Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kiga farce ni idan nayi ba dai-dai ba, naji kawai bazan iya jurewa bane" Murmushin ƙasaita Mai Babban ɗaki tayi tana sakin murmushi kafin tace.
"To an baki dama" kallon Maleek tayi kafin ta juya ta kalli Khaleluddeen dake kwance yana bacci tace..
"Nasan cewa Maleek ɗan Jalaluldeen ne, amma wanann yaron mai Tsananin kama da Jalaluldeen ɗan waye? Ko kuma irin abinda yay a baya ya sake har ya samu wani ɗan bayan Maleek, yanzu a haka mutum mahaukaci da rashin sanin ciwon kai ake shirin ɗurawa nauyin dubban jama'a? Mutumin da ko ciwon kansa bai sani ba" ta ƙare maganar tana ƙara kallon Khaleluddeen domin tashin hankali ne ƙarara ya bayyana a fuskar ta, idan ya tabbata wanann yaron na Queen Roomana ne ita ɗin Meye ribarta? Zata fita da yara zaratan masa har uku? Yayinda ita gaba ɗaya haihuwar ma ya tsaya mata.
Kamar Mai Babban ɗaki ba zatai magana sai kuma tace "Uhm wai Aremo Khaleluddeen? He's my Grandson ai" da wani irin mugun sauri Bola, Sharefdeen, Queen Ayoola suka kalli Mai Babban ɗaki kafin Sharefddeen yay Murmushi yace..
"Uhm aifa ga kamar Abu Maleek nan,amma Mai Babban ɗaki yaya akai bamu taɓa ganinsa ba, kuma idan dai ɗan uwan mu ne kuma ya amsa sunan Aremo yana rayuwa a Kanzaf kuma cikin Alaafi ina tabbacin zamu san shi" jinjina kai Mai Babban ɗaki tayi kafin tace "Mijin kwantar da hankalinka lokacin sanin ya kusa za kusan komai da yake ɓoye"
Murmushi Yay cike da jin daɗi yana ƙara kallon ƙyakkyawar fuskar Khaleluddeen kamar ta Jalaluldeen kafin yace.
"Mai Babban ɗaki to ɗan waye?" Kafin Mai Babban ɗaki ta bashi Amsa Queen Roomana tace "Sharefdeen my son Khaleluddeen is my son ƙaninka ne" kai ya jinjina yana sakin Murmushi.
Queen Roomana kuwa al'amarin ne ya haɗe mata tashin hankali ya bayyana akan fuskarta yaushe Queen Roomana ta samu ciki harta haihu a Alaafi ba tare da kuwa ya sani ba? A ina tai rainon cikin... Fuuuuuu tai waje tana yin ƙwaf miƙewa Sharefddeen yay kafin yace "Bari naje sabbin Shoe ɗin da aka kammala yin disygner ɗin su a companyn Abu Maleek za'a fitar munyi magana da P.a ɗin sa" cike da jin daɗi Mai Babban ɗaki tace.
"To..toh Ma sha Allah! Allah ya taimaka"
Yana fita Mai Babban ɗaki ta juya ta kalli Bola tace "Ina jinki meke tafe dake?" Ajjiyar zuciya ta sauke kafin tace.
"Mai Babban ɗaki na gaji da zaman jiran Abu Maleek, nasan nai masa abubuwa da yawan gaske wanda na cancanci ama kashe ni ba tare dashi kansa ya sani ba, anyi auran mu ba tare da muna so ba, infact na amince da Auran Abu Maleek saboda wani ƙudiri nawa, amma dake Ubangiji baya bacci yana ji yana ganin komai sai Allah ya sakawa Abu Maleek ta hanyar ɗura min zazzafar soyayyar Abu Maleek wacce akanta Kullum bana iya bacci, takai ta kawo zan sanya photonsa a gaba ne nai ta surutu ina kuka, babban bala'i ne a rayuwa Ubangiji ya azabtar da zuciyarka da soyayyar wanda baya sonka, i knw i made a mistake amma wallahi Ina so ina ƙaunar Abu Maleek so bana Hausa ba, amma nasan ba lallai ya yafe min ba he'll never accepted me as his wife na cuci kai na, nai wasa da maraici na"
Daga mai Babban ɗaki har Queen Roomana kallonta sukai kafin Mai Babban ɗaki tace.
