Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya runtsa a cikin su kuwa tunani yay masa yawa.
Washe gari da ƙyar ya miƙe tare da yin alwala ya shirya cikin farar Jallabiya kana ya nufi Masjid, bayan an idar bai iya dawowa ba a masjid ɗin ya zauna tunani fal ransa.
Abu fa kamar da wasa suka ɗauki sati har aka fara gabatar da shari'ar su Sharefddeen amma Julde ta ɗauke wuta, zatai masa komai amma ko rungome ta bata bari yayi, tashin hankali firgici ya shiga sosai, kullum sai yay mata kuka kamar yadda itama kullum take kukan kewar jikin mijin nata, a haka yake zama a fada fuska babu walwala,yin duniya kuma Mami tayi amma a banza.
A yau sun ɗauki good 1mnt kenan yana can wajan ɗaurin Auran Junaid da Bola.
A hankali ta fito daga cikin bedroom ɗin da take tana sanye cikin wani Maroon ɗin lace mai kyau ta murza ɗauri sai baza ƙamshi take, parlo ta nufa da sauri ta buɗe basket ɗin lunch ɗin da aka kawo masu, yawon bakinta har zuba yake plate ta ɗauka ta zuba zallar naman kazar sai da ta kusa cinye kaza guda tana lumshe idanunta, babu abinda taci ruwa ta ɗauka ta kura dashi kafin, ta miƙe akan kujerar tana jin wani ƙwaɗayin naman na tasu mata, a hankali kuma ƙarar waya ta karaɗe Parlo kamar ba zata tashi ba sai kuma ta miƙe, Wayarsa ce ya mance da ita, kira akai har wajan sau biyar a hankali tai answering zuciyarta na bugawa tana ɗagawa muryar mace ya daki kunanta.
"Hello! Abu Maleek nasan zuwa yanzu ka rasa gane kan matarka dalilin photon ƙawata dana tura mata, nice nan Kubraahh nasan ka mance da ni tun sanda ka sake ni, weel naje Madrid ko zan sameka sai na haɗu da ƙawata Supia a wayarta na samu photonka, kuma ta tabbatar min babu abinda kai mata domin baka cikin hayyacinka ne shiyasa ta kawoka gidanta, kawai kayi mata ne shiyasa ta ɗauki photo da kai, ni kuma hakan yay min daɗi sosai, na sami hanyar da zan muzanta rayuwar Auranku kai da wannan bafulatanar, Finally kuma naji daɗi"
Tunda ta fara magana hawaye ke zuba daga idanun Julde zuwa saman fuskarta, tausayin mijinta da haƙƙin sa data ɗauka ya shiga damunta, cikin dakewa tace.
"Ji banza, tun kafin ki turo min nasan labarin Supia a wajansa, rayuwar auranmu babu abinda ya faru dashi sai alkairi domin ina ɗauke da cikin mijina Abin alfahari na jagoran rayuwata, garkuwa ta Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal, dan haka abin wani jirgin Malama Kubraahh"
Tana faɗin hakan ta kashe wayar tana kuka, gyaran murya da taji a bakin ƙofa yasa ta miƙe da sauri shi ne yay tsaye a bakin door way, ya harɗe hannayensa a ƙirji yana jifanta da wani irin shu'umin kallo a hankali kuma ya sakar mata Murmushi yana ware mata hannayensa, da gudu tayo wajansa tana zuwa ta faɗa jikinsa tana sakin kuka, rungome ta yay sosai a jikinsa yana cire ɗaurin kanta, a hankali ya tura fuskarsa cikin sumar kanta yana shaƙar ƙamshin turaren dake tashi a gashin nata, ajjiyar zuciya ya sauke tuni ya zuge zip ɗin rigar jikinta tare da zamewa yay cilli da ita, sosai yake sauke ajjiyar zuciya ba ƙaramin azabtuwa yay da rashinta ba, cikin kuka tace.
