Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yace dan Allah banjiba yi hqr ki maimaitamin maqe kafada tayi tace uhmn uhmn lumshe ido yyi yce thank you amatullahi thank you very much insha Allah ba zanyi disappointing dinki ba insha Allah i wont fail you i will stay by ur side support you through thick and thing and qasa qasa yace i will shower you with my love har sai kince min ya isheni ko kuma idan bana numfashi a duniya dib ta dauke wuta daga murmushin da take, a hankali tace ka daina fadamin haka that was a terrible experience bana fatan Allah ya qara nuna min wannan experience din i pray ni na fara mutuwa kafin naga taka shushhsshh yace mata shuru tai yace baza mu bar zancen mutuwa ba ma lokacinta?? Kowa da irin tashi qaddarar probably sbd wannan moment din Allah ya qaddara wancan abun shuru kawai tayi bata ce komai ba, yace na tambayeki?? Tace umm yace kina da wani buri na biki?? Girgiza kai tayi tace not at all ina na saka ran zan qara yin wani auren balle har ace naci wani buri cikin jin dadi yace can i ask a simple wedding please??? Cikin sanyin murya tace sure a bazata ya mata kiss yace thank you so much, yanda yake murna har mamaki abun yake bata sai taga kamar vmba kowa zaiyi murna haka ba duba da yanxu most of mazan hausawa dama wasu tribes din are after virginity and shekam bai damuba?? Shigowa da maamaa tayi kiranta su ci abinci yasa sukai sallama,, the following day da daddare baba ya qara kiranta tace ta amince he was so happy for her, the following week suka zo neman aure suka gabatar da komai babansu barraq yace wani hanzari ba gudu ba suka kalleshi yace inhar ba wai baku shirya ba to me gara a daura auren nan kawai tunda aminatou dai baza'a kirata da yarinya ba haka shima muhammad why not a daura auren idan yaso idan ma matan zasuyi wani abu sayi daga baya da sauri uncle din hammad yace shi yama ce baison wani event baban barraq yace masha Allah dukka sun yadda a take a wajan aka daura auren muhammad ibrahim maska da aminatou Garba isma'il uncle din barraq wanda shine waliyyin ango da sauran ya zamana su bbiyar baba ya kira abdurrahman ya zamana su shidda suka zama shedu abdurrahman was so happy for amatou......


Mrs maan
[9/21, 10:30 AM] MrsMaan✨: *GAMJI WRITERS ASSOCIATION*
(Home of exceptional writers )
_*Amatou*_🧕

28
Sallama yyi ciki ciki dr abdullahi ya amsa yana kallonshi hade rai shima yyi ganin kamar abun ya fara zama da rainin wayo hammad ya zura wayar a aljihu sannan ya dago kanshi ya kallesu daya bayan daya sannan yace i want to pass an information to you guys, starting from yesterda Amina garba isma'il is my wife and ina so kowa yyi respecting kanshi please and enough with the bully idan nace zan dau mataki abun ba zai mana da dadi ba so respect your selves please idan muka hadu a karo na biyu abun ba zai mana da dadi ba, yana fadin haka ya juya gaba daya suka bishi da kallo malam haruna yace kaga dan iskan yaro harda wani matarshi?? Dadiron nashi yake kira da matarshi?? Kasan Allah qarya yake ko kai kaji zancen cewa yyi aure?? Kuma ya za'ai yyi aure ba'a sani ba?? Dr abdullahi that is shocked yace nima ban yadda ba amma he look damn serious, malam haruna yace dalla rabu dashi qaryar banzace zuzzugashi malam haruna yai tayi har yaji a zuciyarshi cewa lallai qarya yake, amatou tana komawa gida baban ya kirata akan lallai su taho abuja amatou tace baba semester din tayi nisa dayawa ana attendance yace amatou why not kiyi differing semesters koda biyu ne idan kika nutsu gidan mijinki sai kicigaba da karatun