Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ام طاهرة: 💎💎💎
*MEEMA FAROUK*
                         💎💎💎

*NA_NAFISA ISMA'IL*
*WATTPAD_UMMUDAHIRAH*

*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT* 🧝🏻‍



*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* 🌞

```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS💪)```

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

                  *P.W.A✍️*




             *SADAUKARWA*
_Na sadaukar da wannan littafin ga Shugaba adila *SAFNA ALIYU JAWABI,* Allah ya daɗa ɗaukaka ki Amin._















                            *NO_14*

            Ɗauke kai tayi a kansa ganin ya taho wurin ta. Sosai ƙirjin ta ke luguden buga wa saboda tsoron sa amma ko kaɗan bata nuna a fuska ba

Har ya zo ya zauna gefen ta yana wani faman shafa kai da kafa mata idanu kamar wanda zai cinye ta. Cikin sanyin murya yace, "Babe why don't you want to take care of Me? I am your brother and I love you so much."

Ɗago Kai tayi ta kalle sa, sai dai bata ce komi ba ta sake ɗauke kai a kansa

Numfashi ya ja kafin yace, "ok I'm so sorry for what I did to you, I forgot I did not greet your dead father, sorry God bless his grandson".

Still dai shiru tayi

Sai shima ɗin yayi shiru kawai yana kallon ta

Abba ne ya shigo gidan da sallama a bakin sa

Sajjad ya amsa mishi yana kallon sa, sai kuma ya miƙe ya nufe sa yana hugg ɗin sa tare da cewa, "Oyoyo Dadyyyy".

"My son ya kake?" Abban yafaɗa yana shafa kansa cikin fara'a

"I'm fine Abba, sai dai i miss You so Much".

Dariya yayi yana bugan kafaɗan sa da cewa, "Oh my son baza ka dena halin ka ba".

Cikin shagwaɓa yace, "Allah Dadyyyy da gaske nake yi fa".



          Idanu MEEMA ta zuba musu tana faman kallon su, sai kawai Abee ɗin ta ya faɗo mata a rai, lumshe idanu tayi tana me buɗe su a lokaci ɗaya tare da son komar da hawayen da suka taru mata a cikin ido. Mayar da kallon ta tayi a kansu da har sun ƙariso wurin, sai ta tashi cikin girmamawa tace, "Welcome Dad".

Yaƙe yayi Kawu Ali yana kallon ta yace, "Ah Zulaiha you are here?"

"Na'am Dad".

"Okay we have something to talk about, but then your uncle comes and we will discuss".

"Nima Abba akwai maganar da zamu yi da kai gaskiya".

"Ok my son, ai ko wani time lokacin ka ne faɗa mu ji".

Sai da ya bubbuga ƙafafu kafin ya kalli MEEMA da ta saki baki a wannan lokacin tana kallon sa, ya nuna ta da yatsa da cewa, "Abba Gaskiya na kamu da son ta, I really love her Ina son ka aura min ita".

"Whattt.. Sajjad what are you saying?"

"Ina son in aure ta". Ya sake maimaita wa yana tura baki

Umma da ta fito daga ɗaki a yanzu ɗin tace, "uban wa zaka aura ba dai wannan yarinyan ba Sajjad? Kana da hankali kuwa?"

"Yes Umma ina da hankali na, Ni dai kawai ita nake so ku aura min ita wlh, idan ba haka ba zan mutu". Ya ƙare maganar da dafe ƙirjin sa yana wani narke fuska

"Ai kuwa sai dai ka mutu wlh, ka dena tunanin ma maganar ka zai yiwu, koda yake babu wanda be san halin ka ba".

"Umma wlh da gaske nake yi ina son ta da aure ne". Yayi maganar yana ƙarisa wa wajen ta da riƙo hannayen ta

"Dalla sake Ni banza kawai, meye abun so a nan?"

"Abba baka ce komi ba kana jin ta ko?" Yayi maganar cikin buga ƙafafu

"Nima me zance Sajjad? Shirmen ka yana da yawa kai kam, Ni yanzu na dawo a gajiye ka bari na huta". Ya ƙare maganar yana wuce wa ɗakin sa

Itama MEEMA tuni ta koma ta zauna tana ta kallon su kamar ta sami t.v, sai dai ko kaɗan bata fahimci inda zancen nasu ya nufa ba illa mamakin abun da Sajjad ɗin yake yi kamar wani yaro. Tana kallon yanda yake ta bin Umman har cikin kichen yana mata shagwaɓa

Murjana da ta fito yanzu bin bayan su tayi tana cewa, "wai umma wa ya taɓo Yaya ne yake ta mammanne miki?"

"Wai maganar wancan yarinyan yake min auren ta zai yi".

Dariya Murjana ta kwashe da shi tana cewa, "ai akwai kallon drema kenan a gidan nan, nima haka yace min ɗazu abun da bazai taɓa yiwuwa bane."

Biyo ta yayi yana faɗin, "ina wasa dake?"

Da sauri ta gudu suka soma zagaye kichen ɗin suna zagaye Umma dake tsaye a tsakiyar kichen ɗin

Sai faɗi take yi, "zaku ka dani fa".