"I'm sorry" dungure mata kai yay yace "banji ba" murya ta ɗaga tace "I'm sorry" matseta yay yace "speak up" da iya kar muryarta ta buɗe tace "I'm sorry Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal" shafa kanta yay yana manna mata kiss a goshinta yana faɗin "Apologies accepted" shagwaɓe fuska tayi tace "na rasa yadda zanyi ne, zuciyata zafi Cucuu bazan jure ganinka da ko wacce mace ba" Murmushin sa mai ƙayatarwa yay mata "it's okay ai kam na azabtu" ya faɗa yana durƙosawa a gabanta yace.
"Hau! Let's go to the special Parlo" kallonsa tayi da sauri "hau mana" da sauri ta haye bayansa tana maƙalesa, dariya yay bayan ta hau ya miƙe da ita a tsaye, cikin Murmushi yace "Are You sure you even eat? You're so light Naa.. nahhhh" cizonsa tayi ba baya da sauri ya tsaya kamar zai yarda ita cikin maƙalesa wuyansa tace "sorry" Murmushi kawai yay mata ya nufi wani haɗaɗɗan parlonsa da ita, iya haɗuwa parlon ya haɗu babu wani haske sai light blue ga ƙatuwar cineme ya kunna masu wani series film ɗin zee world My perfect husband ga wani ƙaton bowl na popcorn, zaunar da ita yay kana ya zauna tare jawota jikinsa yana ƙoƙarin tura hannunsa ƙirjinta tai saurin riƙewa kwaɓe fuska yay kamar ƙaramin yaro yace "please My Queen" Murmushi tai masa tana ji yana murza mata ƙirji tai lamo domin tayi missing all small taɓa war da yake mata.
Gyara kwanciyarta tayi tana kallon yadda ake zuba soyayya a film da ake zubawa, Shiru tayi tana sauraran yadda hannunsa ke murza ko'ina na jikinsa that's very soft, And tender, kallon da ba'ai ba kenan a wannan Parlon suka sha soyayyya ya samu abinda yake so a jikinta this time harda kukansa yay mata domin ta zautar dashi, ba'a taba sha masa nipples ba sai yanzu da Naa... naahh tayi masa.
A hankali daƙiƙo ke juyawa suna komawa sakanni, sakanni ke juyawa suna komawa awanni daga awanni su juye zuwa kwanaki kwanaki ya juya zuwa sati a hanka suka ɗauki good 7mnt dai-dai lokacin kuma cikin Queen Hawwa'u Julde ya shiga wata na takwas, a ranar ne kuma aka zartarwa dasu Salimerh da Sharefdeen da Malamin Alaafin hukuncin kisa Al nafs bin nafs, kamar yadda Court Shari'a ta zartar cewa In Section 221 of Penal Code duk wanda ya kashe wani shine kashe shi ake yi inde da gangan ne, haka aka rataye su kuka da ihu wajan Ayoola ba'a Magana, kwanciyar hankali tsakanin Otun da Zubaida, Agba Akin ya auri Ayoola Mami nada ƙaramin ciki kamar yadda Bola ke dashi, Adams ya auri wata ƴar sarkin Zamfara Bahijja, sunyi azumi lafiya Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal da Queen Hawwa'u sunje Hajji a can sukai sallah babba.
Fitowar ta kenan daga wanka tana ɗaure da towel iya laps ha cikinta yay girma sosai, ta zama babbar mace sosai kamar ba ita ba, sai sheƙi take ko'ina ɓulɓul a jikinta, yana tsaye gaban mirror'n taji ya rungome ta da sauri ta saki ƙara cikin Muryar sa mai daɗi yace "wana kama?" Ganin bata da wani zaɓi tace

