke abincin kallonta yyi ya miqa mata hannu tasowa tayi tana dan dingisawa, kallonta kawai yake har ta qaraso xata zauna ya jata kan cinyarshi ya zaunar da ita sosai a jikinshi ya hau bata abincin yana bata yana ci, she can feel how hard he is, kallon bakinta yake kamar maye kasa hqr yyi ya hade bakinsu yana tura abincin gefe ya hadeta da jikinshi kafin kace me yanayi ya rikice, kiran magrib ne ya dakatar dashi qamqam ya rungumeta bayan ya sauko daga jirgin da ya hau, amatou tuni idanunta ya raina fata dan ta jigata sosai, miqewa yayi ya dauketa suka koma toilet sai lallaba ta yake kamar wani kwai, sai da sukayi wankan tsarki sannan suka fito har lokacin ruwa ake hakan yasa ya jasu sallah his recitation was superb, baija dogayen surori ba ganin kamar jikinta ba wani qwari gareshi ba daurewa yyi da daren ranar ya qyaleta tayi bacci da asuba ya fice masallaci bayan ya rakata har qofar toilet, bacci ne a idanunta sosai sbd gajiyar da tayi hakan yasa ta koma ta kwanta, kafin ya dawo bacci ya dauketa shafa fuskarta da taji anyi yasa ta bude ido murmushi kawai yake sakar mata yace Good morning HEART QUEEN dan rufe ido tayi sannan ta bude ido tana qoqarin tashi tace ina kwana ba tare da ta yadda sun hada idanu da ita, shigewa jikinta hammad yyi jikinta is so soft ko ina tsoka dukda ba wani jiki gareta ba but bazaka taba jin qashi a jikinta ba, sunsunar wuyanta ya farayi, a hankali cikin sigar tsoro tace bari nayi wanka na je na gaida mama kaga na makara, karya kafada yyi yace mama ta yafe gaiduwar tunda ta aiko maki da breakfast, dan bude ido tayi da sauri tace to bari nayi wanka, qara qanqameta yyi cikin sigar shagwaba da lallashi yace to ki bari nai miki girgiza kai tayi da sauri dan bata manta karonsu na jiyaba ta san a yadda wankan ya qare, hammad yana shafa fuskarta bayan ya riqeta da hannu biyu yana qare mata kallo yace mimina ba'a ma miji musu fa dan raurau da ido tayi har hakan yadan bashi dariya amma ya dake ya yana qara caressing kuma tunta da dukka thumbs dinshi yace ko baki sani ba?? Shagwabewa tayi tace to ai ba iya wankan kakeyi ba kuma cinyoyina ciwo sukemin tana qarasa fadar haka ta boye fuskarta a jikinshi dan zancen nata kunya ya bama ita kanta, rungumeta yyi yace idan kinga zan miki wani abu ki tureni kice na fito kinji?? Dan dagowa tayita kalleshi kamar me son tabbatar da maganarshi dage mata gira daya yyi yana danne dariyarshi yace to muje?? Gyada mai kai tayi ta miqe ta wuce gaba yabi bayanta yana sakin wasu smiles a

Please Login or Register in order to submit comment