tunda gaki a kusa shuru tayi sai kuma cikin sanyin murya tace to baba yace karki damu insha Allah bazan bari karatunki ya tsaya ba shima kuma nasan bazai hanaki cigaba da karatunki ba tace to baba nagode baba to maamaa fa?? Eh nayi magana dashi hostel zata koma umma rabi fa yace ita zata koma mashi gobe abdurrahman zai maida ta shuru tayi sai kuma tace to Allah ya kaimu a daren ranar suka shirya kayansu umma ma ta shirya washe gari da sassafe Abdurrahma da khaleel su zasuje mashi while farouq zai koma da su amatou sallama sukai da umma rabi sannan kowa ya dauki hanyarshi, qarfe goma suka isa abuja unlike before mami a da tar barsu take this time around kuwa farrah kawai ta sa aka kai mata basu qara ganinta ba sai da ta matsa akan tana san ganin su amatou, sukam suna daki abinci kawai suka je suka ci suka dawo maama tace ni ban gane abunda yake faruwa ba a gidannan ta miqe zaune daga kwancen take nifa anty mimi bazan iya zama haka ba indai haka abun zai kasance to gsky tfy zanyi ai xaman gidanmu yafi min wannan sau dari shuru kawai amatou ta mata amma gaba daya a takure take danna waya kawai take bata san me take dannawa ba sai bayan magariba baban yyi kiransu da sallama suka shiga farrah na hannun maamaa ya miqa mata hannu kallonsu yyi ganin sunyi wani sukuku unlike zuwansu zaka gansu so lively, hakan yasa yace aminatu ya akayi?? Sunkuyar da kanta tayi tace babu komai baba an dawo lfy?? Alhamdulillah yace kafin yace komai sai ga mami ta shigo sai cika take tana batsewa ba tare da ta kalleshi ba tace barka da dawowa murmushi kawai yyi yace barka dai hajiya mamy uwar gida ran gida baqin ciki ne ya tokare mata a wuya xama tayi taji me zai ce musu ya kalli amotou yace gobe idan Allah ya kaimu gobe mariya tace zatazo za'a yi miki gyara to ni ban gane wane kalar gyara bane so kina buqatar wani abu bayan kudin gyaran ?? Sunkuyar da kai tayi ta girgiza mai kai yace are you sure bakya buqatar komai? Gyada kai tayi ya juya ya kalli mami yace uwargida babu abunda zakuyi ko walima?? Haderai mami tayi tace aure da ba na farko ba me za'ayi kuma?? Maamaa kallonta kawai take kamar an canjata kallon maamaa yyi yace mamana taso ki gani dauko min wani briefcase a gefen gado, miqewa maamaa tayi ta shiga dakin a gyare babu laifi ta qarasa ta dauko ta fito ta durqusa gabanshi ta bashi sannan ta miqe ta wuce inda take zaune mami na xaune ko motsawa batayi ba baban ya ciro wrappers na 500 guda biyu ya miqa ma amatou amatou ta girgiza kai tace baba ba abunda zanyi dasu nagode Allah ya saka da alkhairi bata rai yyi yace ai buqata tasowa take karbi maza mami ta tabe baki tai magana qasa qasa babanne kawai ya ji me tace sai maamaa da itama jaraba ce yasa kawai taji, ita mamaki take me sukai mata da zafi haka, ko dan sun rabesu?? Amma ai da farko ba haka tai treating di su ba tabe baki maamaa tayi miqo mata itama wrapper 50k yyi yace ungo mamana kema kiyi kwalliyar biki miqewa tayi ta qarasa ta durkusa ta karba tace nagode sosai baba Allah ya qara budi ya qara girma ya jiqan magabata sosai yaji dadin addu'ar yace ameen mamana ki jira idan za'akai aminatu sai ki koma school zaki koma hostel sai kuma ya kalli amatou yace zan sa gidan naku a kasuwa a siyar za'a saka miki kudin a account dinki insha Allah, to shikenan sallamarsu yyi suka koma cikin gida mami tana kallon baba tace da can baka damu da su ba sai yanxu wannan uban kudin daka basu me xasuyi dashi?? Murmushi baba yyi yace da can din da ban damu dasu ba ban samu me tunatar dani bane da na samu me tunatar dani cewa marayun