"Ni" dariya yay mata yana manna fuskarsa a wuyanta a hankali kuma ya zare towel ɗin jikinta wani irin sauri tayi tare da juyawa gaba ɗaya ta ƙanƙamesa tama mance da cikin jikinta, ganin ta ƙasa shiga jikinsa kamar yadda ta saba yasa ta kwanta a wajan tana sakin kuka, zama yay yana dariya sosai kafin kuma yasa hannu ya ɗauke ta cakk ya nufi bedroom ɗinsa da ita....


Gonna missing🥲
Wanda yake buƙatar siyan TSINTACCIYA tuni an fara payment 300 for nrml grp 500 for vip idan fitattu huɗu zaka siya 800
Idan iya TSINTACCIYA zaka siya zaka tura kudin ta wannan acct ɗin 0116886423 sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616

Idan fitattu huɗu kake so kada ka tura ta wannan acct ɗin kayi min magana.


*SARAUTAR MARUBUTA*






*_101-102_*
A shagwaɓe cike da sangarta ta kwanta a saman makeken gadon dake cikin haɗaɗɗan bedroom ɗin nasa, domin an sauya komai na part ɗin nasa, hatta tsarin Alaafin da kalar hadimai da fadawan da suke an gyara masu waje da kuma kalar aiki.
Kuka take da dukkan ƙarfinta ha cikin nan nata yay ƙasa sosai alamar Tabbas abinda ke ciki ya kusa bayyana duniya.
Ganin yadda take kuka da gaske yasa Abu Maleek tsayawa da dariyar da yake cikin nutsuwa ya haye saman gadon tare da ɗaukan ta gaba ɗaya ya ɗurata bisa cinyarsa, kallonta yay yana sakar mata wannan cute smile ɗin nan nashi, kafin a hankali ya manna hannunsa saman cikinta yana shafawa cikin haɗaɗɗiyar muryarsa mai sanya mata nutsuwa da kuma kamala yace.
"What again My Queen?" Turo bakinta tayi gaba dana shagwaɓe fuska sosai, cikin tarin damuwa da kuma haushin da cikinta yake bata tace.
"Ba wannan bane" ware manyan narkakkun idanunsa yay sosai akanta kafin kuma gently ya ƙara murza hannunsa a cikin yace.
"Uhm to me kuma Unborn ɗina yay wa Ammi ɗinsa?" Turo baki tayi sosai tana ƙara narke fuska, a hankali ta saƙalo wuyansa da hannunta tace.
"Allah kam Ɓallowaaaaa kawai wayo kai min, kullum sai dai kaji daɗi ka barni da waha....," Bai bari ta ƙarasa faɗa ba yay saurin manna bakinsa akan nata ya shiga bata wani hot kiss wanda ya sanya tai shiru tana kallonsa sai rarraba idanu take, a hankali kuma ta shiga sauke ajjiyar zuciya dan kansa za zare bakinsa yana maida numfashi sosai kafin yace.
"Kul na ƙara jin ba kinki ya faɗi haka My Queen, ƴar ƴar rahama ce, kyauta ce,arziƙi ne daga Ubangiji kada ki ƙara cewa na barki da wahala okey, baki san abinda zaki haifamin ba baki san kuma abinda zai zama ba, bakinsa irin jin ƙan da zai mana ba, dan haka this is the first and last time da zan sake ji ok" lumshe idanun ta tayi sosai tana sauke numfashi kafin a hankali tace "I'm sorry" hancinta yaja yace "for what?" Tana shafa kwantaccen sajansa tace "for Everything"
Cije lips yay sosai yana wani irin nutsuwa na saukar masa, a hankali ya miƙa hannunsu tare da kashe hasken bedroom din, lamp side bed ya kunna wani dum light ya bayyana.
A hankali ya shiga zame kayan jikinsa tass, kafin ya manne jikinsa da nata wani irin sassanyar ajjiyar zuciya suka sauke a tare.
Cikin wata finanniyyar Muryar alamar buƙatuwar matarsa ya bayyana cikin muryarsa kafin yace.
"نت جميلة وانت عقيلة
الله يدومك في السرور
كما تكون دائما في السرور في حياة "جلال الدين تندي محمد جلال"
Wani irin kalar lumshe idanunta tayi sosai, tana jin wani daɗi na ratsa ta, kafin a hankali ta buɗe idanunta tana tura hannunta cikin sumar kansa tace.
"Uhm My King"
A hankali yake murza ƙafafuwanta yana mata tausa saboda gajiyar da tayi yace.
"Ya akai Sarauniya ta?" Domin yasan idan tace _My King_ to ilimi take nema, idan kuma tace _Ɓallowaaaaa_ taimako take nema a garesa, haka nan idan tace _Cucuu_ to soyayya ce ta motsa, mafi akasarin lokacin kuma tafi kiransa da _CUCUUU_
Cikin kulawa tace "to ka fassara min nima na samu ilimin" Murmushi Yay yana fara sauya akalar tausar zuwa wani waje na musamman kafin dai-dai kunanta ya manna bakinsa yana wura mata iskar cikin bakinsa mai daɗi yana lasar fatar kunanta yace.