Amma ba su ji ta ba sai guje-guje suke yi, daga ƙarshe Parlour suka wuce suka ci gaba da yi

Lokacin MEEMA bata a parlour'n ta koma ɗaki

Ƙarshe dai ɗakin Abba suka je a can ya raba su faɗan, domin haka suka saba tunda sun zama kamar yara an sangarta su sai abun da suke so suke yi a gidan, sun tashi babu kwaɓa ko kaɗan, ba ma kamar Sajjad da yake ɗan fari, dayake sanda aka haife shi sai da ya jima domin har sun ɗauke tsammanin sake haihuwa, sai kuma daga baya aka haifi Murjana.


            Yanzu haka Kawu Zubairu shi kuma yana da yara uku ne, dayake tare suka yi aure da Kawu Ali, Ɗiyar sa ta farko me sunan mahaifiyar su Jammatu suna kiran ta Ummi tayi aure har da yara uku don ita ce sa'ar Sajjad, sai kuma Amina itama tayi aure da yaron ta ɗaya da cikin na biyu, ko MEEMA ta girmi Amina, sannan sai Habibah sa'ar Murjana, yanzu suna S.S 3 ne zangon ƙarshe.








                ✳️✳️✳️

           Da aka yi sallan isha'i sai Kawu Ali suka shigo sashin shi da Kawu Zubairu. Sajjad na biye da su a baya

Umma ta kawo musu abinci tana cewa, "yau a nan zaka mana hira kenan?"

Dariya Kawu Zubairun yayi yace, "a'a yanzun nan zan tafi ai, maganar dai Zulaiha ce muke so muyi yanzu, ina take? Ki kira mana ita don Allah".

"To". Tace tana juya wa ta wuce ɗakin Murjana

Shi kuma Sajjad dake hakimce a saman kujera yana latsa waya da sauri ya ɗago yace, "Abba to nima ayi maganar mu da ita, wlh da gaske nake yi ina son ta ku aura min ita".

"Wace ce yake so ne?" Kawu Zubairu yake tambaya

"Wai Zulaiha yake so, idan ba shirmen Sajjad ba ina shi ina yarinyan nan bayan ya san yanda muke da uban ta ƴar tsaman dake tsakanin mu, ai bazai yiwu ma ya kawo ta a matsayin surukata ba wlh, yarinyar da ta gama ɓalɓancewan ta kusan sa'ar shi me zai yi da ita?".

Kawu Zubairu yace, "Yaya ni ina da shawaran da zan bayar a game da wannan zancen".

A lokacin Umma da MEEMA suka ƙariso wajen

Sai Kawu Zubairun yace, "to Sajjad bamu wuri zamu tattauna, kuma kar ka damu idan Zulaiha ce zaka aure ta".

"Da gaske Uncle?" Yafaɗa cike da murna

"Ƙwarai kuwa, bari zamu yi magana da Abban naka".

"To Uncle. Na gode sosai". Ya tashi yana murna, idanun sa a kan MEEMA da ta samu wuri ta zauna bata ce komi ba, killer smile ya saki yana faman ci je baki kafin ya wuce.


        Ita Umma itama tuni ta wuce cikin nata ɗakin, dama wanka zata yi ta tsaya ajiye musu abinci tunda sun shigo tare

"Wai Zubairu me kake nufi wani shawaran ne zaka bayar? Ba dai a kan auren nasu ba don bazai taɓa yiwuwa ba".

"Haba Yaya ka kwantar da hankalin ka mana, Ni ina ga wannan ma yana a cikin tsarin mu idan har hanyar da zamu ɓullo be yiwu ba, to kamata yayi ta auri Sajjad idan ya so ko nan gaba sai mu raba ta da komi ya zama mallakin mu, tana ji tana gani kuma bata da yadda zata yi damu tunda a lokacin mun fi ƙarfin ta, tana ƙarƙashin mu dole Sajjad zai san yanda zai yi ya sauya komi da sunan mu. In yaso ma ko ƙara zata kai mu gaba sai mu iya raba ta da duniyar ma".

Waro ido Kawu Ali yayi

"Ah to abu me sauƙi, kai kana ganin yarinyan nan ba matsala zata zame mana ba?"

Jinjina kai yayi yace, "haka ne kam. Amma yanzu mu fara gwada ta mu gani." Sai ya juya da kallon sa ga MEEMA dake zaune still tana ta faman kallon su kamar wacce take fahimtar maganar nasu, nan kuwa ko eh bata fahimta ba illa bakunan su da take ta ƙare wa kallo. "Zulaiha, this is what we called you about your father's assets, you know it is not possible for us as your father's relatives to leave you with these huge sums of money, even if you say that your father owned everything for you before he died then you must We have a share in the property, but now it is not a matter of what we want to do. You can bring everything so that we can turn it over to you. You feel that we are not advising you. It is an order that you will give us everything to hold in our hands."

