Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

suna jiranta, can sai gata ta fito sanye da hijab dinta kallonta kawai yake har tashi tana neman hardewa da kyar ta qaraso, sallama tayi Nayan ya amsa tayi Shuru this attitude of hers burgeshi yake shi gaisuwa Bata dameshi ba kwata kwata idan kayi zai amsa idan bakayi ba bazai damu ba after all tayi sallama gaisuwa ba ibada bace hakan yasa ya kalleta a Dake yace in tambayeki wasa da hannunta take tadan ciji leben qasan bakinta tace Allah yasa na sani yace kinma sani dago Kai tayi ta kalleshi taga ba ita yake kallo ba dan tun ganin yanda ta cije Baki ya dauke Kai, sauke kanta yace mene hukuncin me qarin gashi a musulunci ?? Me yi da Wanda ake yiwa?? Shuru tayi sai kuma ya dago ta kalleshi tace haramunne yace good sai tambaya ta biyu Shuru tai tana kallonshi Amma ba directly cikin ido ba Dan Bata da wannan courage din, yace mene hukuncin Wanda ya sani Kuma ya take sanin?? Tace Shima laifine mai girma, yace good yace now am advising you ku gaggauta barin wannan abun idan har kuna so ku samu albarkar kudin da kuke samu, babu Wani abu da kudin da kuka samu ta hanyar Haram zai amfaneku dashi saima rashin albarka gyada Kai amatou tayi cike da gamsuwa Dan dagaske bashi da wani albarka Bata taba saving sai dai suyi amfani dashi a yau da kullum Shima siyayya Daya biyu zaka ga ya qare Dan tafi ganin Albarkar gadonsu nesa ba kusa ba akan kudin da suke samu a saloon and sai yanzu abun ke dawo mata hakan yasa ta daga Kai ta kalleshi ganin sun hada ido yasa ta sauke nata tace insha Allah zamu gyara, gyada Kai yyi yace that's very gud kuyi normal kitso da sauran gyaran gashi amma Banda qarin gashi okay?? Gyada Kai sukai dukansu amatou tace insha Allah tana murmushi zai iyacewa Bai taba ganin genuin murmushi ba a fuskarta sai yau she look so innocent and sweet she got a sweet soul🤏 ,alright na sallameki ya fada still yana kallonta , dagowa tayi ta qara bashi wani cute smile Wanda sai da zuciyarshi tai skipping tace to nagode sosai Allah ya saka da alkhairi sannan ya juya binta yyi da kallo zuciyarshi tana fat fat fat,maamaa tana daga gefe tana gulma ganin sunyi ghosting dinta juyowa yyi ya Kalli maamaan ganin amatou ta shige ciki, murmushi yyi yace gulmata kike ko ta anty Mimi ?? Dariya tasa ahh wane ni likita inyi gulmarka?? Har gara ma anty mimi murmushi yyi yace gunki nazo zagayo muyi magana, zagayowa tai ya Bude mota ita kuma ta jingina jikin motar ya fara mata magana, amatou na shiga ta kalli wata da take zaune daf da qofa, Gani tayi tana ta leqen waje qarasawa tayi ta wajenta itama ta leqa taga me take kallo sake kallonta tayi su maamaa take kallo and she is sure Dr hammad take kallo ba maamaa ba hade rai tayi Wanda involuntary tayi sannan tace hajiya ? Juyowa tayi da sauri ta juyo jin muryar amatou a kanta dariya sauran mutanen shagon suka Saka Wanda a lokacin Basu fi uku ma Dan taima mutum biyu kitso dalilin wannan din da tace tana so a sa mata wigs amatou ta hade rai tace ke za'a ma kitso da wigs ko?? Tace eh to kiyi haquri dare yyi and mun daina sakawa sai dai ki nemi Wani shagon amatou sound so mean Wanda kwata kwata ba halinta bane hakan yasa yarinyar ta miqe tace bu****ba?? Duk wannan uban