Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

MrsMaan✨: *~Amatou~*🧕
(The single mother)

22
Bude idonshi yyi sun qanqace sun dan kada wayarshi yyi dialing numbern amatou ganin tara da wani abu a ranshi yana tunanin ko tayi bacci?? Saida ta kusa katsewa sannan ta daga cikin muryar bacci tace hello?? Lumshe ido yyi murya qasa qasa yace "hey foxy" Dan kallon wayar tayi sai ta qara cewa hello?? Yace bakyaji na ne?? Tace inajinka i tot baka san na daga bane naji kana magana murmushi yyi yace dake din nake ok ai ban gane me kace bane shiyyasa na dauka ba dani kake ba, uhmn kawai yace sannan yace kinyi bacci ne?? Dan miqa tayi tace uhmn tun to nine bacci nakeji and nagaji its a long day, dame dame kikai har kika gaji ? Shuru tayi sai kuma nayi attending lectures guda biyu na dawo gida cousins dina suna nan so dole na zama busy ban huta ba sai bayan magrib suka tafi murmushi yyi yace shikenan dan abun kikai?? Tura baki tayi tace da ne ma?? Did you have any idea how stressed zaman lectures yake dashi, yace uhm uhm ban sani ba tell me yar dariya tayi tace ai nasan ka sani dariya kawai yyi yace ina babynah?? Nasan itama tayi bacci kallon farrah tai dake naniqe a jikinta yau ko dakin ummanma qin kwanciya tayi tana ta rigima suna shigowa sukai wanka suka kwanta tunda farrah tayi wayo bata qara kwana kusa da ita ba har ta yayeta sai yau, taje gatanan tayi bacci yace a kusa dake?? Dariya tayi tace wannan ai yafi qarfin kusa dani gaba daya ta dora min nauyinta, a bazata ya lumshe ido ya dan saki numfashi qasa qasa, sosai ta jishi amma bata kula ba yace yau bata tafi gun grandma dinta ba?? Qi tai kwata kwata can qasa qasa yace she should go back gsky thats not her position sosai amatou ta jishi amma dan ta qara tabbatar da abunda taji yasa tace na'am?? Yace uhym?? Me kika ji nace?? Rufe ido tayi cikin jin kunya, atleast tasan ita ba yarinya bace so tana gane naughty talks irin wannan, ya qara tambaya me kika ji nace??idanunta a rufe tace ni banji komai shiyyasa na qara tambaya, yace ok to in maimaita?? Da sauri da girgiza kai tana fadin a a, dariya kawai yyi yace matsoraciya haka sukai ta hira a hankali yana dan sakin layi da ta fahimci haka idan ya fadi abunda yafi qarfin kunnenta shuru take tayi kamar bata ji ba a hankali gabobinta suka sake bacci ya fara daukanta shima jikinshi a mace yake bacci yake ji ga gobe zai sake komawa abuja ana nemanshi sai da yaji tayi bacci, sannan a hankali cikin wata irin sexy murya yace i just cant stop my self from loosing control over you *foxy* i cant rest until i make you i love everything about you, nutsuwa hankali kamun kai and tarbiyyarki make me fall in love with you ur eyes is as bright as moon and ur lips? They always drive me crazy addu'ata Allah ya kawo ranar da xasu zama nawa cux i cant control my self for so long, amatou try he best dan kar ya gane cewa idanunta biyu baccin ya dan dauketa amma ta farka kuma tana farkawa taci karo da maganganunshi bugun zuciyarta ke sauri sauri hakan yasa saurin numfashinta ya qaru gaba daya nema yake ya balle mata likin da take faman liqewa for so long ita dai at first ta dauka turarenshi take so rigarshi tananan taqi maida mishi ko wanketa taqiyi, idan ya dan kwana biyu bai zoba ko bata ganshi ba ita kadai ta san azabar da take ji tana son barraq sosai ko babu komai ya kyautata mata sosai ajd zuciya tana son me kyautata mata amma abunda takeji akan barraq is far different amma tana denying gani take bazata taba son wani ba bayan barraq dukda ta dade da sanin qarya kawai take fada ma kanta, bata sakewa dashi ne sbd bata son ta saki jiki tayi wani abu da zai zubda mata da mutuncinta da ajinta, numfashin