MEEMA da ta tsare sa da idanu tana sauraron sa har ya dire, Bata manta su waye su ba kuma bata manta dalilin da yasa Abee ɗin ta ya mayar da komi nashi da sunan ta ba, dole yanzun ma akwai abin da suke nufi shiyasa ta gyara zaman ta tana cewa, "Uncle's be patient with what I'm talking about, I've already decided what to do with my money, and Abee's companies are selling them all, and I can keep the documents of his house in my hand. I do not need your help..."


Wani irin fusata Kawu Ali yayi saboda zancen nata

Zai yi magana sai Kawu Zubairu ya dakatar da shi da cewa, "don Allah Yaya ka ƙyale ta, dama nace maka wannan yarinyan shegiya ce mahaifin ta ya rigada ya koya mata yanda zata yi tun kafin ya rasu, kana tunanin bata san manufar mu bane? Ka barta kawai yanzu mu bi ta a sannu idan muka nuna fin ƙarfi zamu iya rasa komi wlh, kuma ka san ba yanda zamu yi mu amshi komi sai da saka hannun ta, takardun filayen kuma ta ce ya mayar da sunan ta ka ga bazai mana amfani ba ko mun ƙwata da ƙarfi".

"Haka ne. Amma yanzu ya kake so mu yi? Yanzu kana nufin Mu zuba mata ido da zunzurutun kuɗaɗen nan? Wlh bazai yiwu ba". Kawu Ali yace hakan cikin jin haushi yana sharce zufa

"Lallaɓa ta zamu yi mu jawo ta a jiki hakan zai saka ta saki jiki damu, na san zata bamu komi domin mu riƙa juya mata tunda dai ba ita zata kula da wannan dukiyan ba". Sai ya kuma juya wa ya kalli inda MEEMAN take cikin turanci yace, "Zulaiha tunda mu a matsayin mu na Iyayen ki kin ƙi aminta damu kin nuna bamu isa dake ba, shikenan ki ci gaba da riƙe kuɗin idan wani abun ya same ki babu ruwan mu, kin yarda?"

Gyaɗa kanta tayi

"Ok get and go".

Tashi tayi kuwa ta wuce ɗaki

"Gaskiya wannan abun be min daɗi ba, yanzu haka zamu zuba idanu sai kace yarinyan ta fi ƙarfin mu?"

Kawu Zubairu yace, "Kai yaya ka cika saurin hawa ne, to ya zamu yi kuwa wlh baza mu iya amsar komi ba bare kaf ƙadarorin sa suna wani ƙasa ne, ka ga kuwa ba abu bane me sauƙi ya dawo hannun mu ba, idan baka iya kama ɓarawo ba shi sai ya kama ka, shawaran dai da zamu bi mu haɗa su aure da Sajjad ko tana so ko ba ta so".

"Kana ganin hakan zai fi?"

"Eh mana hakan zamu yi. Idan ta zama matar sa komi zai fi zuwan mana a hannu babu yanda za'a yi ta tafi tunda da auren ta, shima Sajjad ɗin dole mu sanar masa da komi domin ya san shirin mu, in yaso daga ƙarshe mu raba su ko ya ƙi ko ya so idan mun gama da ita, kana gani fa juya mata dukiyar zamu yi amma ta ƙi amincewa, wannan yarinyan halin su ɗaya da uban ta wlh dole sai mun bi a sannu Ni dai Yaya ina faɗa maka, auren su babu fashi zamu tsayar da time a ɗan ƙanƙanin lokaci, sannan baza mu sanar mata ba har sai a ranan bikin idan an ɗaura, ka ga ba yanda zata yi".

Kawu Ali sosai ya amince da wannan shawaran da ya bayar, sai da suka sake tattauna wa sosai kafin ya tafi

A lokacin su Umma har sun gaji sun fito suna kan dainning suna cin abincin su

"Sajjad kira matar taka mana ku ci abincin, ya naga bata fito ba?"

"Wow Abba ka amince zan aure ta?"

Murmushi yayi yace, "My son kenan, ka taɓa ganin kun nemi abu kun rasa ne? Ai da yardan Allah Zulaiha matar ka ce, sai dai ban ce ka sanar mata ba har sai an ɗaura auren naku, zamu tsayar da lokaci nan ba da jima wa ba don haka sai ka shirya zama ango nan kusa".

Ihu ya saki tsaban murna ya rungume Umma ya haɗa da Murjana ya matse su yana ci gaba da murna

"Kai wai lafiyan ka ƙalau kuwa? Dalla sake Ni". Inji Umma tana ɓanɓare shi, sai kuma ta dubi Abban tace, "wai me kake cewa? Ni fa gaskiya ban amince ya auri yarinyan nan ba, haba Abban Sajjad kai ne kuma da faɗan hakan bayan kai zaka fi kowa ƙin auren?"

"Jamila zo ki zauna ki zuba min abincin nan, idan muka gama sai muyi magana in fahimtar da ke."

Bata ce komi ba dai ta taso ta nufi inda yake ta soma zuba masa abincin

Shi kuma Sajjad tuni ya wuce da sauri ya burma ɗakin Murjana don kiran MEEMA, har wani tsalle yake yi tsaban farin ciki.







 




_Rashin Comments zai saka baza ku riƙa samu kullum ba, ba sai na riƙa maimaita muku ba duk sanda ku kaga new update shikenan._
[10/10, 3:40 PM] نفيسة ام طاهرة: 💎💎💎
*MEEMA FAROUK*
                         💎💎💎

*NA_NAFISA ISMA'IL*
*WATTPAD_UMMUDAHIRAH*

*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT* 🧝🏼‍



*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* 🌞