_Kina da kyau da hankali, Allah ya dauwamar dake cikin farin ciki,kamar dai kika zama farin ciki a rayuwar Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal_
Murmushi tayi sosai tana ƙara shafa sumar kansa, a hankali yace.
_“HAWWA'U”_ ya faɗa Sounding emotionally worrie,
kallonsa tayi sosai tare da basa hankalinta baki ɗaya ba tare daya saurareta ba yace.
_"You are the only thing that gets me going nuts. My heart and my mind can’t think of anything else aside from you. I’m_ _addicted to you because I can’t stop myself from daydreaming about you. I am your baby forever"._
Hannunta ta miƙa a hankali ta kama Jalal ɗinsa, wani irin sandarewa yay sosai yana mata numfashi a kunne tace.
"Mene yasa kake damun kanka eh? Ni taka ce sosai har abada, Ina matukar sonka mijina Uban yara na"
Ta faɗa tana ƙara murza hannunta dake kan Jalal ɗinsa. A hankali ya manna bakinsa a kan nata bakinsa ya shiga kissing ɗinta.
It was kind of gentle romance wanda ya motsa zuciya da ruhin Julde har sai da hawaye suka fito daga idanunta. Hawayen da ta tabbatar na farin ciki ne, farin cikin cikar buri, burin mallakar Abu Maleek a rayuwarta, ta tabbata da ba ta samu Abu Maleek ba rayuwarta ba za ta taba komawa cikakka, kuma mai daɗi ba kamar yadda ta faro a baya.
A bangaren Abu Maleek 100% satisfaction irin wanda bai taba samu a rayuwarsa ba. Da komai ya lafa a tsakaninsu ya koma gefe tallafe da kansa yana kallon Julde wacce bacci ya ɗauke ta daga karshen jawota jikinsa yay sosai yana shafa bayanta, kafin ya manna bakinsa a goshinta ya sauke mata wata Amintacciyar sumbata a wajan cikin ƙasa da murya yace.

ا شك أن حبك في قلبي كمثل نفس الذي يخرج من أنفي،_
_الذي كان إدفاعة كان أن يكون كالموت_
_إذا كان كذالك كيف تري أخرجه في قلبي،_
_إلي أحبك ياصاحبة الحسن والنسب❤‍🩹🌹🔐
_Haƙiƙa sonki acikin zuciyata tamakar numfashin da yake fita daga hancina wanda tsayar da shi dai-dai yake da mutuwa_"

Yana faɗin hakan ya ɗauke ta cakk zuwa cikin bathroom tana jinta cikin warm water ta buɗe idanunta tana tura baki, Murmushi kawai yay mata wankan tsarki ta fara kana yay mata sauran again ƙara ɗauko ta yay sosai suka dawo bedroom ɗin, akan kujera ya zaunar da ita sai da ya gyara bed ɗin kana ya ɗauke suka kwanta manne da juna yana faɗa mata wasu daɗaɗan kalamai.
Washe gari!
Shiri ake ta ko'ina a cikin Alaafin, yayinda ko wanne ɓangare ya ɗauki gyara, baka ganin komai na cikin Alaafi sai tarin masu tsaro da kuma sauyin shigar Fadawa.
Wajan ƙarfe 3 na yamma Event planner ɗin ya gama dukkan wani tsarin da za'ai na gabatar da *SHOWER BABY* a hankali wani slow music ke tashi a harabar Alaafi wacce take walwali da ƙyalli tako wanne shashi.
Idan ka kalli Alaafi a wannan lokacin zaka ɗauka cewa wani babban Event kasantuwar wani ƙawataccen tsarin decorations da akai a wajan, an baza wani haɗaɗɗun tables wanda duk guda yake ɗaukan Mutum uku, ga wata ƙatuwar Flower a tsakiyar sai balloon, ga deference na juice da ice cream kala daban-daban, sai manyan Chocolates, ga ƙasan tables ɗin wasu lights ɗin color ne ka fita, an baza wasu tattausan carpet Wanda jiki aka rubuta *BABY SHOWER* sai kuma aka sanya King Tunde Muhammad Jalal with Queen Hawwa'u Julde Muido.
Daga can sama kuma wani haɗaɗɗan tables ne kana ganinsa ka san shine aka ware akan masu Baby shower ɗin.
_(A baby shower is a party of gift-giving or a ceremony that has different names in different cultures. It celebrates the delivery or expected birth of a child or the transformation of a woman into a mother)_

