Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ranshi yana jinjina rashin wayo irin na amatou bai tsammaci za'ai mata wayo da wuri haka ba while itakuma amatou ahe trust him so much shiyyasa da ya fada mata abu sai ta yarda, dan kallonshi tayi tace to ka tsaya anan sai na cire kayan sai ka shigo tana dauko towel din dake ajiye akan kujera na jiya da daddare dariya yake danyi yace ni da zanyi me kankat?? Wanka fa zan maki ko kin manta?? Dan tura baki tayi tace nifa wlh dama ka barshi nifa ba farrah bace janta yyi jikinshi yace ni kinfi min farrah ya qarasa yana kissing dinta to hausawa dai sunce duk wayon amarya sai ansha romonta to hammad ma dai sai dayasha dan harda sude kwano. Wajan 11 tayi wanka suka fito gaba daya qafafunta sunyi tsami cikin wani pusher pink lace ta shirya da adon dark green na saka mayafin lips dinnan nata sunyi jajir sbd sha tazo saka lipstick ma ya hanata yace idan tasa saiya tsotseshi kuma bashi da tabbas din abunda zeyi gaba daya ya gama tsorata ta ta dauka ita din jaruma ce amma ina sai da tayi kukan wahala this time around sosai lamarinshi ya fara tsoratata, a hankali suke tafiya ya riqo hannunta suka yo part din mama a bakin qofa tai qoqarin zame hannunta ya hanata, suna shiga parlorn suka tadda mutane a parlorn yaya ce kawai bata nan dan tun a jiya ta juya dukda da ruwa, har matan yayansu hammad su huda suna ciki a hankali ta zame hannunta ta qarasa gaban hajiya gwaggo ta gaisheta da fara'a ta amsa tana ma hammad tsiya yyi qiba daga amarcin kwana daya shafa kai kawao yyi yana murmushi presence din mama ne kawai ya hanashi maida mata amma baya qyaleta idan ta lakaceshi da tsokana, qannenshin sai gulmarshi suke da ido bayan sun gaidashi ya amsa, amatou ta gaishe da kowa bata lura da aisha dake tsaye bayan kujera tana qare musu kallo kamar me son gano wani abuba, mama sarai ta kulla, bata ce komai ba, Aisha ta kalleta tace ina kwana matar yayan mu daga kai amatou tayi ta qirqiri murmushi jin abun banbarakwai, tace mun tashi lfy?? Daganan bata qara cewa komai ba aka cigaba da hira lokaci lokaci ana sako amatou sai dai tayi murmushi kawai amaan take ma wasa ji take kawai tana missing farrah, so take ta ganta taso anty mariya ta barsu ita da da maamaa su dan qara koda sati ne anty mariya tace rainata mutanen zasu kuma duk abunda za'a kira farrah agola bazata bari ba tana da dangi itama sai dai tana dan zagayo mata a haka suka rabu abunda ya sata kuka randa zasu tafin knan, miqewa akai za'a dora abinci amatou ta miqe kafin yace komai hajiya gwaggo tace me nake gani haka?? Kina amarya zaki aiki?? Maza yi zamanki ki barsu suyi aikin hakan kuwa akai yau ma aisha batayi ba sai da anty yahanasu ta tiso qeyarta sannan ta yanka kayan coslow, anan hammad ya barta ya dan fita dan yasan tana buqatar hutu warewa sukai suna ta hira da huda tanayi tana ma amaan wasa... randa amatou ta cika 10 days by then ta cika ta batse da haukan Aisha dukda yanxu batayi agaban hammad amma gaba daya ta gama batata gurin mama abun yana mata ciwo gashi dai tana iya bakin qoqarinta wajan kyautata ma mama amma kamar tana tufka ita kuma tana warwarewa ne ta rasa inda zata saka kanta mama dai bata takura mata ba amma kuma bata sake mata wani time din ma harda dan hantara ko kyara abun yana ma amatou ciwo bata shiyar shiga matsala ba nan da nan ta fara dan ramewa, duk abunda ke faruwa Raudah na kallo, a ranar da zasu wuce mama tace su tafi da aisha tunda itama aishan makaranta zata koma babu yadda hammad ya iya hakan yasa yace to, sai bayan tafiyarsu raudah ta zauna kusa da mama a kujera ta kalli maman tace maa?? Kallonta maman tayi tace na fada miki wani abu?? Mama tace umhum ina jinki, gyara zama tayi sannan tace maa bakisan wace Aisha da qarya ba kike yadda da zancenta ta cika qarya