"A wannan karan bana da ikon yin magana kamar yadda ban fahimci wannan zautattun kalaman naki ba,amma komai zai fito sarari ne kije zuwa lokacin da Zaki zai dawo" miƙewa tayi jiki babu ƙauri tai waje Maleek kuma ya zauna wajan su Queen Roomana..
Tana fita ta nufi Sashinta kai tsaye bedroom ɗinta ta shiga da sauri tai baya tare da faɗin "mene ya kawo ka? Me kuma kake so a wannan karan?" Murmushi Sharefdeen yay kafin yace..
"Banzo nan domin na kwanta dake a wannan karan ba" cikin ɓacin rai yace "to me kake so, ka fara takura min kasa nayi abinda yake damuna ka shiga rayuwata Sharefddeen" wajanta ya ƙarasa tare da jawota ya rungome ta yace "keeee ba nayi maki promise ba? Komai kike so zan maki, na maye maki gurbin mijinki a gado da ace naso da haihuwa ta wajan huɗu zaki min, ina Al'ƙawarin mu dake? Kin san akan wannan Al'ƙawarin na shiga na fita aka ɗaura Auranki da Jalaluldeen ko?"
Kwace jikinta tayi tana sakin kuka tace "wallahi na gaji ba zaka kashe ni da raina ba, ba zaka tarwatsa min zuciya ba, wallahi sai na faɗawa kowa cewa kai ne ka kashe late King Tunde Muhammad Jalal kai ne ka haukata Abu Maleek" tana faɗin haka tai waje da sauri da wani mahaukacin gudu ya biyo ta hannunsa ɗauke da wuƙa, tana dab da shige wa wani Lambu na sashinta ya kamata bai tsaya jiran komai ba caka mata wuƙar a cikinta ya murza wani irin hargitsa ihu Bola ta saka da sauri ya rufe mata baki yana ƙara caka mata wuƙar a ciki, cikin baƙar zuciya yace.
"Kin makara, yarinya takuna na musamman ne, har abada babu mai fahimtar cewa Ni nake shirya komai, na kashe mahaifina da hannu na, amma kin san wanda ya kashe Oumuu-Ayman ne??? Kin san wanda ya sace Queen Roomana?? U have know idea nima ban san komai ba ina kan bincike ne, kuma na ɗauki alwashin Maleek dashi zai amfani wajan samun wannan sarautar Kanzaf ɗin" yana faɗin hakan ya sureta lokacin tuni ta daina numafashi alamar rai ya riga yay halinsa, can ƙarshen Masarauta inda babu wanda ya taɓa zuwa saboda Animals ɗin da suke wajan yaje ya cillar da ita yana sakin Murmushi.

Jikin Abu Maleek na rawa ya ƙara nutsa bakinsa a cikin jikinta na laso dukkan wajan yana zuƙe ruwan da yake gudana, wani irin rawa J ɗinsa ta fara sai huci take tana dripping, Nishi kawai Julde take domin ta gama kaiwa ƙarshe wajan buƙatar mijinta,
Zare bakinsa yay tare da faɗawa kanta yana gyara zaman ququnsa a nata wist ɗin, bata san mene yake ba sai da taji wani irin azababban zafi mai kama da ɗauke rai yana ratsa jikinta, da sauri ta dawo hayyacinta ta shiga dukansa tana faɗin.
"Auchhhiiii, uhm Bafiiii Cucuu wayyoooo, Bafiiii zaka jimin ciwo bana so kabar ni"
Ina Abu Maleek fa baya gane yaran yama jima da fita daga cikin hayyacinsa baya gane karatun, burinsa kawai ya jisa a Duniyar zumar ta, sosai abin ya bashi mamaki ganin kamar bai taɓa shiga wajan, tsuutt a suke yake, a halin da yake ciki kuwa baya jin sam zai iya hqr idan yace zai hakan dai-dai yake da ɗauke numafshinta.
A hankali ya ɗaga jajayen idanunsa tare da tallafo fuskarta cikin wata iriyar narkakkiyar murya yace.