```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS💪)```

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

             *P.W.A✍️*




             *SADAUKARWA*
_Na sadaukar da wannan littafin ga Shugaba adila *SAFNA ALIYU JAWABI,* Allah ya daɗa ɗaukaka ki Amin._



*KAN MATSALAR KASANCEWA A TSAYE ANA SALLAH*
      _Rahamar Allah tana isowa, mun samo labarin wani shahararren mai kawo hadisai da ake kira Abu Ishak Subaihi wanda ya rasu yana da shekara ɗari. A kan ji shi yana cewa, "Kash! Wannan rauni na zurfin shekaru ya hana mini more ma doguwar sallah. Yanzu a raka'o'ina biyu Baƙara da Al-imrana kaɗai nake iya karantawa." Su kuwa surorin nan biyu sun kai kamar ɗaya bisa takwas na Alƙur'anin gaba ɗayan su._
_Shi kuwa Hafiz Ibni Ƙayyam yayi nazarin irin fa'idojin da ake samu daga sallah ne ya jero su da cewa, "sallah tana tabbatar mana da samun abincin yau da kullum, ta kawo lafiya, ta kore cututtuka, ta ƙarfafa zuciya gami da faranta ta, ta kawo haske ga fuska, ta sabunta jiki, ta kawar da lalaci, ta haskaka zuciya, ta daɗaɗa ta, ta rage mata jin nauyi kana ta yiwa mutum albishir da rahmar Allah. Tana kasancewa garkuwa ga azabar Allah, tana tsare mu daga shaiɗan ta kuma kusanta mu da Ubangiji. A taƙaice dai; sallah lamuni ne na duk wani abin so kuma garkuwa ce ga duk wani abin ƙi na zuci ko na jiki a wannan duniya ko lahira." Allah yasa mu gama da duniya lafiya Amin ya Allah._

















                            *NO_15*

            Yana shiga ya hange ta kwance a saman gadon tana latsa waya

Bata san da zuwan nasa ba sai da ya zo har gaban ta yana shirin amshe wayan sai tayi saurin firgita tana shirin ƙwalla ƙara

Shi kuma ya sanya hannu ya kama bakin nata ya rufe ruf yana dariya

Tuni ta yar da wayan tana shirin ƙwace kanta, nan da nan ta ƙwalalo idanu waje domin a tunanin ta wani abun zai mata ta soma Shure-shure zata ƙwace kanta

Saurin matse ta gam yayi a jikin sa yana raɗa mata a kunne, "Shiiiiiii! Calm down! I have nothing to do with you."