wlh idan kika bi zancen da take fada miki akan matar yaya 70% qarya ce da dai zanyi shuru but naga bata da wani matsala mama kinga dai bazaki taba cewa ga abunda tayi miki ba idan tana da wani hali da kanki zaki fada ba sai aishan ta fada miki ba wlh ki daina yadda da zancenta ki fara karantar halin matar yaya first she is very nice and bata zuciya bana gaisheta indai ba'a idanun mutane ba sbd ance min ita bazawara ce dai dai da rana daya bata taba missing tace anty raudah ina wuni ko ina kwana ba, gaba daya kunya take bani, kwata kwata bata da matsala ban san ko nan gaba ba , kasa magana mama tayi tace toni meyasa sai yanxu kike fadamin dariya raudah tayi tace sai yanxu na samu lokacin fada miki kinsan Aisha ba'a cinta da zance baxata taba yadda cewa laifinta bane tayi ta rantsuwa knan dukda qarya take mama kece dai baki san wace aisha ba, mama ta riqe baki shine duk nabi na tsangwami yarinyar mutane?? Raudah tace shiyyasa na fada miki yanxu naji tana cewa ma xata koma gidan yayan da zama tunda a quarters yake dukda nasan yayan bazai yarda ba amma karki sa baki maa kinga idan akai ma wani a cikinmu haka bazaki taba jin dadi ba, mama tace yar kare naga da ke kike complain cewa bazawara ce raudah tayi murmushi tace ai ban san tana da kirki bane haka idan na shiga part dinta taita roqona karna taho dan ya hammad ya hana aisha zuwa labe take musu wlh, mama kamar ruwa ya cinyeta duk jikinta yyi sanyi da yamma ta kira hammad bayan sun gaisa tace ya bama amatou wayar har hakan ya dan bama amatou mamaki amma da dan sakewa ta gaishefa mama yanda ta amsa ya bata mamako matuqa amma tuna yanda tayi ta addu'a duk cikin sallarta bata gushe ba sai ta roqi Allah ya bama mama ikon fahimtar gsky sallama sukayi mama tace ta huta sbd doguwar tafiya....

Idona har ruhewa yake🥴

Mrs maan
[9/21, 10:30 AM] MrsMaan✨: GAMJI WRITERS ASS.
(home of exceptional writers)

*_AMATOU_*🧕
(The single mother)

31

Jiyo muryar mama a parlor tana fadin har su hammad din sun gama cin abincinne yasa ya saketa da sauri ya juya baya da da takalma a qafarsu babu abunda zaisa su tsaya dan bazai iya kallon mama ba sbd yanayin da yake, qarasawa yyi bakin tab ya kunna ruwa da sauri ya sunkuya ya hau wata ma fuskarshi sbd yyi cooling down, Aisha ta juya da sauri ta fice bata tsaya a parlor ba ta wuce daki cikin wani yanayi da mamaki mama ta bita da kallo, amatou ta rasa yanda zatai ta fita sbd mayafi a jikinta, kallonshi tayi ganin har a lokacin watsa ma kanshi ruwa yake ta marairaice tace to ni yanzu a haka kake so na fita?? Ta qarasa maganar kamar zatai kuka, dagowa yyi ya kalleta idanunshi har alokacin da ja ya saki murmushi ya dauki clean towel da ake goge plates dasu ya goge fuskarshi kafin ya qarasa kusa da ita yana kallonta yace menene dan kin fita a haka ya fada yana qare mata kallo, tace to ai ba mayafi nidai kaje ka dauko min, yar dariya yyi ya fice daga kitchen din ya leqa parlorn sa'a yaci ba kowa a parlorn, hakan yasa ya juyo ya leqa kitchen din ya miqa mata hannu to mama bata parlorn taho kallonshi tayi kamar me son tabbatar da abu sai kuma ta qarasa ta zura hannunta a cikin nashi suka fice daga kitchen din tana shiga parlor ta dauki mayafinta ta yafa sannan ta sauke ajiyar zuciya kusa da ita ya zauna yace mimi bacci nakeji, kallonshi tayi da sauri tace bacci da safennan?? Kwabe fuska yyi yace kinsan darare nawa nai missing banyi bacci ba kuwa? To tun last week sunday ban qara samun nutsuwa ba ya fada yana kashe mata ido daya dauke kai tayi tace to kaje ka kwanta ni ina nan, murmushi yyi yasan ko me zaice bazata bishi ba,kuma dgsk baccin yake ji, hakan yasa yace to bari na tafi na kwanta din juyawa yyi ta bishi da kallo ji yyi a jikinshi tana kallonshi yana juyowa ta dauke kai da sauri, yai murmushi sannan yai gaba.