zaman da nayi kice nayi haquri??? Amatou tace to baza'ai ba sai ki kama gabanki daya daga cikin mutanen tace ke kuwa kiyi mata mana ta Dan jima a zaune, juyawa amatou tayi tace Kinga 'yar uwa yamma tayi sannan kinsan yanda yake da dadewa and ance mana mu dena yi tunda ba kyau nide bazan Yi ba Kuma qanwata ma bazatayi ba nace ta yi hqr ta tafi taje wani shagon a masife yarinyar tace agidan ubanwa kika ce nayi haquri nan da nan idanun amatou sukai ja harda 'yar kwallarta tace ki kula da bakinki abunda kike cewa ban taba fada ba Kuma ban iya ba Amma karkisa na koya a kanki karki kuskura ki zagi iyayena dai dai Nan maamaa ta shigo kallonsu tayi jin tension a atmosphere din dakin Hakan yasa tace meyake faruwa?? Wanda Suke zaune ne tace wannan ce take ta jira tun dazu shine fa sister dinki tace tayi hqr ta tafi, kafin ta qarasa bada labarin tace wai ubanwa ya ban hqrn?? Maamaa tace ubankine da sauri amatou ta juyo ta kifa mata mari,kallon ikon Allah maamaa ta tsaya yi amatou ta kalli matar tace to nace kiyi hqr ki tafi bana son tashin hankali, kiyi hqr Dan Allah, jin haka yasa zuciyarta ta danyi sanyi tattara kayanta ta fice a shagon amatou ta dauke kai ta cigaba da abunda take, basa taba fada a gaban mutane hakan yasa maamaa ta kumbura fuska ta nufi kujera ta zauna to ita me tayi daga shiga mata fada sai ta huce a kanta kallonsu amatou tayi tace wa za'a wanke ma Kai?? Wata ta miqe bayan ta gama taje kanta tace nice wanda aka SA ma relaxer da bakinta ya kasa shiru Dan suna shiri da Maryam Dake tana da surutu itama Hakan yasa tace nikam me qawata tayi za'a huce a kanta,?? Murmushin yake kawai amatou ta mata amma bata ce komai ba Dr Hammad na waje yna jiran su maamaa tana gefe ta kumbure waje daya tayi zuciya Dan dama itakam tana da zuciya,tas amatou ya gama aikin da take ko kallon maamaa batayi ba Yan matan suka tattara suka tafi still Maryam na zaune ta harde hannu a qirji tana jiran a bata haquri tace ba ita tai niyyar mara ba Amma taji shuru, amatou ta tattara wajan ya gyara wajan ta sharo tas ta fito dashi barandar wajan bayan ta Saka hijab ta tattare ta share sannan ta miqe zata Saka a shara, hada Ido da Hammad sukayi Wanda sai da ta fito Ya ganta Dan in kana daga waje bazakaga na ciki ba sai dai na ciki ya ganka sauke idanunta tayi ta zubda sharar ta koma cikin shagon maamace ta fito tace idan kin gama yana jiranmu ki zo mu tafi, ba tare da amatu ta kalleta ba tace kuyi gaba ni a qafa zan tafi, tana gama fadar haka ta cire hijab dinta gashinta me yawa Kuma natural dake Parke ya bayyana baqi ne sosai sitik ya gumin da ta danyi yasa.na gaban goshinta ya kwanta doguwar rigar atamfa CE a jikinta hularta ta dauko a jaka ta saka sannan tasa face mask cire charger dinta tayi daga jikin socket ta kashe duk wani electronics maamaa na waje tana jiranta datse shagon tayi sannan ta juya ta nufi hanyar gida a qafa ba tare da ta kallesu ba duk suka bita da kallo horn ya danna mata kamar zata basar maamaa Kam zuciya tai ta zagaya ta shige gaban motar tace likita muje tunda tace bazata shiga ba nasan bazata shiga dinba, kallonta yyi sai Kuma ya juya gani yyi ta juyo sannan ta juya ta fara tafiya bude motar yyi ya fita da hanzari ya qarasa gunta ya riqo hijab