Amma ina bata saurare sa ba sai son ƙwace kanta take Yi tana son buɗe bakin ta da ya ɓame mata ɓam

While Iya ƙarfin sa ya riƙe ta ya ƙi saki, musamman yanda ya ji skin ɗin ta kamar ya tamke mage sabida tsaban taushi da yake dashi, har wani santsi yake yi, hakan ya ja hankalin sa da jin wani irin feelings ya sake manna ta a jikin sa yana shinshina mata fuska

Nan da nan ta soma kokuwa da shi iya ƙarfin ta har hawaye sun soma wanke mata fuska tsaban yanda ta tsorata ainun

To ƙarfin su ba ɗaya ba sosai ya sanya mata ƙarfin sa ya mayar da ita kan gadon ya danne ta yana cewa, "Babe there is nothing I can do for you, I say calm down ok?"

Sai numfashi take sauke wa sabida yanda tagalabaita a ɗan kokawan nan da tayi, because kasancewar ta ƴar hutu bata saba wahala ba shiyasa abu kaɗan a wurin ta aiki ne, idanuwan ta kuwa kamar za su fito waje tsaban zaro su da tayi

Killer smile ya saki yana sake matse ta sosai har ƙirjin su yana haɗe wa, a hankali ya kai fuskar sa saman nata fuskar yana son kissing ɗin ta a forehead still yana liƙe da bakin ta gudun kar tayi masa ihu. Muryan Abban sa ya ji yana kiran sunan sa. Dalilin da ya sanya ya dakata yana me kallon cikin idanun ta in a cool voice yace, "Babe I'm sorry I didn't do this to spoil you, i love You so Much I will not do it again ok?"



Kallon sa kawai take yi idanuwan ta suna zubar da ƙwalla ko ƙyafta su ta kasa

A hankali ya janye hannun nasa still idanun sa cikin nata

Har ya janye bata sake motsa wa ba illa numfashi da take ta faman sauke wa akai-akai, tana ganin ya sauka daga jikin ta tayi saurin tashi da gudu zata shige Toilet

Hannun ta ya riƙe gam yana cewa, "Where are you going again?"

"Please let me go, I do not want to". Tafaɗa tana hawaye tana son ɓanɓare hannun nasa

"Ok, I'll let you go, but let's go and eat."

"No I'm not hungry". Ta sake faɗa tana ƙwaƙule hannun sa da ƙarfi

Be ce komi ba ya riƙe ta ya janyo ta suka fice

Da kallo su Abba suka bi su baki sake

"Kai lafiya me kayi mata Son? Meye haka?"

"Abba babu komi wlh, ta ƙi zuwa ne shi ne na janyo ta". Yafaɗa yana isa har wajen dainning ɗin ya ja mata kujera yace, "sit please".

MEEMA dake faman zubar da hawaye zama tayi kawai tana bin sa da kallo kamar zata maƙure sa don baƙin ciki

Umma tace, "Ni ban san irin ka ba Sajjad, wlh zan saɓa maka idan ka cika shiga shirgin yarinyan nan, ina ruwan ka da ita ne?"

"Umma kina so in barta da yunwa ne bayan mata ta ce? Abba kana ji ko?" Yayi maganar kamar zai yi kuka

Abba yace, "kyale ta My son, amma ka dena mata abin da bata so kaji tunda ta nuna ba ta son zuwa ka barta mana. Idan ba haka ba zata tsane ka".

"To Abba zan dena bazan sake ba". Sai ya kalli MEEMAN da har yanzu take zubar da hawaye yace, "sorry My Angel I will not do it again, let me serve you". Ya ƙare maganar yana rawan jiki wajen serving ɗin ta

Murjana dake zaune a kan dainning ɗin tashi tayi tana jan tsaki tace, "amma wlh Yaya kaji kunya na rantse da Allah, ji be yanda kake mata bauta kamar zaka haɗiye ta?"

Be kula ta ba

shiyasa ta sake jan tsaki ta wuce wajen su Abba dake Parlour'n ta zauna tana cewa, "umma akwai matsala fa, dole sai kin shiga tsakanin Yaya da wannan yarinyan, idan ba haka ba wlh kina gani zai zama mijin tace".