Mamace a tsaye kan Aisha tana sauraronta da mamaki, tace mama wlh dama tun a makaranta fada miki ne banyi ba daga tareta nace kece wadda yayanmu zai aura shine ta hau yi min kallon banza tana tambayata wai meye tsakaninmu nace yayana wai bata yadda ba ta hau yi min warning nace dan uwanane babu wanda zai rabamu dashi shine fa harda attempting marina Allah yasa na riqe hannunta gaban qawayena su zalina, raudah na gefe tana danna waya tana sauraronsu, she can tell Aisha is lying amma kuma bazatayi shedar matar yayan nasu ba tunda bta san halinta ba kuma ita batai mata ba tunda taji cewa bazawara ce, mama tace ita matar hammad din aisha tace wlh mama daga cewa fa kawo na kai kayan abincin kitchen kuma ni yaya hammad yace in kai shine ta wani cire mayafi, a gabana dole sai ta nuna ita yar bariki ce, bata rai maman tayi karki qara kiranta da yar bariki babu ruwana idan hammad ya jiki kuma ko badan hammad bama batai kala da yan bariki ba ni ba ruwana amma dai bata kyauta ba, Aisha tace ai kinsan mutum boye halinshi yake kuma yanxu zakiga halinta ya bayyana gyada kai maman tayi sannan ta fice, aisha ta saki murmushi, rauda ta juyo ta kalleta ganin yanda take murmushi ta dauke kai, raudah tace can i advise you??? Aisha tace advise na me?? Raudah tace ki fita harkar yaya da matarshi wlh nasan kina sonshi tunda ya nuna bayayi sai ki haqura ni banga abunda zanyi da namijin da baya sona ba Allah karya dora min wannan qaddarar nasan zancen da kika fada ma mama karyane tun kafin kiga the other side of him ki fita harkarsu ma fada miki idan kunne yaji jiki ya tsira tabe baki Aisha tayi tace ke kka san me kike cewa ni ban gane ba raudah ta gyada kai tace zaki gane randa ya gano kina qala ma matarshi sharri, tana fadin haka ta miqe ta ajiye wayarta ta shiga toilet abunta, mama na fita ta wuce parlor tadda amatou tayi ta kimtsa parlorn dukda babu wani datti amma kana gani kasan an qara gyarashi, kallonta maman tayi ita dai idan ta kalli fuskar amatou sai taga kamar baxatai abunda aisha tace ba amma meye ribar aisha idan ta mata qarya?? After alla bata taba mata qaryar ba hakan yasa mama ta zauna tace ina hammad din??? Sunkuyar da kai amatou tayi tace ya tafi can part din gyada kai mama tayi, mama tace ok kina jina?? Gyada kai amatou tayi tace eh mama tace to ina so in fada miki ki zauna da 'yan uwanshi lfy idan kinason kwanciyar hankali a gidannan kinji ko?? Muna da 'yan mata dayawa da zamu iya bashi a family kawai dai yace kedin yake so ne dan haka ki riqe yan uwanshi da kyau bazanyi tolerating nonsense ba in har na tadda kin ci zarafin yan uwan hammad kinajina da sauri ta gyada kai tana so tayi hawaye amma ta danne, tace insha Allah mama zan kiyaye tace good sannan Aisha cousine din hammad ce babu wanda zai rabasu, banda dazu maman ta kirata da aisha bazata gane wa ake fada ba, tace hakane mama insha Allah zan kiyaye tace good, ko yau hammad yace yana son wata da gudu za'a bashi mata, dan haka ki lallaba ki riqe mijinki da kyau suna cikin haka sai ga su yaya sun shigo da qannenta dukdai wanda suka kwana gidan yaya suka shigo da hayaniyarsu tun daga nesa take kallon mama da kuma amatou ba dai tace komai ba amma tasan something is wrong tasan halin mama sosai, qarasowa sukai cikin parlorn amatou ta kalli su yaya tana musu sannu da zuwa yaya ta hango kwallar dake idonta bayan sun hada ido, ta sunkuyar dakai anty maimuna