dinta juyowa tai ta kalleshi, yana dan dab da ita hakan yasa ta daga kai ta kalleshi kallonta kawai yake sai Kuma ya kalli lips din ta kasa dauke ido yyi, janye hijab din nata da tayi yasa ya danja baya ganinta yyi yar qarama a gabanshi kwata kwata batafi qirjinshi ba ga kuma small figure dinshi a gaban shi, shagwabe fuska tayi cike da qaguwa Dan ta gaji da kallon tace baka ce komai ba dauke Kai yyi ya danyi murmushi sannan ya juyo yace wuce mu tafi langabar da kai tayi tace nifa a qafa nake son na tafi ku tafi da maamaa hade Rai yyi yace wuce nace, wuce shi tayi ta nufi motar da sauri maamaa ya dauke idanunta daga kansu tana murmushi a hankali take tafiya hakan yasa ya wuce ta ya qarasa bakin qofar baya ya bude mata wayan cewa yyi da cewa ban yadda dake ba dan haka shiga mu je, murmushine ya subuce mata sosai abunda yyi ya tuno mata da barraq shiga tayi ya tsugu ya tattaro mata hijab dinta ya miqa mata karba tayi tace nagode sosai, bai ce mata komai ba ya rufe mata motar suka kama hanya a qofar vida ya ajiye su sannan ya wuce gida ganin magariba tayi, SUNA shiga parlor amatou ta hade rai ta kalli Maryam tace biyoni daki, binta da kallo ta ta kalli umma Rabi Dake parlor tace ko me nayi oho, umma tasa dariya tace kunfi kusa ai, bin bayanta maama tayi ta shiga dakin a tsaye ta ganta gabanta ya Fadi Dan Marin dazu da ITA fara ce da sai ya nuna a fuskarta kallonta tayi strictly tace tunda kike kin tabajin zagi irin zagin iyaye a bakina?? Ban taba yi ba kuma bana fata na sakawa iyayena da zagi while suna qasa , kinsan Wanda ya zagi iyayenshi ya zaga ni ta fara zagi ban rama ba Amma ke daga zuwa gaki zakwakwura kika hau zaginta ?? Meyer ribarki idan kinyi zagi sai ma faduwa da zakiyi tunda iyayenki kika zaga dan haka from today and from now on ward Karna sake Jin zagi a bakinki ko a gabana ko a bayan idona duk Wanda ya zageki ki shareshi ai baya fito WA a jiki daga haka ta cire hijab dinta Hakan yasa Maryam tana tura baki ta fice aranta tace ai da ba sekin mareni ba idan kika fada minma zanji kusa da umma rabi ta zauna suna Hira, after 4days ranar da za'a kawo Farrah Mami ya ya kira amatou take cewa wlh farrah taqi zama Dan haka zuwa anjima farouq da khalifa zasu kawota insha Allah Dan kar Mami tace bata mata Kara ba yasa tace Mami da kun barta ai zzata saba insha Allah Mami tace a a amatoullahi Kinga har ramewa fa tai sbd kuka bama bacci," Amatou tace iKon Allah to Allah ya kawosu lafiya, Mami tace Ameen sannan ta kashe wayar wajan 1:30pm sai ga su farrah a mota biyu Daya ta kasuwa data Wanda shaqe take da kayan farrah, sai khalifa dake gefenshi while dayar motar kuma farouq ne da Farrah wadda take zaune a bayan motar daukarta farouq yyi bayan sun iso qofar gidan yana shiga ta zame ta shiga parlorn da gudu babu kowa a parlorn sai umma Hakan yasa ta tafi da gudu ta dale kan cinyarta umma rabi ta rungumeta sosai tai kewarta khalifa yai sallama ya shigo ya gaida umma rabi sannan yace Ina suke?? Tace duk sun tafi makaranta Amma sunce idan kunzo la kirasu zaro iphone dinshi khaleefa yyi yai dialing numbern maamaa tana dagawa yace qawa shine kika tafi makaranta Baki jirani na zo ba?? Qasa qasa alamun tana class tace bari na zo aboki yanxu xaka ganni.....