Misalin ƙarfe takwas na dare bayan an idar da sallar Isshā, A hankali Abu Maleek yake tafiya cike da zallar ƙasaita da wani irin nutsuwarsa haɗi da kamewa, kana kallonsa a wannan lokacin lallai shi ɗin King ne, musamman yadda yasha wata haɗaɗɗiyar Milk ɗin Alƙyabba, ha wasu Yaruba dress daya sanya, ga manyan murjani a wuyansa, yasa half hula a kansa irin ta yarabawa ya karkatar da ita gefe tuluwar hular wajan gashin ya sauka gefen kunansa.
Ya sha wani takalmin fata, lumshe idanunsa yay walking slowly yana fidda wani cute smile damn sexcy ga lip's ɗin nan nashi yay wani yirrrrr yay fresh sai sheƙi suke, gently ya miƙa hannunsa akan handle ɗin ƙofar tare da murɗawa ya shiga yana mai shaƙar wani haɗaɗɗan ƙamshi mai ratsa zuciya!.
Cak ya tsaya saboda ganinta da yay a tsaye gaban dressing mirror tai wani bala'in kyau kamar ya maida ta ciki haka nan ya keji.
Sauyin bugun zcyarta ya tabbatar mata da cewa jarumin ta ne ya isu gareta, a hankali ta juyawa suka haɗa ido wani irin lafiyayyan murmushi ta sakar masa, da sauri ya Lumshe idanunsa yana ɗan dafe ƙirjinsa, a hankali ya buɗe idanunsa ya shiga Kallonta frm head to toe.
Tana sanye cikin wata haɗaɗɗiyar Alƙyabba slever golden, ga bakin Alƙyabba yasha Stones ta ƙara fiddo da asalin kyan Julde, ga sabuwar haibar da a kullum ƙara shigarta take, hular Alƙyabbar ta sauka a bayan wuyanta, ƙara ware idanunsa yay sosai kayanta na ciki yake gani, wasu white cotton ɗin kayan Fulani ne a Jikinta, rufe rigar ta tsaya mata iya saman cikinta, sai wata Stones masu kaloli da yawa, data sanya ga wata ƙaramar jaka mai duguwar igiya ta ɗauka ta rataya a wuyanta, hannunta yabi da kallo ganin duk tarkacan kayan Fulani, hatta Angle sai data ɗaura masa sarƙar Fulani, gashinta tayi masa wani irin gado² kamar alkaki, kafin ta sanyawa goshinta wata haɗaɗɗiyar sarƙa.
Wani wahalallan numfashi yaja kafin a hankali yaja baya tare da faɗawa kan bed yana faɗin.
"Wayyoooo Mamina, wayyooo zuciyata"
Dariya tayi masa sosai yana jin wani feeling happy sosai akan mijinta, a hankali ta ƙarasa wajansa tana daga tsayan ta leƙa fuskarsa, ido suna haɗa ya wani kwaɓe mata fuska yana tura bakinsa gaba, a hankali kuma ya tashi zaune, tare da miƙa hannunsa ya jawota sosai jikinsa cikin ƙasa da Murya yace.
"Gaskiya ni ba'ai min adalci ba Queen, wannan kawai wayo akai min"
Juyawa tayi ta kallesa tare da ɗura dukkan hannunta a wuyansa tana goga masa laɓɓanta a sajansa tace.
"Mene kuma ya faru My Cucuu?"
Narkar da fuska yay yana manne hannunsa da ququnta yace.
"Allah wayo akai min, salon ace bani da kyau ko ban iya dressing ba, shine kika wani saka kayan nan naku masu jan hankali, kawai ki cire kisa irin nawa ko kuma ni a nemu min irin naki please My Queen nima ai ƙyakƙyawa ne ko?"
Ya faɗa cikin serious tone.
Dariya tai masa tana jan ƙwantaccen sajansa tare da shafa fuskarsa tace.
"Eyee? Ina mamakin yadda namiji kamar ka yake da wannan mahaukacin kyan wallahi, ka fini kyau sosai, kalli lip's ɗin ka fa?" Ta faɗa tana tsotsar laɓɓansa tana sakin murmushi tace.
"Kaya na yiwa mutane kyau, amma bisa mamaki kai kuma kaine kayiwa kayan kyau, gaskiya naji daɗi na gode Allah, Mijina is the best wallahi soyayya, kulawa, tattali, kyautatawa, ga sarrafa mace, uwa uba ga kukan daɗi"
Da Sauri ya kalleta yana kwaɓe fuska yace.
"Stop it My Queen, ina nayi ai ke ɗin ce Uhm, kuka kuma yanzu na fara"
Kallon juna sukai sai kuma suka sanya dariya sosai, hannunta ya kama cikin narkar da murya sosai yace.
"Thank you for married me Bae of life"
Murmushi tayi tace.
"Bayan da wahala ka amshi auran harda ƴar rigimar ka" haɗe fuska yay yace "injiwa to?" Sauka tayi daga jikinsa tace.
"I knw Everything, wai hadda za'a mayar dani hadima ko?" Da sauri ya miƙe yace "wallahi ƙuruciya ce Bea of life ai ban manta bulala talatin ɗin da akai min ba, wallahi ni ba haukaci bane da zan maida Yarinyar da nake so baiwa, to waye ma bawan a yanzu ai nine"
Dariya suka ƙara saki kafin tace "to ka ɗauke ni" sunkuyawa yay zai ɗauke ta tace "wasa nake ai na maka nauyi" gira ya ɗaga mata yace "Au haba? Lallai yarinya kin raina ƙarfin mijinki, banga abinda zaki zama na ƙasa ɗaukan ki ba, da kake har tulin yaran da zaki haifa min sai na ɗauke ku ciff, wasu a baya, wasu a ƙirji wasu a shoulder na" yana faɗin hakan ya sureta.