da take ne yasa ya danyi shuru sai kuma yace mimi?? Lumshe ido tai she cant wait to know the meaning of foxy din nan, ji tayi yace sorry na tasheki a bacci ko?? Ba yanda ta iya baxata iya mai banza ba yasa tace a a yanxu na farka i want to use toilet, shuru yyi sarai yasan ko bataji gaba daya abunda tace ba taji some part of it, yace ok keep the phone kije ki dawo, tace to ta ajiye wayar ta nufi toilet dan dagaske fitsarin take ji, fitsari tayi ta cire pant dinta dan ba kullum take kwanciya dashi ba sai randa ta manta bacci ya dauketa batare da ta cire ba, dawowa tayi ta kwanta ta dauki wayar tace hello, ki kwanta kiyi bacci yace good night qasa qasa tace ok night kashe wayar yyi amatou kasa komawa bacci tayi gaba days wani irin sanyi taji tanaji hakan yasa ta laluba hannu ta janyo blanket din gefen gadonta ta lulluba sanyi hade da wani yanayi taji yna shigarta, ba jimawa wani nannau yan bacci ya dauketa while hammad kuma gaba daya sai yaji dan fargaba yanda ta basar bata nuna mai alamun taji ba and he is sure taji me yace din kasa nutsuwa yyi but a ranshi yasan bai tsammanin hakan zaisa ya ja baya ko kuma abunda yake ji ya canja juyi yyi yai miqa tsikar jikinshi na miqewa, dakyar bacci ya daukeshi, washe gari da wurwuri ya dauki hanyar abuja adress din wajan da aka bashi yabi dan yasan wajan sosai hakan ysa bai sha wahalar ganewa ba, wajan 10 ya isa dan tace 12:30 zai bar abuja zuwa lagos dan zai tafi germany,yana isa aka tare shi akai mai iso alamu sun nuna an san da zuwanshi, wani waje aka kaishi ya zauna wasu expensive cusions ne a wajan neman guri yyi y zauna yna jiranshi kusan wajan 15mnts sai ga babansu farouq ya fito, da fara'a ya qarasa gaban hammad yana miqa mai hannu hammad ya dan risinawa ya danyi sannan ya miqa mai nashi hannun, yana mai gaidashi amsawa yyi sannan ya nemi guri ya zauna hammad ma ya zauna, yace muhammad ko?? Gyada kai yyi sannan yace masha Allah jiya kanamin bayani a waya i wanted to see you in person tho dai last time mun hadu amma bamu wani zauna ba ka tafi, hammad ya dan shafa kai yace wlh kuwa abune ya taso min shiyyasa na tafi and naga an ganta, baba yace very good i can see muhammad kai ba yaro bane and naji dadi da ka nemi izini wajan fara neman aminatu dukda dai bani da wani iko akanta na matsayin uba tunda ban zama uba a gareta lokacin da take tsananin buqatar uba sbd wasu dalilai sannan tazo ta auri barraq ina murna na samu hanyar da zataji dadi ba tare da anga ni na sa hannu a kanta ba sai kuma Allah ya dauki abunshi yazo ya rasu maimakon in ajiye komai na ajiyesu a qarqashina na kula dasu amma banyi hakan ba na barsu suka tafi banma san ina suka tafi ba sai daga baya da na tsananta bincike shine tsohon mai gadin gidan barraq yake cewa shi ya taimaka musu suka sai gida a zaria suka koma can basu da kowa a zaria sai Allah suka kula da kansu su kadai harma da one and only jikata to cut the story short a yanzu bana tunanin ina da wani cikakken iko akanta kai bama ni ba kowa ma har yayyinta sbd kowa ya watsar da ita wanda nasan da abbakar yana da rai ko ba'a sosu dan Allah ba za'a sosu a kula dasu ko dan ganin idanun iyayenta we have wronged her sosai and amatullahi ba budurwa bace tana da right din zabar mijin da take so dan haka kaje ka nemi izini a gurinta inhar ta amince zanyi farin ciki sosai da sosai hakan yama hammad dadi atleast idan mutum yai maka laifi to fa yasan yayi maka laifi bawai ya banzatar da kai ba ko kuma ya nuna kamar ba wani abun yai maka ba, godiya sosai hammad yyi yace insha Allah zanyi qoqari, baban yace sannan zamuyi magana da mahmud zan sanar mai duk yanda yake ciki ka turamin adress din gidan iyayenka yace insha