Mrs maan🥰
[9/21, 10:30 AM] MrsMaan✨: *~AMATOU~*🧕
(The single mother)
21
Sunkuyawa tai sadab sadab zata fice Allah yasota a seats din baya ta zauna kallo yan bayan suka bita dashi suna dariya, kamar walqiya haka ta fice wanda lecturer din yaga wulgawar mutum amma bashi da tabbas hakan yasa ya kalli 'yan wajan yace waye ya fice?? Kallon kallo suka fara mazan wajan suka ce ba kowa kallonsu yake intimidately sai kuma ya dauke kai ya cigaba da lectures dinsu maryam mutane dayawa na shiri da maryam a class din sbd tana da saurin sabo da mutane, tana fita a barking gate suka ci karo da dr hammad dai dai round about din kusa da gate kallonta yyi ganin tana ta sauri ya danna mata horn juyo wa tai ganinshi yasa ta qarasa dan risinawa ta danyi tace ina yini sir murmushi yyi yace anty maamaa ina zuwa haka kike sauri?? Tace cousins dina ne suka dawo da farrah daga abuja dan bude ido yyi yace really?? Gyada kai tai kafin yace wani abu students sunzo wucewa dan area din da mutane sosai gaidashi sukai gyada kai kawai yyi yace get in, da sauri ta zagaya ta shiga suka fice security sai gulma suke tho dai kana kallon maamaa kasan yarinya ce amma hakan bai hana wasu munana musu zato ba, basu ma san sunayi ba suka nufi unguwar su amatou a qofar gidan yai parking kusa da motar da su farouq suka zo da ita, sauka maamaa tai ta nufi cikin gida, qarasawa tayi da murna farrah na ganinta ta miqe ta daka tsalle ta rungumeta jujjuyata maamaa tayi suna ta dariya she miss her soo much, juyawa tayi ta kalli khalifa da yai fushin wasa, gyara dauka farrah tai a hannunta ta nufeshi tana fadin abokina na hannun damana babu me karbe maka waje a fada ta, dariyar da bai shirya ba ya saka yana mimicking maganar da tayi suka sa dariya nan suka baje har farouq suna ta hira ko kiran amatou ma basuyi ba abunsu farouq yana fadin yau zamu koma fa, maamaa tace dan Allah ku bari sai gobe farouq ya dan zaro ido yana yar dariya yace mu kwana a ina?? Maama tace ku bari sai yamma can koma dare kuje kaduna sai kuyi lodging hotel, gobe first thing in the morning ba sai ku wuce ba, sai kuma da sauri tace farrah zo muje kiga who is out side miqewa sukai suka fice tace musu suna zuwa, farouq ya bisu da kallo suna fita ya bude mota ya fito ta tafi da gudu ta rungumeshi ya daga ta sama yana kissing dinta murmushi sosai yyi yace when did you come back??? Tace doday yace thats great kallon maamaa yyi yace we are coming ba okay?? Gyada mai kai tayi tace to sai kun dawo kallon farrah yyi yace lets go somewhere yana fadin haka ya bude seat din baya ya saka ta a ciki sannan ya bude nashi ya shiga school ya nufa da ita dan dama daga abuja yake yaje workshop na 3days sai kuma sukai rounding up a 2days hakan yasa ya juyo kawai, kallonta yyi yace kin fasa zama a abuja dinne?? Yatsine fuska tai hakan ya bala'in bashi dariya ta ce ni bana son can ba mimi ba anty maamaa and babu umma dariya yyi yace what about me?? Nima ai babu ni kallonshi tai tace to ai baka kwana a gidan, sosai ta basa dariya yace very soon nima zan fara kwana a gidan naku ta dan bude ido sai kuma tace zaka kwana a gidanmu?? Gyada mata kai yyi, tafi ta hau yi cike da murna, tace to ai kuma a ina zaka kwana?? Babu daki sosai yyi mamakin smartness dinta hakan yasa yace ke a ina kike kwana?? Tace ni da umma muke kwana anty maamaa tana room dinta mimi ma tana room dinta dan shafa kai yyi so yake yace mata shi dakin mimi ze kwana amma ya san bai kamata ba, hakan yasa yace karki damu i will find a room for myself murna ta hau yi, a haka suka shiga school parking yyi sannan ya fito ya kama hannun farrah suka fito suka shiga admin tunda suka shigo dr abdullahi dake tsaye yana waya yake kallon yarinyar dake hannun dr hammad sosai ya tuna inda ya santa cuz kana kallonta kaga amatou hakan zaisa