Allah suna can suna gararamba a titi suna fadi tashin rayuwa ba zan bari suyi shekara biyar ba haka wanda nasan idan 'ya 'yana ne nasan habu bazai taba bari su sha wahala ba daidai da na second daya ina da wannan tambaccin 100% sannan yanzu nayi realizing mistake dina shiyyasa nake so na gyara and aure an riga an daura tun jiya zuwa next week zata tare insha Allah katsina za'akaita insha Allah kafin ta dawo zaria idan zaki saki jiki ki saki jiki kunya kika bani yanda kikai behaving a gaban yara su ina ruwansu?? Me suka sani ?? Bana tsammanin ma sunsan me suka miki idan gidankine bakya so suzo kiyi hqr zasu bar miki gidan insha Allah, yana fadin haka ya miqe ya tafi daki mami rasa inda zata saka kanta tayi ba'ai mata kishiya ba tana yarintarta sai da ta girma, dukda bata ga aibun umma rabinba amma ranta suya yake ganin kamar dalilinsu amatou ne yasashi qarin aure, miqewa tai ta wuce part dinta, daddare tana kwance kiran hammad ya shigo wayarta, zamewa tai ta kwanta sallama tayi hammad take kwance kan gado yaji mararshi ta daure yayi daya sanin fara taba amatou halfway jiya da daddare bai samu ya rintsa ba har wayewar garin yau da kyar ya samu yyi bacci daga 8 zuwa 12 na rana bai kirara ba kwata kwata sai yanzu cikin magana me kama da shagwaba yace mimi am horny wlh runtse idanunta tayi tace zaka fara ko?? Yace eh din aike kika jawomin i need you soo much right now am going crazy ya qarasa yana nishi, lumshe ido tai jin haka tace to kayi hqr karya kafada yyi yace gobe xanzo abuja and i must have you to my certisfaction ko bamu zama intimate ba bazan iya ba wahala nake sha da zan iya driving ma datuni na taho bazan iya wannan wahalar ba while i am married, yaushe aka ce za'a kawoki?? Amatou tace sai next month insha Allah yace tabdijam So suke mu samo musu yaro a hotel knan rufe ido tayi tace wai baka jin kunya?? Yace kunyar wa?? Kunyar matata??yace idan ma kina ji you should better keep dat aside danni bbu wannan a tsarina i want to enjoy my wife and i want her to enjoy me, i want to drive you crazy kiyimin kuka, toshe kunnenta tayi tace dan Allah ka bari cikin murya kamar zaiyi dariya yace seriously dan wlh kwarata zakiyi idan kika kawo zancen kunya dan haka ki manta kawai before na dauka jikinki bai damenba i tot i love you and ur lips kawai jikinki bai wani damen ba but i was mistaken gashi yazo yana bani wahala i promise you sai kinyi kuka out of pleasure and desire ectacy, nishi ne ya subuce ma amatou ba shiri ta damqe bakinta maamaa already tayi bacci yace i know you need it too kawai fulako da alkunya kike min tace ni a a ba abunda nake so kawai dai... Sai kuma tayi shuru dan bata san me zata ce mai ba yace uhmn kawai dai me?? Tace ba komai murmushi kawai yyi yace ki bari gobe zan gane ko alkunya kike min ko kuma da gske bakyajin komai, sai kusan one bayan ya gama mata tabara sannan ta lallabashi ya tashi ya nufi bandaki yai wanka dan shi bai yadda da kanshi ba dukda ba wani abu ya fitar ba na najasa da zai sashi wanka, alwala ya dauro yazo ya tada sallah abunda ya lafa mai da desire dinshi knan but mararshi tam take a kuma daure take tam, bayan yyi sallar asuba bacci ya daukeshi sai qarfe sha daya ya farka beyi mamaki ba dan bashin baccin kwana biyu ba wasa ba yana fitowa a wanka ya shirya cikin dakakkiyar yadi na half jumper blue ya murza hula kai saikace wani dan 30years dinne ya dumfari abuja wajan qarfe 4 ya isa sai da ya tsaya yai sallar azahar sannan yai dialing numbern abokinshi yana dagawa suka gaisa yace ina DC dinka kuwa ? Wanda ya