Allah baba nagode sosai, miqewa baban yyi yace bari na je ban gama abubuwan da nake ba muhammad Allah ya bada sa'a amin amin yace sannan ya juya ya fice ranshi fes ko ba komai ya hau first step,a lokacin ya baro abuja bayan yai siyayya irin ta mata dayawa duk abunda ya gani yai mishi kyau siya yake, sai da yaji ta isheshi sannan ya bari school ya shiga ya gama ayyukan da be gama ba a ranar sannan ya tafi gida yasan by now suna islamiyya hakan yasa bai gwada kiranta ba, shi bashi da wasu abokai a zaria ko kaduna tunawa yyi ya dade bai ga huda ba hakan yasa ya shirya ya tafi cikin kaduna ,,, amatou bata tashi sannin maganganun da ya fada da gsk yake ba sai da ya fara shimfida wata sanyayyar soyayya mai shiga rai irinta manya wanda suka gaji da gogewa suka gama rayuwar samar takarsu suna cudanya da masu soyayya bai taba sanin yana haddace abubuwan da abokanshi sukeyi ba sai yanzu gaba daya ya rikece da ace abokanshi na kusa dashi da ya shiga uku, da tsokana a da sai ya fi wata baiyi wet dream ba but yanzu sai ya jera sati yana wanka da asussubar fari and he is not after her body dukda dai dama kullum tana cikin hijab dai daikun ranane zaka ganta da mayafi amma ko mayafin ta saka bazaka ce ga yanayinta ba sai dai me jarababben sa'ido shi dai kawai lips dinta yake mafarkin kissing he is craving for that cute lips like h**l, har bayaso ya fara tunanin how delicious they always look like, wannan urges din yasa ya rage zama da ita cikin mota sai dai ya fito ya tsaya lokuta qalilan ne yake shiga ciki ya gaida umma rabi amma baya yadda ya shiga cikin gidan yasan bai kamata ba,amatou kam gaba daya jikinta ya gama tsumuwa ta tsinke da lamarinshi gaba daya, dai dai da kallon da yake mata yanzu dabanne ba kamar da ba wani irin mix feelings ne a tattare da kallon nashi sai yanzu ta tabbatar da cewa action speaks louder than words gaba daya she is dominated, sosai yake pamparing dinta wanda tsohuwar shagwabarta wanda dama gurine bata samu ba tun bayan mamanta ta rasu ta dawo sabuwa dal maamaa na gefe tana mata dariya dan bakinsu daya da hammad ita ta bashi shawarar ya nemi yayan babansu ya nemi izinin fara nemanta dukda shi da farko mahmud yace tace yayan babansu ya kamata ya fara samu ta bashi contact din both na baban da na mahmud, ko da wasa hammad baiyi gigin hanasu sana'arsu ba da ita ya gansu and gyaran da yai musu yaji dadi sun dauka dan har canja barner din wajan sukayi dukda ciniki ba kamar da ba amma alhamdulillah still dai suna samun customers, ranar friday suna tsaye a qofar gida a jikin katangar gidansun yyi parking sai ya dan bar space qofar gidan tas yake dan suna saka almajiri ya share, kallonta yyi yace akwai abun zama kamar tabarma?? Kunyace ta kamata ta gyada kai tace akwai yace dauko min mana, juyawa tayi ta tafi gida tabarma ta dauko da sallaya, hannu ya miqo zai karba tace bari na shimfida matsawa yyi gabanta yana kallon fuskarta sai kuma ya sa hannu ya karbe yace thank you zan iya da kaina shimfida tabarmar yyi tas take ita ma zai zauna ta ce bari na sa maka sallaya kallonta yyi sannan ya miqa hannu ya karba ba bayan ya cire takalminshi shimfidawa yyi sannan ya kamo gefen hijab dinta cire takalmi tayi kallonta kawai yake sosai take a takure yace meyasa kika qi sakin jiki dani?? Girgiza kai kawai tayi tace ba komai ya nuna mata sallayar yace seat girgiza kai tayi tace ka zauna yace yau ba a lab kuka wuni ba?? Daga kai tayi ta kalleshi da dan mamaki tace ya akai ka sani bai san lokacin da ya lakace mata hanci ba yana murmushi yace ya za'ai bazan sani ba?? Dai dai nan kuma mota tai parking a kusa dasu wanda hakan yasa duk suka juya suna kallon wanda ya fito a motar....