"Sorry.. Kiyi hqr kinji Wannan shine soyayya, look into my eyes Zaki jure zaki saba ki zama jaruma kinji jikinki shine kwanciyar hankalin Abu Maleek, just ki kalli idona tell me everything game dani wanda going on in your heart tell me" ya faɗa yana ƙara tura cown ɗin J ɗinsa a cikin jikinta, bakinta ta cije tana jin wata kalar azaba na ratsa ta tamkar ana sa reza ana tsaga mata fatar wajan, bakinta dake rawa ta buɗe tace.
"Jalaluldeen Tunde Muhammad!!!" ta faɗa da ƙara tana riƙe shoulder ɗinsa, saboda wata sabuwar azaba da taji lokacin da yake ƙara shiga Jikinta bakinsa na rawa yace "Yeah! Say my name again Sarauniya ta, say it I wanted hear from your mouth, i lyk the way you speak it" wani kalar numafashi wahala taja tace "My Love you never end, i love You, i wanted to spend my life with you I love you to the rest of my life Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal, Hawwa'u Julde loves you" ta faɗa hawaye na saukar mata yayinda dukkan Jikinta ya ɗauki rawa da ɓari, wasu siraran hawaye Masu zafi ne suka sauka daga cikin idanun Abu Maleek cikin wani irin ƙasa da murya yace "I want to make you scream from pleasure tonight" da ɗan sauri ya ƙara tura J ɗinsa cikn jikinta da wani ƙara tace.
"Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal" Murmushi Yay hawaye na saukar masa yace.
"That's my name Queen Hawwa'u Julde the Fulani girl" ya faɗa yana ƙarasa danna Jalal cikin jikinta wani Irin ihu tayi tana taune baki tare da ƙanƙamesa, bayan ya samu ya shiga ne ya kwanta a jikinta kafin ya ɗaga kansa ya kalleta cikin sabon magaɗisun abinda ya keji gane da Jidderhhn sa, abinda gaba ɗayansa SO ya dace shi kansa abin yay masa dirar mikiya a zuciyarsa cikin kulawa yace.
"Uhm Hawwa'u open your eyes" ya faɗa yana ɗan dukan kumatun ta, idanunta ta buɗe tana kallonsa ta kwaɓe fuska irin kaga ni ko? Murmushi Yay mata idanunsa cikin ƙwayar idanunta, a hankali ya ɗaga wist ɗinsa yana Kaɗa mata J ɗinsa dake cikin jikinta, wani irin lumshe idanunta tayi saboda wani daɗi da taji da sauri yace "the you like it?" Kai ta ɗaga masa tana sauke ajjiyar zuciya tace "Yes! I do" cikin sauri ya kama kanta sosai ita ta riƙe sa qam qam jikinsa na rawa yace.
"Uhm soooo Sweet, i hd the wildest dream last night, i can't wait to repeat it in real life, uhmmm Zaki kashe ma Mamina ni Allah sarki My Mommaahh, My Oumuu-Ayman that's what she wanted amma tai min nisa" sai kawai ya saki kuka tare da fara ratsa jikin Julde yana sakin surutai dai-dai iyawarsa.
54:minutes left..
Fitowa yay da ita daga cikin bathroom manne da ita a ƙirjinsa yana shafa kanta, sai narke masa take a jiki shi kuma sai Murmushi yake mata yana jin wani daɗi da nutsuwa na ratsa mata jiki, shirya ta yay cikin wasu masifaffun kayan bacci masu kyau iya laps ɗinta, shima ya shirya ya sanya Jallabiya, ita kuma ya sa mata hijab sallar Isshā ya jasu suna idarwa ta kwanta jikinsa tana lumshe idanunta.
"Cucuu" fuskarta ya shafa yace "My Queen" kamar zatai kuka tace "Uhm wunya na keji" ɗaukanta yay zuwa Parlo yana faɗin "Sorry na kwashe komai na cikin ku" ƙirjinsa ta daka akan kujerar ya zaunar da ita, yana zama ana kawo masu order dinner ɗin tana jikinsa tana bashi labarin Alaafi a hankali tana ƙara kwaɗaita masa son komawa Asalin sa, bayan sunci yake gaya mata Ikram ta tafi a haka suka kwana manne da juna so mai tsananin gaske yana ƙara ratsa zuciyar ko wanne.