tambaya yace tana nan yace ok ganinan zuwa gidan sai kuma yace ok wani restuarant din juya kan motar yyi ya nufi ibda yace mai yana nan din, yana qarasowa ya kirashi yace gani na qaraso fitowa abokin nashi yyi yana qarasowa ya miqa mai hannu suka gaisa yace ai na dauka zan ganka da cab cire hularshi ya danyi ya shafa kai yace a a me tint nakeso benz din tana garage ina zaka da mota me tint wani shegen murmushi yyi yace wasu bussinesses zanyi taking care off sai kuma yasakar mai murmushi yace i got married 2days ago so matata zanje gani hararar wasa abokin nashi yyi yace kamar da gaske, hammad yace seriously nayi aure abunne yazo unexpected neman aure akazo aka bige da dauramin aure kana gani kasan babu Allah a ran hammad 😅, cilla mai car keys dinshi yyi yace ban taka yana karba ya bar abokinshi shanye a tsaye yana kallonshi da mamaki yana so ya san gskyr zancen qofar gidansu amatou ya tsaya ya kira amatou, da mamaki ta fito ta tabbatar shi dinne ganin wata mota da bata sani ba yasa ta juya zata koma gida dan bata ganin wanda yake ciki kwata kwata hammad da tunda ta fito ya fara dripping ya bita da kallo yau abayane a jikinta sai yaga kamar ta qara mishi kyau fuskartan yyi fayau qarasowa tayi ganin ya sauke glass da yaga ta ganshi yamaida ya rufe dolenta ta zagaya tana rufe qofar yasa lock ya tada motar ya bar unguwar ta kalleshi tace bafa asan na fito ba dan Allah ko me zaka ce min ka fadamin a qofar gida banza ya mata sai ma hannunta daya kamo ya hau murzawa yana lumshe idanu quiet waje hammad ya nema yayi parking ya bude motar ya fito ya zagaya ya bude side dinta sai binshi take da kallo kawai gani tayi ya dauketa kamar jaririya ya rufe qofar da qafa ya bude seat din baya ya turata can ciki kafin ya shiga shima sai alokacin ya fara binta da wasu lustful looks qasa qasa yace OMG kawai ya janyota ya dorata kan cinya ya hade bakinsu....



Mrs maan🥰
[9/21, 10:30 AM] MrsMaan✨: *~AMATOU~*🧕

27

A ranar su amatou suna zaune har umma rabi maamaa ta kalli amatou tace ni anty mimi bakiga chanji a tattare da ummi ba ranar da zamu taho? Amatou ta dan kalleta tace nagani sai dai ban gane dalilin hakan ba naga kuma mu kadai ta chanja ma saura ba haka take musu ba, maamaa tayi shuru sai kuma tace ko bata so ki qara wani auran may be amatou tace kamar ya?? Bata da hadi da aurena sai dai idan wani abu daban umma rabi na jinsu amma batace komai ba, da daddare umma rabi ta kira amatou daki, ganin yanayin umman yasa ta qarasa ta zauna kusa da ita tace umma lafiya?? Shuru tayi tace ban san ta yaya zan fara miki zancennan ba meya faru umma?? Tace wancan zuwan da su faruqu sukayi alhaji ya bada waya a kawo min, ta fada tana janyo kwalin dalleliya kuma tsadaddiyar key pad a kwalinta, kallon wayar tayi ta kalli umma tana jiran qarin bayani tace a boye yaban kuma bansan dalili ba hakan yasa ban nuna miki ba zuwan da zaku tafi ma da nace bazan jeba ya matsa lallai mu tafi gaba daya washe gari kafin ya kiraki ni ya fara kira da yamma kallonta kawai amatou take ta kasa hasashen me yake faruwa, tace inajinki umma a hankali tace wai aurena yake son yi abun yaxo ma amatou a ba zata ta zare idanu tace wlh ashe harya sanar ma da matarshi zai qara aure ina tsammanin shiyyasa ta canja muku kinga ko sallama bamuyi ba da ita dan ranar da ya kirani din ta samemu a parlornshi washe gari randa zamu taho yake cemin ta riga ta zargi wani abun hakan yasa ya sanar mata kama baki amatou tayi tace umma duk yaushe akai wannan din?? Murmushi kawai tai ta dauke kai amatou tace tab idan maamaa