mrs maan🥰
[9/21, 10:30 AM] MrsMaan✨: *~AMATOU~*🧕
(The_single_mother)

22
Fitowa yyi yana qare musu kallo dr hammad ya dauke kai ya cigaba da kallon amatou da ta cigaba da kallon dr abdullahi da mamaki, shikam hammad tuni ya watsashi a kwandon shara dan jan hijab dinta yyi hakan yasa ta juyo wani kalar kallo ya mata wanda sai da taji kunya ta sunkuyar da kai murya qasa qasa yace kamar kinyi baqoko?? Dagowa tayi ta langabar da kai tace ni ban san ina ya sannan nan ba tunda ni ban bashi address dinnan ba, murmushi hammad ya saki yace please keep that shagwaba for me zuwa idan munyi aure dan idan kina min yanxu i might do something bad rufe fuskarta tayi, dr abdullahi kamar zaiyi bombing haka yakeji me idanunshi suke gane mai, suna nan tsaye ko zama a tabarmar basuyi ba da alamu dai bata da wani amfani farrah wanda dama kitso maamaa ta matseta tana mata ta fito daga ita sai vest da wando dai dai gwiwa sai takalmi qarami slippers dai dai ita purple mai kwalliyar gashi a sama kanta yasha qananun kitso anyi packing a tsakiyar kai sai wasu da suka zubo ta side da an saka ma na gaban beads sosai tayi kyau da gudu ta qarasa tabarmar ta daka tsalle ya cafe ta by now sunyi wani irin sabo kallonsu kawai dr abdullahi yake ganin sunanta da existance dinshi a wajan, kiss hammad yake mata cike da so bai sani ba tun asali yana sonta amma sonda yake ma amatou ya shafeta sosai jinta yake har tsakiyar ranshi, kallon amatou tayi tace mimi kinga kitsona?? Shafa kanta tayi sosai tace yyi kyau sosai sai ka rantse family dayane, kasa qarasawa yyi kawai ya juya sai tashin motarshi sukaji, amatou da farrahne kawai suka juya shikam ko qara kallon wajan beyiba,yanda ya tada qura ya bar layin kasan a zuciye yake, few minutes suka manta ma da yaxo farrah ta dauke musu hankali dai sai kallonsu take wayarshi ce ta fara qara zarowa yyi yaga mamanshi ce hakan yasa yyi murmushi yace farrah wait let me answer this call yana fadin haka ya daga wayar tare da sallama sai kuma yyi murmushi yace mama ki bari zata kiraki insha Allah ai ina ga ba sai na kawota ba kuma ma bata da yadda bana tsammanin ma zata yadda ta biyoni kt maa amma gata bari na bata ku gaisa sunkuyar da kai amatou tayi tasan da ita yake and yyi gsky bata tunanin ko sama da qasa zata hade zata bishi gidansu dan gaida mahaifiyarshi tunda ga zaria har kt yau da ace kusa nema zata iya daukar maamaa suje tare shima bata tsammanin shi zai kaita, miqo mata wayar da yyi yasa ta kalli wayar sai kuma ta karba dan ya tsansu ya hadu da sauri ta janye nata, hakan yasa wayar ta fadi a rikice ta tsugunna gaba daya ta rude daga wayar tayi ta kara a kunne ta dan gyara murya tai sallama tana zama akan taburmae mama ta dayan bangaren sai taji kamar ta san muryar amma bazata iya tuna a ina ba hakan yasa ta amsa gaishe da maman tayi cikin mutunci da nutsuwa maman sosai taji dadi sallama sukai sannan ta miqa ma hammad wayar sallama sukai da maman sannan ya katse kiran, ba dadewa yace zai tafi kallon farrah yyi yace kije gida a sa miki kaya me dan nauyi da hula kinji?? Gyada kai tayi yace good girl magrib ta kusa nima gida zan je tace zaka dawo gobe?? Gyada kai yyi yace dole i have to see someone for my peace of mind ya fada yana kallon amatou murmushi kawai tayi ta sun sukuyar da kai kunya yake bata sosai bata san haka yake ba kwata kwata kallonta yyi