Washe gari
Da safe tana zaune cikin wani haɗaɗɗan lace mai kyau sky blue yasha stones, sai ƙamshi take ta ƙara yin wani fari na musamman ƙirjinta ya cika sosai, ta zama wata babbar mace idanunta akan system ɗin Abu Maleek tana latsawa gaba ɗaya hankalinta na kan system kafin ta ɗago kanta ta kalli T.v inda ake ƙara faɗar cewa ƴan fashin sun kashe mutane biyar a cikin babban bankin dake Norway, yayinda da duk suka kashe wata na'ura dake cikin bank, wani room ɗaya yay saura wanda Manager ke ciki.
Kai tsaye kuma Julde ta ɗauki Number manager ta fara Magana dashi cike da ƙwarewa yake mata bayanin tsarin tsaron Na'urar da suke wajan wanda sune kawai suke aiki..
A hankali yana magana tana duba abu a haka tai connecting da cikin Wajan cikin nutsuwa da ƙwarewa take komai harta samu ta kunna Cc t.v dake cikin bankin nan take photon ƴan fashin suka bayyana a t.v dai-dai lokacin Abu Maleek ya shigo yana zuwa ya sureta ya shiga juyi da ita.
Maƙale tayi tana dariya tace "Allah kaban tsoro" Murmushi Yay mata yana manna mata kiss a goshinta kafin tace "surprise" lips ɗinsa ta tsotsa tana shafa Sajansa tace "me mijina zaimin Surprised dashi wanda ya wuce yace yana sona" Murmushi Yay mata yana lasar fatar wuyanta yace "12 jirgin mu zai tashi zuwa Nigeria" wani irin ihu tayi ta rungomesa sosai tace "Wow! Thank you my king saura abu guda" lumshe idanunsa yay yana jin yadda take tsotsar lip's ɗinsa ajjiyar zuciya ya sauke yace "Uhm Soon kafin ki haihu" zare ido tayi tace "Ɓallowaaaaa haihuwa fa" gira ya ɗaga mata yace "eh ƙwarai na fara jin sauyin da naji lokacin cikin Maleek is hardly idan babu jinina a mahaifarki" Shiru tayi kana tace "da nafi kowa farin ciki sosai kuwa" walking slowly ya shige bedroom da ita kafin ya nufi cikin bathroom still bakinsa na cikin nata, a hankali ya zare yace "Uhm ba zaki gane, And congratulations Kinyi saving rayuwar jama'a Thank you My Queen"
Sharp Sharp suka shirya cikin wasu haɗaɗɗun English wears tare da ɗura jacket baƙin glass ya manna a idanunsa ita kuma tasa fari siriri glass duk wanda ya kallesu sai ya kuma gaba ɗaya sunyi fari sosai kamar larabawa, a haka suka isa Airport ba jimawa jirginsu ya ɗaga suna ɓangaren vip, bayan su sanya waya a airplane ya shiga Camerar Wayarsa ta iphone 13 ɗinsa ya fara yi masu wani haɗaɗɗan photo, wani tai kissing nasa wani tana kwance a ƙirjinsa wani suna kallon juna..
Lokacin da jirginsu ya sauka Benin Airport misalin 10 na dare ne bayan ya shiga mota saboda sunyi waya da Sharefddeen shi kaɗai yasan zuwansa, back seat ya shiga yana jiran Julde ta shigo jin shiru yasa ya buɗe ƙofa zai leƙa dai-dai lokacin yaji saukar muryarta ta fasa wata gigitaccen ihu tana faɗin "Wayyoooo Cucuu, Ɓallowaaaaa sun sace ni" da wani irin mugun sauri ya fito dai-dai lokacin da.....