tace amaryace anan harkin fito?? Ai kamata yyi sai sati sannan zaki fara fitowa murmushi amatou tayi bata ce komai, nan da nan parlor ya hargitse ta kalli yaron second to the last born dinsu hammad bukeke fari tas gwanin sha'awa a hankali tana murmushi ta miqe ta qarasa ta daukeshi sannan ta dawo ta zauna tana mai wasa, uwarshi bata kulata ba kawai bata shi tayi huda ta zauna gefenta tace matar uncle yaushe zaku tfi zaria ni acen zan na hutuna kama hannunta amatou tayi tace ba matsala ai sai mu tafi dake can din amma makaranta fa huda da murna tace sai uncle ya sani a can din, to shikenan har kusan azahar amatou tana can part din hammad yana can kwance sai juyi yake ya rasa ta yaya zai kira amatou, can ya janyo wayarshi ya kira mama tana dagawa yace mama nikam akwai guntuwar furar nan?? Mama tace eh akwai a fridge yace dan Allah a kawomin part dina, tace ta bari a kawo maka, aisha ta kwalla ma kira ta amsa ba dadewa sai gata ta iso parlorn mama tace hammad ne yake son fura ki kai mishi da mamaki yaya da anty yahanasu suke kallon mama tace mama ga matarshi wace aishan kuma?? Aisha da ta juya cikin murna taji kamar ta juyo ta shqe yaya mama tace ai naga suna ta aikine, yaya tace mama itama aishan ai kamata yyi ace ta shiga cikinsu ana aikin da ita amma tai shigewarta daki ita ga 'yar mai ta karbi aikin matar yayan ita taje ta kai mishi, yaya tana gama fadin haka ta miqe ta wuce aisha ta nufi kitchen amatou da batasan wainar da ake toyawa ba tana ta aiki hankalinta kwance Amaan dan gidan yayar raudah yana goye a bayanta yayi bacci itama dai uwarshi ta ware suna ta aiki da masu aiki, kallon amatou tayi tace bama hafsah danta kizo yaya ta qarasa gaban fridge ta dauko qanqara da jug din ta fashe qanqarar a cikin jug din ta dan qara sugar ta juyashi canja jug tayi ta dora a tray dai dai lokacin amatou ta sauke amaan ta qaraso yaya tace sa mayafinki ki kaima yaya hammad can part din kunyace ta rufeta ta dan daburce yaya tana lura da ita tace maza saka ki kai maisa tace ko a bama aisha ta kaimai a rikice ta girgiza tace zankai yaya kai yayan tayi murmushi to maza ki kai mai bama sai kin dawo ba tunda aikin ya gamu a kawo muku abincin can part dinku din, a kunyace amatou ta sa mayafinta ta karbi tray din ta wuce parlor tayi ma mama sallama sannan ta wuce ta saka takalmi ta tafi part dinsun, garine na yanayin hadiridan gshinan kwance iska mai sanyi sai kadawa take, a hankali ta qarasa cikin parlorn babu kowa dinning area ta qarasa tana qarema parlorn kallo yyi kyau sosai ajiye tray din tayi sannan ta nufi dakin da ta kwana babu kowa a ciki sai qamshi da yakeyi rufowa tayi ta bude dayan dakin ta taddashi daga shi sai short da singlet a kwance hada ido sukayi ta dan koma baya tace na kawo maka furar?? Zaune ya tashi ya gyda mata kai ta kawo ta ajiye a gefen drawer tace bari naje nayi wanka a can dakin daga mata kai yyi bayan ta zuba mai furar ta juya ta fice ya bita da kallo yana murmushi, sai da ya bada tazarar 10mnts sannan ya miqe ya bude qofa ya shige dakin da take daura towel din da ya dauko daga can dakin yyi bayan ya cire sauran kayan ya tura qofar toilet din kwata kwata bata ji shigowarshi ba ta sakar ma kanta warm water tana ji yana ratsa jkinta shower cap ce sea green akan sosai yake qare mata kallo, ji yyi bazai iya ba hakan yasa ya juya ya rufe qofar ya tafi dayan dakin yai wanka yai alwala ya wuce masallaci