Jama'a ko ina sai zuwa ake wajan taron baby shower ɗin, lokacin da su Abu Maleek suka iso da sauri jama'ar wajan suka miƙe suna tafi, kafin Mc ya saki wani haɗaɗɗan indian sound mai bala'in ratsa jiki.
Zama sukai ko'ina ana binsu da ido, Ikram ita da mijinta na gaba gaba, hatta Kubraahh dai da tazo ta auri wani dattijo wanda ake ce ma DATTIJON ARZIƘI amma baya gamsar da ita hqr kawai take.
Wajan Baffa da Mami daban, sai Zubaida da Otun, sai Bola da Junaid, ga Adams da Bahijja, sai Ayoola da Agba Akin, sai kuma Shakiru da sabuwar amayarsa Deeja.
Khaleluddeen da Maleek suna gaba akan wani table sunyi bala'in kyau.
Addu'a aka fara kafin a fara gabatar da show ɗin, cikin nutsuwa Mc ya kira Julde ta faɗi so da kuma tarin ƙaunar da takewa Abu Maleek.
Speaker ta amsa Abu Maleek gyara zama yay sosai yana jiran yaji ta ina zata fara. Har wani lumshe idanunsa yake.
Cikin nutsuwa ta gyara tsaiwa kafin a hankali ta juya suka haɗa ido dashi idanunta a kansa tace.

"King Jalaluldeen Tunde Muhammad is my world and life, ban san ta ina zan fara ba cos ya gama min komai na rayuwa, is no longer my husband shi ɗin is my father wanda zai kula da dukkan lafiya ta" Shiru tayi hawaye na zubu mata kafin tace.
_"I truly appreciate all the things you do for me'_
_You bring out the best in me_
_Marrying you was the best decision of my life_
_I love the way you carry yourself'_
_Would you like to go out on a date with me?_
_My friends/colleagues find you hot as well as adorable'_ I love my husband Iove him, I love him more and most!"