*SARAUTAR MARUBUTA*



*_89-90_*
Wata baƙar mota ƙirar Toyota Venza ta fita da gudu daga cikin Airport, Tashin hankali, ruɗu, gigita, gaba ɗaya ya taru ya haɗewa Abu Maleek, wani irin jiri ne ya nemi ɗaukan sa da sauri Aremo Sharefddeen ya sanya hannunsa ya tare da faɗin "Su waye waɗan nan ɗin zaki?" Kasa magana Abu Maleek yay cikin tashin hankali ya zame hannunsa kai tsaye cikin motar ya shiga idanunsa tuni sun yi jaa saboda tashin hankali, duk jikinsa rawa yake, kafin Aremo Sharefddeen ya ƙarasa wajan motar Abu Maleek yaja motar da wani irin speed yabar Airport ɗin, ganin haka yasa Aremo Sharefddeen kai tsaye ya ɗauki Wayarsa, ransa a mugun ɓace domin duk abinda yake dauriya ne kawai, ganin ana son yi masa sakiyar da babu ruwa, ya rasa wanda yake masa shigar sauri a cikin al'amarin sa, kafin ya aiwatar da abu ya riga sa, wanne irin abu ne wannan ai shi ake kira da TUGGU BIYU.
Dailing number Benin Securities yay, suna ɗauka ya shiga faɗa masu abinda yake faruwa tare da faɗin "Duk wasu tasha na abin hawa a rufe su now, Airport, tashar mota, tashar jirgin ƙasa, ya zama dai Kidnappers ɗin no way to run dole a wannan daran a samu mana Queen Hawwa'u Julde, Mrs King Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal babu wasa ok" yana faɗin hakan ya kashe wayar.
Kai tsaye wajan Airport securities ya nufa fuska a matuƙar haɗe yace.
"Me kukai kenan? Babu wani tsaro daman? Ace har cikin Airport Kidnappers su shigo su ɗauki mutum amma baku sani ba? Kenan a haka kuka zama securities? U don't even know your job? Damn it" ya faɗa yana share zufar data keto masa, ɗaya daga cikin securities ɗin ne ya kalli Aremo Sharefddeen cike da tsantsar Ladabi yace.
"Forgive us Aremo, an janye tunanin mu ne ta hanyar sanya Tia gas, al'amarin daya sanya muka shiga tashin hankali kenan, kusan gaba ɗaya Securities ɗin muka nufi wajan, yayinda Kidnappers ɗin kuma sukai amfani da waccar ƙofar ta baya wajan fitar da motar su" tsaki Aremo Sharefddeen yay kafin yace "A ina Cc t.v ɗin ku yake, we have to check motar da number ta" gaba ɗaya suka nufi wani babban sashe dake cikin Airport ɗin.

Abu Maleek gudu kawai yake a motar yama kasa tantance inda yake cilla motar, murza string motar kawai yake, yayinda dadɗan sautin Amon muryarta yake ratsa cikin dodon kunansa, ita ɗin kawai yake gani yana kuma tuna tashin hankalin da zata shiga, yayinda kuma zuciyarsa ke tsayawa da aiki ta daina harbawa idan ya tuna cewa zasu iya kashe ta.
Da wani irin sauri ya ƙara danna giyar motar ya kaita number ƙarshe, motar har wani tashi take saboda tsananin gudu, musamman daya kasance duk titin babu jama'a saboda duhun dare daya fara shiga sosai.
_"You're my life,my everything I love you so much my King Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal, I love you!"_ sune dadɗan words ɗin daya dawo cikin dodon kunansa sai ya zama kamar yanzu take faɗa masa, musamman da yaji wani fitinan ƙamshin Jikinta na ratsa masa cikin hancinsa, da wani irin sauri ya juya da nufin ya jawota jikinsa, amma babu ita babu labarin ta, idanunsa ya lumshe cikin wata iriyar Murya yace "Noting will happen to you Queen Hawwa'u, noting idan mijinki na raye" ya faɗi hakan yana sauke wani irin numfashi ƙarar da motar tayi yasa ya buɗe idanunsa kafin yay wani yunƙuri tuni motar yaje ya daki wani dutse babban wannan sabon al'amarin da kuma tashin hankalin da Abu Maleek ya shiga, ya haɗu yaywa zuciyarsa yawa hakan yasa nan take Numfashinsa ya tsaya da aiki!.
A wannan daran aka kulle dukkan wasu tashoshi da suke a garin Benin duk wata ƙofa ta shiga garin Benin da fitar ta Securities ne ta ko ina, wasu securities ɗin ma bana garin bane a daran suka sauka, wasu kuma suka zama private investigator, da kuma masu fararan kaya suna shiga cikin jama'a da gari ya waye, ko ina ya ɗauki labarin Kidnapping ɗin da akai na matar sarkin Yaruba Sarkin Benin wato Sarki Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal.