bayan ya dauki keys dinshin,bayan anyi azahar ya wuce da sauri cikin gari roasted fish ya siyo manya guda biyu yaji kayan hadi yanda ya kamata, ya siya greak youghurt da fruits a lokacin an fara yyafi, parking yyi sannan ya fita da sauri ya nufi part dinsu dan yasan mama da jin sanyi by now ta shige uwar daki, bude qofar yyi ganin mutane a parlorn ya qarasa dining ya ajiye kayan ba shiri raudah ta mike cikin sanyin murya amatou tayi mai sannu da zuwa qarasawa yyi gabanta ya miqar da ita by then sun fara bin hanyar qofar fita rungumeta tsamm maman amaan harda dan gudunta ta qarasa fita tana kiran mun shiga uku qasa qasa, dariya suka kwashe da ita da raudah tace wannan dai kora da haline ko sannu da zuwarmu ma baiji ba muma gulma ce ta kawomu banda haka dazu fa taba part din mama raudah ta tabe baki tace ai ba laifi bane dan munje ganin dakin amarya dan a kulle yake part din tun randa akayi jere, juyawa maman amaan tayi, ina aisha?? Raudah ta juya tace yanxu haka bata fito ba wulaqanci take jira kafin ta fito bata jin magana juyawa maman amaan tayi tace ban gane ba, raudah ta tabe baki tace cusa kanta ake inda ba'a sonta, shi yaya hammad din take so?? Raudah tace shifa kuma ko kallon mutunci bai mata idan nice tuni na kama kaina, maman amaan tace ta dauko da zafi gsky a haka suka wuce cikin gida, aisha kuwa ta taso amma sai ta labe daga bakin qofa tana kallonsu, kallon amatou yake with so much love yace my queen lumshe ido tayi ta kalleshi tace muje na hado maka abinci girgiza kai yyi yace dazu naga goody goody su nake so na qara gani sun isan su cika min ciki and ni bana son ana tara min jama'a a cikin parlor na amatou tace jama'a kuma?? Gyada kai yyi shiyyasa nakejin ni bama zan iya 2weeks anan ba ban san takura wlh riqe haba tayi tace nidai ba ruwana sai munyi 2weeks din kafin mu wuce after all ni ba makaranta zan koma ba kaga sai kayi wucewar ka kaika dai ni ka barni anan hararar wasa ya galla mata yace ashe kafin ta qara magana ya sunkuceta ya kai dining area ya zaunar da ita yace ina zuwa hanyar qofa yayi da gudu aisha ta fice a parlorn dan da takalmi a qafarta sarai ya ganta yasa lock sannan ya juyo ya wuce kitchen ya dauko plate da cup saka roasted fish din yyi a plate amma cikin foil paper dinshi, komawa yyi ya dauko wani plate din da wuqa miqewa tayi zata amsa yace sit, komawa tayi ta zauna ya yayyanka apples into pieces da ayaba ya zuba a cups din sannan ya juye greek youghort miqewa yyi ya koma kitchen ya fasa gwangwanin madara guda biyu ya juye ture sauran kayan yyi ya tura cup daya gabanta bayan ya saka mata spoon, yawun amatou tuni ya tsinke sosai yayi kalar dadi hadin da yyi amma kunya bai bari ta nuna ba, hammad ya matsar da kujerar kusa da ita sannan ya fara gutsurar roasted fish din gaba daya bai jin dadin cin abinci a dinning din hankan yasa yace dauko plate din taso, ba musu amatou ta miqe ya dauki cups din ita kuma ta dauki plate din suka zauna akan carpet bayan ya ture center table din can gefe, cire rigarshi yyi daga shi sai singlet broadsholder dinshi amatou ta kalla da sauri ta lumshe ido kallon ta yyi yai murmushi sannan ya fara dura mata abinci, sai da ta qoshi sosai sannan ya qyaleta ya tura mata cup din kadan tasha dukda abun yyi dadi amma ta riga ta qoshi zuwa lokacin an tsuge da ruwa hammad binta yake da maya tattun kallo doguwar riga ce a jikinta amma ganinta yake tamkar