ba zaka sha wahalar ganeta ba, qura musu ido yyi sai yanzu ya tuna da ya ganta a conference din da akai few months back he tot ma qanwar amatoun ce but kamar sun ta baci yasa ya fara zargin wani abu daban and by now yasan maryam qanwar tace, sai yanzu yaga dalilin da yasa dr hammad ya takura mishi akan amatou sai kuma ya tsaya yana tunanin what if suna da alaqa dashi?? Ko dan uwansu ne?? Wayar da yake yaji an kashe hakan yasa ya ankara rabuwa yyi da wayar ya nufi office din VC din dake zagaye sukayi yasa bai biyo ta qofar office dinshi ba but kana ganin mutum idan zai bi ta dayan side saida ya ya haura sama sannan ya isa office din nashi massengern shi ya tadda gaidashi massengern yyi bai kalleshi ba ya amsa sannan ya shige ciki, dr hammad daya dora farrah akan table dinshi yana bare mata big bom dan baya rabo da ita yanxu dukdan sbd farrahn juyo wa yyi da mamaki yana mamakin guts din me shigowa ba tare da ya kwankwasa ba,ganin waye yasa ya dauke kai baxaka taba gane expression din fuskarshi ba, yace doctor barka da rana, ba tare da ya juyo ba yace barkanmu dai, sai kuma yace you should have knock before you enter for some privacy, opsss yace sannan yace sorry na ganka da cute angel ne shine nace bari nazo na ganta cike da bugun ciki without realizing cewa hammad ya girmeshi nesa ba kusa ba dan shi baifi 31 xuwa 33 ba yace 'yar kace ne?? Dukda yasan ba yarshin bace infact wasu ma tsammani suke ko gay ne, dukda cewa bayan rashin auren babu wani alamu da zaka gani kai zargin haka haka zalika mata he barely talk to ladies indai ba abune ya hadoku waje daya ba, wasu suna cewa duk qaryar banza ce lokacin da zai zagaya ya nemi matan wa ze sani munana zato dai kawai irin namu na dan adam ka fadi abu akan mutum while baka da kwakkwarar shedar da zaka nuna anan duniya akan cewa lallai gaskiyace wannan sannan basa tuna cewa ranar lahira Allah zai tsaidasu su bada sheda akan wannan maganar da suka fada , banza dr hammad yyi mishi ya sauke farrah zai zagaya da ita seat dinshi yaji dr abdullahi yace come here angel, kallon doctor abdullahi tayi sai kuma ta kalli dr hammad cute smile ya bata dan by now yasan hakan na nufin neman permission ne ko kuma assurance akan taje ko kar taje ganin haka yasa ta taka a hankali ta qarasa jan hannunta yyi ya dora akan cinyar shi dr hammad yyi ghosting dinshi ya hau aikin daya bari a table dinshi, dr Abdullahi sai da ya matso kusa da farrah yaga tsananin kamar da suke da amatou mini version din amatou ce kamar tasu har ta baci, ina mamakin?? Kallon gefen ido hammad ya musu jin tambayar daya jefa mata bude mai hannu tayi alamun bata sani ba, jin ya kasa sakewa ya mata tambayoyin da zai mata yasa ya miqe tare da ita a hannunshi yace zo muje na sai miki sweet, da sauri farrah ta fara qoqarin sauka tace A a tana dashi dayawa mami ta siya mata kallonta yake ba laifi yarinyar ta bala'in burgeshi she is so smart and well trained yace ai wancan na mami ne wannan kuma na uncle ne juyawa tayi ta kalli hammad ta dauka dashi yake dan shi kadai ta dauka shine uncle dinta sosai dr Abdullahi ya fahimceta hakan ya qara tabbatar mai knan dagaske suna da alaqa dashi,bazaka taba cewa hankalinshi yana kansu ba yana addu'ar kar y fita da ita dan kuwa baxai bari ba jin hankalinshi ya rabu biyu yasa ya ajiye pen dinshi ya rufe ta kaddun yace we are going home, dago kai yyi yana kallon dr hammad yace na dauka aiki kake girgiza kai kawai hammad yyi yace am done kwasar jakarshi yai yaja hannun farrah tare suka fito da dr abdullahin yana ce mata next time zaije da ita su siya sweet da icecream gyada kai kawai tayi yace good girl, sannan ya wuce su yana mai sallama a lokacin yana kiran amatou tana dagawa yace meet me a parking space din admin block jin haka yasa dr abdullahi ya zama curious