murya can qasa yace mimi zan tafi miqewa tayi tace to nagode sosai sai kuma ta kalleshi ta dan langabar da kai tace to zaka samin contact din maman sai na gaisheta?? Murmushi kawai yyi yana sane yai shuru yaji ko zata tambaya, ina wayar taki?? Tana gida bari na dauko ta, ok to juyawa tai ya nufi gida dauko wayar tayi ta dawo karban wayar yyi ya jujjuyata techno ce spark 3 wanda asalin wayar da barraq ya sai mata samsung galaxy s22 wanda fadin kudijta mabata bakine ta saida bayan ta fashe dan bazata iya siyan screen dinta ba kayanta sunfi na iphone tsada hakan yasa ta haqura da ita aka canja mata da wannan a hakan ma sai da ta cika 10k badaban komai ya zama na waya ba itakam da baxata siyaa ba zata iya coping da yar keypad ma bata tsaurara ma rayuwarta ba badan makaranta ba, saka mata numbern yyi ya miqa mata kallon numbern ta rinqayi harga Allah bata san wane suna zata saba dan satar kallonshi tayi taga kallonta yake sai ta juya mishi baya murmushi yyi baice komai ba dukda mace idan tayi aure kunyarta tana raguwa itakam kamar a jininta yake tana da kunya bai san kuwa shine take jin kunya ba, bude mota yyi yace sai da safenki knan kin juyamin baya?? Juyowa tayi a hankali ta kalleshi, yace kinsan mene?? Girgiza kai tayi sai yyi murmushi ya kauda kai yana shafa kanshi yace one day ko idan Allah ya kaimu ?? Idan zan fita?? Da sauri tace magariba tayi sai da safe nagode tana fadin haka ta juya dan tun yanda ya kauda kai yana murmushi tasan abu zai baro mata, yar dariya yyi yace matsoraciya, yana fadin haka ya shige mota ya nufi gida sai da ya tsaya akai magariba da isha'i sannan ya wuce gida hadiri ya taso gadan gadan sosai iska ta taso, kafin ya qarasa gida an tsuge da ruwa gaba daya hankalinshi ya tashi kwata kwata bai san ruwan sama ko kuma ruwan sanyi ma in general, dan sosai yake jin ba dadi idan ya taba shi hakan yasa bayan ya shiga gida ya dakata a qofar entrance din parlor yana jiran ruwan ya tsagaita sai ya shiga, amma ruwan sai tsugewa yake dada yi juyawa yyi can saman seat din baya ya janyo rain coat dan umbrella ma ruwan ballata zaiyi yana daga zaunen ya sakata wayarshi kawai da kuma keys dinshi ya dauka da sauri ya bude motar ya fice ya rufe qofar da sauri yana qarasawa varandar main entrance din bude qofar yyi ya shige ciki sannan ya cire rigar ya rataye ya nufi dakinshi yana cire kayan jikinshi a ranar bai kira amatou ba dan yasan wayar bazata qare qalao ba saboda yanayin ruwa a ciki shauqi sosai yakeji wanda ya lura idan yana cikinshi sosai sai yyi ta barin zance ta nan yake jin dadi wanda yasan ba komai bane face shedan hakan yasa ya guje ma hakan amatu kuwa ba zata iya cewa ta taba jin rashin dadi a kwana kusa banda batan farrah irin na yau, kuma bazata taba iya kiranshi ba tana tunane tunane bacci yyi awon gaba da ita shikam har wajan 12:30 sannan ya samu yai bacci shedan yana ta ingiza shi akan ya kirata, washe gari amatou na zaune qasan bishiya kan gossip chair suna karatu ita da ammaa sai ga president dinsu sallama ya musu bayan sun gaisa yace dr Abdullahi yana kiranta gabanta ne ya fadi tace yana ina?? Yana office Malam Haruna me embryology gabanta ne ya fadi again tasan shi yake musu embryology yanzu, miqewa tayi ammaa tace kice mishi yace bai ganki ba president yace bai da mutunci hakan yasa gara kije kiji kiran da suke miki, ammaa riqemin