A can ɓangaren Kidnappers ɗin kuwa, daman a shirye suke a cikin motar su, tun kafin jirgin su Abu Maleek ya sauka a airport ɗin, ana announcement cewa jirgin ya sauka suka shirya, akan idannunsu Abu Maleek ya shiga mota a hankali ita kuma take tafiya tana gab da ƙarasawa motar takalmin ƙafarta ya gurɗe, kasancewar hill ne sosai, ta sunkuya da niyyar gyarawa wata haɗaɗɗiyar mota tazu wajanta kafin tai magana su ɗauke ta cak zuwa cikin motar su, hakan yasa cikin tashin hankali ya buɗe baki ta shiga kwarara wa Abu Maleek kira.
Suna shigar da ita suka danna mata powder wacce take jikin hanky ɗin su, nan take idanunsa suka shiga rufewa wani irin bacci mai kama da suma ya ɗauke ta, kai tsaye sauka sukai daga kan titi suka nausa cikin jeji, tafiya sukai mai tsayi har kusan a suba, kafin su kawo wata gaɓar ruwa, jirgin ruwa ne masu yawa wasu na tafiya wasu kuma suna tsaye, wajan wani ma dai-dai ci wani daga cikin su wanda ya ta rufe fuskarsa ne ya ɗauki Julde ya sanyata cikin ruwan, kana a hankali suka shiga suka wajan su biyar suna shiga jirgin ya fara tafiya, basu isa ƙarshen ruwan ba sai wajan 12 na safiya, suna isa suka samu wasu Fulani wanda suka rufe fuska suma, transfer Julde sukai daga hannunsu zuwa wajan Fulanin su kuma suka juya ta cikin ruwan, a bisa wani amalake suka ɗura Julde kana suka nausa cikin jeji suka fara tafiya babu tsayawa.

Misalin 11: na dare A hankali Abu Maleek yake buɗe gajiyayyun Maraitattun idanunsa wanda suka yi masa nauyi, hasken da yay masa yawa ne kuma yasa a hankali ya maida idanunsa ya rufe yana sauke wani irin numafashi, slowly kuka ya ƙara try na buɗe idon, cikin nutsuwa da kuma tarin gajiya ya buɗe idanunsa da sauri ya gama ware su ganin drip maƙale a hannunsa, with much surprised yake bin igiyar ruwan da kallo tsananin mamaki da ta'ajjuji ya sanya ya rufe idanunsa ya shiga tunanin abinda ya kawo sa Hospital.
Queen Roomana ce ta kallesa cikin tausayawa ɗan nata tace.
"Zaki na"
Ta faɗa a taushashe saukar muryarta yasa ya ɗan ji wani iri domin rabon da yaji Muryar mahaifiyar tasa tun kafin ya dawo daga Madrid, juyawa yay cike da rashin sabon mgnar da ya jima bai da ita ba, idanunsa ya tsorawa mata ganin yadda ta ɗan faɗa ga kuma zallar kamanninta da Adams daya ƙara bayyana, da idanunsa kawai ya bita da kallo ba tare da yace komai ba.
"Sannu yaya jikin naka?"
A hankali ya sauke numfashi yana dafe kansa dake bala'in sara masa, idanunsa ya lumshe yana taune leɓansa cikin dauriya kuma ya buɗe bakinsa mai makon ya amsa mata sai yace..
"Mamina"
Ya faɗa a taushashe cikin ƙasa da Murya very slow wacce tasa Adams ya kallesa a karo na farko a rayuwarsa da yaji yana tausayin ɗan uwan nasa, Murmushi Queen Roomana tayi irin Murmushin nan na gefen baki tace.
"Sannu Jalaluldeen ɗina sannu kaji" ya motsa fuska Yay a hankali ya yunƙura zai tashi yana cije bakinsa, da sauri Adams ya matsa gefen gadon ya riƙe sa, jin hannun mutum ne kuma yasa ya juya a hankali kallon Adams yay da mamaki, bai ce komai ba ya jingina da frame ɗin gadon yana sauke ajjiyar zuciya.