taji zancen nan kin bani da tsokana ta fada tana dariya umma tace ni ba kiranki nai ki min dariya ba mafita zaki bani, amatou a takaice kina son babana dai dauke kai umma tayi tace kinji ki da wani zance, amatou tace ai gsky ce sai kuma tace umma rabi nidai abunda zance miki shine karki cuci kanki idan kinga zaki amince karki damu da alaqarmu da mami ni bazan hanaki ba wlh karki wani damu after all dama tun asali ba wata alaqa kwakkwara ce tsakaninmu ba ko da tana surukata kuma ni dai bazan haramta abunda Allah ya halasta ba kawai kibi zabin zuciyarki Allah ya zaba mafi alkhairi tana fadin haka ta miqe tace nikam sai da safe washe gari ta shirya zuwa makaranta tana shiga hall dinsu wajan 9 sai ga kiran hammad waje ta samu ta zauna sannan ta daga wayar tare da sallama yace can you come to my office please?? Shiru ta danyi bata taba zuwa office dinshiba duk iya zaman su kuma bai taba kiranta ba hakan yasa tace to kawai miqewa tai ta jujjuya bata ga idan wanda ta saba dashi ba hakan yasa ta goya jakarta ta fice dake safiya ce yasa babu mutane dayawa sai da ta shiga level 200 sannan tasan office din VC din school dinshima wucewa kawai ta tabayi amma bata taba shiga ba, a hankali ta qarasa qofar office din ta kwankwasa cikin sanyin murya, shuru taji hakan yasa ta bude qofar tare da sallama da mamaki take kallonshi ganinshi tsaye yana kallon qofar kafin tace komai ya janyo hannunta ya rufe kawai ya janyota dabdasshi mayataccen kallon da bata sanshi dashi ba yake mata hakan yasa zuciyarta racing da sauri, qare mata kallo cikin wani irin murya qasa qasa yace i cant believe those lips are all mine now kafin tace komai ya hade bakinsu aggressively yake kissing dinta kamar wanda yake jin haushinsu kiss is his favourite thing sai kuma abun ya qara ta'azzara da ya hadu da me sexy lips qafafuwanta ne suke neman kasa daukanta kawai ya dagata ya dorata kan table dinshi ya cigaba da kissing dinta tureshi ta hauyi, a hankali ya saki lips din ba dan yaso ba ya dago fuskarta yace wifey lumshe ido tayi kalmarta tuna mata da barraq sai kuma ta bude ido tana kallonshi da mamaki dariyar qarfin hali yyi gaba daya he is so high this was his first kiss and it was sooo sweet and memorable yace dont tell me baki sani ba sunkuyar da kai tayi they are so close so she can see the fire in his eyes cikin sanyin murya tace mene ban sani ba?? Yace baki san tun jiya kin zama matata ba?? Nima sai yau na sani da tun jiya aka fadamin da bazan kwana ni kadai ba rufe fuskatai da sauri yace what if bamu da auren nai kissing dinki?? Dan tsotsar lips dinta tayi ta bude baki zatai magana kawai ya qara hade bakinsu kwankwasa qofar office dinshi da akai ne yasa yai groaning cikin bakinshi, ya kama hannunta ya saukar da ita saman sofar office din ya zaunar da ita ya qara mata kiss a lips dinta sannan ya miqe ya zagaya ya zauna kafin ya bada izinin shigowa malam sama'ila ne ya shigo dauke da ledar takeaway da ya aikeshi yace rankai dade gashi, ya fada yana ajiye ledar akan table din gyara muryar shi yyi yace sannu malam sama'ila ngd sallama yyi ya fita kwata kwata existance din a matu bai wani dameshi ba dan duk macen da ya gani a office din yasan tana da dalilin zuwa wanda daga bana sai badi,bayan malam sama'ila ya miqewa yyi ya dauki ledar ya qarasa kusa ya ita dab ya zauna kallonta kawai yake yace oya aci abinci, tace ni na qoshi naci abincinci yace wannan ni nace kici girgiza kai tayi tace dagaske na qoshi, bata rai yyi yace to ni nace kici,miqewa yyi yahada tea me kauri ya dawo ya ajiye daga