Shiru tayi tana mayar da numfashi wasu hawayen na sakko mata, Abu Maleek kam tuni ya miƙe tsaye a hankali ya fara takawa zuwa inda take ya tsaya a bayanta, cikin kamilalliyar Muryarta tace.

"I love you every waking moment of my life; I am over the moon to be your wife
Being a perfect husband like you is something other men in the world should learn.
I always dreamt of meeting a man like you
You are nothing but a blessing"
Kuka ne ya kwace mata da wani irin sauri ta juya, tana juya ta kansa a tsaye a bayansa baka iya tantance halin da yake ciki domin shi kansa da zai samu dama hawaye zai zubar saboda daɗin da yay masa yawa, da wani irin sauri ta faɗa jikinsa ta ƙanƙamesa tana fashewa da kuka.
Wata ƙara da ihu Khaleluddeen da Maleek suka saki suna buga tables saboda wani daɗi da abin yay masu, though masu san komai ba amma abin ya zama wani Extraordinary a wajan su.
Rungome ta back Abu Maleek yay yana miƙawa Mc speaker a hankali ya manna kansa ya a bayanta yama mance dasu Baffa shima Baffa ba wani damuwa yay ba domin kuwa yasan Yaruba da mugu mugun sabon matansu.
Mc ne ya amshi speaker yana faɗin..
"What a love? What a wonderful and beautiful couple? Even though it may feel like it, chances are love has not completely disappeared from your marriage but simple evolved. You both married each other because you love each other, Wow!"
Kuwa na wajan tafi ya hau yi musamman Adams wanda abin yay masa daɗi wani mugun son brother ɗin nasa yake.
Gyara tsaiwa Mc yay yace "now is Your turn our King Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal"
Yana faɗin haka ya bawa Abu Maleek Speaker kamar bazai magana ba sai kuma ya tallafo fuskarta sosai numfshinta na sauka a fuskarsa yace.

"Soyayya ta ga Queen Hawwa'u baki bazai faɗa ba, sai dai kawai na faɗi abinda zan iya, amma My wife"
Shiru yay irin bai ma san ta ina zai fara ba, sai kuma ya ɗura da.
"You paint my world with bright colours and bring meaning to my life.
You light up my day and spark up my soul.
My success means nothing without you in my life.
Whenever I look into your eyes, I feel the same way as I felt on the day we first met and I looked into your eyes"
Bakinsa ya manna a goshinta ya sakar mata kiss, ha bawa gaba ɗaya mutanan wajan miƙewa sukai, ita kuma kunya ta kamata mene yasa Abu Maleek bai da Kunya ne babu ruwansa eh? A wannan karan ihun da Maleek yay babu wanda baiji ba wani tashi Khaleluddeen yay ya fara taka rawa.
Kallon yaran kawai yay yana sakin Murmushi musamman Maleek wanda bakinsa yaƙi rufuwa sai ihu yake.
A hankali ya ƙara manna bakinsa a kan tsinin hancinta wannan time ɗin banda Photographer's da suke wajan gaba ɗaya mutane waya suka ɗauka suna vedio.
Ajjiyar zuciya ya sauke yace.
"I'm still in love you with after all this time
You are the love of my life and nothing can ever change that.
I love you to the moon and back.
I'm still crazy about you
I'm head over heels for you
You're my other half
I chose you. ...
It's always been you"
Wani irin kuka ne ya kwance ma Julde ta fashe dashi tana ƙanƙamesa sosai rungometa yay very tight.
Waƙar Romoe and juliet aka sakar masu, wasu fure na sauka a kansu kamar sabbin ma'aurata.

After all this aka fara sanarwar za'a saka sunan baby, Julde aka tambaya idan macace mene take so? Kai tsaye tace "Maaamahh i mean Oumuu-Ayman" kallonta kawai Abu Maleek yay kafin kuma ace idan namiji ne mai zai saka kai tsaye yace "Daddy! I mean Tunde" kallonsa Shakiru da Ayoola sukai suna sakin murmushi, gaba ɗaya wajan yay shiru jin tambayar da Mc yay masu idan twins ne duk masa fa? Kallon Juna sukai

Please Login or Register in order to submit comment