dan yaji hakan sosai hakan ya qarasa office dinshi sai da ya bari hammad ya danyi nisa ya biyo bayanshi baxaka taba cewa binshi yake ba amma dake ya qware a iya munahinci yasa bazaka gane ba dr hammad na xuwa parking lot yasa jakarshi a mota sannan ya dora farrah a bayan mota suna hira suna jiran amatou can sai gata ta zo as always hijab ne a jikinta amma wannan karon daidai gwiwarta yake riga da skirt ne a jikinta fuskarta sanye da face mask, ganin farrah yasa ta manta ma da wani nauyinshi da takeji ta qarasa ta bude hannu ta rungume farrah sai kuma ta dagota ta hau yi mata kiss a both cheeks tana ta dariya duk abunda ake dr hammad yana kallonsu haka ma dr abdullahi dake can nesa yana dan daddana waya dan kar a zargi komai, kallonta da taji anayi ne yasa ta tuna hakan yasa ta juya da sauri kallonshi tayi kunya taji ta kamata hakan yasa ta sunkuyar dakai tace barka da rana sai kuma tayi shuru bata taba kiran sunanshi ba ko wani laqabi bata taba addressing dinshi da wani sunan, kin murmushi yyi yace kin gama lovey-dovey din?? Murmushi kawai tayi hannu yasa zai dau farrah yace shiga mu tafi matsawa tayi ya dauketa ita kuma ta zagaya ta shiga a darare duk akwai mutane a area amma shi ko a jikinshi, dr abdullahi gaba daya is confuse bai gane kan relationship din nasu ba ranshi sosai ya jagule and duk yanda yai yasan gidansu amatou ya kasa he tot it is easy tunda yaga ba'a hostel suke da zama ba bai ganin fitar su sai dai shigowarsu hakan yasa yasa a ranshi sai ya gano gidan, yasan a yanzu babu wani abu na ci da zasu samu hakan yasa ya kaisu gida kallonta yyi yace zakuje islamiyya ne?? Gyada kai tayi yace ok, sauke su yyi a qofar gidan ya bama farrah sauran chocolates din da suka rage, bye bye tayi mishi sannan suka shige gida, sai da yaga shigewarsu sannan ya juya kan motar dialing numbernta ya qarayi amatou tana zama a palor da mamaki ta daga wayar, da sallama amsawa yyi sannan yace meyasa bakwason datse gida?? Shuru tayi bata iya cemai komai ba, jin haka yasa yace kuna rufe gida for security purpose to tace kashe wayar yayi amatou ta miqe taje ta datse qofar gidan sai bayan magrib suka nufi kaduna anan zasu kwana sai washe gari su wuce abuja, amatou ce zaune gaban kayan farrah batasan ina ma zata ajiyesu ba, sai ta kalli maamaa dake ta chat tana dariya a waya tace kin kama waya kina faman chat ya kike so nayi da wannan kayan?? Kallon kayan maamaa tayi motace dokine manya manyan teddies ne baby doll ce babu abunda babu ga manyan akwati guda 5 shaqe da kaya, miqewa maamaa tayi tace kayan wasan za'a ajiye a dakina sukuma kayanta bari kiga yanda zanyi dasu sauke su tayi duk sababbine hakan yasa ta ware masu dan sauqi sauqin nauyi ta ajiyesu tace su zaki adana wannan kuma ta fada tana rufe manyan akwatinan guda biyu tace bari a ajiyesu tunda ba laifi tana da isassun kaya, saida maamaa ta gama rabe raben sannan suka kimtsa koma amatou tace yau dai babu zuwa islamiyya ganin hudu saura minti biyar, maama tace gsky, miqewa amatou tayi yunwa takeji amma ta miqe tayi sallah dan tafiso idan taci sai kuma ta huta akan yasa ta sauke nauyin sallah sannan ta shiga kitchen ta zuba abinci kallon miyar kawai amatou take kaza ce kwance a cikin abincin shuru tai sai kuma ta zuba ta sa naman kadan ita bai wani dameta ba tafison kifi parlor ta fito ta zauna... Hammad kuwa ranar wednesday da daddare yayi dialing numbern da yake ta ko kwanto ya kira ko karya kira amma yafiso su fara magana kafin yayi komai yana wannan maganar aka daga wayar gaisawa sosai sukai bayan yyi introducing kanshi sannan ya fara bayani sun dade suna waya kafin ya kashe wayar ya kwanta a gadon ya lumshe ido bazaka taba gane yanayin dayake ciki ba.....



Mrs maan😍😘
[9/21, 10:30 AM]

Please Login or Register in order to submit comment