ba komai a jikinta idan ya tuna yanda ya ganta dazu a toilet mud din shi a hankali yake canjawa sai da ya bari yaci ya qoshi sannan ya miqe, amatou ta tashi ta tattara kayan ta hade sauran yhoughurt din a cup daya tattara na dinning tayi wanda zata saka a fridge ta saka kafin ta juyo ya hade jikinta da fridge ya matseta dan nishi tayi dan ta dan ji zafi raughly ya fara kissing dinta kafin ta ankara ya zuge mata zip din rigarta lokaci daya ya rikice ya kuma rikitata he feel like he hold him self for so long hakan yasa ko space bai bata ba ya fara sata dripping lumshe ido kawai take juyo dai ita yya ya hade bakinshi this time around tare suke kissing juna dan ta kasa haqura hannunta ta kaikan fuskarta bayan ya sauke mata rigarta sun kuyawa yyi ya dauke suka nufi bedroom jefa ta kan gado yyi ya bita yana kissing dinta da duk sauran jikin bata san yayane ba bata san yaushe ba ita dai dandan bude ta ganshi naked runtse ido tayi jikinta ya hau rawa that evennin hammad was rough and their day was rough and steamy and hammad feels and believe that virginity is not everything virginity is something valuable to some sort of people and he is not among those people as long as ta hanyar dai dai akai loosing dinshi, amatou cried out pleasure and experience da bata taba samu ba before so as hammad bai san meye virginity ba amma he is sure this is morethan enough for him he was so loud Allah yasa ruwa ake surutai sosai yai ma amatou while amatou was crying abun ya zo mata a bazata wasa wasa har 5 hammad bai barta ba harta fara kukan a zaba daqyar ya yakice kanshi ya rungumeta hawayen certisfaction na sauka a idanunshi....





Mrs maaan 🥰
[9/21, 10:30 AM] MrsMaan✨: GAMJI WRITERS ASSO.
(Home of exceptional writers)
*Amatou*🧕
(The single mother)
Based on fiction
*ADULT SCENES* (read it at ur own risk?)

33
The following monday hammad ya koma aiki, da sassafe ta hada mishi breakfast a basket dan bai cin abinci da wuri kallonta kawai yake tana hada mai komai neatly, kasa daurewa yyi ya miqe ya qarasa kusa da ita, ya rungumeta for now ta fara sabawa da halinshi hakanan yake dama tun asali ma yana baro mata zance balle yanxu da abubuwa suka wakana tsakaninsu, kiss yai ma pure redlips dinta yace Heart queen ko zaki rakani?? I dont think i can focus idan na tafi, zagaya hannunta tayi ta bayanshi ta sakar mishi murmushi tace idan naje ma what difference will it make??? Murmushi yyi yasan idan ta je din ma ba focusing zaiyi ba dago hannunta tayi ta kai kan fuskarshi, dage qafafunta tai sunkuyowa yyi ya hade lips dinsu waje daya wani irin kiss take mishi da yaji notinanshi sun kunce, dagata yyi ya dora kan dinning table ya shiga tsakanin kafafunta, hannu tasa ta fara tattaro rigarshi daga qasa ba tare da musu ba ya taimaka mata bata taba kwatanta hakan ba dukda yasan cewa tasan komai he dont want her to feel insulted ko kuma taji ba dadi a ranta thats y he is treating her kamar wanda yanxu ta fara sanin koma after all yafison ta haddace karatunshi na daban kafin ya ankara ta maidashi possition dinshi and he was stunned ganin abunda take qoqarin yi cikin wani irin yanayi ya dago kanta gaba daya ta canja mai daga amatullahi zuwa aminatou, cikin wani voice yace can you do this baby girl?? Wani qayataccen smile ta saki wanda ya qarasa zautar dashi, ture hannunshi tayi ba tare da ta

Please Login or Register in order to submit comment