can gefe sannanya miqar da ita ya zauna gani tai yana qoqarin dorata akan cinyarshi kamar zatai kuka btace doctor kar wani ya shigo miqewa yyi yana murmushi ya qarasa yasa jam lock sannan ya dawo ya zauna ba yadda ta iya haka ta zauna ya dauki chips da kidney souce ya fara bata gaba daya ta rasa inda zata saka kanta kallonta yake kamar zai cinyeta ya na cikin bata miya ta maqale mata a gefen baki zata kai hannu wajan yace let me please ajiye abincin yyi ya matso da ita sosai lumshe ido yyi ya fiddo da harshenshi a hankali yana lashe arear wajan yaqi taba miyar a hankali ya rinqayi amatou ji take kamar tayi kuka a ranta tace yau ni naga jaraba naga wanda yafi qarfina, gaba daya ya hargitsa mata yanayinta hakana yasa ta riqo gefe da gefen rigarshi ta damqe jin yasa bakinshi ya tsotse miyar kuma yaqi cire bakinshi a wajan, shikam yanda ta riqeshi ne ya rikita shi, hakan yasa a hankali ya qara claiming bakinta hannunshi a bayanta yake a hankali kamar me jin tsoro yatura hannunshi cikin hijab dinta ya dage rigarta ya dora hannunshi a gefen cikinta wani irin shock taji hakan yasa da sauri ta janye bakinta tace doctor abincin yana hucewa kaci ina da lectures kasa qara kallonshi tayi sbd yanayin idanunshi ya janyota ya rungumeta ya dora kanshi a kafadarta yace ni gaba daya naji na qoshi, a rikice tace naga bakaci komai ba, qara rungumeta yyi yana kissing wuyanta yace na ci mana ya daga hannu dayan daya zagayeta cikin muryar da har cikin spines dinta saida ta jita yace i ate something delicious dan haka na koshi tace to ka barni na tafi lectures 10 fa muna da lectures dagowa yyi ya kalleta ta kasa kallonshi gaba kwata kwata yace tafiya zakiyi?? Langabar da kai tayi tace lectures gareni fa, kallonta yake a yanzu ta fara gane ma'anar kallon hakan yasa ta fara kiciniyar kwacewa ta miqe murmushi kawai yyi ya dauke kai ya saketa miqewa tayi kallon kanshi yyi yai murmushi ya miqe bai taba sanin yana da desire haka ba, kama hannunta yyi ya zagaya da ita gaban table dinshi yasa daya hannun ya dauko facemask qoqarin cire hijab din ya farayi da sauri tace kawo na saka ta ciki maqale mata kafada yyi kamar wani yaro yace ni zan saka miki yana fadin haka ya zauna kadan daga gefen table dinshi yana ture kujerarshi kadan janyota yyi ya sakata a tsakanin qafafunshi idanunta harsun kawo kwalla tace bafa a san an daura auren ba kar baban qofar yaga mun dade ya kalleta yana qoqarin cire hijab dintan yace ai dai an daura ko?? So he can think what ever ni ban damu ba amatou tace ai ba'a haka ka fada mishi an daura kallonta ya tsayi bazaka taba kiranta rammamiya ba high neck riga ce amma he can tell tana daidaitan breast dan sunyo wani irin cika dan dai dai gwanin sha'awa, gefen fuskarta gashine kwance qarasa zame hijab din yyi hulace marar nauyi saka mata face mask din yyi kafin ya gyara mata hular sannan ya saka mata hijab if he goes further ba zai iya controling kanshi ba yanda yake mata kamat yarinya da babanta he is totally in control of her shafa kumatunta yake yace yaushe to zan ganki?? Tace to kayi freeing dina sai na fada maka murmushi yyi ya miqe ya kama hannunta yana miqewa yace shekara nawa na baki??yace I think 13 years ne so ya za'ai kiyi tunanin yimin wayo?? Jakarta ya dauka ya goya mata a bayanta still ya riqo hannunta ya cire jam lock din suka fito malam sama'ila na zaune yana jiran yaga ikon Allah tunda yaji ansa jamlock abunka da zuciya tuni har ya fara tunanin ko dama boye halinshi yake amma wannan ai yarinya

Please Login or Register in order to submit comment