jakata da wayata to tace sannan ta miqe, tafiya tayi a hankali gaba faya bata da kuzari, doguwae tfy ce sosai hakan yasa ta dan bata lokaci sosai, qofar office din ta tsaya sai da ta gama tattaro kuzarinta sannan ta kwankwasa qofar izinin shiga aka bata sannan ta shiga duk suka zuba mata idanu hakan yasa gaba daya ta rude bakinta na dan rawa tace ina wuninku malam haruna ne kawai ya amsa shima yana qare mata kallo dukda dai babu abun kallo a jikinta sai fuskarta dan yau kam babban hijab ta saka har qasa straight skirt da turtle neck a ta qasa sai dan tudun qirjinta wanda indai ka saka normal hijab me hannu, dole sai ya dan fito dr Abdullahi yace ke baki da aiki sai sako manyan hijabai sai kace wata me neman gafara, bata ko kalleshi ba balle ya sa ran zata bashi amsa dan already ta rainashi, ba dake nake magana ba wato ga mahaukaci yana magana, malam haruna yace ashe baki da mutunci ina miki kallon me hankali, idanunta ne suka kawo kwalla wato kiranta sukai dan su ci mata mutunci, qin ce musu komai tayi gaba daya suka qule, dr Abdullahi cikeda qufula yace kuma jiya ni kuka maida mahaukaci kuma sarai kinsan gunki nazo tukunna ma me shi dr hammad din yakeyi a gunki, rasa me zata ce mai tayi sai kuma ta dake ta dago dukda da hawaye a idanunta ta sharesu tace yayana ne shikenan bazai je guna ba dukda dai zuciyar dr abdullahin dama tafi karkata ga hakan amma bai yarda ba yace ba wani maqaryaciya ai naga kalar kallon da kuke ma juna kuna murmushi ko kin dauka bana gani?? To bari kiji idan ma shi yake hanaki kulani kinyi wa kanki nasan dai ba uwarku daya ubanku daya ba gashi dai ba zaginta yyi ba amma haka kawai kalmar uwarki da ubanki sukai mata ciwo hakan yasa ta dago tace malam dan Allah kayi hqr idan zakayi magana ka daina saka iyaye a ciki eh ba iyayemu daya ba amma ni yafi min wanda muke iyaye daya mutunci da daraja, malam haruna dake gefe ya riqe baki yana mamakin guts din amatou dr abdullahi yace nifa koda nace to wlh gay ne idan ma ba gay bane to baze iya miki uwar komai ba yanda kike danya sharaf dinnan me jini a jika... Sai kuma yace wannan yarinyar 'yarki ce?? Dago kai tayi ta kalleshi sai kuma ta daga mai kai a bazata suka kwashe da dariya dr abdullahi yace wlh haruna hadan ta fada ba bazan yadda ba kawai dai kamarsu da yarinyar ta baci ne ashe yar hannun ce hakan yasa suka qara kwashewa da dariya hawaye ne suka hau zarya a fuskar amatou cin mutunci har iya cin mutunci, hammad wanda tana tafiya babu dadewa ya kirata a waya da ya bincika yaji basu da lectures kamar yasan dr Abdullahin zai nemeta sai a kira na biyu sannan ammaa ta daga ganin ansa new VC gaidashi tayi ya tambayeta ina me wayar?? Ammaa da tuntuni hankalinta na kan amatou kuma ta rasa ya zatayi tace wlh dai yanxu muna zaune class president yazo yace dr abdullahi yana kiranta a office din malam haruna, yace waye malam haruna ?? Ammaa tace embryology yake mana yana jin haka yace nagode sannan ya katse wayar sai da ya tambayi wani lecturer da suke mutunci office din malam harunan sannan ya kwatanta mai ba shiri ya nufi hanyar wajan yadan jima a bakin qofar wajan jin abun nasu ya fara wuce gona da iri yasa ya bude qofar office din a hankali gaba kallon qofar sukai banda amatou da ta juya ma qofar baya zuciyarta na quna sai share hawaye take

Please Login or Register in order to submit comment