Queen Roomana nace ta kallesa cike da nutsuwa tace "ya kamata ka rama sallolin kanka, sai kasha coffee za kaji ƙarfin ka ya dawo" ba tare daya kuma cewa komai domin har yana mai mamakin abinda ya kawo sa Hospital, cikin tausasa Murya yace.
"Uhm wanne salloli ne?"
Kai tsaye Mami tace "Sallolin sati guda ne kayi missing nasu, kana cikin duguwar suma" da wani sauri Abu Maleek ya kalli mahaifiyar tasa tace.
"What? 1week fa, me nake to?" Ya faɗa yana kallon cikin haɗaɗɗan room ɗin da yake ciki wanda kana ganinsa kasan cewa na musamman ne, ganin babu wacce yake son gani yasa ya juya idanunsa zuwa ga Mami yace "Where is she?" Gaban Queen Roomana ne ya faɗi tama rasa mene za tace sarai tasan halin yaranta, cikin damuwa da son gasgata abinda zuciyarsa take raya masa ya dafe kansa wajan ƙasan wuyansa a ɗan hargitse yace "Mami!!! Ina matata where is my wife Mami? And me nake a hospital har good 7days Mami?" Aremo Adams ne ya ɗan sassauta murya ganin Mami ta kasa magana yace.
"We lose her" wani hantsilawa Abu Maleek yay jikinsa ya ɗauki rawa tashin hankali ya bayyana a saman fuskarsa, wani irin ɓari jikinsa yake cikin tashin hankali yace.
"What? Wa aka rasa ɗin? matar tawa Ko za'a a ɗauke kowa banda Mrs JALALULDEEN TUNDE MUHAMMAD JALAL wallahi sai naga bayan dukkan wanda ya nemi rusawa Queen Hawwa'u Julde rai" sai kuma ya sulale a wajan yana haɗa numfashi yana dafe kansa, cikin sauri Queen Roomana tace "jeka kira Dr Adams" da Sauri Adams yay waje Mami kuma wajan Abu Maleek ta nufa tana zuwa ya miƙe tsaye tare da shigewa Jikinta kafin tai magana ya sanya mata kuka wanda rabon da taji kukansa tun yana yaro, ƙanƙame ta yay yana kuka tare da faɗin.
"Mami! Why me tai masu? Mene yasa suke son kashe Jalaluldeen da ransa ne Eh Mami? My wife is my life Mami, wallahi zan mutu ne idan bata dawo rayuwata ba, i love my wife Mami, i love her, I love her har abada har lokacin da numfashi zai tsaya, Mami ki taimakamin wallahi mutuwa zanyi idan na rasa Naa.. nahhhh" rungomesa tayi a jikinsa tana wani sanyi a ranta, Tabbas rashin Julde ya sanya dole zata bayyana abinda yake ɓoye amma Tayaya ne Abu Maleek zai fahimta? Tayaya zai gane cewa shi ɗin Maraya ne gaba da baya? A hankali ta shiga bubbuga bayansa tama kasa magana, sakin jikinsa yay daga jikinta da sauri yay waje zai fice, yana zuwa bakin ƙofa yaci karo da Adams da Kuma Dr, gefensu yabi zai fita Mami tai saurin cewa "Stop him from living Aremo Adams Tunde Muhammad Jalal" Adams ne ya kalli Abu Maleek shima Abu Maleek Adams ya kalla yana jiran yaga yaya zai ya hanasa fita.
Kasawa yay saboda wani irin masifar kwarjini da Abu Maleek yay a idanun Adams, ƙasa yay da idanunsa yace.
"I can't Mami kilani baya hayyacinsa" da sauri Abu Maleek yace "tunda mahaukaci ne ni ko? Eh? Malam bani hayya" ya faɗa a tsawace cikin ɗaga murya, ganin haka yasa Queen Roomana ƙarasawa wajan Abu Maleek hannu tasa ta riƙesa, amma ga mamakinta sai taga yana neman kwace mata, wato dai babu wanda Abu Maleek ya kejin maganarsa kai tsaye irin Oumuu-Ayman da Julde, cikin sassauta murya yace "Leave me Mami" fuskarta babu wasa tace "Kana hauka ko?" A ɗan hargitse yace "I'm not mad Mami" ƙuri tayi

Please Login or Register in order to submit comment