Umma da damuwa ta kalli Abba tana cewa, "ka gani ko abinda nake gudu kenan, don Allah ji be yanda yake ɓarin jiki Abban Sajjad?"

Abba yace, "ke dai Jamila ki bar wannan zancen duk na ɗan lokaci ne, idan muka cika burin mu komi zai ƙare".

"Ta ya ya? Kana ganin hakan me yiwuwa ne? Ni fa kar azo garin cikan burin ku in rasa ɗana".

Abban be kai da magana ba Sajjad ya ɗaga murya yana cewa, "Abba ka ga ta ƙi ci".

"To ka ƙyale ta mana uwar ka ce?" Umma tayi maganar a fusace

"Zulaiha eat the food ok?" Inji Abba cikin kwantar da murya

Girgiza masa kai tayi alamun baza ta ci ba

"I said eat I don't want to argue."

Dole a wannan lokacin ta soma ci ba tare da ta sake cewa uffan ba, dama yunwa take ji kuma abincin ba daɗi yake mata ba, shiyasa idan ta Kai spoon ɗaya sai ta ɗau soconni take sake kai wani

Sajjad da ya saka ta a gaba yana kallon ta har da murmushi sai yace, "Babe don't you enjoy the food? What do you want to bring you now?"

Bata ɗago kai ba bare ta kalle sa gaba ɗaya zuciyar ta tsanar sa take ji a ranta, ko kaɗan ba ta ƙaunar ta kula sa shiyasa tayi masa shiru, tana sake kai wani spoon ɗin baki ta tashi ta ture kujeran zata tafi

Shima biyo bayan ta yayi kamar jela yana tambayar ta, "did you finish?"

Abba ya kira ta yace, "come and sit here, I ask you".

Zuwa tayi ta zauna tana sake haɗe rai fuska a kumbure

Umma da Murjana sai aikata mata harara suke yi kamar za su make ta

Shi kuma Sajjad tuni ya zo ya zauna kusa da ita yana kallon ta

Abba murmushi yayi yana kallon ta yace, "Daughter I know our country is very happy for you. Are you happy to be here?"

Tura baki tayi gaba bata ce komi ba

"Ok, since you refuse to talk, I want you to say what you need, so that tomorrow it will be brought to you".

"I don't want anything". Tayi maganar tana tashi tsaye zata wuce, sai kuma ta juyo fuska babu walwala tace, "I need Simcard".

Kafin ma Abba yayi magana Sajjad yayi saurin tsagal ɗin cewa, "Abba ina da sabon Simcard a ɗaki na bari in ɗauko in bata". Ya ƙare maganar yana tashi da rawan jiki ya wuce ɗakin sa

Shi kansa Abba abubuwan da Sajjad ɗin yake yi ya soma ba shi mamaki da tsoro, sai ya ɗan yi murmushin yaƙe yana kallon MEEMA yace, "Let your brother take it."

Koma wa tayi ta zauna ba tare da tace uffan ba

Umma tace, "Abban Sajjad wlh abun da Sajjad yake yi ya fara yin yawa".

"Jamila Ni kaina na ga hakan, amma ki sani wannan yarinyan bilonia ce shiyasa kika ga nima ban ɗauki mataki a kanta ba, dukiyar ta kawai muke so daga nan mu kore ta".

"To ku amshi kuɗin mana meye na tsaya wa lallaɓa ta?" Umma tafaɗa a fusace

"To ta ya ya zamu amsa bayan kafin mahaifin ta ya rasu sai da ya mallaka mata komi? Yanzu ko mu kan mu bamu da damar amsar gadon mu, kuma kin ga ba nan Nigeria bane idan muka ce zamu amsa ta tsiya ƙarshe kulle Kan mu zamu yi, can suna da doka ba irin nan bane, duk ƙadarorin sa suna can babu damar mu siyar da su a can sai da saka hannun ta da kuma yardan ta".

Sajjad ɗin ne ya ƙariso wurin da sauri ya miƙa mata Simcard ɗin

Amsa kawai tayi ta tashi ta wuce

Umma tace, "kai Sajjad wai me ka gani a jikin yarinyan nan ne da kake ta rawan ƙafa a kanta?"

"Wlh Umma ban taɓa son wata yarinya a duniya kamar Zulaiha ba, ina son ta sosai, don Allah Abba idan za'a tsayar da ranan auren mu a saka nan kusa kafin in koma karatu na na master's sai mu tafi tare".

Riƙe baki Umma tayi da cewa, "Iyeeeee Sajjad".

"Umma kema kin san halin

Please Login or Register in order to submit comment